Chapter 56 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   56 / 62

165K to 168K   out of 184.1K words

isha sun gama saka sanyayyun turaruka masu masifar kamshi cikin burners da suke

"kusufa kusufa na gidan, ga kamshin sabbin furnitures ga sanyin Ac ga na turarukan wuta sai ya ba gidan wani soft and cool kamshi mai kassara gaSSai da saka kasala."

"Umma ta sa Hibbah sake wanka suka shirya ta cikin wani Atampha da aka yi wa dinkin straight gown mai kyau sossai ya ji stone works, gyalen da ya shiga da kayan ta yafa sai kamshi take zubawa yadda ya kamata matsayin Amarya, su Zaitoon fita suka yi Mommy da Umma suka saka ta gaba da sabon nasiha har sai da ta sake kuka, kaman kar su tafi don babu wanda ya zaci Hibbah zata yi irin kukan nan a aurenta duk yinin yau kuka ta yini yi har zazzabi na rufeta, jikinta ya Wauki zafi kuma yunwa take ji tun safe tea ne kawai cikinta idan wannan ya tambaya ta ci abinci sai tace eh wane ya kawo mata don bata jin cin samm wani masifar kewar Daddynta take ji kaman ta gudu ta koma, ashe haka aure yake? Ashe tana da rabon jin yadda kowace"

"mace take ji? Feelings nan daban yake, lallai aure ya tabbata ya™in mata."

"Tana nan zaune hannayenta na wasa da ™asan vail na jikinta Dukda irin zazzabi da take ji da ciwon kai ga faWuwar gaban da ta fara fama da shi tunda ta ji gidan ya Wauki wani ni'imtaccen shiruuu baka jin motsin komai sai Ac dake fita a hankali, motsi ta ji bata Wago ba sai da ta ji an"

buWe kofa an shigo a hankali ta Waga kanta sai ta ga shi ne ya shigo Wakin.

"Hannunshi ri™e da wani kyakyawar tray da ba zata ce ta san me akai ba, sanye yake da wani"

"boyel mai yanayi da ruwan kalar sararin samaniya da ya matukar karbar skin Winshi dinkin zamani haka hulan zanna da ya Wora akan soft hair Winshi kalar kayan ne, agogon hannunshi"

"Black ne da zoben azurfarshi, tun kan ya gama ™arasowa kamshinshi mai daaWi ya shiga ratsa"

"kofofin hancinta, har ya ™arasa ya ajiye tray Win kan tattausan rug da ke malale a Wakin, nufar ta"

"yayi sai bugun zuciyarta ya ™aru dab ita ya zauna sai yayi mata sallama, a hankali ta amsa."

Hannu ya sanya ya Waga gyalen zuwa saman kanta sai ya sake matsawa kan ta yi wani motsi

"ya janyota ya sanya cikin kirjinsa ya mayar da hannun a rufe, a tare suka sau™e kyakyawar"

ajiyar zuwa cikin wani kalar murya ya ce

"""Barka da shigowa gidan aurenki na har Abada Sugar, barka da matar ™warai, barka da matar kirki... Madallah da natsuwar zuciyar Al-Mustapha... You are my answered prayer Hibbah!"" Lumshe idanu tayi sai hawaye suka shiga zubo mata a bazata, bai san kuka take ba don bayanta yake shafawa a hankali sai da ya ji sheshekarta, hannunshi mai taushi ya sa a"

kumatunta ya Wago fuskarta

"""Subhallah! You are burning babe, baki da lafiya ne? Ina ke yi miki ciwo? Ko mu tafi asibiti?"""

Sai kawai ta sake kara fashewa da wani irin kuka ganin yadda ya rikice daga jin zafin jikinta.

"""Na kasa amintar da zuciyata da kalamanka, na kasa sakin jiki da ba™o yanayin da ya mamaye dukkan ilahirin jikina zuwa bugun numfashina, is this real? Shin wannan ma zai tabbata ko na wucin gadi ne? Bana so in sakankance cewa komai ya wuce wani abu da zuciyar Hibbah ba zai iya dauka ba ya faru. Tsoro nake ji MB ina tsoro sossai..."""

Ta ™arasa cikin shesheka.

"Yatsunshi ya sanya yana dauke mata hawayen cikin wani irin yanayi ya shiga cewa ""Kina kokonton soyayyata a gareki ne?"""

Yanayin da yayi maganan ya sanyaya jikinta ta du™ar da kai.

