Chapter 34 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   34 / 62

99K to 102K   out of 184.1K words

company wanda sun ba da invites for over a month, daga nan. Sai one in one meeting da za ku yi da Shinghai Marketing manager from"

"then you are closed for the day"""

Ya bar abin da yake yana kallonta cikin analyzing abubuwan nashi na yau din kwarai ya tuna metal company Win nan sun bashi invites tun da jimawa kuma shi ma yayi accepting ne saboda

akwai wanda yake son gani a taron nasu which is just part of business don haka ya gyaWa kai.

"""Okay then zan fito around 9:40 Win"" Ta gyaWa kai ta juya ta fice."

Aikinshi ya cigaba da yi itama ta shiga kokarin ganin ta haWa project nata da yake ta jira ta bashi

saboda proposal ne mai girma da idan sun rasa zai zama musu asara a company.

"9:10 ta fita da kanta zuwa meeting hall ta tabbatar komai intact an jera ruwa da lemo sannan wurin is very clean and neat sai kamshi yake tashi na freshners da Ac ta dawo office, bata jima da zama ba ya fito sai ga P.A ma ya fito, jotter da Pen ta Wauka ta bi shi a baya kaman yadda"

"P.A ya ba da tazara kadan suka zama suna take mishi baya har hall Win, tuni manyan sun iso ciki har da masu kula da Production company da kuma finance department saboda matsalar da ake samu na Sace-bacen kaya da kuma kudade wanda tun yana kaWan har abin ya fara yawan"

da ya ga ya kamata ya zauna ya fuskanci daga ina matsalar take.

"Sun fi awa biyu suna meeting Win, ita dai tana zaune amma bata tsoma baki ba sai rubuta wasu"

"points Win da take musamman idan ya kalleta ya yi mata alama na she should jote down, bayan sun gama office suka koma."

"A Wan gajiye ta zauna don kanta har yana dan yi mata ciwo, bata cigaba da aikin ba ta janyo paper bag da ta zo dashi ta fiddo meatpie da pepper chicken ta shiga ci saboda ko karyawa bata yi ba sai lokacin bata ma iya ta cinye ba ta mayar da sauran ta sha ruwa kan ta tashi ta shiga toilet ta Wan kama ruwa ta fito wanda daidai sha biyu, bata zauna ba ma sai gashi ya fito"

P.A ma ya fito daga nashi office Win har tana kokarin ce musu Allah ya kiyaye ya dube ta suka

haWa ido.

"Outfit Winta yake kallo Black straight skirt ne sai Light purple shirt mai dogon hannu da ta saka, takalminta hill ne Black Color haka jakan hannunta, abin hannu da abin wuyanta yana da colourn purple sai Black jercy scalf da tayi styling dinshi a kanta ya bayyana jewelries Win, she's"

just Perfect for work and he likes it.

"""Make sure kin ri™o tablet, jotter and Pen"""

"Ya juya, ta Wan yi frowning da ita za su tafi? Ganin har suna kokarin Sace mata ya sa ta Wauka da sauri ta bi bayansu zuwa ™asa."

Gaba ta shiga shi da P.A Win a baya sai driver suka dauki hanya.

Tafiya ne suka yi na kusan awa guda kan suka isa companyn ita dai tana bin bayanshi a jere da

"P.A har cikin tamfatsatsen hall Win da aka tanada don event Win, ita ce ta nuna invites Winsu aka isar da su table Winsu duk suka zauna."

Abinka da manya ba wani afrikan time lokaci na cika aka fara gabatar da taron kaddamarwa this

is her First time na fitowa irin wannan taro and ya kayatar da ita ™warai barin ma da aka kirashi

ya ba da takaitaccen shawara ko wani idea na sirri har da cracking jokes suka mishi wai sirrin

cigaban companynshi da har yake damawa cikin manya.

"Ko da ya karSi mic murmushi ya fara kan gaisuwa sai taya murna kan ya gangaro kan shawarwari inda yayi emphasizing kan ma'aikata su ne company idan babu su to babu company sai kuma jajircewa da ha™uri, bayan ya gama wonderful speech Win aka shiga tafa"

mishi ya dawo ya zauna kan aka yi musu presenting varieties na abinci.

