Chapter 16 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   16 / 62

45K to 48K   out of 184.1K words

ba sai da Qasimu yayi ihu

"""Jinin nawa kika zubar? Kin san me kika janyo min kuwa? Ke mahaukaciyar ina ce da kina"

"tafiya bakya kallon inda kike jefa ™afa?"""

Inna da ta tsura mata idanu tace

"""Bai zuba ba Qasimu sai dai muka yi sake tana gab da lalata komai, dole a sake saka mata ido"" Zuwa yayi ya Waga ta tsaye yana kare mata kallo sai rawa jikinta ke yi amma ta kasa ambaton sunan Allah ma, bayangida ya kaita kan innar ta bi su da ruwa da kanshi ya wanketa yana ta mitar rashin natsuwarta da dabbancinta kaman yadda yake faWa, ita dai idan za'a ce ta mutu ta dawo to tabbas za ta yarda don bata san ma wani hali take ciki ba, kalamansu sun mata girma."

"Su waye su? Me suke so da ita? Meyasa suke so ta haihu? Tambayoyin da bata san wa zai amsa mata ba take jerowa kanta, cikin ladabin dole take bin maganan shi har ya mayar da ita Waki yaje ya kawo mata abinci mai kyau wanda ta tabbatar duk saboda cikin ne yake mata hakan, amma me za su yi da cikin? Tsoro bai barta ba haka tayi ta tura abincin ba tare da ta san ma kalar taste Win shi ba karshe ta fashe da kuka tana furta"

"""Na shiga uku ni Amal! Ina na kawo kaina? Ina kwaWayi ya dibeni na zo? Wayyoo Allah wayyooo Hajiyata..."""

Sossai take rera kukan da bata san ranar tsayuwan hawayen ba.

****

"Ta Sangaren Huda za ta iya cewa a yanzu tana cikin natsuwa don bata bari maganganun Mama da ma basu cika haduwa ba yana damunta, ta matukar so Mu'azzam ya yi aure amma yayanta ya ja mata tunga akan cewa muddin bai yi niyyar aure ba ba zata mishi dole ba, suna cikin haka"

dai ya samu wani course da yake nema a Malysia inda zai wuce.

"Hudah Dukda ta mishi murna amma hankalinta ba a kwance yake ba da nesanta dashi ba barin ma yanzu da hankalinshi ke a kanta yana bata dukkan kulawa, bata so ba amma ba yadda ta iya haka ya shirya komai ya tafi inda ya bar mata gidan da komai a hannunta matsayinta na matarshi ko da Hajiya ta tabbatar da abin da yayi Haba sai ta tada Salli ai idan Mu'azzam ya tafi sai abin da Huda ta ga dama zata musu. Ita ta haifar mata yaron ne da za'a ce komai nashi ya"

zauna hannun huda sai dai su a tsammusu.

"Rigima sossai har Hudah ta roki da ya tattari komai ya kai mata nan ya nuna ba zai yiwu ba,"

Dukda a ™asan ranta ta ji daaWin darajar da ya bata sai dai ta daure ta ce

"""Uwa fa uwa ce Habeebi, babu irin abin da za mu yi musu mu biya su akan wasu kyalr-kyale ba zan bari ka tafi tana wannan fushin ba"""

"""Toh ya kike so a yi Habeebti?"""

Ta Yi murmushi

"""yauwa ko kai fa, ka tattari komai ka kai mata"""

Girgiza kai yayi

"""Zan bata wasu kudaden sannan zan musu sayayyar nasu daban ki bar na wurinki"" ""Amma kuma za ka takura kai fa matafiyi ne kuma kana bukatar kudi a yanzu"""

Girgiza kai yayi

"""Hakan shine kawai solution"""

Kai ta gyaWa tana murmushi ya Wan yi hugging Winta

"""Na gode matar kwarai! Ki ™ara ha™uri da Mama please wata rana komai zai wuce"""

Kai ta gyaWa.

Yadda ya ce haka yayi amma nan ma Falmata tace wa Hajiya ai abin da ya kaiwa Hibbah ya ninka nasu na su biyu tana zaune a parlor da cikinta da ya fito sossai hajiyar ta shigo

"""Sannu isassa, sannu shafaffa wato yadda nake jin labarin hatsabibancin mahaifiyarki shine"

"aikinku ya biyo ta kaina da na yarona?"""

