Chapter 17 Reading MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE READ HAUSA Novels

MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE

Author :  Binta Umar Abbale Category :  African Stories & Novels

Chapter   17 / 79

48K to 51K   out of 235.1K words

Sa'adu na ganin su Halisa ta rangwada guda ta gyara zamanta tana dariya ta kalli Halisa da fad'in ""Kaga Uwargidan Alhaji Abbas Lallai tunda naga kina kyallin goshi akwai magana ai dama nace sai kin dawo da"

kafafunki.'' Halisa ta bata hannu suka tafa suna kyalkyala dariya! suka zazzauna suna gaisawa da juna.

"'Yar Sa'adu tace"" Aikuwa kun taki sa'a dan jiya aka kawo min kaya daga Zindar gasu nan masu kyau ne"

"sosai sai da kudi?"" Yaya Ramlatu ta d'aga wata madaidaiciyar roba wacce take cike da wani abu shi ba black ba browan ba."" 'Yar Sa'adu tace""Wannan maganin dake hannunki sunansa sai maigida Ihu!! da kuwwa! idan kika mallaki maganin nan kin wuce takaici wallahi duk abinda kikace yayi miki sai yayi miki."""

"Da sauri Halisa ta kar'bi maganin tana dubawa! dariya tasa tace ""Lallai maganin nan za'aje dashi koga"

"yanayin hoton dake jikinsa, Namiji da mace ne tsirara suna sex wani irin style mai ban mamaki! budewa tayi ta d'an dangwalo maganin a hannunta ta lasa! taji wani za'ki!! fauuu! a bakinta, tsigar jikinta sai da ta tashi ta rintse idonta."

"'Yar Sa'adu ta bawa ta kusa da ita hannu suka tafa! tana dariya tace"" 'Yar gari taji sabon abu a bakinta ai"

"nake fad'a miki Halisa yanda kikaji za'kin maganin nan haka kema zaki dinga za'ki da dad'i mutukar kina amfani dashi, kuma amfanin maganin nada yawa dan yana 'kara karfin sha'awa sosai idan ma mijinki baida karfi yana saurin kawowa to wallahi karfin wannan maganin sai ya mayar dashi tamkar ayu kullum yana ma'kale dake."

"Halisa tace""A'a ni mijina baida wannan matsalar sai dai na siya dan biyan bukatar kaina dan haka yanzu"

"nawa ne maganin.""?"

"'Yar sa'adu ta gyara zamanta tana 'kas-'kas da cingum din bakinta tace""Dubu dari ne kacal amma tunda"

"ke costomar ce ki bada dubu casa'in da biyar na cire miki dubu biyar."" Yaya Ramlatu tace""Haba dai 'Yar Sa'adu ki sake yi mata ragi kin san fa yanda garin yake kuma kinga komai tsadar magani Halisa bata ta'ba"

"gandar siya kuma kin san idan taji dadinsa in ya kare zata dawo ta siyi wani."""

"'Yar Sa'adu ta kalli ta kusa da ita tana 'bata rai tace""Hajiya Mairo dan Allah nawa na siyarwa da matan da"

"suka fita yanzu wannan maganin.""?"

"Hajiya Mairo tace""Dubu dari ashirin.""! 'Yar Sa'adu ta kalli Halisa tace""Kinji dai da kunnanki dubu dari da"

"ashirin na siyar dashi amma ke nace ki bada dubu casa'in da biyar kina neman ragi.""? Halisa tayi shuru tana nazari gabadaya kudin data fito dasu dubu dari biyu da hamsin ne har kudin kayan lefan Naja'atu kuma a ciki ta dauki dubu dari ta bawa Yaya Ramlatu dama tun kafin su fito sun gama yanke shawarar dubu dari kacal zasu kashe gurin had'awa Naja'at lefe, yanzu abinda ya rage a hannunta dubu ar'bain da"

takwas ne tunda sunyi kudin mota da sauran.

"Ta kalli Yaya Ramlatu tace""Ina ganin kudin kayan yarinyar nan zan bada dan gaskiya bazan bari maganin"

"nan ya wuce ni ba."""

"Yaya Ramlatu tace""To kin tanadi abinda zaki fad'a masa idan kin koma gida.""? Murmushi tayi tace.""Sosai"

"kuwa ni nasan karyar da zanyi masa. Yaya Ramlatu tace""Tom shikkenan."" Halisa ta zuge zif din jakarta ta fito da kudi ta shiga lissafawa.........."

