Chapter 29 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   29 / 62

84K to 87K   out of 184.1K words

gida kai tsaye.

"Ita da Mommy suka fi rayuwa cikin gidan don Daddy ba mazauni ba ne, Nasir kuwa sai dai ta jiyo suna waya da mahaifiyarshi shi kuma Abdul ba shigowa yake ba a yanzu kullum ma yana Sangaren shi ko wurin aiki, idan wani abu ya shige mata duhu a karatun har kuka take idan ta tuna yadda Nasir ke taimakonta, wani lokaci ta haye wani lokaci ta faWi haka ta cigaba da gurgurawa har lokacin da aka diba na auren su Aina'u ya iso, a yanzu ta rage waya da mutanen gidan sam hatta Hudah sai su yi kwana biyu kan su gaisa, tana kallo Aunty Kubra na ta shirye- shiryen tafiya Kano bata ce komai ba, Zaitoon ma ta zo gidan don su haWu su wuce ranar da"

Aunty za tayi booking flight Hibbah ta ce

"""Ku biyu fa za ki yiwa Mommy"""

Kallonta ta yi

"""Ban gane ba? Kina nufin ba za ki ba Hibbah?"""

"Kai ta gyaWa ""Saboda?"""

"""Ina da wasu tests masu zafi a kwanakin idan na bari na tafi zan iya samun matsala"""

"Ta faWa ko a jikinta don bata shirya zuwa abinda za'a so kasheta ba, daga nan inda take idan ta yi musu Adu'a zai same su har i da suke don haka ta ce Allah ya basu zaman lafiya, haka Aunty Kubra tayi booking su biyu ba don ta gamsu da hujjar Hibbah ba suka wuce Kano, ko a jikinta ta cigaba da karatun ta da aka bada hutun christmas da New year ta cigaba da zama a gida cikin neman abinda zai mantar da ita wani matsala ko damuwa ta shiga kallon Series na The"

Originals kuma tana jin daaWinshi ™warai..

Satin su Aunty Kubra biyu suka dawo ita dai ta ™ira amaren waya ta musu Allah ya sanya alkhairi kuma da Su Zaitoon suka yi ta posting pictures na bikin duk ta yi ta resharing a nata status Win har yanzu kawar da za ta ce ta yi a jami'a daya Kaosara suma good terms sossai ranar da ta kunce mata shine ranar da ta ba wani guy dake ta bibiyarsu contact Win Hibbah tayi

mata kaca-kaca da sai da ta ji tsoro tayi ta ba hibbahn ha™uri shima ta tsefe shi tsaff.

"Ko da suka gama First semester 400 dole ta je Kano saboda riskar rasuwar mijin Umman Najeeb, ta ji musu rasuwar sossai ta tausayawa su Nihla, ita da Momma suka je gaisuwar ita"

kam har kwana ta yi a gidan Washegari ta koma gida a ranar Momma ta ajiyeta.

"""Wai me kike nufi ne Hibbah?"" Ta mata kallon rashin fahimta ""Me ya faru Momma?"""

"""Tambayata ma kike? Yanzu kam na kula da gayya kike ™in zancen aure... Haka za ki zauna ˜annenki kowacce na shiga daga ciki tana barinki? Aina'u fa ciki ne da ita mai girma, Hudah har ta yi uku kowa na ganin ni nake Waure miki gindi kike zaune a gida har yanzu to ba zan iya ba, idan ma korar samarin kike gwara tun wuri ki san na yi kina ji na ko? Ba Za ki gama karatu ki cigaba da zaman legos ba sam"""

Fuskarta a turbune ta ce

"""Haba Momma ashe kema kin fara daukar maganganun mutane na rashin kan gado? Auren nan fa lokaci ne ki bari lokacin yayi ai zan yi"""

Cikin ko oho ta yi maganan.

"""Hibbah ko da lokaci ne akwai niyya don haka ki Waura damara"""

Ta Wan taSe baki

"""Amal da Nadiya za su Waura aure watan goben azumi da za'a shigan nan"""

"Ta sake taSe baki cikin ko in kula tace ""Allah ya basu zaman lafiya"""

"Momma ta amsa da Ameen ganin ko a jikin hibbar, numfashi ta sau™e tana kallo Hibbar ta fice."

