Chapter 1 Reading SAFARA A TA�O Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel READ HAUSA Novels

SAFARA A TA�O Kunya Ba Tausayi By FATIMA MUHAMMAD | Hausa Novel

Author :  FATIMA MUHAMMAD Category :  African Stories & Novels

Chapter   1 / 62

1 to 3K   out of 184.1K words

ÿþSAFARA A TA�O

FATIMA MUHAMMAD GURIN

*GUREENJOH*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*PAID BOOK*

"*TSOKACI* Wannan littafi nawa mai suna SAFARA A TA�O zai taSo fannin da muke ganin ba komai bane, a wannan tafiya za mu fahimci Soyayya ba murmushi kadai ba ce; jarabawa ce,"

"aure kuma ibada ne, sannan rayuwa darasi ne daga Allah."

*GARGAŠI* ha™™in mallakar SAFARA A TA�O na Fatima Muhammad Gurin ne. Ban amince

ba ban lamunci a sauya min labari ko ta wani Sangare ba ko a yi amfani da shi ba tare da sani ko izini na ba.

*001*

SHIMFIŠA

"Shi aure sunnah ne mai girma na manzonmu annabin rahama annabi Muhammad (S.A.W). ya yi mana nuni da cewa zai yi matu™ar alfahari da hayayyafarmu ta hanyar aure a ranar gobe ™iyama, sannan aure ibada ce sai dai kuma ba dole ba ce! don ka yi aure ba shi zai saya maka tikitin shiga aljannah ba kuma ba shi zai saya maka na wuta ba illah iyaka ya zama tsani wurin ™aruwan ladar da zai iya kai ka zuwa aljannah ko ma halaka da zai iya jefa ka zuwa wuta."

"Manufar aure da cikarsa shine zancen ubangiji na samun soyayya da natsuwa ta yadda za'a gina addini a kuma taimaki juna ta yadda za a yi rayuwa ta addini kuma a ji daaWin duniya, kenan dole dai a samu ™auna da tausayi a aure saboda ana tsufa ne tausayi na maye gurbin"

wannan ™auna da aka gina tun farko.

"Numfashi mai matu™ar nauyi ta furzar tana sake dam™e sitiyarin motar dake hannunta inda ta ™ara ™arfin gudun giyar da 30 tana tsula uban gudu a shimfiWaWWen titin na birnin legas, ba za ta ce maganganun Momma ba su sosa mata rai ba sai dai ta riga ta yanke wa kanta hukuncin cewa babu kalar maganar da za'a yi mata ya mayar da ita ruwa a cigaba da gara ta tamkar taya, ba za ta taSa yin aure ba a wannan duniyar, babu kuma kalar ba™ar magana ko shaguSe da zai tunzura ta zuwa ga MAZA, Me yasa ake auren? ai don kar a yi zina ne to ba za ta yi zina ba don haka ba za ta yi auren ba, dalilin tsanar aurenta ya sa ta zauna ta samu cikakken ilimi kan littafin 'Al'ulamul uzzab Allazina afdhalul ilmu alal zawaj' ta karanta cewa malamai ne har talatin da bakwai da duk sun koma ga mahallaci ba tare da sun yi aure ba ciki har da mafiya shahara a fagen ilimi irin su Imamun nawawi da ibn taimiyya."

"Da wannan ta kafa hujja ta jingine kalmar aure bare soyayya, babu abin da ta tsana a yanzu"

haka kaman 'Maza!' Har ta kai ga mahaifinta ma ta ™auracewa idanunshi kaman yadda ta shafe

sama da shekaru biyu ba tare da ta sanya shi a idanunta ko ta ji muryarshi ba.

"Ta tsine wa kalmar So' don guba ne da ta sha shi ya illata ta, ta yarda Wari bisa Wari cewa duk wata hidima da za'a yi wa so ba ya taSa bin ka da alkhairi sai dai ya saka maka da sharri...So bashi da kama ba shi da sabo, bukata ce kawai ta Wan adam saboda babu so idan babu dalili. Dalili kuwa daidai yake da bu™ata a duk sadda wannan bu™ata ta cika shikenan kuma soyayyar ta tarwatse tamkar an wullar da kofin tangaran ne ™asa. So tamkar kogi ne da muddin ka sake ka saka kanka ciki zai iya nitsar da kai kila ma ya zama sanadiyar yanke maka duk wata ni'imar"

rayuwa da Allah ya tanadar maka a bayanshi.

