Chapter 55 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   55 / 62

162K to 165K   out of 184.1K words

shima kuma ya tare

MB Win ne don ya san zai iya aikata cigaba da shanya al'umma.

"""Don Allah mu je"""

"Ya sake faWa yana kallon MB, waigo wa yayi ya kalleta."

"""Shall we?""."

Kai ta Wan gyaWa ya daidaita da ita hannunshi cikin nata suka fara tafiya a hankali.

"""Masha Allah"""

"Ahmad ya faWa yana kallonsu don kyau sun yi kyau, and they are Perfectly made for each other."

"Ko da suka isa Mota tana ™o™arin shiga dogon rigarta ya so sarketa tuni ya sa hannu biyu ya Wauketa chak har cikin motar, idanunta a runtse cikin kunya har ya gama gyara mata veil Winta"

"ya rufe kofar, ya zagaya ya shiga."

Hannunshi na cikin nata babu mai cewa komai cikinsu amma shi ya san me yake yi wurin wasa da hannun nata slowly.

Chan ™asa yace

"""Lallen nan yayi miki kyau sossai, ban taSa gani kin yi ba"""

A hankali ta ce

"""Akwai zama ne ba daaWi"""

Ya Wan murmusa kaWan yana bin zanen lallen da yatsarshi Waya ya ce

"""Idan ya goge i will Sit u on my laps a sake yi miki wani ba za ki gaji ba"""

Ta rufe idanu tana Wan murmusawa.

"Sun isa wurin taro dake cike da mutane, babu manya taro ne na samari da 'yan mata, abin da ya basu mamaki ganin kusan duka ma'aikatan MB MUSTAPHA AUTOMOBILE COMPANY, shi kam har wasu daga cikin Abokanshi ya gani wurin da ma wasu business friends masu irin"

sana'ar shi da ake good terms.

"Maza da mata ankon cream suka yi, mazan duk Men lace ne cream da hula irin na yarabawa mai kala biyu cream nd brown, takalmansu Brown, matan kuma lace material cream suka yi dauri da coffee sun yi kyau ita kanta ta sha mamakin ganin ™awayen su na secondary har da"

wasu na university da ta fara tayi dropping out.

"Masu hoto sai aikin Wauka suke har suka zauna, hall Win na screaming luxury wasu irin mixed kamshi ke tashi sai ka rasa wani turare ne ya fi wani, an fara gabatar da taro aka yi raye raye wanda su Zaitoon sun cashe kwarai na murnar biki, kan aka kira Amarya ta fito cikin 'yan uwanta su taka kaWan, Hudah ce taje ta kamo ta shi dai MB ba yadda ya iya ne da babu inda"

zata je tana nan rike da hannunshi.

"Wa™ar Dan Musa aka sakar musu na aure, suna Mamming suna takawa a hankali take rausayawa tana murmushi mai kyau, itama ta shiga bin wakan musamman lokacin da yake cewa"

"""Masu karyar cewa an fasa to an Waura kun ga ku kam da ma kun saba da abin kunya..."""

Ba'a yi spray ba amma hall Win ya zama very lively.

"Bayan sun gama ta koma zaune aka kira abokan ango da ango shi dai sai murmushi yake bai yi rawa ba amma friends sun yi har da P.A, bayan sun koma aka ajiye basket gabansu lokacin ba da gift, kudi kuwa sun ganshi don masu saka Dollars ma sun fi yawa sossai Hibbah ta ji daaWin event Win saboda ta ga kara wurin jama'a, daga nan aka kira ango da amarya su yi rawa a cikin"

haya™in masoya.

"Yana rike da hannunta har tsakiyar hall Win, ko da suka tsaya kan ta yi wani yunkurin ya sa hannunshi yayi grabbing wait Winta zuwa gareshi, a bazata hakan ya sa ta kai hannunta Waya kan kirjinshi ta Wago ido tana kallonshi aka shiga kashe su da pictures, murmushi yayi mata itama ta mayar mishi, sai ya shiga juyawa da ita a hankali ba rawar kai ba hayaniya itama tana juyawa a hankali haya™in ya baibayesu wa™ar Ali jita ke tashi na"

"""Duka zuciyata... Ke kika mallaketa.. Ban iya gane mata in ba ke ba gwanata..an ba ni keee an bani ke! An ba ni ke kin ga an ba ni ke..."""

Ya ji daaWin wakar don kaman daga zuciyarshi yake fita.

"Bayan nan aka kawo cake suka yanka suka ciyar da juna, daga nan aka ci aka sha enough kan aka watse taro wurin karfe sha biyu na dare."

