Chapter 23 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   23 / 62

66K to 69K   out of 184.1K words

aureni na yi"

"nadama wallahi"""

Idanunta ta Wauke a kanshi

"""Ka yi wa Ubangiji al™awari chanzawa kuma Allah ya sa nadamarka ta gaskiya ce wanda lokaci"

"ne zai fallasa hakan! Na bar ka lafiya"""

"""Amal!"""

"Ya kirata, ta waigo tana kallonshi"

"""Don Allah ko fuskar yaron ne ki nuna min don Allah"""

"""Baka chanchanci ganin fuskarshi ba Kasim, baka chanchanci komai daga yaron nan ba shi Win nawa ne ni kaWai"""

Tana kai ta tafi ta barshi yana kukan nadama.

Yanzu ma shi take tunawa tana tuna ita kuma image Winta ya Saci anya akwai wanda zai iya aurenta bayan an san a farko auren kwaWayi tayi ta haWu da iftila'in Matsafi? Allah ya gani ta yi

nadama kuma ta chanza tana ro™on Allah ya Musanya mata da alkhairinsa.

****

"""Hibbah karSa kar ki tafi ciki babu komai"""

"Da sauri ta karSi silver cup Win mai hannu dake Wauke da golden morn, Ya Abdul ne ya mi™a"

mata.

Momma ta ce

"""Kaman ka san yadda tayi letti Win nan idan ta fito ko kallon dining bata yi a je a yini da yunwa ta dawo tana kukan ciwon kirji"""

Nasir dake breakfast yace

"""Ai mommy makaranta ba za ka yi shi ka gama babu wannan wahalallen ulcer Win ba, bare irin karatunmu"""

Hira suka cigaba da yi don tuni ta tafi.

"Yau take shirin ™are exams na First semester 200lvl kwana ta yi karatu don Nasir ta saka a gaba har ya gaji ya gudu ya barta hakan ya sa ta yi letti sossai don haka Sharp Sharp ta wuce, idan ta tsaya traffic sai ta sha golden morn Win a haka kan ta isa ta gama sha ta sha ruwa tana"

zuwa hall ta nufa kai tsaye ta gabatar da exams Winta hankali kwance tana fitowa a wannan ma

sakon Usaib shi ya fara riskarta na mata barka da fitowa jarrabawa murmushi ta saki tana mishi reply a lokaci Waya tana nufar mota har ta yi nisa ta ji ana kiranta

"""Hey! Miss Hibbah"""

Ta Wan juyo course mate Winta ce Kausara yoruba ce kuma natsatsiya tana da kirki Dukda gaisuwa ke haWa su sai wani aiki na makaranta.

"""Hi! Ya exams Win?"""

"Ta faWa da Wan murmushi ""Alhamdulillah... Kin yar da abu"""

"Ta mi™a mata Atm Winta da ya bi waya ya zame a sadda take zaro wayan daga jaka. ""Subhallah kai amma na gode you saved me from stress na bank"""

"Ta karSa tana godiya, ganin za ta wuce ta nemi su je ta rage mata hanya mana nan suka nufi"

motarta suka fice daga makarantar.

Bayan ta dawo gida tayi wanka ta yi bacci dab la'asar ta farka tayi sallah kan ta shiga shiri sai

ga ™iran Usaib.

"""My Queen ya gajiyar exams?"" ""Alhamdulillah wlh, kaman ka san kana raina"""

Tun incidence da ya faru gab exams Winta da ta nuna mishi fushinta bai sake kai hannu jikinta ba da sunan soyayyar wayewa. Hakan ya sa a yanzu hankalinta ke kwance da shi tana jin cikin

kowani lokaci za ta iya aurenshi.

"""Allah ya sa ba laifi Bawan Allah ya yi ba"""

Ta saki murmushi

"""Laifin me za ka yi ai kai ba ka laifi, magana ne dai mai muhimmanci nake so mu yi"" ""Kina ina yanzu?"""

Ta ce

"""Ina gida amma dama ina so zan je gidan Yaya Zaitoon ne sai kuma ina son zuwa shopping akwai abubuwan da ba ni da su. Za ka bari dare sai ka zo?"""

