MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE

Author :  Binta Umar Abbale Category :  African Stories & Novels

Chapter   18 / 79

51K to 54K   out of 235.1K words

Sunanta ya kira yana kallonta, tayi saurin sauke ajiyar zuciya ta kalleshi sai"

"kuma ta sunkuyar da kanta kasa, Abbah Abbas yana da wani irin kwarjini a idon mutane shiyasa bata iya had'a ido dashi sosai Babu wasa a cikin maganarsa yace.""Nace ki duba kayan ki gasu nan ki futar da"

"wanda kike so a d'inka miki sai Halisa ta bawa telan dake mata dinki yayi miki."""

Ta 'bata fuska tana zum'bura bakinta ta tsani ya dinga yi mata maganar Halisa. Kayan ta jawo ta shiga

"dubawa, al'amarin ya bata mamaki sosai, kaya marasa kyau duk kalar 'yan 'kauye shine za'ace kayan lefanta wallahi babu abinda za tayi amfani dashi a cikin kayan."

"Cire hannunta tayi daga kan kayanta. Yace.""Ina fatan sunyi miki.""? Hawaye ne suka wanke mata fuska"

"cikin shagwaba tace""Ni wallahi babu abinda yayi min aciki kayan duk masu arha ne gasu kalar 'yan kauye."""

"Dariya ta bashi yayi kadan yana mata wani irin kallon kasan ido yace.""To aike ma 'yar kauyen ce kuma"

"meye laifin Halisa anan ai tayi kokari ki dai yi hakuri ki duba wanda za'a dinka miki a ciki."""

"Sosai take kuka tace""Wallahi dai-dai da undis ba zan sa a cikin kayan nan ba na hakura kawai abawa"

"mabukata."""

"Dariya yayi sosai yace.""Lallai su Naja'atu manya mata to shikkenan tunda kayan basuyi miki ba na"

"amince za'a bawa mabukata kamar yanda kika so, ina kike so kije kiyi siyayyar kayan lefan ki."""

"Hanci ta sha'ka tana goge hawayen fuskarta tace""Kawai ka barshi."" Yace.""Ai ba za'ayi haka ba na fada"

"miki dole nayi miki sutturu tunda hakkin ki ne."""

"Shuru tayi tana sake goge fuskata, yace.""Kwashe kayan abincin nan kizo kiji wata magana."" Kallonsa tayi"

"taga yana mata wani irin kallo, duk sai taji wani irin kasala ya kamata, ta mike da rashin kuzari a tare da ita ta shiga kwashe kayan abinci Shi kuma ya shiga dudduba kayan da Halisa ta siyo, duk da ba wani"

"sanin kayan mata yayi ba ya gane kayan ba masu kyau bane, murmushi yayi ya had'e kayan a ledojinsu ya matsar dasu gefe guda. Naja'atu kuwa tsayuwa tayi a kicin tana tunani shin ta koma dakin ko kada"

"ta koma tana jin tsoron ta koma ya sake danneta irin jiya, ajiyar zuciya ta sauke ta shiga tunanin"

zantukan Salim na d'azu! tabbas da Abbah Abbas zai kwatanta mata irin soyayyar da Salim yace zai dinga yi mata da taji dad'i a yanzu dan babu abun da take muradi sai hakan.

Har tayi nufin shiga dakin su Saddiqa kawai sai ta fasa ta bude dakin Abba Abbas din ta shiga. Yana

"bandaki yana wanka ta zauna gabanta na faduwa, tunda ya fito ta sunkuyar da kanta 'kasa, ta kasa daga kanta ta kalleshi, Abbah Abbas din ne yake gigitata duk sanda za taganshi babu kaya a jikinta jikinta hausinewa yake."

"Har ya gama shiryawa kanta na kasa tana wasa da hannuwanta, Kawai dakin ne taga yayi duhu! da sauri"

"ta dago kanta tana kalle-kalle, inuwarsa ta hango yana zuwa inda take, da sauri ta mike tsaye! tana so ta sanja guri, ya dam'ke hannunta. Kafin tayi wani yunkuri taji ta a cikin kirjinsa, ajiyar zuciya ta sauke"

"tana sake shigar da kanta cikin kirjinsa, kamshin turaran jikinsa ya sake hautsina mata tunani, Abbah Abbas kam yayi mamakin yanda ta yarda ya rungumeta yasa hannunsa kan mazaunanta yana shafawa, had'e da sakar mata kiss a wuyanta, ji tayi 'kafafunta na rawa, ya rik'eta sosai suka nufi gadon, hijab din"

"ya cire mata ya shiga hautsina gashin kanta yana sassanawa, sai ajiyar zuciya yake saukewa."