Bayan fitar masu gidan Naja'atu ta dan dauki lokaci a dakin a kwance tana tunane tunanen mafita a

"gareta gabadaya ta rasa wane mataki zata dauka, ta kira wayar Salim sau curin masaki yaki dagawa, sai da taci kukanta ta koshi sannan ta fito palon a lokacin da Saddiqa take kokarin shiga dakin domun ta tambayeta abunda zasu dora na abincin rana Ganin yanda idanun antina nata sukayi fululu yasa"

"jikinta yayi sanyi ta kalleta a sanyaye tace""Dan Allah Yaya Naja'atu ki daina kuka da damuwa ki kwantar"

"da hankalinki wallahi Abbanmu zai kula dake ki daina damuwa."""

"Dan kauda kanta tayi cikin kokarin bagarar da maganarta tace""Waye ya fada miki kuka nake bacci nayi fa"

"shiyasa idona yayi ja."" Saddiqa dai ba yarinya bace ballanta ta dauki maganarta sai dai kawai ta bar maganar a yanda ta fada tace""To shikkenan dama shigowa nayi na tambaye ki me zai mu d'ora na abinci.""? kai tsaye tace ""Muje kicin din sai muyi aikin tare."" Kai tsaye kicin din suka nufa tare."

"Mussadiq ne ya shigo kicin din hannunsa rike da wayarta yana fadin ""Yaya Naja'atu Abbanmu na kiran"

"wayarki."" Goge hannunta tayi ta kar'bi wayar tana dubawa, miss call dinsa ta gani, ajiye wayar tayi ta cigaba da aikinta."

Kimanin minti biyar da fitar Mussadiq daga kicin din wani kiran ya sake shigowa kamar bata so ta daga

"wayar, Yayi mata sallama ta amsa ciki-ciki Yace.""Ya gida ina fatan babu matsala.""? ""Umm."" Tace Yayi shuru na minti biyu kafin yace.""Ina fatan kunci abinci."" nan ma bata bashi cikakkiyar amsa ba. Ranshi ya 'baci yace.""Ki bude baki kiyi min magana meye wani umm! Tace""Gashi muna girkawa."" Yace.""To haka nake so ki gaishe min da yaran sai na dawo."" Shuru tayi masa yana kashe wayar ta ajiye tare da jan 'karamin tsaki! da sauri Saddiqa ta kalleta sai kuma tayi saurin dauke kanta ta cigaba da aikin dake gabanta sam ba taji dadin tsakin da akayi wa Abbanta nata ba kawai dai tayi shuru ne dan bata da yanda"

za tayi.

To Halisa da Yaya Ramlatu a gidan 'Yar Sa'adu suka lalace! sai bayan la'asar suka bar gidan kai tsaye suka

"nufi kasuwar dubai ta jakara, nan suka shiga katin dan jummai suka shiga siyan atampopi da lesuna masu saukin kudi suka je gurin masu undar wear suka siyi masu saukin kudi takalma da jaka guda uku 'yan dubu daya da dari biyar sai mayafai hudu masu sharara da saurin lalacewa, kayan make up marasa kyau da ar'ha suka siya, Gabadaya basu kashe dubu saba'in ba gurin siyayyar ana shirye-shiryen kiran sallahr"

magariba suka fito daga kasuwar.

"Abbah Abbas tun misalin shida na yamma ya dawo gida, lokacin Naja'atu da Saddiqa sun gama komai"

"hatta da abincin dare sun shirya tsaf koda ya dawo yaga gidan nashi tsaf yaran ma tsaf tsaf sai farin ciki ya kamashi dama ko lokacin Halimatu haka d'abi'ar su take kafin ya dawo gida sun gama komai zai dawo ya ga komai cikin kyau da tsari, sai dai kuma koda ya duba Halisa yaga bata dawo ba sai ranshi ya 'baci sosai! ya fito daga dakin nata da waya a hannunsa, lokacin ita kuma hayaniyar abubuwan hawa tasa ta kasa jin kiran da yake mata a waya. Cikin 'bacin rai ya shige dakinsa domin daura alwalar sallar"

magariba.

