Chapter 48 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   48 / 62

141K to 144K   out of 184.1K words

ne?"""

"Kanta ta du™ar tana wasa da hannayenta cikin kokarin mayar da kukan dake taho mata, sai"

kawai ta rungume mommyn tana mai barin hawayenta zuba

"""Zan yi matukar kewanku mommy, har abada kuma nan ma gida ne a gareni, zan dawo in shaa Allahu"""

Mommy ta saketa

"""Toh Allahu ya sha"""

"Ta mi™e suka sake sallama kan ta fice mommy ta raka ta har mota tana mamakin sudden tafiyar na Hibbah, amma bata tsawwala ba kaman yadda hibbar tace nan Win gida ne da zata iya zuwa a koyaushe ta tafi a koyaushe amma duk da hakan tana matukar jimami da tafiyar Hibbahn don"

bata ga alamun dawowa a yanayinta ba.

"Ita kam Hibbah tana isa Airport ta gama duk wani abu da zata yi ta samu wuri ta zauna tana jiran jirgi, tunda ta zauna ko waya bata kunna ba, wani irin kewa da damuwa ne ke kara rufeta a duk sadda zuciyarta ya raya mata babu lallai fa ta dawo shin hakan shi ne daidai a wurinta?"

Tana ba kanta tabbacin cewa ba kuskure bane amma zuciyarta na karyata zancen

kwakwalwarta.

"An yi anouncing isowar jirginsu ta mi™e rike da handbag ta nufi hanyar da za su bi don isa ga kofar jirgin, tana tafiya ne kaman ba zata kai ba har ta isa mazauninta ta zauna tare da Waura belt, tana nan shiru har jirgin ya fara kokarin tashi sai ta sanya hannunta ta rufe fuskarta tana sakin tsiririn kuka, ji take kaman ta yi mantuwa, ji take kaman ta bar wani abu mai matukar muhimmanci na rayuwarta anan amma babu waiwaye a gareta hakan shine natsuwar da zata"

iya sama wa kanta.

"Tafiya ne da ta yi shi cikin wani mummunan yanayi don kan ta isa Kano sai da wani zazzafar zazzabi yayi nasarar rufeta duk yadda take kokarin dauriya kasa wa tayi, na gefenta babbar macece ta kira First aid aka zo aka bata magani amma dai ba wai ta ji sau™i ba haka ta cigaba da rawar Wari bayan an sau™a ™asa tafiya tayi sai a wani emergency bed aka saukar da ita sai asibiti da wayanta aka yi amfani aka kira Daddy, ya shiga mamaki kwarai ko da ya samu"

wannan labarin tuni ya mi™e Momma dake tare da shi a lokacin tace

"""Lafiya kuwa Daddyn yara?"""

"""Ba ™alau ba, Hibbah tana kwance asibiti babu lafiya"""

Cikin mamaki da kaWuwa tace

"""Hibbah kuma? Yanzu legos Win zaka? Jikin yayi tsanani ne?"""

Ya girgiza kai

"""Tana nan Kano, a cikin jirgi ne ciwon ya kamata"" ""Kano???"""

"""Kin ga yanzu ba lokacin tambaya ba ne Fatima za ki tashi mu je ne ko in yi tafiyata?"""

"Ya ™arasa zura jallabiyarshi ya Wauki car key ya fice, dole ta zura babban hijabinta ta Wauki waya ta bi bayanshi suka bar gidan ba tare ma da kowa ya sani ba."

A hanya ta shiga kiran Yayarta

"""Dama yanzu nake shirin kiranki, ina ta neman Hibbah bana samu ta isa lafiya ko?"""

"""Hmmm da sau™i dai Yaya Kubra, me kuma ya faru a legos Win? Bata sauka jirgi da kafafunta ba tana chan kwance ba lafiya muna hanyar asibiti kenan"""

"""Innalillahi wainna ilaihi rajiun da ma sai da na raya a raina ba ™alau ba, tun da Hibbah ta tafi wallahi na kasa zaune na kasa tsaye, Fatima ko wani abu ne muka yi mata a rashin sani? Na san dai a yanzu bayan mu babu wani da zai iya Sata mata rai haka ba samari take kulawa ba"

"ba komai ba"""

"""Haba Yaya kubrah har Hibbah ta kai don kin Sata mata ta tattara ta bar legos? Kila dai wani abin ko cikin ba™in hali da ta Wora wa kanta na miskilancin banza ko 'yan uwanta kullum a complain da ita suke"""

"""Ku ™arasa dai asibitin sai mu yi magana hankalina sam ba'a kwance ba"""

"Ta katse wayar tana mita, Daddy ya waigo ya kalleta."