"Kwananta uku tana zirga-zirgan gidan su Umma kan na hudu ta tafi Gidan Hudah, daga ita har yaran sun yi matu™ar murnan ganinta suka rungumeta suna tsalle, ta kalli ™anin nasu mai kama da babanshi tayi pecking goshinsa"

"""Allah ya kare ka da mugun halin maza"""

Hudah tayi murmushi

"""Wani irin Adu'a ne wannan?"""

"""babban Adu'a da kowani namiji ke bukatar nanaci tun daga za in goyo"" ""Hibbah me kika Wauki maza ne?"""

"""Duk wani ma'auni da zan auna abin da ke raina dangane da su yayi kaWan don haka ki kyaleni"

"tun kan ki Sata min mood"""

Hudah ta ce

"""Hibbah ba duka bane suka taru suka zama Waya kar ki yi musu kudin goro kin ga Babansu Amna wallahi duk inda zan fasalta miki ya wuce nan, shi Win tamkar tsani ne a rayuwata da yake Waga ni zuwa kololuwar daraja, zan iya ce miki a zamanmu na shekaru biyar din nan da muke ciki bayan rigimar mahaifiyarshi a baya bamu taSa samun babban matsala a tsakaninmu ba, akwai irin su dayawa masu son cigaban matansu, na gama karatu na gama service kafin Daddy yayi maganar sama miji aiki Mu'azzam ya kawo min appointment kuma aiki mai kyau, a haka albashina bai taSa taSawa ba kuma bai taSa bari na sayi ko pad bane da albashina, ki"

"kyautata mu..."""

"""Na ji Hudah kuma na miki murna har ™asan raina, tunda ke kin samu ni ba sai na dami kaina"

"ba"""

"""kin manta hadisin da yayi magana kan falalar 'ya'ya wurin iyaye? Su Win fa rahama ne ta ya za"

"ki same su idan kina ™in batun aure?"""

"""Ga naki ai su Win ma nawa ne ko ba za su min Adu'a ba idan na mutu?"""

Ganin tana kokarin juya zancen zuwa mai zafi ya sa dole Hudah ta kyaleta don ta kafe kan ra'ayinta.

"Ta jima a gidan tare da yaran amma bata bari Mu'azzam ya dawo ya sameta ba tayi tafiyar ta, bata je Gidan Aina'u ba don gudun abin bacin rai sai ita ne ma ta sameta a gidan ranar da ta zo ""Yaya Hibbah shine ko ki zo gidana?"""

"""Raba ni! Kin manta gidan surikai ne? Ko kina so a fara yi da ni a gari?"""

Aina'u ta Wan yi saka ka

"""Saboda kin zo gidana Yaya Hibbah?"""

"""Saboda dai bai kamata ba ina buduruwa a ganni gidan kanwata matar aure"""

"Duk inda Aina'u ta fito sai ta tare a karshe kuma bata je Win ba, haka ta koma legos ta shiga final semester Winta watanni uku gaba suka gama a ranar ne ma momma ke sanar mata haihuwar Aina'u da kuma auren Su Amal da aka Waura ta musu murna tace za ta kira su duka"

anan ma sai da Momma ta sake maganar aure don yana damunta kwarai duk sadda ta tuna.

"Azumi a legos tayi shi tsaff ta ™i zuwa Kano, bayan sallah suka shiga camp inda ta sa Daddynsu"

Abdul Win ya yi hanyar da zai yi aka barta nan legos kuma PPA Winta ya zama MB MUSTAPHA AUTOMOBILE INDUSTRIAL LIMMITED

"Ranar da taje reposting Director Win ya ji daaWin ganinta sossai tuni suka yi accepting Winta inda wannan karo ya barta a main branch Win son ta koyi sauran ayyukan, a nan office dinshi ya fara ajiye ta da team Winsu ta fara aikin daga nan a hankali ya fara fahimtar irin kaifin basirarta sai ya tura ta design and strategic team don suna bukatar mai irin kwakwalwarta, ranar da aka kaita desk na musamman aka bata da system, akwai ma'aikata dayawa a Sangaren daga chan sama"

kuma akwai karamin office na glass da katon table mai dauke da system da wasu takardu.