"""Subhallah! Allah ya tsare mu daga sharrin shaidan"""

"""Ni kike kira shaidaniya? Rashin kunyar ya kai in haifi Wa ki aure kuma ki mallake in zo ina magana ki ce min shaidaniya?"""

Girgiza kai Hudah ta yi

"""Ban isa in zageki ba Mama ko babu komai mun zama Waya saboda jininki ne ke yawo jikin Wan cikina! Ki yi ha™uri amma daga ni har mahaifiyata ba ma Fatan ranar da Allah zai nuna mana za mu bi wani shagalalle bayanshi... Ban san me na yi miki ba amma don Allah ki yi ha™uri"""

"Numfashi ta ja tana karewa parlorn kallo kan ta nufi kitchen, duk abin da zata iya ta haWa a wani basket ta Wauka ta fice Hudah bata ce mata tak ba, kuma ko da ya dawo bata ce mishi komai ba don a ranar da dare jirgin shi zai Waga ta mishi rakiya har Airport da drivern Daddy da ta roka ya zo ya kaita bata son dawowa motar haya airport ne zata sha wahala ga babban ciki, rungumeta yayi"

"""Zan yi kewarki maman baby"""

"""Zan yi fiye da kewarka Daddyn Baby, ka kula min da kanka Allah ya tsare ya ba da abin da aka je nema"""

Ya amsa da Ameen kan ya juya ya shige ita ma ta juyo gida cike da kewanshi tun bai bar ™asar

"ba, barin ma in ta tuna azumin da za'a shiga baya nan ko ya zai yi da abinci sai Allah."

****

"Ta Sangaren Hibbah karatunta take hankali kwance, inda ta ji daaWi Lagos ba kaman Kano bane babu ruwan kowa da kowa kuma babu ma wanda ya santa don ta shige ne cikin kabilu bare bayanta ya dawo yayi hunting Winta, ba zata ce kai tsaye ta manta da zafafan jarrabawowinta ba don ba abu bane mai mantuwa haka ba za ta ce ta manta da zuciyarta dake karairaye ba amma ta runtse ta cigaba da jajircewa don ko da First semester result Winta ya fita ma da First class ta fara a GP Winta straight A's saboda focusing da tayi atleast tana son ko bata samu aure ba kaman sauran mates Winta ta samu karatu ingantacce, kuma sossai su Ya"

Nasir suka taka rawa a rayuwarta bisa wannan bigire.

Suna shirye shiryen exams na second semester ana shirye shiryen azumi haka ta dukufa don samun karatun kan ibada ya zo ya hanata duk sai ta zabge kwana biyu don ko abinci bata mai

da hankali a kai.

"Kaman kullum yau ta sau™o ne da misalin karfe takwas, Mummy na bacci Ya Zaitoon kuwa ta fita ma tun seven tana da important abu da za tayi a office Win da sassafen, sauri take itama don ta so makara sanin irin holdup na legos sai ta kai nine ma bata shiga school ba kuma 9:30"

ajinta.

"""Ya Nasir Good morning.."""

"Ta faWa da Wan sauri tana shirin wucewa ya ce ""Hibbah! Ba Za ki sa komai a cikinki ba za ki fita?"" ""Ya Nasir sauri nake wlh na yi letti"""

Mi™ewa yayi yana cewa

"""Waitt ko ruwan zafi ne ko tafi dashi"""

Vacuum flask Win shi ya janyo ya haWa mata tea mai kauri a ciki ya mi™a mata tayi murmushi

"tana cewa ""Thank you"""

Kan ta fice daga parlorn.

Motarta ta shiga ta fice daga gidan sai dai dab za ta shiga Layin makarantar ta su motar ta ya tsaya a tsakiyar titi..

""" Innalillahi wainna ilaihi rajiun"""

"Ta faWa saura kiris ta saki kwalla ganin tayi ta kokarin kunnawa amma motar ta ™i, fitowa ta yi wasu sai Horn suke mata saboda kan corner ne duk ta rasa yadda zata yi ba, ta buWe bonnet Win tana kokarin dubawa based on experience da take da shi akan motoci sai dai matsalar"

"kaman babba ne ta fahimta, Goshi ta dafe cikin rashin Makama."

