Chapter 21 Reading MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE READ HAUSA Novels

MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE

Author :  Binta Umar Abbale Category :  African Stories & Novels

Chapter   21 / 79

60K to 63K   out of 235.1K words

mai aiki"

"wacce zata dinga kulawa da yarana, ke kina ganin kyashin kulawa dasu tunda ba ke kika haifesu ba ita kuma tana fama da kuruciya da rashin hankali okey ku cigaba da abinda kuke zan dauki mataki."" Yana"

kare maganarsa ya fita daga dakin.

"Kicin din ya nufa Allah sarki sai ya shiga taimawa Saddiqar cikin tausayinsa tace""Abba kaje ka huta zan"

"iya komai."" Girgiza mata kai kurrum yayi ya cigaba da feraye dankali yana sawa a ruwa. Hawaye ta"

"goge tace""Dan Allah Abbah kaje ka huta wallahi zan iya ka bari."" Tafada tana kar'bar wukar hannunsa,"

"da sauri ta zuba indomee din ta cigaba da fareye dankali yana tsaye yana kallonta, tausayi yaran suke"

bashi! gabadaya basu san wani abu damuwa ba a lokacin da mahaifiyarsu take raye babu abinda ta gaza

"musu tana sauke hakkinsu dake kanta ta kowanne 'bangare, babu shakka Allah baya barin wani dan wani yaji dadi."

"Naja'atu ce ta fito palon ta samu Mufida da Mussadiq a zaune a kan kujera, gurin cin abincin ta kalla taga"

"babu komai a kai tace""Ke Mufida ba kuyi break bane.""? Mufida tace""Eh Mommyna bata da lafiya shine Abbanmu yace .""Yaya Saddiqa ta dafa mana indomee."" Sai taji tausayin yaran ya kamata da sauri ta nufi kicin din...Turus! tayi ganinsa tsaye a jikin drowar kicin suna magana da Saddiqa wacce take aikin soya"

dankali.

"Kanta a 'kasa ta shiga kicin din sosai, shi kuma ganin ta shigo kicin din yasa ya fita ba tare da yace komai"

"ba. A gurguje suka gama had'a abin karyawa, Saddiqa ta shirya musu dannig din suka zauna suna"

"karyawa, Halisa ta fito daga dakinta ko kunya babu ta zauna gurin cin abincin, ita kuwa Naja'atu barin gurin tayi cike da takaicin abinda Halisan keyi a gidan Salim ne ya shigo wanda yayi dai-dai da"

"fitowar Abba Abbas din daga da'ki! musabaha sukayi da juna Salim kamar wani mutumin kirki sai sunkuyar da kansa yake yana tsokanar Mussadiq Abba Abbas ya zauna kan kujera yana kallonsa yace.""Idan ka kaisu skull din ka wuce kasuwa kawai sai misalin sha biyu sai kazo ka dauke ni."""

"Yace.""Kawu ina fata dai lafiya.""? Yace.""Lafiya lau zan dan huta a gida ne kafin lokacin."""

Salim ya lura Kawun nasa kamar yana da damuwa farin ciki ne ya cika masa zuciya yana addua Allah yasa

hoton jiya ya gani ya d'aga masa hankali Hanyar fita ya nufa yana karkad'a key din mota yaran suka bi

bayansa cikin sauri.

Halisa tana gama break din mikewa tayi ta dawo kusa dashi ta zauna hade da d'ora kanta a kafadarsa.

"Tace""Na fahimci tun jiya kake cikin damuwa kayi hakuri dan Allah ni dai duk abubuwan nan da suke"

"faruwa ba'a son raina ba dan da inada lafiya da babu abinda ba zanyi ba, kuma magungunan dana shane suka kashe min jiki shiyasa ban tashi da wuri ba amma insha Allah hakan ba zata sake faruwa ba."""

Wannan maganganun na Halisa sun wanke masa zuciya sai ya daina ganin laifinta gabad'aya ya dauki

laifin ya d'orashi kan kan Najaatu Halisa shigewa jikinsa ta cigaba dayi tana dan matsa masa

"ga'bobin! jikinsa lokaci guda jikinsa ya mutu! kasala da sha'awa suka saukar masa sai kawai ya gyara zamansa kan kujerar hakan ya bata damar hawa jikinsa sosai tana cigaba matsa masa jiki jallabiyarsa take kokarin cire masa.... dai-dai lokacin Naja'atu a fito daga dakin, ganin abinda ke faruwa yasa gabanta ya fad'i! gabadaya ma su basu san ta fito ba dan Halisa ta samu nasarar cire masa jallabiyarsa shi kuma ya rungumeta 'kam! yana sansana jikinta had'e da sumbatar wuyanta. Ji tayi kafafunta na rawa! da"

sauri ta juya domin komawa dakin hawaye na nema ya zubo mata!! Abbah da Halisa shafe-shafen su

sukayi a palon kafin su nufi daki domin biyawa kansu bukata.