"Har yaje massalaci ya dawo Halisa bata shigo gidan ba, fitowa yayi daga cikin gidan ya tsaya a harabar"

gidan yana sake kiran wayarta a rayuwarsa ya tsani matarsa tayi dare a waje Lokacin da yake kiran

"wayar a lokacin mai adaidata ya sauketa ita da kayan data siyo, ta dan bubbuga gate din gidan maigadi"

"ya bude mata, ganinta yasa da sauri ya bude karamar kofa ta fito ya dinga daukar kayan yana shiga dasu"

"cikin gidan, shi kuwa Abbah Abbas jin tace masa gata nan shigowa yasa ya kashe wayarsa ya tsaya a gurin yana jiran shigowarta, Halisa ganin yanda fuskarsa take a murtuke yasa gabanta ya fad'i! a take ta shiga marairace fuska! ta bude baki za tayi masa magana kawai ya rufe ta da fad'a! takaici ya cika mata zuciya a gaban maigadi yake niyyar tozarta ta kawai sai ta wuce shi ta nufi cikin gidan, aikuwa hakan ya fusata shi! ya bi bayanta ciki nan ya sake rufeta da fad'a a gaban yara! duk suka mi'ke tsaye! suna kallonsu, Halisa duk kunya ta isheta ta kalli maigadi dake ajiye ledojin kayan data siyo tace ya fita! shima"

da sauri ya fice yana mamaki! ashe haka ubangidan nasa yake da masifa.

Ita kuwa Naja'atu dariya ne kawai ba tayi ba ta dinga kallon Halisa tana rantse-rantse da kokarin kare

"kanta shi kuma ya'ki sauraranta sai da ya gama fad'ansa sannan ya bar gurin a fusace!! Halisa bayan barinsa gurin ta shiga rarraba idanunta a palon kawai sai taga yaran sun zuba mata ido har da wacce ta tsana a idonta ma sai taga kamar yarinyar dariya take. Cikin tsawa! tace""Dan ubanku kallon me kuke"

"min? munafukan yara kawai.""! Da sauri suka shiga fad'in ""Mommy sannu da zuwa."" Ko kallonsu ba tayi ba ta watsawa Naja'atu harara! fuuuu ta wuce dakinta kamar zuciyarta zata tsage! babu shakka dole ta taka masa burki a gidan dan ba zata yarda ya dinga ci mata mutunci a gaban yara ba. Naja'atu kuwa"

dariyar dake damunta ce ta su'bce mata sai tayi 'kasa da kanta tanayi tana d'an duba wayarta ta yini

cikin takaici amma wannan abun da ya faru ya wanke mata zuciyarta

*Na 'Dan samu sukuni nayi Typing duk da bashi da tsayi sosai Vip gruop afuwa idan baku samu da

daddare ba kuyi hakuri dan Allah kuyi min adduar Allah ya bani ishashshiyar lafiya insha Allahu na warware sosai zaku samu yanda kuke so kamar yanda nayi muku al'kawari Nagode*

*Littafin na kudi ne. Koda zaki ganshi a gruops to na sata ne idan kinaso ki biya ki karanta ga yanda abin

yake*

Vip Gruop #600

Normal Gruop#300

Accont: 0542382124..Binta Umar Gtbank Idan katin waya zaki tura kiyi min mgn ta whasap da wannan

numbar. 07084653262

*BINTA UMAR ABBALE*

BHRBN

*22*

Halisa na shiga d'akinta ta shiga band'aki a gurguje tayi wanka ta fito daure da alwala sallah tayi ba tare

da tayi doguwar addua ba ta mike daga kan daddumar ta fito palo tana muzurai Naja'atu na ganinta

"tayi kasa da kanta dariya na nema ta kufce mata, ashe ta ganta tana 'kunshe dariya kawai sai ta shiga cusa mata ashar dama zagi bayayiwa Halisa wahala kamar 'yar maguzawa haka take, Tana kumfar baki gami da hayaniya tace""Mahaukaciya ni da zaki dinga yi min dariya?me kika gani na dariya a jikina?"

"Naja'atu tace""Allah ya baki hakuri ni wallahi bake nakewa dariya ba ina hira da friend dina ne a waya! 'Kwafa tayi ta girgiza kanta da fad'in ""Zan gyara miki zama a gidan nan dan ni ba'sarki bace ballanta na ki raina ni."" Shuru palon yayi babu wanda yayi magana, Halisa cikin tsawa! da masifa ta kalli Saddiqa"

"tace""Ina fatan kun girka abinda zakuci dan cikin ku babu wanda zanyi wa wani girki a yanzu dan na gaji."""

"Saddiqa tace""Eh Mommy munyi abinci Yaya Naja'atu ce ma tayi."" Tsaki taja tace""To ku taso ku dauko"

"wad'ancan kayan ku kaisu dakin Abbanku."" Da sauri suka mike suka shiga kwasar ledojin kayan data siyo,"

sai da suka gama shiga da kayan dakin sannan ta shiga ta same shi zaune a kan Sofa da Loptop a kan cinyarsa

"Jikinta a sanyaye ta zauna kusa dashi, tunda taga fuskarsa a murtuke tasan har yanzu bai huce ba."

