Chapter 52 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   52 / 62

153K to 156K   out of 184.1K words

Wan yi magana da mommy kan ta kira Ahmad

"""Zai iya ganin matarshi, amma yanzu tana bacci idan ta tashi zan ™iraka don magani ta sha"" Idanu MB ya lumshe yana jin wani sanyin daaWi na kwarara mishi a sadda Auntyn take furta zai iya ganin matarshi wannan kalma ya saukar mishi da abin da ba zai ce gashi ba na ni'ima."

Murmushi ya ™i barin fuskarshi ko na second har suka isa gidan Baba Hussaini da ya nemesu.

"Sun samu ana meeting ne da manyan iyayen, ko da suka shiga nasiha sossai aka yiyyiwa MB, baba Hussaini ya ce"

"""Mun yi wa mahaifinka laifi Dukda da kaina na kirashi a waya ya amince duk abin da muka yi a kanka daidai ne zan Waga Muhammadu ya je da kanshi ya sake mishi bayani, Allah ya haWe kanku ya baku zaman lafiya"""

Duk suka amsa da Ameen cikin walwala da farin ciki.

"Hibbah ta fi awa guda tana bacci kan ta farka amma da ta farka sai ta zaci ai komai ma da ya faru da ita ya faru ne a mafarki, bayi ta shiga ta wanke fuskarta ta fito Waurinta da yake da office"

pin ne bai Saci ba sam.

Gyalenta ta Wauka ta yafa daidai Umma ta shigo ganin babu wani yanayi a tattare da ita she's just blank tace

"""Yauwa Hibbah ki fita ta karamin parlorn nan akwai tray da ruwa ki Wauka ki kaiwa ba™o a"

"™aramin parlorn Abbansu Asma'u"""

Hankali kwance ta amsa kan ta mi™e Umma ta ™ara mata turare a bayan kunne da wrist Winta Dukda kamshin da take zubawa ta fice babu kowa a ™aramin parlorn sashen don haka ta fita ta kitchen bata haWu da kowa ba tray Win da aka shirya wasu natural drinks masu kyau da cup ta

Wauka ta fice.

"Tana tura kofan ta sanya kai ciki da sallama kanta ™asa har taje ta ajiye tray Win, sai ta Wago idanunta da suka lumshe saboda bacci don gaida bakon kawai suka faWa cikin nashi yana daga tsaye don tun da aka ce tana zuwa ya kasa komawa zaune, idanunshi ko sau daya basu bar kofa ba har ta shigo ita kuma sai da suka haWa idanu ne ta shiga jin masifaffen kamshin nan"

nashi da bata san me ya Wauke mata hankali ba da tun farko bata ji ba sai lokacin.

"Gabanta ne ya wani irin faWuwa ta kasa Wauke idanu a kanshi kaman yadda shima ya kasa dauke nashi daga kanta, shigar tashi da ya kasa cirewa saboda farin ciki sun matukar amsarshi har bata san ta shagaltu a kallonshi ba, shi ma kuma yadda tayi mishi kyau cikin shigar tata shi"

ya hana shi iya motsa idanu daga kanta.

"A hankali yake takowa yana nufota, takun nashi na tafiya ne da wani irin bugu na zuciyarta,"

"yayin da nashi zuciyar ke a WaWWaure, mayun idanunshi na manne da ita har ya zo dab da ita sossai."

"Babu zato ya saka hannayenshi duka biyu ya ri™o nata, sanyin nata da damshin nashi suna"

haWuwa wuri guda.

Cikin wata murya da ta ma™ale a ma™ogoro ya ce

"""Hey...wifey! Ba gaisuwa...?"""

Zare hannayenta tayi tana Wan kallonshi

"""Me kake yin nan?"""

Ya wara idanunshi da wani irin fitina da bai taSa sanin yana da shi ba ke building yace

"""Me kenan? TaSa Matata?"""

Kenan da gaske ne ba mafarki ba? Da gaske ne ta zama matarsa a yau ba almara ba? Ita dai Hibbah ita aka daurawa aure a yau sama ta ka?

"A Wan birkice ta juya idanunta na cika da kwallah ta nufi hanyar fita cikin sassarfa... Tana sanya hannunta jikin handle ta ji kirjinshi ya haWu da bayanta ya saka nashi hannun ya murWa key Win ya zare ya jefa aljihu, wani irin Juyowa tayi sai fuskarta ya shige kirjinshi don sossai yake kusa"

da ita.