"""Duk mazan da suka shigo rayuwata sun shigo ne da manufa, ban taSa sa'a ba sai sau Waya shima ya kufce min ba tare da shiri ko tsammani ba, kana tunanin zan iya yarda da kalmar I love you kawai?"""

Ya tari numfashinta

"""Ban san ko na faWa miki ba hibba, amma ki sani duk namijin da zai iya samunki ya yi sakaci har ki suSuce mishi is an idiot."""

"Ta kalleshi ya gyaWa mata kai. ""Kin san mene?"""

Ta girgiza kai

"""Zan cigaba da faWa miki ina son ki har ki gamsu da cewa ke Win ce tauraruwar zuciyar Mustapha, wallahil azeem Hibbah soyayyata a gareki ba ta da iyaka. Na kuma yi miki alkawarin"

"kowani yini zan cigaba da sonki fiye da jiya har zuwa ranar da numfashina zai tsaya"""

"Komawa jikinshi tayi ta zagaye hannayenta a bayanshi sai ya karSeta yana matseta kaWan, zafin jikinta har a jikinshi ya fara ji sai ya Wagota."

"""Tashi ki ci wani abu mu yi sallah babe ki sha magani, you are sick"""

"Hannunshi ya sanya cikin nata ya Wagota har tsakiyar carpet Win suka zauna, foil Win ya buWe gasashen kaza ne da ke tashin kamshi ya buWe ya gasu har kashin yayi laushi, tsokar naman yake sabulewa yana bata tun tana ™in karSa yana lallashi har ta fara ci a hankali sai da ta koshi"

"kan ta kawar da kanta, sanyayyiyar fresh milk ya tsiyaya ya bata ta sha kaWan."

"""Za ki iya yin alwala?"""

"Kai ta gyaWa ""Oya je ki yi ki zo"""

"Ta mi™e cikin dauriya don har wani jiri take ji tana shiga bayin kuma zuciyarta yayi ta tashi amma haka ta daure tayi alwala ta fito, ko da ta fito ya tattare wurin shima da alama yayi alwala har ya shimfida musu fararen darduma tasss masu laushi, ta zo ta cire gyalen ta Wauki hijabi ta saka tana zame dankwalinta, raka'a biyu suka yi saboda ya san bata jin daaWi bayan sun idar ya dafa kanta yayi mata wasu adu'o'i kan ya mi™e sai ta zame ta kwanta a wurin ta dukunkune"

cikin hijabinta.

"Fita yayi chan sai ga shi ya dawo, ya sauya zuwa wasu Navy blue pjmas masu yauki riga da"

"wando, hannunshi ri™e da ruwa me rangwamen sanyi da tray Wan ™arami wanda magani ne a"

kai da cup.

"A gabanta ya du™a ya sanya hannu ya Wagota ya bata maganin ta sha, za ta koma ta kwanta taji yayi sama da ita, hannu ta sa ta zagaye wuyanshi kanta na binne a ™irjinshi har kan gado ya kwantar da ita sai ya mi™e ya nufi wardrobe Winta ya samo wani silk wine Color half gown na"

bacci me tsiririn hannu ya dawo.

"Tana kwance ta ji yana yaye mata hijabi bata motsa ba har ya cire, wani irin zabura tayi jin ya"

saka hannu bayanta yana zuge zip na rigarta&

74

"""Calm down babygirl! Zan taimaka miki ne ki cire wannan kayan ki yi bacci, I promise not to do anything other than that"""

"Ta Wan Wago gajiyayyun idanunta da suke cike da wani irin bacci, gajiya da ciwo ta kalleshi."

"Ya saki soft smile ba tare da ya shirya ba ganin tana mishi kallon wayo zai mata, ya Wagota"

kaWan zuwa jikinshi calmly ya ce

"""Me ya sa zan yi rushing Winki kina cikin wannan halin Sugarplum? You are mine only. forever"

"and always. I won't rush"""

Maganan sai da yayi sending chillness down through her spine.

Zame hannunta da ta ri™e nashi slowly tayi ya birkitota tare da matso ta sossai jikinshi lumsassun idanunsa da suka sake lumshe wa saboda abubuwa da suka carke mai na jifanta da wani irin kallo daya karya dukkanin garkuwar jikinta.