"Tace""Wallahi tsautsayi ne ya ritsani dani a maimakon ka fara tambayar dalilin da yasa nayi dare kawai sai"

ka rufe ni da masifa a gaban maigadi da yar. Hannu ya d'aga mata tun kafin ta karasa maganar

"yace.""Tunda dai ni ban isa na fad'a miki magana kiji ba to kije zan dauki mataki a kanki kin sani sarai na tsani kuje unguwa kuyi dare a waje ki fita tun safe ba zaki shigo gidanki ba sai bayan sallahr isha'i mai"

"kikeyi a waje sai kace namiji."""

"""Dan Allah kayi hakuri wallahi ba haka naso ba na fada maka tsautsayi ne ya ritsa dani a gidan bikin da"

"naje wasu mata da ba'asan daga ina suke ba suka shigo gidan to kasan abinka da taro babu wanda ya damu dasu aka cigaba da harkoki dasu ashe 'barayi ne, na ajiye jakata kan gadon Maijego na tafi nayi alwala kawai na dawo na tarar da zif din jakar a bude sun kwashe rabin kudin daka bani nayi wa yarinyar"

"nan siyayya."" Cikin rawar murya ta 'karashe maganar tana goge hawaye."

Daina duba Loptop din yayi ya tsaya kawai yana kallonta. sai ta sake fashewa da kuka ta cigaba da cewa

"""Wallahi sama da 'kasa aka neme su aka rasa, sai daga sannan kowa ya farga ya fara duba jakarsa ashe bani kadai sukayi wa sata ba har da wasu amma dai tawa tafi muni."""

Shuru yayi yana nazarin maganarta jikinsa na bashi anya kuwa da gaske take? ganin yanda take kuka duk

"ta koma kalar tausayi yasa ya amince da maganarta yace.""To yanxu a'ina kika samu kudin da kikayi wannan siyayyar bayan kince an sace."""

"Tana goge fuska tace""Ai ba duka suka kwashe ba sun bar min dubu cas'in da biyu shine bayan mun gama"

"jajantawa junanmu na dauki Shamsiyya ta rakani muje kasuwar Dubai ta jakara na siyo mata atampa guda biyar les uku mayafai uku jaka da takalma uku sai undis da kayan make up, ajiyar zuciya ya sauke yace.""Allah ya 'kara kiyayewa daga yanzu sai ki san da wanda zaki dinga zama a cikin taro kuma ki kiyaye ajiye jakarki a'koina."""

"Hawaye ta goge tana sake 'kas'kantar da kanta kamar gaske tace""Insha Allah na kuma gode daka"

"fahimce ni yana da kyau kuma ka duba kayan."" Yace.""Kada ki damu zan duba idan na gama abinda nake."" Yafada hankalinsa na kan loptop din cinyarsa. Halisa ganin yana aiki yasa ta mike ta fita daga"

dakin zuciyarta wasai taji dadi da karyarta ta samu gurbi a zuciyarsa. ko kunya babu ta zauna a gurun

"cin abinci ta cika cikinta da girkin Naja'atu mai dadi da gamsawarsa, ta mike ta nufi dakinta domin ta kira Yaya Ramlatu a waya ta fada mata yanda sukayi da maigidan."

"Mussadiq ya kalli Naja'atu da hankalinta gabadaya yake kan wayarta, yace.""Yaya Naja'atu gobe ne za'a"

"koma makaranta ko.""? A nutse ta kalleshi tace""Eh mana ai kunsha hutu sosai gobe kowa da kowa zai koma."" Mufida tace""Wallahi bana son a koma makarantar nan mutum ya tafi tun safe sai yamma akwai"

"gajiya."""

"Tana 'yar dariya tace""Mufida in banda abinki waye kika ga ya ta'ba gajiya da neman ilimi ai kudi da ilimi"

"mutum har ya mutu nemansu yake."" a dan sanyaye yarinyar tace""Hakane kuma anti."""

Naja'atu ta cigaba da charting d'inta tana murmushi Salim ne yake kashe mata jiki da hirarar soyayya!

"voice note ya turo mata, ta mike ta nufi dakinsu Saddiqa dan tana jin tsoro ta bud'e a gabansu suji tasan Mussadiq da bin'kwakw'kwafi ita kuma Saddiqa da kishin Ubanta."

