Chapter 61 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   61 / 62

180K to 183K   out of 184.1K words

ni ma matukar za ki zauna da yunwa"""

"Ta narke ya Wauko abincin a plate ya kai mata Bakinta sai ta kawar da kai. ""Akwai inda ke miki ciwo ne? Ko mu je asibiti ne Sugarplum?"""

Ta girgiza kai ganin da gaske ya damun ya sa ta daure ta kai abincin Bakinta amma bata kai ga

tunawa ba wani masifaffen amai ya taso mata.

Da gudu ta mi™e sai ta nemi zamewa kan yayi azamar tare ta suka ji Jasrah ta kwalla kiran

"sunanta ""Mamieeyy...!"""

"Ri™ota yayi suka kai ™asa daga shi har ita idanunsu duka akan Jasrah da dumbin mamaki basu gama mamakin ba aman ya taso ta fara yinshi nan, banda ruwan sanyi da tayi ta sha Har da kankara ruwan kawai tayi ta amayarwa kan ta tsagaita jikinta duk ya mutu, ya Wauketa zuwa toilet ya wanke mata jiki suka dawo parlorn da kanshi ya gyara wurin ita kam ta mi™awa Jasrah"

hannu yarinyar har tana hawaye ta je ta kama nata

"""So..rr..y Mamieeyy"""

"Ta sake faWa sai kawai Hibbah ta fashe da kuka tana rungumeta ""Alhamdulillah! Alhamdulillah Alhamdulillah mamana ta yi magana Finally"""

Ya ™araso ya haWe su ya rungume yana lumshe idanu.

Jasrah ta mi™e tana sharewa Hibbah hawaye

"""Ma..mieyy baki da lafiya ne.. Kike kuka?"""

"""Ina kukan farin ciki ne Finally bakinki ya buWu Babynah, you have the sweetest voice Jasrah"""

Ta rungume Hibbah tana cewa thanks.

"MB ya matsawa Hibbah suka tafi asibiti tashin farko aka mishi albishir na cewa tana da juna biyu na sati har biyar, ta yi skipping period duk basu farga ba farin ciki a wurin su ba'a magana nan fa kulawar shi a kanta ya ninku, aiki ma ya hanata zuwa tana kwance a gida take mishi"

shima idan ya je ba jimawa yake ba zai dawo duk ya lalace a kanta.

"Wani rana tana kwance tana shan tsami gaye da ta sa Mommy yi mata ta ji knocking, ta mi™e"

taje ta buWe kofan tana buWewa wa za ta gani...?

*FINAL CHAPTER*

"""Oyoyo Daddy...!"""

"Cikin tsananin farin ciki ta ri™o hannayenshi tana murnan ganinshi, ko da ya matsa Umma ce sai Hajiya Kamila, duk maraba ta shiga yi musu da tsantsar farin ciki suka shiga ciki Daddy na ta kallon gidan yana sam barka, ita kam ta gagara zama ta kawo wannan ta kawo wanchan, har ga Allah ba karamin farin ciki ta shiga ba na ganin mahaifinta gidanta abin da iyayenmu hausa"

"suke ganin hakan ba daidai ba ne alhali hakan shi ya fi dacewa ga kowani uba sa'i da lokaci ya kai ziyara gidan 'yar shi don ganin halin da take ciki, zuwanshi kuma zai sanyaya mata kwarai"

ya tabbatar mata da cewa don an aurar da ita ba shi ke nuna an watsar da ita ba kenan.

Ri™o hannunta Daddy yayi don ta ajiye tray ta sake juyawa kenan ya ja ta ta zauna gefenshi

murmushinta ya ™i tafiya.

"""Daddy sannunku da zuwa"" ""Yauwa Hibbah, kina lafiya?"""

"Ya faWa yana kallonta da fara'a, ciki bai wani azabtar da ita ba don haka ta ™ara kiba sai dai ta"

yi haske ne sossai.

"Nan ta gaishe da su Hajiya kamila ta koma wurin Umma ta fara tambayar me aka kawo mata,"

kayan gargajiya ne fal jaka duk wani abu na ci sai da ta taho mata da shi don ta yi ta yiwa Umman mitar bata iya cin abincin kirki sai irinsu.

