Chapter 36 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   36 / 62

105K to 108K   out of 184.1K words

Allah a rikice shima a rikice ya ri™eta"

"""Calm down! Hibbah you are safe kalli ki ga babu abin da zai sameki..."""

Ganin da gaske shi Win ne kuma she's safe ta fashe da wani masifaffen kukan da ya saka

"idanunshi cika da kwallah, wayanshi ya zaro yana Mi™ewa tsaye ya nufi gyalenta."

Chief Security Win ya kira

"""Idan har kuka bari wani rai ya fita a building Win nan yau wallahil azeem dukkanku kun shiga uku"""

"Yana kai nan ya yanke wayan ya nufota ya sanya mata scarf Win a kanta ta haWa ta rungume a kirjinta tana kuka sossai, a wurin ya du™a kanshi ™asa wani irin mummunan abu ke shirin faruwa a karkashinshi? Meyasa hakan bai taSa faruwa ba sai akan Hibbah? Meyasa za'a so lalata mata rayuwa? Ko ma an ci nasarar ne..."

"""No No hakan ma ba zai faru ba..."" Ya faWa a fili yana kawar da tunanin."

"Kokawar da take yi da numfashinta ya dawo da shi daidai, da sauri ya tafi despenser ya kawo mata ruwa sai dai bata iya ta sha ba, numfashinta kokarin barin gangar jikinta yake har lokacin"

bata daina jijjiga ba dole ya ri™eta idanunshi kaman garwashin wuta.

Ganin ba zata natsu ba kuma zata iya suma mishi yasa ya Wauketa chak ya nufi elevator ko kula Chief Security da yake ta kiranshi hankali tashe bai yi ba ya sanyata mota suka fice daga

kamfanin.

"Private hospital mai kyau ya kaita, rabon da ya ji tashin hankali haka tun ranar da aka kirashi aka sanar da shi hatsarin Anam da jasra, yawo kawai yake a harabar hall Win yana jiran likitar da ta shigan ta fito, adu'ar shi da fatanshi Allah ya sa ba'a samu nasarar kassara rayuwarta ba,"

har karfe 9:30 kan likitar ta fito tana kallonshi

"""Are you her relative?"""

Ya girgiza kai

"""She's an employee in my company... Don't tell me an samu nasara a kanta?"""

Yadda yayi maganan sai da ta ji wani iri don damuwarshi bai Suya ba har a harshen shi.

"""A'a babu abin da aka yi mata amma tsoro da firgici ya jefa ta wani hali, kaman kuma dama tun farko akwai problem na kirji a tare da ita so abin ya haWe sai ya zama severe amma komai is normal yanzu, idan ta tashi lafiya ™alau"""

Ta ™arasa tana kallon builded body Win shi a zaton ta ma mijinta ne ko amarya ce firgicin daren farko ya kawo su asibitin duba da ko riga bayan farar vest babu jikinshi. Ita kuma farin shirt

nashi dake jikinta ya Soye yagun rigar ta.

"Šakin ya shiga bayan ta tafi ya zauna kai tsaye ya shiga kiran manyan ma'aikatanshi suka haWa zoom meeting abinda ya ce kawai ya rufe company na 1week kowa ya zauna a gida, duk yadda suka so su ji wani bayani bai ce komai ba, da farko sun so ™i saboda asarar da za su yi a satin na da yawa amma ganin ya hasala yasa suka yi shiru ya nuna musu ko da yardarsu ko ba da yardarsu ba ya yanke hukunci, bayan ya kashe ya kira wani friend Win shi babba ne a DSS ya"

sanar da shi abin da ke faruwa.

"""A daren nan ba sai gobe ba ina so ku yi duk yadda za ku yi gaskiya ta bayyana, ban san me zan iya yi ba da hakan ta kasance don ba ita kaWai ba har career Wina sai ya lalace kowa zai iya rasa aikinshi sanadiyar wannan attempt Win, wallahi mubarak ko million nawa zan iya kashewa"

"don ganin na kawo karshen koma waye yayi wannan yunkurin"""

DSS Win ya tabbatar mishi a yanzu za su fara aikinsu ya kwantar da hankalinshi gaskiya kuma

"zata bayyana, sai dai binciken har kanshi ba zai bari ba yace ya amince suka yi sallama."

