Chapter 18 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   18 / 62

51K to 54K   out of 184.1K words

mana me aka yi?"" ""Shikenan!"""

"Hudah ta faWa kawai don bata ™aunar dogon magana ""Ki shiga ciki ina da ba™o..."""

"Falmata ta faWa tana kallon hudahn, shiru tayi na seconds kan ta mi™e ta shige Waki."

Sama da awa biyu kan ta fito ta samu falmatan zaune tana wasa da waya.

"""Falmata!"""

"Ta Waga kai ta kalleta ""Na'am"""

"""Meyasa kike irin wannan soyayyar? Kin kuwa san duk namijin da ya gama lalataki a waje ba lallai ne ya iya aurenki ba? Abubuwan nan na yawa at First ban so magana ba saboda irin juya maganar ku amma ke matsayin kanwa kike a gareni kuma ke 'yar uwata ce mace wallahi ki"

"yiwa kanki karatun ta natsu..."""

"""Me kike nufi ne Aunty Hudah?"" ""Ke kin san abinda nake nufi!"""

"""Don kawai ina kawo samari na nan muna hira shikenan sai ki fara yi mana fassara?"""

Shiru tayi bata ce komai ba taje ta zauna

"""Wanda dai ya ™i ji ba ya ™i gani ba, idan kuma har kin ji ba za ki iya dainawa ba kar ki sake"

"kawo min kowani dan iska cikin parlor idan ba haka ba..."""

Tayi shiru bata ™arasa ba.

Da sauri falmata ta mi™e fuuuu tayi wurin Hajiya da kuka da komai tace Hudah ta mata sharri

"wai tana tambadewa a waje saboda kawai ta kawo wanda zata aure har parlorn yayanta. Hajiya ta shiga masifa ai duk iskancin falmata ba zata zo har cikin gida ta yi ba, tattaruwa suka yi zuwa wurin hudan Hajiya ta tsefe ta tas har da ita bata haifi 'yar iska ba ta san wacece 'yar iska yan biyunta da ta kasa auruwa saboda fandarewa."

"Maganganun sun yi wa Hudah zafi kwarai har bata san tana kuka ba, suka gama suka fice a tare abinsu kokarin Mi™ewa take don wani irin jiri da Murdar mara ne ya kamata lokaci guda, kuma kuka take yi sossai duk yadda zata yi don ta mi™e ma ta kasa dama cikin gashinan kaman randa, ciwo kaman wasa nan ya ri™e ta da gasken gaske, wayanta na cikin Waki ta baro..."

"Kafafunta sun Waure mata azaba babu inda baya ratsa ta, tun tana dauriyar ciwon tana ganin kaman zai lafa ta samu taje ta Wauki waya ta kira gidansu a zo a kaita asibiti har ta sulale tsakiyar parlorn cikin azaba, da rarrafe ta samu ta isa Wakin da kyar sai dai bata ga wayan ba duk inda take tunanin ta ajiye ko rudewa ne oho, tunda Momma ta haife ta bata taSa jin azaba"

irin wannan ba...

"""Innalillahi wainna ilaihi rajiun! Wayyo Allah...Allah ka kawo min Wauki"""

"Take ta nanatawa cikin azahar ciwon, ko sau daya bai lafa mata ba bare ta iya fitowa, tana nan cikin wannan hali falmata ta shigo Wakin daukar kayanta da ke wurin wai ta yi zuciya tunda sharri Hudar ke mata"

"""Falmata taimakeni! Ina ganin nakuda nake don Allah kira min Hajiya mu tafi asibiti"""

Kallon uku saura kwata ta mata

"""Yanzu ki gama mana rashin mutunci kuma ki zo kina 'yar murya don sharri salon ki hada mu rigima da Ya Mu'azzam ko?"""

Lebenta ta datse da karfin gaske kan ta saki hawaye na silalo mata ciki azaba tace

"""Ki taimakeni falmata, kin san azabar nakuda kuwa?? Don Allah ki kira min Hajiya...zan mutu"""

Tsallake ta falmata tayi ta fice ma daga gidan gabaWaya ko sashen Hajiya bata kalla ba bare ta

kirata Win.