"Daga inda take tana iya hangar namijin dake zaune a wurin haka shima da zai Wago zai iya ganin kowa a Sangaren, wata matashiya da za ta iya girman ta ta ce mata"

"""Sannu"""

"""Hi i am Raliya and you?"" ""Hibbah"""

"""Nice meeting you"""

Ta mi™a mata hannu suka gaisa daga nan ta mayar da hankalinta kan aikinta.

Chan ta ga duk sun mi™e sun tsaya Wago kai ta yi sai ta hangi matashi Wazu ne ke fitowa hakan

ya sa duk suka tsaya a tsaye itama ta mi™e har ya zo ya fita

"""Waye wannan?"""

Tayi tambayar tana kallon Raliya

"""Kanin mai kamfanin shine babban manager na nan, Mahir Bashir Mustapha amma idan baki sani ba za ki dauka shine mai kamfanin don karfi da yaji shima MB MUSTAPHA ake kiranshi ga"

"izza da jiji da kai fiye ma da asalin MB MUSTAPHA Win."""

"Hibbah ta Wan taSe baki daidai lokacin da yake dawowa idanunshi suka sau™a a kanta, a hankali ya cigaba da binta da kallo tana dai tsaye amma sam ba shi ma take kallo ba bata sani ba gabanta ya iso ashe Wago kan da zata yi don ganin ko ya gama wucewan ta koma ta zauna"

sai suka haWa idanu.

"""Wa ya kawo ki nan?"""

"Yayi tambayar a yatsine kaman ba zai yi ba ""Director HR"""

"""Meyasa ba'a kawo min record naki ba? Meyasa Director ke shiga min hanci da kudundune?"" Cikin masifa yayi magana ranta a haWe fuskarta ba digon fara'a jin irin hargagin da yake yi tace ""I am just a Co-member not a permanent staff kila shiyasa"""

Tsaki ya ja da karfi ya juya ya bar wurin ta taSe baki tana zama wannan kam idan nuna isa da

gadarar ™anin ya kai haka Allah andi yayan kuma gaskiya yaya Nasir ya yi kokarin aiki da su.

"Har aka tashi bata bar kan desk da aka ajiyeta ba don aiki Raliya ta haWa ta da shi take ™arasa mata tana da fahimtar mutane sossai da kuma yanayin wuri, ta karanci Raliyar akwai son banza da son nuna ikon da bata dashi, ta karbi aikin ne ba don ya zama dole ba sai don bata son zaman shirun."

Shi kuwa wanchan masifaffen bata san dalilin da ya sa duk ta Waga ido daga inda take za ta ga

yana kallonta ba.

"Ha™i™anin gaskiya bata ji daaWin Service kaman IT ba ba kuma don yawan aiki ba a'a sai don waenda suke zagaye da ita ta ji bata yinsu sam, Allah Allah take ta gama ta bar musu companyn, ri™e kanta take kar ta zabgawa Mahir Win nan rashin mutuncin da bai taSa gani ba a rayuwar sskaltar shi, ita kuma Raliya ta fara jin haushin Hibbah ganin har ta saba da Director HR sossai ga Mahir da yanzu ko waye ne yayi mishi aiki zai ce bai yi ba a ba Hibbah ta gyara ta kawo mishi, har allowance suka ™ara mata ga ma'aikatan sashen kowa mutunci take da shi hakan ya darsa haushi da tsana nata a zuciyar Raliya ba tare da ta bari ya fito fili ba kuma tana"

rikewa a ranta ne saboda sanin kwana kusa Hibbahn za ta bar su.

"Bata taSa ganin asalin MB MUSTAPHA Win ba kuma bata taSa tambaya ba, hasali ma attitude"

"na ™anin shi ya sa ta tabbatar shima duk halinsu Waya, fuska ne kawai Mahir bai samu cikakke daga gareta ba amma da yanzu wani batun ake."

