Chapter 38 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   38 / 62

111K to 114K   out of 184.1K words

yana kare mata kallo, she's so cute da bai san dalilin da ya sa yake ganinta very Unique and different ba, sai dai ya fahimci ta rame ba kaman lokacin da ta kwanta asibiti ba, kenan akwai abin da ke damunta? Alamunta sun nuna damuwa da gajiya...me ya janyo hakan bayan break aka yi bare ya ce stress na aiki"

ne?

"Tana sanye ne da farin straight skirt and blouse da yake da wani irin zane kaman jikin zebra amma skyblue ne da fari sai veil da ta saka a kanta sky blue haka fashion ear ring Winta da ya fito a yanayin wrapping na gyalen sky blue, takalminta ma da yake heel mai igiya shima sky blue ne ta yi kyau sossai don ya gamsu ya kuma yarda komai nata da tsari da kuma capacity take yi, a hankali ya Wan taSa hannun kujerar yana matsawa baya kaWan"

"""Miss Mudassir!"""

"Firgigit tayi dama baccin sace ta yayi da abubuwa dayawa a ranta ""I'm sorry sir ban san baccin ya Waukeni ba"""

Ta faWa tana Mi™ewa tsaye.

"""Sit"""

"Yayi mata umarni, sai da ta zauna daga karshen three seater Win ya koma one seater dake Wan"

dab da ita ya zauna yana crossing legs Win shi.

"""Hey kalleni! Menene matsalar ne?"""

"""Sir don Allah ba don ni ba ka daina wannan binciken pleasee"""

Ta ™arasa tana kallonshi idanunta cike tafff da kwallah.

"""Ki faWa min dalili"""

Ta lashi lips Winta da take jinsu dry duk yadda ta so mayar da kukanta ta kasa sai kawai ta sakar mishi kuka sossai.

Hankalinshi ba karamin tashi yayi ba amma yayi kokarin maintaining calmness dinshi don

"jikinshi har rawa yake, sai da tayi sossai kan ya mi™e ya Wauko tissue..."

"""Hibbah!"""

Ta Wago tana jan hanci ya mi™a mata tissuen ta karSa tana goge fuska.

Du™awa yayi dab ita

"""Ki cire batun shugaba nake a gareki, ni Win musulmi ne Wan uwanki da zan iya taimakonki cikin kowani irin hali kika shiga... Na tabbatar haka kawai ba za ki ™i sanin culprit Win nan ba sai da dalili hakanan a sanin da na yi miki abin da zai tsinka zuciyarki har ya Warsar da tsoro cikin kwayar idanunki ba ™arami ba ne..."""

"Sake Wauke hawayen da ya tsirto ta yi, ya Wan lashi lip dinshi na ™asa yana Wauke idanu daga"

kanta.

"""I just want to help Hibbah not to cause another problem, ki faWa min koma menene mu yi solving together"""

"Ba wai bata son sanar mishi ba ne, ta ya zata fara sanar da shi akwai nudity Winta wurin wani?"

Ta ya zata fara mishi wannan bayanin har ya fahimceta? Tana cikin tsaka mai wuya..

Wani irin faWuwa gabanta yayi ganin ya zari wayanta kuma ta san babu password runtse idanu

tayi da ™arfi shikenan...!

"Kai tsaye messages ya shiga layuka daban daban aka yi ta amfani da shi, abubuwan da ya gani sun kaWashi wani irin kallo yake mata zuciyarshi na bugawa very very fast& "

50

"Kan office desk Win shi ya ™arasa ya zari car key kawai ya fice daga office Win, bayanshi ta bi da kallo sai ta mayar da kanta ™asa, jikinta yayi wani irin sanyi sukuku haka ta fito ta zauna wurin zamanta, tun tana saka tsammanin ganinshi har lokacin tashi yayi bai juyo ba, duk wasu meetings nashi na ranar cancelling suka yi, bata iya zama har bayan an tashi ba ta bar"

companyn duk bai dawo ba.

"Tana isa gida ta samu su Momma sun zo da Aina'u, Mumtaz sai yaran twineenta su uku 'yan biyu da gambonsu, oyoyo suka yi mata ta tarbesu fuskarta babu yabo babu fallasa"

"""Oyoyo my babies, kun iso?"""

"Abir ya ce ""Yes Maami"""

Ta Yi murmushi ta san yaron ya zaci ita ce Maamin nasu amma su Yumna kam Ammi suke ce mata.

