Chapter 6 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   6 / 62

15K to 18K   out of 184.1K words

ta shirya cikin atampharta doguwar riga da ya ji Winki tayi Waurinta daidai da shekarunta su sarka da abin hannu duk bata bari ba ta fita fess da ita a buzuwarta, sai da ta haWa kan yaran ta tura su kan ta haura zuwa inda ta san za ta samu Hibbah don ko jiya sai da suka sake tattaunawa da Aunty Kubra akan hankalinta bai kwanta da barin Hibbahn a gidan ba saboda ta san har yanzu suna chusguna mata, ita Momma ta kawo uzuri da cewa sai a hankali zata manta Dukda tabo ne da babu ranar warkewarshi don har meeting ta je cikin last week an yi mata zancen da ya sosa ranta akan hakan. Ta dai yi wa Aunty kubrahn Alkawarin sake sassauta wa don haka"

da kanta ta tura kofar.

Hibbah dake jingine da gado hannunta ri™e da counter ganinta ya sa ta Wan zabura ta mi™e

zaune da kyau.

"""Kin manta yau Asabar ne?"""

Sanyi ta ji a ranta don bayan gaisuwa da ya jiki wannan ne karon farko da magana mai tsawon words biyar ya shiga tsakaninsu da momman tun bayan tarwatsa aurenta da Sagir yayi.

"""A'a zan sau™o yanzu"""

"Kai momman ta gyaWa tana juyawa ta ce ""Make sure kin yi looking presentable"" Tana kai nan ta fice."

"Mi™ewa Hibbah ta yi dama ta yi wanka sai ta nemi doguwar rigarta wani simple egyptian Abaya peach ta saka ta saka gyalen ta duba fuskarta a madubi duk ta susuce don haka ta Wan murza powder tare da saka lip balm ta fito a hankali take tafiya iska na Waukarta har ta isa ga sashen na mahaifinsu, da sallama ta shiga kusan kowa ya hallara hakan ya sa ido duk suka dawo kanta musamman su Hajiya Zakiya da Hajiya Kamila da tunda abin nan ya faru basu sanyata a ido ba"

kuma basu nemeta ba.

"""Ina kwana Hajiya?"""

"""Aw ashe fa kina gidan, ni wlh na ma manta da baki yi aure ba baiwar Allah sannu!"""

"Momma ta Wan runtse ido ta buWe, Daddy zai yi magana Hajiya Zakiya tace"

"""Ina za ki tuna da ita tunda ta zama matar kulle, ni na zaci ma mahaifiyarta ce ta hanata zuwa gaishemu don bamu kai zama iyaye a gareta ba"""

Momma bata ce komai ba kuma dama yaranta da ma mijinta sun san ba lallai ne ta ce Win ba idan ba makura suka kaita ba.

Daddy ya ce

"""Mamana Meyasa bakya zuwa gaishe su?"""

Kanta ™asa tace

"""Kayi ha™uri Daddy, dama ban samu ™arfin jikin bane amma zan gyara"""

"Duk sai da suka sake kallonta hatta Daddyn da yayi magana lallai rayuwa mai chanza mutum, ya san da a da ne zata iya tuburewa akan bata yi laifin komai ba ai itace bata da lafiya basu je sun gaisheta ba amma ji yadda take bada ha™uri basu so hakan ba amma dai suka danne, ta zauna kusa da Mumtaz shi ya mi™e yayi serving nata tace thanks a hankali ta shiga wasa da"

cokalin.

"Sun jima sossai a sashen don ko da aka gama cin abinci parlor suka dawo kowa na laying bukatunshi da burin shi na gaba ga Daddyn Dukda ita Momma ta karanci akwai dan abinda ke damunshi har dai duk suka gama suka watse Hibbah bata ce komai ba, sai da ta ji shiru ma ta"

"san an watse Win don ta yi zurfi cikin tunani, ta mi™e don fita kenan ta ji Daddy ya kira sunanta.."

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Note: Da dare ne zan dinga posting da rana zan bi in dinga karanta comments naku so please a

ba ni haWin kai mu tafi lafiya kaman yadda muka fara lafiya. Na gode sossai.

