Chapter 74 Reading MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE READ HAUSA Novels

MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE

Author :  Binta Umar Abbale Category :  African Stories & Novels

Chapter   74 / 79

219K to 222K   out of 235.1K words

kada fa ka manta"

"su Saddiqar ma daka haifa ni kasa na d'aukar musu abinda suke bukata, gabad'aya kana can b'angaran Zainab saboda kana jin tsoron b'acin ranta."""

"Wannan kukan da take da maganganunta yasa ya fahimci cewar kishi ne ke damunta, mamaki yake da"

"lamarin mata wato dai shi yanzu shi dik abinda zaiyi a cikin zargi yake, bega abun kishi a cikin abinda yayi ba......shuru yayi mata be sake magana ba ya dauki wayarsa yana dubawa, Ita kuma Tana gama had'a kayan ta tashi ta bar gurin Wanka taje tayi tasa kayan bacci tayi kwanciyarta tana jin wani"

mugun kishin Zainab a cikin ranta.

"Cikin rashin kuzari ya shigo dakin, Wayarsa ya ajiye gefan drawar ya shiga ya watsa ruwa,. Zainab ta"

"kira wayar dama ta saba kiransa duk dare suyi hira, Dauka tayi ta duba da taga itace sai ta kashe wayar, Zainab ta sake kiran waya, Najaatu ta dauka tare da sallama, Zainab taji haushin hakan amma ta daure tace""Ina Abban Mufida.""? ""Me zakiyi masa.""? maganar ce ta su'buce mata bata shirya ba. Zainab tace"""

"Ikon Allah nida mijina kike tambayata me zanyi masa.""? Najaatu tsaki taja tace""Yau ban bashi izinin d'aga wayarki ba malama sai kiyi hakuri insha Allah gobe i yanzu mun dawo sai ki zuba ruwa a 'kasa kisha."" Kashe wayar tayi tana jin wani irin zafi a kirjinta. Zainab a fusace ta sake kiran wayar akace mata a"

"kashe take, tsabar bakin ciki da 'bakin kishi yasa ta zube a gurin tana zubar da hawaye amma Najaatu ta"

takaiceta. hannu tasa ta dafe kanta kawai ta dinga zirarar da hawayen takaici

Najaatu kuwa bargo taja ta lullube jikinta tana lumshe ido yau dai ko banza ta huce fushinta akan irin

abubuwan da Zainab keyi mata. Turare kawai ya shafa a jikinsa ko jallabiya besa ba ya kwanta kusa da

ita daga shi sai gajeran wando....Takure jikinta tayi guri guda tana dan janye jikinta..... hannuwansa yasa

"ya janyota jikinsa ya matseta sosai tare da sumbatar gefan fuskarta, ajiyar zuciya ta sauke 'kamshin turaransa na hargitsa ta."

Jin yana yawo da hannayesa a jikinta yasa tayi gaggawar sanya hannuwanta duk biyun ta rufe breast

"dinta bata so ya ta'ba mata yasa shaawarta ta tashi, yau Zainab ta janyo masa. Ganin abinda takeyi ne"

"yasa ya dora hannunsa kan nata yana kokarin cirewa tana sake rufewa tare da kokarin yin ruf da ciki 'Karfi yasa ya fincike hannayenta dake rufe da breast d'inta, 'kasa-'kasa yace.""Meye amfanin"

"abinda kikeyi yanzu? kuma meye amfaninsu idan baki barni nayi wasa dasu ba."" Kuka ta shiga yi tana"

"tureshi, Kawai ya yasa mata karfi ya danneta ya cire rigar jikinta, breast din ya shiga luguda yana murza"

nipples d'in! sai kawai ta shiga yin wata iriyar sheshsheka tana rintse idonta tare da cizan lips

d'inta. Ya riga ya gama gane lagonta shiyasa duk turjiyar da take masa daga yayi mata wannan salon

take saduda yanzu ma shakaf tayi ta daina abinda take na rashin yarda tura masa breast d'in ma take a bakinsa tana shashshafa ilahirin jikinsa.