"""Meyasa kike haka ne ni kam Fatima? Yarinyar nan ba kya duba halin da ta tsinci kanta na kaddarorin rayuwa daga wannan sai wannan sai wannan ke kullum a baibai kike kallonta ba dole ta janye jiki da ku ba? Kina abu kaman ba ke kika haifeta ba don Allah?"""

Ranshi a Sace yake maganan yana jin haushin yadda take handling matsaltsalun Hibbahn.

"""Wani lokacin Alhaji yarinyar nan zantukanku take ji take kara sakankancewa da tutiyar ita ba za ta yi aure ba, kaddara ba ita ta fara dorawa kanta ba? Duk da bata aikata abin da ta aikata a baya ba da yanzu hankalinta kwance tana gidan wani, a kanta aka fara heartbreak? Zuzuta lamarin da kuke shi yake kara bata jin daaWin yadda take so wlh, yanzu ka ga yadda Yaron nan Usaib ya zo yake ta magiya da a aura mishi ita ko shi aka aurawa ai bamu faWi ba sai taje tayi ta"

"ha™uri kowa ma ai hakurin yake"""

"""Kin san Allah Fatima?? Idan har kin san kalar maganganun da za ki cigaba da yi kenan zan"

"sau™e ki ki nemi adaidaita ki koma gida, wallahi bakin ciki nake ji wa Hibbah idan na tuna ta bar"

"legos ne kila don ta samu natsuwar zuciya amma za ta zo tayi karo da ke"""

"Tayi shiru bata ce komai ba don ta kula ya gama harzuka, ba zata ce bata jin zafin abin da ke faruwa da Hibbah ba amma da zata natsu tayi auren ai da komai ya wuce amma ita ce koyaushe Waga hankali akan soyayya, tana ji Daddyn na cewa ba'a isa a takura mata a gidan uban ta ba kuma Usaib idan ba ita tace tana son shi ba babu mai aura mata shi, tana shiru har"

suka isa.

Likitan dake kanta suka samu ya tabbatar musu stress ne da rashin bacci kaman akwai tarin

"damuwa a lamarinta don haka tana bukatar hutu da kulawa, idan ruwan jikinta ya ™are ta farka"

za su iya tafiya.

"Daddy na zaune kan plastic chair rike da hannunta yana ta kallonta cikin tausaya wa zuciyarshi fal Adu'o'i yayinda Momma ke zaune daga waje tana waya ne da Yaya Kubra sai da ta tabbatar ta kwantar mata da hankali kan suka yi sallama, ta jima zaune wurin kan ta mi™e ta shigo ta"

"zauna chan kan wani cushion dake Wakin, Hibbah bata farka ba sai wuraren 1 na dare."

A kan mahaifinta ta soma sau™e idanu sai ta lumshe ta sake budewa very weak tace

"""Daddyna?"""

Ya amsa da murmushi

"""My princess kin farka? Sannu ko? Ya jikin? Ina ke yi miki ciwo?"""

"Ta saki murmushi cike da ™warin gwiwa da jin daaWin kulawar mahaifinta. ""Babu ko ina Daddy"""

Ya mi™e ya fice Momma dai da kallo take bin su tana girgiza kai.

"Har Daddy ya dawo bayan sannu da tace mata wanda sai a lokacin ne ma Hibbah ta san Momma na Wakin itama tace mata yauwa basu ™ara magana ba, da likita ya dawo bayan ya gama dubata ya tabbatar za su iya tafiya ya kuma ce su samu wani abu su tabbatar ta ci kar ta"

kwana da yunwa sannan a kula da ita sossai.

"Da taimakon Daddy ta sau™o sai dai bayan ta daidaita tace mishi zata iya tafiya, ya sake ta"

"suka jera a hankali zuwa mota Momma na biye da su a baya, shi ya buWe mata mota ta shiga Momma ta shiga gaba ya zagaya ya shiga suka fice daga asibitin garin shiru."

"Har suka isa babu mai magana a motar, karar shigar su shi ya mayar da hankalin Umma kai da"

"take daga sashenta ta farka fitsari, hijabi ta zura ta sau™a ™asa kan ta fito sun sau™o..."

"""Alhj lafiya kuwa? Daga ina da tsakar daren nan?"