Abin mamaki Naja'atu kasa aikata komai tayi jikinta duk ya saki ta dinga shigewa jikinsa tana fitar da

numfashi mai sauti

"kwanciya yayi ya d'ora ta samansa, sosai ya rungumeta ya cigaba da shashshafa sassan"

"jikinta. Gefan fuskarsa yake goga mata a fuskarsa da wuyanta, lokaci guda ta rikice masa wata irin"

"runguma take masa tana kiran sunanshi. da fadin ""Abbah! ka bari dan Allah."" Tana fad'in maganar kuma tana sake ri'ke masa wuya, shi kuwa cigaba yayi da goge mata fuskarsa yana so ya had'a bakinsa da nata yau ma yana so yasha bakinta dan gaskiya jiya shi kadai yasan dadin da ya kwasa."

"Koda ya samu nasarar hada bakinsa da nata bata damu ba, sai ma luf da tayi tana ji yana sarrafa bakinta"

"yanda ransa yake so, ba taji zafin jiya ba sai dai har yanzu ba taji dadin da akeji ba sai dai ta lura shi yana jin dadi koga yanayin yanda yake sucking din harshen ta da le'bunanta kamar wani matashin saurayi Gabadaya Abbah ya fita daga hayyacinsa, ya cire bakinsa daga nata ya mi'kar mata da"

"kafafunta, dogon wandon jikinta yake kokarin cire mata, Ta yunkurin mikewa, ya hanata, takure jikinta tayi tana rawar jiki! ita da kanta taji sauyi a 'kasanta dan pant dinta tana jin danshi ga wani 'kaikayi da gurin ke mata, Tana jinshi ya cire mata dogon wandon yayi saura daga ita sai pant! Kunya ce ta rufeta tabbas data na da k'wanjin hana shi aikata abinda yake mata da ta hana shi, amma inaa! zuciyarta da"

gangar jikinta suna bukatar abun.

Abbah Abbas hannu yasa a kan pant din ya dan shafa! ta zabura tana makyarkyata! had'e da had'e

"cinyoyinta, ya d'an bud'e kafafunta yasa kansa a gurin ya sumbata, ai ji tayi kamar ta kurma ihu!!! Kafin ta dawo hayyacinta taji saukar hannunsa kan brest dinta."

"Ai sai ta gigice tana tutture hannunsa, dan gabadaya ji tayi tana nema ta suma! 'Dago ta yayi ta mike"

"zaune, cire rigar yake kokarin yi ta dinga ture hannunsa tana kuka! wai shin ya za tayi ne? Shi kuwa bai fasa ba sai da ya cire rigar breziyar ma ya 'balle ta ya jefar lafiyayyan breast din'ta cikkaku masu kyau da kyartawa suka wanke masa ido duk da cewar akwai duhu a dakin bai hanashi ganinsu ba. Hannuwanta"

"duk biyun tasa ta rufe breast din tana hawaye da rawar murya take fad'in ""Abbah ka bari bana so dan"

Allah ka rabu dani! baka cancanta da wannan al'amarin ba a tare dani.''

Ita take surutanta dan gabadaya shi hankalinsa ma baya tare da jikinsa so yake kawai yaji yana sucking

"din Brest din a bakinsa. Yana cire hannunta tana sake mayarwa tana kuka had'e da tureshi,"

"Ya mayar da ita ya kwantar yayi mata rumfa, kauda kanta take tana jin kunyar abunda ke faruwa shi"

kuwa ya dinga jiyo da fuskarta yana bata kyawawan kesses masu inganci! numfashi ta shiga saukewa

"tana sake rufe kirjinta da hannunta, hannunsa yasa da karfi ya cire hannunta dake kirjinta, breast din"

dake gefan bakinsa shi ya shiga lasa da harshen sa yana kokarin kama nipple d'in!

"Ihu! ta kurma! da karfi! yayi gaggawar rufe mata bakinta da hannunsa, lallai Naja'atu bata da hankali"

zata tona masa asiri a gida ga yaransa. Jin yana shan breast dinta sai dik wani alkadari nata ya karye

"sakin jikinta tayi ta daina rufe kirjin nata, hakan ya bashi damar kama d'aya breast din ya shiga murza nipple din yana sucking din dayan da bakinsa."

