Chapter 4 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   4 / 62

9K to 12K   out of 184.1K words

suke rufewa da jamlock idan ka kira sai a je a buWe maka, mai gidan kan fita da key idan ya dawo ya kan buWe ya shigar da motar shi ciki kan ya koma ya rufe, parlornta na da Wan girma madaidaici dashi da ya Wauke kujerunta da dining table Winta mai six chairs ba tare da ya takure ko ya matse chan chan ba, kitchen Winta ma madaidaici ne da aka shirya mishi carbinates farare masu kyau sai kayan kitchen da iyayenta"

mata suka yi matu™ar kokari a kai sun zuba abubuwan zamani da yaaayi kusan babu abin da

zata nema ta rasa na aiki idan ta ga dama ma ba sai ta yanka komai da wuka ba don komai na

gayu ne Aunty kubrah ta sayo su birjik daga Lagos nata da na Hibbah.

"Šaki Waya aka bata don haka Waki Wayan mahaifinta yayiwa kaya don na Mu'azzam da kanshi yayi kayanshi saSanin wanda aka yiwa Hibbah na dakuna biyu da parlor biyu, inda na Amal dakuna har uku. Ko Warr bata ji ba don mahaifinsu kaya uku yake yiwa kowacce idan Wakin naki uku ne a zube miki idan Waya ne a saka Waya a baki full kudin biyun ki nemi abin yi ko sana'a ko wani abin haka yayi musu, Dukda an yi ta cecekuce akan yanayin gidan na Mu'azzam ta nuna musu yana da rufin asiri kuma tana son shi a haka don shi mai zuciyar yi ne, don haka hankali kwance ta auri kayanta sai dai bata taSa tsammatar irin kalaman hajiyar shi a kanta ko gidansu ba, har ta gama wanka ta fito ta shirya bata daina sake-sa™e ba tana gama sanya doguwar rigar"

ya shigo Wakin.

Ta isa ta mi™a hannu da niyyar ta karbi tray da ya ri™o da kular abinci a kai ya zagayeta ya wuce

yana furta

"""wa ya gayamiki amarya na aiki a ranar farkonta gidan miji?"""

"Murmushi ta Wan yi ya ajiye a gaban rug carpet ya zauna yana nuna mata gefenshi, a hankali ta taka taje ta zauna, da kanshi yayi serving ta karSa ta fara ci a hankali tana juya kalaman mahaifiyarshi na Wazu ta zura mishi idanu tana son jin ra'ayinshi a kan hakan sai kuma taji da ma bata tafi ba a dazu ta tsaya ta ji shi me yake tunani? Hure mata idanu yayi ta Wan yi murmushi tana sau™e idanun ™asa har lokacin ita kaWai ta san me ke wakana cikin zuciyarta."

*****

"""Hibbah! Ki tashi ki sanya wani abu a cikin ki, zama da yunwa ko azabtar da kai ba shi zai sauya abin da ya riga ya faru ba, don Allah ki cire duk wani damuwa ki fuskanci Allah ki nemi yafiyarshi ki nuna nadama ki kuma nemi gafarar iyayenmu shine babba ba kuka da damuwa ba"" Ta ™arasa tana janye mayafin, fuskar hibban da ya zama jajazir ya kumbura sossai ya bayyana idanunta a rufe, bandegi da aka zagaye kanta daga goshin ya Saci da jini saboda yanayin motsin fuskarta na buWe Winkin dake a wurin ba tare da ta sani ba Dukda tana jin zafi da raWaWi"

daga wurin amma bata damu ba don na zuciyarta ya ninka hakan sau dubu.

A hankali tace

"""Yaya Zaitoon ba na jin yunwa"""

"""Dole ki ji yunwa Hibbah yaushe rabon da ki ci abinci? Kin san Hudah ce ta kira ni ta sa na mata alkawarin za ki sa wani abu a cikin ki? Don Allah ki tashi ko tea ne ki sha gashinan kinji?"" Hawaye ne yake gangara daga gefe da gefen idanunta zuwa cikin kunnuwanta har lokacin bata buWe idanu ba ta san kowa ya tsane ta dama, kowa kyamarta yake ji a yanzu kila har Hudah Win ma a ™asan zuciyarta nadamar zamansu ciki Waya take, ina ma za ta iya mayar da lokaci baya? Ina ma ana iya hasaso gaba kan bawa yayi wani kuskuren da zai sauya komai har ya kai ga"

buWuwar baabin wani sabon ™addarar ba tare da shiri ko tsammani ba?

