Chapter 59 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   59 / 62

174K to 177K   out of 184.1K words

ta basu labarin komai kowa ya kasa magana.

"Jasrah na kwance jikinta ta yi kuka har ta yi bacci, kunan take kallo tana kara zubar da hawaye."

"Har yamma liss wurin karfe biyar MB ya farka, tun da ya farka idanunshi ke kallon sama ya kasa motsi bare yayi wani tunani mai kyau, wani irin zafi ke mamaye kirjinshi yana haifar da Waci a kan harshenshi, idanunshi sun cika taff da kwallah yana Wan tuna wani abu na mahaifiyarshi da duk ya manta, yana tuna Anam bata ji ba bata gani ba marainiya ya aureta bayan ya aureta uncle Winta da iyalan shi da take wurin su suka yi hatsari a jirgin ruwa duk suka mutu, ta bashi duk wani kulawa da soyayya ta kuma bashi Jasrah amma a karkashin shi ya kasa kareta har"

aka kasheta bai sani ba tsawon wannan lokacin.

"Duk yadda ya so daurewa ya kasa wasu irin zafafan hawaye ne ke zuba mishi nonstop tuni fuskarsa yayi jajir kasancewarsa fari musamman idanuwansa da sukai laushi sosai,"

Kallo 'Waya zakai Masa jikinka yayi tsananin sanyi Dukda MB Win namijin gaske ne mai tsananin

dauriya da dakiya amma zuciyarsa ta kasa Waukar wannan.

"Sheshekar kukansace ta fargar da Hibbah dake zaune a Wakin kanta ™asa mazan sun tafi su yi sallah saboda lokaci dake shigowa, ta kira Abdul ya tafi da Jasrah wurin matarshi don da ya sanar wa Mommy tace zata yi abinci ta same su asibitin ya kai Jasrah wurin matar shi, bata"

faWa musu komai ba kawai ta faWawa Abdul Win ne MB ba lafiya...

Kanshi ta yi tana kallonsa cikin tsananin tausayawa idanunta na cika da kwallah.

"Zaune yake shirin Mi™ewa ta taimaka mishi, tana zama ganganshi yayi masauki kan kirjinta ya ™an™ameta yana barin kukan fita saboda ba zai iya dannewa ba, ta cigaba da shafa shi hawaye"

na zuba mata itama.

"Sai da ta tabbatar wani nauyi ya ragu a kirjinshi kan ta Wago shi. ""Ka yi ha™uri Rouhy! Ka yi ha™uri haka Allah ya tsara tun farko..."" Kai ya gyaWa mata bai yi magana ba."

"Hannunshi ta kama ya sauko tana tallafe da shi har toilet ita ta taimaka mishi ya kama ruwa yayi alwala suka fito, kayan asibiti ne jikinshi don tun zuwanshi ma suka sauya mishi suite Win jikinshi da su blue riga da wando, kan sallaya ta taimaka mishi ya zauna saboda sallolin da ke kanshi"

tun azahar.

"Ya jima yana rama sallolin ko da ya zo sujuda yana so yayi Adu'a kasawa yayi don ya rasa wani irin Adu'a zai yi, kuka ya sake farawa yana tuna Jasrah, yana tuna irin alamu dayawa da yayi ta gani amma bai Wago komai ba, ya tsinci kanshi yana yi mata Allah ya isa, yana adu'ar Allah ya rama mata daidai yadda aka yi mata, da kyar ya sallame Sallar a lokacin su Uncle Muhammadu"

duk sun shigo.

Ahmad ne ya tallafeshi suka koma gadon ya saka mishi pillow a bayanshi.

"""Ka yi ha™uri Musty..!"""

"""Meyasa baka faWa min Mammiey wahala ta sha da matarchan ba? Kana da wayo na tabbatar ka san komai Meyasa ka barni da ita tana zaluntata da cin amanar yardar da nayi da ita na dam™a mata amanar Jasrah? Sau nawa ta azabtar da yarinyar nan? Sau nawa ta shayar da ita raWaWi na mugunta kala kala? Ahmad ka cutar da ni..."""

"Hawaye ne suka sake fara zuba mishi kaman yadda Ahamd ma ke hawaye don kowa ya ga yadda yake sai ya mishi kuka, kuma dole zai ji ciwo musamman na Jasrah."