"""Ina Mommana kuka bar min ita? Shi wannan kuma waye?"""

Ta faWa tana nuna wani Wan yaro da ba zai wuce biyu da watanni ba.

"""Dole ki tambaya ai Addah Hibbah tunda kin yasar da mu duka ko maganan Kano bakya yi"""

"Ta Wago jin Muryar Aina'u, sai da ta kalli Aina'u sai ta sake kallon yaron ""Ashe Suraj ne? Na ga ya chanza min ne sannunku da zuwa"""

"Ta faWa kadaran-hadaran tana kawar da maganan da Aina'un ta fara, ciki suka nufa suna"

"gaisawa da ™anwartata, tana ta kallon yaran da mamakin girmansu."

"Šakinta tayi da su inda Aina'u tayi parlorn da su Zaitoon suke nan da wasu 'yan uwa na kusa, ta Barsu nan bayan ta saka musu cocomelon a Ipad Winta ta shiga wanka, bayan ta fito ta saka su alwala su Amna dake sun fi wayo tsaf suka yi suka gabatar da Sallar Magrib kan suka fito shi dai Abir baya gane ba mamansu ba ce ya ma™al™aleta, Hudah bata zo ba tana fama da aiki ga Hajiya Tani babu lafiya ita ke kula da ita so tafiya na barin gari haka ba zata iya barinta ba jikin babu daaWi sam, bayan ta Waukeshi suka fito zuwa Wakin Mummy don ta gaishe da Momma ta san nan zata same su duk su uku, kaman kuwa ta chanka suna nan zaune suna hiransu na 'yan uwa, sallamar ta ya sa Momma Waga ido ta bita da kallo sauran suka amsa, a kan carpet ta"

kai zaune

"""Momma, Aunty Asiya sannunku da hanya"""

"Suka amsa Momma kam chan ™asa ta amsa Hibbah ta mi™a mata gaisuwa shima kaman bata so take amsa Hibbah bata damu ba don ta san tatsuniyar gizo dai bata wuce na ko™i, ta gaishe"

da Aunty Asiya ta amsa kuwa da fara'a.

"""Aunty ina kika bar Asma'u baki zo mana da ita ba?"""

Aunty Asiya tace

"""Wannan karo kam ban taho da ita ba exams suke ta yi ma"" ""Ya batun kudin aure za'a jinkirta har ki koma kuwa?"""

"Mommy ke tambayar saboda zancen Asma'u da aka kawo ya tuna mata cewa gab take itama da aurar da diya tunda zancen kuWin aure ake matsalar dai da aka samu lokacin da suke so su zo Win yayi Waya da auren Abdul shine mommyn ke tambaya, Hibbah ta Wan yi murmushi ""Masha Allah ashe Asma'u ce next?"""

"""Dole ki tambaya ai Hibbah tunda kin fi gane cigaba da goga kafaWa da iyaye, ko kunya bakya ji yanzu fisabilillahi?"""

Aunty Asiya tace

"""Haba Adda Fatima! Me ya kawo wannan zance daga batun auren ™anwarta? Allah ne fa bai"

"kawo ba idan lokacin auren Hibbah yayi ai ko bata so sai ta yi"""

"""Ku daina kare ta dai Asiya, ba kuma Allah ne bai kawo ba bata yi niyya ba ne tunda ita ce bata"

"sakarwa samarin fuska, kalli ki ga fa duk waennan yaran ™annenta ne"""

"Momma ta faWa cikin jin haushin Hibbahn ta tabbatar da gangan ta ™i batun aure, murmushi mai"

nauyi kawai ta Wan yi.

"""Hibbah tashi ki je abin ki"""

"Mommy ta faWa alamu faWa take son yi wa momman kuma bata son yi gaban Jikoki da yara. Mi™ewa Hibbah ta yi ta fice da yaran fuskarta ba yabo ba fallasa, abin da ya fi damunta ma wani mataki take kai da MB MUSTAPHA?"

Ko da ta je parlorn da su Zaitoon suke ta samu suna ta hira Aina'u na nan tana zaune tana

"chats, zama ta yi suka shiga hira yaran ma suka fara wasanninsu."

"""Addah Hibbah!!"""