LeSenta na ™asa ta datse da ™arfin gaske tana danna horn mai uban ™arfi jikin tamfatsetsen kamfanin da aka rubuta da manyan ba™a™e

"""MB MUSTAPHA AUTO MOBILE INDUSTRY LIMITTED"""

"Wasu masu uniform kalar shudi har biyu ne suka wangale kofar ma'aikatar ta ™utsa ciki tana parking inda kawai yayi mata don ji take tana rasa numfashinta, kwakwalwarta tuni ya birkice idanunta suka sauya launi ainun, Salle marfin motar tayi ta fito tana taku biyu zuwa uku ta ji jiri na shirin ka da ita tayi hanzarin dafe bambar motar tana runtse idanuwa da ™arfi kirjinta na"

sama da ™asa.

"""Madam! Kaman baki yi parking bisa ™a'ida ba..."""

Ta ji wata murya ta furta mata.

"Ba tare da ta Wago ba ta harba makullin motar saitin inda ta ji Muryar a zafafe ta ce ""Gashi sai ka yi yadda ya dace Wan iya!"""

"Shirun da ta ji na tsawon mintuna ne ya sa ta Wago sai idanunsu suka sar™e, kusan seconds"

goma suka Wauka suna kallon juna hannayenshi zube cikin aljihu bai ko motsa ba inda key Win ke yashe a nan ™asa.

"""Ke kika yi kayan ki don haka ke za ki gyara"""

Cikin masifa ta ce

"""Idan ka damu ka gyara ka aikomin da key Design nd strategic planning team. Idan baka damu ba kuma ka bar shi a inda ka ganshi."""

Tana kai nan tayi gaba zuwa enterance na babban skyscraper Win ta shige ciki da yake glass ne

yana kallonta har ta shige elevator ya mayar da kanshi kan key Win sai ya saki murmushin mamaki da kuma kaWuwa yana furta

"""Unbelievablee!"""

********

"Babban gida ne wanda ya amsa sunansa babba sai dai duk girmansa tarin mutane na nesa da kusa sun cike shi dam daga ciki har waje babu masaka tsinke, hidima ake yi ba na wasa ba yara na kai kawo kaman yadda a ka yi baje kolin abinciccika kala daban daban masu ci na ci, hayaniya ne ko ta ina wasu daga waje kuwa a manyan canopies na 'yan gayu da aka kakkafe"

maza ne birkij kaman yadda daga farkon Layin har zuwa karshensa motoci ne iri daban-daban

"ga dukkan alamu gagarumin hidiman biki ake, daga chan cikin kuryan wani Waki kuwa 'yan mata ne zasu yi su goma sha kowacce na harkokin gabanta masu kwalliya na yi masu sa kaya na yi, masu hira na yi masu cin abinci na yi gabaWaya Wakin surutu ne har wani baya iya jin maganan wani."

"A chan cikin bargo kuwa wata buduruwa ce lulluSe daga ™afafu har kai ban da hasken wayan da ke ri™e hannunta ya haske fuskarta tarrr za ka zaci bacci take ko wani abin, sai dai ga mamaki na duk irin raSa da sanyin Wakin ita wacce ke lulluSen wani irin wahallen gumi take tsatsafowa, jikinta na wani irin tsuma take rubuta"

"""Sagir ka rufamin asiri... Kar ka sa zuciyata ta buga idan abin da kake cewa ya tabbata wallahi sai dai wata Hibban ba ni ba, ashe soyayya na iya juyewa ya zama tsantsar ™iyayya? Na ro™e ka da girman Allah da manzonsa ka rufa min asiri."""

"Kuka sossai take yi marar sauti tana kallon fuskan wayar har wani sa™on ya sake shigowa Sul! ""Ba ni da su ba ni da dalilin su, duk savings Wina na tura maka Meyasa kake so sai ka lalata mini suna ne? Anya ka taSa so na kuwa? Ashe soyayya kan iya zama RUWAN GUBA? Idan ka WanWana min wannan gubar wallahi ba zan rayu ba ka taimakeni Sagir, ko don iyayena da mijin da ake gab da Waura mana aure!"""

Ta tura da sa™on emoji na ro™o da hawaye.

Ko buWewa bai yi ba alamu farkon kawai ya karanta tana shirin sake magana taji ana jan bargon da sauri ta kife wayan.

