Chapter 51 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   51 / 62

150K to 153K   out of 184.1K words

zuciyarta da shirun ta.

"Hannunshi ya ji ta kama ta saka wani ™aramin aska ta zare glass Win daga lallausan tafin hannunshi, sai ta buWe baki tana hura mishi iska a hannun a hankali, lumshe idanu yayi yana jin duk wani tsiga na jikinshi na tashi, a hankali ta goge ciwon kan ta saka bandage ta zagaye tafin"

hannun.

"Sai da ta gama ta kunna motar ta fita daga wurin, bai ce komai ba yana kishingide idanunshi a"

lumshe.

"""Ina zan kai ka?"""

Tayi maganan cikin dasashiyar muryarta.

"Ya buWe idanu ya zuba mata, yana kallon side face Winta Dukda fuskarta da ya sauya sossai, hancinta yayi Red kuma idanunta sun Wan kumbura kaWan wani irin kyau ta yi mishi da har ya shagaltu a hankali cikin raWa ya ce"

"""God! You are beautiful Hibbah kin san da hakan?"""

"Saura kaWan ta saki kan motar amma ta ri™e, ta samu wuri tayi parking ta waigo ta kalleshi."

"""Ina zan kai ka?"" ""Ki kaini gidanku"""

"Ya faWa, ta zaci gatse yayi mata haka ta kunna motar ta nufi gidan Aunty Asiya har harabar tayi"

parking kan ta sau™a kawai ta shige ciki.

Ya jima zaune a wurin kan ya Waga waya ya kira Ahmad yace ya zo ya Waukeshi abin mamaki tun da ta bar wurin ta samu wuri ne cikin duhu ta zauna tana kallon motar har Ahmad ya shigo gidan ya shiga motar ya ja ya bar gidan da shi ciki sai a lokacin ta Wan sau™e numfashi tana

dafe zuciyarta.

67

"Tun da suka bar gidan Ahmad bai kuma sake gane kanshi ba, Dukda ya kyale shi bai matsa"

"mishi ba don da kowa ke tambaya a family ina ya shiga ko ya tafi ne? Sai ya ce baya Wan jin daaWi ne amma yana nan, babu event da ya sake zuwa na bikin har sai ranar Waurin aure."

"Kaman haWin baki itama bata sake wani walwala ba, bata so ma ta fita kar ta haWu da shi tunda ta kula yana da ala™a da gidan Dukda Asma'u tace bata sanshi ba da su Zaitoon suke tambayarta hakan bai sa hankalin Hibbah ya kwanta ba, an yi mother's eve an kuma yi kamu"

amma duk yadda aka yi da ita ta ™i zuwa tun Momma na mata faWa ma har su Mommy da

"Umma suka ce ta kyaleta bata san me ke damunta ba, sun yi rarrashin har sun gaji amma ta"

kasa faWa musu komai.

Yau da ake ta shirye shiryen Waurin auren da misalin ™arfe takwas Mommy ta shigo ta sameta

tana kwance.

"""Hibbah!"""

"Ta amsa ba tare da ta mi™e zaune ba. ""Tashi ki zauna mu yi magana"" Mi™ewa tayi ta kai zaune."

"""Ko da ba za ki faWa wa kowa damuwanki ba bai kamata kowa kuma a gidan nan ya fahimci cewa ba ke ba ce Hibbar da kowa ya sani a baya, na kula kin jima da dorawa kanki miskilancin da ya ci uban ma wanda kika samu a kwanakin baya-bayan nan, bakya walwala bakya hira da"

"kowa kullum a kwance a kwance tamkar ruwa, kin fi so ki ganmu cikin damuwan ne mu ma?"""

"Ta girgiza kai idanunta na cika da kwallah, a kanshi ta rasa duk wani ™warin gwiwar ta, a kanshi ta rasa duk jarumtar da ta jima tana sakawa kanta, a kanshi zuciyarta ta ™i bata haWin kai, duk iya kokarinta na cisgeshi ™arfi da yaji ta kula ba za ta iya ba amma menene kuma zai zama"

makomarta idan ta aminta da shi? Abin da kenan ke bata tsoro yake Waure ta da jijiyoyinta.

"""Mommy ki yi ha™uri!"""

Ta faWa cikin sanyi hawayenta na zuba.