"Daga nan ta fara tambayar mutanen gida, sai da Daddy ya tambayi maigidanta fah kan ta tuna bata sanar da shi zuwansu ba, wayanta ta Waga ta kira shi ya sanar da ita yana kusa dama bari"

ya ™araso.

"Hira suka cigaba da yi ta matsa musu sai da suka ci abinci, basu ma gama ci ba ya shigo shi da"

Jasrah da ya dauko daga school da gudu ta ™araso ta rungume Hibbah

"""Mamieeyy oyoyoyo"""

"""Oyoyo my baby, kun dawo?"""

"Kai ta gyaWa sai ta nuna mata su Daddy ""Baki gaishe da su Daddyna ba"""

"Da sauri taje har gabansu ta shiga gaishe su, Umma ta ri™ota tana tsokanar kar ta kwace musu"

"miji gidansu babu wurin ajiye ta, murmushi kawai MB ke yi yana yabawa nagartar bayin Allahn, lallai yayi dacen aure gidan mutunci."

"A ranar za su juya ko da suka yi Sallar azahar Umma da Hibbah suka sake kebewa nan tayi ta jan hankalinta yadda ta saba matsayin Uwa da za su tafi Hibbah har da hawaye kaman kar su tafi, a jikin motar da zai kaisu gidan Mommy daga nan kuma sai Airport suka tsaya suka sake sallama kan drivern ya ja MB na tabbatar mishi da ya jirasu har ya kaisu Airport, bayan sun fice"

ya janyo matarshi ya rungume yana rarrashi tana kara narkewa.

"Bayan kwana biyu ya zo mata da Visa Winsu na barin Nigeria, Jasrah na school don haka suka yi shawarar kaita gidan Mommy itama bata damu ba don tana son gidan ™warai hankalinta a kwance yake tunda ta rabu da Mum kuma Daddynta ya tabbatar mata ita da ganin Mum har"

Abada so a yanzu ta zama kaman kowani yaro within her age.

"Sati Waya kan tafiyar su suka kaita gidan Mommy su kuma suka shirya a tsanake, sai da ya tabbatar company na good hands nd in good position kan suka Waga sai Germany birnin Berlin, a gajiye suka isa musamman ita da ta wahala saboda cikinta ba wai yayi kwari ba ne, shi yayi"

"mata wanka ya shiryata tare da sanyata jikinsa suka yi baccin huce gajiya, basu fita ko ina ba"

"sai Washegari suka shirya riga da wando ne jikinta sai ta Wora double chiffon Abaya pink ta zagaye gyalen a fuskarta tayi kyau sossai, a haka suka fita zuwa company ta yi mamakin ganin"

companinshi na nan Win ashe shima babba ne da ya amsa sunansa.

"Nasir sai ganinsu yayi nan yayi ta ba da hakurin rashin samun zuwa bikin su da bai yi ba, Hibbah tayi murmushi tana ce mishi ba komai ai zai zo suna yayi dariya yana ce mata sannu rasa kunya, anan Win ma basu huta ba don duk su biyu sun yi aiki Dukda yana hanata amma tana ™i satin su Waya yau yana zaune a office nashi na nan Win da duka glass ne, so yake ya kamallah duk abin da zai kamallah don gobe da safe za su wuce Maldives a chan ne za su yi"

asalin honeymoon Win su sai gata ta shigo office Win.

"Šaga ido yayi ya kalleta, riga da wando ne a jikinta sai ta Wora coat mai girma wanda ya zo"

"mata gwiwa yana da belt, takalmanta boot ne kanta scarf ne da ya rufe mata wuya, hannayenta cikin aljihun coat Win ta shigo."

"Kai tsaye wurinshi ta nufa ganin ya mayar da idanun kan system yana ™arasa aikin da ya fara, a"

bazata ya ji ta zauna mishi a kan cinya tana zagaye wuyanshi da hannayenta biyu.

"""Sugarplum aiki fa nake yi..."" Ya faWa idanunshi kan system."

"Ta tura lips Winta alamun ina ruwanta, cikin taSara da neman tsokana ta kai Bakinta kunnen shi cikin salo ta Wan hura mishi iska tana furta"

"""What if i tell you that i need youuu?"""

Wani irin kasala maganan ya sakar mishi ya kai hannunshi Waya kan waist Winta a hankali ya furta

"""Right now sugar?"""

Ta Waga gira Waya tana mishi wani kallo da murmushi.