Dariya 'yan matan Wakin suka kwashe dashi wata daga gefe tace

"""Su Hibbah sarakan cika baki da tsiwa yanzu duk bakin ya mutu za'a yi kewan Momma da Daddy"""

Wata buduruwar da suke tsananin kama irin kama me tsananin nan da babu bambamci ta matso ta dafa kafaWunta

"""Twinie ke ce fa kike bani ™warin gwiwa, ke kike tausata a kan rabuwarmu shine yanzu zaki fara"

"kuka? Kina so ki ga nima na fara ko? Haba tsigalen Momma"""

"Dariya duk aka yi ita kam sai ta Waura kanta akan kafaWar ´ar uwartata kawai ta rushe da wani sabon kuka da ya Waga hankalin Wayan itama ta fara, wacce ta yaye bargon da babbar macece tace"

"""Haba Hudah kema fara wa zaki yi? Kun ga kukan nan ya isa Hibbatullahn Momma biyunin Hudallah 'yar tsigale yi ha™uri haka ko So kike a kaiki gidan Mahmud da fuska a Suntume? Tashi shiga wanka maza kan a gama Waurin aure maza su fara shigowa"""

Da kyar wacce na ji sun kira da Aunty Kubrah ta tura Hibbah bayi yayin da me kwalliya ta

cigaba da yi wa Hudah.

"Har ta fito wanka bata daina hawaye ba tun 'yan matan na tsokananta har suka dawo tausaya mata da alama Amaren uku ne bayan 'yan biyu akwai wata da take diban kamanni da su cikin Wakin sai dai ita sam bata ba da fuska akan abin da ke wakana Wakin ba kwalliyarta kawai ake mata, ko da aka zo kan makeup Win Hibbah hawaye ya hana sai da Waya daga cikin yanmatan ta kira Aunty Kubrah"

"""Yanzu kam zan saSa miki dake da kukan, Haba! ki ga yadda kike so ki Sata wa 'yar uwarki tata kwalliyar dubi Amal yadda nata yayi mugun kyau duk ina shegen taurin zuciyar naki?"""

Da kyar aka samu hawayen ya tsaya aka fara makeup...

"Chan daga wajen gida kuwa inda maza ke cike maroka na aikinsu aka soma Waura aure, Amal da ta kasance babba aka fara Waurawa da mijinta Zubair, aka Waura na Hudah da take bi wa Amal waenda Uba ne suka haWa da 'yan biyun kuma ita Hudah ita ce Hassana da mijinta Mu'azzam, dai dai za'a fara batun Waura na Hibbah wani friend Win shi dake operating waya ya waigo ya taSa shi, Juyowa yayi yana cewa"

"""Kai dallah bar taSani ina so in ji sadda za'a ™ulla aurenmu da My soul ta yadda ba zan taSa mance wannan rana mai tarin albarka ba."""

"""It's something very urgent Mahmud da ya shafi Waurin auren naku"""

"Matsowa yayi Abokin nashi me suna Abdhameed ya mi™a masa wayar a hankali cikin wani irin sanyin gwiwa ya soma scrolling sai da ya ™arewa pictures shidda curr kallo har jikinshi ya Wauki tsuma tamkar Wanda aka watsawa dusar ™an™ara a tsakiyar sanyi, wani irin gumi suka karyo mishi rubutun da aka rubuta daga saman ya bi a hankali kan wayan ya zame daga hannunshi, daidai kunnuwansa na jiyo masa ina nemarwa Wana Mahmud auren 'yar ka Hibbatullah da wani irin karfi da karaji ya furta"

"""Ku Dakata!!!"""

"GabaWaya hankulan mutane ne ya dawo kanshi ""Meyasa? Me yasa zaka dakatar da masu Waurin auren?"""

"Babanshi ya faWa yana kare mishi kallo tuni ya birkice ya cire hula da babbar rigar ya yasar ""Na Fasa wallahi Na fasa, Ni ba mazinaci ba ne ba zan taSa auren mazinaciya ba wallahil azeem"""

"""Kana cikin hankalinka kuwa??"""

"""Lafiyata ™alau ku tashi mu tafi"""

Ya dakawa duk ³an uwa da abokan shi dake zagaye dashi tsawa.

"Tuni wasu sun fara gani don a Facebook ne kuma yana daga cikin App da ake saurin ganin abu saboda yanayin yaduwar shi da wuri, mari Babanshi ya tsinka mishi"

"""Ba Za ka mai da ni ™aramin mutum ba, wallahi ka yi kaWan, me kake nufi Mahmud?"""