Zama tayi ta zabga tagumi!! daga zarar ta tuno lokacin da yake sumbatar wuyan Halisa sai gabanta ya

"fad'i tsigar jikinta duk ta tashi, zazzafar soyayyar da yake mata ta dinga dawo mata a 'kwa'kwalwarta! wani irin kishin Halisa ya cika mata zuciya, mike tayi ta shiga zagaye dakin so take ta fita amma tana jin tsoron kada ta fita taje taga abinda zai tarwatsa mata zuciya."

Hawaye ta dinga sharcewa tana kai kawo a dakin...Yanke shawarar fita tayi ta tarwatsu!! kawai taga basa

"palon sai jallabiyarsa da dankwalin les din Halisa! Tsaye tayi kan doguwar kujerar da suka tashi, ta dinga kallon kujerar kamar su take kallo! a fusace! ta dauki jallabiyar tasa da dankwalin Halisan ta watsa su"

bakin kofar dakinsa!

Zama tayi ta rufe fuskarta da hannayeta ta shiga rera kuka! zuciyarta na wani irin bugawa! yanzu me

"sukeyi a daki! Ta bude fuskarta da sauri tana kallon kofar dakin nasa, taji kamar taje ta 'balle kofar! hanci ta sha'ka! a fusace! ta mi'ke ta nufi dakin su Saddiqa ruf da ciki ta kwanta kan gadon Mussadiq ta dinga kuka tana dukan pillo..........Ta jima cikin wannan yanayin kafin ta sake mikewa ta fita palon Ikon"

"Allah har yanzu suna ciki basu fito ba, agogon dake kafe a bangon palon ta kalla taga kusan goma da wani abun sunyi awa d'aya da rabi da shiga dakin Cikin kyarmar jiki ta nemi guri ta zauna tana"

fuskantar kofar dakin da suke ciki.

Halisa tana can maganin 'Yar Sa'adu na aiki Eh lallai babu shakka maganin yaci kudinsa dan gabadaya

Abbah Abbas ya rikice sai faman sasakar Halisa yake kamar babu gobe yi yake tamkar zai farketa ya kawo kusan sau uku amma ya kasa hakura! Halisa tun tana taimaka masa har ta daina dan ta galabaita

sosai! bata ta'ba tsammanin maganin aikinsa ya kai hakaba!

Amma saboda ta cuzgunawa Naja'atu ta'ki saduda ta kwaci kanta bashi take yana ci sai kace jaka.

Naja'atu tana zaune tsuru a palo motsi kadan ta kalli agogo sha daya tayi ga sha biyu ta kawo kai babu

"labarin masu gidan, cikin karaya da sarewa ta mi'ke tana rangaji zata nufi daki Yaya Ramlatu ta"

"rangad'a sallama a palon Da sauri ta tsaya tana kallonta, Yaya Ramlatu ganin yarinyar a firgice yasa ta"

"daka mata tsawa tace""Ke meye kika, tsaya kina kallona sai kace baki sanni ba."""

"Ji tayi hawaye naso su zubo mata sai dai ta daure bata bari sun zubo ba cikin rawar baki tace""Yaya"

"Sannu da zuwa ga guri zauna."""

"Yaya Ramlatu tace""Da kece kike nuna min gurin zama kaji yarinya da iyayi mtssw ina matar gidan take.""?"

tafada tana rarraba idanunta a palon.

"Cikin kokarin danne damuwarta tace""Tana daki."" Yaya Ramlatu ta mike ta nufi dakin Halisan tana"

"surutai......Tsaye tayi tana jiran fitowar Yaya Ramlatun, ta fito ranta a bace tace"" Kince tana daki to yana duba banganta ba ashe na zama abokiyar wasanki."

"Girgiza kanta tace""A'a kiyi hakuri mybe to tana dakin Abbah."" Ramlatu tace""Maijin naku bai fita bane.""?"

"Da sauri tace""Ya fita tun safe."" Tsaki! Ramlatu taja ta nufi dakin Abbah Abbas din kawai ta shiga bugawa da karfi tana kiran sunan Halisa."