Gureenjoh

SAFARA A TAO

FATIMA MUHAMMAD GURIN

*GUREENJOH*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*PAID BOOK*

*007*

"""Na'am Daddy"""

Ta amsa a sanyaye tana komawa zaune.

"Momma da take kallonsu sai ta ji zuciyarta ta sake karyewa, ta san irin kaunar da mahaifinta ke mata, ta san irin kusanci da fahimtar juna da suke dashi bata san wani irin ™addara bane ya ratsa rayuwar Wiyarta amma a yanzu tana fata ko ma menene ya tsaya iya hakan."

Ko ma menene tana Adu'a Allah ya sa ta hankalta da darasin da rayuwa ke son koya mata.

"""Yaushe za ki koma asibiti checkup?"""

Ta ce

"""Ranar monday ne"""

"""Toh Allah ya kaimu, batun makaranta nake son in miki 'yar uwarki zata koma Litinin ya kamata a ce kema kin koma Win"""

Da Wan sauri ta kalleshi don bata taSa zaton zai bari ta cigaba da fita a gidan da sunan karatu ba ko Momma mamaki ne ya rufeta.

"""Kina mamaki ko? Ai ™addarar da ta ratsa ba zai sa in katse miki neman iliminki ba Hibbah, ki koma makaranta ki yi karatu ina fata a wannan karo za ki natsu wurin mayar da hankali akan abin da yake daidai. Akwai driver zai na kai ki ya Wauko ki, wayoyinki kuma zan duba sadda ya"

"dace sai in mayar miki"""

"""Na gode sossai Daddy"""

"Ta amsa fuskarta na nuna sakewa alamun ta ji daaWin zancen komawa makarantar, bayan ta musu sai da safe ta fice Momma ta dube shi."

"""kana gani ya kamata ta koma makaranta a yanzu?"""

"""Me zata zauna ta yi mana a cikin gidan Fatima? Babu abin da zai hanata karatu tunda tana da burin yin abin ta kuma ta fara nisa sai dai zan tabbatar mun saka idanu a kanta ™warai da gaske Dukda na san mawuyacin abu ne ta sake maimaita kuskurenta na baya! Fatima na yarda da kaddara ce kawai ta faWa mata amma ban yi zina ba kema haka na tabbatar Allah ba zai"

"jarrabemu da dattinta cikin zuri'a ba"""

Numfashi ta sauke tana furta

"""Allah ya tsare mana su gabaWaya. Ameen"""

"Shiru suka yi na tsawon mintuna kan ta sake cewa ""Anya babu abin da yake damunka Daddyn yara?"""

Ya sauke gwauron numfashi zuciyarshi babu daaWi yace

"""Abubuwa suna damuna Fatima, Dukda Waya ya fi Waya tsayamin a rai fiye da shekaru ashirin da tara zuwa talatin na kasa manta kuskuren da na aikata, na kasa cire abin a raina"""

Fuskarta ya nuna damuwa ta san abin da ya faru da Hibbah ne ya tado mishi mi™in abin da ya faru da jimawa wanda ko ita a lokacin da ta aure shi labari ne ta ji kuma ba kasafai yake maganan ba sai in ta ciyo shi a rai ta ce

"""Allah yana sane da wannan lamarin kuma zai yi ikon shi a kai, ka ™ara ha™uri ka san wannan matsalar ne ya janyo maka ciwon zuciya da kake fama da shi ka daure ka danne kar kuma wani abin ya sake faruwa da kai"""

Kai ya gyaWa.

"""Ya kuka yi da 'yan jam'iya?"""

Murmushi ya Wan yi marar zurfi

"""Siyasar nan karshe jingine ta zan yi in koma kasuwanci da dama shi na fi wayo, sun fara min wasa da hankali suna kokarin ja na a ™asa daga partyn masu adawa zuwa namu, gani suke muddin aka zo zaSe sai an sake tono lamarin Hibbah wanda dole zai rage kima da yawan adadin daraja ta da mutane za su gani har su zaSe ni a karo na biyu amma ban damu ba."

