Chapter 2 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   2 / 62

3K to 6K   out of 184.1K words

Momma don kunya tabbas Hibbah ta bar masu abin kunya, Daddy Rabi'u ne babban wan Alhj Mudassir ya shelanta cewa biki ya watse kowa ya kama gabanshi kawai a bar 'yan gida komai da zai faru ya riga ya faru kafin awa Waya gidan ya zama sai su ya su ahalin gidan kuma har lokacin Hibbah bata bar wani irin kuka da take yi daga ™asan zuciya ba tana yi tana girgiza kai hannunta Waya akan zuciyarta da take ji kama zai tsagata ya fita kunnuwanta na ji mata irin rashin kunyar da ™anwarta Aina'u ke yi mata, wai yau ita ce Aina'u dai Aina'u dake bi ma Mumtaz a haihuwa take gayawa magana duk saboda kuskurenta... Duk saboda wautarta..."

"""Wallahi kika kashe mana uwa sai kin bi ta, ashe baki da tausayi? Ta ji da sharri da bala'in"

Hajiya Kamila da Hajiya zakiya ta ji da ba™in taurin kanki da rashin jin maganar ki da kullum sai

"kin ja mata magana a gidan nan kuma yanzu ke da abin kunya ita da mutuwa? Ba zai yiw """

"""Will you shut up Aina'u??"""

"Hudah ta daka mata tsawa tana kuka akan muryarta, itama Aina'un cikin tsawa tace"

"""Ba zan yi shiru ba Adda Hudah ba ita kaWai ba ce! ba ita kaWai Momma ta haifa ba, ashe ba zata sararawa uwarmu ba? In ta mutu mu waye zai ragar mana? Tirrrr tirr da halinki Hibbah"" Tana kai nan ta fice tana kuka sossai."

"Tuni su Amal dama sun tattafi sashen iyayensu gurmi da mayar da magana ya saura Hudah ne da Hibbah Ta kasa barin 'yar uwarta duk yadda mijinta ke kiranta a waya ta kasa dagawa, ta"

kasa shiru da kukan da take yi Dukda na Hibbah ya fi nata sau hamsin sai dai ciwon ΄ar uwar

"haihuwar ta nata ne, dama sun saba duk abin da zai samu daya na sharri ko alkhairi tare suke"

raba wa amma Hibbah ta fi janyo musu abin kuka Hudah mai ha™uri ce tsantsa.

A chan asibiti kuwa likitoci ne suka rufu a kan Momma saboda ganin sun ceto rayuwarta abin ya daketa sossai hakan yayi sanadiyar hawan jininta ainun da suke tunanin in ba sa'a ba zata iya samun paralyze.

Sai safa da marwa Daddy Zubair da ya tuko su yake yana call Shi Win babban DSS ne yana ganin ko da yadda za'a yi a taking pictures Win down kuma ayi tracing daga inda ya fito don ya shiga mota zai tafi office kenan ya ga su Alhj muddasir Win afujajan tsabar rikicewa duk motocin

sun bari gida suka fito da kafa shine ya tsaya kawai aka sanya ta ciki.

"""Yaya ka kwantar da hankalinka don Allah kar kaima ka shiga wani hali komai zai yi daidai in shaa Allahu"""

Alhj Mudassir dake hadiye wani irin ba™in ciki ya kalli Daddy Zubair hawaye na shirin sau™o

mishi yace

"""Zubair ba zaka gane ba... Nan"""

Ya nuna kirjinshi

"""Kaman zai fito nake ji, why Hibbah?? Meyasa Hibbah zata mana haka? Me na ragi yarinyar nan da ta zaSi tozarta ni a idon duniya, yanzu abokan gaba sun samu makami a kaina rasa kujerata kila zan yi, hakan bai wani dameni ba kaman yadda mutuncin gidana da sauran ahalina ya zube don ko za'a mutu wani ba zai taSa yarda cewa ita Win ba 'yar iska bace kaddara ma bata taSa aikata hakan ba kenan"""

Tari ya fara

"""sakayyar kenan? Na nuna mata ™auna fiye da duk 'ya'yana na fifitata na bata duk wani gata"

"sannan na bata tarbiya Zubair sakayyar da zata yi min kenan"""

Kan a ankara jini ya fara fita masa a hanci hankali tashe Zubair ya ri™e shi yana jijjiga shi

"""Yaya..! Doctor...!! Someone please helppp"""

Ai da gudu aka yi kanshi shima aka tura shi emergency.