"P.A ne yayi serving dinshi tukuna yayi wa kanshi ya kalleta ""Miss Mudassir what would you like to eat?"""

Ta girgiza kai

"""Bana jin yunwa thanks"""

"Šaga ido MB ya yi ya kalleta sai dai bai ce komai ba ya mayar kan abincinshi tana nan zaune har suka gama, mocktail kawai ta sha sai ga wanda yake son su ganan ma ya isko shi har table suka shiga tattauna tana sauraro inda ta ji ya kamata tayi jotting sai ta rubuta."

"Ko da suka fito azahar ya wuce a hanya ya sa suka tsaya suka sau™a suka yi sallah kan suka ™arasa company she's just very tired and headache ma ya matsa mata, ko da suka isa kai tsaye alwala tayi ta zaro hijab da sallaya da ta kawo musamman office Win ta gabatar da Sallarta da tana cikin yi ya fito ya fita ta idar tana azkar ya shigo suka haWa idanu mistakely suka dauke a"

tare ya wuce office nashi.

"Kaman kar ta koma kan aikin nan na proposal haka take ji da kyar ta ™arasa, isowar ba™in china Win ya sa ta mi™e tayi welcoming nasu kan ta basu wurin zama ta nufi office nashi tayi knocking"

ya bata izini ta shiga ciki.

"""Sir ba™in nan na Shanghai sun iso za su iya ™arasowa?"""

Yana kishingide kan kujera ya mi™e zaune ya nufi hanger ya Wauki suite da ya cire ya bar zallar farin shirt Win ya saka.

"""They can come in"""

Ta nufi frigde ta fiddo musu ruwa da su drinks dan karamin wurin ganawa na office Win ta gyara ta ajiye kan ta fice shi kuma yana duba abu akan desk Win shi.

"Iso ta musu har ciki sai da suka zauna shima ya zauna kan ta juya za ta fita ""Miss Mudassir...!"""

Ya ™ira ta.

Ta rasa Meyasa duk ya kirata sai ta ji karamin faWuwar gaba bata sani ba ko daga Muryar shi ne ko me oho.

"""Yes sir"""

"""please get your jotter and have a seat"""

Kaman tayi magana sai ta fasa taje ta Wauko ta zo ta zauna wurin meeting Win nasu.

"An jima ana zube ideas kowa na ganin abin da ya fi dacewa har aka samu matsaya, kanta ciwo yake tana rike da jotter Win amma hankalinta rabi baya kansu, biron hannunta ne ya zame ya"

faWi ta du™a don Waukowa tana ™o™arin Wagowa ta Wan Buge goshinta da jikin table Win tace

"""Ashhh"" a hankali ta yi mamakin ganin ya kalleta ""Sorry...!"""

"Ya faWa ta gyaWa kai don bata zaci ma zai kula ba, jotting ta cigaba da yi chan yace musu duk wani matsaya da suka tsaya a kai za su sake zama yanzu he need to rest and think over it again."

"Dole suka musu sallama suka tafi, tana yunkurin wucewa ya ce ""Miss Mudassir... Are you Ok?"""

Ta kalleshi da gajiyayyun idanunta

"""Am good sir ciwon kai ne kaWan amma zan sha magani"""

Kai ya gyaWa har ta fita bai daina kallonta ba sai da ya gaji da kallon kofan ya juya ya nufi toilet don alwalar la'asar.

"Tana idar da Sallah sai ga Raliyat ta shigo mata ""Har kun tashi ne?"""

Take tambayarta

"""Yeah zan wuce kenan nace bari na le™o mu gaisa in ga office"" Murmushi kawai Hibbah tayi, za tayi magana sai ga kiranshi ta mi™e ""Kina nan ba?"""

Kai Raliyat ta gyaWa

"""Yauwa bari na ga Boss yana ™ira"""

Office Win ta wuce.

"Tana shiga ta samu yana Wan tattare abubuwanshi ""how is the headache?"""