Baya tayi yunkurin yi don mannuwa da kofa amma tuni ya riga ta sanya hannunshi na dama kan

kwankwasonta ya fusgota ya mannata da jikinshi yana binne kanshi cikin wuyanta.

"First halal hug, daga ita har shi ba za su iya fasalta yanayin da suka shiga ba, shiru kawai tayi amma sai ta ji wani abu na warwarewa a zuciyarta yana fidda sanyi da ya tunzuro kukanta kawai ta sakar masa lallausan kuka, ya kara sanya Wayan hannun nashi ya rungumeta sossai"

idanunshi a rufe yana jin kukan har cikin zuciyarshi.

Jin ba zata daina ba ya sa ya raba ta da jikin nashi ya manna bayanta da kofan ya Wan

"rankwafo hannunshi Waya danne da kofar daga saman kanta kadan duk ya cika mata wajen da tarin kwarjini, kamshinshi har ya samu matsuguni a fatarta, wani irin kallo yake binta da shi."

"""Wifey..! Kukan nan fa?"""

Yayi maganan cikin wata iriyar murya yana daga mata gira kaWan.

"""I can't believe this..."""

Maganan ya kufto daga zuciyarta.

"""You cannot believe what? Cewa kin zama Matar Almustapha?"""

"Bata tanka ba, ya bi lips Winta da suka ji™e da hawayenta dake gangara kan ya Wan lumshe idanu cikin sanyi ya sanya hannu cikin aljihu ya fitar da sweet guda Waya ya Wora kan tafin hannunshi."

Duk su biyu kallon sweet Win suke kan ya Wago birkitattun idanunsa ya kalleta.

"""Shi wannan shi ma shaida ne na tabbatuwar Almustapha Mijin Hibbahhh..."""

"Bata iya ta motsa ba don ya hana aukuwar hakan, bata kuma kalleshi ba ya kai sweet Win"

bakinshi ya bare ya saka kan harshenshi yana tsotsa a hankali cikin natsuwa idanunshi kuma basu bar kanta ba ko na second guda.

Sai da ya tabbatar za™in ya narke ya haWe da miyaunshi kan ya sa yatsu biyu ya Wago haSarta

idanunsu suka sar™e.

Cikin mayen tarin soyayyarta yace

"""Hibbah ni karan kaina ina son tabbatar da cewa ba mafarki nake yi ba, ina son zuciyata ta gamsu da cewa da gaske ne ke Win na mallaka a yau..."""

Yana maganan yana juya sweet Win a hankali cikin bakinshi idanunshi na kan lips Winta kan tayi

wani motsi ko yunkuri ta ji sau™ar lips Winshi kan nata.

"Za ta yunkura ya mayar da ita jikin kofan Softly yana shigar da harshenshi ya sarkafo nata, wani irin deep french Kiss da ya kwance mata duk wasu notikan kai ya shiga bata, za™in sweet Win na gaurayuwa da nata miyaun da nashi yana ™arasa zauta shi... Da kyar ya iya barinta ta shaki numfashi wani irin tension na building a jininshi, duk wani kofofin jikinshi na aika mishi da wasu"

irin sa™onnin da ya jima bai ji ba.

"Mayun idanunshi ya saka yake kokarin neman nata amma sam ta ™i bashi haWin kan kallonshi, ya janyota ya sake rungumeta a kirjinshi cikin deep Calm voice Win shi da ya Wan yi kauri yake furta"

"""I love you baby...ina masifar kaunarki Hibbah da duk zuciyata"""

Ya sake rungumeta sossai tamkar za'a kwace mishi ita yace

"""I promise Hibbah I will always take good care of you, ba zan taSa saka ki kuka da gayya ba, i promise I will always respect you no matter the situation and will always be there for you in every situation. Wallahi Allah I love you wholeheartedly"""

"Sheshekar kukanta ke fita a hankali, a hankali ta sa tiny hannayenta ta mayar mishi da"

"rungumar karon farko, nannauyar ajiyar zuciya ya sau™e tamkar ba za su rabu ba haka ya sake"

ta.

"""Zan tafi, ko akwai abin da kike bu™ata?"""

Ta kalleshi irin kallon nan na daga yanzu?

Yayi murmushi yana sa hannu cikin aljihu tare da gyara tsayuwar shi.