"""Ban sani ba ko asiri ne a jikinka amma Musty idan zaka min adalci sau nawa muna faWa da kai akan matar nan? Sau nawa kana zagina ka ci min mutunci ka kore ni ka yanke mu'amala da ni duk a kanta? Kar ka manta danne zuciyata nake nake sake mu'amalantarka saboda na san ita"

"Win shaidaniya ce amma kake ce min kare ya lashe zuciyata?"""

"Duk ya tuna, duk yana tuna yadda suke kwaSar shi da jan hankalinshi akan Mum don duk Ahmad ya sanar da su irin halayenta tunda ya ™i zama a gabanta amma duk ya watsar da su, idan ba asiri ba kenan shi ne wawa kuma tolotolo da ya kasa gane abin da suka so ganar da shi? Kanshi yayi zafi ™warai...zuciyarshi da kaman zai fita ya dafe Bappa Hussaini ya tako ya zo"

ya kama shi ya kwantar da shi.

Adu'o'i yayi ta mishi tun yana rawar jiki har ya sake yin bacci.

"Duk yadda suka yi da Hibbah ta tafi da Mommy in ya so gobe ta dawo ta ™i, karshe Bappa"

"Hussaini yace su barta kawai, Ahmad ya kwana wurin Abba su za su tafi masauki zuwa safe, cikinsu babu wanda ya tuna Mum da Hibbah ta rufe a Waki."

"Bayan sun tafi Mommy ma da ta kawo musu abinci da wasu abubuwa da Hibbah tace tana so suka tafi da Abdul don dare yayi, ta je ta watsa ruwa a cikin bayin Asibitin da kaman a gida saboda tsafta da kawatuwarshi ta dawo Wakin ta saka doguwar rigar bacci ta Wora hijabi a kai kan ta daidaita Ac, gadon ta hau gangar shi ta kwanta tare da rungumeshi kam, a haka bacci ya"

sureta.

"Cikin dare ya farka ya sake rungumeta kamkam yana sau™e numfashi, haka ya kwana har"

"asuba idanunshi biyu babu abin da bai tuna ba, a karshe ya yankewa kanshi shawara. Hibbah na farkawa ta Wago idanunta sai suka haWa ido da shi, idanunshi sun kumbura kuma sun sauya kala har lokacin basu dawo daidai ba."

"""Sannu ka tashi?"""

"Ido ya lumshe mata don baya son Magana, ta sau™a ta taimaka mishi suka shiga tare suka fito da Alwala daga zaune yayi Sallar shi bayan ya idar ya karSi wayanta ya shiga qur'an App ya fara karatu, ya jima yana karatu har gari yayi haske."

"Bayan ya sgama yayi Adu'o'i tukuna ya shafa yana Mi™ewa a hankali sai ga likitoci sun shigo, duba shi suka yi sossai yace su sallameshi shi kam ya warke suka ki tare da tabbatar mishi jinin shi ya hau kuma babu karfi a jikinshi dole a sake yi mishi karin ruwa, ruwan suka hada suka fita"

sai ga Ahmad ya shigo suka gaisa da Hibbah.

"""Ya jikin Abba?"""

"Sai a lokacin ya ji Abba ba lafiya, ido ya zubawa Ahmad dake cewa"

"""Har yanzu dai bai farka ba amma sun ce komai stable kuma zai iya farkawa anymoment yanzu su Yaya Muhammadu suna wurinshi"""

"Zama yayi yana tambayar MB ya nashi jikin? Da ido ya amsa sai kawai suka ji an buWe kofar, idanu suka mayar kai Abba ne ana tallafe shi, yana ganin MB ya nufe shi har yana faWuwa ya zube tare da fashewa da kukan da sai da ya karya zu™atansu duka"

"""Ka yafemin Mustapha...! Don Allah ka yafe min..."""

78

"Drip Win ya zare ya sau™o bai damu da jinin da ya fara diga a ™asa ba ya Wago Abban ya rungumeshi, jin kukan mahaifin nashi ya dinga yi har cikin zuciyarshi, Hibbah ba zata iya jure"

kallon scene Win ba kawai ta fice hawayenta na zuba.