"""Hibbah!!"""

"Zaitoon ta ™ira tana jijjiga mata kafada, a hankali ta buWe idanunta dake a suntume ta yunkura Zaitoon ta taimake ta ta kai zaune, tea Win ta shiga bata da kanta tana sha a hankali duk yadda tayi ma da ta ci cake slice Win ko samosa da ta haWo da su ta ™i iya tea din ta sha rabin kofi kan ta furta a hankali"

"""Na gode"""

Ta koma da baya ta kwanta.

"Yinin ranar gabaWaya Zaitoon a Wakin tayi shi Dukda daga ita har Hibbah ba magana suke yi ba amma bata bar hibban cikin kaWaici ba kuma wanzuwarta ya hana kukan da hibban take yi akai akai, babu abin da ke Waga su sai sallah yayinda Hibbah ke kwance kawai zuciyarta blank ita Zaitoon tana operating waya ne, Dukda irin abin da take cin karo dasu a Twitter da tiktok na cin mutuncin Hibbah da zuri'arsu zuciyarta a kuntace cikin ™una da damuwa shikenan kuma mutane abin da suke jira kenan, babu mai tunanin wani hali wacce abin ya sama take ciki, babu tunanin ta yaya hakan ya kasance an haWa da ita da iyayenta da basu ji ba basu gani ba ana zagi ba tare da an hango laifin shi saurayin da ya fitar da komai ba, akwai laifinta tabbas tunda Its willingly amma kalaman sun yi mata muni har bata sanin hawaye na gangaro mata chan ta ji"

Muryar hibban

"""A kaina ne ko?"""

Ta Yi saurin share fuskarta

"""A'a Hibbah wani abin tausayi ne na gani anan"""

Murmushi mai cike da ciwo ta Wan yi wanda ko Bakinta bai buWe ba tace

"""Uhmm Yaya Zaitoon ba sai kin Soyemin ba, na san halin mutanenmu na yanzu Jira suke, kaman adu'a ma suke abu ya faru da mutum mai muni da za'a yi ta yaWawa, ko ban hau media ba zuciyata da kwakwalwata sun gama karanto min irin munanan kalamansu gareni ba ga mace ba, ba namiji ba, ba babba ba ba yaro ba duk zasu mance tasu matsalolin su rufu akan wannan."""

Zaitoon ta share fuska tace

"""Abin nan yana min ciwo Hibbah, ba tun yau ba na kan ji tsoron yadda mutane kan haWu a kafar sadarwa da gayya a tasa mutum musamman mace a gaba da kalar zagi da cin mutunci wanda ko kusa addininmu bata koyar da hakan ba, wani abin ma sirrinka ne amma wani na chan yana neman bankaWowa duk don ya samu mabiyar da idan zai mutu a yau da wuya Waya daga cikinsu yayi mishi Adu'a bare ya bishi har kabari ya taya shi zama, irin wannan cin zarafi ya tura mutane dayawa cikin halin tashin hankali da damuwa haWe da ciwo mai tsanani, wani fa za ki samu shima da nashi zunuban amma na wani chan yake hange, wata uwar ma da nata lalatacciyar gabanta take zagin wata uwar daban da bata iya ba yarta tarbiya ba wlh media na iya kai mutum wuta idan ba mu yi hankali ba"""

Ta ™arasa da tsananin damuwa.

"Shiru kawai Hibbah tayi don a zancen ta fahimci abinda ya saka Zaitoon kuka iyayenta ake tuhuma da rashin bata cikakken tarbiya alhali basu Gaza mata ba, kaiconta a matsayin 'yar da ta janyowa iyayenta tozarta, wani irin turiri take ji yana huruwa daga cikin zuciyarta me amfaninta a duniyar? Bata chanchanci cigaba da rayuwa ba bare tsammanin farin ciki, ta gama"

taSewa. Me soyayya ya ja ta ta aikata? Ina alkawarin da Sagir yayi? Ina rantsuwarshi na cewa

iya idanunshi hotunan za su tsaya? Me yasa yayi mata hakan? Wani irin masifaffen kuka ne ya

kwace mata ta shiga dukan kanta da ™arfin gaske tana ihu da gunji.