"""You are my property kin manta ne? My treasure bana so kowa ya sake yi min hidima da abata"""

Karon farko ta Wan murmusa shyly

"""You're very beautiful Hibbah"""

Kalaman suka fito cikin sanyi.

"""Idan na yi missing flight ke za ki ba ni wurin kwana"""

Ya faWa yana kallon time.

"Bata tanka ba, ya sake matsawa dab ita yana zame hannunshi Waya da yake rike da nata ya"

Wago fuskarta.

"""Say something mana wifey..."""

Da kyar ta iya fidda kalmar

"""Bana bu™atar komai"""

Ya Wan sau™e numfashi

"""Zan saka miki kuWi, take good care of yourself for me, bana so ki fita ko ina ba da sanina ba, bana so kowani jik and jak su kallemin ke a banza sannan banda kula kowa kin ji?"""

Dariya ya bata har bata san ta yi murmushi ba shima ya murmusa.

"""ko ke fa, I will be going"""

"Ta taka ta Wauki drinks Win daya a hannunta ta mi™a mishi ya haWa da hannunta ya ri™e, sanyin"

"natural drink Win na ratsa su su biyun, bayan ya zame drinks Win ya kai bayan hannun bakinshi yayi pecking."

"Ya taka ya sake sanyata cikin jikinshi a kunnenta ya raWa mata ""I love you"""

"Kan ya Wuceta ya fice don idan ya cigaba da tsayuwa bai san kuma me zai iya yi ba, ji yake"

kamar ya haWiye ta kawai ko zai huta da masifar begenta dake dukar zuciyarshi&

69

"Kaman yadda Baba Hussaini ya faWa da Uncle Muhammadu suka koma legos, driver Win MB ne ya zo ya Wauke su, fuskarshi har lokaci cike da tarin fara'a Dukda ba dariya yake ba amma a sake kuma lokaci lokaci idan ya tuna ta, kunyarta, motsinta, idanunta da yadda take fighting"

feelings against him sai ya ji murmushi na subuce mishi ba tare da ya shirya ba.

"Sun isa gidansu inda MB Win yayi mishi iso har parlorn ba™i, ciki ya shiga ya aika a kai mishi"

"ruwa da abin taSawa kan ya nufi wurin Mum don ganin Jasrah, da sallama ya tura kofar na"

Wakin Mum.

"Yana sa kai ya ji Mum Win na cewa ""Zo nan"""

Motsin Shigowar shi ya sa jasran da ke tsaye ta nufeshi da gudu ta faWa jikinshi jikinta tamkar

"yakuwa don sakewa, Dukda sanyin Ac dake kaWawa a Wakin zufa take zubarwa."

"Ya rungumeta Tsam kan ya Wago ta gabaWaya yana kare mata kallo ""Jasrah... Are you sick? Why do you Look so pale?"""

Jasrah ta kalli Mum a sace kan ta koma jikinshi tayi luff Mum kaman ba za ta tanka ba sai kuma tace

"""zazzabi take yi, ko zaka ce bamu iya kula da ita ba ne?"""

"""A'a Mum wai ban san tana zazzabin bane, Allah ya bata lafiya."""

Bata amsa ba ya shiga ya zaunar da Jasrah daga kan cushion ya nufi Mum Win ya zauna daga

bakin gadon tare da ri™e hannayenta.

"""Mum har sai yaushe za ki daina wannan fushin da ni? Mum idan na tuna cewa kin sauya min sossai ba kaman da ba sai in ji babu daaWi, tun tashi na baki taSa irin wannan doguwar fushin"

"da ni ba, ashe laifin Mahir ya kai ya shafe ni har ya chanza matsayina a zuciyarki?"""

Ta kalleshi a yanzu bata iya danne tsanar shi ta danne Win a baya amma a yanzu da Wan ta ke rufe shi yana nan yana yawo freely idan ta ganshi sai taji kaman ta shake shi ta kashe idan ya

so itama a kasheta.

"""Babu abin da zaka ce min ya wanke laifinka a raina Mustapha, ban taSa tunanin zaka sanya hannu wurin tura dan uwanka gidan kaso ba, na zaci soyayyar da na nuna maka zata sa ka ji cewa zaka iya yin komai a kan jinina amma kai ka fara nuna ban haifeka ba bani da wani option illa na bi da kai ta yadda ka biyo. Ga 'yarka ni dai ba zan iya yi mata mugunta ba idan zaka tafi da ita fine idan zaka bar ta ne ma duk daya"""

Tana kai nan ta mi™e zata shiga toilet yace

"""Mum..."""