Hannunta mommy ta kama

"""Ba ha™uri nake so ba, ina so ne ki fitar da abin da ke ranki ki huta Hibbah har yaushe za ki cigaba da wahalar da zuciyarki? Babanki karan kanshi na cikin damuwar wannan hali da kika tsira kuma gani duk muke kaman mun tauye ki, gani muke kaman mun kasa baki farin cikin da kika chanchanta"""

"""Mommy kun yi min komai ai, kun yi ha™uri da ni kun tayani rungumar kaddarata baku bar ni ni"

"kaWai ba on all my hardest days, ina so kawai ku cigaba da tayani da Adu'a ne Allah ubangiji ya yaye min abin da nake ji idan ba alkhairi ba ne"""

"Mommy ta Wan rungumeta kaWan tana bata warmness na uwa da ta san ba lallai Momma ta bata shi ba, Dukda ta san Momma macece mai ™o™ari akan yaranta da ibada na musamman saboda su don bata taSa hutawa da sadaka da adu'o'i akan Hibbah da ta fahimci ™addararta mai zafi bane kawai dai bata nunawa ne a ganinta idan ta nuna Win sai dai ya ™ara karya hibbar ba dai ya ™arfafata ba, a ganinta idan tana nuna mata bata jin daaWin zamanta hakan kila za ta"

kunce Wamarar da ta Wora wa kanta na babu ita babu aure a duniya.

"""Komai ya zo ™arshe da yardar Allah Hibbah, ina da ya™inin daga yau ba za ki sake kukan ba™in"

"ciki ba"""

Ita dai shiru tayi idanunta a lumshe kwance jikin Mommyn.

Šagota tayi

"""Ummanku za ta kawo miki kaya ki yi wanka ki saka don Allah ki fita cikin mutane kin ji?"""

Kai ta gyaWa har mommy ta mi™e ta fice Hibbah ta bita da kallo kawai.

"Bata koma ta kwanta ba sai ta bi umurnin Mommyn ta shiga wanka, ta jima ™warai cikin ruwa kan ta fito Allah ya sa akwai dryer don har gashinta sai da ta ji™a ko za ta ji sanyi, ta zauna tana busar da kanta sai ga Umma da wasu kaya a leda fari, karSa tayi ta busar mata da gashin da"

kyau tana janta da hira kaWan kaWan har suka gama gashin ya kwanta sossai.

"Kaya Umma ta bata bayan ta saka fararen inners, tayi murmushi kaWan don dai bata san ina umma ta samu kayan ba duk kuma suna mata hakan ne saboda ta sake kaman kowa ko ba komai kuma ta ji daaWi ko da ta saka doguwar rigar farar tsadaddar lace Win tamkar an gwadata"

"cib da cib da jikinta, wani farin embroidry Mini Gyale ta bata ta saka."

"""Tabarakallah Masha Allah"""

Umma ta faWa tana ™ara mata turare kan kayan dake ta kamshi.

"""Umma kayan nan kamshi"""

"Ta faWa tana lumshe idanu don kamshin gwanin daaWi ""Na kara miki shi ne a kabbasar Amarya"""

Umma ta faWa tana murmushi.

"""Bari na turo miki me Waurin da ta zo yi wa Asma'u tayi miki me kyau sai ki saka gyalen ki fito"" Tayi murmushi mai sanyi har Umman ta fita."

"Chan sai ga me Waurin tayi mata very simple, bata sa powder ba ta saka lipgloss kawai da"

kwalli don idanunta da suka ™ara girma saboda yar rama da tayi da haske sun yi fari sol.

"Fitowa tayi kaman yadda su mommy suka bu™ata ta shiga cikin 'yan uwa kowacce da kalar wankanta, Huda ta ri™e hannunta suna magana kasa kasa duk kuma mita take mata akan ta"

sauya mata ba kaman da ba sai dai Hibbah tayi murmushi wani abin yanayi ke chanza shi.

****

"Tsaye yake ™asan shower da ke ta zubar da ruwa daga kanshi har tafukan kafafunshi, sossai yake jin wani irin uneasiness a cikin zuciyarshi, anya idan da gaske wannan masifaffen yanayin da yake ji akan Hibbah shi ne da gaske so kenan menene ya ji akan Anam? Ba Ya tunanin akwai wani laifi da Hibbah za ta mishi wannan abu da yake ji ya sassauto mishi daga ranshi, ba ya tunanin komin nisan lokaci zai warke daga mummunan tarkon so da ya faWa na Hibbah, idanunshi da suke lumshe ruwa na tsiyaya akan lashes Win shi masu tsai ya buWe sun Wan rine ya mi™a hannu ya kashe shower Win kan ya tako ya zo ya Wauki towel ya Waura daga"

kwankwasonshi.

