Chapter 35 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   35 / 62

102K to 105K   out of 184.1K words

haka gidan tsitt suka haura sama ya kunna mata cartoon kan ya shiga yayi wanka."

Bayan ya fito ya yi shafe shafen duk da zai yi ya bule jikinshi da turaruka kan ya sanya pjmas

"dinshi blue ne riga da wando mai yauki da sulbi, lofas dinshi ya zura ya fito yayi ™asa tana zaune ganinshi ya sa ta mi™e da sauri tazo ta ri™e hannunshi tana yi mishi alamun yunwa take ji."

Ya tsuguna ya shafa kanta

"""bari na dafa miki noodles za ki ci?"""

Kai ta gyaWa

"""Ok just give me a minute"""

"Ta gyaWa kai ya shafa kanta kan ya mi™e ya nufi kitchen, a duk sadda zai shigo kitchen Win sai yanayinshi ya sauya, abubuwa yake tunawa da kan taSa mishi zuciya ™warai amma ya zai yi? Haka Allah ya tsara mishi."

"Noodle guda Waya ya dafa mata da egg ya sa a karamin plate dinta ya kai mata har parlorn ta zauna ya shiga bata sai da ta cinye tas ya bata ruwa ta sha, hannunta ya kama suka haura sama yayi mata wanka ya sa mata fararen pjamas kan ya jata zuwa Wakinshi, bata hira tunda lalurar nan ya sameta gwara ma da mahaifinta amma idan ka cire shi da ido kawai take bin"

mutane kaman aljannu.

"Gado ta haye ta kwanta, sai a lokacin yayi isha kan ya hau gadon ya janyo system Win shi ya buWe Email da Hibbah ta aika mishi."

"To his biggest surprise slides uku ne kaWai masu kyau sauran ya ma kasa gane menene, wayanshi ya janyo sai dai bashi da layinta Director HR ya kira ya tura mishi layinta ya shiga ™ira amma ya ™ira ya fi sau biyar No answer."

Numfashi ya sau™e yana yi mata uzuri kila kanta ne ya matsa mata tunda ya san she's sick

amma gobe ne da misalin karfe 9 meeting Winsu da mutanen nan.

"Dole haka ya bari ya kwanta, da asuba bai koma bacci ba ya shiga kiran layinta nan kam user busy ranshi ya fara Saci, wanka yaje yayi ya sauka ya yi musu pancake da oat ya zo ya tashe ta yayi mata wanka da brush ya shirya ta cikin gown Winta ya saka mata hula suka sau™o suka"

"™arya, ko da suka fice daga gidan almost seven sai 8 ya iso office yana shiga tana shigowa."

"""Good morning Sir...!"""

"""Me amfanin wayanki idan za'a yi ta ™ira No answer and after that ba za ki yi returning calls ba?"""

"Bata san shi bane ko da ta tashi da asuba ta ga calls Win bata bi ba sai tayi blocking Layin. ""I'm very sorry ban san kai bane..."""

Bai jira ta gama sau™e numfashi ba yace

"""Ki duba Email da kika turamin nan Its encrypted ki tura min mai kyau yanzu ASAP"""

"Da sauri ta zauna ta buWe system Winta ta shiga sai dai itama me? slide biyu tayi ta ga same abinda ya gani, ganin ta Waga ido ta kalleshi ya sa ya zagaya ta bayanta ya tsaya daga jikin"

kujeran yana kallon system Win.

"""Whats happening?"""

Ta faWa tana Wauko modem Winta sai dai na ciki kam ma babu gabaWaya.

"""I thought kin ce kin yi abin nan intact? Then how comes hakan ya faru? You knew that clearly awa guda kachal ya saura mu shiga meeting Win nan whats wrong with you?"""

Yadda ya hasalar ya sa ta kasa cewa komai gashi ta shiga rudu aikin da ta dauki kwanaki tana

yi ko jiya lafiya lau ta gama me ya sameshi?