Aina'u ta faWa karo na uku firgigit ta yi

"""Hibbah lafiya ana hira kina tafiya tunani haka? Sau uku fa ana ™ira baki ji"""

Zaitoon ta faWa da damuwa Numfashi Hibbah ta Wan sau™e

"""Lafiya ™alau Yaya Zaitoon, kawai wani abin ne na aiki ya Wauken hankali... Me kuke cewa?"""

"Nan suka shiga maimaita mata hirar tun tana getting along ta sake zurmawa tunani ™arshe dai haka ta bar su ta koma Waki Wauke da Abir, tsaf ta shirya su su huWu Aina'u na zaune tana kallonta har ta kwantar da su kan ta zo kan gadon ta kwanta"

"""Aina'u yi sauri ki gama abin da kike pls ki kashe mana wutan nan bacci ne fal idanuna gashi"

"gobe ina da aiki""."

"""Baki Wauki hutu ba ne?"""

"""Sai ranar mother's eve zan dauki hutun thursday da kuma friday da za'a yi dinner"""

Mi™ewa Aina'u tayi ta saka kayan baccinta kan ta kashe wutan ta zo ta kwanta

"""kin kuwa san batun zuwan Usaib wurin su Daddy?"""

Bata san ta mi™e zaune ba

"""Ya je yayi musu me?"""

Ta faWa tana jin wani irin takaici da bakin ciki

"""ya je ne batun neman aurenki amma Daddy ya ™i gaskiya ya ce mishi ya zo ku shirya ki tura shi"

"da kanki"""

Wani wawan ajiyar zuciya ta sau™e

"""Duk wani Wan air ya biyo bayan Usaib, me yake nufi? Wato ya zo nan na koreshi shine bari ya bi ta bayan fage to an ce mishi dole za'a yi min na aureshi ne?"""

"""Gab ake da miki dolen ai Adda Hibbah, don da ta Momma ne da an karSeshi ita hankalinta ya"

"kasa kwanciya da zaman da kike yi anan kike aiki ko batun auren bakya yi"""

"""Hmmm me a cikin auren Aina'u banda matsaltsalu? Ni a yanzu aure baya lissafina saboda duk mazan halayensu Waya kowa dan iskan kanshi ne"""

Dariya Aina'u tayi da maganan na Hibbah

"""ba shi ke hana dacewa ba, ke dai ki yi Adu'a kuma ki fawallawa Allah sai ki ga kin samu mijin marainiya wanda zai mantar da ke duka wahalhalunki na baya ya lasa miki zumar soyayya da babu algus tuni zaki manta da wani batun tsanar aure ko maza"""

Tsaki Hibbah ta ja tana juyawa.

"""Addah Hibbah wai kin san Daddy zai sake aure?"" ""Aure fa??"""

Ta faWa da tsantsar mamaki

"""Aure dai Ummin su Najeeb ce zata dawo to dai an samu an shawo kanta su Hajiya karima da Kamila ne ke ta rikici akan ba zasu yarda ba ummi da Momma sun haWe musu kai tun kan ayi"

"maganar dawo da ita ina ga an dawo da ita"""

"""hali dai zanen dutse Allah ya shiryasu, na ji daaWi kwarai da wannan zance, Allah ya tabbatar musu da alkhairi, sau™in ta ma su Amal duk sun dawo daga rakiyar iyayen nasu tunda sa'i da lokaci har waya muke da su duka har su Baby"""

"""Kin san mata da kishi bare suna ganin babu mai Wa namiji cikinsu"""

Hira suka cigaba da yi akan 'yan gidan nasu daga karshe bacci ya sure su.

"Da safe bayan ta shirya Abir ya ri™eta kam ya hanata fita, a dole ta shirya shi cikin kananun"

"kaya ta Waukeshi suka fito, a babban parlor ta samu Momma da Aunty Asiya ""Momma Good morning...! Ina kwana Aunty?"""

"""Lafiya ™alau Hibbah shi wannan mummunan ya ™i bariki ki huta ko?"""

Inji faWar Aunty Asiya

"""Kai Aunty yanzu fine boy nawan ne mummuna kina ganinshi wanke hannu ki taSa?"" ""Uhummm faWawa makaho"""

Dariya Hibbah tayi Aina'u tace

"""Anya ba kishi a wannan lamarin? Ko don baya yi da ke ne sai da Mommy?"" Wasan kaka take mishi suke kare shi."