"Ta Wan waigo tana jefanshi da kallon tsana a fakaice. ""Abba yana son ganinmu gabaWaya parlorn ba™i"""

Yana kai nan ya mi™e ya kama jasra da ta ri™e shi gam suka nufi Wakin na ba™i.

"Sai da ta ga dama kan ta zo, gabanta sai da ya faWi ganin Yayan Rabi'ah mahaifiyar Mustapha"

amma ta danne.

"""Ina yini?"""

"""Mun same ku lafiya"""

Ta amsa da lafiya ™alau.

Abba ne yace

"""Sai da dai ka taso ka zo da kanka Yaya, ai sanar da ni da kuka yi a waya ma ya wadatar ku ma kun isa da shi ne"""

Uncle Muhammadu yace

"""Dukda haka dai Alhj Bashir ai gwara a fitar da hakki, auren ne ya zo Ba tare da kyakyawar shiri ba"""

"""Aure??"""

Mum ta tamabaya cikin mamaki

Abba yace

"""Eh Sun Waura wa Mustapha aure a Wazu da safe ban dawo bane ya sa ba mu yi maganan ba"" ""Aure fa ka ce aka Waura masa?"""

"Ta sake faWa zuciyarta na zuwa wuya, reaction Winta ya sa duk suka zuba mata ido har Abba."

"""Ba wai auren na dole ba ne, don ai Almustapha ya fi ™arfin a yi mishi auren dole da shekarun nan nashi, shi ya gabatar da ita yana so kuma iyayenta suka nemi a Waura tariyar ya kasance daga baya, na tako ne in kara yi muku duka bayani in kuma ba ku ha™uri kar ku ji abin daga sama ku ji babu daaWi"""

Yaya Muhammadu ya ™arasa idanunshi akan Mum.

"Ta sau™ar da kanta tana Soye abin da ke cinta a zuciya, sai kuma kawai ta mi™e ta bar wurin ba"

tare da ta ™arasa jin zancen ba.

"Da kallo MB ya bi ta duk ta chanza mishi ya rasa hanyar da zai bi ta dawo kaman da, Dukda baya ganin laifinta don dole ta ji ba daaWi akan abin da ya samu Mahir tunda shi ne ya tsaga"

jikinta ya fito ba shi ba.

"Bayan sun gama magana Uncle Muhammadu ya sanar da shi tariyar sai nan da 2months idan akwai wani event ko wani abu duk da zata yi ma zata shirya shi kan lokacin, Abba ya nuna"

mishi babu komai.

"Bayan barin Abba parlorn, MB ya nunawa Jasrah uncle Win nashi yace ""princess je ku gaisa da granny Win ki"""

Ta taka a hankali ta isa gabanshi ta mishi gaisuwar kurame.

"Yana kallonta da tausaya wa yake amsawa har wasa ya Wan yi mata tayi dariya abinka da yaro, ta dawo wurin Babanta."

"""Jasrah zan Wan yi tafiya ne gobe da safe babu hali in tafi da ke, amma i promise you daga"

"zarar na dawo zan Wauke ki gabaWaya ki dawo ganina kullum kullum kin ji?"""

"Idanunta suka cika fal da kwalla tana kallonshi, kallo ne da da zai fahimta na damuwa, gajiya da kuma takura ne, haka zuciyarta a karye yake da ya kasa gano matsalar ta, hawayen da ta fara ne Uncle yake cewa"

"""Haka kuke ne kullum sai ta yi rigima idan zaka yi tafiya?"""

"""Ai Jasrah rigima ce da ita, bata so ko office ne in tafi in barta nan"" ""Matarka na da aiki"""

Ya Wan yi murmushi mai sanyi ya ce

"""Ai Uncle ita kam bana tunanin zata yi mata kuka idan na bar su don already akwai shakuwa tsakaninsu"""

Ya gyaWa kai yana ta kallon yadda MB Win ke rarrashin yarinyar daga karshe ma tsawa ya daka

mata har uncle Muhammadu ke mishi magana don ta ™i sakinshi.

"Nannynta ya kira ta Wauketa tana ta kuka suka tafi, ya sa a ranshi zata yi shiru ne haka Mum zata je ta rarrasheta babu yadda ya iya ne da zai tafin da ita shima yana bu™atarta a kusa da shi."