"Wuceta yayi ya zagaya ya shige office nashi ranshi a Sace, Goshi ta dafe"

"""Innalillahi wainna ilaihi rajiun... Gani yake karya nake yi mishi ban yi aikin nan bane?"""

"Tayi maganan zuciyarta na zafi tuni hawaye sun fara zuba mata ita kam ta san ta yi aikin nan. Mi™ewa tayi tana safa da marwa hannunta a Goshi, ba zata iya zuba ido su yi asarar project nan ba, no ba zata bari ya fara zarginta da karya ba, da sauri ta nufi office nashi yana tsaye kawai jikin tranparent Window ya zurawa birnin ido Jasrah na zaune chan gefe tana ta wasanta da tablet Winta ta shigo ta tsaya daga bayanshi yanayinshi kaWai na nuna mata ranshi ya Saci"

™o™arin controlling kuma yake.

"""Sir...Wallahi na yi aikin n..."""

"Katse ta yayi ""Then ina yake??"""

Razana tayi da tsawar baya take ™o™arin yi sai takalminta ya taWiye ta ba zato ta tafi zata faWi....

"Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

46

Cikin azama ya sa hannu ya ri™o wrist Winta yana dawo da ita gaba don da ta faWin ba abin da zai hana kanta bugu wa da center table Win bayanta.

"""Watch out!"""

"Ya faWa cikin kulawa, sakar mata hannu yayi bayan ta yi balancing idanunshi zube kan fuskarta cikin mamaki ya furta"

"""Are you crying?"""

"Kanta ta kawar zuwa wani Sangaren tana sniffing, taku biyu ya ™ara dab ita ya sa yatsunshi biyu"

"yana dawo da fuskarta gareshi ""Hey Look at me..."""

Yadda Muryar ya fito very cool and deep ya sa bata san ta cigaba da kukanta ba. Idanunshi ya

Wan zaro tace

"""Sir I wasn't lying to you da gaske na gama duka it was there jiya ko da ka ™ira nan, despite headache da na yi ta fama da shi jiya i made sure na yi aikin nan because i don't want any failure not from me...ni...ni ban san ya. """

"Katseta yayi don maganan sai breaking yake ita ta san ba makaryaciya ba, kuma ta wahala a"

aikin nan ta ya za'a yi ta rasa shi lokaci guda?

"""Hey..! I am terribly sorry ban ce kin yi ™arya ba, i was confused and tensed Thats why na miki"

"tsawa but i trust you maybe issue Win daga system Win ne is ok Stop this crying"""

Gently yake maganan yana jin damuwar halin da ta shigan sai yake ganin laifin kanshi.

Fuskarta ta share tana kawar da kai cikin kunya don bata san zata iya zubar da hawaye haka

"gabanshi ba, shi kuwa idanunshi zube a kanta he's diturbed har ranshi."

"Zai yi magana aka yi knocking, numfashi ya sau™e ya zagayeta ya koma kan couch ya zauna yana harde kafa ya amsa, P. A ne ya shigo ganinsu hakan ya sa ya ™arasa ya zauna shima, kallonta MB ya yi"

"""Sit please"""

Zama itama ta yi duk ta takura kanta.

"P.A ya sanar wa abin da ke faruwa. ""Yanzu me solution?"""

Ya tambaya bayan ya gama yi mishi bayani.

"""Huhhh Sir gaskiya da wuya mu samu wannan aikin we cannot convince them just using mouth"

"ba papers, idan ma muka yi hakan za su daukemu kaman bamu san me muke ba ko bamu san makaman aikinmu ba"""

"Kai yake gyaWa wa hakane kam amma sai ya kalleta ""Miss Mudassir... Whats your opinion here?"""

Ta Wago fuskarta ba cikakken walwala tace

"""We just go for the meeting zan iya briefing ko summarizing abin da ke ciki because i put all my best there... Kana tare da su ni kuma anan zan yi kokarin in ga na dawo da duka slides Win na san ko sun amince ba a yau za su saka hannu ba if kenan that would be Ok"""

Kallonta yake yi yana yaba kaifin tunaninta but ba za'a yi haka ba.