"Har cikin gida suka sauke su, ko da Ahmad yayi parking shi ya sauka ya buWe ya ri™e hannunta"

ta sau™o.

"""Goodnight and sweet dreams my kids Mamee "

"I love you"""

Yana kai nan ya matsa ta wuce tana murmushi kaWan kaWan.

Washegari da ™arfe tara aka Waura auren Najeeb da Amaryarsa daga wurin Waurin auren

Almustapha ya wuto gidansu da tawagarshi don daukar Hibbah saboda da kanshi zai Wauki matarshi..

"Yau shigan tsadaddiyar farar shadda yayi mai haske kwarai dake ta walwali, har da babbar riga,"

"bakaken takalmi, agogo da hula ya saka ko da suka ™araso iso aka yi mishi har parlorn Daddy"

don ya nemi ganinshi.

"A ™asa ya samu Hibbah zaune cikin wani green luxury Laffaya, baya iya ganin me a ™asan laffayar kanta a ™asa hannayenta a fili rike da handky da alama kuka take yi, ya Wan lumshe ido"

ya buWe kan ya samu wuri a kan tattausan carpet Win shima ya zauna

Daddy ya mi™e ya ri™o hannun Hibbah ta mi™e tsaye suka taka a hankali har gabanshi ya kama

hannunshi ya sa na Hibbah ciki.

"""Almustapha Na nemi ka zo da kanka ne ba don komai ba sai don in dam™a maka amanar 'yata da hannuna zuwa naka, ita Win amana ce mafi daraja da nake da ita a rayuwata, Hibbah ko a cikin yarana ta daban ce ta tashi cikin gwagwarmayar rayuwa ta yi battling kaddarori da dama ta kuma haye su bisa hukuncin Allah, ita Win me rauni ce tana bukatar So da jin ™ai daga gareka, tana bukatar Hakurinka domin aure ba tare da jarabawa ba baya wanzuwa, tana bukatar girmamawarka kaman yadda kaima za ta girmamaka, ka kula da ita da zuciyarta domin duk wata mace tana bukatar kulawa."

Idan ta yi kuskure ka zama mai gyara a gareta cikin hikima ba da wulakanci ba.

Almustapha rana Waya ka ji cewa wannan amana da na baka ba zaka iya rikewa ba don Allah

kar ka wula™anta min ita ka dawor min da ita zan karSa in kuma yi godiya.

"Ina yi muku Adu'ar Allah ubangiji ya baku zaman lafiya, ya sanya albarka cikin aurenku, ya sanya soyayya da fahimta a tsakani ku kuma ya ba ku zuri'a ta gari"""

"Zuwa lokacin sossai Hibbah ke kuka, Momma da suke zaune a parlorn ma hawaye take yi, uba"

"irin na Hibbah are rare, yana son Wiyarshi fiye da yadda zai so kanshi shes really her Daddy's princess from day 1."

"Kukanta yana tafiya ne kai tsaye zuwa zuciyarshi yana kassarata, sam baya so ri™e hannun yayi da kyau cikin kulawa kaman wani abu mai daraja da ri™e shi da garaje zai iya fasa shi. Ya Wago ya kalli Daddy..."

"""Na gode kwarai da wannan girmamawa da kuka yi mini na dam™a min amanar Hibbah Daddy, wannan amana ce me matukar nauyi da nake ji a zuciyata, in shaa Allahu zan yi iya kokarina wurin ri™eta da gaskiya, soyayya da kulawa kamar yadda ta cancanta, zan yi iya kokarina wurin"

"kare mutuncinta, faranta ranta da gina zaman lafiya a gidan aurenmu."""

Hankalin Daddy ya sake kwanciya kwarai da MB ba zai taSa wulakanta mishi 'ya ba.

Daddy Rabi'u ne yayi musu nasiha haka mommy ta musu wani tukuna aka ce za su iya tafiya.

"Zame hannunta Hibbah tayi da sauri taje ta faWa jikin Daddynta tana kuka kaman ranta zai fita,"

shima da kyar ya iya danne hawayen dake cika mishi idanu Momma ta mi™e ta fice tana yiwa Wiyarta adu'ar tabbataccen zaman lafiya...

"Almustapha ne ya zo ya zame ta tana girgiza mishi kai cikin kuka take furta ""Da..d..ddyy"""

Ya juya kawai ya shige Wakinshi yana share hawaye...

Rungumeta Almustapha yayi ta cigaba da kuka suna tafiya a haka har waje da kanshi ya sanyata mota kowa sai kallonsu yake.