"""Sharrin ™arfe ko?"""

Ta ji an faWa daga gefenta Wan waigowa ta yi sai ta ga wani matashi ne sanye da kananun kaya hannayenshi zube a aljihu yana kallon motar.

"Bata yi magana ba don wani irin miskilanci ta koya idan ba na gida ba mutanen waje ko fara'arta bata cika bari su kalla ba, bata ce komai ba har sai da ya kalleta"

"""Baki ce komai ba! Na ga kuma kaman sauri kike..."""

"Kai ta gyaWa ""Ina da lectures"""

"""Ki Wauki abin da za ki Wauka ciki muje in kai ki makarantar sai in ™ira mechanic"""

Kallon kai kuma a wa ta mishi wanda hakan ya saka shi dariya mai faWi da har tana iya hangar fararen hakwaranshi.

"""Am just helping a sis out here ba da wata Manufar ba, kuma ba zan sace ki ko in sace miki"

"mota ba, nima bakano ne Wan uwanki don kin min kama da su ne ma ya sa na tsaya in taimakeki"""

"Yana kai nan ya fiddo katin shi ya mi™a mata, bata da wani option ta karSa don ko ta ce ta kira"

Ya Abdul ma kan ya zo wani aikin ne kuma har ga Allah ta rasa lectures Win akwai matsala.

"""ENGR. USAIB MUHAMMAD INUWA"""

"Sunan da ta gani kenan da Layin waya kala biyu, idan har da gaske shi dan Kano ne kuma sunanshi akwai Muhammad Inuwa za ta iya cewa ta san family Winsu ma kai tsaye harkar conatruction daWadWe sana'a ne cikin familyn don duk wani gini ko min girma ko kankantarsa muddin na gomnati su suke karbar kwangilarsa Dukda an ce yaran gidan basa ji kuma sakakku ne da suke ganin kuWi shine komai amma wannan Win sai ta ga ya zama daban da abinda ake"

"cewa, numfashi ta sau™e dama ai ba koyaushe zantukan mutane ke zama gaskiya ba."

"Motar ta buWe ta Wauki handbag Winta da tea flask Winta sai sunglasses da ta mayar idanunta ya zauna mata chass ta rufe motar ya tafi ya buWe mata nashi da ya kasance prado ta shiga hannu ya mi™a akan ta bashi key Winta, girgiza kai ta yi"

"""Da ka barshi zan kira yayyena sai su turo a Wauka kawai"" ""No please ki bar ni in cikita ladana"""

"Ganin sai bata lokaci suke ya sa ta bashi ya zagaye ya zo ya shiga ya ja motar da speed, babu wanda yayi magana a cikinsu har ya kaita cikin makarantar ya kaita har gaban department"

Winsu da mamaki ta kalleshi

"""Ya aka yi ka san department Wina?"""

Idanunta ya kalla yana murmushi

"""Yanzu fa na ganki gaban mota kina ™o™arin gyarawa, wace macen ce za tayi hakan idan ba"

"makaranciyar fannin ba? Kuma ma gashi a saman takardarki"""

"Ya kai idanunshi kan hardcopy na wani assigment da tayi wanda ke ri™e hannunta, numfashi ta Wan sau™e"

"""Thank you"""

Ta faWa kan ta buWe murfin motar za ta fita

"""Ki ji! Ko Sunanki baki faWa min ba idan na dawo da motar wa zan ce? Kuma ta ya zan ganki?"""

"""Hibbah"""

Ta faWa kan ta mi™a mishi wayanta ya sanya number Win shi ya ™ira sai da ya shiga ya mi™a

"mata, ta sake cewa ""Thanks"""

Ta fice da sauri.

"Da idanu ya bi ta har ta Sace kan ya saki murmushi, motar ya ja ya fice yana kiran makanikinshi ya mishi bayanin motar da zai je ya Wauka da inda ya bar key Win a jikin motar, yana wayan ma ya zo ya wuce motar anan inda take yayi inda za shi."

