Chapter 40 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   40 / 62

117K to 120K   out of 184.1K words

yarda da Mum Wari bisa Wari."

"""Mustapha babu labarin Wan uwanka ko?"" Ya Wago ya kalleta."

"""Mum ki daina damun kanki da batun Mahir, shi fa ba yaro bane"""

Ta jefa mishi wani irin kallo a fakaici a ranta tana raya ta ya ba zan damu da Wana ba idan ban

damu da shi ba uban wa zan damu da?

"""Abin da Babanku ma ya faWa kenan amma fa Mahir ka san ba cikakken hankali ke gareshi ba, sannan bai taSa Waukan kwanaki bai le™o gidan nan ba a jikina nake jin kaman shirun nan na"

"kwana biyu ba lafiya ba."""

"""Khairan in shaa Allah, ki cigaba da kula da lafiyarki Mum duk kin zama wani iri"""

"""Ta ya hankalina zai kwanta har in samu lafiya? Mahir kullum a rigima yake da kai baya ji Dukda na san kana nan kana ha™uri da shi, mahaifinku kullum ya buWe baki baya faWan alkhairi kanka babu ranar da ba za mu yi rigima ba saboda yadda abubuwanshi ke ta'azzara, kai kuma kana nan ka ™i aure sai kawo mishi zancen kana kule kule a waje ake ka gayamin ina abu Waya da"

"zai kwantar min da hankali anan?"""

"Daga fuskarshi ta karanci maganar da tayi akan mahaifinshi ya taSa shi, murmushi ta saki a fakaice bai yi magana ba."

"""Kar ka Waga hankalinka fa komai mai wucewa ne, a kawo maka abinci?"""

"Ya girgiza kai ""No, am Ok"""

"Ya faWa kaman an mishi dole, bai motsa ba sai da Jasrah ta fito ya mi™e"

"""Zan tafi da ita Mum, Allah ya kara miki lafiya"""

"""Toh shikenan Na gode My son, Allah yayi albarka"""

Bai amsa ba ya fice hannunshi cikin na Jasrah da yanayinta ke nuna jin daaWin barin gidan.

"Washegari friday Hibbah bata yi niyyar tashi da wuri ba amma kasancewar yau ne Waurin auren gidan ya cika da hayaniya, Mi™ewa tayi ta watsa ruwa ta sanya wani aplique lace pink da purple Winkin doguwar riga da ya karSeta wane, mayafi pink ta saka ta yi Waurinta, fuskarta babu komai a kai ta fito ta nufi kitchen duk abin da ma aka yi bata ji zata iya ci ba, indomie ta dafa ta fito da"

shi ri™e a plate sai ta ji an kama gefen riganta ko da ta juya Abir ne da Yumna.

"""Heyyyy ina kuka fito haka?"""

"Ta faWa da murmushi tana rike hannun Abir ""Wurin Mommyn Suraj ita ta mana wanka"" ""Ina Amna?"""

Tana chan Waki wurin Momma.

Jansu tayi zuwa Wakin da suka ce Aina'u take ta samu tana shirya Suraj ganin Hibbah ya sa tace

"""Yauwa dama nemanki nake Addah Hibbah a ina kuka samo wanchan drawing book?"" ""Muka samo?"""

Hibbah ta tambaya in confusion

"""yaran nan sun ce a hannun Abir suka gani shi kuma ya ce wurin Jasrah wacece ita?"""

Tayi maganan tana zama gefen Hibbah da ta zauna tana Wora plate na indomie Winta kan kafafunta.

"""Jasrah Wiyar Boss namu ce, da muka je da Abir they played together ban ma san ya Wauko drawing book Winta ba, amma me kika bi kika damu?"""

"""Kalli nan Addah Hibbah"""

Drawing ne da aka yi da Color wasu da fenti take nuna mata...

"""Kin san dai na yi karatu ne kan child art therapy abin da dayawa a arewaci bamu damu da shi ba, na san ba lallai kin san menene shi ba ma tunda ba field naki ba ne, Child Art Therapy (wato maganin yara ta hanyar zane da fasaha) wata hanya ce da ake amfani da ita don taimaka wa yara su bayyana yadda suke ji ta hanyar zane, fenti, ko wasu ayyukan fasaha musamman idan ba sa iya bayyana kansu da magana sosai, sau da dama yaran da suke cikin damuwa ko yanayi na rashin jin daaWi su kan bayyana hakan ne ta hanyar zane musamman ida akwai"

"tsoratarwa a lamarin."""