"Komai da zai faru Allah ya riga ya kadarta"""

Tunda ya ce haka ta san ya gama yardarwa zuciyarshi ne cewa hakan shine tsarin Allah kuma ba zai taSa bari a fuskarshi a yi wa ™addarar yar shi dariya ba. Sun sake taSa hira kadan kan ya fice masallaci ita kuma ta koma cikin gida.

"Hankalin Hibbah ya sake kwanciya ganin iyayenta sun sassauto sossai don cikin kashi Wari na haushinta da suke ji a yanzu bai wuci kashi talatin ya saura ba don dukkanin su ba gwanayen midiya ba, tunda kuma Daddy Z ya tabbatar an sauke ya kuma kafa tsatsaurar tsaro akan wanda zai ake Wora videon hankalin duk wani masoyinta ya kwanta, ranar monday bata je"

school din ba sai da ta shiga asibiti ta yi sa'a babu layi ta samu ganin Dr Najeeb.

Sossai ya dinga janta da hira na musamman yana sakata responding har da murmushi sun dau lokaci a session Win kan ta fito kuma ya ji daaWin ganin improvement a al'amarin ta sossai da sossai kenan ta cire wa kanta tarin damuwar da ya nemi binne ta daga nan school ta ce driver

ya kaita.

"Ko da ta isa makarantar wayanshi ta karSa ta kira huda ""Twinee"""

Ihu ne kawai hudah bata saki ba na jin muryarta

"""Twinee ke ce? Kullum na roki Momma ta ba su Fareed waya su kai miki sai ta hau ni da faWa Aina'u kam ma bata daukar wayana tsantsar yadda na addabe ta, shi kuwa Mumtaz kullum sai ya wani ce baya gida ya kike?"""

"Murmushi Hibbah ta yi tace ""Ina cikin school kina ta ina?"""

"""Don Allah? Daddy ya barki?? Alhamdulillah!!"" ""Katin driver muke cinyewa faWa min kina ina?"" ""Ina department namu"""

"""Ok gani zuwa"""

"Ta katse ta mi™a mishi kan tayi godiya ta fita, kai tsaye hanyar SLT ta Wauka Dukda ba department Winta bane amma saboda Hudah kusan bata shiga school din ta fita bata je department Win ba, abin da ya so firgita ta yadda ake ta kallonta har tana tuntunSe Wago kan da zata yi ta ga wasu kaman suna yi mata video ko hoto da sauri ta janyo hijabinta ta rufe har rabin"

fuskarta gabanta na dukan uku-uku.

"Ko kan ta isa SLT department ji tayi bata numfashi da kyau, da sauri ta juya don komawa mota sai ta ji ana yi mata magana bata tsaya ba bare ta saurara don kalaman ya fi yanayi da jaje ko kuma tuni akan mi™inta, Meyasa mutane suke haka? Me yasa burin mutanen yanzu su yi mocking Winka akan kaddararka? Shiyasa kashe kai ga yaran turawa ya zama ruwan dare, damuwa da depression ya kashe mutanenmu na arewa bila adadin ba tare da an sani ko an farga ba musamman a native wurare irin kauyuka da basu yarda cewa akwai wata cutar ta"

damuwa ba.

"Ko da ta koma mota wani irin kuka take yi tana ja wa Sagir Allah ya isa, tana kuka tana cursing Win shi da zuri'arshi gabaWaya don ta san mutane, wannan tambari ba zai taSa mantuwa a gare su ba har karshen rayuwarta, driver ya yi kokarin yayi mata magana sai dai duk bata wani sauraronshi ta rikice gabaWaya, a take tsana da kyamar makarantar ya shige ta, Hudah ce ta kira Layin drivern jinta shiru ya Waga a Wan ruWe yana gayamata halin da suke ciki, da sauri ta bar department Win ta nufi wurin da ya ce mata suke zuciyarta na tsitsinkewa, bata zaci haka Hibbah ta fito ba da ta ce ko facemask ne ta saka don itama sai da ta nemi facemask ta saka Dukda daga an mata magana ta amsa ake gane ba Hibbah bace amma wasu kallon birds of the"

same feathers suke musu.