Ta Yi mamakin tambayar amma sai ta basar

"""Ya sau™a thanks"""

"""Project Win nan kin gama kuwa?"""

"""Eh ya kamalla i will just Email it to you"""

"""Ok please do it gobe ne zan ga mutanen nan"" ""Yes boss"""

"Har ta juya za ta fita ma sai ta ga table da suka tashi yanzu da abubuwan da suka yi amfani ta nufi wurin za ta tattare bata san tasowarshi ba har ta saka hannunta kan goran ruwa ta ji ya sanya hannunshi ya zame zuwa nashi ta Wago sai suka haWa idanu, baya ta Wan yi tana kawar da kai"

"""You are sick just leave it"""

"Kai ta gyaWa ta juya ta fita ga mamakinta bata ga Raliya ba bata damu ba ta zaci ta daWe ne ya sa ta gaji ta tafi, system ta duba tana kan ma file Win ne don haka ta mishi emailing kan ta kashe komai ta tattare abubuwanta daidai yana fitowa suka yi sallama.."

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

45

"*Na so mun gama littafin nan kafin ramadan amma abin ya ™i haWuwa in na ce zan yi rushing duk littafin ba zai yi daaWi ba kuma ma'anar ba zai fita yadda nake sonshi ba, so za ku yi ha™uri"

mu tsaya anan mu yi ibada. Da yardar Allah ranar sallah za mu cigaba*

"A natse take tu™in duk da irin crowdness na titunan legos idan yamma yayi glass Winta a dage yake har sama, Ac kuma ke aikin sanyaya motar tuni ta cire hill da ya matsa wa kafarta a yinin, wa™a tayi playing take sauraro har ta shigo cikin Layin unguwar nasu dab za ta sha kwanar ™arshe wata mota ta shiga gabanta da sauri ta taka birki tana kallon motar cikin mamaki don da"

alama da gayya aka yi hakan.

"Bata sau™a ba sai cigaba da kallon motar ta yi tana jira na ciki ya gama abin da yake ya bata hanya don bata cikin halin surutu saboda gajiya da kasalar da take ji, ganin abin na son zama rainin hankali tayi gefe za ta wuce ya"

"Sake yin baya da motar ya tare mata hanya, kofa ta buWe ta fito daidai lokacin da shima ya buWe ya fito...chakkk haka ta tsaya kaman wacce aka yi wa pause, tuni duk wani fara'ar fuskarta ya Wauke ta haWe rai kwarai da gaske ganin wanda ke tsaye gabanta kuma kallonta yake yana"

nufota.

Tafasa zuciyarta ya fara har ya ™araso gangarta sai yayi ™asa ya du™a.

"""I'm not proud of what i did... Na rasa natsuwa, na rasa kwanciyar hankali, na rasa bacci Hibbah tun bayan da na barki na kasa samun sukuni, sai da kika subuce na san cewa na kamu da soyayyarki a gaske ba wasa ba... Wallahi wallahi ba zan iya rayuwa babu ke ba. Duk wata hanya da zan bi in manta ki na kasa, duk wata dabara da zan yi ki fita daga kwakwalwata hakan"

"ya ci tura ki taimakeni ki yafe min Hibbah...!"""

Kai ta juya tayi wani dariya kan ta kalleshi

"""Usaib! You have to be enjoying your win zuwa yanzu ai. Playboy ba you enjoyed toying me around ko wani season Win kuma kuka buWe season 2 episode 1 saboda bu™atarta na banza"

"bata biya ba?"""

Kanshi ya du™ar har lokacin gwiwarshi na ™asa

"""Na sani duk abin da zan faWa ba za ki yarda ba, amma zan yi miki abu Waya shine rantsuwa da mahallicina wallahil azeem Hibbah babu yaudara a tare da ni a yanzu, na yi wasa dake a baya na sani amma ba ke kaWai nayi wasa da ba har da zuciyata tunda gashi i didn't plan for it to go this far sai kuma ubangiji ya yi min talala ya Waura min sonki na gaske a cikin raina, I'm very sorry Hibbah ki yafemin please... I used you tamkar wata kaya gashi yanzu na kasa cire ki a zuciyata, ki bani dama in nuna miki a yanzu bawa nake gareki wallahi kome kika ce in yi zan yi"

"Hibbah saboda in tabbatar miki da gaske nake"""

"Har lokacin murmushi ne a ranta Dukda hawayen da take gani a idanunshi, dariya ma ya shiga"

bata ba kaman farko da ya hasala ta ba.

