Chapter 33 Reading SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TAƁO Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   33 / 62

96K to 99K   out of 184.1K words

katse ™iran yana juya kan motar ya koma gida ya je ya tsayarwa Mum tashin hankali akan

ba zai lamunta ba sai dai a kori yarinyar kowa ya huta.

"""˜iramin mahaifinku"""

"Ta mi™a mishi wayanta, Abban ya ™ira ya bata ringing na biyu ya Waga ""Hello Hajiya!"""

"""Alhaji..."""

Ta faWa cikin wata iriyar murya

"""Subhallahi! Me yake faruwa? Baki da lafiya ne Hajiya Hafsatu?"""

"""Wallahi faWuwa kawai na yi alhaji na rasa hankalina yanzu haka ina kwance duniyar sai juya min yake..."""

"""Innalillahi wainna ilaihi rajiun garin yaya?"""

"""Hmmm jinina ne ya hau an ™irani Mahir ya kusa kashe wani da mota da kyar case Win ya mutu yanzu dawowar Manu ™anina kenan daga police station. Ban san yaushe Mustapha zai yi hankali ya daina haurawa Mahir da ya san ba ha™uri ne da shi ba, kullum ina faWa mishi a komai shi ne babba ya dinga ha™uri taya hankalinka zai kwanta idan ka bar mu hannunshi amma ya kasa"""

Tayi maganan a karye.

"""Shi ne ya tunzura Mahir Win ko?"""

"""Wai faWa suka kusa yi kan wata chan ma tambadaddiyar yarinya"" ""FaWa? Ina zuwa yanzu Mahir Win ya jirani a gida"""

Ya faWa yana katse ™iran.

"""Duk yadda zaka yi laifin ya koma na Mustapha ka yi idan Babanku ya dawo na fi so a kullum ya"

"dinga ganin ba™inshi yadda ya saba bai taSa halin kwarai ko na arziki a idanunshi ba, hakan na"

"ba™anta ran yaron fiye da tunaninka saboda yana kaunar mahaifinshi har ranshi"""

"Kai Mahir ya gyaWa suka cigaba da tattauna yadda za su ™untatawa Mustapha Win da bai san suna yi ba, yana zaune a office mahaifinshi ya ™ira kaman koyaushe duk sadda zai ga ™iran mahaifinshi sai gabanshi ya faWi don ya san ba alkhairi zai faWa mishi ba, ya tabbatar dole kafin"

a gama wannan waya idan ranshi yayi dubu to sai ya Saci.

"""Assalamu Alaikum warahmatullah"""

"""Ji yadda kayi sallama kaman mutumin ™warai amma babu... Ka sameni gida yanzun nan"

"hankalinka kuma ya kwanta tunda ka sa jinin mamanku ya hau har ta suma"""

Idanunshi ya lumshe yana jinginuwa jikin kujera daidai lokacin da Abban ya katse ™iran a kan

"lips dinshi ya furta ""Mahir..!"""

"Tuni jijiyoyin kanshi sun bayyana, taune ha™orinshi yake a hankali cikin kokarin samar wa"

kanshi natsuwa kan ya mi™e ya fice daga office Win ko kula da wanzuwarta bai yi ba.

"Da kanshi yake driving don haka mintuna arba'in ya kawo shi Ikoyi, Waya daga cikin unguwanni mafi tsada cikin legos yana dauke da manyan gidage na alfarma yawancin mazauna unguwar 'yan siyasa ne da manyan'yan kasuwa sai manyan jami'ai da suka amsa sunansu. Unguwar shiru kaman babu wasu halittu masu rai haka ya dinga kutsa shimfidaddun titunan har kofar"

gidansu yayi Horn aka buWe ya shige ciki.

"Ganin motar mahaifinsu ya sa ya san ya dawo gidan tuntuni, ciki ya nufa rannan a haWe wannan dalili ya sa ya tsani zaman legos ya gwammaci yayi ta zama waje da ya dawo gida, bai san inda rayuwar gidansu ya dosa ba, ba zai ce ga abu guda da ya taSa yi na laifi da ya sa mahaifinshi yi mishi mummunan shaida ba, Dukda ya san Mum tana mishi son da take yiwa Mahir amma bai san daga ina matsalar take ba kuma tana iya kokarinta wurin fahimtar da Abba amma son da yake yi wa Mahir kan rufe mishi ido da bai taSa yarda da laifinshi ba kaman"

yadda shi yake yarda da nashi ba tare da bincike ba.