"A mugun zuciye Zubair ya fita asibitin haka ya isa gidan kaman zai tashi sama ya haura Wakin yaran, har lokacin kuka suke wani irin hankado kofa da yayi shi ya saka su duka Mi™ewa tsaye, wani irin bugawa zuciyoyinsu yayi."

"""Ashe ke ΄ar iska ce? Kashe mana Wan uwa kike so ki yi? Hibbah me kika nema a duniya kika"

"rasa da kika zabi wannan hanyar? Don ubanki kin ce aure kike so ne aka ™i yi miki?"" Girgiza kai kawai take yi don sun san irin zafi da tsananin shi, shi a gidanshi matanshi ma tsoron motsi me karfi suke"

"""Don ubanki ki buWe baki ki yi min magana..! Kin ce a miki aure an ki?"" ""Aaa.a..ah"""

"""Uban me ya saka ki aikata hakan?"" ""Wal """

"Wani gigitaccen marin da ya so kurumtata ya sau™e mata, zata iya rantsuwa ta yi suman wucin"

gadi ta dawo kan ta gama ganin taurarin marin ya rufeta da mugun duka da belt da ya zaro...

Ihu take yi Hudah na taya ta ganin zai iya kashe mata 'yar uwa kuma babu mai taimako Alhali

mutanen gidan sarai zasu iya jin su yasa tayi shahada ta ri™e kafafunshi da ™arfi

"""Don Allah...Don darajar Allah kayi hakuri Daddy Z, tayi kuskure amma kayi ha™uri jikinta ya"

"farfashe ka tausaya don Allah..!"""

Hudah yarinya ce mai hankali da ladabi kowa ya sani tun haihuwar su akan mixer su don ba'a gane wacece wacce a cikinsu sai da suka fara wayo halayensu ya sha bambam nesa ba kusa ba.

"""Waye shi Win kika ba wa jikinki??"""

"""Ba...ban yi b...a"""

Cikin wani irin wahala take kakaro maganan

"""Nace uban waye kika tambaWe dashi har yake da shaidah kan ki..?"""

"Tsawar da ya daka mata ya haWu da mummunan yanayin da take ciki na jiki da zuciya ta buWe baki da niyyar magana sai numfashi ya ™i fita, tamkar mai ciwon asthma haka take kokuwa da numfashinta hannunta Waya dafe da zuciyarta tana dannawa saboda ji take kaman ana daddatsawa she's disappointed, betryed, deeply hurt duka a lokaci Waya tun tana fahimta har ta"

zo ta daina fahimtar komai ta tafi luuuuuu ta faWi ™asa kanta ya bugi jikin gado shima ya fashe...

Daddy Rabi'u da ya shigo da hanzari saboda shiga da yayi magana da masu aiki akan su zo su gyara gidan

"Fitowan da zai yi sai ya ga motar Zubair kuma ya san shine ya tafi da su Momma asibiti hakan ya sa ya hauro da hanzari kar yayi aika aika kowa ya sanshi da zafin zuciya irin Alhj muddasir amma nashi ya haWu da aikin khaki da yake ya ninka na Alhj muddasir Win ihun da Hudah ta tsala daidai faWuwar yar uwarta yasa ya shigo da gudu, Waukarta kawai yayi suka fito da gudu gudu zuwa mota iliya yayi hanzarin buWe mishi suka shiga da ita kusan duk matan da yaransu kowanne na kofar side Win shi suna murmushi yayinda Aina'u ta ri™e autocinsu da suma 'yan"

biyu ne maza Fadil da Fareed a jikinta tana kara karfin kukanta.

Itama Hibbah emergency aka yi da ita Dr. Najeeb Kabir ne yayi kanta da wasu nurses aka rufu don ceto ta.

