Chapter 43 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   43 / 62

126K to 129K   out of 184.1K words

da ita"

ta kwantar kan gadon.

"Paper bag Win ta janyo ta buWe ta fitar da abubuwan ciki, turaren ta zubawa ido turare ne mai"

tsada sossai numfashi ta sau™e ta adana komai ta dawo ta kwanta kusa da jasran tare da yi

mata Adu'a.

56

"Sanin Jasrahn na fitsari ya sa ta hana kanta baccin kirki ko wani bayan awa biyu zata farka ta sakata a toilet tayi har gari ya waye kuma bata yi a kwaancen ba, bayan ta yi Sallar asuba bata kwanta ba ta nufi kitchen ta duba abin da aka yi ta ga jasrahn za ta iya ci ta bada lunchbox akan"

"a saka mata kar su je office ta ji yunwa, ta fito ta nufi Wakin Mommy Don gaisheta."

"""Ina kwana Mommy"""

"""Lafiya ™alau Hibbah ya kwanan Jasrah?"""

"""Lafiyarta ™alau, yanzu zan tashe ta in mata wanka kenan"""

"""Da ita za ku tafi?"""

"""Eh Mommy ko na barta nan ba lallai ta sake ba"""

"""Anjima kaWan su Aryan za su zo ki barta tayi wasa da yara 'yan uwanta"""

Dukda tana ta tunanin kar jasrahn ta kasa sakewa bata ™i ba ta dai kira Zaitoon akan a kawo

"yaran da wuri, ta tafi Waki ta tashi jasrahn ta fara yi mata wanka ta zo ta shiryata kan taje tayi nata ta zo ta shirya Sharp Sharp don kaman zata makara yau kam."

Hannun Jasrah ta kama suka fito zuwa dining ta saka mata breakfast

"""Jasrah Maami za ta je aiki ko, ga ipad Winki ki yi game Winki ki kuma yi waya da Daddy idan kina so, ga mommyna nan duk abin da kike so ki tambayeta ko?"""

"Ta gyaWa kai tana kallon Mommy da ke mata murmushi tace ""Ki sake abinki nan ma gidanku ne ko?"""

Ta gyaWa kai.

Layin Jasrahn ta Wauka don ipad Win nata mai simcard ne irin na yara daidai shekarun ta.

Hibbah ta mi™e

"""Mommy na makara byeee"""

Ta fice da sauri mommy na mata Allah ya tsare.

Ba'a ko jima ba aka shigo da Aryan a parlor suka baje ™asa mommy na zaune tana kula da su

suna wasan su tuni Jasrahn ta sake har da dariya.

"Ita kam Hibbah tana zuwa office ma ta shiga aikin gabanta, ta zaci zai shigo kan ya wuce amma shiru shiru don haka ta cire tsammani, jiyan nan ta ganshi wani iri hakan kuma ya tsaya mata a"

rai bata san dalili ba.

"Karfe sha Waya da 'yan mintuna ta kira Jasrah video call, sai da ya ma kusa katsewa kan ta"

"Waga tana ta dariya har 'yar sauti na fitowa, Hibbah ta tsinci kanta da murmushi zata yi magana Aryan ya kwala kiran sunanta"

"""Aunty Hibbah!"""

"Ta biye musu suna ta mata surutu, Jasrah ta gani tana ta kallon bayanta sai ta sake washe ha™ori tana Waga hannu alamun hiii, da sauri Hibbah ta juya sai da ta ji zuciyarta ya buga, sai a lokacin ta shiga jin kamshinshi na shiga hancin ta a hankali."

"Murmushi ya sakar mata da ya sakata zama wani iri a take, ya Wan du™o ta bayanta kusancinsu"

"ya ™aru, tuni bugun zuciyarta ya zarta na farko har zufa take ji a tafin hannunta amma ta dake."

"""Jasrah ashe yau kina gida abin ki?"""

"Ta fara mishi alama da hannu tana gidan mommyn Maami ta basu abubuwan daaWi kuma ga Aryan tana ta wasa da shi, zuciyarshi ya yi haske ™warai bai taSa ganinta cikin wannan sakewar a gidan Mum ba, hankalinshi ya sake kwanciya da inda zai barta, yace su je su yi wasan su and ban da taurin kai ko faWa, har tsarabar da zai kawo musu ya tambaya Aryan yace mota Ita kuma tace takalmin taya ya Wan zare ido tayi murmushi tare da haWe hannayenta alamun ro™o sai ya"

gyaWa kai yana katse ™iran.