Wayar Abdul ya fusgo ya mi™awa baban

"""wannan...Wannan azzalumar macuciyar ita ce Hibbatullah ashe ban sani ba kura ce ita lulluSe da fatar akuya ina yi mata kallon biri a ayaba take kallona, Wlh ta zalunceni inda Allah ya so ni ban kai ga aurenta ba amma tirrr tirrr na yi Allah wadai da ranar da na fara ganin Hibbah"""

Zuwa yanzu kuka yake yi sossai.

"Alhaji Mudassir Madaki da hankalinshi ya soma tashi ya mi™e tsaye yaje ya warci wayan da ya kusa faWuwa daga hannun mahaifin Mahmud sai idanunshi suka mishi mummunar gani, bai iya ya kalli guda biyu ba wani irin mugun jiri ya diSe shi sai ganinshi aka yi a ™asa tuni hankula suka tashi wuri ya ruWe, da gudu wani matashin yaro ya shigo parlorn yana kallon mutanen da wannan ke nunawa wannan abu a waya wata ke nunawa wata, kayuna biyu uku a harhaWe a parlorn wasu na rike baki yayinda wasu ke salati, sam ba ya fata Momma ta ga wannan tashin hankalin da gudu ya haura nan ma abu Waya ne daidai zai shiga Wakin Mahaifiyar tasu ya ji An"

tsala ihu...

"""Mun Shiga Uku Mun Lalace... Innalillahi wainna ilaihi rajiun Allahumma Ajjirni fi musibatin Yaya"

"Fatee! Yaya Fatee"""

"Momma da suke magana da Aunty Kubrah ihun Anty Asiya ya sa duk suka juyo kanta har karo tayi da su suna shirin ri™ota wayan ta nuna wa Momma da hanzari ta karSa sai ta ga kaman idanunta basa gani da kyau daga ita har kubra sun gani sau kusan uku kan kafafunsu suka soma rawa, hannun Momma ne ya ja sama sabon Feed ya fito inda idanunta suka sau™a a kan rubutun"

"""An fasa Waura auren Hibbatullah Wiyar gidan shahararren Wan siyasan nan Mudassir Madaki saboda hotunanta na banza da suke yawo media... Inda a take angon ya ce ya fasa ya haWa da"

"ba™aken maganganu masu Waci ga amarya har ga zuriya wannan dai an yi abin tirrr"""

Daidai nan Mumtaz ya shigo wayan tuni ya saSule daga hannun Momma tana shirin faWuwa

Mumtaz ya sake ri™e ta..

"""Da gaske ne Mumtaz? Da gaske Mahmud ya fasa auren Hibba? Da gaske ne Hibba ce a wannan hotunan? Hibba dai Hibba da na haifa a cikina na kuma ba tarbiya dai-dai gwargwado?"""

"Kuka kawai ya fashe dashi, jijjigashi ta fara ""Ita ce ko? Da gaske ita Win ce?"""

Kan ya furta wani magana kawai ta sume mishi ta fi shi kiba ga nauyin jikinta ya sake daga ita

"har shi zubewa kawai suka yi ™asa yana kuka akan muryarshi kaman ba namiji ba, Yau ina ma"

da ace shi ne gaba da Yaya Hibba? Ina ma...

A chan kuwa Wakin yammatan amarya wata ™awar Amal ce ta fara gani inda ta matsa jikin Amal

"ta nuna mata, dariya sossai Amal tayi suka tafa"

"""Hmmm Biri ya yi kama da mutum ai rashin kunya da fitsarar ba na banza ba"""

"Wayan ta karSa tana sake dubawa fuskanta falll fara'a tace ""Allah sarki Mahmud ashe niyar cutanka aka yi bawan Allah"""

"Da karfi take maganan hakan ya sa gaban Hibbah ya shiga dukan Wari-Wari ba tara tara ba, numfashinta har sama sama yake."

"Daidai Hudah ta Wauki waya bayan ta gama karanta sa™on mijinta akan an Waura tana murmushi ta Wan le™a Facebook inda ta ci karo da sabon tashin hankali wani iri. Mi™ewa tayi tsaye kaman wacce aka buga da kulki girgiza kai ta fara tana sake kallon hotunan sai dai duk inda aka je aka dawo ta riga ta sani ta tabbatar da wannan Win jikin yar uwar ta ce don duk wani shaida ko taSo na Allah da ta san Hibbah da su gasu nan baro baro bare a ce edit ne, kanta ne yake neman bugawa a yayinda duka yan matan suka nufeta suna tambayar menene?"