"Zaitoon, Hudah, Umma, Mommy, Aunty Asiya da kuma Matar Daddy Rabi'u Waya da Aunty husna su ne za su tafi da amarya inda suka shishiga motoci sai Airport."

Ko a cikin motar tana kwance a kirjinshi hannunshi zagaye da ita yana bubbugata a hankali

tana fitar da shesheka kadan kadan har suka isa Airport...

"Private jet ne suka yi hiring guda biyu, shi da ita da Zaitoon da Hudah suka shiga Waya inda iyayen suka shiga Waya su Ahmad basu bi su ba don Nassarawa za su yi matarshi kawai ta shiga wurin su umma don akwai wasu 'yan uwa a chan masu taryar Amayar, yayinda ma'aikatanshi dayawa sun wuce tun sassafe, ciki har da P.A da ya sa ya je yayi arranging cars"

da za'a Wauketa zuwa gidansu.

A cikin jirgin ma bata bar jikinshi ba da kyar ya samu nasarar sakata shiru su Zaitoon sai gulma

"suke, shi dai hankalinshi da kulawar shi na kan gimbiyarshi har suka sau™a birnin ikko."

"Motoci na alfarma suka dibe su, yanzu ma ita da shi ne kawai motar su, ya Wan Waga veil Win saman kanta a hankali ya furta"

"""Šaga ki sha iska One and only"""

Ya le™a idanunta sai ya kwaSa fuska

"""Subhallah! ji idanunki fa sweetheart please kar ki sake wannan kukan ya isa haka"""

"Ta gyaWa kai, ya cigaba da shafa bayanta har suka isa tamfatsatsen gidan suka sau™a sai a lokacin Umma ta zo ta kamata shi kuma ya matsa baya tsirarun 'yan uwanshi suka fito suna yi musu maraba, Mum da suka dauko da kyar tana hakimce zaman jiran amarya su suka musu jagora zuwa ciki don gidan gida ne da ya amsa sunanshi, ko da suka isa kofan sai da ta Wan"

dakata kan ta sanya jafarta na dama zuwa ciki bisa umurnin Umma Bakinta Wauke da adu'o'i...

(Wayyoo hannuna...)

73

"*Ku fara da wannan, Wayan na nan zuwa in shaa Allah*"

"Parlorn akwai 'yan uwa tsirara na Nassarawa, duk Mi™ewa suka yi sun yi wa Amarya da dangin"

"ta barka da zuwa, nuna musu gaban Mum suka yi."

"""Ga nan uwar ango ta ™araso ta nan ta mi™a gaisuwa"""

"A gabanta Umma ta sa ta durkusa, Mum ta kirkiro murmushin yake da take ta saki tun Wazu tace"

"""Maraba lale da shigowa wannan zuri'ar, Allah ya haWe kanku ya ba ku zaman lafiya"" Aka amsa da Ameen."

Šaya cikin gidan 'yan uwan Mahaifiyarshi ta taso

"""Bari mu ga fuskar amaryar tamu ai ba za mu tafi bamu ganta da kyau ba kar ta zo mu kasa gane ta"""

"Da wasa take maganan don Abokiyar wasa take ga Mustapha, su Mommy na gaisawa da Mum a lokacin da wanchan Win ta janye mayafin laffayar da ya rufe fuskar hibban ta Wan tallafo kumatunta tana Wago kanta wasu na cewa Masha Allah, daidai lokacin da Mum ta kai idanunta"

kanta Hibbah ta buWe idanunta da suke lumshe suka shige cikin nata.

Wani irin Mi™ewa tsaye tayi kaman wacce tayi gamo da aljani idanunta na jefan Hibbah da wani

"irin mummunan kallon tsana yatsanta na nuna ta tace ""Ke. Ke Almustapha ya zagaya ya aura??"""

Jikinta har rawa yake saboda tashin hankalin da ta shiga.

"""Hajiya lafiya? Ko kin santa ne?"""

"""Wannan watsatsiyar? Wannan tambadaddiyar masharranciya? Wannan 'yar iskar ka..."""

"""Subhallahi menene haka? Wani irin kalamai ne wannan?"""

Umma ta katseta tana mi™e wa tsaye.

Kowa hankalinshi ya tashi ganin yadda Mum Win ta sauya lokaci guda wani irin ja fuskarta yayi

har turiri take na ba™in ciki da takaici.