"Iyayenta yake tunanin ™ira sai dai me zai ce musu? Ta yaya zai samu layinsu? Cikin wannan tunani ta farka karfe goma sha Waya na dare, a firgice ta farka da hanzari ya mi™e tsaye daga zaunen da yake cikin cushion na Wakin Amenityn ya nufi gaban gadon."

"""Ki ™ira sunan Allah za ki samu natsuwa...! You are safe, nothing will harm you in shaa Allah"""

Ya faWa cikin sanyi da raWa.

kaman yadda ya faWa salati ta fara kan ta shiga jera sunayen Allah zuciyarta na karyewa sai kuma hawaye suka fara zuba mata babu kakkautawa

"""Lγ ilha illallδhul-'Azimul-Halim,"

"Lΰ ilaha illallδhu Rabbul-'Arshil-'Azim, La ilγha illallhu Rabbus-samwati wa"

"Rabbul-ardi wa Rabbul-'Arshil-karim."""

"take faWa a fili cikin sautin kuka, bai hanata ba tana cikin idanunshi na a kan hannayenta da take ta squeezing a tare, wayanshi ya shiga ™ira, ajiyar zuciya yake sakewa a hankali kan ya zaro wayan yana dubawa ya ga Nasir"

Picking yayi ya makala a kunne

"""Boss ka yi ha™uri na ™iraka by this time ™anwata ur secretary ban san ko kuna tare ba hankalin"

"mahaifiyarmu a tashe har yanzu bata je gida ba"""

"Kallon Hibbah yayi sai ya saka wayan a handsfree ""Nasir dama Hibbah sister Winka ce?"""

"""Yeah she's my cousin sister"" ""Ok gata nan muna ho..."""

"Da sauri ta mi™a hannu ta katse ™iran tana cigaba da kuka, idanunsu ne ya sarke nata na zubar"

"da hawaye nashi suna nan Red har lokacin jijiyoyin kanshi duk a tashe. ""Meyasa kika kashe?"""

"""Bana so su sani...bana so su san abin da ya faru a yau!"""

Ta ™arasa tana kau da idanunta daga kanshi muryarta so slow sai breaking yake.

"""Why?"""

"""Don Allah kar ka faWa musu...ina da dalilin boyewar, daga zaran sun sani ba lallai na cigaba da aiki ba kuma aikin nan shine abinda ke mantar da ni damuwowina, bayan nan ko ba don aiki ba shikenan Hibbah ita ce koyaushe ake tashin hankali a kanta? Ni kaWai ce 'ya da a kullum wani abu ya faru a family mai muni sai an ji sunana? Me kake tunanin mutane za su ce bayan giSin da rayuwata ke da shi a baya? Tunda bai yi nasara a kaina ba mu binne maganan ko don kare martabar kamfaninka..."""

Ta ™arasa idanunta zube a gini.

"Sai kallonta yake yana jin maganganunta na ninka tsananin tausayinshi gareta, menene a rayuwarta haka? Me take going through? Bashi da mai bashi amsa, call din Nasir ne ya sake shigowa."

"""Nasir Hibbah tana asibiti ciwon kirji ne ya kamata lokaci guda but she's okay now gata nan.."""

Zai mi™a mata ta koma ta kwanta tana juya mishi baya.

"Nasir dama ya san da wuya ta amsa, muryarshi na bayyana damuwar da yake ciki yace ""Wani abu ya faru da ita ne na damuwa Ranka ya dade?"""

"""Nasir I cannot say gaskiya just make sure ka sanar da gida"""

"Ya faWa mishi sunan asibitin da numbern room Win, bayan ya kashe ya mi™e ya fice chan sai gashi ya dawo yana sanye da jallabiya fara tas, hannunshi da paperbag na kamfanin kayan sawa na Dior, tana nan lokacin a kwance ta dunkule wuri guda shesheka take fitarwa a hankali"

tana tariyo rayuwarta tun daga farko.