Yau dai ya shirya tsaf don nuna mata abin da ke ranshi game da ita don haka ko da ta zo zata yi sign out ya ce ta jira yana son bata wani aiki.

Tun karfe biyar har shidda da wani abu tana jiran shi sai da kowa ya bar wurin kan ya Wago ya

dube ta ta sake tamke fuskar tamau da har ya ji shakkarta sai dai ya dake ya shiga magana....

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

39

*TWO PAGES NA SO YI NA GAMA WANNAN NA YI NISA A 40 KUMA BACCI YA CI KARFIN

IDONA DA SAFE ZA KU JI NI IN SHAA ALLAHU. BABU EDITING A LALLAA*

"""ummm wani Wan aiki ne anan nake so ki je ki ™arasa, it's a proposal ga nan topic Win sai ki fidda duk abin da kike gani ya dace"""

"Ya faWa, sossai ta mishi kwarjini yadda ta kame fuskan ya Wan sa ya sha jinin jikinshi don haka"

ya fasa niyyarshi zuwa wani lokaci.

"Bata sake fuska ba amma ta karSa ""Zuwa yaushe?"""

"""Next week nake bu™atarshi but please yayi kyau as always"""

Kai ta gyaWa

"""Have a good night Sir"""

Ta faWa tana Mi™ewa har ta ri™e handle na kofan yace

"""Ammm would you mind na yi dropping Winki off?"""

"Bata waigo ba tace ""Thanks am with a car"""

"Daga haka ta fice tana jan tsaki, don dai aiki ne ya sa zata yi saboda tana jin daadinshi yana debe mata kewa yana kuma mantar da ita duk damuwowinta shiyasa idan tayi Win sai ya fita"

daban.

Kai tsaye gida ta koma bayan tayi wanka ta ci wani abu ta fara reshearch Winta kan proposal Win sai da dare yayi sossai ta kwanta da safe ta sake fita aiki.

"Ta Yi spending memorable time a service Dukda irin matsi da ta fuskanta daga Raliya ga yawan sa idon Mahir hakan bai hanata enjoying moments Win ba, bata damu ba don babu wanda ya taSa hailing nata ko noticing irin iya aiki da kaifin basirarta ba ta ji daaWin samun baje irin basirarta da take gani aka barta sai ta chanza musu companyn nesa ba kusa ba, sati biyu ya saura mata POP ba ita kaWai ba har Raliya daaWin barin Hibbah companyn take ji don tana ga wanzuwarta a nan Win ba karamin barazana bane ga ita, yarinyar ta fiye shiga mata ido gashi a"

"komai baka isa karawa da ita ba, very classy nd intelligent she's just juleous of her in all ways."

"Kiranta Mahir yayi, ta gama abin da take kan ta nufi office Win tun da ta doso ya zuba mata ido komai nata na sake tafiya da imaninshi yana motsa asalin namijin da yake, da kujera ya jinginu yana juyawa a hankali har ta iso, ya rasa yadda zai yi su saba Dukda ayyuka masu yawa manya da yayi ta sakata tana yi kuma komai na tafiya mishi yadda yake so bata taSa sakewa ko wani hira ya shiga tsakaninsu ba, tana gama bayanin ta zata fita kuma fuskar nan babu wani"

walwala.

"""Ga ni"""

"Ta faWa daga tsaye ""Sit please"""

Ta zauna

"""Na ji 2weeks kachal ya rage miki a wannan company?"" ""Eh"""

"""What if na ce zan yi retaining Winki da matsayi mai girma? I like you, your confidence, your talent komai na aiki da tsarinshi kin iya delivering sannan blindly kin yi min hanyar samun kudade masu tsoka ba tare da saninki ba, i would like to repay you da samar miki permanent"

"aiki da mu gaskiya"""

Ya zaci zata nuna farin ciki da zakuwa sai ya ga har lokacin fuskar nan kadaran-hadaran

"""Zan yi tunani akan hakan but ba lallai ba because am not living here so i've go back home if necessary"""

Yayi mamaki

"""Kina da wani damuwa ne Hibbah?"""