"Bangaran Zainab kuwa da kyar ta iya bacci tana idar da sallar asuba ta kunna wayarta, number shi ta"

nema lokaci suna airport jirginsu zai tashi bema kunna wayar ba yana so su tashi sai ya cire sim card din yasa na 'kasarsa. Zainab sai da ta kusa kuka jin wayar a kashe shin kodai da gaske Najaatu take ita ta

hanashi ya dauki wayarta! Tayi zaune a gurin tana sa'kawa da kwancewa ta rasa yanda zata 'bullowa

al'amarin.

"Tunkafin su sauka ya kira wayar Dan Azimi yace masa yazo da mota ya daukesu, kai tsaye kofar na'isa"

yace masa ya wuce dasu Abbah Abbas sai da ya gaisa da iyayensa tukkuna ya nufi gurin iyalinsa

"Najaatu kuwa cewa tayi ba zata koma gidanta ba sai ta huta, shuru yay mata a lokacin da take maganar yasan kawai tana neman rigima dashi ne, bangaranta kuwa tana ganin kota koma gidanta ita kad'ai zata kwana yasa ta fad'i haka in yaso ranar da girki zai dawo hannunta sai ta koma. wannan dalilin yasa"

"ta saki jikinta a tare dasu Hajia, Daddy na ma'kale a hannun Yaya Ramlatu sosai tayi mamakin wayon da yayi yayi ki'ba tamkar wanda ke tare da uwarsa, koda ta kar'beshi tana kokarin sa masa nono a bakinsa"

"'kin kar'ba yayi, Hajia tace""Ai ba zai kar'ba ya riga ya yaye kansa kema kin huta tunda yana cin abinci."""

"Cikin farin ciki tace""Wallahi Hajia sosai nayi mamakin girman da yaron nan yayi sati uku kacal amma ya"

"manta da nono."" Yaya Ramlatu tace""Abinci yake ci sosai shiyasa ya yaye kansa bayan tafiyarku ya d'anyi rigima amma kwana biyu ya bari ya manta dake ya kama abinci..Najaatu dariya tasa tana girgiza kai"

To kafin ta shiga gidan Baba Malam duk sai da ta fitarwa da kowa tsarabarsa hajia da Ramlatu sunji

"dadin ganin yanda Najaatun ta karramasu sai kace wacce taje aikin hajji ta kawo musu hijabai da mayafai masu kyau sai wani takalmi mai kyau data siyawa Hajia, takalmin ya birge hajia sosai tayi ta shi mata"

albarka.

Iyayenta ma tayi musu nasu tsarabar daidai gwargwado Baba malam daya ga abin yayi yawa ya shiga yi

mata fad'a akan me zata sa mijinta kashe kudi idan ta kawo musa carbi da dadduma ma ya isa.....Murmushi kwai tayi saboda tasan mahaifin nata da gudun abin magana Baba malam sam bashi da

kwad'ayi da son abun duniya shiyasa kullum yake zaune lafiya.......

Sanin da tayi cewar idan tace zata kwana a gidansu Hajia ba zata ji dadi ba yasa tana idar da sallar ishai

"tayiwa mahaifiyarta sallama domin komawa gidan Alhajin, da zata tafi Baba Talatu taba sa'kon gaisuwa zuwa ga Hajia."

'Bangaran Abbah Abbas kuwa yana isa gidansa a maimakon ya nufi gurin uwargida kai tsaye gurin Zainab

"ya nufa dan ta kirasa a waya ya kai sau bakwai gabad'aya hankalinsa ya karkata kanta jin abinda tace masa wai kada yaci abinci a ko'ina akwai tanadin da tayi masa, Namiji kenan kamar wanda ya shekara be ganta ba ya dinga gaggawar zuwa yaga tanadin me zai samu, mugun marmarinta yake dan dama"

tunda tayi ar'ba'in bai kusanceta ba shiyasa yake jin d'okinta gami da son kasantuwa da ita...........

*Zainab ga maza nan a gabanki!!!!!*

*BAHARAM BANE!!!*

*******88 Zainab na zaune a falo tayi gayu sosai tana sanye da jan legos les wanda yaji uban stons

kafafunta da hannayenta sunyi shar shar da lalle (kunshi) ja da baki sannan anyi mata kitso k'ananu irin

"na bare bari, fuskarta tasha make up har da gashin ido le'bunta jajur da janbaki gayu tayi sosai duk na tar'bar maigidan nata."