"""Ni zan wuce wurin aiki Momma sai na dawo"" ""Da shi zaki tafi?"""

Cewar Momma

"""Toh ya ™i zama bana so yayi ta kukan nan"""

"""Allah ya tsare"" ""Ameen"""

Babban kitchen tayi ta kuwa samu Mommy bata barta ta tafi ba sai da lunchbox saboda ta san

"bata karya ba, ko da ta fito mota kawai ta Wauka suka nufi companyn."

"Sai da ta isa take jin faWuwar gaba da fargaba, her worst thought shine yadda MB MUSTAPHA zai dauketa a yanzu, idan hakan ya bijiro mata sai ta ji hawaye marar dalili na cika mata idanu, bayan ta ajiye Abir a chan gefe inda take hango shi ta kunna mishi cocomelon a Ipad ya kuwa natsu yana kallo ta je ta zauna tana kallon time, duk inda yake ta tabbatar gab yake da shigowa dunkule hannayenta da suke zufa tayi wani zuciyar na tambayarta"

Me yasa kika damu kanki kike Wagawa kan ki hankali akan abin da ya riga ya faru a baya?

Meyasa kike jin tashin hankali don kawai zai san abin da dayawa suka sani?

"""There is nothing there Allah ya riga ya ga zuciyata"""

"Ta faWa a fili daidai lokacin da ta ji motsin kofar office Win gabanta ya wani irin faWi har tana Mi™ewa tsaye ilai kuwa shi ne ya ratso fuskar shi ba kaman koyaushe a murtuke hannunshi Waya a aljihu Waya kuma rike da hannun Jasrah dake sanye cikin berbie dress tayi kyau ainun don gadonshi tayi sai nata ya zama na daban, shi kam sanye yake da suite milk colour yayi mishi kyau sossai don kibkib jikinshi kaman a jikinshi aka ™irkira ko kuma don shi aka yi musamman, tun kan ya iso ma kamshinshi ya cika mata hanci hakan kuma ya ™ara mata faWuwar gaban da take ciki, bata motsa ba har ya iso dab table nata zai wuce tace cikin rawar"

murya..

"""Goo...d Mor...ning Sir!"""

"Kai ya Wan gyaWa ba tare da ya kalleta ba ya cire wayanta dake aljihunshi ya ajiye kan table Win yayi gaba abin shi, sai da ta ga ya rufe kofa kan ta kalli wayan sai ta koma dirshan ta zauna tana dafe Goshi irin wannan uneasiness Win na fargaba da tsoro haWe da rashin gaskiya a tare na sake rufeta, bai fa ce mata komai ba! Ko shima zai yi judging Winta kaman yadda aka yi mata a baya? Hawayenta ne ya ziraro tana raya to tunda har 'yan biyuna tayi judging Wina waye ba"

zai yi ba?

"""Maami! Maami!!"" Ta ji Abir na kiranta ""Na'am Abir"""

"Ta amsa tana kawar da yanayin ta mi™e ta kamo shi yace zai sha ruwa taje ta bashi, ta Sare"

mishi snacks da ta ri™o mishi ta Wora shi akan desk Win ta janyo wayanta bata buWe ba ta ajiye kawai ta mayar da hankali kan aikin companyn.

"Schedules Win shi na ranar bai tsaya ta faWa mishi ba sai dai ta ganshi ya fita ya wuce ya sake dawowa ya shiga, duk meetings da sauran abinda zai duba yayi ba tare da ya tanka ta ba, ko da Jasrah ta fito ta ga Abir sai hankalinta ya koma kanshi, tun tana Wari Wari da mishi wasa har Hibbah ta haWa su kan wani mat da ta shimfida musu, Jasrah ta zube kayan wasanta suka shiga yi a tare da Abir Win hakan ya bata damar dulmiya cikin tunanin da ya kasa barinta duk yadda tayi don yakice shi, azahar da ta kula yayi ne ta mi™e taje tayi alwala, sossai tayi ta zuba ruwa a fuskarta ko zata samu sau™in zafin zuciyar da take ji bata bari ba sai da ta ga idanunta sun fara chanza launi, Abaya ne ta saka double chiffon purple, ™asan Camisole ne ba™i da in tayi motsi ya kan bayyana, gyalen Abayar kawai ta Wora akan tulin gashinta da ta kama shi da"

"ribbon guda, hannayen rigar ma a nannaWe haka ta fito wa idanunsu na sar™ewa cikin na juna."