"Da kyar Abba yayi shiru sai dai ya kasa cewa komai, duk Yadda MB ya so ya koma Wakinshi a cigaba da mai treatment ya ™i yace shi gida yake son zuwa, yana so ya je ya ji me yayiwa matar nan ta zaSi WaiWaita mishi rayuwa, idan ya tuna irin kalaman bakinshi marasa kyau kan MB sai ya ji kaman ya kashe kanshi ya huta, godiyarshi Waya dayake MB bashi a hakkin shi gashi ya gina kanshi ba tare da shi a image Win ba, Almustapha yaro ne da baya iya tambayar shi ko biyar a yanzu kuma ya tabbatar Almustapha ya fi shi arziki, to me ya fi wannan sakayya a wurin"

ubangiji?

"MB ma cewa yayi su sallameshi babu amfanin zaman, babu yadda suka iya haka suka basu sallama Mommy da ta kawo abincin da zai ishesu duka itama ta bi bayansu da Zaitoon da ta"

shigo itama gaishe su duk suka dunguma sai gidan Abba.

Hibbah ce ta dauki jakanta ta fiddo key Win da ta cilla ciki taje ta buWe kofan.

"Mum na yashe ™asa kaman kayan wanki, ta azabtu iya azabtuwa da kishi da yunwa gashi ta kasa tashi saboda fragments na gilasai da suka yi numbing kafafunta, da kyar take ja da rarrafe shima iya gwiwa take shiga bayi ta sha ruwa don hannayenta duk akwai broken glass, kuka tayi tayi daga karshe tana tuna cikin azabtarwar da tayiwa Jasrah har da yunwa, tana tuna har da rarrafe akan gwiwa sai gwiwowinta sun kasa Waukarta kuma, tana tuna hatta ruwan gora hanata sha tayi sai gashi ita mai shan ruwan goran ta ™are da tare ruwan bayi tana sha, abin mamaki"

duk azaban nan da take ciki ta kasa bacci.

"Ta Yi kuka ta tsinewa Hibbah har ba adadi kan ta ji buduwar kofan, Hibbah ce babu shakka ko wani abu ta sake shiga ta nufi Mum da taji gabanta na dukan tara tara saboda wani irin tsoron hibban da ya rufeta, fusgota Hibbah tayi ta sake janyota tana ihu har tsakiyar parlorn ta wullar"

"da ita, kuka ta saki tana kallon Abba."

"""Na tuba Alhj Bashir, na tuba wallahi na yi nadamar duk abubuwan da na aikata muku ku yafemin! Mustapha ka ya..."""

"""Don't you everr!! Kar ki ™ara ambatar sunana da wannan bakin naki... Allah ya isa tsakanina da"

"ke Allah Ya isa Hafsatu"""

Ya faWa yana runtse idanunshi don Allah ne kadai zai iya yi mishi sakayyar da zai gamsheshi

don ya san ba ya zalunci kuma shi ne Alkalin alkalai sannan karshen hukunci na a hannunshi.

"""Hafsatu don Allah ki faWa min me Rabi'ah ta yi miki da ta chanchanci wannan sakayyar? Me muka yi miki Hafsatu?"""

"Abba ya faWa yana sake tsiyayar da hawaye lallai shi lusari ne da ya kasa kare martabar matarshi da ya karbi amana daga hannun dangin ta, yana tuna abubuwa dayawa da suka ta faruwa yana iya tuna irin kallon da Rabi'ah ke mishi na mamaki da ro™o at thesame time a lokacin baya, kallo mai laushi dake nuni da tsantsar mamaki da kaWuwa na halayyar shi amma duk ya kasa taimakon ta ya kasa mayar da wannan yarda har ta mutu. Anya zai iya cigaba da"

rayuwa?

"""Rabi'ah bata yi min komai ba, hasali ma ta Wauke ni ne tamkar jininta, bata taSa nuna mini wariya ko kyama na kasancewar mahaifiyarmu mai aiki ba ce gidansu, suturun da take sakawa shi take sa dole a sayamin nima, makarantar da taje wanda na tabbatar ko da duka albashin iyayena aka hada ba zai kai ni ba ta sa mahaifinta ya sakani, amma shaidan ya ribaci zuciyata a kanta, tun kan zuwan Bashir rayuwarta nake jin haushi da tsanarta ganin duk wani gata ta same shi amma ni ban samu ba, ko a makaranta dayawa sun zaci yan uwa muke amma ni na kan nuna cewa babu abin da ya hada mu kaman ni ce mai mata alfarma amma bata taSa damuwa"

ba.