Bai mi™e ba ya Wan waiga kaWan ya ce

"""Kina lafiya?"""

"Cikin raWa yayi maganan zuruuttt haka ya shige mata a bazata don ta tafi duniyar tunanin Sauyin da take ji a jini da zuciyarta da bata san na menene ba, baya tayi saurin jan kujeran sai ta kusa faWuwa da hanzari ya sa hannu Waya ya tare kujeran."

"""Hey! Are you okay?"""

Ta mi™e zuruf ta fice a wurin tana sau™e numfashi sai kuma tayi hanzarin wucewa toilet.

A jikin sink ta tsaya tana kallon mirrorn bayin.

"""Menene wannan? Me ke shirin faruwa da ni ni Hibbah?"""

Ta girgiza kai da sauri

"""Ba zan taSa karya alkawarin da nayi akan maza ba, ba zan yi aure ba kuma ba zan sake soyayya ba... Hakan ba zai taSa faruwa ba"""

"Ta tabbatarwa kanta kuma ta ja zaren, ta Wan jima kan ta fito yana tsaye dab jikin kofar office nashi hannunshi a harWe idanunshi na kallon kofar bayin tana fitowa suna haWa idanu, ta kawar"

kan ta tako a hankali

"""Ina kwana Sir"""

Ya cigaba da kallonta kaman mai son karanto damuwarta amma bata bashi daman hakan ba ya ce a hankali

"""Kina dai lafiya kam ko?""."

"Ta gyaWa kai, ya Wan sau™e numfashi sai ya juya ya shiga office nashi, bai jima sossai ba ya"

fito.

"""Zan tafi"""

"""Allah ya tsare ya kai ku lafiya Sir"""

Ta faWa cikin sound Win ma'aikaciya ga shugaba don ta yi alkawarin yanke duk wani alaqa na daban dake shirin ratsa wa har ya haifar da abin da ko mutuwa zata yi ba zata sake yi ba sai dai

mutuwar ya Wauketa.

"Ya amsa da Ameen kan ya wuce ta Wan bi bayanshi da kallo sanye yake da blue Suite da ya sake fito da hasken shi, gashin kanshi ya sake shan gyara haka fuskarshi takalaman kafarshi"

"cover ce daga gani ta ci kuWi sai sheki take, kawar da idanu tayi ta mayar kan system Winta."

"Shi kam yana shiga elevator ya sau™e numfashi a hankali tare da sa hannunshi ya shafa kanshi yana lasar lip Winshi tare da ciza shi, ji yake kaman ba zai iya tafiyar ba, ji yake ™unci na sau™ar mishi yana mamaye zuciyarshi, kwana biyu zuwa uku zai yi amma ji yake kaman idan ya tafi ba zai dawo ba, bai yi niyyar zuwa office Win ba a yau yayi niyyar daga gida zai wuce Airport ne ko da suka fito har sun fara Waukar hanyar Airport Win ya ji ba zai iya tafiya bai sanyata a idanunshi"

"ba, dole ya saka driver juyawa suka dawo babu wani abu da ya Wauka ko ya manta itan ce dai..."

Har elevator ya buWe idanunshi a lumshe kamshin turaren ta ke dawo mishi cikin hanci har ya isa mota driver ya ja suka fice daga kamfanin zuwa Airport kafin ya gama duk wani da zai yi dab tashin jirgi kawai ya wuce ya samu seat Winshi na musamman a First class kuma rufe ba ta

yadda na gefenshi zai ganshi ya kishingida yana sake lumshe ido.

Ita dai Hibbah ko da ta tashi aiki gida tayi kai tsaye tana ta kokarin yakice abin da ke yawo a

"kanta, sai da ta samar musu tsaraba ta isa suka rufu a kanta suna mata oyoyo da kyar ta saSule ta shige Wakinta don watsa ruwa."

"Wasa wasa Aryan ya ™i komawa ya ce shi kam gidan Mommy zai cigaba da zama, sun shaku da Jasrah a lokaci kankani kuma yana fahimtar alamominta har ma fiye da kowa a gidan, Washegari Hibbah ta tashi da ciwon kai bata je aiki ba sai ga Zaitoon ma ta zo, dama Nasir na parlor da yaran sai ga Abdul ma da Amaryar shi Jadwa da suke hutun cin amarci gidan ya zama"

full house dole Hibbah ta fito parlor ta kwanta nan ana hirar tana murmushi.