"Cikin tafiyarsa na cikakke kuma kakkarfan namiji mai jini a jika ya fito daga bayin ya samu wuri ya zauna ya shiga shafe shafe tamkar mace saboda yadda yake kashewa jikinshi lokaci da kuma kuWi shiyasa koyaushe yake nan tamkar ka lashe, kamshi kuwa ba'a magana don har"

fatar shi ta gama ri™e fitinannen kamshinshi.

"Fararen kayan da ya tanada saboda Waurin auren ya warware ya fara sakawa, sun sha guga sai walwali suke saboda haske, ya saka wando da ΄ar ciki ya Wauki hula ya kafata da kyau, ba karamin kyau manyan kaya ke mishi ba ko don baya son sakawa ne oho, ya Wauki garen ya ri™e a hannu don dai shi bai san yadda zai saka ba, wayoyinshi ya Wauka sai ya ga tarin missed"

"calls na Ahmad, yana fitowa ya sameshi daga parlorn boysquarters Win."

"""Sannu ko?"""

Ya faWa yana dan harararshi yayi murmushi

"""Afuwan tuba nake booking flight ne ya daukeni lokaci sossai saboda network issue"""

Mi™ewa Ahmad yayi

"""Da gaske 12 Win za ka wuce legos?"" Kai ya gyaWa suna nufar waje."

Me zai zauna yi? Idan ma ya zauna zuciyarshi za ta cigaba da ingizashi ne kawai ya neme ta ya kuma san ita a wurinta zai zama tamkar takura ne and he can't risk that don haka gwara ya tafi

kawai.

"Ahmad bai ce komai ba har suka isa farar motarshi da ta sha wanki tana sheki, gefen zaman banza MB ya buWe ya shiga kawai ya zauna, Ahmad ya shiga driving seat ya ja motar suka fice daga gidan."

"Kaman yadda al'ada dayawa take a kofar gidansu Amarya ake Waurin aure wannan ma bata sauya ba, canopies ne masu yawa a kofar gidan cikin tsari da natsuwa aka tsara komai, motoci ne birjik a Layin unguwar har ya shiga wasu layukan mutane kuwa na nan dayawa ana ta ribibi"

kaman yadda muka san kowani wurin Waurin aure.

Suna sau™a Ahmad yace

"""Kawo babban rigan nan in tayaka sakawa ina amfanin rike shi a hannu?"""

"Bai Musa ba ya bashi ya taimaka mishi ya saka ya gyara mishi kunnuwan kan suka ™arasa daga Wan gaba gaba suka zauna, manyan mutane ne birjik a wurin, ga Kakansu wa ga wanda ya haifi mahaifiyar Mustapha ga yaranshi ga wasu uncles Winshi dayawa, ga su Daddy Rabi'u, Daddy da su Uncle Zaid kowa na wurin har mahaifinsu yaya Abdul da bai cika zama ba ya"

samu halartar Waurin auren.

Aka yi gabatarwa aka fayyace ma'aurata kan aka kulla aure bayan mi™a sadaki dubu Wari biyar

"aka shafa fatihar auren Asma'u da angonta Abdulwahab, bayan nan mai ri™e da loud speaker"

ya cigaba da cewa a dakata akwai wani Waurin auren.

Uncle Muhammadu wa ga Ahmad wanda shine babba cikinsu gabaWaya ya dubi Almustapha

"""Mi™o min sadakinka nan!"""

"Wani irin kallo na ban gane ba yayi mishi kan ya kalli Ahmad, Ahmad yace"

"""Ka bayar ko baka shirya mallakar sahibar taka bane?"""

"Kanshi ya sake Waurewa. ""Ahmad me kake nufi ne?"""

"""Ina nufin ana jiranka ka biya sadaki a Waura maka aure da Hibbatullah bisa amincewar"

"magabatanta"""

"Da a tsaye yake babu abin da zai hanashi losing balance ya faWi, wani irin tsalle zuciyarshi yayi,"

tuni ya sa hannu ya fara lalubar aljihunshi har lokacin a Wan ruWe yake.