Da uncle Muhammad suka tafi gidanshi a chan zai kwana Washegari MB yayi mishi booking

flight.

"Abinci masu kyau yayi order, haka wuri na musamman ya sau™e kawun nashi."

Bayan sun yi wanka sun Wan huta ya fito ya dawo wurin kawun nashi kar ya barshi shi kaWai.

"""Wani lokacin kaddara da rabo shi ke kawar da wani abin don ya kawo wani abin to existing"""

Uncle Muhammadu ya faWa muryarshi da Wan wani yanayi.

"""Hakane, shiyasa komai ke tafiya bisa ™addara don ni ban taSa yarda akwai coincidence ba"""

Murmushi Uncle Muhammadu yayi

"""Ka ga Hafsatu babu wanda ya zaci zuwanta wannan matsayi da take kai a yanzu"""

Gyara zama MB yayi

"""Uncle dama chan kun san Mum ne kan zamanta Matar Abbana?"""

Kallonshi Uncle Muhammadu yayi sai yayi murmushi

"""Sossai ma kuwa, itama ai cibiyarta Nassarawa ne amma iyayenta asalin 'yan Nijer state ne daga kwantagora, mahaifiyarta wanke wanke da 'yan aikace aikace take mana a gida yayinda Mahaifinta drivern Baba ne tun da jimawa kenan, ba ita ce babba ba tana da yayye biyu maza yanzu haka ma suna Nassarawa da iyalan su, saboda itace mace karama ya sa ko yaushe idan Mahaifiyarsu za ta zo aiki da safe gida sai ta zo da ita, idan mahaifiyarka ta fita wasa sai su haWu su yi ta yi da haka suka tashi tare, tamkar ™awaye don tun da Rabi'ah tayi wayo komenene zaka saya mata idan baka saya da Hafsatu ba sai ta gwale ka ta ™i karSa, ya zamana hatta kayan sallah da sauransu duk in an tashi yi wa Rabi'ah da ita da Hafsatu Baba ke"

yi musu.

"Da Rabi'a ta kai shiga makaranta haka ta dage sai da aka sanyasu tare da Hafsatu komai tare suke har suka gama secondary, a lokacin Baba da mahaifinta da suka yi tafiya cikin Abuja da mota suka yi hatsari a hanya duk su biyun Allah ya karSi abin shi dama mahaifiyarmu da tsohon ciki hatsarin ya girgizata nakuda ya tashi ta haifi Ahmad ba shiri itama bata yi surviving ba tsakaninta da Baba sati biyu ne kachal tayi ta zuban jini, jininta da ya hau ya ™i sau™a ko"

farkawa bata yi ba tunda ta haihu har ta cika.

"Rabi'ah ta fi kowa shiga tashin hankali don ita kaWai ce mace ma cikinmu, Allah kuma ya Wora mata ™auna da soyayyar Ahmad, ita ta rungumeshi duk idan aka mishi wanka to tana rungume dashi madara komai, da ta zo ta iya kula da shi ma sai sallamar me reno aka yi, ta zama uwa tun a kanshi don haka bata mayar da hankali kan neman admission ba, Mahaifiyarsu Hafsatu ta cigaba da mana aikace-aikace bayan ta fita takaba, rayuwa ya cigaba da tafiya a haka har Ahmad ya cika shekaru biyu a lokacin Mahaifinka ya bayyana, shi Win asalin dan Katsina ne amma maraya ne kuma shi kaWai iyayensa suka haifa neman kudi ne ya kaishi legos yayi"

struggling sossai har yayi karatu ya ginawa kanshi rayuwa mai kyau.

"Ya haWu da mahaifiyarka anan Nassarawa da ya zo aikin wani company, mahaifiyarka ta ™i sam"

"da farko amma ya nace kuma kaunar da yake yi wa Ahmad shi ya sa ta fara kula shi har yayi alkawari idan ya aureta zata tare da Ahmad gidanshi, mun amince don mun riga mun saka ma"

"ranmu ma itace uwar Ahmad saboda ko matayenmu basu da ikon da take dashi kan Ahmad, an yi bikin su da mahaifinka aka kawota nan Lagos, zamansu ya Wau daaWi don Ahmad na shekara uku aka sanya shi makaranta mai tsada, yana rayuwanshi me kyau duk hankalinmu kwance"

kwatsam sai ga Hafsatu da Admission a University of Lagos.

"Mun yi mata murna, inda ta tarkata ta nufi

52 / 62