Tana fitowa daga lectures Winta na karshe yana ™iranta kaman ya yi timing picking ta yi

"""Usaib"""

Ya Wan yi shiru kan ya ce

"""Ina inda na sau™e ki sameni pls"""

"Bai jira ta sake magana ba ya katse kiran, ta nufi wurin tana tafiya a gajiye don tun bayan tea da ta sha bata sake cin komai ba gashi ana neman biyu da rabi ne a lokacin, tana isowa ya sa hannu ta ciki ya buWe mata motar, shiga ta yi ba kuma don komai ba sai don su yi magana Win"

waje rana yayi yawa kuma kila shi baya son fita bare su nemi wani Inuwa su yi maganar.

"""Sannu da lectures Hibbah"" ""Na gode! Motar fa?"""

"""Ai motar nan taki babban matsala ne ta samu gyaran zai iya kaiwa gobe"""

"""Don ma goben weekend, bari na wuce gida sai ka ba ni Layin mechanic Win sai in ba Ya Abdul ya karSo idan ya kammala"""

Ya Wan yi shiru har sai da ta Waga ido ta kalleshi kan yayi wani abu da idanu yace

"""mu je in kai ki gidan, goben ma kuma in shaa Allah da kaina zan kai miki motar har cikin gida don ba za ki hanani samun ladarki ba"""

"Idanu ta Wan lumshe a gajiye don dama tana tunanin yadda za ta hau motar haya da bata taSa hawa ba tunda ta zo garin, kirkin Usaib kuma ya burgeta don ba kowa ne zai iya taimakon mace akan titi ba tare da ya santa ba, ya mugun taimakonta a yau and she must be grateful don lecturer Win safe test yayi kuma over 20 ya kuma ce ba zai sake wani ba sauran marks na C.A"

Win zai yi deducting daga Attendance.

Babu musu ta faWa mishi inda zai kai ta.

"Ya ja motar suka bar makarantar, shiru ne ya ratsa motar chan ya mi™a hannu ya kunna wa™a,"

ta buWe idanu ta kalleshi sai ya mi™a hannu ya kashe yana furta

"""Sorry! Ban san bayan rashin son Magana ma har hayaniya kika tsana ba! Shirun ya yi miki??"" Cike da mamaki take kallonshi ba tare da ta ce komai ba...."

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

21

"""Meyasa kake yin kaman ka sanni?"""

Ta jefa mishi tambayar yana murmushi idanunshi a kan titi yace

"""Haba Hajiya Hibba, ai kallo Waya kawai ya ishi mutum karantar hallayarki...kuma kin san menene?"""

Bata ce komai ba bayan idanu da ta kawar ya kalleta

"""Wallahi ba ™aramin kyau murmushi zai miki ba, kin san Sunna ne ko?"""

"Ta kalleshi yana sakin murmushin ""Haka Allah ya yi ni"""

"""Ko kuma haka kika mayar da kanki dai...ba zan ce na san menene matsalar ba amma duk wanda ya iya karantar mutum da kallo Waya zai san ba yadda kike a yanzu kike da ba. Am sorry idan na cika surutu ko shiga hurumin da babu ruwana"""

"Bata ce komai ba sai zuciyarta da ya sosu, Meyasa wannan ke gani har hanji? Duk wani dariya ko fara'a da zata yi ko da kuwa da 'yan gida ne ita ta san akan fuska ne kawai don da ciwo a"

zuciyarta amma wannan na ™o™arin karantota kai tsaye daga haWuwa.

Chan ya ji ta ce

"""Human relations sai ya fi maka kyau da Civil Engineering"""

Dariya yayi

"""Har kin Wagoni ke ma? Mutane kan ce ni maye ne ta fannin karantarsu abokaina ma Eagle eyes suke kirana wai ina gani har hanji amma duk ba haka bane, ina tunanin wannan instict ne na Wan Adam da idan zai mayar da hankali kan mutane zai fahimci matsaltsalun dake kwance ™asan kowani murmushinsu"""

"Daga nan suka fara hira akan irin issues da muke da su na yawaitar masu tafiya da damuwa amma suka iya dannewa suka shanye har nuna mata yake duk wani damuwa ko matsala da bawa zai shiga kaman tsani ne da zai bashi damar wata rayuwar, sai ta ga ai nata matsaltsalun za su iya zame mata alkhairi don gashi sanadiyar hakan ta nufi cimma burin rayuwarta wanda a da babu irin ro™o, kuka da majiya da bata yi wa Daddy ba amma fir ya ™i idan ba don ™addarar"

ba ai da yanzu tana chan gidan Mahmud matsayin matar aure.