"La'asar ne liss tana kwance ta zamar da dankwalinta rabin kwantaccen gashinta a waje hannunta dafe da goshinta dake sara mata, doguwar riga ce jikinta mai yauki, Su Nasir sun tafi Sallar la'asar haka Zaitoon da Jadwa amma ita bata tashi ba don ranar ta fara fashi, ga ciwon ciki kaWan kaWan ga na kai da ya matsa mata ta ji ana taSa hannunta dake kan cikinta, a hankali ta buWe idanunta da suka Wan rine sai a kanshi da hanzari ta janye tablet Win ta kife kan kujera"

tana kallon Jasrah kaman za ta yi kuka.

Jasrahn ta juya mata hannu alamun menene ba zata yi waya da Daddynta ba? Ta girgiza kai

"Sai yarinyar tace ta Wauka sannu zai mata ta gayamishi kanta na ciwo, bata ma gama bayanin"

ba ta ji Aryan na kiranta alamun sun dawo daga masallaci sai tayi waje da gudu.

Numfashi mai nauyi ta sau™e sai ta janyo hularta gaba ta Wan gyara zama kan ta Waga fuskar

ipad Win.

Yana zaune daga shi sai singlet da three quarter da alama da system ne yake wayan ya Waura

"kan wani abu, hannunshi ri™e da coffee yana sipping don dare ne a wurinsu."

"Ta tsinci kanta da kasa kallonshi, ya ce a hankali"

"""Maamin Jasrah! Ashe ba ki ji daaWi ba?"""

Tace ba tare da ta kalleshi ba

"""Headache ne kuma Alhamdulillah yayi sau™i"""

"""Are you sure?"""

Ya tambaya cikin kulawa ta gyaWa kai.

"Yana ta kallon fuskarta da ya fito mishi tarr a jikin system Win, idanunta sun Wan kumbura kadan"

ba sossai ba kuma fuskarta yayi Red haka lips Winta are Little bit dry.

"""Allah ya baki lafiya"""

"Ta amsa da Ameen har lokacin bata kalleshi ba, ta sake cewa ""Ya meeting Win?"""

"""Yana tafiya yadda ya kamata jibi za mu kamallah"""

"""Allah ya taima. """

"""Washh subhallah...!"""

"Ya faWa in a very silly way, da sauri ta kalleshi sai suka haWa idanu, murmushi ya sakar mata da ya buga mata zuciya."

"""Ko ke fa"""

"Ya faWa cikin tsokana, fahimtar don ta kalleshin ne yayi haka ya sa da sauri ta katse tana runtse idanu sai hoton kirar jikinshi da yadda singlet Win ya zauna mishi, da kananun gargasa da suka bi hannayenshi suka sake dawo mata da sauri ta buWe idanun saura kaWan ta fara kuka menene wannan?"

Ta mi™e ta bar tablet Win a nan tayi tafiyarta Waki.

Tana shiga ta ga message nashi Adu'a yayi mata ya kuma ce kar ta je office har sai monday ta

huta sossai.

Ta Sangaren su Mum yadda ta Waga wa Abba hankali ya sa duk ya kasa zaune ya kasa tsaye duk yadda yake tunanin yana da connection a ma bashi belin Mahir Win an ™i. Ta tsinewa Hibbah har ba adadi sam ba zata iya jurar ganin Mahir cikin wahala ba ta saka Abban ™iran MB don shi ne mai hanyoyi kuma cikakken dan zamani kila ya karSa musu belin nashi amma

layinshi baya shiga. Abban ya gaji ya tafi ya barta.

"Ta ™ira office nashi ma P.A ne ya Wauka shi yake sanar musu MB na China bata san ta lailayo ashar ta maka ba. Wayan ya zame a hannunta ta mi™e ta fara sintiri a Wakin wani irin tururi na mamaye zuciyarta, tsanar Mustaphan na sake ninkuwa a ranta wato shi danta na rufe ma ko"

oho ya kada kai yayi tafiyarshi wani ™asa.

"Duk yadda ta shirya mishi na ya sota ya bi ta sau da kafa sai hakan ya fara tafiya sai ta ga kaman ana rabata da shi, bai taSa yi mata musu ba amma ta kula a yanzu zai fara kuma bai isa ba bata sha wahala a kanshi don ya rayu ba, bata sha wahala a kanshi don ya samu farin ciki ba."