Abbah ganin irin uban kyawun da Zainab din tayi yasa duk ya wani susuce ya dinga kallonta yana

"murmushi, Zainab farin ciki duk ya isheta dan ganin kwaliyarta ta samu shiga ta jere masa gabansa da kayan abinci nau'i nau'i, iyayi kawai take masa tana wani fari da idonta, Abbah abinci yaci sosai suna hira kamar babu wata matsala data ta'ba shiga tsakaninsu a baya. Bayan ya kammala cin abincin ya"

"dauki Ummi yana mata wasa Zainab tazo ta shige jikinsa tana shafa fuskarsa tace""Habibi jiya da daddare na kira wayarka kamar yanda na saba kawai Najaatu ta dauka ta farfad'a min maganar da ranta yake so harda cewa wai duk abinda kakeyi da izininta kakeyi saboda haka yau bata baka izinin daukar waya ta ba. Al'amarin sai ya bani mamaki saboda ni dai nasan mijina jajurtaccan namiji ne babu wata mace da"

"zata iya juyashi a gida da waje, sannan kuma ni dai banga laifi ba dan na kira ka a waya a matsayinka na"

"mijina ai ina da hakkin a kanka to ita kuma sai naga ta dauki abin da wata manufa."""

Abbah sanja fuska yayi ranshi ya 'baci jin abinda zainab ke fad'a masa ashe akwai wata mace da zata iya

"bashi umarni mutukar ba uwar data haifeshi ba, lallai Najaatu ta rainashi, shin wai ina ruwanta da abinda yake tsakaninsa da matarsa ne ? ya lura duk wata fitina daga gurinta take tasowa tunda gashi a gaban idonsa ta dauki sar'ka guda biyu ta kuma fada masa ita da Halisa wannan na nuna masa cewar zata kawo"

masa rashin zaman lafiya a gidansa.

"Yace"" Kiyi hakuri ki bar maganar kinji ko amma inaso na sheda miki cewar ni wata mace bata isa tace ga"

abinda zanyi ba nafi karfin gidana gabad'ayanku a karkashina kuke babu wacce tafi wata a cikinku sai wacce tafi kyautata min Najaatu bata isa ta hanani na kula dake ba.

"Zainab tayi murmushin samun nasara tare dayin wani irin fari da ido tace""Nagode Habibina dama"

nasan kawai ta fad'i hakane dan ta tunzura min zuciya muzo muyi abinda be dace ba ni kam yanxu

zaman lafiya nake so muyi da junanmu kai ma sai kafi samun nutsuwa mutukar iyalanka kansu a had'e yake.

"Da sauri yace.""Yawwa ashe kin gane shiyasa kullum nake cewa daku ku zauna lafiya da juna dan wannan"

"kishi da rikicin da kuke ba zai barni na samu nutsuwar da nake bukata ba."" tace""Nidai insha Allahu ta bangarena ba zaka sake samun wata matsala ba."" Cike da jin dadi yace.""To nagode sosai kayan ki na mota sai kisa yara su dauko miki."

"Rungumeshi tayi tana murna da farin ciki tace ""Habibi saura mota dan Allah ka siya min."" Yace.""Kada ki"

"damu zan siya muku keda Najaatu insha Allah."" Jin ya ambaci sunan Najaatu yasa ta rage walwalar da take, tace""To mungode sosai Allah y kara budi Zainab ri'ke wuta tayi da kyar ta barshi ya tafi"

gurin Halisa .

Cikin rashin walwala ya samu Halisa a zaune a falo ita da yaran duk sunyi ado da kwalliya sunata zaman

"jiransa yana can gurin Zainab ta ri'keshi sama da awa biyu, shi kansa sai da yaji nauyin hada ido da Halisa saboda ya lura ranta a bace yake beyi tsammanin sun san ya shigo gidan ba shiyasa ya shantake a gurin Zainab Yaransa suka rungumeshi suna murna gami da yi masa sannu da zuwa, Cike da farin ciki ya"

"rike hannun Mussadiq ya zauna kusa da Halisan tare da fad'in ""Mussadiq ina fatan na sameku lafiya.""? Gabayansu suka amsa da lafiya lau Abbah."" Yace.""To Alhamdullhi. Idonsa ya d'ora kan Halisa da taci"

kunu kamar bata ta'ba dariya ba.