"A chan Sangaren Momma an samu ta farfarWo da kyar an yi mata allurar bacci likitocin suka fito suka kwantar musu da hankali haka ma na Daddy dama yana da 'yar matsalar zuciya amma ba chan ba kuma yana kan samun kulawa kan wannan abu ya faru shima an samu ya lafa ya yi bacci, duk da basu damu da sanin Halin da Hibbah ke ciki ba sai dai kukan Huda da yadda take ta je-ka-ka-dawo sai ya basu tausayi, nan Aunty Kubrah ta janyota jikinta tana rarrashi sai da aka samu awa kan Dr. Najeeb ya fito ya dube su sai dai sam bai yi magana ba don ya karanci yarinyar ya fahimci daga gidansu ne koma mene ya sameta don tana farkawa da ha™uri ta fara"

tana ambatan sunayen Momma Daddy da su Aunty har ma da Hudah.

"Office nashi kawai ya wuce ri™e da file Winta a hannunshi, zama yayi yana sake karantar file Win da yanayinta nan ya kira wata Nurse ya ba da umarni a je a yi mata gwajin kirjin nan ya gani don kaman ta samu issue da numfashinta, sam bai natsu a kan lamarin ta ba don haka kawai yanayin nata ya mugun taSa shi Dukda bai san laifinta ba sai zirga-zirga yake yi a Wakin babu kowa kusa da ita ko a kanta har aka kwana, Washegari da safe yana tsaye kanta ya zuba wa fuskarta da take ta zubar da hawaye idanu cikin salon dakiya da magananshi ya furta ""Hibbatullah...!"""

"Bata ko motsa ba bare ta nuna alamun ta ji ™iran da yayi mata, his gaze are still fixed on her ya"

ce

"""Kashe kan ki kike son yi ne kam? Baki san komai na bawa rubutacce ne ba kuma karSar kaddara na daga cikin imani ba? Kuka babu abin da zai janyo miki sai wani wahalan Look at this..."""

Ya Waga file Winta yana nuna mata

"""Numfashi ba ya isa huhunki yadda ya kamata, zuciyarki tana nan a kumbure kika ci gaba a wannan hali mutuwa za ki y..."""

"""Da sai na fi kowa farin ciki, da hakan ya fiye min wannan rayuwar marar future... Ni da fanko duk Waya muke saboda ko na rayu zuciya da ruhina sun jima da mutuwa don haka ka kyaleni in mutun kawai ko zan huta..!"""

"Ta ™arasa da fashewa da kuka, iska ya furzar yana kallonta zai yi magana sai aka turo ™ofa Hudah ce bayanta mu'azzam ganinsu bai sa Hibbah ta daina kuka ba sai ma kifewa da tayi ta Soye fuskarta tana sake fashewa da sabon kuka.. Wani irin abin kunya ne wannan wani irin kuskure giyar soyayya ya sa ta aikata? Taya za ta fara haWa idanu da mijin 'yar uwarta? Ba za ta iya ba ta tabbatar likitan nan ma da ke nuna tausayawarshi gareta bai san me ta aikata ba ne ko kuma hotunan tsiraicinta da ta tabbatar miliyoyin mutane zuwa yanzu sun gani bai riske shi"

ba ne.

"Ficewa ya yi da ga Wakin ganin Hudah ma ta fara nata kukan sam baya son kukan mace shi mutum ne mai rauni da tsananin tausayi, ya je wuce Nurse station ya ji wata Nurse tana faWa wa wata"

"""ke wallahi yarinyar nan ce a amenity room 8 duba da kyau ita ce wacce gabaWaya media ya Wau dumi a kanta sabon update nata ya bayyana, ai ita ce wacce aka fasa aurenta a jiya an ma ce mahaifinta har tsine mata yayi..."""

"Runtse idanu yayi yana jin ba daaWi har ranshi a hankali ya wuce su zuwa office Win shi,"

wayanshi ya zara ya shiga Facebook ko scrolling uku bai yi ba ya gamu da hotunan da sauri ya kife kan wayan yana ambaton sunan Allah.

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Note: Da dare ne zan dinga posting da rana zan bi in dinga karanta comments naku so please a

ba ni haWin kai mu tafi lafiya kaman yadda muka fara lafiya. Na gode sossai.

Gureenjoh

SAFARA A TAO

FATIMA MUHAMMAD GURIN

*GUREENJOH*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*PAID BOOK*

*003*

"""Hibbah...!"""

Hudah ta ™ira ta tana dafa bayanta.

"Bata amsa ba, ba kuma ta motsa ba sai kukan da har yanzu bai tsaya mata ba take rerawa a hankali."