"""Mrs Mudassir"""

"Ya ™irata, ta mi™e zaune tana Juyowa"

"""kukan nan ya yi yawa please, ba zai yi maganin komai ba illa iyaka ya kara miki ciwo kan wanda kike ciki"""

"""Ba zan iya hana kaina kuka a yanzu ba, me na yiwa rayuwa da ba ya min adalci? Meyasa wani marar imani zai yi wannan mummunan yunkurin a kaina? I pleaded...I screamed...I fought amma ko dar bai ji na zai iya tausayamin ba, had it been Allah bai jefomin kai ba kila da yanzu na bar duniyar bcs ba zan iya Wauka ba kuma! Zuciyata zafi take kaman zata fito...Sai yaushe"

"ne zan samu farin ciki? Sai yaushe rayuwa zata tafi mini daidai? Ko dai ba ni rabon hakan ne?"""

"Ya isa gangarta ya zauna har tana shakar kamshinshi mai sanyi, kallonta yake sossai kan ya ce ""Kowa kika gani da irin jarabawar da yake dauke dashi kawai dai na wani ya fi na wani ne, sannan bawa baya taSa yanke rai da rahamar ubangiji saboda shi Win maji kan bayi ne, da zan faWa miki wanene Mustapha Bashir Almustapha da kila zaki ce Alhamdulillah... Ki tashi ki watsa"

"ruwa ki sauya kayan nan tunda bakya so a san abinda ya faru"""

Saukowa ta yi idanunshi na kan kumatunta da yake iya ganin shatin yatsu alamun marinta aka

yi ya Wan datse lips yana dauke kai har ta shige toilet dake Wakin.

"Kan kujera ya koma ya zauna, ta fi mintuna talatin kan ta fito, doguwar farar riga ne da ya zauna mata kaman ya san size Winta, sai gyalenta da ta mayar kanta don dama black ne, fuskarta very pale tana tafiya a hankali saboda babu inda baya yi mata ciwo a jikinta har ta zauna bakin gadon sai ga nurses sun shigo, allura suka yi mata suka sake sa mata wani ruwan, bayan sun fita ta kwanta tare da lumshe idanu sai ya samu kanshi da barin kallon wayan da yake yana"

zube mata lumsassun idanunshi.

"Hibbah is dangerously fine, Effortlessly classic,"

"Unapologetically gorgeous. The kind of beauty that doesn't ask for attention, idan yana kallonta sai ya kasa dauke idanunshi a kanta kaman wani magnet ne ke ma™ale da ita da suke sarrafa kwayar idanunshi ga kallonta, knocking da aka yi da turo kofan lokaci guda ya saka shi Wauke idanun don dole ya kalli kofar, babbar macece ce ta shigo a rikice bayanta wani saurayi sai"

wata hannunta ri™e da na wani karamin yaro.

"""Hibbah! Hibbah me ya sameki? Garin yaya kika kare a gadon asibiti daga zuwa aiki?"" Aunty Kubra ke faWi tana kamo hibban, buWe idanunta tayi ta mi™e zaune sai ta kwanta jikin Aunty Kubra Win chan ™asa tace"

"""Kirjina ne ke ciwo amma da sau™i mommy ki kwantar da hankalinki"""

"Numfashi ta sau™e ganin tana magana kuma dai da alamun da sau™i Win don jikin babu zafi sossai, sai a lokacin suka kalli MB MUSTAPHA dake zaune, Abdul ya mi™a mishi hannu suka gaisa ya gaishe da Aunty Kubra ta amsa tana kallonshi"

"""Hala wurin aikinku guda? Sannu bawan Allah mun gode da kulawar da ka bata Allah ya biya"""

"Murmushi ya Wan yi kan ya mi™e ""Hajiya zan tafi tunda kun zo..."" ""Mun gode kwarai"""

"Sai godiya take mishi tuni ya fice, sai a lokacin Hibbah ta Wago ta kalli Mommy tace"

"""Mommy Shine fa MB MUSTAPHA Win"""

Zaitoon tace

"""Shi ne?? Dama ba wani babba ba ne? Ikon Allah wlh yadda nake jin sunan nan na zaci tsoho ne"""

Mommy tace

"""Toh sunan mustaphan ne yayi kala da na tsoffi"""

Zaitoon na dariya tace

"""Kawai yadda Ya Nasir ke labarinshi da yadda yake girmamashi ne sannan mommy yana wuya fa ki samu irinshi matashi mai irin wannan arziki da yake da shi a karan kanshi ba na mahaifinshi ba"""

Abdul yace

"""Hakane kam don wannan da wuya idan yayi 38"""

Mommy tace

"""Ni yadda ya burgeni bashi da girman kai, ji yadda ya kula mana da Hibbah... Allah ya saka mishi"""

Suka amsa da Ameen.