Hibbah bata san ta ajiye plate Win gefe ba tana kallon zanen dake ciki

"""Me kike nufi ne kam Aina'u? Kina nufin zai iya kasancewa Jasrah tana cikin damuwa? Kuma fa ita kurma ce bata magana"""

"""Definately Adda Hibbah, idan yaro na fuskantar ™alubale zai iya yin zanen yanayin da yake ciki don fitar da tsoro ko damuwa daga ranshi, wasu yaran ko in ce wasu therapists kan ba yaro laka ko abubuwan ballewa da manne wa don kawai ya bayyana abin da ke ransa ta hanyar zanen sai ki samu abin da yayin nan shine ainihi a cikin ransa, ba kyaun zane ake dubawa ba"

"a'a ma'anar ake karanta"""

Hibbah tace cikin yanayin nuna damuwa

"""Amma mahaifinta na tsananin ™aunarta haka a wurin mamanshi aka ce take Dukda am not sure ko mom nashi Win ce ko step mom, bai yi aure ba bare a ce tana fuskantar ™unci wurin matar uba"""

"Murmushi Aina'u tayi ganin har lokacin Hibbah bata gama gane menene ma shi art therapy ba ""Ki kalla Adda Hibbah duk fa zanen da ta yi bata yi da kala mai haske ba sai masu duhu sossai, ga wannan"" ta buWe wani Page"

"""Šaki ne mai girman gaske sai zanen yarinya mace karama a mafi kankantar wuri cikin Wakin zai iya kasancewa yana nufi duniyar gabaWaya ya zama mata mai faWi tana jinta ita kaWai ce ciki, kalli wannan fuska ne amma babu idanu kuma cikin ™unci, duba wannan ga ta ita kaWai sai wasu mutane marasa fuska dake daga chan nesa sossai da ita, zane ne da suke bayyana ainihin abin da ke zuciyarta ba wai na raha ba, kaWaici ne da damuwa ke damunta da idan ba'a"

"dauki mataki ba komai na iya faruwa da ita"""

Hibbah tace

"""Toh Aina'u yaro ba zai iya yin zane haka don kawai yana so ba?"""

"""Yaran da suke irin wannan zane sune irin waenda suka fuskanci tashin hankali ko suka rasa wani nasu, yaran da suke da matsalar sadarwa ko magana, yaran da ke fama da damuwa da tsoro, yaran dake da autism spectrum disorder ko ADHD."

"Ban ce lallai lallai tana da damuwa ba amma don Allah ki san hanyar da zaki bi ki bincika"""

Hawaye ne suka cikawa Hibbah idanu yanzu 'yar yarinyar nan ne za'a ce take fama da damuwa? Anya??

"""Addah Hibbah ke mai ilimi ce, sau dayawa akan tauye yaro ko ki ga yaro ya tashi cikin"

"gurbattaccen rayuwa saboda rashin mayar da hankali kansa, child art therapy na da matukar"

"muhimmanci cikin al'ummar mu kuma yana da kyau mu kula sossai da yaranmu ta wannan Sangare hakan ya sa na ji sha'awar karatu a Sangaren, na san kanki ya Waure amma ki natsu ki mayar da hankali ko bayan na bar Lagos za ™i kirani ki ce na ce... Ke kaWai ce za ki iya"

"taimakonta ni kin ga ko saninta ban yi ba bare in yi wani abu a kai"""

"""Na yarda Aina'u amma ta ya zan taimaka mata?"""

"""Idan da hali ki yi magana da babanta na fahimta, kar ki fito mishi kai tsaye sai kuma ki dage idan tana inda kike ki nuna mata ™auna da tsaro, za ki iya bata kariya ta hanyar janta jiki har ta sake ta kuma aminta da ke, ki saya mata abubuwan zane kawai ki bata kar ki ce mata komai sai ki kula da abin da zata zana, idan ta yi ki yaba mata ki kuma ™arfafata dole ne ta dangana da psychologist amma abu mafi muhimmanci shine ta bar wannan sorrounding da take fuskantar"

"matsala ina fata kin fahimta?"""