"""Da gaske?"""

"Ta faWa tana harde hannayenta a kirji. ""Da gaske Hibbah komenene"""

"""Then ina so ka Sace min da gani... Ka fita daga sabgata tun kafin in shigar da hukuma su yi mana tsakani Usaib... Ina so har abada kar ka sake nuna min mummunan fuskarka mai cike da tarin zalunci da mugunta a kai, your crocodile tears will never shake me har abada ka gama"

"wasan kura da ni Usaib."""

"Muryarshi na cracking ya ce ""Hibbah Kuskure n. """

"""Wannan ya fi ™arfin kuskure sai dai tsantsar ba™ar zuciya da mugunta Usaib. !"""

Da tsawa ta ™arasa maganar.

"""Hibbah """

Ta ji an ™irata ko da ta juya Abdul ne

"""Lafiya kuwa?"""

Hannu ta Waga mishi

"""Wannan matsalata ce Yaya Abdul ko lafiyar ko akasin haka"""

Kaman ta kurma musu ihu saboda dukkansu wani irin haushinsu take ji kaman ta yi bindiga.

"""Usaib wallahi wallahi this should be the last time za ka nuna fuskarka a fuskata duk ranar da ka sake na rantse da ubangijin da ya halliceni a ranar sai na yanka maka sammaci hukuma ta yi mana tsakani.... Ni Hibbah ba zan taSa sonka ba don da™i™i shi ke maimaita aji... Na rufe babin rayuwarka tun daga ranar da na gane wanene kai, wallahi ko ana mutuwa ana farkowa ko da sama zata haWe da ™asa sai dai ta haWe amma ni da kai har duniya ta naWe. Idan kuma kana"

"ganin magana nake ka sake don Allah."""

"Ta juya rannan a haWe kwarai da gaske ta shiga motarta ta danna Horn ta ri™e ga Horn Win ™arar gaske, Mi™ewa yayi ya je ya shiga mota ya fitar mata da shi a hanya yana kallon motarta idanunshi na sake cika da tarin kwalla na zallar nadama don shi kadai ya san abinda yake ji a ranshi na soyayyarta babu abinda bai yi don ya manta ta ba har ™asar ya bari amma ya kasa, ta figi motar ta ™arasa gida, ta fito tana shirin rufe motar Abdul ya shigo ko parking bai yi ba ya"

sau™a ya nufeta.

"""Hibbah lafiya kam?"""

"""Na ce babu ruwanka da ni Ya Abdul ko akwai??"""

Da masifa ta harzuko idanunta kaman garwashi amma ta ™i bari hawaye ya zubo don ta gama

rufe baabin kuka akan kowani namiji.

"""Hibbah me yake damunki ne? Ko kin manta ni wa nake gareki ko don saboda kalmar So da ya"

"taSa ratsawa tsakaninmu shine a yanzu na zama abin raini?"""

Mamaki ya bata har bata san ma ta yi dariya ba.

"""Yaya? Ya Abdul da da gaske ka Waukeni ™anwarka da ko bayan na ce mu ha™ura da batun so da ka cigaba da hulda da ni kaman kanwar da nake... Da baka tsiri gaba da ni ba Ya Abdul da duk baku Waura min nauyi da tsanar kaina akan ganin da nake ni ce sanadiyar chanza muku tsari da rayuwar da na sameku a kai cikin gidan nan ba, ni ba Ya Zaitoon ba ce don haka ni ba kanwarku ba ce"""

"Tana kai nan ta juya ta bar wurin, haka ta shiga gidan ranta duk ba daaWi ko da Aunty Kubra ta"

"tambayeta ce mata kawai tayi gajiya ce da ciwon kai bari ta haura tayi wanka, a sauko lafiya tayi mata kan tayi haurawarta sama."