"Ta faWa bata kula da Hibbah ba, cikin damuwa take tambayar. ""Hibbah ce ta iso garin ba lafiya shine muke je daukota daga asibiti"" ""Innalillahi! Hibbah??"""

"Sai a lokacin ta kalleta ta tafi ta kamata ""Sannu Hibbah, ya jikin?"""

Murmushi Hibbah tayi hakika tayi matukar farin cikin ganin Umma matsayin matar Daddy a karo

na biyu za kuma ta so ta zama ta daban cikin zuciyar Daddy ko don chanchantarta da hakan.

"""Da sau™i Umma"""

"""Mu je ki watsa ruwa ki ci wani abin"""

"Janta tayi zuwa sashenta yayinda Momma da kuma Daddy suka wuce sashenshi, hankalin Daddy a kwance don ya san Umma za ta kula da ita sossai fiye ma da Mommar."

"Aiko suna zuwa sama Wakinta ta kaita ta shiga toilet ta haWa mata ruwa mai dumi. ""maza shiga ki yi wanka bari na duba miki kaya wurin Nihla sai kuma abin da za ki ci"" ""Umma tea kaWai ya wadatar please"""

Ta faWa a hankali tana kokarin shiga wankan.

"Umma ficewa tayi zuwa Wakin Nihla dake ta bacci ta zaro mata wani sabon riga marar nauyi na bacci dogo ne daga nan ta wuce kitchen na sama ta haWa mata tea mai kauyi tayi sandwich ta haWa mata dashi kan ta Wora a tray ta koma Wakinta ta samu Hibbah na kwance bakin gado, idanunta a lumshe."

"""Tashi maza ki sa kaya ki ci wani abin"""

Mi™ewa tayi zaune ta karSa ta ci kaWan ta sha tea Win sossai kan ta saka rigar.

"""Hau gado ki kwanta kan da safe a gyara miki Waki"""

"Ta hau kuwa ta ja bargo ta lullubu tare da lumshe idanu amma ta san ko da gigin wasa bacci ba Waukarta zai yi ba, chan ta kai hannu ta dafe kirjinta idanunta runtse tana ambaton Allah don wani takure wa da yayi wuri guda yana neman illatata, da kyar tayi bacci don tana ji har karfe"

uku da rabi da Umma ta farka kan baccin ya Wan sace ta kaWan biyar kuma aka kira sallah

umma ta tashe ta tayi sallah.

Kanta na sarawa haka ta shiga tayi alwala ta zo ta gabatar da sallah kan ta sake komawa gado.

"Ba ita ta farka ba sai karfe goma na safe, ita kaWai ce a Wakin don haka ta sau™a ta shige toilet tayi wanka ta fito sanye da towel amma ta Wora babban hijabin umma a kai, tana fitowa Umma na shigowa cikin yanayin marar lafiya tace"

"""Umma ina kwana?"""

"""Lafiya ™alau Hibbah ya jikin dai?"" ""Da sau™i sossai Umma"""

"""Ga rigar Nihla sabo ne sai ki saka Daddynku ya aika Airport a karSo miki luggage Win ki"" Kai ta gyaWa ta karSa tana godiya ta saka bayan ta Wan shafa mai ta shafa humrar Umman,"

"kasancewar bata da wani auki har chan abayar bai mata kaWan ba, cib Winta gyalen ta Wora a kanta sai ta bi bayan umma da ta fice ta barta ta shirya, tana saukowa daga stairs idanunta ya"

sauka akan Nihla da take kuka Umma kuma na kallon TV ba tare da ta ce komai ba.

"Dakatawa tayi tana karewa yanayin kallo ""Umma ba za ki yi magana ba?"""

Nihla ta sake faWa cikin kuka.

"""To me kike so in ce eye? Zan ce ki je ki rama ne? Ke na rasa Meyasa baki da juriya ko kaWan, ba a komai ake mita ko ™orafi ba na faWa miki ba sau Waya ba ba sau biyu ba, Hajiya Kamila bacin ran nan take so ta gani shiyasa a koyaushe bata gajiya da dangantaki da agola..."""

Motsin Hibbah ne ya sa Umma yin shiru ta Waga kai sai ta hangota tana saukowa.

Bata nuna ta ji maganganun su ba ta sau™o ta zo ta kwanta kan kafafun Umma.

Nihla tace

"""Laaaa Aunty Hibbah yaushe a gari?"" ""Cikin dare Nihla kina ta bacci"" ""Sannu da zuwa, kin kuw..."""