Wani irin ruwa taji na zuba daga 'kasanta gashi ya dameta da motsi da 'kaikyayi ta dinga motsa

cinyoyinta tana sakin nishi Abbah a ranar ya firgita mata tunani da kalolin soyayyarsa masu wahalar

"samu, ita dashi duk ta wannan hanyan suka samu satisfaction Sai bayan ya sauka daga bed din ne"

"kuka yaci karfinta ta toshe bakinta da hannunta ta dinga yi cikin zuciyarta tana fad'in ""Salim kayi hakuri nima ba laifina bane amma komai rintsi zan kiyaye ba zan bari ya kar'be maka budurcina ba."""

"Tana ganin ya fito ta mike tana kare fuskarta da bedshirt ta nufi toilet tayi wankan tsarki, koda ta fito ma"

"kasa kallonsa tayi ta lalubi kayanta tasa can kan kujera ta nufa ta kwanta. Muryarsa 'kasa yace.""Ke"

"meye haka zaki koma nan ki kwanta."" shuru tayi masa wasu hawayen na zubo mata."

"Sunanta ya kira Tana jinsa ta share, Ya mike yazo ya tsaya kanta! yana cewa taje ta kwanta, rufe"

"fuskarta tayi da hijab dinta ta kud'indine jikinta tana fad'in ""Dan Allah ka kyaleni Abba tunda dai bukatarka ta biya shikkenan ni ka rabu dani na kwanta anan yafi min ."""

"Bai saurareta ba ya dauke ta cak ya nufi bed din da ita, hijab din ya cire mata, ya dora ta samansa yana"

"shafa bayanta a hankali a hankali, ita kuma sai ajiyar zuciya take saukewa, tana lumshe idonta, cigaba yayi da shafa gashinta da sassan jikinta yana dan kiss din gefan fuskarta da wuyanta, a haka bacci ya dauketa, ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya rufe musu jiki da bargo sannan ya shiga karanto adduar"

kwanciya bacci..

*ASUBAH TA GARI AMARYA DA ANGO*

*Littafin na kudi ne! Idan kingan shi a gruops to na sata ne idan kina bukatar ki biya ki karanta to ga

yanda abin yake*

Vip #600

Normal#300

accont: 0542382124..Binta Umar Gtbank...Idan katin waya zaki turo kiyi min magana ta whasap da

wannan numbar...07084653262

*BINTA UMAR ABBALE*

Mdd

*23*

"Yana tafiya masjid itama ta fito daga dakin, a dakin su Saddiqa tayi sallah sannan suma ta tashe su sukayi"

"sallahr, Yauma kamar jiya tare suka shiga kicin da Saddiqa suka shiga shirya abinda za'a karya dashi a gidan, Halisa ta fito daga dakinta cikin hijabi kai tsaye dakin maigidan ta nufa ba tare da tayi tunanin komai ba ta tura kofar dakin ta shiga fuskarta babu walwala, jiya da mugun bakin ciki ta kwana dan har sai da ta zubar da hawaye sakamakon abinda kunnanta yaji ye mata a daran jiyan, koda yake ai itace ta jawowa kanta damuwa, dama hausawa nacewa kazantar da baka gani ba tsafta ce haka kawai sabida tsabar gulma tazo tana musu la'be aikuwa duk ihun! da Naja'atun da dinga yi a kunnanta kusur-kusur d'in da suka dinga yi shine yayi masifar tashin hankalinta, tasan halin mijinta da jaraba baya d'aga kafa a wannan gurin gani take ma ai tuntuni ya gama sanin yarinyar, takaicin haka yasa ta kwana da ciwon kai"

mai tsanani!

"Tana shiga dakin ta ganshi yana cire bed shirt din dake shimfide a kan gadon, karaf idanunta ya sauka"

kan milk din breziyar Naja'atu wacce ta manta garin sauri bata dauka ba. Wata irin 'kayar kishi tazo ta

tokare mata a makoshi!

"Da kayar ta zauna kan Sofa tana gaisheshi, ya amsa fuskarsa a sake ya d'ora da fad'in ""Yau ban shigo na"

"tashe ki ba na makara ne shiyasa dana fito kai tsaye na wuce masjid ina fatan kin tashi lafiya.""?"