"Kai hibbah ta gyaWa tana karSar drawing book Win, daidai Zaitoon ta shigo ""Me kuke ta yi haka a Waki ne?"""

"""Ga mu fitowa Addah Zaitoon"""

"Aina'u ta faWa tana Mi™ewa, Hibbah ta Wauki indomienta da ya zama ™an™ara ta mayar kitchen don abincin ba zai ciyu ba kuma, ta Wauki Admiral A ta koma Wakinta ta adana takardar kan ta fito, tsabar tunani da ta sanyawa kanta sai da kanta ya fara ciwo ko iya zuwa dinner bata yi ba haka suka tafi tayi kwanciyarta."

"Ranar Lahadi su Momma suka juya, kuma Hibbah ba zata ce bata ji daaWin tafiyar su ba don zata yi kewan yaranta da ta cika da shopping a jiya Asabar, za kuma tayi kewan Aina'u dake mata hiran gida amma Momma ba zata ce komai ba Dukda uwa uwa ce amma ta sosa mata zuciya ta bangarori da dama a bikin, ta fuskanci matsi wani lokacin har da tsangwama daga dangi babu abin da ya fi bata haushi irin yadda ake kwatanta da 'yan uwanta ko ™annenta sai ka ce aure gasar tsere ne, suna manta cewa lokaci da kuma kaddara suna da tasiri. Tana yi wa Momma uzuri saboda lokuta da dama iyayen da kan matsawa yara batun aure ba don basa la'akari da abin da za su ji ba ne a'a damuwa ce da makomar 'ya damuwa ta gaskiya na son ganin 'ya ta samu rayuwa mai kyau, wani lokaci kuma ya kan zama tsoron maganan mutane"

wanda mutum kuma ba'a iya masa mai iya masa sai mahallicinsa.

"Cikin shirin office ta fito yau ta saka suite ne burnt Orange, wandon mai faWi sai farar shirt mai dogon hannu da ta Wora a sama kan ta kawo rigar suite Win ta Wora a kai, farin jercy scarf tayi wrapping a kanta ya fitar da jewelries Winta kalar burnt orange, hill ta saka shima burnt orange ta Wauki jakanta wannan colorn ta fito ri™e da keyn motarta, babu komai a fuskarta banda kwalli da lipgloss, sallama ta yi da Momma kan ta fice daga gidan ta Wauki hanyar office gabanta banda faWuwa babu abin da yake abubuwa dayawa zata fuskanta, menene zata iya ji daga MB MUSTAPHA akan rayuwarta? Ta ya zata taimaki jasrah ba tare da MB ya zargi shisshigi ko"

chusa kai a lamarin ba??

53

"Ko da ta isa office yau ta samu ya rigata zuwa, don haka zama kawai tayi ta fara duba schedules Winshi na ranan meeting ne kawai guda Waya sai zuwa chan Badagry kamfanin production Winsu akwai kayakin da zai duba ya kuma sa hannu a wasu files Win, sai da ta fitar da komai intact kan ta Wauka ta nufi kofar office nashin haka kawai take jin faWuwar gaba marar"

dalili.

Yana zaune relaxed cikin kujerar shi inda yake Wan juyawa a hankali fuskarshi zaka kalla ka san

"cewa akwai abin da yake damunshi amma bai bari ya taSa aikinshi ba, kaman ma yana amfani da aikin da yake yin ne wurin kawar da tunanin da ke shan kanshi a kwanakin."

A soft knock pulled him from his thoughts.

"""Come in."""

Ya ba da umarni softly ba tare ma da ya Waga kai ba.

"The door opened, and there she was again."

Sauyin bugun zuciyarshi da kuma takun sawayenta su suka sanar da shi wacece ko da bai

"Wago Win ba kuwa. For a brief second, sai da ya ji komai ya tsaya mishi chak it felt like the room shifted, like everything else dimmed just enough for her presence to take focus."

"She stepped closer, calm as ever."

"""Good morning Sir"""

Muryarta very soft and gentle ya ratsa dodon kunnenshi ya basar tare da Wago kai zuwa ga kallonta don ya amsa gaisuwar.