"""Hibbah! Hibbah!! Hibbah keeee!!"""

"Ihun kiranta da kokarin natsar da ita da Zaitoon take ne ya janyo hankalin Aunty Kubra da ta zo wucewa ta kofar Wakin da sauri ta shigo, halin da ta iske Hibbahn ya sakata a cikin damuwa ya kuma karya mata zuciya da sauri ta ™arasa ta rungumeta tayi luub jikinta tana kuka sossai da sossai, a hankali Aunty Kubra ke shafa bayanta"

"""Na yi kuskure Aunty amma wallahi na yi nadama, wallahi nayi nadama... Zuciyata rabewa zata yi gida biyu mutuwa zan yi! Me yasa mutane za su zargi iyayena da laifin da na aikata? Me yasa na zama 'yar kuka mai janyowa iyayenta jifa? Me yasa Sagir yayi min haka bayan duk alkawarurrukanshi gareni? Na zaci Mahmud zai zama yana da bambanci da shi sai dai kashhhh shima ya kasa sauraron uzurina ya tsinewa ranar da ya sanni, ya saka kafa ya shure duk soyayyar da yake ikirarin yana yi min. Kuskure Waya takk ashe yana iya kashe mutum? Aunty ko ban mutu ba ba zan moru ba, ba zan iya sake farin ciki ba, tarihi zai rubuta cewa Hibbah ta gama wanzuwa cikin mutane masu walwala cikin shekaru sha tara kachal a duniya..."" ""Shhhhhhh! Shhhh Hibbah ki yi shiru ki daina wannan sambatun babu wanda ya fi karfin jarabawar ubangiji ke kuma naki da haka ya zo..."""

"""Babu ruwan ubangiji ni na Wora wa kaina Aunty... Duk komai laifina ne Allah...! Allah Allah na"

"tuba"""

"Yadda take yi kaman zata mutu ya sa Aunty Kubra dake zub da hawaye duban zaitoon ""Zaitoon dubo Abdallah da Nasir suna ™asa maza maza su zo su Waukar min ita zuwa mota mu koma asibiti"""

"Duk sai ta ruWe ta shiga damuwa, da sauri yaran nata samarin waenda su ne Zaitoon ke bi ma a haihuwa suka shigo bata bari ma sun yi magana ba tace"

"""Maza..! Maza ku taimakamin da ita zuwa ™asa bari na Wauko mayafi ku hanzarta Abdallah"" Nasir shi kaWai ma ya Waga ta chak don bata da wani kumari suka yi waje numfashi take ja da kyar hawaye kuwa wane pampo hannunta dafe da zuciyarta da take jin ya kusa fashewa a haka suka zo suka wuce Momma dake zaune a parlorn ™asa da kallo kawai ta bi su har suka fice, Fitowar Aunty Kubra da mayafi bayanta Zaitoon ne ya sa ta sake mayar da hankali kansu har"

suka fita bata ce musu komai ba kuma bata motsa ba.

"A waje Nasir ya sanyata cikin motar da Abdallah ya karSa na Momma tun zuwansu auren kasancewar Hotel ne suka sau™a saboda su rage saukin zirga-zirga sai suka karbi motan, Daddy da ke tsaye suna magana da Uncle zubair dake tabbatar mishi a yanzu an yi kokari an sauke duka hotunan sai waenda suka yi saving suma idan har za su Wora to automatically zai goge kanshi ko ya ja musu shafewar shafinsu gabaWaya, ganin yadda suka fito ya sa dole suka"

mayar da hankali kansu.

"Zuciyar Daddy ne ya karye, ya Wan cije lips yana kallonsu ba tare da ya motsa ba har suka bar"

"gidan, numfashi ya sau™e ya mayar da kanshi ™asa a hankali ya furta"

"""Jarrabawa ne! Allah ya ba mu ikon cinyewa duka. Zubair ka bi su please a san menene problem Win kuma ku yi magana da likitan"""

Kai ya gyaWa kan Daddy ya juya ya nufi sashenshi shi kuma uncle zubair ya fice daga gidan

cikin tashi motar.