"He puts his two hands on her waist pulling her closer, yana ™o™arin haWe lips Winsu ta zame ta"

mi™e tana dariya.

"""I'm just teasing you ne fah Rouhy... Ka yi aikin ka ni ka ga tafiyana"""

Ta nufi kofa ba tare da ta kalli fuskarshi ba tana danne dariya.

Tana saka hannunta da niyyar buWe kofan ya mayar da shi ya rufe tare da murWa key Win ya ri™o

"kwankwasonta a kunnenta ya raWa mata ""In kin isa me nake.."""

"ShagwaSa ta fara mishi tana zare ido ""A office Win Rouhy?"""

"""Ko ma a ina ne"""

"Ta buWe baki za tayi magana ta ji ya rufe da nashi, hannunshi Waya ya kai ya cire belt Win coat Winta ya jefar yana dawo da hannayen kafadunta ya zamar da shi ™asa, ya mayar da hannayen kan waist Winta yana squeezing a hankali zuwa lower back Winta wani irin tingles yake sending down to her spine."

"Shi ya fara laying backward kan tattausan Italian cushion Win kan ya mannata da kirjinshi yana cigaba da kissing Winta passionatly, who is she to resist his charming tricks tuni ta sallama tana bashi support, ya tura hannayenshi ™asan shirt Winta yana squeezing fatar bayanta gently, ya sake juyawa ta koma ™asa yayi mata rumfa yana bata kissing of her life daga lips Winta zuwa"

neckline Winta.

Kaman yadda ya faWa bata isa ba daga neman tsokana sai da duk suka samu natsuwa kan ya

ri™eta kam a kunne yake raWa mata yadda yake sonta tana ta murmushi.

A toilet nashi na office Win suka yi wanka ta matsa mishi da yunwa take ji aikin da ba'a gama ba kenan suka fice don nema mata abinda zata ci karshe a gida ya ™arasa ya tura musu Washegari suka wuce maldives.

"Moment ne da ba zasu taSa mantawa da shi ba don Dukda tana fama da laulayi da changes da bata saba ba ta sake suka sha soyayya na bugawa a jarida, satin su biyu chan suka wuce Saudi Arabia, Dukda ta taSa zuwa hajji sau Waya tunda Daddy na kai duka yaranshi hajji daga sun mallaki hankali amma wannan zuwan ta fuskanceshi daban, kai ko ma yau ne ka bar garin"

ma'aiki ka koma gobe sai ka sameshi daban bare ita da ta jima sossai da zuwa.

"Ibada suka yi sossai, ranar da suka ga Abba basu gane shi ba don ya samu wannan natsuwar na zama kusa da ma'aiki a kuma inda ya fi kusanci da mahallici, tuni duk damuwowinsa sun kau Dukda ba za'a rasa Waya zuwa biyu ba, satin su biyu suka juyo Nigeria har da Abban lokacin"

cikinta ya fito sossai.

"Ko da suka dawo rayuwarsu bai chanja ba wurin ™auna da kulawa, Jasrah ta dawo wurin iyayenta, suna samun hutun makaranta suka tafi Nassarawa anan ne MB ya ga wata dattijuwa Wiyar Baba Hussaini ce da mijinta ya rasu, tana da yara uku mata biyu da duk sun gama secondary suna neman admission sai babban su namiji da ba ya ma Kasar yana karatu Malysia, nan ya cewa Baba Hussaini ya kamawa Abban shi kaman wasa fa ashe da gaske yake, sai kiran Abban yayi akan yayi mishi mata Abba bai ™i ba, sai yace in sun gama komai zai zo a Waura yana nan, MB ya ji daaWi sossai hakan kuwa aka yi kan su koma Legos da Mama Juwairiya suka koma da yaranta Amirah da kuma Zainab don Abba ya ce shi ne ubansu a"

yanzu ba zai bari su yi nesa da su ba.

Hankalin Abba ya kwanta sossai da Mama Juwairiya don tana da halin ™warai kuma akwai

"nagarta, tana kula da shi sossai kuma ko ba komai gidansu bai zauna shiru ba akwai Amira da zainab yana jin tamkar shi ya haife su."

"Bayan watanni huWu, Hibbah na zaune a ™asa da turtsetsen cikinta tana shan 'ya'yan kuka, kallo take yi a lokacin MB ya shigo gidan da sallama, ta mayar da hankalinta kanshi ""Oyoyo Rouhy"""

Ta ware mishi hannu.