Da sallama ya shiga

"""Babana! Šagoka daga aikin mahaifinku yayi? Alhaji sai da fa na ce maka ka kyale yaron nan"

"na san ba zai hukunta Mahir ba dalili ba"""

"""Dalilinshi na banza na wofi! Har shi ya isa ya isa hukunta wani? Yaushe shi yayi hankalin na hukunta wani? Ina amfanin hukuncin da ba zai haifar da Wa mai ido ba tunda gashinan ke suka barki cikin jinya alhali lokacin da aka yi baki sani ba?"""

"""Mum ki yi ha™uri ban san hukuncin da na zartar kan Mahir zai Waga miki hankali ba..."""

Ta katse shi

"""Sam ko kusa hukuncin bai Waga min hankali ba, damuwata yarinyar da ka shigarwa faWan akan"

"Wan uwanka cewa fa aka yi tatacciyar 'yar iska ce duk Kano ba wanda bai sani ba, me kenan? Tsorona kar ta wargaza maka tarbiya a barwa jasra abin faWa da dai za ka bi ta shawarata ko ka mayar da ita kaman kowani ma'aikaci da kallonka zai mata wahala ko kuma ka koreta kawai"

"a samu maslaha mu ma hankalinmu ya kwanta"""

Ya wara ido yana kallon Mahir.

"""Mahir ka ji tsoron Allah, ka sani sharri irin na zina bashi da kyau wallahi sai Allah ya bi mata hakkinta kanka kuma za ku tsaya ranar gobe da kai da ita yayi muku hisa..."""

"""Abba ba ka gani ba? Daga faWan gaskiya a kanta ta mareni kwanaki ya hanani albashi wata har biyu Mum gata nan ta hanani na faWa maka saboda kar na Waga maka hankali yanzu na dawo aiki tana neman Wan uwana don na dakatar da ita ni yake cewa bani da tsoron Allah!"""

Mahaifin nasu ya kalleshi ranshi bace

"""Yanzu akan yarinyar ka hana Wan uwanka albashin wata har biyu ko kunyar mamanku baka ji ba Mustapha? Kai Allah ya wadaran naka ya lalace...tunda abin ya zo da haka ka je yanzu ka sallame ta ta bar ma'aikatan in ji gari"""

Girgiza kai yayi

"""Abba kayi hakuri amma ba zan iya sallamar ta ba don bata yi laifin komai ba, ban ga dalilin da zai sa Mahir ya Wauko zancen company yana kawo shi gida ba maganan hukunci kuma displinary committee su suka hadu suka ga ya dace su yanke mishi hukunci suka yi aikinsu."

Sannan don Allah Abba da Mum ku daina Waga hankali ku akan yaron nan duk abinda ya faWa

"ku hau kai ku zauna """

Mum ta yi charab ta karSa

"""Wannan gaskiya ne, Mahir shashancinshi na dayawa Abbanku ne ba zai yarda ba amma da ya barka ka cigaba da yin abinda ya dace a kanshi shine daidai"""

Abban da ranshi a Sace yace

"""Ke dama koyaushe mustapha baya laifi a idanunki Hafsatu, amma bai isa ya zauna yana yi min faWa ba na tabbatar Mahir ba zai taSa cutar da shi ba sai dai idan faWin ranshi da taurin kanshi ne ya hanashi ganewa, ya yi maka kyau Mustapha! Ba ka nuna min cewa kamfani naka ne ban isa saka ka ba ko? Toh zan dawo da Mahir karkashina in bashi ragamar kamfanina nan kuma zan ga idan ka isa ka mishi iko... Idan ka ga dama ka tabbata da yarinyar"""

Yana kai nan ya mi™e cikin fushi ya bar Wakin.

"Idanu Almustapha ya runtse Sharp pain na sukarshi a kirji, Mum ta ri™o hannunshi tana sake"

kasa da murya

"""Ka yi ha™uri da Mahir Babana, watarana sai labari"""

"Kwarai don ita ne kawai yake ha™urin da Mahir, don ita kaWai yake iya Waga ido ya kalli Mahir amma Allah kaWai ya san abinda yake ji a ranshi muddin ya kalli yaron."