"Halisa aka wani marairace fuska tace"" Gaskiya ban tashi lafiya ba dan kwana nayi kaina yana ciwo yanzu"

"ma abinda na shigo na fada maka kenan."" Yace.""To yanzu ya kike so ayi kina so nace ki shirya kije asibiti ko? wai shin me yasa ke bakya gajiya da yawo.""?"

"Tace""Haba Alhaji kawai saboda jin dadi sai na 'kir'kirarwa kaina cuta wallahi da gaske nake bani da"

"lafiya."" Murmushi yayi yace.""Halisa kenan to Allah ya baki lafiya idan kuma rashin lafiyar ta alheri ce ni dama haka nake so."""

"Ta'be bakinta tayi tace""Wacece ni? ai na barwa matar so tazo ta haihu wacce Allah ya bani ma Allah"

"yasa mata albarka."" 'Bata rai yayi yace.""Wai ke meya sa kullum kike abu irin na yara! wannan ai shashanci ne ! yanzu idan Allah ya baki haihuwar sai kice bakya so."""

"Cikin kissa da karyar da kai tace""Wallahi inaso sosai kuwa ai gani nayi kana ta wani zumudi da rawar jiki"

"akan yarinyar nan duba fa kaine kake gyara makwancin da kuka kwanta ita meye amfaninta dama ai tuntuni bata laifi a gurinka."" Cike da kishi ta fadi maganar."

"Ya 'bata fuska sosai yana kallonta yace.""Kada ki sakeyi min magana makamanciyar wannan, dake da ita"

"duk d'aya kuke a gurina, Naja'atu yarinyar ce akwai abubuwan da za tayi a yanzu wanda dole ayi mata uziri kafin tayi hankali ke kuma kin fita hankali tunda kin fita shekaru abinda zakiyi daban da wanda za tayi, kuma kina maganar ina gyara gado, ke sau nawa kina kwana a dakin ki fita ki barshi haka ni zan cire"

"zanin gado nasa wani, dan haka idan zakiyi magana ki dinga sara kina duban bakin gatari"

Halisa ta dinga kallonsa tana kokarin danne hasalarta! kawai taga ya sunkuya ya dauke breziyar Naja'atu

dake 'kasa ya ajiye a gefen bed din ya nufi toleit abunsa. Mikewa tayi a fusace! ta fita daga dakin tana

wani irin huci!!! Kicin ta nufa dan anan ta jiyo motsinsu.

"Suna tsaka da aiki ta daka musu tsawa! Saddiqa ta juyo a firgice tana rawar baki ta fara gaisheta, ita"

kuwa Naja'atu ko gezau ba tayi ba ta dai tsaya da aikin da takeyi tana kallonta sai wani hayaniya take tana fuffuka!

"""Malama fito min daga kicin babu abinda kuka iya sai shashanci duba dan Allah duk kun cikawa mutane"

"gida da k'auri!! soya doya kawai kamar kina soya kan uwarki.""!! Naja'atu ta kalleta da sauri tana mamakin zagin da tayi, to wa take zagi a cikinsu ita ko Saddiqa ai ko Saddiqa ta zaga ba zata bari ba sai ta rama."

"A nutse tace"" Ni mutum idan ya zage ni wallahi ba zai min ciwo ba saboda nasan bani yake zagi ba kansa"

yake zagi kuma dai dan Allah mutum idan ya girma yasan ya girma mtssww!!! ta karasa maganar tana jan dogon tsaki!

"Halisa ta fusata sosai tace""To mara kunya mara mutunci ai dama kin saba yi min rashin kunya ohoo!"

"yanzu dai kin ramawa Saddiqa zagin da nayi mata kenan."" Ta'be bakinta tayi tace""Eh tunda abinda kika fahimta kenan hakane."" Hanyar fita ta nuna mata da fad'in ""Zoki fice min daga kicin 'Yar iska mara"

"mutunci masu mugun hali."""

"""Wallahi kece mara mutunci kuma ni ba 'yar iska bace dan iska yasan kansa, mugun hali kuma kanki kike"

"gorantawa tinda duk cikin danginmu ba'a ta'ba haifa mana d'an shege ba."""

Jin tana nema ta 'ballo mata ruwa yasa ta shiga kicin din tana d'ura mata ashar! tana ingizata wai sai ta

"fita, Naja'atu 'yar taurin kai tace"" Wallahi ba zata fita sai ta gama abinda take."