"""No! No one would snatched away ur Credits, ke za ki yi presenting ki yi convincing nasu tunda kin fi kowa sanin menene ke ciki, after then in sun amince za mu nemi su ba mu zuwa gobe za mu taSa slide Win kaWan kan mu gabatar musu idan komai ya tafi successful sai ki dawo ki yi"

"™o™arin recovering wanchan Win"""

"""Amma Sir..."""

Ya katse ta

"""Shhhh..! For a while ina ba wa Mahir Credits Winki saboda rashin sani amma yanzu no one would do that, don haka save what ever you want to say and start preparing"""

"Ya ™arasa yana zuba mata dukkan idanunshi, bata da zaSi illa ta fice daga office Win ta fara shiri kaman yadda ya faWa."

Ya dawo da kanshi kan P.A

"""I think someone altered with her system, because haka kawai slides Win nan ba zai lalace ba idan ma zai lalace ba shi kaWai ba but komai na nan intact sai shi kaWai? Something is definitely"

"off"""

"""kafin kamalluwar meeting Win zan yi ™o™ari na yi bincike a kai boss"""

Kai ya gyaWa kawai yana sake crossing fingers Win shi cikin nazari har P.A Win ya fice.

Mintuna talatin suka wuce a daidai lokacin hall Win gabaWaya na dauke da ba™insu da kuma

"waenda meeting Win ya shafa ciki har da shi yana zaune kan kujerar shi na musamman, ba zaka ce ga yanayinshi ba amma fuskarshi babu wani walwala as usual."

A natse ta tura kofar glass Win ta shigo his gaze are fixed on her... She's so Calm tana maintaining gentle eye contact fuskarta with slight smile looking so warm and approriate muryarta ya fito calmly

"""Good morning.."""

"Tsikar jikinsa yaji ta tashi akaro na farko arayuwarsa baisan sanda ya lumshe ido ba, yana sake jin muryarta na ratsa shi tana bayani ya kasa focusing har mamaki yake, a gefe Waya kuma ta samu wani gurbi mai girma a ranshi don yadda take presenting Win ko shi ya gamsu bare su, har aka gama meeting Win tunaninshi rabi da rabi idanunshi kuma basu bar kanta ba, bayan sun amince hall Win ya Wauki tafi contract Win ya zama sealed za'a bi su da papers Win su sake"

reviewing kan su saka hannu.

"Sun yaba mata duka ana ta mi™a hannu for successfull meeting ta zame ta fice, ya Wan bi"

bayanta da kallo kan ya Wauke kai.

"Bayan gama watsewar kowa ya koma office sai dai bai sameta ba, yana shirin fita dubata P.A ya shigo"

"""Sir you have to see this.."""

"Office nashi suka shige bayan ya zauna P.A Win ya mi™a mishi ipad, sai ga Hibbah na zaune kan sallaya Raliya ta shigo zuwa kiranta da yayi ta tafi office nashi, bayan barinta wurin Raliyar ta mi™e da azama ta nufi systems Winta, ta fi minti uku a kai tana yi sauri sauri duk alamun rashin gaskiya ya gama bayyana a yanayinta, ranshi ne ya ji yana Saci yanzu idan da sun rasa wannan kuWi menene gain na wannan yarinya? Me Hibbahn ta mata da zata lalata mata duk"

wani aiki ta kuma shirya Sata mata suna?

"""Dismiss this girl now!"""

"Ya umarta yana mi™a mishi ipad Win, da sauri ya fice ganin yadda ran boss Win yake a Sace, al'amarin mutane na bashi mamaki, tsam ya mi™e ya fito yana sake duba hibban sai dai bai"

"ganta ba, balcony Win office Win ya fito daga saman sai ya hangeta tsaye kawai ta ™urawa waje"

"idanu, da alama akwai abinda yake damunta."

"""You did well, Thank you"""

"Magananshi ya dawo da ita duniyar mutane, numfashi ta Wan sau™e kan ta juyo ta kalleshi"

"""Ni ya kamata in gode maka Sir for trusting me"""

Ba murmushi yake ba amma idanunshi basu bar kanta ba har ta kasa jurewa ta janye nata ta mayar waje.