Jakanshi ya ajiye ya iso ta ya du™a ya rungumeta

"""Sannu My baby Mamah! Ya nauyin jikin? Kina lafiya ko?"""

Tambayar da baya taSa gajiya da yi mata kenan cikin kulawa da tausayawa.

"""Lafiyata ™alau"""

Tayi maganan tana Wan tura lips.

"Yayi pecking lips Win yana bin ta da narkakken kallo ""Har yanzu fushin ne My Sugarplum?"""

"""Toh ba kai bane, ka hanani zuwa Kano ana chan ana shagali babu ni"""

"""Baby mana ki tausaya mana pls, kika cigaba da wannan fushi da ni zan bi duniya"" Yadda ya karkace yana maganan ya sa ta saki dariya."

"""Ko ke fah, ai Jasrah ta yi representing Winki kuma suna ne ko gobe sai ki ji ana batun kema za'a zo miki nan"""

"""Rouhy takwara fa na samu"""

"""Muka samu dai Baby ai takwaranki tawa ce"""

"Tayi murmushi, yana taimaka mata ta mi™e suka nufi sama tana ce mishi"

"""Yaya Najeeb ya ™ira ni ya ce na yi maka godiyar hidimar da ka yi wa Baby Hibbah, Mun god..."" A hankali ya Juyota ya du™a ya haWe lips Winsu zuwa yanzu ta san koma me yayi mata baya son godiya, Rago ne Uda manya manya har biyu ya aika ma Najeeb, kayakin baby akwati uku na mamanta Waya na babanta Waya masu Shegen tsada yayi duk don an yi mata takwara matar"

Najeeb da ta riga ta haihuwa.

Gashi ya tura Jasrah ta tafi da Yaya Zaitoon da kuma Zainab da suke hutu don yanzu duk an

zama daya hidimar Hibbah Mama juwairiyya ba'a barinta a baya.

"Bayan yayi wanka suka yi sallah kan ya Wora kafafunta kan cinyarshi yana mata massaging a hankali hankali har aka yi isha suka mi™e suka gabatar, da kanshi ya je ya kawo mata abin da take so wato Kunun tsamiya da shi take yawan sha yanzu, fruits kawai ya sha bayan ya gama suka koma kan gado ya kunna mata kallo a system Winshi tana kwance a jikinshi tana kallo shi"

kuma yana aikin kallonta.

Bayani take mishi akan film din da kdrama ne da yayi mata mugun daaWi sai dai sam bata ji ma

"yana nuna kaman yana kallo ba, ta Wago daga jikinshi ta kalleshi sai suka haWu idanu ta tura lips"

"""Rouhy film kake kallo ko ni? Drama Win nan fa is very interesting"""

"""Nothing is more interesting in this world than watching you..."""

"She started blushing, ta sa hannu ta dafa hancinta sai ta kalleshi"

"""Are you by anyway laughing at My Big nose?"""

"Ta ™arasa saura kiris ta fara mishi kuka don idan taga yana kallonta sai ta ga kaman munin da tayi yake kallo fuskarta ya chanza hancinta kuma ya ™ara girma, he smiled yayi pecking"

goshinta yana sanya fuskarta cikin hannunshi

"""Staring at your nose? No...I'm staring at the woman carrying my whole world inside her."

"Kada ki sake tunanin ina kallon wani abu a jikinki da zai sa ki ji kunya, ajiya na ne fa nan, jinina"

"ke girma a cikin jikinki, ta ya ba zan yi admiring macen da ta sadaukar da jikinta domin farin cikina ba? Ko me ya canza a jikinki, ya zama abin alfahari a gare ni... saboda ke ce Sugarplum!"""

Hawaye ne ya cika mata idanu na tsantsar farin ciki da soyayya ta rungume shi yayi baya yana

taimaka mata suka kwanta.

"""Kin san me nake kallo kuma?"""

Ya yi tambayar yana kallon cikin idanunta ta kaWa mishi su alamun a'a

""" I was wondering how one woman can look this beautiful and still be creating life at the same time. That glow? That's what has me distracted"""

"Ta tsinci kanta cikin murmushi mai sanyi, chan ™asa ta kira sunanshi"

"""Rouhy!"""