"Usaib ya bi duk hanyar da zai bi har ta sake dashi Dukda ma ba chan ba sakewar, wani sa'in sai suna magana sai ta yi shiru tana Wauke kai har suka isa gidan da kwatancenta, yayi Horn ana buWe ya kutsa ciki bayan ya yi parking ya dube ta yana sauke numfashi"

"""Toh na kawo ki! Saura Motarki"""

"Ta yi murmushi kaWan da ya sa ya zuba mata idanu yana sake kishingida jikin seat Win ""Na gode sossai...you helped me alot"""

"""kila i am God sent!"""

"Bata fahimci maganar ba ta sake cewa ""Ba Za ka shiga ko ruwa ka sha ba?"""

"""No next time in shaa Allah, yanzu akwai inda za ni"""

Kai ta gyaWa kan ta fice ya bita da kallo har ta Sace ya ja motar ya bar gidan yana murmushi.

Wayanta ne ya shiga ringing dab za ta tura babban kofan parlorn ta dakata tana dagawa kan ta

tura da hannu Waya ta kutsa kai ciki

"""Aina'u... Yau kuma da ni kika tuna ne? Yaushe rabon in ga call Winki"""

Aina'u tace

"""Hmmm Adda kema kin fa san yadda school yake sai a hankali, na kira ne in fada miki Daddy fa ba lafiya har ya kai ga kwanciya asibiti"""

"Dukda gabanta ya faWi bata firgice ba, kujera ta samu ta zauna ""Mene? Me yake damunshi?"""

"""Heart issue Win nan ne, har yanzu ya kasa samun Najeeb kuma mahaifiyarshi ta ™i bashi haWin kai na ha™ura ko taimaka mishi wurin shawo kan Najeeb Win, tunda ya tafi ya ™i dawowa"""

"Wani abu mai nauyi ta ji ya danne mata zuciya, tunawa da Najeeb kawai ya sa ta ji idanunta sun cika da kwallah, sama ta Waga kanta tana mayar da su"

"""Allah ya bashi lafiya, zan kirashi anjima"""

"Tana kai nan ta yanke wayar ta du™ar da kanta tana dafe zuciyarta, Meyasa Daddy ya aikata"

abinda ke hunting Win shi? Meyasa yawanci maza suke abu ba tare da sun da outcomes Win ba?

"Kiran Aina'u ne ya sake shigowa Dukda yadda take jin zuciyarta na tsere haka ta Waga ""Menene kuma Aina'u?"""

"""Ai ban gama maganar ba kika kashe, wai kin kuwa san Amal ta Sace?"""

"""Ban gane ta Sace ba? Ina gidan auren nata? Ko daga chan ne ta fita ta Sata?"""

"""Wlh muma bamu sani ba, watanni kenan da Hajiya Kamila ta Waga hankalinta akan tana kiranta sai ta ji muryarta wani iri, ta tura Mujiba gidan ya fi sau goma bata samun kowa a gidan, tun su Daddy basu damu ba har suka damu don daga baya ma an daina samunta Wanda ya"

amsa sunan mahaifin Qasim Win an je gidan wai gidan haya ne sun tashi kuma ba'a san inda

"suka koma ba, ko garin su ba wanda ya sani yanzu Hajiya Kamila kaman zata yi hauka"""

Ita kanta Hibbah sai ta ji hankalinta ya tashi

"""Innalillahi wainna ilaihi rajiun wani irin labari ne kuma wannan marar daaWin ji? Ta ya za ta"

"Sace shiru kawai? Ko dai sun yi tafiya ne ba'a sani ba?"""

"""Anya kuwa Adda Hibbah, don Allah kuna exams ki zo Dukda dai gidan babu daaWi kam amma ki zo pls kin

16 / 62