"""Kar ki cika ta da surutu ba lafiya ne da ita ba je ki Wauko mata abin kari ta karya ta sha magani"""

"Ta mi™e kenan sai ga Baby idanunta na kan Hibbah cikin mamakin yadda ta ga ta koma very demure, ko da bata motsa ba kyau, ilimi, natsuwa da wani irin nagarta sun bayyana a yanayinta, ko da Daddy yace ta zo ta cewa Umma idan bakuwarta ta farka tace ta zo bata zaci Hibbah ba ce what?? Hajiya karima kullum ke kiranta da tsohuwar guzuma amma wannan ai"

aka jere 'yan mata sweet 16 goma ba za'a zare irin mai class Winta ba.

"""Baby...!"""

Umman ta kirata tayi firgigit

"""Umma wai Daddy ya ce idan ba™uwarki ta farka ta je.."""

Tana kai nan ta juya da sauri har da sassarfa ta fice.

Hibbah ta mi™e zaune Allah dai ya nuna mata ranar da halin mutanen gidan nan zai chanza

gabaWaya.

"""Umma bari na je na dawo sai na karya"""

Ta faWa a hankali kan ta nufi hanyar waje lofas me mai kyau kafafunta sababbi farare sol da Umma ta fitar mata.

Tana saka kai parlorn na Daddy duk idanu suka dawo kanta&

64

"""Haa su Hibbah ne ashe a gari? Aaa lagos ya karSeki"""

"Hajiya kamila ta faWa cikin kasa Soye mamakinta na ganin hibban da yadda ta zama, kana"

"ganinta za ka san bata zauna jiran wani ya bata ba, tana neman kuWi kuma tana kashewa kanta don yanayinta ma bai nuna wahala ko talauci ko na miskala zarratin ba."

"˜arasowa tayi ta samu wurin kafafun Daddy ta zauna ta Wan Wora kanta kan kafarshi shi kuma ya sa hannu yana shafa kanta, ta Wan lumshe idanu ta buWe tace cikin sanyin muryarta"

"""Ina kwananmu? Mun sameku lafiya?"""

Sake baki duk suka yi suna kallonta.

Hajiya karima tace

"""Lafiya ™alau fa Mutanen Lagos, ashe ana ganinku"""

Tace

"""Ai duk daaWin dawa gida ya fi shi, Mama baki ji an ce kyaun tafiya dawowa ba?"""

Hajiya karima ta Wan taSe baki wato dai har yanzu hibbar dai ita ce bata chanza ba kana

gayamata za ta mayar maka.

"Da tarin magana fal bakunansu amma tsoron idanun Daddy ya sa duk suka yi shiru, su Baby ne suka shiga gaisheta ta amsa a hankali kan duk suka watse, Momma dama ta jima da komawa"

"sashenta, daga Hibbah sai Daddy ne a parlorn yana shafa kanta yace"

"""Mamana!"""

Ta amsa a hankali

"""Menene kuma ya faru? Kar ki Soye min komai idan abu da ya kamata in baki shawara ne zan"

"baki kuma zan tayaki da Adu'a zan ™ara akan wanda nake miki, wani abu ne ya faru a Lagos Win?"""

"Hawaye ne ya cika mata idanu, ta Wan datse bakinta kaWan tayi shiru na lokuta dayawa kan tace a hankali"

"""Daddy na ajiye aikina"""

Yayi shiru bai ce komai ba ta du™ar da kai hawayenta suka diga akan kafafunshi

"""AL-MUSTAPHA na shirin illata rayuwana Daddy"""

Ta ™arasa da shesheka.

Ya yi shiru yana cigaba da shafa kanta cikin tausaya wa.

"""Kina son shi??"""

"Tayi saurin girgiza kai, ya Wan yi murmushi don ya tabbatar tana son shi sai dai bata so ne tayi accepting kar illar yayi mata yawa."

"""Shi fa?"""

Ta gyaWa kai.

"""Daddy bai san wacece ni ba, iyayenshi suna ganina a matsayin mai babban laifi a gare su ta yaya zai fara tsoma kanshi inda ya san babu mafita?"""

"""Allah yana madakata kuma yana da mafita akan koma menene Mamana, zan shawarceki da ki"

"yi Adu'a sossai ki dage kwarai da gaske duk abin da Allah yayi daidai ne kin ji?"""

Kai ta gyaWa tana jan hanci.