Ya ce

"""No, ki bari zan zo sai in kai ki kin ga duk maganan da za mu yi kan mu dawo mun yi shi right?"" Kaman ba zata amince ba kuma sai ta amince."

Tayi sallah ta idar ya kirata akan ya zo ta mi™e ta cire hijabin ta sanya gyalenta dayake atampha ce jikinta straight gown gyalen couscous ne ta yafa shi a kafada ta haWa takalmi da handbag kalar gyalen emerald green ta gyara Waurin ta kan ta fito ta yiwa mommy sallama bata ma gaya

mata ba da mota za ta fita ba Mommy na mata a dawo lafiya ta fice.

"A waje ta samu motar shi ta shige ya ja suka fara tafiya a hankali cikin natsuwa, sai yabon shigarta yake da kyaun da tayi. Da gidan Yaya Zaitoon suka fara a chan sun sha hira daga ita har mijinta basu da matsala don haka sun jima sossai sun ci abinci tare kan suka fito ya kaita shopping dab Magrib ne bayan sun gama suna fitowa ana kiran Magrib, bata so Magrib ya mata"

waje ba amma ya kama sai da tayi Win.

Har sun shiga mota ya kunna wayanshi yana cire pin sai tace

"""Amma kaman ba gwara ka yi sallah a nan ba idan muka tafi kan mu isa ma lokacin zai iya fita."" ""Hakane lemme pray"""

Ya ajiye wayan ya zari ruwan gora ya fice.

Wayan ta kalla har ta Wauke kai ganin zai mutu kuma ya shiga pin sai ta Wauka hoton wallpapern na Wauke mata ido murmushi ta saki ganin wani Eskimo dog ne fari tas karen ya yi mata kyau tana shirin ajiyewa ta ga wani sako ya shigo ta sama cikin wani group da ya ja

hankalinta ta danna kai....

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

30

"""Playboys!"""

"Ta maimaita sunan group chat Win, bugawar zuciyarta ne ke sauyawa a hankali a sadda ta shiga ciki tana ganin abin da suke tagging suke tattaunawa a kai, she's still calm ta danna hoton Dukda zuciyarta ya gama yardar mata da ita ce bata gaskata ba sai da ta gani ita ce zaune a parlorn Yaya Zaitoon an rubuta a ™asan"

"""Clock it guys! Saura kiris you all make sure our bet is still on..."""

"Lips Winta ke rawa a sadda ta buWe baki da kyar ta maimaita ""Bet!"""

Kwakwalwarta rudu ya shiga ta ma manta menene ma bet Win a hausance. Hannunta na wani irin tsuma ta janyo wayanta ta shiga contact sam bata san ma wanda ta kira ba ta dai ji namiji ne yana ambatar sunanta da kyar ta fusgo maganan

"""Don Allah me..ne..ne ma bet?"""

"""Chacha!"""

"Abinda ta ji an ce kenan, tana scrolling tana gamuwa da duka pictures Winta da aka tura a group"

"din, babu ranar da ta haWu da shi da bai yi mata hoto ya tura proof na cewa the bet is still on ba."

"""Menene Chacha?"""

"Abdul da ta kira ba tare da ta san ma shi Win bane ya ce ""Lafiyanki kam Hibbah?"""

"""Uhmm... Menene Chacha?"""

"""Duk wani abu da za'a sakawa kuWi ko dai wani abu mai amfani ko ma kawai don ™ure wa abu a kan iya saka Chacha a kanshi idan ka yi nasara kai zaka Wauki duk abin da aka ajiyewa wannan wasa"""

"Zame wayan tayi tana kashewa, kwakwalwarta dab yake da bugawa ba'a maganan halin da"

"zuciyarta ke ciki, bata iya gani da kyau da kyar take iya tsintar wasu messages Win."