Tun Hudah na gane ma me take ciki har ta fice hayyacinta a wurin.

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

23

A natse take tu™in Dukda hankalinta na ga hirar Aina'u da Mumtaz da suke labarin abubuwan

"da suka ta faruwa a watannin da ta Wauka bata gidan, wani ta yi dariya wani kuma ta ji ba daaWi har suka isa gidan Umman da suka nufa."

"A waje tayi parking suka nufi ciki su ukun, ita dai Hibbah ba zata ce ga abin da take ji akan Umman ba, ta san a da ta ji nauyinta da kunyarta kaman me matsayinta na sirikarta, mace ce mai son zumunci don a sadda take tare da Najeeb duk juma'a sai sun gaisa ko da ita Hibbah bata ™ira ba Umman za ta ™ira, tana son matar har ranta saboda bata yi judging Winta ba a kan abinda ya faru da ita a baya ba, ta so ta kuma ta kaunaceta da zuciya Waya amma kaddara ya sa basu da rabon zama matsayin sirikai don haka dole a yanzu ta Wauketa uwa kuma ta nemi"

alfarmarta wurin yafe wa Daddy.

"Sallamarsu ya sanya Nihla fitowa daga kitchen ganin Hibbah ya matu™ar bata mamaki, a hankali ta amsa sallamar ko kan ta ce wani abu an buWe wani kofa an fito kallon kallo suka tsaya yi da junansu, a hankali Hibbah ta zare idanunta ta mayar da kanta ™asa tana jin wani abu da ta rasa menene yana taso mata, idanunta ta kifta tana mayar da kwallar da ya tarar mata."

"Shi kuwa kauce wa yayi Umma dake biye da shi ta fito, lokacin Hibbah ta kirkiro murmushi"

"""Ya Najeeb ina yini?"""

"Shi kadai ya san irin wahalar da ya sha na tsige Hibbah a ranshi, ya maye wanchan soyayyar da ta 'yan uwantaka don ko ba komai ita Win matsayin ™anwarshi take Dukda bai amince har yau da cewa yana da wani uban bayan Abbanshi ba."

"""Hibbah! Ke ce? Sannu da zuwa"""

Umma ta faWa fuskarta a sake

"""Ku ™arasa ku zauna mana kuna tsaye kaman ba™i? Ke Nihla kawo musu ruwa"" Cikin parlorn suka ™arasa suka zauna suna murmushi."

"Cikin ladabi suka shiga gaisheta tana amsawa har Nihla ta kawo ruwan, shi dai Najeeb bai iya"

ya yi magana ba ma sai da su Mumtaz suka shiga gaishe su yana amsawa.

"""Umma ™annena ne. Wannan sunanshi Mumtaz ita kuma Aina'u"""

Cikin murmushi Umman tace

"""Masha Allah! Allah ya cigaba da raya mana su bisa kan tafarki"""

Shiru ne ya Wan ratsa kan Hibbah ta dake ta shiga magana

"""Umma wurinki muka zo... Umma Don Allah ba don mu ba ki daure ki yafe wa Daddy, wallahi ko a yanzu ya ga ishara...Daddy na cikin wani hali bayan bu™atar yafiyarki, umma ke uwa ce a gare mu duka kuma da ku muke koyi...umma kin san Amal yayata tunda aka damkawa mijinta ita an nemata an rasa? Duk wasu 'yan uwa da ya kawo a bikin an rasa su, bamu sani ba tana mace ko tana raye hakan ma ba wani alhakin bane yake biya umma? Ko kin san basu so auren Qasim da Amal ba amma mahaifiyarta ta nace dole aka yi? Umma ki dube ni da irin matsaltsalun da nake fuskanta wallahi duk sakayyar Allah ne Daddy ke gani a kan nashi yaran yana kuma taya mu jin zafin hakan da damuwa tunda gashi ya kasa lafiya! Umma Allah yana son mai yafiya daga cikin bayinsa ki daure ko da baki manta ba ki yafe Win shine kaWai muke"

"bukata kila rayuwarmu zai koma a daidai"""

"Da wani irin sanyin murya ta ™arasa maganan, tausayinta ne ya sake ri™e Umman, da sauri ta mi™e ta kama Hibbahn ganin ta zo gabanta za ta tsuguna."