"""Raliyat ita ce ta lalata miki aiki, I fired her for that hakan ba zai sake faruwa ba"""

"Cikin kaWuwa ta waigo tana tuna lallai ta shigo jiya, me ta yi mata da ta tsane ta haka da har take shirin ruguza mata aiki? Meyasa Raliyat ta kasa sonta tun zuwanta ma matsayin Service"

kan ta fara aiki?

"""Sir da baka yi haka ba, kora shi ne last abin da zata yi expecting aikin nan shi ke ri™e mata da"

"yaranta da ita kan..."""

"Da tsantsar mamaki yake kallonta hakan ya sa maganar yankewa, ya Wan matso har tana jin"

numfashinta na sar™ewa da kamshinshi

"""kin kuwa san cewa da ke ce a yanzu Matsayinta? She did that on purpose saboda ta san cewa bana wasa da abinda ya shafi aikina sai dai bata san cewa ni ba mutum bane mai yanke hukunci cikin fushi da rashin tunani, Idan da tana tuna yaranta da kanta da bata yi hakan ba So"

"do not question my decision Mrs Mudassir"""

"Ya ™arasa da Muryar gargadi kan ya juya ya fice ta bishi da kallo, haka kawai take jin gabanta na faWuwa bata so hakan ba sam don irin wannan hassadar da tsanar baya tsayawa iya nan, hassada mugun ciwo ne da ya kamata mu nemi tsari da shi, fitowa tayi sai ta samu Raliyat kam"

zube a ™asa ga MB na nan tsaye tana ta bashi ha™uri cikin kuka hannayenta a harWe.

Tana ganin Hibbah ta matso da gwiwa

"""Don Allah Hibbah ki yi ha™uri...! Help me kar ki bari na rasa wannan aiki, wallahi duka familyna da shi muka dogara i spent years ina fafutuka kan na samu i cannot loose it just like that"" Sossai ta bata tausayi, ta kalleshi kaWan fuskarnan babu alamun fara'a don dole ta mayar da kanta ™asa saboda yadda zuciyarta ke bugawa da yanayin fuskar nashi, tsaki ya ja ya shige"

office nashi ya kama Jasrah suka fito bai ko kalli Sangaren su ba ya bar companyn gabaWaya.

"""Raliyat ban san tsanar da kika yi min ya kai ki nemi wargaza min aiki ba amma na tabbatar ko a hakan yanzu kin ga ishara, wallahil azeem ba zan yi farin ciki da rasa aikinki ba ko ba don ke ba ko don iyalanki, ki yi ha™uri ki tafi zan yi magana da shi idan ya sau™o ni kika yi wa laifi kuma wallahi na yafe, ki nemi tsari da hassada ki wanke zuciyarki za ki fi jin daaWin zaman wannan duniya"""

Tana kai nan ta koma wurin zamanta ta zauna.

"Ficewa Raliyat tayi tana mata godiya cikin kunya, Hibbah aikinta ta fara bata bar office Win ba"

sai da ta tabbatar komai ya kamalla tayi printing ta shigar office na MB ta ajiye mishi kan ta fito

"ta rufe tana duba time, ™arfe bakwai na dare abinda an tashi tun 4 yau ita ce har ta haura time Win tashi haka, kamfanin shiru bata ji komai ba ta zaro wayanta daga chargy sai ta ga missed calls dayawa na Mommy, da sauri ta kirata back"

"""Hibbah ina kika shige dare yayi har haka baki dawo gida ba?"""

"""Mommy gani nan tahowa wallahi aiki ne ya sha kaina kwarai da gaske amma yanzu nake tattara wa"""

"""Ki hanzarta in ganki gida, ina daaWi mace ta kai dare haka waje?"""

Fitowa tayi ma™ale da wayan a kunne ta shiga elevator sai dai tana shiga ko rufuwa bai yi ba

"wutan wurin duka ya Wauke ""Subhallah!"""