"Ta fahimci su bakwai ne a group din, dirty talks suke yi a kanta, a sadda ta koma farko abin da ya girgizata picture Winta ne da yayi escalating lokacin bikinta da Mahmud, farkon maganan kuma shine wanda ya tura musu Win ya fara"

"""Guys kun ga wata zazzafar update na Wiyar wani Senator"""

"Yabo da kuranta halitattarta suka shiga yi, wasu irin hawaye ne ke zuba mata uncontrollably, farkon maganan Usaib shine"

"""Ni jikin ya min wlh jiya har mafarkinta na yi, ko in nemeta in rage zafi ne tunda komai ya riga da"

"ya faru na sani!"""

Šaya daga cikinsu ya amsa da

"""Ka dai san wannan Babe Win zazzafa ce kuma a yanzu da abin nan ya faru she will never listen to you ko gidansu ba za'a barta ta sake fita ko wani kula samari a yanzu ba"""

Wani ya ce

"""Kila ma ta shiryu fa don ai wanda ya saki updates Win ba shine ma mijin da ta shirya aura aka fasan ba"""

Shi Usaib ya amsa

"""Koma menene to hell with it! I must taste her before my wedding don ba zan daina mafarkin jikin yarinyar nan ba matukar ba kashe kwaWayi na nayi ba"""

"""You can't!"""

"Wani ya faWa a cikinsu ""Then try me"""

Usaib Win yayi reply.

"""In ka isa kwallon shege ka gwada"""

"Dariya ya tura, sauran suka cigaba da cewa ba zai iya ba shi kuma yana proving musu sai dai"

"bai ga dama ba, a karshe ya amince don kawai ya nuna musu komai zai iya yi don ya sameta ya WanWanata kaman yadda yake faWa har da ko da kuwa aurenta zai yi ya saketa a ranar."

"A lokacin bata san me take ji ba, tafasa take, panic ta samu, kuka zata yi ko ihuuu ta dai san"

"zuciyarta na ciwo, dab yake da fashewa saboda yadda yake kumbura yake fesar mata da hucin"

"zafi, kuma bata daina bibiyar chats Win ba, har ranar da ya samu taSa hannunta sai da ya basu"

"labari, daga farcen kafarta har gashin kanta rawa yake, ta ji™e shakaf da wani irin zufa Dukda"

yanayi na sanyi da ake ciki a legos na ruwa cikin ko wani dakika.

"Bata san ya shigo ba sai fusge wayan da yayi a hannunta, ta Wago idanunta da suka juye zuwa wata halitta ta daban ta kalleshi, numfashi na escaping daga Bakinta cikin hucin turirin zafi... ""Me kike yi min da waya?"""

"Tambayar ya dirar mata a tsakar ka ta ji shi wani iri, Muryar yayi mata kama da na wani dodo ko"

mummunan halitta na daban.

Muryarta na fita cikin cracks da kana iya jin tsananin ciwon dake zuciyarta ta shiga cewa

"""A'a...! A'a... Wannan ba gaskiya ba ne..."""

"Kallonta kawai yake bai ce komai ba ""Usaib ba gaskiya ba ne """

Hannayenta ta sa ta bubbuga kanta duk biyu da karfin gaske kila mafarki take amma raWaWin zafi da ya ziyarceta ya tabbatar mata da gaske ne ba mafarki ba.

"""Usaib Ni...Ni ce Abar chacharku? So You were playing me all this while? Usaibbb. """

Numfashi take sama sama tamkar mai ciwon asthma hawaye uku huWu ke bin idanunta

"""Usaib so duka komai ™arya ne?? Komai k™arya ne? Šazu nan you Said you loved me. ! Ka ce"

ba zaka iya rayuwa babu ni ba ! Ka ce za ka so ni har karshen numfashinmu what happened

"to that usaibbbbb!"""

Da ihu ta ™arasa tana fashewa da wani masifaffen kuka mai rikitarwa.

"""Hibbah"""

Ya ™ira sunanta shamlessly

Kuka kawai take tamkar ranta zai fita

"""Ki yarda da abin da zan faWa miki wlh da gaske ina son ki, da farko na yarda wasa ne amma after all what happened na faWa soyayyarki kuma aurenki """

"""Shutttt uppppp Usaib!!!"""

Ihun gaske take yi akan muryarta.