"""Hibbah na yafe wa mahaifinku. Allah ubangiji ya yafe mana gabaWaya kuma kar ki sa a ranki cewa laifinshi ne kuke girba, babu mai karSar laifin wani a wurin ubangiji in shaa Allahu komai zai wuce"""

Hawaye ne ke zubowa Hibbah ta rungume Umman tana cewa ta gode da ™warin gwiwarta

gareta.

Bayan ta Wago ta share fuskarta ta kalli Najeeb

"""Yaya kaima don Allah ka yafe wa Daddy, tunda ya riga yayi nadama ko da ba zaka je inda yake ba, ko da ba zaka li™a sunanshi gaban sunanka ba, ko da ba zaka bari ya sake ganinka ba don Allah ka yafe mishi alhakinka da ya Wauka na tsawon shekaru... Allah yana son masu yafiya kuma sakayyarka na nan wurin ubangiji"""

Mi™ewa ya yi zai fice ta yi saurin cewa

"""Yaya Najeeb"""

"Muryarta cikin kuka na saka shi jin tamkar ruwan ™an™ara ne ake sau™e mishi duka jiki, Dukda zuciyarshi dake tafasa amma kalamanta na shirin sanyayasu ya karya su bayan tarin jarumta da dakiya da ya haWa na fuskantar ko ma menene kafin ya dawo ™asar."

"""Idan Daddy ya rasu a yau za ka iya yafe wa kanka kuwa?"" Juyowa yayi ya zuba mata idanu."

"""Bashi da lafiya Yaya..."""

"Tana kai nan ta Wauke idanunta sai ta koma ta zauna, juyawa ya yi ya fice ba tare da ya ce komai ba."

"Sun dan Sata lokaci a gidan don har abinci sun ci kan suka yi wa Umma sallama cikin raha suka fito, tuni Hibbah ta turawa Momma sakon yafiyar umma zuwa ga Daddy ta ce ta mishi albishir."

Har sun Wauki hanyar gida Hibbah tace

"""Kaii bari mu je mu duba twinee yau throughout bamu yi magana ba"""

Juyawa suka yi zuwa hanyar da zai sada su da gidan Hudah a waje suka yi parking duk suka

sau™a suka nufi ciki.

Sallama suka yi a parlorn suka kutsa kai Mumtaz da Aina'u suka samu kujera suka zube Aina'u na cewa

"""Wlh bacci nake ji tsabar cikina ya cika a gidan Umma"""

"""ke kam ai dama ta inda kika ™ware kenan, kuma kina bacci tafiya zan yi in barki don ba zama"

"na zo yi ba sai dai ki bi adaidaita..."""

"Hibbah na maganan ne tana nufan hanyar kitchen kan ta fara kiran ""Twinee!! Twinee!!!"""

Ganin bata kitchen ya sa ta juyo ta dawo ta nufi hanyar Wakinta da sallama ta tura ta shiga sai taji ta yi tuntube saura kaWan ta faWa mata kan ta ja baya a firgice tana kallon figuren Hudah

"dake kwance tamkar marar rai a ™asa a wurin, bata san ta yi ihu ba"

"""Hudah!! Hudahhh!! Innalillahi wainna ilaihi rajiun Hudah???"""

Ihun da take yi da karaji kiran Hudah tana jijjigata shi yayi sanadiyar shigowan Mumtaz da Aina'u suma duk hankalinsu ya tashi

"""Kamata Addah Hibbah mu fita mu tafi asibiti ba kuka za mu yi ba... Taimako take bu™ata a"

"yanzu"""

Dukda ya nuna tana jinsu don tana numfashi kaWan kaWan sai dai tayi nisan kiwo tsabar ta jima cikin labour da ma ta haihu ne amma har lokacin azababben contraction kawai take fama da shi

sai jini da wani ruwa mai Wan kauri dake ta zuba mata.