Da sauri wata daga ciki ta fita tana neman Almustapha shi kuma yana tsaye daga tsakar gidan hannunshi a Aljihu yana waya da Ahmad da yake ce mishi ya tabbatar jama'ar nan sun bar gidan cikin lokaci kar su yi missing flight na yammacin da zai kai su Nassarawa a ranar.

"""Musty..."""

"Kusan haka ne sunan da dangin mamanshi suke kiranshi da wuya su kira shi complete, waigo wa yayi yana kallon babban Wiyar uncle Muhammadu da take aure a Nassarawar har da zuri'a."

"""Akwai matsala fa, ka zo!"""

Gabanshi ne ya faWi don bai san Mum na gidan ba.

"""Me ya faru?"""

"""Mamarka c..."""

"Kan ta ™arasa ya nufi parlorn da sauri, gabaWaya sun rikice yadda Mum ke jefa Hibbah da munanan kalamai tana zagin ta tana tsine mata albarka kuma tana kukan ba™in ciki, ba™in cikinta na ta rasa komai Almustapha na samun abin da yake so, ya shammaceta bata taSa zato ko tsammanin yarinyar Almustapha zai zagaya ya aure wacce ta tsana fiye da kowa da komai a duniya, ko tsanar da tayiwa Almustapha da Rabi'ah be kai na yarinyar da ta zura mata idanu"

tana kallonta bata ko motsa ba.

"Umma ce ta zo ta kama Hibbah ta dagata daidai Almustapha ya shigo idanunshi ya kai kan Hibbah ganin ba kuka take ba kuma ba alamun an yi mata wani abu ya sa ya shiga sau™e ajiyar zuciya a kai a kai, idanunsa ya kai kan Mum da ta tsayar da nata kan shi tana jefanshi da wani"

irin kallo da ya kasa fassarawa.

"""Almustapha! Almustapha!! me ka daukeni?"""

Ya nufeta yana ™o™arin ri™eta

"""Mum ba sai kin tambayi matsayinki a rayuwata ba ke Win uwa ce a gareni kin cike mini gurbin Mammiey baki bari na yi maraicin uwa ba"""

Ta fusge da ™arfi...

"""kenan ina da muhimmanci a rayuwarka?"" Kai ya gyaWa mata a sanyaye."

"""Zan iya saka ka abu ka yi?"""

Nan ma kai ya gyaWa mata idanunshi na cigaba da sauya wa.

"""Toh ina so a yau kar wanchan Yarinyar ta kwana gidan nan! Bana so ta ™ara mintuna biyu da"

"aurenka kanta! Wallahi wallahi ba zan taSa bari ka zauna da karuwar chan b..."""

"Wani irin runtse idanu yayi gabanshi na faWuwa fat fat fat ""Innalillahi wainna ilaihi rajiun.."""

Daga mommy har su umma da su Zaitoon abin da suke maimaitawa kenan yayin da Hudah tuni

ta fara kuka.

Hibbah ko Warr bata ji ba sai ma murmushi da take jifan Mum Win da shi.

"""Almustapha ba zaka saketa ba???"""

"Ta daka mishi tsawa, ya girgiza kai yana buWe rinannun idanunshi"

"""Mum abin da ya faru a baya kuskure ne, kuma ba laifinta ba ne, Mum rabuwa da ita daidai yake da tarwatsa tawa rayuwar..."""

Kai ta gyaWa sai tayi wani murmushin bakin ciki a lokaci Waya tana hawaye.

"""Eh lallai! Lallai na raineka ka girma ka zama mutum Mustapha dole ka kalli tsabar idona ka ce ba zaka iya rayuwa ba tare da wanchan tsinanniyar ba da ta lalata rayuwar Wan uwanka, yayi kyau. Amma ka sani muddin kana tare da wannan yarinyar babu ni babu kai har Abada, muddin"

"baka saketa ba kar ka sake zuwa inda nake Almustapha"""

"Tana kai nan ta juya ta fice tana kuka sossai, idanunshi ya saukar ™asa zuciyarshi na cigaba da"

"bugawa, dama ya san hakan zai kasance amma bai yi tunanin muninshi ya kai haka ba, Mum"

"uwa take a wurinshi kaman yadda ya faWa don ita ta bashi duk wani gatan uwa a rayuwa, wannan kam har abada ba zai cire ba yana ™aunarta har ranshi saboda a wurinta kawai ya samu salama a yarantarshi wani lokacin har mantawa yake da ba ita ce ta haife shi ba, anya"

yayi mata adalcin sakata hawaye?