"A firgice Halisa ta shiga tureshi tana fad'in ""Abban Mufida muryar Yaya Ramlatu nake ji a gidan fa."""

"Abbah Abbas ko sauraranta baiyi ba ya cigaba da abinda yake sam Ramlatu bata isa ta hanashi yaji dadinsa ba. Ita kuwa Halisa kuka wiwi ta shiga yi dan ta riga ta gama galabaita gabanta duk ya, tsage"

"sai zugi yake mata, tunda take dashi bai ta'ba yi mata irin wannan hawan ba."

Yaya Ramlatu ta dinga buga kofa tana surutai da kiran Sunan Halisa. Ganin ba'ayi magana ba yasa ta

"juyo kan Naja'atu dake tsaye! kawai ta gaura mata mari a fusace! tace""Ashe dama baki da mutunci? kawai kin sani inata buga kofa bayan ba kowa a dakin Naja'atu na hawaye tace""Wallahi suna ciki"

"kinga rigar Abba da dankwalin Anty Halisan ma."""

Tafada tana nuna mata kayan dake yashe a bakin kofar dakin Yaya Ramlatu ta shiga bin kayan da

"kallo sai kuma ta saki murmushin mugunta taje ta nemi kujera ta zauna ta zuge jakarta ta dauko goro tana ci Ganin Naja'atun ta'ki barin kofar dakin yasa ta buga mata tsawa da fad'in ""Dan ubanki"

tsayuwar me kike musu a kofar daki munafuka kawai ashe kin san abinda sukeyi shine kika sani ina buga

"musu kofa."""

"Cikin kokarin son ta san abinda sukeyi din tace""Ni ban san me sukeyi ba kawai dai sun shiga daki tun safe"

"shine nima hankalina ya tashi.....Yaya Ramlatu tace""To sinna suke rayawa dan haka sai ki kwantar da hankalin ki zasu fito idan sun gama. Naja'at za tayi magana sai ga Halisa ta bude kofar dakin ta fito a"

"firgice sai wata iriyar tafiya take tana cizar le'bunanta!!! a firgice! Yaya Ramlatu ta mi'ke ta iske inda take tana tambayarta menene! Halisa hawaye suka wanke mata fuska! ta rike hannun Yaya Ramlatun tace""Muje d'aki Yaya Al'amarin yafi karfina."" Cikin tashin hankali Yaya Ramlatu ta ri'ke hannunta suka nufi dakinta Halisa sai cire 'kafa take da kyar tana tafiya a hankali a hankali Yaya Ramlatu sai rirrike take Naja'atu taji dadi ganin Halisan cikin halin ciwo a fili tace ""Allah shi 'kara alhakina ne ya kama ki,"

murmushi tayi ta bar gurin.

Halisa da kyar ta zauna gefen bed tana rintse idonta sai hawaye ya shiga zubo mata ita kadai tasan

radadi da zugin da gabanta ke mata.

"Yaya Ramlatu tace""Wai me ya faru ne ni kin sani cikin fargaba da tashin hankali Murya na rawa Halisa"

"tace""Ya Ramlatu dan Allah taimaka ki jona min ruwan xafi na shiga gabana kamar an tsaga da reza haka nake jinsa."""

"Yaya Ramlatu ta ri'ke baki tana kallonta tace""Kamar yaya na jona miki ruwan zafi sai kace wata maijego"

"ko amaryar da aka karbi budurcinta zakiyi ruwan zafi."" Halisa tace""Yaya Ramlatu duk wannan maganar bata taso ba tunda kikaji na fadi haka to akwai matsala.''"

"Ya Ramlatu tace"" To Allah ya kyauta! kettle ta dauka ta shiga toilet ta jona ruwan zafi a ciki ta fito ta"