"Su ukun suka Wagata Hibbah kuka take yi haka Aina'u Mumtaz dake shi namiji ne shi yayi dauriya, suna kaita mota Hibbah ta koma cikin gidan da gudu Mumtaz na kiranta ko ta waigo, sashen Hajiya ta nufa tana zaune parlor tana kallo sai ga Hibbah ta shigo ganin babu ciki ya sa ta san ba Hudah bace"

"""Lafiya za ki shigo min a fuja """

Katse ta tayi

"""Wallahi wallahi muddin na rasa 'yar uwarta a yau duniyar nan yayi mana kaWan wurin shari'a, wallahi ko Wan cikinta muka rasa sai na maka ki a kotu wani irin rashin imani ne wannan da rashin tausayi? Me ta yi muku da kuke so sai kun kasheta? Ki gaya min me ta taSa miki da kika Wauki karan tsana kika Waura mata?? Kawai don ta auri Wanki?? Kawai don ta taya ki son naki???"""

Hawaye take zubarwa har bata gani.

Hajiya ta kasa gane inda maganganun suka dosa

"""Ke babu manya ne a gidanku? Ko rashin tarbiya za. """

"""Ai Manyan ma suna suka tara wani babban bashi da maraba da Wan goye! A koyaushe sai ku fake da shekaru kuna zaluntar mutum ku ce yayi shiru saboda kawai kun girma..! Ki rubuta ki ajiye wallahi Allah idan har wani abu ya samu Hudah wallahi sai kin biya.."""

"Ta juya kawai ta fice, hajiyar ta mi™e ta biyo bayanta don yadda yarinyar ke zazzaro mata idanu"

tana rantsuwa ya kaWa ta.

Tana zuwa gate a kan Hudah dake lifeless kwance bayan mota ta soma sau™e idanu gabanta

"ne yayi wani irin faWuwa, Mumtaz tuni ya karSe key Win daga hannun Hibbah ya shiga mazaunin driver sun bar wurin."

"""Na shiga uku ni Tani!!"""

"Ta faWa hannayenta duk biyu a kanta ""Me ya sameta??"""

"Da sauri ta koma ciki a rikice tana kwala kiran Falmata sai dai har Wakin Hudah ta shiga babu falmata, taka tsantsin jini da tayi ya ja ta zame tayi mummunan faWuwa tana tsala ihu kugunta na amsawa, Dukda irin azabar da taji idanu tayi saurin kaiwa inda taji ruwa ya zamar da ita sai"

ta ci karo da jini da kaman ruwan mahaifa bata san ta rushe da kuka ba.

"""Na shiga uku! Innalillahi wainna ilaihi rajiun idan yarinyar mutane ta mutu na kaWe har buzuna"" Sossai take kuka, da kyar ta iya Mi™ewa a du™e take takawa tana kuka, ba kuka take saboda barazanar Hibbah ba ita dai ta san wallahi Hudah ta mutu ta shiga uku! Kai duniya! Yanzu fa ta gama ci wa yarinyar nan mutunci ashe tana fama da nakuda??"

"""Wayyooo Allahna! Allah ka bata lafiya ya Allah kar ka Wauki ranta da tarin alhakinta a"

"wuyanmu"""

****

"Dare ne amma bai kai ga tsala wa ba, kwance take cikin azabar da yayiwa duniyarta yawa turtsetsen cikinta na kallon sama, ya fi wata a yanzu bata iya baccin kirki, damuwa yayi mata yawa Dukda a yanzu tana samun cima mai kyau da kulawa ta fannin lafiya amma hankalinta ba'a kwance yake da Qasim ba, duk ta ™are ta lalace, kukan yau daban na gobe daban, zuciyarta ya kasa natsuwa da irin zaman da take na 'yan gidan yari cikin gidan gashi a ranta ta san da abu a ™asa, idan ba matsafi bane Alqasim Wan yankan kai ne kuma kwaWayinta shine ya"

ja mata.

"Fitsari da ya matse ta ne sossai ya sa ta mi™e da kyar ta Wauki buta ta nufi waje, ta san Alqasim baya nan amma tana fitowa ta ga Inuwa na shigewa Wakin Inna da a yanzu ko tari bata yi sai da"

"umurninta, zuciyarta ya kasa natsuwa a haka ta nufi kofar Window Wakin ta ma™ale"

"""Inna uwa kin tabbatar nan da awa ashirin da huWu zata iya haihuwa mu samu wannan jaririn?"""