Bata tsaya tunanin kowa ko komai ba ta tattaresu ta watsar ta yi wankanta ta ci abinci tayi

Magrib da kyar ta jira isha tana idarwa sai bacci.

****

"Ta Sangaren MB MUSTAPHA daga office gidansu ya sa driver ya kaishi don yana son duba Jasrah saboda jiya da ya shigo Mum hanashi tafiya da ita tayi kuma da safe bai samu ya biya ya ganta ba, ya san idan ya wuce Banana Island inda asalin gidanshi yake ba lallai ya fito ba sai"

gobe.

"Ko da driver yayi parking sau™a yayi kai tsaye ya nufi cikin babban sashen na Hajiya Hafsa inda take baza mulki da jin ™anta tamkar matar sarki ko shugaban ™asa, sai da ya ratsa parluka biyu kan ya isa karamin seating room Winta har ya Wan zarta ya dawo baya ganin figure Winta dunkule"

cikin kujera tana rungume da teddy bear Winta kuma ba bacci take ba.

Gabanta yaje ya du™a yana Wagota zaune hannunshi kan ™uncinta.

"""My baby... Ba ki ga Abba ba?"""

Shiru kawai tayi tana kallonshi with blank expression.

"""Jasrah ba za ki min magana ba? Ko fushi kike na tafi na barki?"" ShagwaSe fuska tayi amma bata ce komai ba."

"""Am very sorry yau kam tare za mu tafi in shaa Allahu ba zan barki anan ba. Shikenan?"" Kai ta gyaWa sai ta sau™o ta rungumeshi, yayi hugging nata back kan ya mi™e ta kankame"

hannunshi suka nufi ciki wurin Mum.

"Tana zaune bakin gado tana waya yayi sallama ya shiga. ""My son kaine tafe?"""

"""Eh Mum. Fatan kuna lafiya?"""

"""Lafiya ™alau Alhamdulillah ya wurin aikin?"""

"""Alhamdulillah Mum ya karfin jikin?"""

Ta amsa da

"""Alhamdulillah, ina ka samo wannan? Chan wurin wasanta ko? Tun Wazu nake nemanta ma Mahir ya kawo mata choculates in bata nannynta wai tana chan playground Winta"""

Yayi murmushi

"""Maybe ta gaji da wasan ne a parlor na sameta tana kwance"""

"""Zo Jasrah ki karSi tsarabar Uncle Winki"""

Kafada ta ma™e idanunta na cika da kwallah

"""Za ki gamu da ni ne ja'irar yarinya don kin ga babanki shine za ki tsiri min hali ko? Ai zai tafi ya bar mu ne"""

Ta faWa da wasa da dariya

"""Uhmm ai tare za mu tafi Mum ta yi fushi jiya na barta nan"""

"""Kai dai ba zaka barta ka samu hutu ba Babana? Yaushe zata barka kayi aiki da Wawainiya?"""

"Kankanme hannunshi tayi ta fara hawaye. Ya kalleta ""Ba komai Mum zan tafi da ita Win kawai"""

"""Toh ai shikenan. Mu isa dining ka ci abinci kan ku wuce"""

Ya girgiza kai

"""No am not hungry... Bari mu wuce kawai"""

Sallama ta musu ta raka su har parlor suka fice ta bi bayansu da Harara tana gatsine baki.

"Yana fita suka Wauki hanyar Banana Island a hanya Magrib ya same su suka tsaya ya shiga har cikin masallaci da ita suka yi sallah kan suka fito suka wuce, tafiya ne mai tsawo sai seven suka isa tsibirin shiru da natsuwar shi ya fi na dukkan unguwannin Legos, idan ka shiga kaman wani kasa ka shiga tituna shimfidaddu suka yi ta ratsawa har suka isa tamfatsatsen gidan nashi mai kyau da daukar hankali, bayan drivern yayi parking cikin jerin motocinshi suka sau™a suka nufi ciki, daga driver sai cleaner suke rayuwa a gidan don shi ke girkin da zai ci idan ba saya zai yi"

"ba, don

34 / 62