"""™arya kake yi ˜arya kake yi Usaib"""

Cikin kuka ta cigaba

"""Ashe na zama wasan kwaikwayo ban sani ba Duk abin da ya faru tsakanina da kai a shirye"

"yake tamkar shirin film, you came to me as coincidence ka shigar da kanka ta ™arfin tsiya cikin rayuwata Usaib har na amince maka a tunanina mun kulla tsaftacecciyar soyayya ne ashe duk ba haka bane Usaib """

Ta dakata tana kuka sossai hannunta Waya dafe da zuciyarta bata damu da irin hawaye da majinar dake zuba mata ba she's deeply hurt ta ce da karfi

"""Ka yi hakan ne kawai just to have sex with me You shameless useless stupic lunatic"

"being Usaib what happened to every single thing you've ever said to me?"""

Bai wani shiga panic ba saboda dama asalin dan duniya ne Matasa ne da basu damu da

"damuwar kowa ba sai jin daaWin rayuwa,"

"""Ni namiji ne Hibbah, Its our nature to feel lust on ur gender... Halittarki na gani na ji ya min na biyo ki, ni ban ga wani abin Waga hankali da ihu ba...! Kina tunanin akwai namiji da zai iya sonki da gaske a haka? Sai dai son abin da idanunshi suka gani na daga wasu sassa naki... Idan kika ce za ki ci gaba da zama a shirye preaching up and down you will live Lonely and die single my"

"dear..."""

"Bakinta sake hawaye na cigaba da kwarara mata ta ce ""U..s...aib"""

"""Yes I mean what am saying, kar ki yi tunanin Waura alhakin abin da ba ni na fara ba kaina, i was trying to do you a favour don babu lafiyayyiyar macen da zata balaga ta san namiji kuma ta dawo tace ta zauna pure babu abin da ke damunta na daga sha'awa b. """

Wani mahaukacin mari ta sau™e mishi da sai da karar ya ratsa motar.

Jikinta sai kaWuwa yake numfashinta kaman zai fita tana kwato shi tana so tayi magana amma sai in-ina take tana jan ajiyar zuciya...

Ya shafo marin ya Wan yi pecking hannun da ya shafon ya saki murmushi.

"""Ban taSa tunanin you are this shameless ba Hibbah, kina tunanin don kin fahimci manufata a kanki zai sa in kama kuka a tare da ke? Nah! Har yanzu kina da sauran karatu a kan da namiji my dear..."""

Cikin wata hautsinanniyar murya ta shiga cewa

"""Na gode Usaib! Thank you for all the pains you've caused for me, Ina ro™on ubangiji da ya halicci namiji da mace yayi sama da ™asa ya sa a yi wa ™anwarka...! Šiyarka ko ma mahaifiyarka daidai da abin da ka yi mini Usaib..."""

"Ta buWe motar kawai ta fita, da karfin gaske take kokarin hada kuzarinta ta shiga tafiya ba tare da ta san inda take jefa kafafunta ba, sossai take tafiya tana kuka kaman mahaukaciya cikin murya mai sauti, kila za ta zauce, kila kuma mutuwa zata yi a yau don ciwon da take ji ya fi"

kowani irin ciwo azaba a rayuwarta.

Bata san iya adadin tafiyar da tayi ba ta dai ji ruwa na sau™a a kanta bata damu ba har sai da ta ji kafafunta ba za su iya Waukarta ba kan ta sulale kan wani dutse ta zauna hannayenta na kaiwa ™asa cikin ruwan da ya taru a wurin ta cigaba da kuka on top of her voice ko damuwar da

"take ji zai ragu, kila in tayi ta kuka da murya za ta daina jin kanta kaman zai buWe..."

****

"Tun bayan kashe wayan Abdul ke ta kira bata picking, ya Wago ya dubi Mommy ""Mommy ina yarinyar nan ta ce zata je ne?"""

"""Gidan Zaitoon sai shopping"""

"Mommyn ta amsa hankalinta na kan Tv, Nasir ya Wago ya kalleshi ""Wani abu ne Yaya?"""

"""Meyasa ta hau motar kasuwa bayan ga motoci a gidan nan?"""