"Rufe idanuwanta tayi ahankali numfashinta na fita da sauri qirjinta na sama Yana komawa, tana jin shi ya zame zip Win yayi ™asa da rigan bayan ya cire mata ya saka mata wannan rigar tukuna ya zame under wear dake ™asan kayan, tattausan hannunshi ta sake ji kan fatar bayanta da ya sa ta kame a ranshi murmushi yake yana jin bugun zuciyarta har a jikinshi ya Salle hooke Win bra Winta a bazata ta ji hannun ya dawo ta kafadunta ya cire hannunayen sai ya mayar gaba"

slowly ya zaro bra Win idanunta ta ™ara runtsewa a kunyace.

"Ya riqo qugunta yaqarasa matso da ita cikin jikinsa, still idanuwansa dasukai wani laushi suna kanta, ta ™ara rintse idanuwanta tana jan numfashi wutan ya mi™a hannu ya kashe musu tare da jan burgo ya lullubesu, a kunnenta ya raWa mata"

"""Sleep tight Sugar"""

"Tun tana Wari Wari da tsoro har ta saki jiki bata wani jima ba bacci ya Wauketa, shi kam ya jima"

sossai yana tunanin Mum da hukuncin ta kan bacci ya sace shi rungume da ita.

"Shi ya fara farkawa da asuba, a hankali ya kai hannunshi wuyanta ya shafa jin ba wani zafi ya sa ya sau™e numfashi ya zame ta ya mi™e zuwa bayin ta yayi alwala ya fito, ko da ya fito a zaune ya ganta sai dai ta cukwikuye blanket din a jikinta bai ce komai ba bayan murmushi ya fita, da sauri ta sau™a ta shiga bayin tayi alwala ta fito ta saka hijabin da ya kai mata kasa daidai ya shigo kenan sanye da jallabiya ya ja su sallah, bayan sun idar ya janyota ya zame hijabin ya kwantar da kanta kan kafafunshi, hannunshi Waya a flat tummy Winta daya na shafa yiri yirin"

kitsonta ya ce.

"""Good Morning Hayatee"""

"Sai ta ji kunya ya kamata a hankali ta ce ""Ina kwana?"""

"Murmushi yayi ya ce ""How are you feeling?"""

Kai ta gyaWa mishi kan ta ce

"""Na ji sau™i"""

"""Good"""

Yadda yake sosa mata kai tana lumshe da idanu tun tana jinshi har wani baccin ya sake

"Waukarta, ya Waga ta chak zuwa gado ya kwantar bayan ya kwantar da ita ya gyara mata lullubi ya fita."

"Da kanshi ya haWa musu simple breakfast yaje yayi wanka tunda babu inda za shi Farar shirt da wata three quater Ash ya sanya sai ya zauna ya kunna system Winshi yana Wan duba Emails, ya fi 30mins kan ya mi™e yana rufewa ya nufi Wakinta Its already past 8 ya kamata ta ci abinci ta"

sha magani.

"Yana tura kofan wani sassanyar kamshi yayi mishi sallama, ya lumshe idanu ya buWe yana"

"saukewa kan gadon sai dai babu kowa kuma ta gyarashi tsaf kaman ba'a kwanta ba, idanunshi"

"ya fara zagaye cikin Wakin yana neman ta, chan ya hangota gaban madubi tana saka jewelries kanta na ga zoben da take sakawa a yatsanta ko buWe kofar bata ji ba sai mannuwarshi da"

"bayanta ta ji ya zagayo da hannunshi kan cikinta, duk su biyu idanu suka lumshe."

"""Kin tashi?"""

"Ta Wan gyaWa kai, ya saketa yana juyo da ita ta fuskance shi. ""Kin yi kyau"""

"Ta Wan yi murmushi kaWan ""Ya jikin?"""

Kan tayi magana ta ji hannunshi a wuyanta sai da ta Wan zabura yayi murmushi

"""Na ji sau™i"""

"""Masha Allah, mu je ki yi breakfast"""

Ya ri™o hannunta suka fito har dining da kanshi yayi serving nata kan yayi wa kanshi ya zauna

bai takura ta ba suka karya.

"Son yarinyar yake ji kaman zai mishi illah, duk idanunshi suna kan motsinta bini bini zai"

"tambayeta tana bukatar wani abu? Is she Ok, sai ta ji zuciyarta ya gama sallama mishi..."

"Wayanshi ne yayi ringing yana dubawa yanayinshi na Wan sauya wa don Abba ne, da kyar yayi"

gaining courage yayi picking.

Wani irin Mi™ewa tsaye yayi

"""Mene? Innalillahi wainna ilaihi rajiun yaushe Abba? Is it worst?"""