"""Mum ki ba Abba ha™uri zan ™ara kiyayewa Mahir Win ya koma bakin aikinshi"""

Ya faWa a sanyaye kan ya mi™e ya fice.

Mum ta bishi da kallo tana dariya a ranta bayan ya fita ta mi™e zaune

"""Ashe ma gwara da aka yi, kai Mahir ka koma bakin aikinka ka cigaba da kunno mana shi"

"ubanshi na ™ara ji yana ficewa a ranshi"""

Mahir yace

"""Amma Mum ba ga damar mallakar companyn Abban ya samu ba? Meyasa kuma za mu cigaba da farautar wanchan banzan?"""

Murmushi tayi

"""Na fi son nashi Mahir saboda nashin sai ya fi taSashi idan ya rasa akan na mahaifinku, sannan na mahaifinku ba mai wahalar samu bane ko ni nan kadai na ishe shi saboda kwakwalwarku iri Waya na kifi abu kaWan ke zurma ku rami"""

Rai ya haWe komai sai ta zage shi hankalinta ke kwanciya ya mi™e ya fice.

"Shi kam Almustapha na fita daga Wakin inda ya san zai samu Wiyarshi ya yi, tana zaune tana"

wasa da puzzles ya shigo ganin shine ta mi™e da gudu taje ta rungumeshi ya shigar da ita

jikinshi yana runtse idanu sanyi na mamaye shi.

"""Har abada bana fata ki san ba™in cikin dake tattare da hukunci mai Waci irin na uba marar uzuri kaman nawa"""

"Ya faWa chan ™asa ta Wago tana juya hannunta alamun me ya ce? Ya girgiza kai. ""Za ki rakani office?"""

Kai ta gyaWa ya janyo hannunta suka fice zuwa mota daga nan ya ja sai office nashi.

Hibbah na zaune tana aiki suka shigo ta mi™e

"""Welcome back sir"""

"Ya tsaya kawai ya zura mata idanu ba tare da ya sani ba, babu maganan da ke dawo mishi irin na Mum da take cewa ita Win tatacciyar 'yar iska ce da duk Kano an mata shaida... Girgiza kai"

yayi snapping out of that thought cikin rashin yarda ya nufi wucewa ba tare da ya amsa ba don

wallahi shi bai ji ma welcoming nashi da tayi ba.

"A sanyaye ta koma ta zauna, kenan shi Win ma kaman Mahir ne? To amma Meyasa at First yake abu kaman ba haka yake ba? Wata zuciyar tace kila yana hakan don ganin idon mutane"

ne anan ko ta faWa babu mai yarda.

"Wayan landline Winta ne ya shiga ringing ta Waga daga front desk ne na kamfanin gabaWaya. ""Miss Mudassir Madaki you have a visitor here"""

"Cikin mamaki tace ""Who could that be?"""

"""He said he's your biological father"""

Da sauri ta mi™e tsaye

"""I'm coming please"""

Ta katse ™iran ta nufi office na MB kar ta fita bata faWa mishi ba ya neme ta bata nan tayi laifi.

"Knocking ta yi bata buWe ba sai da taji an amsa ta buWe ta shiga, wannan ne karonta na farko cikin office Win, duk yadda zata fasalta tsaruwar office Win ya wuce nan komai neat and clean abubuwan ciki daban da na ko'ina cikin companyn ta tabbatar rabi da kwata ba daga ™asar nan bane, yana kwance cikin tattausan three seater da yayi mishi kaWan saboda tsawonshi ya Wora"

kafafun chan saman kujerar yayi pillow da hannayenshi idanunshi a rufe.

"Daga chan gefe Jasrah ce ke zaune gabanta kayan wasa ne da alamu akwai su enough a office Win nata sai wasa take, idanu ta Wan tsura mishi don kaman ba shi ya amsa mata knock Win ba saboda kallo daya zaka mishi ka zaci bacci yake mai nauyi don ba wani motsi dake nuna"

alamun idanunshi biyu.

"A bazata ya buWe idanu sai karab suka shige cikin nata, da sauri ta kawar tana basar da faWuwar gaban da taji tace"

"""Sir Ina neman permission naka ne zan sau™a ™asa mahaifina ya zo yana son ganina"""

"Kai ya gyaWa mata amma da yake ba kallonshi take ba bata kula ba ta cigaba da tsayuwa, jin bai ji motsin fitan ta ba ya sa ya buWe idanu a sanyaye yace mata"

"""You can go"""

Ta juya ta fice.