"Hibbah dai tana jinsu kawai, sai da mijin Zaitoon ya zo daukarsu don ta bar motarta gida ne ta biyo su saboda tun safe ta je gidan tana jiran zuwan Hibbah su gaisa ta tafi shine fa basu ga Hibba ba hankalinsu ya tashi, da abinci ta taho don ta kira Maids Winta sun yi varieties saboda"

gidanta ya fi kusa da asibitin akan gidan Mommy komawa da kuma dawowa ma aiki ne.

"Mommy ne ta lallaSa Hibbah ta ci wani abu, Abdul yana ta yi mata sannu sai dai ta gyaWa kai daga karshe ya musu sallama ya tafi sai da safe zai dawo shima kaman yadda Zaitoon ta ce, mommy da Hibbah ne suka kwana asibitin ta yi iya kokarinta wurin Soye damuwarta kar su mommy su gane sai da ta tabbatar mommy ta yi bacci taje tayi alwala ta zo ta shiga gabatar da nafila tana kaiwa Allah matsalolinta da ro™on shi ya yaye mata ya kuma tona asirin koma waye"

"ne ya far mata, da kyar ta dawo gado bacci ma sai Sarawo ne ya sureta."

"Shi kuwa MB MUSTAPHA company ya wuce don su Mubarak suna chan DSS da ya ™ira ya same su a CCTV room, an Sata CCTV Win sai dai wani kwararre daga cikinsu yayi restoring abinda aka goge, duk ma'aikatan Securities da suke kamfanin daga yamma an kama su an tafi da su office na DSS Win don bincikarsu saboda babu yadda za'a yi hakan ya faru babu mai cleu, sai da yaji da ma bai zo ya samesu ba, sun samu ganin mutumin da ya shiga building Win sai dai bakaken kaya ne jikinshi full ko ina a rufe sai bayanshi kawai da hular facing cap da ya"

saka.

"Lokacin daukewar wutar da shigansshi office Win kai tsaye ya tabbatar musu komai was planned, ihunta, kukanta da ro™on da take mishi sai marin da yayi mata a sadda ta cije shi su suke ta yawo kan MB MUSTAPHA, idanunshi suka sake rinewa Dukda babu abinda suke iya kallo banda duhu don ma CCTV Win ba ruwanshi da Nepa da ba abinda zasu iya gani har Muryar ba zai naWa ba, waya suka ji yayi an sanar da shi wani abu yayi saurin ficewa yana"

"dukan gini, yana kuma fita daga office Win basu ga inda yayi ba."

"Šaukan Original clip Win suka yi suka fito zuwa office Win, jakanta na nan ™asa da wayanta da ya ci screen saboda irin faWuwar da yayi, nan ma sun dan yi bincike kan suka tafi bayan sun dan tattauna da MB Win, office nashi ya shige ya zauna yana Wora kanshi kan desk dinshi abubuwa ne goma da ashirin suke mishi yawo amma tausayi, damuwa da son sanin wacece ainihin Hibbah Mudassir Madaki su suka fi yawa a ranshi, Wago kai yayi sai ya ga proposal da ta ajiye mishi wani abu ya sake rufe shi yana jin kaman zai yi zazzabi karshe a office Win ya kwana har garin Allah ya waye, da kanshi ya fita ya garkame companyn bayan ya tattare kayakinta ya shiga motarshi ya bar companyn kar ma wani ma'aikacin da bai san da batun break da ya bayar"

ba ya zo ya sameshi saboda babu wanda zai so ganinshi a yadda yake.

"Gidanshi ya wuce Dukda urge na son zuwa ya ganta da yake ji, wanka yayi daga shi sai"

bathrobe ash ya zo ya kwanta a kan tattausan gadonshi yana lumshe idanu a haka wani baccin ya sake Waukarshi.

"Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

48

"˜arfe tara na safe ya farka, sai da ya sake wanka kan ya shirya cikin kananun kaya kasancewar akwai sanyi ya Wora leather jacket akan rigar tashi, wayoyinshi ya zara not minding yunwa da"

yake ji ya nufi fita daga gidan yana danna ™iran Mubarak.