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Note: Da dare ne zan dinga posting da rana zan bi in dinga karanta comments naku so please a

ba ni haWin kai mu tafi lafiya kaman yadda muka fara lafiya. Na gode sossai.

Gureenjoh

SAFARA A TAO

FATIMA MUHAMMAD GURIN

*GUREENJOH*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*PAID BOOK*

*005*

"A wannan karo jikin ya rikice mata sossai don abu ne da bata taSa kawowa ba, abu ne da ya"

zame mata tamkar mafarki yadda komai yake suSucewa daga hannunta a hankali tamkar yadda ake warware zare daga jikin maWaukarta ko bakin sa™i da aka katse.

"Dr. Najeeb ne bisa kanta da sauran nurses da suke taimaka mishi wurin kula da ita har sai da suka shafe sama da awa biyu komai ya daidaita ta yi bacci, ko da ya fito su Aunty kubrah ya shiga yi wa faWa yana kara jadadda sai da ya ce a kula da ita amma gashi a ranar da aka sallame ta aka sake dawo da ita jiki babu daaWi, yana da right Win kin karbanta ko ma yayi"

reporting nasu tunda kasheta suke da niyya.

"Basu iya cewa komai ba ya ce duk za su iya tafiya don ba za ta farka ba sai safiya, jiki a"

sanyaye Aunty Kubra da su Nasir suka juya zuwa gida don dama uncle Zaid an ™ira shi ya tafi

ko da suka koma gida basu samu su Aunty Asiya ba. Zaitoon ke tambayar Momma

"""Su Asma'u fa?"""

Momma da take zaune shiru ta amsa cikin sanyayyiyar murya mai dauke da damuwa

"""Sun fita da mamansu gidan Hudah da ke za su koma Nasarawa gobe da safe, sun je su mata sallama su kuma ga gida though Daddy ya haWa su da su farida duka akan Hajiya kamila na da"

"sa™o suma kuma ya ce su je su ga gidan 'yar uwar su daga nan za su tafi gidan Amal"""

"Aunty kubrah ta kai zaune tana duban zaitoon ""Je ki dafa min ruwan shayi please"""

Mi™ewa tayi ta nufi ™asa yayinda Aunty Kubra ta kalli Momma da ke kallonta

"""Dole fa za ku sassautawa kanku ku kuma sassautawa yarinyar nan duba da irin halin da ta shiga wanda na tabbatar da son ranta ba za ta so hakan ta kasance ba, abubuwa ne fa suka haWe mata goma da ashirin Fatima. Ga rashin masoyi kema kin san ™unar shi, ga kunyar mutanen duniya ga fushin ku. Idan ba kuna so ta mutu bane ku binne ta don Allah ku rage"

"wannan zafi da kuka Wauka wallahi komai zai iya faruwa da ita a cewar likitan"""

Momma ta mayar da kanta ™asa hawaye na gangaro mata a hankali tace

"""Toh Yaya Kubra da haihuwar irin Hibbah ba gwara Sari ba? A yanzu ma don ta mutu ba komai bane, raWaWin mutuwan da sai ya fi sau™i da abin da nake ji a Yan """

"""Kul Fatima! Kul na ce. Idan baki gode Allah ba ba zaki butulce mishi ba, 'ya'yanmu rahama ne a garemu kar ki manta tun kafin ki san menene a cikinki Allah ya riga ya rubuta duk abin da zai faru da wannan Wa daga haihuwarsa zuwa mutuwarsa, ki yi istigfari kuma ki tofar da ba™in miyaun don naki mai sau™i ne, waenda suke tattare kayansu daga gaban iyayensu su shiga duniya su kuma iyayen su ce me? Kin tabbatar da tana aikata abin da kuke zargi? Kawai hoto da kuka gani shikenan? Toh wallahi ki yiwa kanki karatun ta natsu. A yanzu ne ya kamata ki janyo ta jiki tunda har ta gane ta yi kuskure kuma ta yi nadama idan kika ture ta duniya faWi ne da ita tsaff sai ta dulmiyar da ita cikinta kuma a hakan ma baki tsira ba don sai Allah ya"

"tambayeki."""