"Sauri sauri ta shiga elevator Dukda gabanta dake faWuwa, yaushe rabon da ta ji ko Muryar Daddy ne? Sai a yanzu take jin tsananin kewarshi zuciyarta ya shiga tambayarta guje musu da tayi shine daidai? Laifin mazan da ya shafi mahaifinta shine daidai? Ko don ta ga ya barta ya zuba mata idanu? Elevatorn ™asa na buWewa ta fita da sauri sai tayi turus ganinshi zaune cikin"

cushion na front desk Win yana jiranta.

"Murmushi ya sakar mata ""Mamana?"""

Sai tayi sauri ta isa jikinshi ta rungumeshi ta fara kuka.

Ya Wagota

"""Haba mamana ya za ki kama kuka a bainar nasi kaman baby? Kin fa girma kina da yara dayawa"""

Ta mi™e tsaye

"""Daddy..."""

Ya mi™e tsaye ta mishi jagora har zuwa karamin meeting room na ™asan wanda na ganawa ne

da mutunanen da ba zasu fi biyu ba.

"""Daddy ka yi ha™uri..."""

Ta ™arasa cikin sabon kuka.

"""Sam baki min laifin komai ba"""

"""Daddy dama ka san na fara aiki? Ya aka yi ka san companyn nan?"""

Murmushi yayi

"""Haba mamana, yaushe na yi lalacewar da ba zan san komai a kanki ba? Ko don kin ga kin bar Kano shikenan kin bar idanuna ne? Duk wani motsin ki Hibbah a legos ina sane da shi... Na barki ne idan hakan shi zai sama miki kwanciyar hankali na barki ki gwada kebewar ki kuma tsunduma abin da kike so matukar hakan shi zai samar miki da natsuwa ya mantar da ke damuwarki"""

Kuka take yi tana jin babu kaman iyaye a rayuwa.

Ya shafa kanta ta ri™e hannunshi Waya.

"""I didn't do it on purpose Daddy... It really hurts me in a quite way idan na fuskance ku ko na ji Muryarku that fear of disappointment, yana da zafi sossai musamman idan kuna nuna min ba komai bane in sake ha™uri alhali you all hurt silently. Don Allah ka yi ha™uri Daddy duk laifina"

"ne da ban biyewa Sagir ba da na jima da tsufa gidan Mahmud"""

Girgiza kai yake yi.

"""Don't feel hurt Hibbah we are never disappointed in you... Mun fa san kaddara ko kin manta mu musulmai ne? Akwai wanda ya isa ya hukunta abinda Allah bai hukunta bane? Ki daina wannan tunanin za ki samu farin ciki, za ki auri namijin da zai so ki fiye da mu ke Win ta daban ce Hibbah You are more than capable, you are a smart girl ha™uri kawai za ki ™ara kaWan we all believe"

"sau™i na nan zuwa and we love you No matter the situation..."""

He just break her again sai ta kasa controlling hawayenta sheshekar kuka na kwace mata.

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Gureenjoh

44

"Da kyar Daddyn ya samu tayi shiru, ya shiga tambayarta yanayin aikin nata ta Soye mishi duk"

wani matsala sai alkhairi da tayi ta samu ya mata murna da Adu'a kan ya ce mata zai wuce don a yau zai juya Kano.

"Kaman kar su rabu haka ya tafi ta raka shi har mota tana daga mishi hannu ta jima tsaye tana kallon bayan motar kan ta juya ta koma ciki a hankali sanyi ke mamaye ranta, ha™i™a ta yi kuskure na yin kudin goro har da mahaifinta alhali shine mutum na farko da ke fahimtarta cikin"

kowani yanayi.

"Ko da ta koma Win aikinta ta cigaba da yi lokacin tashi na yi ta tattara tayi gaba bata jira MB da ko motsin shi bata ji ba, Washegari da safe bayan ta iso office Win tana fara ayyukanta ta ji an shigo mata ko da ta Waga kai sai ta ga Mahir ne, kanta ta mayar ga system bata ce komai ba har ya iso kujerun gabanta ya zauna a Waya."