"But again... That pause marar control their eyes met ta saki murmushi ba tare da ta kula da tension dake building har cikin idanunshi ba, he bit his lower teeth a hankali cikin deep voice"

Winshi yace

"""Good morning Miss Mudassir"""

Ta ajiye papers Win

"""Ga schedules Winka na yau Sir"""

"Ya gyaWa kai yana mayar da idanunshi kan system ""I will check, thanks"""

"Ta juya zata fita sai ta hangi Jasrah kwance a kan kujera cikin office Win tana bacci kan tayi magana yarinyar ta farka kuma ta mi™e da wani irin sauri tana zare idanu jikinta ya Wauki rawa ganin kujerar ya ji™e alamun ta yi fitsari, kasancewar idanunshi akan system suke bai kula ba da"

sauri Hibbah ta isa ta ri™eta sai ta Wago a firgice tana sake ™ara.

Da sauri ya Wago kan ya mi™e ya nufo su Hibbah ta ri™eta da kyau

"""Hey Calm down! Kar ki yi kuka baki yi komai ba...! Kar ki tsorata"""

"Hannun Hibbahn ta ri™e kam ba tare da ta san tayi hakan ba tana kallonta, shafa kanta take yi"

gently bata rungumeta ba saboda idan ta Sata kayanta babu wasu da zata iya sakawa.

"""Is ok kin ji? Babu mai miki wani abin don kin yi fitsari, cikin bacci ne kuma yara dayawa suna yi Its fine kin ji?"""

"Chakk ya tsaya yana kallonsu bai iso inda suke ba, sossai yake mamakin yadda ta iya natsar da ita Dukda tsoratar ya yi yawa, ta ya Hibbah ta fahimci tsoron fitsarin ne ya razanata haka? Me ma ya sa don ta yi fitsari zata razana? Something is definately off da ya kasa pointing Winshi, yana cikin tunanin ya ji motsin su sai ya ga Hibbahn ta ja hannunta zuwa toilet da kanta ta yi mata wanka ta dauraye kayan ta shanya suka fito jasran na Waure da karamin towel da ta"

samu a toilet nashi da ya ji kayan alatu.

"Sun samu cleaner na gyara wurin, shi kuma MB MUSTAPHA na tsaye jikin desk Win shi ya jingina da shi hannayenshi a harWe a kirji, ba zaka ce ga abin da ke yawo a ranshi ba but fuskarshi babu wani walwala, suite nashi Hibbah take ™arewa kallo Wine colour daga gani designer ne don bata taSa ma ganin kalarshi ba, ya amshe shi kwarai da gaske."

Kawar da tunanin ta yi

"""Sir, Allah ya sa kun ri™o wani kayan?"""

Ya Wan mi™e tsaye da kyau ya taka a hankali zuwa wurin wani bag ya fiddo kayanta ya mi™awa

"Hibbahn ba tare da ya ce uffan ba, zama tayi ta kamo Jasrah da ke ta kallonta ""Bari mu sa kaya ko Jasrah?"""

Kai ta gyaWa mata har ta gama sanya mata doguwar rigar ta saka mata hula.

"""Yauwa, an gama. Saura mene?"""

"Tayi tambayar da murmushi, sai jasran ma ta Wan yi murmushi tana mata alama da hannu amma bata gane ba sai ta kalleshi aka yi sa'a yana kallonsu ne idanunsu suka sarke da juna, ta Wan haWe lips Winta kaman zata yi magana kuma tana Wari Wari sai ta ji ya ce"

"""She's asking of the boy u came with last week"""

"Idanu Hibbah ta Wan buWe ""Oohh Abir??"""

Ta tambayi jasran sai ta gyaWa kai tana murmushi.

"""Abir ya koma Kano but akwai Ayman zan iya kawo miki shi ku yi wasa ko?"" Kai ta gyaWa."

"Ya matso ya dafa kafaWar jasran ""Are you Hungry?"""

Ta girgiza kai

"""Okay je ki yi wasanki"""

Ta gyaWa kai ta wuce da sauri tana jin daaWi yau ta yi fitsari ba'a zaneta ko an mata mugunta ba.

"Numfashi suka sauke a tare sai kuma suka juyo suka kalli juna ashe duk ita suke kallo basu sani ba, kaman zai yi magana sai ya fasa ya juya ya nufi komawa wurin aikinshi sai tayi saurin"

cewa

"""Uhmm Boss am so sorry to ask, na san personal issue ne amma Jasrah """

"Ya waigo ya zuba mata idanu ta Wan dakata kaWan kan ta fitar da maganan ""Bata zuwa school ne like other kids?"""