"Ya kalli yaran a nutse yace.""Kuje dakinku kafin nasa a kawo muku abinda nazo muku dashi."" Da sauri"

"suka miqe suka bar falon A nutse Yace.""Ranki ya dad'e ina fata na sameku lafiya."""

"Halisa ta ta'be baki tace""Lafiya lau gashinan idonka ya nuna maka ai."" Yace.""To masha Allah haka nake"

"so dama nima ai ban jima da shigowa ba wallahi sa. Katseshi tayi da sauri tace""Abban mufida kada"

kace min komai dan Allah! Ka shigo gidan nan tun misalin uku baka shigo gurina ba sai yanzu dubi agogo biyar da rabi kana can gurin 'yar gwal wallahi kada ka zama daya daga cikin mazajen da basa adalci a

cikin gidajensu.

"'Bata rai yay yace."" Shikkenan kuma ba zan zauna naji matsalarta ba sai nayi laifi na gama da dakinta"

nazo gurinki kina nema ki 'bata min rai shin wai ya kuke so nayi ne? kowa akayi abu sai yace ba'ayi masa daidai ba.

"Itama a fusace! tace""Aa ni ban ce kada ka zauna da matarka ba, amma ai bai cancanta ka share gindi ka"

"zauna sama da awa biyu ba, ka barmu nida yara muna ta zaman jiranka kome ka shigo dashi gidan ka"

bari kazo kaga lafiyar yaranka in yaso daga baya bukatarka ta biyo baya ni dama nasan baka sani a lissafin mata tunda ka gama morata kuma ba wata cikakkiyar lafiya ce dani ba kafi kowa sanin hakan.

"Jikinsa yay sanyi yace""To naji nayi laifi ayi hakuri dan Allah kada ki kara cewa bana saki a sahun mata"

wannan maganar sam bata dace ki fad'eta ba kin dai san kafin na nunawa ko wace mace so ke na fara nunawa kuma har yanzu kina da matsayi a zuciya saboda haka ki daina fad'in wannan magana bana so.

Shuru tayi tare da kauda kanta.

"Yace""Na samu labarin cikin dake jikinki dik da kina 'boye min kada na sani shin ko zaki iya fad'a min"

"dalilinki."""

"Halisa ta dinga kallonsa cike da mamaki! Girarasa ya daga mata yace""A ranar da kikaje asibiti aka"

"tabbatar miki da cikin aranar nima na samu labarin samuwarsa. A sanyaye tace""Dr Sa'adatu ce ta fada"

"maka kenan.""? Yace.""Kwarai kuwa ita ta fada min kuma nayi farin ciki sosai na kuma roki Allah ya bar mana shi ya kuma saukeki lafiya."""

"Halisa murya na rawa tace""Wallahi Abban Mufida ba'kin fada maka nayi ba inaso yayi kwari tukkuna sai"

na fad'a maka nasanka da sa abu a rai kada sai bayan mun saka rai a samu matsala shiyasa nayi maka shuru..

"Tausayi ta bashi yace.""Ki kwantar da hankalinki insha Allahu zaki haife abunda ke cikin lafiya keda ki"

"tsananta addua da rokon Allah."" Tace.""Inayi sosai wallahi."" Yace.""Nima zan sanya a yi miki saukar al'akurani mai girma."" rungumeshi tayi tana masa godiya tare da rokon Allah ya amshi addua"

Duk da yaci cika cikinsa a gurin Zainab hakanan ya daurewa itama Halisan yaci nata duk dan a samu

zaman lafiya sabida yasan babban abinda mace ta tsana shine tayi abinci a'ki ci dalili kenan da yasa ya

daure yaci abincinta ya kuma zauna tare da ita har misalin goma na dare kafin yay mata sallama ya nufi gurin Zainab.

"Zainab Ta shirya cikin kayan bacci ta jik'a jikinta da turaruka masu kamshi! duk inda ta gifta sai kamshi,"

maigidan nata kawai take jira ya shigo a fara harka dan itama a d'okance take da al'amarin tayi shaye shayen maganin matanta dik domin ta gamsar da bukatarsa.