"""Hibbah"""

Bata amsa ba kuma bata daina aikin da take yi ba.

"""Hibbah please ki Wan bani aron lokacinki kaWan ki saurareni"""

"Ta Waga ido ta kalleshi ""Ina jinka"""

"Tayi maganan cikin ko in kula don ta tabbatar maganan bakinshi bai taSa ma'ana ba, fuskarta a"

kame wanda rashin sake mishi da take ke ™ara dagula lissafinsa.

"""Hibbah ki yi ha™uri da kalamaina na jiya, na tako har nan ne don in baki ha™uri in kuma sanar dake ba wai da wata Manufar nayi maganan ba kishi ne da haushin da nake ji na yadda kike kula wanchan banzan ni ba kya kulani alhali duk wani alamu da zai nuna miki sonki nake na riga na nuna miki kuma aurenki nake son yi shiyasa na yi bincike a kanki"""

Sai da ya faWi kalamar aure ta Wago ta kalleshi kan tayi dariya kaWan na ka ma raina ma kanka

hankali.

"""Idan auren ne ma sai in rasa wanda zan aura sai kai Mahir? Ai duk namijin da zai iya gorantawa wani akan wani kaddara da ta sameshi ba mijin aure bane. Mu kaddara ma na amince da kai sai in aureka duk wani laifi da zan maka ka yi min gori ko ka zageni da abin da ba ni da iko a kai??..."""

Zai yi magana ta katse shi

"""Please nan office ne wurin aikina ne ba wurin maganan wani aure ba and mind you ba ni da niyyar aure a yanzu yadda nake daga nan har karshen rayuwata, ko ma akwai Mahir wallahi ko da zan saura daga ni sai kai a wannan duniyar baka da tagomashin da har zan iya aurenka so please respect yourself and LEAVE ME ALONE"""

Da babban murya ta ™arasa tana kallonshi cikin ido saboda wani tsana da haushinshi da yayi

mata tsaye a ma™ogoro.

"""Haka kika ce?"""

Bata amsa ba sai cigaba da kallonshi da take

"""Dama irinku baku da godiyar Allah alfarma nake kokarin yi miki kina runtse ido. Irinku ne kuke mutuwa babu aure saboda kin Wauki kanki wata tsiya..."""

"""Leave I said..."""

Ta faWa tana Mi™ewa tsaye tare da nuna mishi kofa.

Ya mi™e yana mata wani kallo kan ya fice. Ta kai zaune tana dafe Goshi. Ba a bakinshi ta soma jin a yanzu duk wanda zai aureta sai dai yayi mata alfarma ba hakan kuma bai taSa shaking Winta ba don bata zaSi auren ba bare ta je a alfarma hakanan ko da auren tayi ta san ta fi ™arfin

alfarma daga waje har ciki.

"A zafafe ta Wago jin an sake shigowa tana furta ""Mah..."""

"Sai maganan ya ma™ale haWa idanu da suka yi, sanye yake da navy blue suite da suka amshe shi ™warai da gaske tuni kamshinshi ya cika office Win, hannunshi Waya cikin aljihu ya cigaba da takowa fuskarshi ba wani walwala."

"""Good morning Sir"""

Ta faWa tana mayar da idanunta ™asa.

"""Morning"""

Ya amsa da kalma Waya yana wucewa office nashi.

"Zama ta yi ta cigaba da aikin dake gabanta, ko mintuna biyar bai yi da shiga ba ta ji landline"

Winta na ringing ta Waga ki zo kawai ya faWa cikin harshen turanci ya ajiye.

Ta mi™e ta Wauki tab Winta da duk ta tsara schedules dinshi na ranar ciki ta nufi kofar ta Wan yi knocking kan ta shiga yana zaune kan kujerarshi ya saka farin tsiririn medicated glass da ya kara fitar da kyau da kamalar fuskarshi idanun na zube bisa computer dake gabanshi yana

sarrafa keyboard Win cikin salon kwarewa.

"Gabanshi ta isa ta tsaya ""Ga ni Sir"""

"Bai yi magana ba sai da ya kamallah abin da yake ya Wan Wago ya kalleta ""What are my today's schedules?"""

"""Da misalin ™arfe 9:40am akwai meeting na board members which will take 1-2 hours, after that akwai lunch da za ka yi attending for M&S Metal

33 / 62