Ko da ta zo rungume Hibbah tayi tana rarrashi wasu cikin friends da ake hi/Hello duk sun mammatso jikin motar yayin da wasu suke daga nesa.

"""Malam Bala ja motar nan mu tafi daga nan don Allah, duk ba don Allah suka taru ba sai don gulma"""

"Ta faWa tsiririn hawaye na bin idanunta ya ja suka bar makarantar, sai da suka yi nisa yayi parking a gefen hanya yana Wan waigowa don har lokacin kuka Hibbah take yi wanda ke fita daga ™asan ranta."

"""Hajiya Hudah ko asibitin za mu koma?"""

"""Eh, kaimu asibitin goshinta kaman garwashi aka ajiye don zafi"""

Girgiza kai tayi za tayi magana Hudah tace

"""Shhhh ki yi shiru don Allah, ba za ki koma gida ki je Waki ki kwanta a wannan yanayin ba. Ki yi"

"ha™uri twinee ki sassauta wannan zubar hawayen."""

"Bata ce komai ba sai majina da take ja, kanta har kaman zai faWi haka suka isa asibitin Dr Najeeb suka nema yana ganinta hankalinshi ya tashi"

"""Me kuma ya faru? Yanzu fa barinta asibitin nan"""

"Ya jefawa Hudah tambayar yana nuna mata kan gadon da za ta kwantar da Hibbahn, ba don kayan jikinta ba zai iya rantsuwa ba ita ba ce Hudah ce ba lafiyar don lafiya lau suka rabu tana kuma walwala ba laifi."

"""Dr. Makaranta ne ta shiga akan zata koma lectures yau, ka san mutane wasu burin su su nuna sun santa ko suna da ala™a da ita, wasu burin su ganta kawai bayan ibtila'in da ya afka mata yayin da wasu da basu santa ba ake kiransu ganinta tamkar sabuwar halitta su ne suka rudata har ta shiga wannan hali"""

"Ranshi bai mishi daaWi ba don har a fuska bai Suya ba, wucewa yayi ya fara kokarin haWa"

allurai anan Hudah kuma ta shiga ™iran Daddy.

Hankalin daddy ma sai da ya tashi jin abin da ya faru nan ya ce gashi zuwa asibitin shi da Daddy Rabi'u.

Kusan mintuna arba'in ya Wauka kan bacci mai nauyi ya Wauketa under heavy medications. Dole ta shiryawa hakan dole a yanzu kaWaici da laying low shi ya fi chanchanta da rayuwarta ko kuma ™aura zuwa wani garin don samun kwanciyar hankali.

"Yana fitowa su Daddy suka tare shi, sossai mutumin ya yi mishi girma a idanu don wani nauyinshi ya ji yana ji, ™asa mi™a hannunshi ga Daddyn da ke miko mishi na shi yayi sai Wan rankwafawa tare da gaida Daddyn cikin girmamawa, iso yayi musu har cikin office nashi. ""Likita menene matsalar ne da daga ta shiga ruWu haka sai jikinta ya nuna? Wani Sabon ciwo"

"ne kuma ya kamata?"""

Dr Najeeb ya ce

"""Wato Alhj abin da ya fara faruwa da ita abu ne da za mu ce ya yiwa zuciyarta girma, duba da ta fito cikin gidan mutunci, tana da tarbiya daidai gwargwado, tana da tarin mu'amala kwatsam a ce koina ya Wume da zancen da har yayi sanadiyar wargaza aurenta bayan gangami da shiri da aka gama, dukan da abin yayi mata a zuciya shi yayi sanadiyar da numfashinta baya ratsa huhunta yadda ya kamata, a gudun kamuwarta da wata cutar ta daban ya sa dole take kan medications ga mental Health Winta da is not stable. Wannan dalili ne ya sa daga hankalinta ya tashi numfashin ke gagararta da kuma saukar mata da ciwon kai mai tsanani. Idan har za ta kiyaye dokokin asibiti kuma za ta nesanta ga damuwa komai zai zama daidai amma idan hakan"

"na faruwa akai akai akwai possibilityn kamuwarta da kowani irin cuta ma"""