"Ko da na ga Bashir a matsayin wanda zai aureta a take na Wora wa zuciyata shine daidai ni ba Rabi'ah ba, na kuduri aniyar zama matarshi ko ta wani hali, an yi aurensu da Rabi'ah ba tare da zuciyata na so ba amma na kasa faWawa kowa kuduri na sai wata rana da muka je Kontagora da mamanmu, akwai ™anwarta da suke da dangantakar nesa ta kama ni ina kuka take tambayata nan na gayamata komai, ita ta Wora ni kan hanya ta kaini wurin wani malami akan zai taimakeni a karkata hankalin Bashir kaina, aiki ne authetic kuma ni na amince aka yi komai amma yace in samu hanyar kusantarsu nayi ta tunani kan na nemi admission legos Allah kuma ya sa na samu ko da na zo a shirye na zo, ban sha wahala sossai ba Saboda Bashir ba namiji bane da ya damu kwarai da ibada har chan, idan yayi sallah yayi Adu'a shikenan Rabi'ah ce dai"

mai dagewa hakan ya sa duk wani asirin da na zo da shi bai kamata ba sai Bashir.

"Na juyo da hankalinshi kaina har ya aureni muka hadu muka cigaba da kuntatawa Rabi'ah, wallahi na yi nadama Rabi'ah ta mutu da bakin cikina kuma bata yafemin ba... Ahmad na da wayo ya ki zama wurina ya tafi da farko ban so ri™e Mustapha ba amma sanin idan ya tafi wurin 'yan uwan mamanshi zai samu gata da kulawa haka kuma ko yau Bashir ya mutu Almustapha sai ya fi ni gado gashi ban san me zan haifa ba sai na ™ira Antina taje min wurin malamin nan"

da tunda ya min aiki akan Bashir bai taSa karyewa ba.

"Shi ya sanyawa Almustapha soyayya ta da ™in duk wanda zai iya bakanta min ko ya aibata ni, makarin asirin kuma shine ya ji gaskiya daga bakina, a gefe Waya nayi amfani da kissa ina nunawa Babansu ina son shi amma halayenshi ba mai kyau bane, tunda yake magana mai daaWi bai taSa haWa su ba sai cin mutunci, muna nan a haka blindly ya zaci bashi da kamata kwatsam ya zo da batun auren Anam, ban ki ba aka yi aure sai dai na kula dukiyar shi habaka yake har yana so ya fi baban sai hankalina ya koma kai na tura Mahir ya saka min ido akan duk wani motsin shi, anan ya fahimci Anam da kuma Jasrah za su iya yi min kafar baya, wata rana Anam ta kawo min abinci ta riski maganganuna kan Almustapha ta girgiza, na so ta ba ni haWin kai mu ci arziki tare ta ™i, a lokacin na kira Antina sai na samu labarin rasuwarta a hatsarin mota bayan ta ci azabar jinya, na taka na je Kontagora ban samu malamin dake min aiki ba kuma"

dama na yanke alaka da duka yayyena don basu bani goyon bayan abin da duk na aikata ba.

"Bayan na dawo na rasa yadda zan yi da Anam kar ta tona min asiri shawarar kasheta ne kawai ya zo min na yi hayan wasu thugs suka kunce mata birki ta je Wauko Jasrah makaranta suka yi hatsari, Almustapha baya nan ni na je kansu sai dai dariya nayi a asibitin ina maimaita tugguna sai hada ido muka yi da Jasrah, yarinya ce mai wayau da basira a take na yi mata mummunan"

barazana da wuka a wuyanta na tabbatar mata ta sake tayi magana da kowa sai na kashe

"babanta a gabanta yadda uwarta ta mutu ba zata sake dawowa ba, ta firgita daga ranar ko ni"

bata sake yi wa magana ba bare wani.