A hankali ya juyo ga Mommy da Umma da jikinsu yayi matukar sanyi barin ma Umma hankalinta ya tashi.

"""Ku yi ha™uri Mommy don Allah"""

"Yadda ya faWa Win sai ya basu tausayi har ita Hibbah, sai yaushe zai fahimci matarnan ba kaunarshi take ba ya daina damun kanshi da damuwarta?"

"Bakin da ta Wan taSe sai a kan idanun matar Ahmad da take ta karantarta tun fara rigimar,"

Mommy ta ce

"""Kana ganin za mu iya barin Hibbah anan Almustapha?"""

Da sauri ya matsa kadan gabanta yana girgiza kai

"""Babu abin da zai faru mommy kar ma ku kawo maganan juyawa da Hibbah don hakan ba mai yiwuwa ba ne Mommy"""

Duk ya damu kaman sun ce sun tafi da itan ne.

"""Yaya Amina motocin da za su kai ku airport suna waje duk ku kwantar da hankalinku, Mun gode kwarai da hidima"""

Suka juya don fara shirye-shiryen tafiya kowa da abin da yake sa™awa a ransa.

"Umma ta kama Hibbah tana tambayarshi Wakinta da hannu ya nuna musu suka nufi Wakin dukkansu, Waki ne da ya ji komai na alatu saboda Hibbah ba karamin Goshi tayi ba, Daddyn su Nasir ne yace sam Wiyarshi ce Hibbah tunda tayi Rayuwa mai tsawo karkashinshi shi zai mata kayan Waki, to mahaifinta ma bai naWe hannu ba don ma yana iya yinshi ya danne soyayya da tausayawarshi ga Hibbah duk cikin 'ya'yanshi haka Daddy Rabi'u sai ta tashi da mafi tsaddodin furnitures dakuna har uku aka yi mata jere na ban girma haka parlor biyu tsaf aka jere mata da"

tsadaddun kayakin waje.

"Kitchen Winta ba'a magana, ga motoci biyu da ta tashi da kyautar su a auren ban da tsohon nata, a kan shinfidadden bed da aka lailaye da tattausan bedsheets suka zaunar da ita umma"

dai bata natsu ba ta kalli mommy.

"""Adda kubrah kina ganin za mu bar Hibbah gidan nan karkashin wanchan matar? Kiyayyar uwar miji fa ba shi da daaWi kwata kwata ga barazanar tsinuwa"""

Hudah tace

"""Umma ai Hibbah ta fi kowa sanin menene Kiyayyar uwar miji tunda ni karan kaina gefe na koma na zuba musu idanu da Hajiyar Mu'azzam me rasuwa"""

Hibbah tayi murmushi tana tuna rigimar su da waenchan mutane lallai a yanzu ma bata sauya

ba bare ta san wannan matar hatsabibancinta ya wuce tunanin me tunani amma zata nuna mata ita Win 'yar yau ce.

"""Haka ne kam Hudah, ba za mu so tadawa kowa hankali akan wannan auren da kowa ke farin ciki marar misaltuwa da wanzuwarshi ba, by the way ba ita ta haifeshi ba Dukda na san tana da hakki a kanshi a yanzu sai dai tunda yana son ta kuma ya shirya shawo kan matsalar ba komai ba ne in shaa Allah"""

Mommy ta faWa tana kallon hibbar.

Aunty Asiya da ke zaune kan lallausan sofa na Wakin beige Color ta ce

"""Ku ne kuke Waga hankalinku ja'irar yarinyar ba gata nan murmushi take yi tun fara rigimar ba"""

Zaitoon ta ce

"""Ayya Aunty to me zata yi? Abu ne ta saba ji"" ""Dukda haka da ciwo sossai Zaitoon!"""

"Mommy ta faWa har lokacin tana jin zafi, tana da faWa bata da ha™uri sam kuma da Mum ta"

cigaba da zage zagenta ga Hibbah ta sani zata iya retaliating su lalata komai shiyasa take ta danne zuciyarta.

Duk sun Wauka ma a kan rayuwarta na baya Mum Win ke darun cewa ba zai zauna da karuwa

ba basu sani ba saboda har yau bayan su Daddy babu wanda ya san batun Mahir.

"Ganin hankalin Hibbah kwance ya sa suka sake, sun fita sun zaga gida kam yayi kyau ™warai"

"don in ka ce kyau ma ka rage, sai da suka yi Magrib suka kara kimkimtsa mata komai don mutanen kanon gidan Mommy za su kwana da sassafe jirgin su zai juya da su zuwa Kano."

Ana yin

55 / 62