"Kallon mijinta tayi hawayenta na zuba ta mishi alamun da ya je waje, juyawa yayi ya fita bayan ya sauke gauron numfashi."

"""Twinee kar ki juya bayanki gareni, ki juyo ki kalleni 'yar uwarki ce da duk tsanani ba za ta taSa gudunki ba, ki sani duk wani jarrabawa ko ™addarar rayuwa bai isa ya raba mu ba tunda a tare Allah ya hallice mu. Na zo ga kafaWata ki tashi ki yi kukan kar ki yi ke kaWai..."""

"Rawar da muryarta yake yi ne ya yanke maganar, Juyowa Hibbah tayi ta yunkura zaune tare da"

Wora goshinta kan kafaWar Hudah

"""Twinee na aikata shirme..! Na yi babban wauta ban sani ba!! Ban san ya zan yi ba mutuwa kawai zan yi Twinee ta ya zan fara cigaba da rayuwa??"""

Hanci Hudah ta ja hawayenta na Wiga a bayan Hibbah tace

"""Ba zan Soye miki ba twinee am very disappointed in you! Na matu™ar raina wayonki a wannan Sangaren, ban taSa zato zaki iya aikata hakan ba! Iyayenmu sun shiga cikin tsananin fushi sun kasa sauraron uzurin da zan miki Dukda na san uzurin nawa duk shirme ne tunda kin juye min twinee, kin zama min ba™uwa wacce ban sani ba daga jiya zuwa yau. Tashi twinee tashi ki faWa min..."""

Šago kafadunta tayi ta ri™e ta tana kallon cikin idanunta

"""Da gaske ne..? Twinee da gaske kin watsar da tarbiyarmu? Yanzu a haka sagir ya san ki matsayin mace?"""

"Idanunta ne ta ji sun yi mata duhu jinin jikinta na tsitsinkewa, kwakwalwarta na maimaita mata tambayar 'yar uwar haihuwar ta..."

"""Innalillahi wainna ilaihi rajiun..!"""

Da Hudah ke ta maimaitawa jikinta na ™arasa mutuwa hawayenta na kara gudu su suka dawo

da ita cikin tunanin da ta faWa sai dai bata ce ko tak ba bayan kukanta da ya tsaya chakkk.

Sun fi mintuna uku cikin wannan hali kan Hibbah ta ce da ™yar

"""Hudah Daddy ya tsine min ko?"""

Girgiza kai hudah tayi

"""suna fushi ne shiyasa basu zo inda nake ba ko?"""

"""Hibbah ko wanene dole yayi fushi! Daddy yayi wa Mu'azzam umurnin ya Waukeni mu tafi tunda an riga an Waura aure don na dame su da magiya da ro™on su yi ha™uri, ya ce kar in sake zuwa gidanshi sai ya neme ni ya ce Mu'azzam kar ya bar ni in zo inda kike amma nayi ta ro™on shi har ya amince ya kawo ni!"""

"Gefe kawai Hibbah ta zubawa idanu fuskarta very pale, a yanzu hawayen sun tsaya mata tun kalaman Hudah na ta rasa ™imarta a waje ya dake ta a lokacin ji tayi bata bu™atar proving ma wani taliki cewa ba hakan bane ko hakan ne. Allah da ta yi wa laifi shi za ta nemi gafarar shi ba mutanen duniya ba..."

"""Kan ku tafi ku tsaya a sallameni, na riga na ji sau™i. Shine alfarma na karshe da zan ro™a a"

"gareki twinee don ba ni da waya ba ni da card Wina ban san ta ya zan biya bills Win ba"" ""Me kike nufi alfarma na karshe ina za ki je??"""

Hudah tayi hanzarin tambaya zuciyarta na tsinkewa.

Ga mamakin ta sai ta ga murmushi mai nauyi a fuskar Hibban

"""Ina kike tunanin zan je? Gidanmu mana! ina da wani wurin ne bayan nan??"""

"Numfashi mai nauyi Huda ta sau™e kan ta Wauke idanunta tana lissafin abin da Hibbah ke kissimawa a ranta, wani lokacin bushewar ido da rashin damuwa akan ko ma menene na Hibbah na bata tsoro. Wa zai kawo za ta dake a yanzu yanzu kaman ba wacce ta yini kuka jiya ta kwana cikin fitar hayyaci kuma ta tashi da kuka ba!"