Ta Wan mishi kallon me naka? Kan ta girgiza kai

"""May i have your contact? As ur boss ya kyautu idan kina da wani matsala ko financialy ko personally just ki min magana i would like to help u out"""

"""I am sorry but bana tunanin zan bukaci ko Waya, can i take my leave?"""

"Wacce iriyar yarinya ce wannan? Me take ji da shi? Ya yiwa kanshi tambayar idanunshi na a kan bayanta har ta bar office Win, lip dinshi na kasa ya datse yana sake jin kwalamarshi na"

™aruwa a kanta dole zai san abin yi tabbas.

Director HR ke presenting wani Wan aiki gaban Marketing manager bayan sun gama batun aiki Marketing manager ya dube shi

"""Director ka kula watannin nan irin cigaba da muke samu a wannan company? Shi fa karan kanshi Chairman yabon Manager yake da sabbin tunanukanshi akan harkar kamfanin nan"""

Director yace

"""Da ya san ba shi yake aikin ba sai ya yi mamaki kuma ranshi idan yayi dubu sai ya Saci, you know him baya son wani ya Wauki Credits na wani a aiki, zakewar Mahir na nuna tamkar komai idea dinshi ne"""

"Marketing maganer ya gyara zama ""Seriouly ba shi yake yi ba?"""

Murmushi Director Win yayi

"""Ba shi bane wata Corp member ce Hibbatullah Mudassir Madaki young lady sai brains, i just"

"kept quite kar ya ce an shiga tsakaninshi da Wan uwanshi but with time i hope Chairman ya fahimta ba shi ke yi ba"""

"""then we have to retain this girl... I can't believe Corp member will have this kind of business"

"strategy Musamman a harkar ™arafa"""

"""Thats what am trying, komai nata ma na gaban Chairman da zarar ya saka min hannu shikenan we would recruite her"""

Kai Marketing manager yake gyaWa wa cikin Fatan ta samu gurbin aikin don ba za su so ta

"subuce ba, daga nan kowa ya koma kan aikinshi."

"Bayan kwana biyu kuwa tana zaune tana wani aiki ta samu ™ira daga Director Win, barin komai tayi ta tafi office nashi inda ya yabawa aikinta kuma ta ji daaWi don kaman shi ne kadai yake noticing Winta a kamfanin a wurinta, ya kuma damka mata offer mai dauke da sabon salaries da ya bata dumbin mamaki, fara'arta bai boyu ba"

"""Thank you sir... Thank you so very much"""

"""You deserve it Miss Mudassir just keep on with ur hardwork"""

"Ta sake mishi godiya ta mi™e ta fita ya bita da kallo don ganin Wiyar cikinshi yake mata, itama ta tafi da yabon kyaun halinshi Dukda ba musulmi ba very nice dattijo."

Bata faWawa kowa ba ta zo ta shigar da shi k

"Cikin desk Winta, ganin lokacin break Winsu ya yi kuma ma It's time for Zuhr prayer ya sa ta Wauki paper bag Winta mai dauke da lunch Winta da kuma hijab ninkakke mai tsafta da kamshi ta fita, kai tsaye masallaci taje Sangaren mata tayi alwala ta gabatar da sallah kan ta gyara fuskarta ta mayar da accesories Winta ta Wauki abincin ta nufi dining Dukda akwai tsaftaceccen abinci kuma mai rai da lafiya da ake serving ma'aikatan ko wani lokacin lunch ta fi son nata dai"

na gida saboda yanayin kyankyaminta.

"Kuma doka ne bayan snacks ko ruwa ba'a yarda kowani ma'aikaci ya ci abinci cikin wurin aiki ba, idan ba zaka je lunch room ba akwai kananun kitchens kowani department mai dauke da frigde su coffee maker na babban table da zaka iya zama ka ci abinci, nasu Win shima bata son zuwa don wasu ma'aikatan department nasu maza da kan zauna a wurin kuma sun fiye kallo"

wanda hakan a yanzu ke pissing Winta off don gudun rigima ya sa bata zuwa.

"Tana zama bata fara cin abinci ba wani dan department Winsu

29 / 62