"Ruf da ciki ta kwanta ta bude voice note din muryasa mai kashe mata jiki taji yana cewa""My Princess ina"

"fatan kin wuni cikin koshin lafiya kuma ina fatan baki manta da al'kawarinmu dake ba."""

Itama gyara muryar ta tayi ta amsa masa da cewar tana nan lafiya kuma al'kawarin da tayi masa yana

nan insha Allahu shine zai mallaki komai nata. Salim yaji dadi sosai da amsar data bashi kawai sai ya

"sake gyara kwanciya a katifarsa ya shiga sakar mata zantukan batsa! masu muni! abin ya dinga bata mamaki da kunya dan tunda suke da Salim bai ta'ba yi mata irin wannan zantukan ba sai yanzu! Duk ya kashe mata jiki tana so tace ya daina ta kasa fad'a masa, kawai idan ya turo mata voice note din sai ta bude ta saurara tana lumshe idonta! wani idan ta bude kasa hakuri take sai ta bashi amsa! haka ta dinta mutsu-mutsu a kan bed din tsigar jikinta na tashi, sai ta dinga jin wani irin Feeling na taso mata. Abubuwan da Abba Abbas yayi mata a daran jiya su ta dinga tunawa tana sake jin maganganun"

da Salim din keyi mata na sake tasiri a ranta da gangar jikinta.

"Shigowar yaran ce tasa tayi saurin mi'kewa zaune tana dan daidaita yanayin ta, a sanyaye ta kalle"

"Mussadiq tace""Zaka kwanta a gadon ka.""? Yaron yace.""Eh amma ki kwanta Ni sai na kwanta a kasan"

"kafet. A sanyaye tace""Nagode Mussadiq."" Saddiqa ta kalleta tace''Yaya Naja'atu ya naganki wani iri ko baki da lafiya.""?"

"Da sauri ta shafa fuskarta tana kauda kanta daga kan Saddiqar tace""Me kika gani lafiya ta lau bacci ne ya"

"fara daukana."" Saddiqa tace""Ayya. juyawa tayi ta shiga dauko kayan baccinsu. ita kuma Naja'atun ta mi'ke simi-simi ta nufi toilet, tsayawa tayi a toilet din gabanta sai faduwa yake, hakika zantukan da Salim yayi mata sun masifar tayar mata da hankali gabadaya ma ji tayi ta rasa abinda ke damunta, jikinta babu"

kuzari tayi wanka ta fito da kayan jikinta har yanzu tana jin feeling na damunta

"Mussadiq ne ya mika mata riga da wando cotton yace.""Yaya Naja'atu gashi na dauki miki kayan baccin"

"ki."" Kar'ba tayi ta zauna gefan gadon tana fadin ""Nagode Musaadiq ku kwanta domin ku tashi da wuri."""

Kwanciya sukayi kowanne na adduar bacci.

"Shuru tayi tana takure jikinta gabadaya ma ta kasa sanya kayan bacci abin duniya ya isheta, wayar ta"

"dauka tasa airpix a kunnanta ta kunna voice din Salim din tana saurara tana wani lumshe idonta. Kawai taji kira ya shigo wayar da sauri ta duba dan ita duk a tunaninta Salim din, gabanta ya"

"fadi ganin numbar Abba Abbas, 'kin daga wayar tayi tana kallonta ta katse wani kiran ya sake shigowa,"

nan ma sai da ta kusa katsewa sannan ta dauka kamar wacce ta tashi daga bacci tayi magana.

Taji muryarsa radau a kunnanta Wai ta kawo masa abinci da yake 'bacin ran Halisa bai bari ya zauna yaci

abincin ba sai yanzu da ya gama aikinsa.

"A sanyaye tace"" Yana daining abincin ai."" Yace.""Ai na sani cewa nayi ki kawo min daki okey."""

"""To tace a sanyaye, ya kashe wayarsa....Kayan da Mussadiq ya dauko mata tasa ba tare data daura"

"dankwali ba ta zura hijab a jikinta ta fita. Abincin dake jere a daning ta shiga dauka tana kaiwa dakin,"

"ya fito daga toilet yaga tana kokarin fita, yace."" Zo ki duba kayan ki gasu nan a ajiye."""

"Ta dawo ta dan zauna gefan kujera ba tare da ta ta'ba kayan ba, shi kuwa zama yayi kasan kafet ya"

"tankwashe kafafunsa, yana jira ta zuba masa abincin, ganin ta tsirawa guri guda ido tana tunani yasa ya girgiza kansa kawai ya shiga zuba abincin da kansa, har ya kammala cin abincin bata duba kayan ba sai kallon guri guda take

17 / 79