"Babu abin da bata kulla ba amma plan Winta dole yana nan ne zai tafi, lauyan da suka dauka zai"

"kare Mahir ta ™ira ta fara jero mishi plan Winta shi karan kanshi sai da ya razana da lamarin ta, ta mishi alkawarin makudan kuWi idan har shari'ar ta tafi yadda take so."

Hibba na zaune ranar Juma'a da rana kawai ta ga kiran Daddy.

"Ta Waga fuskarta a sake cikin murmushi ta shiga gaishe shi, bayan sun gama gaisawa yace tana ina tace tana gida ya ce ta same shi wuri kaza, wani karamin garden ne."

Da sauri ta mi™e tsaye

"""Daddy kana Lagos?"""

"""Shhhh bana so kowa ya san da zuwana a gidan naku"""

"Shiru tayi sai kuma zuciyarta ya fara bugawa Allah ya sa MB bai mata kwaSa ba, ko da shike ai Daddyn kan zo ya ganta a office ma ya tafi ba tare da su mommy sun san zuwanshi ba kuma muryarshi very soft and gentle don haka hankali kwance taje ta saka hijabi ta fito ta nufi wurin mommy tace za ta karSi sa™o yanzu ta dawo ta fice."

"Rungume mahaifin nata tayi cikin farin cikin ganinshi ""Daddy na yi farin cikin ganinka kwarai wallahi"""

"""Nima haka Mamana, ba kin guje mu ba? Ya aiki ya su Mommyn naku?"""

"""Lafiya ™alau Daddy, Ai ban isa gudar ku ba Daddy ku ne fa farin cikina"""

"Kujera ya nuna mata ""Zauna"""

Babu musu ta kai zaune

"""Hibbah!"""

"Yadda ya kira sunanta sai da gabanta ya faWi shikenan wallahi aikin MB ne, me yake kokarin janyo mata?"

"""Na'am Daddy"""

"""Ashe baki Wauke mu iyaye ba? Kin san role Win mu kuwa a kanki a addinance? Meyasa abu irin haka zai faru da ke ba za ki kirani ba Hibbah?"""

Ta kalleshi idanunta na cika da kwallah.

"""Daddy ba za ku huta da matsalolina ba kenan? Koyaushe Hibbah! Hibbah!! Har yaushe na Daddy? Ba wai Ban faWa maka bane saboda baku kai matsayin sani ba, na Soye ne saboda gudun Waga muku hankali yadda na saba"""

"Ta ™arasa hawaye na zuba mata, ya ri™e hannunta"

"""Ba zamu taSa gajiya da ke ba, kowa ya san rayuwa da irin ™alubalen ta, bai kamata a nemi"

"tozartaki ki Soye mana ba hibbah, dole za a bi miki hakkin ki mu kuma ji dalili."""

"""Daddy za'a sake tsangwamata, sunana zai bi family, za'a kara saka alamun tambaya a kaina ya zama tamkar tambari ko Sata suna! Wani ba zai taSa cewa an yi kokarin yi wa Hibbah fyade ba sai dai yace an yi wa Hibbah fyade, wani ba zai yarda ba saboda kuskurena na farko a rayuwa wani zai ce ba dai fyade ba dama chan a watse take... Ina amfanin badi ba rai Daddy?"

"Tunda bai yi nasara ba don Allah a bar shi"""

Daddyn yayi iya kokarinshi wurin danne hawayenshi saboda tsananin tausayin yarinyar tashi.

"""Daga ni sai 'yan uwana biyu na miki alkawari ko Mahaifiyarki ba zata san zancen nan ba Hibbah, wannan bai kai dalilin kyale wanchan yaro ba, za mu shiga kotu ranar Talata zaman farko kuma ina so ki kwantar da hankalinki ki ba kanki ™warin gwiwa... Komai zai wuce ne don"

"Allah bai yi abin da ba zai wuce ba. Mu je wurin uncles Winki"""

"Ta goge fuskarta ta mi™e ta bi bayanshi har ciki ta wani Sangaren ta hangi mutane uku zaune. Ko da ta isa tsuguna wa tayi ta shiga gaishe su suka amsa cikin kulawa Daddy Rabi'u har da janta da wasa wai ta yi kudi ta manta da su, Uncle Z ne ya tambayi lafiyarta tace mishi tana nan"

lafiya.

"Ashe na ukun nasu lawyernta kenan Barrister Abdallah alkali kuma MB ne ya nacewa Daddy akan lallai lallai su bar mishi aikin Wawainiyar lawyer shi zai yi, daga zantawar da suka yi suka fahimci mutum ne shi mai kwazo kuma tsayayye akan aikinshi na kare hakkin al'umma."