Kusan ringing na ™arshe yayi picking

"""How far Mubarak?"""

Numfashi Mubarak Win ya Wan sau™e

"""Duk yadda za mu yi da su mun yi amma sun ™i magana duk nuna they are innocent suke"

"amma zamu cigaba da bincike ka kwantar da hankalinka MB"""

Tsiririn tsaki ya ja yana shiga bayan motar da Driver ya buWe mishi don yau din baya jin karfin driving da kanshi.

"""Shikenan please ku yi hakan"""

Yana kai nan ya katse ji yake kaman basu bincikesu yadda ya kamata ba.

"Yana kallon ™iran P.A Win shi amma bai ko yi niyar picking ba, sai da suka fara shiga gari kan Driver Win ya tambayi inda za su."

"Wani mall ya ambata, kusan tafiyar mintuna arba'in ya kai su ya sau™a ya shige ciki for almost"

hour kan ya dawo.

"Sunan asibitin ya faWa da location ya Wan kishingida jikin seat Win tare da mayar da idanunshi ya rufe, har suka isa bai motsa ba sai da ya Wan jima zaune ma kan ya fito ya shiga ciki hannunshi Waya sanye cikin aljihu, kaman kar ya ™arasa yake ji don wani zuciyar na mishi gargaWin kar"

"zakewar yayi yawa, wani kuma na tabbatar mishi da hakan dole ne a gareshi."

"Knocking yayi, ba'a jima ba aka buWe Zaitoon ce ganinshi da safe haka sai ta ji ashe ma jiya kallon tsoro ta masa Dukda idanunshi sanye da glasses mai duhu hakan bai hana kyau da"

charisma Win shi fita ba. Matsawa ta yi tana mishi sannu da zuwa ya shiga.

"Mommy da Jadwa wacce ita ce ake shirin aurensu da Abdul kuma jin Hibbah ba lafiya ne ta taho gaisheta suka mishi sannu da zuwa ya amsa yana gaida mommy ta amsa cikin nuna jin daaWin kular da ya ba Hibbah, itama Jadwa ta gaishe shi ya amsa ba tare ma da ya wani kalleta ba, sai a lokacin ya Wan kai idanunsa kanta jin ta furta"

"""Good morning"""

"Cikin tsiririyar muryarta da ya kara shige wa ciki. ""How are you feeling today?"""

Ta amsa da lafiya ™alau.

Bai wani jima ba ya mi™e yana ji Mommyn na maganar kila a sallamesu ma ai don jikin da sau™i yayi mata adu'ar samun sau™i ya ajiye ledar hannunshi a kan table ya fice.

"Zaitoon ce ta Wauka bayan fitanshi, wayar Hibbah da ya fashe ne a saman wani kwalin na"

Iphone.

"""Wannan kam wayan ya faWi ne haka Hibbah baki sani ba?"""

"Kai ta Wan gyaWa bata ce komai ba, ko da Zaitoon ta buWe kwalin wata sabuwar Iphone 17 air"

"Win ce silver sak irin nata Win da ya fashe. ""Gaskiya mutumin nan na da kirki ainun"""

Mommy tace

"""Gashi har ya shiga hidima shi da ba shi ya fasa ba, Allah dai ya saka mishi da alkhairi"" Suka amsa da Ameen."

"Jadwa ce ta karSa ta sanya mata sim Winta a sabuwar ta mi™a mata, jakanta na office kuma"

router Winta na ciki na Zaitoon tayi connecting ta fara saka icloud Winta.

"Karfe Šaya na rana aka sallamesu don ta ji sau™i Dukda dai kirjin na mata ciwo sa'i da lokaci, duka 'yan gidansu da suka san bata da lafiya sai da suka ™irata suna yi mata gaisuwa, kuma haka ya Wan yi cheering mind Winta, ko da suka je biyan bills aka ce musu ai an biya da safen sun san aikin MB MUSTAPHA ne don haka Adu'a kawai mommy ta mishi suka fice a motar Zaitoon da driver ya kawo abinci da safen ya bar mata nan don jiya chan gidan mommyn

36 / 62