Abbah ya sake rikicewa jin uban kamshin da dakin Zainab keyi ya kalleta yana lasar baki kayan baccin

sun fito mata da tsaraicinta yaji jijiyarsa ta harba! da sauri ya nufi toilet domin ya watsa ruwa.

"Koda ya fito daga toilet din gajeran wando kawai yasa ya kashe fitila, Ya nufi bed din, Yana zama ya"

kamota rungumeta yay a jikinsa yana matsa mazaunanta to anan labari ya sauya. Da asubah

"da bacin rai ya tashi ya nufi toilet wanka yake cikin takaici yana kallon joystick d'insa, tun jiya ta'ki ta kwanta masa yanda yake so, duk da ya jima kan Zainab yana suburbudarta hakan besa ya samu cikakken satisfaction din da yake bukata ba, ya dai rage abin da ya rage, Zainab haihuwa daya kacal duk ta sakawarkwace gashi bata da wata cikakkiyar ni'imar da yake bukata shi ya dauka tayi masa tanadi mai kyau shiyasa yake ta zumudi ashe takaici zai kwasa. Koda ya dawo daga massalaci kasa hakuri yay ya"

"sake haike mata nan ma ba ta canza zani ba, dan zainab da taji wuya kuka ta dinga yi masa yay hakuri ya kyaleta ita ta gaji, shi kuma a yanda mararsa ke k'ullewa baya tsammanin zai kyaleta, da kyar ya samu ya zubar da abinda ke mararsa, ya jima a kwance a kanta kafin ya sauka, toliet ya nufa yana addua Allah yasa jijiyar tasa ta risina, cikin ikon Allah kuwa tayi laushi! yay wanka a gurguje ya fito yana kimtsawa yana jan tsaki! a rayuwarsa ya tsani yaji mace a bushe ko a bud'e! Zainab ta bashi wahala jiya gashi duk wasu dabaru bata iya ba sai shirmen kwalliya da iyayi amma daga an hau kanta zata fara ihu ita ta gaji"

shiyasa Najaatu take burgeshi ta kowane fanni

"To Ita kanta Zainab din sai da ta fahimci wani abu daga gurinsa, jikinta yay sanyi data zauna tayi nazari"

"da tunanin akan abinda yake b'acin rai! ita dai tasan daidai gwargwado tayi gyaran jiki kuma a jikinta tana jin ni'ima to me yanyo yake jin haushinta, jiki a mace ta miqe ta nufi bandaki ko kafin ta fito ma yay ficewarsa daga dakin, ta zauna gefan gado tare da zabga tagumi da tunanin neman mafita( Wasu lokotan maza sune suke sanyawa matansu na haukan shaye shayen maganin mata idan namiji ya kusanci matarsa yaji ba daidai ba na rana daya kacal sai ya hau fushi da muzurai! shi dai kullum idan ya hau yaji daidai! kuma wasu mazan fa babu ruwansu da kula da matayensu babu abinci mai kyau ballantana azo ga maganar kayan marmarin da zasu saukar da ni'ima, wasu matan na kokari sosai da kudinsu zasu siyi magani duk domin kaji dad'i ka gamsu amma saboda rashin adalci rana d'aya idan kaji sauyi sai ka sanja fuska, dan Allah a dinga adalci idan kana so kullum kaji matarka zam-zam to kana kawo mata kayan ciye ciye irin su *Nama 'kwai kayan marmarni kwakwa dabino mazarkwaila cikwi zuma da"

dai sauransu Team din Najaatu nifa yau ina gurin Zainab dan wallahi ta bani tausayi *

Gurin Halisa ya shiga suka gaisa ya jima tare da ita kafin ya nufi gidan Alhaji Lokacin da ya isa gidan

"Hajia na sama dakin Alhaji Ya Ramlatu da Najaatu na zaune a falo suna hira, zama yay suka gaisa kafin ya haura sama gurin iyayen nasa. Lokacin daya sauko kasan Yaya Ramlatu kawai ya tambayeta ina"

"Najaatu tace yanzu ta shiga d'aki...Kai tsaye dakin ya nufa, lokacin tana kokarin shiga wanka dan bata dauka zaizo gidan da wuri

74 / 79