Mi™ewa tayi daga ita sai doguwar riga marar nauyi gashinta da ya sha gyara a hautsine sbd yadda jikinta yayi tsami gefen idanunta jini ya kwanta na duka da kyar take motsa jiki haka Hudah ta zaro mayafin doguwar rigar dake jikinta tunda ta Wora hijab har ™asa a kai ta yafa

mata suka fito a tare.

"Mu'azzam da ke zaune idanunshi zube wuri guda ya waigo jin motsin su, ganin su biyun ne ya"

sa ya mi™e tsaye

"""Sannu Biyuni ya jikin?"""

"Ba tare da ta kalleshi ba ta ce ""Alhamdulillah na gode"""

"Huda ta isa gangarshi ya ri™o hannunta suna magana a hankali wanda bata jin su, kallon da ta"

musu sai ta ji wani abu ya soki zuciyarta tunanin Mahmud ya shiga bijiro mata har sai da tayi ta gaske ta iya daidaita tsayuwa da numfashinta a lokacin Mu'azzam ya kalleta

"""Ki zauna Biyuni bari na yi magana da likitan"""

Zama suka yi ya tafi.

A chan office na Dr Najeeb yana zaune yana duba wani file idanunshi sanye da farin tsiririn glass na ™arin karfin ido ganin Mu'azzam ya sa ya rufe file Win tare da mi™a masa hannu suka gaisa.

"""Batun patient Win mu tace ta ji sau™i ita gida zata shine na zo in tambayi ko za'a iya"

"sallamarta?"""

"Yana Wan gyara zaman madubin idanunshi ya ce ""Wacce kenan?"""

"""Hibbatullah Mudassir Madaki"""

Šan kallon shi yayi sai yanzu ma ya tuna fuskan don kallon fisha ya mishi da zai baro Wakin

"""A gaskiya sallamarta a yanzu haka akwai hatsari Dukda zata iya tafiya Win amma bisa sharuWWai guda biyu. Na farko shine a kiyaye shigar ta damuwa sossai don tana developing wani kalar matsala da numfashinta damuwa na triggring ciwon, sannan bamu gama bincike ba za ta ke zuwa check up duk bayan sati biyu. Matu™ar kuna son lafiyarta da gudun matsala a tabbatar duk wani damuwa ba'a sanyata ciki ba please"""

Kai Mu'azzam ya gyaWa

"""Za mu yi ™o™arin hakan Dr."""

Sallama ya bashi ya fita ya biya bills Win kan ya koma wurin su.

Suna zaune har lokacin babu mai cewa kowa komai a cikinsu don kowa da abin da yake

sa™awa cikin ranshi.

"""Muje Hudah"""

"Mi™ewa suka yi tana daga baya yayinda suka jera a hankali har wajen asibitin. Taxi ne ya tarar mata huda ta buWe mata baya ta shiga idanunta cike da hawaye, Allah ya gani bata son ta bar yar uwarta ta koma gidan, bata san me zai iya faruwa ba ba kuma lallai in ta kira ta samu labari ba, gashi Daddy yayi mata umurnin kar ta koma gidan sai ya neme ta muddin ta take kuma ta shiga uku haka tana ji tana gani drivern ya ja yar uwarta suka wuce, Mu'azzam ya janyo ta"

zuwa motanshi ta fashe da kuka sossai.

Rungumeta yayi tayi kukan ma'ishi kan ya Wago fuskarta yana share mata hawayen

"""Hudah kun fa girma, Its high time da zaki daina sa damuwan 'yar uwarki cikin naki, saboda kun zauna ciki daya na wata tara kun kuma girma tare ba shi zai saka komai na rayuwarku ya tafi iri Waya ba. Ita ta yankawa kanta kazar wahala don haka ki kyaleta ta fige abarta ita kaWai..."""

"Wani irin kallo take Binshi dashi amma Bakinta ya kasa furta ko da kalmar A ne, gani take duk abin da zata faWa ma Sata bakinta za tayi akwai abin da ya isa ya hana zuciyarta shiga damuwa idan yar uwarta na cikin damuwa? Me yasa yake nuna kaman ba komai

2 / 62