"Hankalinshi ba karamin tashi yayi ba, ta mi™e tsaye daidai ya sau™e wayan ta ri™o hannunshi"

"""Lafiya?"""

Ya haWiye wani abu

"""Jasrah ce wai ta ™one sossai a hannu"""

"Ai sai ta fi shi rikicewa tuni hawaye ya fara zubar mata, yau take so ta lallaSa shi ya Wauko mata ita Allah ya sa ba wani abu Mum tayi mata ba, da sauri ta juya zuwa Waki ta Wauko mayafi, car key kawai ya Wauka suka fito don driver Winshi ya bashi hutu saboda yana so ya huta da"

"iyalinshi sossai, fita suka yi."

"Tun da suka Wauki hanya Hibbah lokaci lokaci sai ta share hawaye, zuciyarta na mata zafi tana ganin kaman Allah zai iya kamata da shirun da tayi bayan ta san yarinyar na cutuwa, ko da suka isa Abba na daga waje shi da Mum, tun daga nan suke jin ihun yarinyar sai Hibbah ta sake"

"rikicewa Dukda shi ma bashi da natsuwa amma ya mi™a hannu ya ri™o ta, bai ce dai komai ba."

"Suna nan tsaye aka fito da ita, daga dantsen hannunta zuwa wrist Winta zagaye da bandage,"

"tayi yaraf kan gadon da suka turo ta, tana ganin Babanta ta fara mi™a mishi hannunta me lafiyar"

shi da Hibbah suka nufeta haka Abba.

"""Sannu Princess, Sannu!"""

"Ya faWa cikin wani yanayi, Hibbah kam har lokacin hawaye take, Dukda Jasrah na cikin azaba sai da ta murmusa ganin Hibbah, sai ta shafa kanta"

"""Allah ya baki lafiya Sannu"""

Wani Waki suka tura ta don an yi mata allurar rage zafi ana so ta huta a ga yanayin kunan don fatar wurin gabaWaya kwailewa yayi sai da suka je ma Hibbah da MB suka sake ganin wasu da suke daga cikinta duk sun duri ruwa digo digo dayawa.

"Da kyar Hibbah ta ajiye hankalinta bata haukace wa Mum ba don ta tabbatar cikin zaluncinta ne, gaishe da Abba tayi ganin jasrahn ta fara bacci ya amsa cikin kulawa Dukda ba wai ya sake bane, aka kirashi office akan ana neman shi sai kawai ya fice, ganin ya tafi Mum ma ta juya ta"

fice babu wanda yayi masa bayanin ta ya ta ™one.

Ran Hibbah ya sake zuwa wuya ta kalleshi tana hawaye.

"""Har yaushe? Har yaushe za ka cigaba da kau da kai yarinyar nan tana cutuwa?"""

"Kanshi dake wani irin sarawa ya dafe kan ya Wago yana kallonta cikin rashin fahimta ""Tana cutuwa Hibbah? Ta yaya? Tsautsayi ne f..."""

"""Ganganci dai, na tabbatar babu Tsautsayin da zai sa Jasrah irin wannan kunan, bata da rawan"

"kai bare biri biri don Allah ka buWe idanunka for once ka san da wa kake tare"""

Fuskarshi ya kame maganganunta sake ruWa shi suke.

"""Me kike nufi ne kam? Kina nufin da gangan a cikin gidanmu za'a ™onata haka? Haba Hibbah"

"kar kuma ki juya kiyayyar da Mum tayi miki zuwa something else mana"""

"Šan wara idanu tayi tana kallonshi, ranta ya fara Saci tace a Wan zafafe."

"""Sai yaushe zaka fahimci Mum ba sonka take ba? Sai yaushe za ka fahimci ita Win lumbu lumbu"

"ce wutar ™ai™ayi? Ka san irin kuncin da yarinyar nan take ciki k..."""

"""Shut upp Hibbah!"""

"Da tsawa ya katseta yana zare idanu, ta ja numfashi tana kallonshi sai kawai ya juya ya fice daga dakin da sauri."

Kan Jasrah ta mayar da idanunta tana jin sabbin hawaye na sake zubo mata.

"Wayanta ne ya shiga ringing, tana dubawa ta ga Ahmad ne."