"Ta faWa tana fitowa tare da kunna hasken wayanta, Allah andi me ya samu wutan ta ayyana hakan a ranta kan ta nufi stairs dukda ta san ba karamin wahala zata sha ba, saukinta ma gangarawa ne ba haurawa ba, tana tura kofan taji an turo ta baya har wayanta ya faWi da ™arfi hasken shi ya Wauke, wani mummunan faWuwa gabanta yayi kan tayi balancing ta ji an turata an danne bakinta tare da mannata da gini, tuni wani irin firgici ya rufeta ta shiga kokawar kwace kanta sai dai namiji ne karfin ba Waya ba, numfashi ta Wauke jin hannunshi jikinta bata san ta gantsara mishi cizo ba ya sakar mata baki ta yi wani irin ™ara numfashinta na shirin barin"

gangar jikinta...

"Zaune yake cikin mota ya bar jasra dake kuka gidan su Mum yana mamakin Meyasa a koyaushe in zai barta gidan sai ta yi kuka zuciyarshi baya daaWi da hakan kuma baya iya cewa Mum Win a'a idan ta nema, aure ne kawai zai kusanta su da 'yarshi ta daina damuwa da Waga hankalinta a duk sadda zai musu nisa amma shi wa zai aura? Ta ya zai sake fara son wata a"

rayuwarshi?.

Call din P.A ne ya shigo suka tattauna kaWan don ya bar office Win ba shiri saboda Sacin ran Raliyat Win nan.

"""Ka duba aikin yarinyar nan kan barinka office?"""

"""Na bar office 5pm amma bata tafi ba boss tace ba zata tafi ba sai ta gama aikin nan"""

"Sai ya ji ba daaWi, suka yi sallama ya ja motarshi amma sai ya kasa natsuwa ya shiga kiran layinta don tabbatar da ta je gida lafiya sai dai bata picking."

Chief Security na companyn ya ™ira

"""Good Evening Sir!"" ""Yeah, how are you?"""

Ya amsa cikin ladabi

"""Yaushe Hibbah ta bar company?"""

"Ya tambaya, jin shiru alamun bai gane ba ya sa yace ""My secretary"""

Ya gane ta kuma ya san motarta

"""Sir she's still in the building, ooppsss..."" ""What?"""

He asked calmly

"""Wutan ne kawai ya Wauke i have to go and check menene matsalar"" ""Kana nufin har yanzu Mrs Mudassir na companyn nan?"""

"""Am very sure sir motarta na nan"""

"Wani irin damuwa ne ya rufe shi da ba zai iya cewa na menene ba, juya kan motarshi yayi ya ™ara mata speed, cikin mintuna ashirin ya isa companyn sai dai har lokacin babu wutan, duhu ne ko ta ina, bai tsaya tambayar Securities biyu dake tsaye suna jiran Chief Win ya dawo daga duba matsalar wutan ba ya bi stairs ya fara haurawa"

"Ayyanawa yake yarinyar nan bata da hankali, ko tsoro bata ji ta zauna ita kaWai har irin wannan lokaci? Aikin na aljanna ne... Kila ma tana tsoron duhu, kila bata da ma haske a kusa da ita"

yana tura kofa ana dawo da wutan sai idanunshi suka mishi mummunan gani....

"Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

47

"Ta dunkule a jikin table tana jan numfashi da kyar da kyar abinka da farar mace duka jikinta yayi wani irin jajazir, gyalen kanta yayi wani Sangaren gashinta a hargitse, doguwar rigar jikinta rabin shi a farke har yana iya kallon skin Winta, wani irin runtse idanu yayi wani abu marar fasaltuwa"

na dirar mishi kaman mi™i a zuciya.

"Da kyar ya iya ambaton sunan Allah ba ita ba har shi jikinshi rawa yake, hanzarin nufarta yayi yana zare rigar jikinshi bayan ya cire bottons biyu yana taSata tayi ihu tana kiran sunan

35 / 62