"tsaya kan Halisan tana tamayar ta, Halisa tace""Maganin nan ne na gurin Yar Sa'adu ashe haka yake da karfi sau biyu fa kacal nasa amma tunda ya fara abu daya bai saurara ba ya kawo yafi sau biyar."" Yaya Ramlatu ta rike bakinta tana girgiza kanta tace""Aifa lallai dole kiji jiki ta'b! to ai sai ki ajiye maganin idan ya kama da cutarwa a ciki ko kuma ki dinga sa kad'an ina dalili."" Halisa ta sha'ki hanci tace""Ai gabad'aya ma maganin zubar dashi zanyi dan ba zan zauna na kashe kaina a banza ba."" Yaya Ramlatu tace""Haba ke kuwa abun zunzurutun kudi zaki zubar."" A dan hasale Halisa tace""To ko na baki kina so ne.""? Da sauri tace""Oo rabani da wannan shirme ni bashi ne a gabana ba.( Halisa ya kamata ki nutsu ki gane Yaya Ramlatu na ingizaki kina siyan abinda zai cutar dake da kudinki me yasa ita bata siya tayi amfani dashi sai ke mara hankali ki ta siyan abu baki san yanda akayi aka had'ashi ba ki dinga cusawa a matuncinki dan cutar kai) Tace""To kawai tunda nace zubarwa zanyi ki kyaleni ba zan kara sawa a gabana ba ballanta"

"'kaninki ya kashe ni."" Yaya Ramlatu ganin Halisa ta fusata! sai ta sassauta murya tace""Allah ya kyauta to"

"tashi kije kiyi ruwan d'umin Allah ya kiyaye gaba."""

Halisa ta mike a hankali ta nufi toilet.

Naja'atu kuwa wanka tayi a gurguje ta shirya ta fito palo ta zauna so take taga da wane ido Abba Abbas

"din zai kalleta dan tasan a cikin hakkinta ya shiga daki ya share awa kusan hudu yana abinda bai dace ba. Aikuwa ganinsa tayi ya fito shar dashi kamar wani matashin saurayi, Yana sanye da farin yadin"

piltex cotton anyi mishi aiki da bakin zare wuya da hannu! sai yayi amfani da hula mai duhu! kafafunsa na sanye da takalmi mai gidan yatsa ba'ki yayi kyau sosai yana ta kamshin turarensa. Lafiyayyar

"harara ta watsa masa wacce ta dauki hankalinsa sosai ya tsira mata ido yana mamakinta, Gani yayi ta"

murguda bakinta ta dauke kanta tana motsa bakinta.

"Sai ya karaso inda take tsaye a nutse ya tsaya a kanta yace.""Ke lafiyarki kuwa.""? Ta kalleshi tana sake"

"murguda baki Sai abin ya bashi dariya yace""Da alama kina bukatar ganin likita kwa'kwalwa."" Fashewa"

"tayi da kuka tace""Abbah a gaskiya abinda kake baya dacewa wai dama haka addini yace kuyi."" ? tafada tana me tsira masa idonta, dama tayi al'kawarin sai ta d'aga masa hankali kamar yanda ya d'aga mata. Kallonta ya shiga yi yana mamakin maganarta, ta goge hawayen fuskarta ta cigaba da cewa''"

Kana shiga daki ka kulle kofa a cikin kwanakin aurena da musulunci ya bani da wane ido kake tunanin

"zan kalleka kaifa ba yaro bane sai ka dinga shiga hakkina."""

Ya saki baki kawai yana kallonta sosai maganganunta suka bashi mamaki!! Mikewa tsaye tayi da wayarta

"a hannunta tace""Dan Allah idan kasan ba za kayi adalci a tsakaninmu ba to ka sawwake min tunda dama baka d'ora min idda ba sai naje na auri wanda zai kula dani "" Kasa cewa komai yayi kawai ya zuba"

"mata ido yana kallonta. ita kuma ganin jikinsa yayi sanyi sai taji dadi ta ra'ba ta jikinsa zata bar gurin, turata yayi ta koma kan kujerar ta zauna! wayar hannunta ta fad'i kusa da kafafunsa, hankalinsa ne ya dauke gurin hoton dake fuskar wayar tata. Da sauri ya sunkuya ya dauka yana dubawa! ganin abinda"

"ke wayar yasa hankalinsa yayi masifar tashi, ya nuna mata fuskar wayar da fad'in ""Waye wannan.''? duk da yasan waye kawai tsintar kansa yayi da tambayarta, tace"" Salim ne.""? Wani bahagon mari ya kifa mata yana tsuma! yace.""Yaushe kukayi wannan hoton.? ashe munafurtata kuke.''? tana kuka tace""Wannan hoton ya dad'e tun kafin muyi aure da kai yake."" Cikin tsawa! yace.""Karya kike wannan hoton bai jima ba ashe baki da mutunci naja'atu kina so ki zubar min da mutuncina ko.? Tace""Na fada maka wallahi hoton ya dade tunda baka yarda ba shikkenan."" A fusace ya doka wayar da bango (garu) ta fad'i kasa duk ta farfashe! tsuganawa yayi ya tsince sim card din ya karyasu ya watsar a gurin, ya kalleta da jan ido yace."" Tunda kin zama shaid'aniya to zanyi maganinki kin janyo duk wani tausayinki da nake ji na daina sai na mai dake cikakkiyar mace mai lasisi a gidan auranta zaki zauna da tsoho har karshen"

rayuwarki......