"Numfashi mai nauyi Daddy ya sau™e yana tuna matsalar shi daga haka ya fara, kenan zuciyar Hibbah irin tashi ce, ya san irin wahalhalu da ya shiga a baya saboda wautar shi, har yanzu yana tsanar kanshi ba kuma ya fata a ce mummunar ™addarar shi ko ya Wauka a son zuciya ne ke shirin dawowa kan 'yar shi da tafi soyuwa a ranshi. Wasu kalamai ne ke dawo mishi cikin kunne da sauri ya dafe kunnuwan yana du™awa, Daddy Rabiu ne ya dafa shi Dr. Najeeb ya mi™e ya kawo mishi ruwa Daddy Rabi'u ya karSa ya bashi ya sha, sai da ya Wauki lokaci kan ya Wan natsu ya mi™e tsaye yana yi wa Dr. Najeeb godiya ba tare da ya mayar da hankali kanshi"

ba suka fice.

"""Hudah ki je Malam bala ya mayar da ke gidanki mamanku na hanya"""

"Da sauri ta kalleshi sai dai bata iya ta yi magana ba amma Allah ya gani bata so komawa gida ba tare da Hibbah ta tashi ba, ko fa gaisawa basu yi ba. Kaman ta yi kuka haka ta fice."

Daga Daddy har Daddy Rabi'u babu mai magana suna zaune ne kowa da abin da yake sa™awa har Momma da Mumtaz suka shigo ko zama basu kai ga yi ba ˜iran Hajiya kamila ya shigo

"wayarshi, har kaman ba zai Wauka ba sai kuma ya Waga da sauri ya mi™e tsaye yana Salati..."

***

"Hudah na isa gida ta iske Hajiya zaune kan plastic chair a tsakar gidan tana shan iska, kallonta"

take har ta isa ta du™a tana mi™a mata gaisuwa.

"""Ina shi Mu'azzam din? Ya ce zai je Wauko ki"""

Ta jefo mata maganan ba tare da ta ko amsa gaisuwar ba.

"""Toh kila mun yi saSani dayake ba daga makarantar nake ba, mun je sai Hibbah bata da lafiya na kaita asibiti"""

Wani kallo Hajiyar ta watsa mata.

"""Shine kika kasa kiran mijin naki ki tambaya?"""

"Shiru ta yi, har ga Allah bata kuma san me zata ce ba don tana ganin ko me zata faWa kaman ba yarda hajiyar zata yi ba don tun farko ma bata yarda da maganan ba, kwafa hajiyar tayi tana gyara zama."

"""Dole ki min banza! Ba ni da ikon tambayar ki ko? Toh shikenan tashi ki je bari wanda ya"

"ajiyekin zai zo shi dolenshi ya ba ni amsa ko ya ™i Allah"""

"Hudah ta mi™e ta nufi kofarta, a kwanakin nan ta juri abubuwan da bata taSa zato ba daga hajiyar, tun tana Wauka normal ne har take ganin kaman ba haka ya kamata abubuwa suke tafiya mata ba a matsayin sabuwar amarya da tayi auren soyayya, Adu'a take Allah ya bata juriya don ita bata taSa bambance tsakanin Mommahnta da Hajiyar ba a ranta shiyasa ko Hibbah bata yi niyyar kaiwa kokenta ba akan hajiyar Dukda kanta a ™ulle yake."

Tana shiga Wakinta ta tsaya chakk ganin wardrobe Winta buWe kayakinta wasu a kan gado wasu

a ™asa duk ninkakkun an wargaza

"""Me wannan??"" Maganar ya fito mata ba tare da shiri ba."

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Note: Da dare ne zan dinga posting da rana zan bi in dinga karanta comments naku so please a

ba ni haWin kai mu tafi lafiya kaman yadda muka fara lafiya. Na gode sossai.

Gureenjoh

SAFARA A TAO

FATIMA MUHAMMAD GURIN

*GUREENJOH*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*PAID BOOK*

*008*

"""Yaya wai ga chan Amal ta zo da kuka gida wiwi wai an kama maigidanta"" ""Mene??"""

"Daga Daddy Rabi'u har Momma

6 / 62