Sai a lokacin ma Momma ta kalleshi

"""Motar kasuwa kuma? Bata fita da mota ba?"""

"""Motarta na waje, na yi mamakin ganin call Winta don na ma zaci she's home"""

"Yana maganan yana kiran Zaitoon ko da ta Waga bai amsa gaisuwarta ba yace ""Ina Hibbah?"""

"""Sun tafi ai tun yamma"" ""Su? Ita da wa??"""

"Ya tambaya ""Ita da Usaib..."""

"""Whatt??"""

Nasir ya faWa mommy ta mi™e tsaye

"""Da yaron nan Hibbah ta fita dama bata faWa min ba?"""

"Abdul ranshi yayi mugun Saci haka Nasir, Meyasa za ta fita da namijin da ba ma muharraminta ba gashi yanzu har ana shirin isha basu dawo gida ba?"

"Layinta suka cigaba da kira amma kiran duniya ba'a picking, Layin Usaib Win ya karSa wurin Mommy suka cigaba da kira shi kam ma user busy yake ta saka musu duka sun gwada da layukansu samething. A lokacin Mommy hankalinta ya gama tashi don a jikinta take jin ba lafiya"

ba.

"Tracker Abdul ya shiga yana duba Allah sa location Winta is on, ganin inda take ya sake Waga mishi hankali da sauri ya zari keyn mota Mommy ta janyo mayafi Dukda sun so ta zauna amma ta nuna ba zata iya zama ba gwara taje ta ga me nene ke faruwa, Nasir ne a gaba mommy ta shiga baya yayinda Abdul ke driving da speed sossai, ruwan da ake ta tsula wa ya rage yawaitar ababen hawan hakan ya sa tafiyar mintuna Arba'in ya kaisu inda wayar ke blinking"

Red.

Basu damu da ruwan ba don damuwarsu su tabbatar tana lafiya? Ko da suka fito suka fara dube dube Nasir ne yayi tuntube da wayarta

"""Innalillahi wainna ilaihi rajiun...! Me ke faruwa? Na shiga uku ni Kubra me ya samu Hibbah?"" Mommy ta faWa cikin kuka a sadda Abdul ya dawo da mayafinta da posanta ™arami ga wayanta. ""ko kidnappers ne suka sace ta?"""

Nasir ya faWa shima tension Win shi na karuwa.

Abdul da kiris ya rage ya fara taya Mommy kuka ya ce

"""No way! Ba kidnapping bane mu cigaba da dubata ina ji kaman bata yi nisa ba"" A tare suka cigaba da dubata suna kiran sunanta da karfi"""

"Figure Winta Abdul ya fara hanga yayi tapping mommy yana nuna mata ita, da gudu suka ™arasa kanta tana kwance a ™asa a wurin cikin ruwan lifelessly don ta jima da passing out a rikice Abdul ya saSeta suka yi mota a maimakon hankalin Aunty Kubra ya kwanta ai sai ya ™arasa tashi kar a ce hibbah ta mutu! Garin yaya? Me ya sameta? Ina shi Usaib Win? Duk basu"

sani ba gashi babu wani abu dake harbawa a jikinta na masu rai.....

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

31

"""Mommy don Allah ki daina wannan kukan za ta samu lafiya"""

"Nasir ya faWa yana ri™e hannun Aunty kubrah da tun da suka zo asibitin sama da awa kenan bata daina zubar da hawaye ba, tuni Zaitoon da mijinta ma sun iso cikin mamakin abin da ya faru don dai sun san sun bar gidansu ma lafiya ™alau."

"""Nasir na ji zata samu lafiya, fargabata me ya sameta? Idan wani illa yaron nan yayi mata me zan cewa iyayenta?"""

Abdul ya ce

"""Babu abin da ya faru in shaa Allahu na ashsha Mommy, ina tunanin kawai yayi breakingup da ita ne"""

"""Breakup all of a sudden Ya Abdul? Amma idan haka ne bai kyauta ba, bai dubi ciwon dake damfare da zuciyar Hibbah ba, me ta mishi da zafi zai so ta ya saka zuciyarta koyon sonshi then ya yi dumping

23 / 62