"""Iyayen Usaib a karo na biyu sun samu Yayana"""

Da hanzari ta Wago fuskarta dake cike da hawaye tana kallon Daddyn.

"""Ki kwantar da hankalinki ba za mu yi miki dole ba, amma Usaib na cikin wani hali mawuyaci a kanki, Allahnki ne ya kama shi ya kuma jarabceshi da Soyayyarki da ba zai iya controlling ba, a yanzu sun nemi ki ga Usaib ko da sau Waya ne idan har baki ji kina son shi ko ki ji kin yafe mishi ba za su ha™ura"""

Za tayi magana ya ce

"""Shhhh Hibbah! Kar ki ™i wannan ro™on na su, ko a haka aka bar Usaib ya ga ishara abin da nake so da ke shi ne ki cire duk wani damuwa a ranki ki sanyawa kanki ™warin gwiwa da farin ciki. Ki dinga ha™uri da sanyawa kan ki jarumtaka rayuwa tana koyar da darussa ta hanyoyi daban-daban. Wani lokacin za ki rasa wanda kake so, wani lokaci zaka rasa abin da kake nema, wani lokaci kuma duniya zata juya maka baya ne gabaWaya amma ki sani babu wani bala'i da ya fi karfin zuciyar da ta Waura damuwarta ga Allah. Hakuri shi ne jigon cigaba na san"

"kina yi amma ina bu™atar ki ™ara a wannan kadamin kin ji?"""

"Kai take gyaWa wa cikin sanyin jiki, hakika bayan Mahaifinta da ya zama ginshikinta kuma bangonta, majinginarta Almustapha shi ne kaWai mutumin da is always ready to deal with all her mood swings and to say sorry even though Its not his fault... Bata san Meyasa a duk sadda za ta ji damuwa yana daga cikin na gaba gaba a faWo mata ba duk yadda take kokarin ture shi duk wani motsinta bijiro mata da shi yake, maganarsa, mayun idanunsa, murmushinsa da iya"

sarrafa lafazinshi ko ido a rufe ko a buWe basa taSa barin kanta.

Daddy da kanshi ya hada mata breakfast ya tabbatar ta ci sossai kan ya kyaleta ta koma wurin Umma kuma a lokacin kayanta ya dawo har ma an haurar mata Wakin da Umman ta gyara mata

tsaff don ta zauna.

"Kwanciya kawai tayi babu irin tunanin da bai zo mata ba kafin bacci ya Wauketa ko da ta farka azahar, wanka ta sake ta yi alwala ta zo ta gabatar da sallah tana idarwa ta duba akwatinta ta"

"zura wata doguwar rigar ta Waura gyalen ta sanya takalmi ta nufi waje, a parlor ta samu su"

"Hudah da Aina'u ga yaransu, Nihla da kuma Ya Najeeb ganinta ya sa yaran duk suka yi kanta suna yi mata oyoyo ta rungumesu Waya bayan Waya zuciyarta na mata ba daaWi da ta zo kan"

Abir tana tuna Jasrah Allah kaWai ya san halin da take ciki.

Bayan sun gama ne tace su je su yi wasa anjima za ta basu tsarabarsu a ranta take raya dole

ta fita ta saya musu don dai zuwan babu shiri bata ri™o komai ba.

"""Ya Najeeb yaushe a gari?"""

Ta tambaya tana zama kusa da Hudah don an ce mata yana seminar a Abuja satin shi biyu kenan da tafiya.

"""Ko kuma ke zan tambaya yaushe a gari ba? Idanunki kenan?"""

"Tayi murmushi tana kallon Hudah da ba zaka ce ita ce 'yan biyun Hibbah da basu da bambanci ba a da, yanzu Hudah ta yi kiba kadan saboda haihuwa ba wasa ba, halittarta ya chanza ba kaman Hibba dake buduruwa ba har yanzu."

"""'Yar uwa rabin jiki"""

"Ta Wan yi side hugging Hudar, Huda tace ""Ashe rai kan ga rai? Hibbah idanunki kenan"""

"Tana murmushi kawai ta kalli Aina'u ""Aina'u ya kike?"""

"Ta amsa mata da murmushi daidai nan sai ga Mumtaz da ya zama saurayi sossai ya shigo bayanshi autocin Momma ne anan suka zauna suka dasa hira ana ta tuna baya ana dariya, sossai Hibbah ta sake kuma har zuciyarta ta ji daaWin

48 / 62