Tambayoyi ya fara yi mata a jere a jere....

57

"Asabar da safe kasancewar ranar ne MB zai dawo ta Wauki Jasrah suka tafi saloon, a chan aka"

wanke musu kai ita dai bata yi kitso ba sai Jasrah ce aka yi wa kitson yara mai kyau aka saka

"mata beats, aka yi musu jan lalle mai kyau daga nan suka wuce shopping sayayya sossai ta yi"

wa yarinyar duk abin da ta nuna tana so sai da ta saya mata.

Bayan ta shiga mota suka zauna ta kira Aina'u Bayan sun gaisa tace

"""Aina'u batun yarinyar nan Jasrah ne, kwananta kusan huWu a wurina ta sake sossai kuma tana wasanta hankali kwance, kina ga zata iya warkewa har ta buWi baki aka cigaba da tafiya a"

"haka?"""

Aina'u tace

"""Za ta iya amma fa sai dai idan ba'a sake ala™antata da inda zata sha wahala ba, kenan idan natsuwa da farin cikinta zai Wore kinga a wurinki tana samun kula sannan ga Aryan kika ce suna wasa, a wurin babanta daga kallo sai bacci da cin abinci take yi wurin Stepmom Win shi kuma azaba iri-iri, kaWaici ne zai dawo mata daga ta koma wurinshi zata iya sake komawa halin kunci"

"kuma da damuwa ta koma wurin kakan kuma kin ga bai san komai ba zai iya kaita"""

"""kenan dole mu nemi psychologist da zata taimaka wurin healing kuma dole ta cigaba da zama cikin yara 'yan uwanta?"""

"""Yauwa kin gane"""

"""Ba ta yadda zan kaita asibiti babanta bai sani ba, kuma bana son ya kasance ni zan sanar da shi Aina"""

"""Ki cigiba da kula da ita Win ai rana dubu na Sarawo rana Waya tak zai iya zama na mai kaya"""

Numfashi ta sau™e bayan ta katse ™iran ta kalli Jasrah dake game hankalinta kwance tayi kyau

sossai cikin wando da rigarta blue and pink ga pink booth da Hibbah ta saka mata sai headband a kan kitsonta dake ta lilo.

"Ita kuma Hibbah sanye take da wando Jean blue da farin bodyhug sai ta saka pashmina Abaya a kai, kanta farin jercy ta Waura shi sai ta yafa gyalen pashmina Win a wuyanta, tana shirin ta da motar wayanta ya sake Waukan ™ara, a hankali ta sanya hannu ta Wauka sai ta ga"

"""Boss"""

"Kuma Layin Nigeria ne, kenan ya dawo? Ta tambayi kanta sai ta kalli Jasrah da taji bata so su rabu ta yi picking."

"""Hello barka da rana Sir"""

"""Kina lafiya?"""

Natsatse kuma dakakkiyar muryarshi ya ratsa kunnuwanta.

"""Alhamdulillah Sir"""

"""Ina dab da wurinku zan Wauki ba™uwarki"""

Ya faWa.

"""Ba ma gida amma muna hanyar komawa yanzu"" ""Ok"""

Yana kai nan ya katse ™iran ta ja motar ta wuce.

"Ko da aka buWe mata gate da farar Maybach ta fara cin karo sai Waukar ido yake yana sheki a ranta ta raya MB ya iso kenan, ta samu wuri tayi parking ta zaga ta kwashe shopping na sun Jasrah na daga gefenta rike da tablet Winta suka nufi Parlorn da ta san anan zasu same shi, Dukda ta san ba wurinta ya zo ba kuma Waukar Wiyarshi ya kawo shi amma ta tsinci kanta da karamar faWuwar gaba da bugawar zuciya da ta kan rasa na menene, a hankali ta sanya kanta cikin parlorn kamshinshi da ya danne na room freshner da turaren wutan parlorn na kutsawa"

cikin hancinta yana kara mata faWuwar gaba.

"Yana zaune da Aryan, Jasrah na ganinshi ta tafi da gudu ya buWe mata hannu yana sakin tsadadden murmushinshi ta faWa ya rungumeta, sai Hibbah ta tsinci kanta da murmushi tana"

kallonsu cike da burgewa.

"Four days da yayi bata ganshi ba, sai ta ga kaman watanni huWu

43 / 62