"Akwai kuWi jikinshi sabbin notes na 1-1k amma ba zai iya biyan su kuWin sadakin Hibbah ba, Wayar aljihun ya laluba ya zuba Dollars ciki wanda kwata kwata 1,000 US Dollars ne guda biyar. ""Ahmad zan musu transfer"""

Ya faWa yana ™o™arin zaro wayanshi Ahmad ya ri™e hannunshi

"""Wannan ma ya isa idan ba sayanta gabaWaya zaka yi ba"""

"Ya karSi $5,000 ya mi™awa Uncle Muhammadu wanda daidai suke da 7.5mil a kuWin Nigeria tuni aka shiga gabatar da aure na gaba."

"Cikin rashin tsammani, cikin yarda da hukuncin ubangiji, bisa sahalewar iyaye da tarin dumbin"

shaidu tamkar almara kunnuwa dayawa suka ji shigar shafa Fatiha an Waura auren.

AL-MUSTAPHA BASHIR ALMUSTAPHA DA

HIBBATULLAH MUDASSIR MADAKI Alkawarin Allah ya cika.

"Daga wajen Daddy hawaye ya dinga zubarwa yana godiya ga Allah, Almustapha ya sulale ya kai goshinshi ™asa yana yi wa Allah kirari, ya ro™e shi kuma ya amsa masa ya mallaka masa Hibbah a yau cikin rashin zato ko tsammani."

Ahmad ya shafa bayanshi kan ya Wagoshi idanunshi kawai ya runtse yana amsa ba da hannun

da ake ta mishi na taya murna.

"A cikin gida kuwa, bayan an Waura auren Asma'u suna ta mata tsiya saboda loud speaker da yake ratsa ko ina, sai suka ji ana cewa a dakata za'a Waura wani auren da mamaki dayawa suka mayar da hankali, Momma, Mummy da kuma Umma da Aunty Asiya duk sun natsu zukatansu na harbawa har sai da suka ji an shafa fatiha tsakanin Hibba da Almustapha kan duk"

"suka kai ™asa Momma sai kuka, Umma karan kanta hawaye take."

"Su Zaitoon ma duk sujuda suka yi na godiya ga Allah sai kuma kowa hawaye, ita kam Hibbah jin an Waura Win wani irin bugawa da zuciyarta yayi sai ya tsaya chak, tana jin hayaniya tana jin sautin kuka, tana ji ana rungumeta amma tana jin hakan ne tamkar daga wata uwa duniya ba duniyar da take ciki ba, har lokacin kunnuwanta na jiye mata sadakin da aka ambata da kuma"

shafa fatiha da aka yi.

Hudah ta jijjigata ganin ko motsi bata yi tamkar gunki ake rungumewa ana tayata murna.

"""Hibbah! Hibbah ki godewa Allah, ashe muna da rabon jin Waurin aurenki da kunnuwanmu?"

"Ashe komai zai wuce tamkar ba'a yi ba?"""

Da ido ta bi Hudah kaman bata gane abin da take cewa.

Momma ce ta cire nauyi ta zo ta kama hannunta ta ja ta Waki suna shiga ta rungumeta Tsam a jikinta tana furta

"""Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah ya Allah da ka nuna min wannan rana da lafiyata"""

Hawayenta dake sauka jikin Hibbah su suka sa jikinta Waukar wani masifaffen rawa.

Zamewa take kokarin yi ™asa Momma ta ri™ota zuwa bakin gado suka zauna.

"Bata iya ta furta komai ba sai rawa da jikinta ke ta yi hawaye kuma ya fara sintiri a kumatunta bata san me zata yi ba, jikinta kawai karSan mixed emotions yake don haka ta kasa karSar farin"

"ciki, takaici ko kuma ma dai bakin ciki duk bata sani ba."

"Magungunan ta Momma ta fidda ta bata ta sha, tuni ta sulale a kwance bata sake mintuna biyu ba bacci ya Wauketa don suna da ™arfi shiyasa ba koyaushe take sha ba sai zuciyarta ya shiga"

cikin ruWu.

"A parlor kuwa bidiri ne ya buWe kan ka ce kobo status na duka Ahalin Madaki ya Wauka da congratulations Hibbah Allah ya sa gidan zamanki ne, wasu su yi in text wasu su saka hoton ta"

su rubuta a ™asa kowa na cikin walwala da farin ciki.

Chan waje kuwa MB ne ya ja Ahmad suka koma mota.

"""Har yanzu ji nake tamkar mafarki nake yi Ahmad, ji nake tamkar zan farka in riski wannan lokaci a matsayin Almara, ni din nan yanzu mijin Hibbah nake amsawa? Ta yaya Ahmad ta yaya"

"hakan ya kasance?"""