Saddiqa ganin abin na neman ca'bewa sai ta fita daga kicin din tana share hawaye kai tsaye dakin

"Abbansu ta nufa tana kuka. ""Dan abu takazan ki a gidan ubanki muka goya d'an shege kinji yarinya"

"da sharri."" Halisa tafada tana kokarin doke mata baki, ita kuwa fizgewa tayi ta matsa gefe tana gyara wuyan rigarta tace""Haba anti Halisa komai 'boye-'boyen ku mun sani Wannan Shamsiyyar sai da tayi cikin shege kafin ayi mata aure yanzu haka d'an data haifa yana gidanku gurin mahaif Kafin ta 'karasa"

"halisa ta kaiwa bakinta duka! ta kauce da sauri tana fad'in ""Allah ya isa wallahi.""! Karaf! a kunnansa lokacin da yake kokarin shigowa kicin din shida saddiqa, Halisa na ganinsa ta fashe da kuka tace"" Yanzu Naja'atu ni kikewa Allah ya isa me nayi miki kawai daga na shigo kicin inayi muku sannu da aiki ashe zaki iya zagin Halimatu.""? Abbah Abbas ya dinga kallonta da 'bacin rai a tare dashi yace.""Rashin kunyar taki"

"ashe har ta kai haka? Yanzu baki duba girmanta ba kike zaginta wato kin manta maganar mu dake ko."""

"Kuka tasa tace""Wallahi ba haka bane dik abinda ta fad'a 'karya takeyi ai ga Saddiqa nan a gabanta akayi"

"komai kuma ka tambaye ta kaji, haka kawai muna aikinmu ta shigo tana zagin mu wai bamu iya komai ba"

"mu fita mu bar mata kicin dinta, shine nace ta bari mu 'karasa ta'ki bari tazo tana dukana."" Itama ta 'karashe maganar tana kuka had'e da ri'ke bakinta."

"Abbah Abbas dik sai ya rasa ma maganar wa zai dauka, Halisa ta goge hawaye kamar gaske tace""Tunda"

"fitina da sharri zaki dinga yi min a gida to zaki bar min gidana dama ni kikazo kika samu a gidan, dan bazan zauna dake ba watarana kisa hannu ki dake ni da girma da komai ni ba'sa'ar ki bace ballanta na nayi kishi dake, Halimatu ce dai-dai dani, dan haka ni a matsayin kanwa na dauke ki ba kishiyasa ba to"

"tunda abin ya zama haka zaki bar min gida ki tafi naki ko kuma ni na bar miki gidan."""

Tana gama maganarta ta fita daga kicin din tana goge fuskarta

"Halisa na fita ya juyo kanta tana rab'e jikin bango (garu) tana matse fuskarta, fad'a ya shiga yi mata"

"wanda yake nuna mata cewar ya yarda da duk maganganun da Halisa ta fad'a tunda gashi da kunnansa yaji lokacin da take yi mata Allah ya isa! Sunkuyar da kanta 'kasa tayi tana hawaye tana jinsa sai fad'a yake mata wai lallai idan tana son zama dashi to ta zauna lafiya da kowa a gidansa, taji kamar tace masa ai dama ba sonsa take ba da zaiyi wannan maganar ko yanzu akan 'kaya take ya saketa ai babu dole, kwarjinsa ya hanata cewa komai kawai sai ta fita daga kicin din da gudu ta nufi dakin su Saddiqa tana kuka! Ya bita da kallo mamaki wato yana mata fada ta mai dashi soko ta barshi a tsaye, girgiza kansa yayi ya nufi palon Ita kuwa Halisa taga lokacin da Naja'atun ta shigo palon tana kuka, sai farin ciki ya"

"cika mata zuciya dama tasan da wuya ya'ki daukar maganar da tayi, Gani yayi duk yaran sun shirya cikin uniform ya kalli Saddiqa yace."" Yi sauri ki fito muku da bresk fast di n kafin Salim din yazo."" Saddiqa da"

Mufida suka nufi kicin din da sauri sune suka shirya gurin cin abincin tsaf! yaje ya zauna gurin cin abincin

"tare da yaransa, Saddiqa ta had'a masa tea ta zuba masa doya wacce zata isheshi, Albarka yasa mata ya"

"dauki cup din tea yana sha, yana neman numbar Salim a wayarsa."

"Salim na draving yaja tsaki kafin ya dauki wayar, Yace""Afuwa Kawu ganinan kan hanya."" Yace.""Okey kayi"

"sauri kada kasa su makara ko."" Yace.""Insha Allah nan da mintina biyar zan karaso dan

18 / 79