"Bata sani ba maganan ya sosa mishi wani Sangare ne na rayuwarshi, ya Wan lumshe idanu da"

suke neman sauyawa a hankali yace

"""As you can see she's disabled"""

Cikin sauri kaman jira take ya ce haka tace

"""But Boss ai akwai schools na special kids like he. """

"""Enough please Hibbah """

Softly yayi maganan yana juyawa ya koma desk Win shi ya zauna.

Ta Wan sau™e numfashi kan tace

"""Sorry"""

"Ta juya ta fice, ya bi bayanta da kallo har ta rufe kofar ya lumshe idanun yana Wan swinging kujerar."

"Ta jima zaune cikin tunanin ta yadda zata yi maganar Jasrah duk inda ta waiga sai ta ga kaman bai yi ba amma ba zata kuma iya zuba idanu rayuwar yarinyar ya cigaba da tafiya a hagunce ba, bata ji ma Fitowar shi ba sai taSa desk Winta da yayi ta Wan razana kaWan tana kallonshi, cire idanunshi yayi daga cikin nata jin wani abu ya bi tun kanshi har tsakiyar tafin kafarshi."

"""Mu je"""

"Ya faWa, ta mi™e ta tattaro takardun gabanta suka fice zuwa meeting hall."

"Ya gabatar da meeting Win cikin ™warewa as usual kuma ya tafi successful ko da suka dawo basu zauna ba ya fito ri™e da hannun Jasrah suka fita a companyn zuwa mota, P.A bai biyo su"

ba don haka yau dole ta zauna tare da shi a bayan.

"At First she was feeling awkward kasancewar motar shiru sai ta ji jasra ta kwanta akan jikinta, ta sa hannu ta zagaye yarinyar cike da tausayinta bai kula da hannunta dake wurin ba ya kai zai"

"taSa jasran hannunsu ya haWe, da hanzari duk suka janye sai suka kalli juna."

Kawar da kai tayi tana zaro wayanta ta kunnawa jasran cartoons da su Abir suka ta gani a wayan zuwansu.

Kaman daga sama ta ji Muryarshi yayi breaking shirun

"""Na ce ina da magana da ke but you didn't care to ask"""

Ta Wan kalleshi idan da ya san yadda maganan nan da yace yake da shi ke mitsininta a zuciya da daga ta shiga office nashi sai ya fara bata shi.

"""It's like today baka cikin yanayi mai daaWi shiyasa ban yi maganan ba"""

"""Hakane."""

"Ya faWa, wurin ya sake zama shiru kan ya ce"

"""About Jasrah bata zuwa makaranta ne saboda condition Winta, not because ita Win kurma ce sai don mental Health Winta"""

"Har yanzu kanta a Waure yake, Meyasa ba zata iya zuwa school ba to? Ganin baya son zancen kaman dole ma yake yi ya sa ta kyale batun har suka isa suka yi abin da za su yi a Badagry daga nan wurin cin abinci mai kyau ya sa drivern ya kaisu, yadda suka jero su ukun dayawa sun Wauki hankalinsu bayan sun zauna aka zo aka karSi order Winsu, kiranshi aka yi a waya ya mi™e"

ya fita waje.

"Tana ta kallon jasrahn tana son yi mata maganan da ya shafi gida amma tana tsoron yarinyar tayi reacting da zai sa baban ya kafa mata alamar tambaya don haka ta yi shiru, ta mirror door take kallonshi yana tsaye hannunshi duk biyu cikin aljihu da earpod dake ma™ale a kunnen shi"

yake wayan.

"""He's very tall"""

"Ta raya a ranta, ko da ta ga ya katse wayan ya kira driver sun yi magana kan ya nufi ciki sai ta Wauke idanunta a daidai lokacin aka kawo musu abinci shi dirty jollof Rice yayi ordering ita kuma White Rice da gizzard sauce sai Jasrah da indomie, tana Waga kai ta ga driver a Wayan table Win kenan ce mishi yayi shima ya shigo kuma shima order aka kawo masa

40 / 62