Ahmad yayi murmushi yace

"""Tun bayan rasuwar matarka Anam muke cike da tarin kewa da tunanin irin rayuwar da kake yi, MB bamu ™i uwar goyonka ba amma tabbas da mahaifinka ya amince mana da baka tashi hannunta ba don bata taSa kaunar mahaifiyarka ko ahalinta da zuciya Waya ba amma duk kowa ya barwa kanshi wannan don kai uwa ka Wauketa a baya ko magana marar kyau aka yi a kanta idan ka tafi baka sake waiwayarmu kuma. Duk mun san cewa mace ta gari ce kawai zata taimake ka wurin sanin girman ahalinka da muhimmancinmu a rayuwarka tsoronmu jinin mahaifiyarka kar ka dauko wata macen da zata sake ™arasa lalata dan guntun alakar hakan ya sa da ka zo min da batun Hibbah na yi bincike a kanta sossai na ji abubuwa da dama wanda kai baka ma sani ba amma ba abin ne ya dameni ba don na san duniya babu abin da ba za'a ce ba da zarar wani jarrabawa ya sami bawa, tana da halin ™warai, tana da natsuwa da tarin ilimi"

"kuma tana da nagartaccen asali da haka na samu Yaya Muhammadu da batun..."""

68

"""Ya yi farin ciki da jin zancen barin ma da yaji ai akwai alaka mai karfi tsakaninta da matar Yaya Abubakar don haka ya same shi da batun ta kai tsaye shi kuma ya sake tabbatar da kyaun asali da halayyarta da ya sani, mun samu Baba Hussaini shima ya bada goyon baya, nan take Yaya Abubakar ya samu babban Yayan mahaifinta, ya yi farin ciki sossai amma yace zai yi shawara"

Dukda shi kam idan ta shine ya bayar.

"Ya tafi sun yi shawara da 'yan uwanshi mazan a yadda na ji har matan ya ajiye su kuma Mommy wacce ta zauna wurinta legos ta ba su labarin irin kyaun halinka, su karan kansu da aka fayyace musu wanene sun nuna sun san ka farin sani kuma suna Na'am da wannan aure mahaifinta ya nuna a bari sai nan da wata biyu a haWa auren da Yayanta amma sai Yayanshi ya"

"™i yace a Waura a yau in ya so wata biyun sai ta tare don idan abu ya zo a yi shi kawai. To ka ji"""

"Wani irin hug MB yayiwa Ahmad sai ya fara hawayen da yake dannewa, rabon da ya zub da hawaye ya manta don yana da jarumta kwarai da gaske amma wannan hawayen sun kasa"

"dannuwa, hawaye ne na farin ciki tsantsa da bai san ya zai yi da su ba."

"""Na gode Ahmad... Na gode kwarai Uncle Ahmad ban san da wace kalma zan yi amfani wurin"

"gode maka ba amma tabbas ba ni da kamarka a wannan duniyan"""

Ahmad ya Wago shi yana murmushi

"""Anything for you son, me nayi idan ban cika maka burin zuciyarka ba? Ko ka manta kai ka ce in taimaka maka? tamkar babban yaya nake a wurinka don ban Wauki Adda Rabi'ah Yaya ba, ita Win madadin uwa ta taka a rayuwata ban buWi idanu na ganni da mahaifiyata ba, ita na sani..."""

Ya Waga kai sama yana son hana hawayen shi zuba.

Shi MB Dukda bai santa sossai sossai ba ko ba zai iya tuna yadda take sossai ba yaji tsikar

"jikinshi ya tashi, a hankali yayi mata Adu'a Ahmad Win yana amsawa."

Time ya Wan kalla

"""Ahmad ba zan iya tafiya ban ga Hibbah ba a yau"""

Ahmad yayi murmushi

"""Na sani shiyasa nake ta hanaka booking flight Win ai amma sai da ka yi"""

"""Idan zan ganta ko na mintuna ashirin ne zan tafi zuciyata tana cikin natsuwa da salama"""

"""Bari na ™ira Aunty Asiya mu ji ko za ka samu ganinta"""

Aunty Asiyar ya ™ira bayan ta yi picking yake sanar mata MB zai bi flight na rana zuwa legos kuma Washegarin zai bar ™asar zuwa Germany don P.A ya gama arranging musu komai yana so kan ya tafi ko na mintuna ashirin ne ya ga Hibbah.

Tace tana zuwa ta katse ™iran sun

51 / 62