Salati kawai take ja na duk adu'ar da ta zo Bakinta kowa ya santa da natsuwa da tsantsar kama

kai da ha™uri ba kamar 'yar uwarta ba da ta zama mafadaciya marar ha™uri sai dai bata taSa sanin halayen Hibban zasu iya jefata irin wannan mummunan yanayin ba.

"Ihu wacce ta warce wayan tayi nan fa aka fara kalle-kalle kowa da kalar tashin hankalinshi yayin da wasu na ciki ke ciki, jiki a saSule Hibbah ta karSi wayan sai duk suka zuba mata ido suna kallo Wakin ya zama tamkar wanda mutuwa ya ratsa saboda shiru, idanunta ta runtse da ™arfi tana jin yadda zuciyarta ya buga da wani irin tsananin ™arfi, suma ma ashe wani rahama ne, gabaWaya jikinta ya tsumee kaman mutum-mutumi haka ta zama da wani irin ™arfi Hudah ta"

chakumeta

"""Ki ce min ba ke bace?? Sis ki ce min editing aka yi? Twinie this. this would never be you"

"No. No please No wayyy"""

Duka take kai mata tana kuka take maganganun cikin Wani irin yanayi mai matu™ar wahalar

fasaltuwa

"""Ni ce Huda."""

Abin da Bakinta ya furta kenan Hudah ta tsinka mata mari daidai Shigowar Aunty Kubrah wacce

Yaya ce ga mahaifiyarsu hannunta ri™e da murdaddiyar wayar wuta ta rufeta da azababben

duka tana kuka sossai.

"*Littafin nan na kuWi ne ki biya Naira Šari biyar (500) kachal domin kasancewa cikin masu kwasar tarin ilimi, faWakarwa da zazzafar soyayya mai cike da sadaukarwa da aka zube ciki. Za ki biya ta wannan asusun"

0545475847

Gt bank

Fatima Muhammad Gurin

Sai ki tura shaidar biya zuwa wannan layi 09039206763

Ko kuma katin MTN na Naira 500 cikin wannan layi na sama sai ki tura da shaidar biya ta same layi.

Sai na ji ku*

Note: Da dare ne zan dinga posting da rana zan bi in dinga karanta comments naku so please a

ba ni haWin kai mu tafi lafiya kaman yadda muka fara lafiya. Na gode sossai.

Gureenjoh

SAFARA A TA�O

FATIMA MUHAMMAD GURIN

*GUREENJOH*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*PAID BOOK*

*002*

"Dukan kawo wu™a Aunty Kubrah ke yi mata gabaWaya Wakin an rasa mai ™arbar ta sai ma masu kuka don kusan friends Win cousins nasu ne, ganin har jini na fita a jikinta ya sa Hudah da take ji kaman jikinta ake zubawa bulalun ta shiga da gudu ta rungume 'yar uwarta tana kukan fitan rai kaman yadda Hibbah ke yi, sam ba zata taSa cewa zafin bulalar ya fi na zuciyarta ba, zuciyarta"

gabaWaya ji take ta tarwatse kanta ya mata nauyi a wurin bata da maraba da sa™ago don bata

"fahimta, bata ji kuma bata gani abinda kawai ke dawo mata tamkar a talabijin bayan hotunan sai"

fasa Aurenta da Mahmud yayi.

"Wani irin balae'en rikici ne ya bar™e a gidan abin ka da kishiyoyi kuma dama Momma a wuyansu take a ma™ale, hakanan Hibbah tafi kowani Wa a gidan shiga ido masu Allah ya ™ara na yi masu Allah ya kyauta ma suna yi, Alhj Mudassir ne ya shigo gidan bayan an samu ya farfarWo mutum ne shi mai tsananin zafi da faWa bashi da sau™i sam, kuma kap cikin yaranshi babu wanda yake yiwa son da yake yi wa Hibbah, shine zata Wibi ™asa cikin trela ta watsa mai a ido? Shine za ta muzanta a gaban dubban jama'a? Shi zata kunyata a idon duniya? A haukace ya ci karo da su Mumtaz da Aunty Kubrah da wasu 'yan uwan Momma sun dau™eta ranga ranga don duk irin dabarar da za'a yi an yi ta ™i farkawa hankalinsu ba karamin tashi yayi ba, ba"

shiri ya juya suka nufi asibiti.

"Fitansu gidan kaman sabon gurmi ne don tuni su Hajiya Kamila sun cike gidan da zagi da cin mutunci babu mai bakin magana bare amsa cikin 'yan uwan

1 / 62