Inna ta yi dariya

"""Ni fa na faWa maka Alqasim Komai na rayuwarka a hannuna yake hakan ya sa na san da"

"ranar zuwan gudan jininka duniya! Za ka yi kuWi kaman yadda kake so da zarar mun sadaukar da wannan jariri ga abin bauta ya WanWana za™in soyayyar kuWi daga uwar har uban zai biya maka bu™ata da gaggawa. """

Dariya ya shiga yi tana taya shi...

"""Bana fata aikin nan ya samu akasi inna uwa. Ke kin san irin gwagwarmayar da nayi na samu"

"tarin kuWi musamman na je cikin birni na dinga hayan motoci da kayan sawa wani ma a awa biyu dubu ashirin haka nake hayo mota in tafi hira har ta yarda zata aureni! Hayan iyayen bogi ma aiki, babu inda ya ban wahala irin gida Allah ya sa akwai abokina dake cikin masu gadin gidan wani mai kudin gaske a legos yake da zama gidan kuma sai a yi watanni shara kawai ke kawo ma'aikatan company su yi su tafi, shi ya amince ya ba ni hayar gidan da kuWi masu yawa har muka zauna na watanni biyu zuwa uku kema kin san ko da na dawo nan ba ni da ko sule duk ya ™are, saboda burina da nake son cikawa kuma mun yi nisa ya sa na koma babanta ya bani kuWi masu kauri, na haWa duk kayan da taje da su na sayar na soke kudin aljihu kin ga ai"

"duk wannan wahala da sadaukarwar da na yi ya kamata a ce na samu cikar burina """

"Da sauri Amal ta bar wurin ta shige bayi tana ambaton ""Innalillahi wainna ilaihi rajiun..."""

Jikinta babu inda ba ya rawa

Qasim da Inna Matsafa ne? Kenan kasa fita da tayi a gidan kafa ta suka yi? Me kalamansu ke nufi? Soyayyar da take yi wa auren mai kuWi da son kuWin Alqasim shi zai sa aikinsu yayi nasara idan suka kashe Jaririn da zata haifa?

"""kaicona! Kaicona ni Amal..."""

Cikinta ta rukunkume tana jin soyayyar yaron na ratsa ta kawai ta rushe da kuka

"""Allah ka taimakeni! Allah ka taimaki wannan taliki naka da bai san komai ba... Allah kar ka basu nasara a kaina ya Allah"""

"Kuka take yi bilhakki da gaskiya, idanunta ta kai kan ginin makewayin, sai ta juya ta koma Wakin ta haWa tsunmakaran kayanta tamkar mutum ne ke a kwance duk adu'ar da ta zo Bakinta yi take, a tsorace take ainun haka ta sake fitowa cikin sanWa ta koma bayin ta taka wani dutse tana ta adu'a ta samu ta tsallake Dukda wani irin ciwon kai da ya sau™ar mata da kuncin zuciya"

haka ta cigaba da Adu'a tana gudu babu waiwaye....

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

24

Ko da su Hibbah suka isa asibitin ™in karbar Hudah suka yi

"""wani irin rashin hankali ne zai sa ku ajiye mace cikin nakuda sama da awannin da basu da adidi tamkar waenda basu taSa shiga aji ba kuma bayan komai ya lalace ku dauko ta ku kawo mana ta mutu a hannunmu a ce laifinmu ne?? To ba da mu b..."""

Ihun Hibbah shi ya saka Nurse Win dake ta masifa ba ji ba gani shiru

"""Wacce iriyar macece ke da baki da imani da tausayi? Baki ganin halin da take ciki? Haka kawai da gayya za mu barta ne cikin halin nakuda?? Ko kin ga mun yi kama da marasa ilimi ne??"" Tuni faWa ya kaure Hibbah tana masifa tana kuka don rudewa, su kuma nurses Win sun ce ba za su karSeta ba tuni Aina'u ta kira momma tana kuka ta shiga bata labarin abin da ke faruwa, momman na zaune da Daddy da kuma Daddy Zubair ta mishi albishir na yafiyar umma gareshi"

kuma ya yi farin ciki sossai yana ta jerawa Hibbah albarka cike da

18 / 62