Dakinsa ya nufa cikin tsananin bacin rai!! ita kuma ta had'a kai da gwiwa tana kuka sam bata dauka zai

fusata hakaba gashinan garin neman gira ta rasa ido ya fasa mata waya ya karya mata sim! babban tashin hankalinta a yanzu shine ta wace hanya zata dinga saduwa da masoyinta. Tabbas da tasan zai

dauki matakin lalata mata wayarta daba ta nuna masa hoton ba. Salim ya dade da shigowa palon

"amma bata sani ba sai da ya kira sunanta sannan a furgice ta dago kanta tana kallonsa, ta bude baki kenan za tayi masa magana Abbah Abbas din ya fito daga dakinsa hannusa da rike da wayoyinsa, ganin Salim a tsaye a kanta ya sake tunzura masa zuciya cikin gawurtacciyae tsawa mai had'e da zazzafan kishi yace.""Kai mai kake anan.""? Gabadayansu suka firgita suka juyo suna kallonsa, Salim yace.""Kawu nazo daukar ka kamar yanda kace karfe goma sha biyu na dawo na kai kasuwa to ina shigowa sai na tarar da"

"ita tana kuka shine nake tambayarta ko wani abune ya faru."""

"Wani banzar kallo ya watsa masa kafin yace.""Malam bani key din mota ka tafi naka guri bana bukatar na"

"sake ganinka cikin al'amurana."""

"Salim yace.""Subahanallahi Kawu mai ya faru kuma idan laifi nayi maka ka gafarce ni kasan dan adam ajizi"

"ne.""! Yace.""Ban nemi wata magana da kai ba key na mota nace ka bani ka fita ka bani guri."" Salim ya'ki bashi key din ya tsaya yana rokansa gafara! A fusace! yace.""Zan dauki mataki mai tsauri a kanka idan baka bani key ka fice min daga gida ba."" Salim ya bude bakinsa zaiyi magana Yaya Ramlatu ta fito daga dakin Halisa hankali a tashe ta 'karaso gurin tace"" Me yake faruwa ina jin anata hayaniya."" Salim ya karasa kusa da mahaifiyarsa cikin rawar baki ya shiga fada mata abinda ke faruwa. A sanyaye ta kalli dan"

"uwan nata dake tsaye yana huci!! tace""Duk da dai ban san abinda ya had'aku ba ina rokon ka yafe masa"

kasan dan adam ajizi ne ba wai na hakana kayi masa hukunci ba salim kai kake da iko dashi cikin ko wane

"hali."""

"Ajiyar zuciya ya sauke yace.""Bana bukatar ke kisan me yayi shima kuma bana bukatar yaji abinda yayi"

"daga bakina tunda nasan yasan abinda ya aikata min na ha'ince wannan dalilin ya sanya ni yunkurin cireshi daga cikin sabgogina saboda ya kasance maha'inci."""

"Yaya Ramlatu ta fashe da kuka tana kallonsa tace""Wai shin me yayi zafi ne? dan Allah ka fada min abinda"

yayi maka kake jifansa da wannan mugayen maganar Naja'atu ya kalla cikin takaici da bacin rai

"yace.""Yaya Ramlatu tunda nace abar maganar to a barta shine yafi amfani."""

"Tace""Aikuwa ba za'a barta ba dan naga ka kalli waccar munafukar yarinyar watakila duk sharrinta ne."""

"Shuru yayi mata, sai kawai ta shiga zagin Naja'atun tana fad'in duk iya asiri da surkulle na ubanta to bai isa ya raba tsakanin hanta da jini ba."""

Naja'atu abu biyu ya had'e mata a duniya ta tsani taji ana zagin iyayenta ji tayi kamar ta rama sai dai tayi

shiru ta sunkuyar da kanta tana ta kuka gami da yanke shawarar da zata fisheta. Abbah Abbas ganin

"al'amarin na Yaya Ramlatu na nema ya wuce gona da iri sai ya dakatar da ita yace.""In dai akan ya kori Salim ne take wannan abu to ya janye maganarsa dan haka magana ta mutu."" Fadin

21 / 79