"Wuyanta dake waje ya Wan kalla ya mayar da idanun ga fuskarta zuwa gaban goshinta da gashinta suka mammane saboda ruwa da suka sha, wani irin tururine da bai san na menene ba ya bijiro mishi tuni ya mamaye mishi zuciya raWaWin har kaman ba zai Wauka ba, murmushi da"

yake yi da su Jasrah tuni ya kau. Ba tare da ya sake magana ba ya mi™e ya fice daga office Win.

"A sanyaye ta ™araso ta shimfida sallaya ta saka hijab tayi sallah bayan ta idar ta ajiye musu lunch tana feeding nasu su biyu ita kam ba wani ci take ba, kuma bata cire hijabin da tayi Sallar ba ta ma yi mamakin yadda Jasrah ta sake da ita yau Waya saboda Abir, har murmushi take ta"

yi da 'yan tsalle tsalle na yara...

Suna nan suna ci ya shigo ya wuce su bai ce musu komai ba ya koma office.

"Hibbah bata san da gaske yake ba sai da aka ci wednesday ma sannu bai haWa su ba, idan abin da ya kama a tambayeta ne sai dai P.A ya zo ya sameta amma shi kam boss ko kallonta sai ya zama a tsautsayi yake yi, kafin ta tafi ranar wednesday ta ba da letter akan ba zata zo thursday and friday ba, P.A ta ba wa kuma yana bayan ta tafi ya bashi bayan ya karanta ya"

ajiye kawai kan desk.

"Washegari tun safe ta tashi saboda mai lalle da ta zo zata yi musu a gida, bata son jan na gargajiya sai aka yi mata zanen khaleeji yayi kyau ainun a hannunta da kafafunta, bayan ta yi wanka ta karya almost 11 suka wuce makeup ita da Zaitoon ba su suka dawo ba sai da aka kira su akan za'a tafi hall na mother's eve wuraren 2, a hanyar su ta komawa da yake ita ke driving suna shan wa™arsu na Aure by morell Dukda tana maming fuskarta da fara'a idan ta tuna da shi sai ta ji wani abu a ™asan ranta, gab da za su isa wurin wayanta ya shiga ruri ta janyo ta kalla"

sai da gabanta ya Wan faWi ta basar.

"Ko da bata yi saving layin ba ta san mai shi, MB MUSTAPHA ne! Me yasa yake kiranta? Ta tambayi kanta da kyar ta yi gaining courage ta Waga..."

"""Good Afternoon boss"""

Ta faWa in her cracky voice

"""Afternoon, on my desk akwai confidential file na Autralian automobile company I need them urgently."""

Cikin salon ba da umurni yayi maganan

"Ta Wan yi sakaka yana nufin ta kai mishi inda yake kenan? ""Na Wauki hutu Yau ai ba na office"""

She whispered.

"""Kin ba ni sa™on hakan?"""

Ya tambaya not minding yanayin pleading voice Winta.

"˜iris take jira ta fara hawaye cikin kankan da murya duk na son kar ya sakata dole zuwa tace ""Sir na fa ba P """

"She wanted to argue to insist, but his fierce voice stopped her& "

"""Ni kike yi wa aiki ko P.A Wina?"" Ya tambaya da alamun jin haushi Bai jira amsar ta ba yace"

"""Duk inda kike make sure kin kawo min takardun nan in less than hour """

Yana kai nan ya katse kittt.

"Wayan ta zamar fuskarta kaman zata kurma ihu ta kalli Zaitoon ""MB MUSTAPHA ne?"""

Kai ta gyaWa

"""Wai fa in je office in Wauki takardu in kai masa kuma fa na Wauki excuse"" Ta faWa kaman zata yi kuka."

Dariya Zaitoon ta fara

"""Amma kema kin nemawa kanki ne Meyasa baki tambayeshi kai tsaye ba kika ba wa wani P.A? Ai da gaskiyarshi shi kike yiwa aiki ko P.A?"""

"Shiru tayi bata so ta yi kuka ta Sata makeup Winta da babu abinda zai hanata fashewa da kuka, ina ko magana ba mata yake ba kawai don ya katse mata jin daaWi zai wani aiketa ranar da ta"

Wauki excuse.

"Haka taje ta sau™e Zaitoon, tana gani ana ta

38 / 62