"Yana kallonta ya amsa ""Yes Sugar"""

"""You love me right?"""

Yayi dariya mai sauti ya kai bakinshi goshinta yayi pecking

"""More than you can imagine Hayatee, I love you. Always have and always will"" Ta lumshe idanu tana jin soyayyarshi na kara gamawa da ita."

"Cikin daren ta tashi da labour mai zafi, he didn't panic ya taimaka mata suka fita ya je ya Wauko kayan haihuwa ya sameta a mota, tana da dauriya sai Adu'a suke yi a tare a tare har suka isa asibitin, aka shiga da ita ya tsaya daga waje yana jeka ka dawo tare da yi mata adu'ar sauka lafiya, Allah da ikonsa bata sha wahala sossai ba awa Waya da zuwansu ta haifi yaronta namiji, MB na tsaye kawai sai fito mishi aka yi da baby a kyakyawar showel, ya rungume yaron hawayen farin ciki na zubo mishi yana yi wa Allah mai kyauta da kuma kari godiya kan ya Wago"

ya tambayi matarshi fah? Suka ce ana shiryata ne lafiyanta ™alau itama za ta fito yanzu.

Sai da Asuba ya kira Mommy don dama bata tafi Kano ba ne saboda expecting na haihuwar

"hibban da suke a kusa, kan gari ya gama wayewa mutanen Kano sun samu labari."

"Murna kan murna, kasancewar lafiya ™alau ta haihu ba wani matsala awanninta shidda a asibitin suka sallamesu suka yi gida, Mama juwairiyya da Mommy ke ta ina za'a saka ina za'a ajiye tuni sun fara kula da ita a tare, a ranar Umma ta diro itama suka cigaba da kula da mai jego da babynta, kafin ranar suna gidan ya cika da mutanen Kano da Nassarawa don kusan kowa ya zo su Hudah duk sun zo aka yi suna cikin kuWi da tsantsar wadata Yaro ya ci sunan Daddyn Hibbah Mudassir suka sa mishi Jawad, Hibbah ta samu alkhairi kwarai da gaske don ko MB kayan da yayi musu da baby sai da su Mommy suka fara mishi faWa, ya tabbatar musu ko duka dukiyarshi ya ba Hibbah wlh bai faWi ba, haka Daddy ya fitar da Wiyar shi da jikanshi kuma"

"takwaranshi ba kadan ba, bayan suna da kwana huWu Hibbah ta bi 'yan uwanta suka koma"

Kano wankan gida cike da kewan mijinta da tausayinshi don da kyar ya ha™ura zata je Win bayan ta yi ta mishi rigima yana sonta ya zai yi? Kawai dai ya san yawo ya kama shi ne daga

Lagos zuwa Kano.

8 YEARS LATER

"Hibbah da MB ne tsaye jikin mota sun zubawa doguwar ginin prison Win idanu, a yau Mahir ke fita daga prison don ko sau daya MB bai taSa cire shi daga ranshi ba, ko yaya dan uwanshi kenan Waya jal da yake da shi a duniya, haka ma Abba basu taSa mantawa da shi ba duk kuma irin halin da suka san ya tashi da shi sun sani ™addarar gurbatacciyar mahaifiya ne ya sameshi ba laifinshi ba, don haka MB bai taSa manta ranar Fitowar shi ba ashe Hibbah ba na sane, ita"

tace su shirya su tafi tare yaran duka suna gidan Abba za su jira su.

"Kofar prison Win ne ya buWu, idanunsu suka sau™a kan wani kamilalle kuma Natsatsen matashi da ya fito sanye da doguwar farar jallabiya, fuskarshi a cike yake da suma amma a gyare kuma cikin tsari, kamalarshi ya fi yanayi da na malamai waenda suka san musulunci da sunnah suka"

"kuma kwankwadi madararta, duk idanu suka zuba mishi kan MB ya bar jikin motan ya nufe shi."

"""MAHIR?"""

"Mahir ya Wago ya kalli MB sai ya ce ""Yaya..!"""

Da sauri suka je suka rungume juna Mahir yana tsiyayar da hawaye.

Sun jima sossai kan suka saki juna

"""Alhamdulillah Allah! Na gode Allah da ya nuna min chanzawarka Mahir"""

Murmushi yayi yace

"""Nima na gode Allah kuma na gode maka da ka tsaya tsayin daka wurin

61 / 62