"Jikin Momma ne ya sake yin sanyi, ashe a duk sadda Wa zai aikata kuskure ya kuma gane ba kyamatarshi ko ture shi daga jiki ba ne zai sa ya chanza ya zama shiryeyye, irin yanayin da aka fita da ita ta tuna ta tabbatar da tana da yadda zata yi da ta goge afkuwar wannan rana amma inaaa wani abin baya taSa goguwa tawadarshi ya riga da ya bushe. A hankali take jin za ta iya"

sassauto wa daga irin fushin da ta dauka mai tsanani da Hibbahn.

***

"Su Aunty Asiya kam da gidan Hudah suka soma, doguwar mota ce wanda yawanci na 'yan makaranta ne masu saka uniform, su wurin sha biyu ne ciki"

Mujiba da ta kasance Autar su Amal a Wakin Hajiya kamila bayan Nadiya da Atika.

"Sai Nasiba, farida da Baby waenda su ne yaran Hajiya zakiya kuma Nasibar ce babba tana ma sa'anni ne da Mumtaz."

"Sai Mumtaz da shi ke bi ma su Hudah a haihuwa bayan shi akwai Aina'u, Fareed da fadil daga"

Wakin mamansu.

"Sai Aunty Asiya da yaranta Asma'u, Hawwa,Ummu Aimana da khalid."

"Suna isa kofar gidan Hudah driver yayi parking suka shiga saukowa Nasiba ce ta fara tambayar ""Gidan kam ba shi da haraba ne da za'a sau™emu a waje bainannasi kowa na kallon mu?"" Babu wanda ya tankata sai ™annenta da suke dariya ™asa ™asa, Asma'u ce ta kira Hudah sai gashi ta zo ta buWe suka shigo ciki tana rungumar Asma'u Win"

"""Ashe tafiya ya tashi da wuri haka Aunty?"""

Tayi directing maganan zuwa ga Aunty Asiya dake jifan ta da murmushi.

"""Eh Hudah, tafiyan ya zo bagatatatan saboda jarrabawa da su Aimana za su fara jibi Litinin"" ""Allah sarki! Amma za mu sha kewanku. Mu isa ciki"""

"Ta ™arasa tana ri™o Twins da suka rungumeta suna murnan ganinta, ta Wan kalli su Nasiba da sai taSe baki suke Baby ke cewa"

"""Tabdijamm"""

Dukda sun yi gaba suna ji Mujiba na cewa

"""Wannan shine koma baya a tashi daga birni a koma kauye. Allah ya kyauta wallahi"""

Suka yi dariya da su Farida Dukda a tsakaninsun ma ba shiri bane na a zo a gani amma gwara tsakanin dakunan biyu da na Momma kam.

"Ko da suka shiga parlorn su Aina'u sai yabawa suke su kuwa sai kushewa suke cikin kwainane da zallar iskanci, bata kula su ba ta tafi ta kawo ruwa da drinks ta ajiye musu, sa™onta na wurin Momma Mumtaz ya ajiye mata ta yi godiya tana kallon Aunty Asiya tace"

"""Twinee na fa? Baku kamo ta ta rakoku ba? Ko bata fara kewata ba?"""

Fareed yayi carab yace

"""Tana ta kuka muna ta mata magana ta manna mana sha tara ko Fadeel?"""

Kai ya gyaWa yace

"""Ai dai Sister(Aina'u) ta ce bata da lafiya ne. Yaya twinee kin san me ke damunta?"""

Hudah ta Wan murmusa kaWan Dukda damuwa da take dannewa ta ce

"""Ciwon kai ne Fadeel, ai ba ka ce za ka zama Dr ba? Toh sai ka fara da ita ko autan Momma?"" Kai suka gyaWa daga haka zancen ya tafi don Momma ta ce bata so su gayamata Hibbah ta koma asibiti."

Kaman suna kan ™aya samm sun ™i barin ma su wani zanta suka mi™e suka fito suna cewa

"suna jiransu a mota, Aina'u ta ce"

"""Aunty kina jin

4 / 62