Ta Yi mamaki Dukda ba chan ba dai sai ta Waga suka gaisa ya ce

"""Jiya Matata ke ba ni labarin abin da ya faru hope matar chan bata sake Waga muku hankali ba ko"""

Cikin karyewar murya tace

"""Ta sake Uncle Ahmad, Ya kasa fahimtar matar nan bata son shi yanzu haka fushi yayi daga ta zalunci Jasrah na yi magana, MB bashi da saurin fushi amma akan Mum yanzu sai ku yi fada ba tun yau ba na kula da hakan, Uncle Ahmad ya kasa gane bata kaunarshi bata ™aunar ko ganinshi"""

Murmushi Uncle Ahmad yayi daga Sangaren shi ya ce

"""Alhamdulillah da kika riga kika santa Hibbah, na jima da gane duk inda aka matsa da takurawa MB akan ya fahimci matar nan bata kaunarshi tsanar wurin yake ya kauracewa wurin, anan Nassarawa duk ya zo aka zage ta gabanshi ya tafi kenan sai mu mun nemeshi ina ganin kaman ba haka kawai ta barshi ba, matar nan hatsabibiya ce Hibbah, Makira wacce ba zata taSa gamawa da duniya lafiya ba"""

Muryarshi da ya fara rawa ne ya sa yayi shiru.

"Sai ta ji wani irin ™warin gwiwa, ta ji cewa duk makircinta sai ta kawo karshen ta, ba dai ta shigo"

gidan ba? Komai mai sauki ne.

"""Uncle Ahmad dama duk kun san wannan kuka bari ya bar Jasrah wurinta? Yarinyar is depressed damuwa yayi mata yawa da kananun shekaru, ka ga irin kunar da ta samu? I'm very"

"sure da gayya ta mata wannan muguntar"""

"""Na sani Hibbah ban kyauta ba amma ya zan yi? Mustapha ba zai taSa yarda ya rabu da ita ba, soyayyar karya da munafunci na Mum ya rufe idanunshi yana ganin bashi da kamarta a faWin duniya, na yi mamaki da duk umurnin da take bashi a kanki baya iya cikawa, Hibbah kin san Meyasa na dage aka Waura auren ku?"""

Ta girgiza kai kaman tana gabanshi.

"""Da na yi bincike na gano a kanki ne aka Waure Mahir kuma da taimakon Musty, wlh wlh da wata ce daban da sai dai ta sa ya taimaki Mahir kuma zai taimakan ya wanke shi, baya taSa tsallake maganarta aurensu da Anam rabi rigima ne akan Mum, har sakin ta ya taSa yi saboda Mum amma a kanki na ga sauyi sossai a yadda yake karbar maganan ta shiyasa na san ke ce za ki warware mishi wannan matsala da yake ciki, don Allah ki taimaka mana"""

"Ta lumshe ido tana barin hawayenta zuba, ko bai roketa ba ta dauri damarar kawo karshen"

Mum a gidan.

Sun tattauna sossai sai da ta ga tashin Jasrah kan ta katse ™iran.

"Dr ta ™ira ya zo ya duba ta ya ce za su iya tafiya amma za su na zuwa kullum a dubata har na kwana bakwai ana sake wanke ciwon, Hibbah tayi kuka har kanta ya sake fara ciwo zafin kuna kadan ma yaya babba yake ji bare 'yar yarinyar nan? Tayi Allah ya isa mata ya fi cikin chasbi, ko da ta fito ta dauka bai yi nisa ba amma sai bata ga motarshi ba."

"Ta kira shi 3missed calls bai Wauka ba sai kawai ta fito da jasran suka fita ta tare taxi suka wuce kai tsaye zuwa gida, har haraba ya shigo da su ta mishi transfer ta sau™o da jasrahn sai ta kalli motarshi mamaki ya kamata barin ma da ta shiga ta ganshi zaune a parlor hannunshi biyu dafe"

da kanshi wayanshi na gabanshi yana kallo kenan ya ga kiranta ya zaSi ™in Wauka.

Wuce shi tayi da Jasrah zuwa Wakinta ta kwantar da ita ta kunna mata kallon cartoon a system

Winta kan ta tambayeta me zata ci? Ta Yi mata alama bata gane ba sai Jasrah ta nuna mata

hoton indomie da aka hasko a cartoon Win kai Hibbah ta gyaWa ta fice daga Wakin zuwa kitchen

ya bi ta da kallo daga inda yake zaune.

"Indomie Win ta dafawa Jasrah guda Waya da egg ta kai mata har Waki, da kanta ta shiga bata tana kallon cartoon har ta cinye ta sha ruwa da magani, Hibbah ta fice

56 / 62