"Ko da Almustapha ya bani ita babu irin abin da ban yi mata ba, ruwan zafin nan ma ni na watsa mata saboda bakin cikin auro Hibbah da Almustapha yayi sanin cewa ita Win za ta min wahalar sha'ani na kuma tsane ta ne saboda sanadinta Mahir yake cikin masifa. Waiiiii wayyoooooo"

"Wayyoooooo na shiga uku. """

Ihunta ya katse labarin cikin azaba don kafarta Waya Hibbah da ba wanda ya san ma ta tashi ta kama ta tsunbula a tafasashen ruwa tana hawaye tace

"""Ki ji irin raWaWin da Jasrah ta ji na azabar wuta, gwara ma kuma ki saba don tabbas wutan"

"Allah shine makomarki Makira azzaluma..."""

"Almustapha ne ya mi™e yana jiri ya kamota sai ta fashe da kuka, wace irin macece wannan?"

"Kuka take har jikinta na rawa wasu mutanen mugaye ne na bugawa a jarida, wannan matar anya ba shaidan ba ce a siffar Wan Adam?"

"Kusan kowa sai da yayi hawaye, Mommy dai ta kasa magana don kaWuwa so mutum na iya"

zama this wicked? A yi maka rana ka yi wa mutum dare.

Baba Hussaini ya ce

"""Ita Rabi'ah da kuma Anam duk kwanansu ne ya ™are babu mai shari'ah da ke akan hakan, za mu barki da ubangijinmu shi ya san irin hukuncin da zai miki ko a haka kuma kin ga sakayya don shi Almustapha da kika so ya lalace ya kasa albarka kin ga ya zama kafin Allah, ya tara nagarta, ilimi, dukiya da kuma iyali wanda Wan cikinki bai samu ko guda ba hakan kaWai ya"

"isheki ishara, hakkin yarinyar da kika dauka duk ke da Allah..."""

Abba dake kuka yace

"""Allah ya isa tsakanina da ke Hafsatu! Allah ya isa... Ki fitar min daga gida yanzu tun ban sauya miki kamanni ba..."""

Nuna mata kofa yake akan ta fita don ta gama cutar da shi shi kam a rayuwa.

"Ta buWe baki da nufin magana sai dai ya ™i fita, ta sake yunkurin hakan sai iska ke fita, a kidime ta kama wuyanta kaman me shirin gyara wani abu da ya karye ciki sai dai ko alama babu abin da ya sauya kallon su take amma babu mai digon tausayinta cikinsu."

"Ta fara firgici, ta rikice... hannunta yana rawa, tana nuna baki kamar zata tilasta kalma fito wa Amma shiru kake ji wai an shuka dusa, irin shiru da ta daura wa Jasrah, irin shirun da ta Wora"

wa Anam na dole ta shafeta a bayan kasa don kar ta yi magana.

Abba ya mi™e ya kira masu aikinsu yace su ja ta cillar waje ko da wasa ya ganta kusa da gidan

duk ya koresu haka suka ja ta kaman kayan wanki suka yi waje da ita tana ihu.

Nasiha sossai Baba Hussaini yayi musu ya kuma tabbatar Almustapha ya yafe wa mahaifinshi ya roki Abban da kar ya sa damuwa a ranshi idan ya ji damuwa ya fuskanci ubangiji shima ba laifinshi ba ne.

"Bayan dogon nasiha suka tarkata suka tafi, Abba ya shige sashenshi Mommy da Zaitoon suka yi gidanta don Hibbah ta ce Jasrah ta zauna wurinta na kwana biyu Dukda Kaman Almustaphan bai amince ba yana son ganin yarinyar amma zuciyarshi ta riga ta karye he failed matsayinshi"

na uba ya yi failing Winta.

"Hibbah ce ta kamashi zuwa motanta ta ja suka nufi gida, har suka je gida bai ko buWe idanu ba ko da tayi parking fita kawai yayi ya nufi ciki zuwa Wakinshi ta jima tsaye parlor kan ta nufi Wakinta tayi wanka ta saka riga marar nauyi ta fita kitchen ta duba abu mai ruwa ruwa ta haWa ta kai mishi har Waki, yayi wanka yana kwance kawai da kyar ta samu har da kuka ta mishi ya ci"

wani abu kaWan ta fitar da kwanukan bayan ya sha magani sai bacci ya Waukeshi.

"Har yamma tana kula da shi, kukan da take yawan yi har idanunta sun sauya

59 / 62