Chapter 72 Reading MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE READ HAUSA Novels

MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE

Author :  Binta Umar Abbale Category :  African Stories & Novels

Chapter   72 / 79

213K to 216K   out of 235.1K words

Halisa ya nufa, Baba Larai na ayyukanta yara kuma basu dade da tafiya makaranta, tsayawa yay suka gaisa da ita kafin ya nufi bedroom din Halisa......Tana zaune a kan kujerar mudubi tana gyara daurin dankwalinta ya shigo dakin sallamarsa ta amsa ya k'arasa bakin gado ya zauna.......Kallonsa tayi cikin nazari da tunani tace ""Abbahn Mufida lafiya"

kuwa? na ganka a hargitse!

"Ajiyar zuciya ya sauke tare da fad'in "" Jikin Ummi ne ya hargitsani Halisa na rasa abinda ke damun"

yarinyar nan wallahi daga jiya zuwa yau duk na damu gashi likita yace lafiyarta lau amma kuma Zainab kullum sai ta kirani a waya da daddare tana kuka tana fad'amin cewar yarinyar babu yanda take jiya a rikice na shigo gidan nan sabida ta kira ni tana fad'a min yarinyar numfashinta ya dauke tun farkon dare har sha daya na dare be dawo ba haka nazo na tarar dasu suna shafa mata ruwa a jikinta a daran mukaje mukaga likita ya dubata yake tabbatar min da cewa yarinyar bata da ciwo mai zafi wanda zai

sanya numfashinta daukewa na tsawon wannan lokacin.

"Halisa mirmushi tayi ta girgiza kanta kafin tace""Yarinyar nan fa lafiyarta lau wallahi uwarta ce ke d'ora"

mata lalurar 'karya duk dan ta hanaka zaman lafiya sannan kuma bukatarta ta biya ta kuntatawa Najaatu.

"Ya dinga kallonta yana nazarin maganarta yace.""Yanzu Halisa Zainab sai ta 'kir'kiri ciwo ta d'orawa 'yarta"

"dan biyan bukatarta."" Halisa dariya tayi kafin ta ta'be bakinta tace""Gashinan kuwa ka gani ni da kunnena naji suna maganar ita da 'yan uwanta a dazu dana shiga duba jikin yarinyar naji suna maganar to ban fahimta sosai ba sai da kayi min maganar wai ashe a gidan nan ma ka kwana."""

"Cikin wani irin yanayi Yace.""Kika ce kinji da kunnanki suna maganar kan al'amarin.."""

"""Idan nayiwa Zainab da 'yan uwanta sharri meye ribata wallahi kaji rantsuwar muslumi da kunnena naji"

"suna maganar suna dariya sai da kayi min maganar a yanzu na sake fahimta amma ni ban fad'i maganar dan ka dauki zafi b. Hannu ya d'aga mata bai bari ta karasa ba ya miqe ya fita daga dakin, kai tsaye"

"gurin Zainab ya nufa, Hayaniyarsu da shewarsu yaji a daya dakin can kunnuwansa suka jiyo masa kukan Ummi dake dakin Zainab da sauri ya nufi dakin yaga yarinyar saboda kuka da mutso mutso har ta fito daga cikin net dinta ga bargon dake jikinta ya toshe mata hanci! da mugun sauri ya ka'rasa inda take bargon yayi gaggawar daukewa yarinyar ta sauke wata zazzafar ajiyar zuciya! gumi hawaye majina duk sun 'bata mata fuska! Abbah hannusa yasa ya dauki yarinyar jikinsa sai kyarma yake ya shiga jijjigata inaa! kamar sake tunzurata yake ta dinga kuka tana yakushin fuskarsa, cikin tsantsar tashin hankali gami da"

nadamar kar'bar auran Zainab ya fita da yarinyar a kafadarsa

Cin karo yayi dasu sun fito daga dakin dik su ukun a sakamakon jin kukan yarinyar daya cika

"falon......Zainab a tsorace! ta karasa kusa dashi ta miqa hannu zata kar'bi yarinyar ya wanke fuskarta da wani gigitaccan mari! Gefe guda ta matsa tare da dafe kumatun ta da hannunta jikinta in banda rawa babu abunda yake. Ya kalli su Aunty Balaraba yace.""Wallahi kunji kunya kun zama annoba a guri yanzu"

"da girmanku da komai kuke aikata abu irin na marasa imani! me yarinyar nan tayi muku kuke azabtar da ita! Kuna manya masu shekaru wanda suke sama da nata ba zaku d'orata a hanya mai kyau ba sai ku d'orata hanya mara kyau! hanyar da zata cutar da kanta da abinda ta haifa, hakika zamanku a gidan nan be amfaneni da komai ba sai sharri! ya kalli Zainab dake wani irin kuka na tsoro yace.""Zainab ban ta'ba tunanin kishi zai rufe miki ido ki nemi hanyar halakar da abinda kika haifa ba, ashe dama karya kike Ummi lafiyarta lau amma kika dora mata lalura duk dan ki hanani samun nutsuwa shin yanzu meye ribarki nayin hakan? Jiya Dr sai da ya fad'a miki matsalar yarinyar nan ashe kamar 'kara tunzuraki yay kin barta ita kadai a daki tana ta kuka ke kina ta tare da wad'anda zasu kaiki su baro, wallahi in banda darajar mahaifinku da dukkaninku sai na baku mamaki ni ba shashashan namiji bane da zaku dinga wasa"

"da hankalinsa, sabida haka ko wacce ta fita ta bar min gidana zaman ya isa haka, kuma ku sani sai na"

"sanar da Ya sheik abunda ke faruwa."" Yana gama maganarsa ya shige ya barsu a gurin Zainab na wani"

"irin kuka na nadama tabi bayansa. Zubewa tayi k'asan kafafunsa tana kuka hade da bashi hakuri, Abbah"

"ya dinga jin tamkar yayi ta boll da ita gurin, hakuri ya bawa zuciyarsa ya buga mata tsawa tare da fadin""Kar'beta ki bata nono muguwa kawai."" Zainab jiki na rawa ta kar'bi yarinyar a hannunsa ta fito da nono tasa mata a baki.........Girgiza kafafaunsa yake yana tunanin irin hukuncin da zai dauka akanta, ba zai saketa ba amma sai ta gane kuranta harshi zata yiwa wasa da hankali lallai sai ya wulakantata dan baya iya had'a kowa da 'ya'yansa.....Zainab kuka take tana masa magajiya gami da kokarin wanke kanta yaki sauraranta data isheshi ma cewa yay ta rufe masa baki ko ranta yay mummunan 'baci! Gum tayi da"

bakinta ta cigaba da shayar da 'yarta nono.............

*Littafin na kudi ne. !*

Koda zaki ganshi a groups na sata ne idan kina bukatar biyan kudin littafin ga yanda abin yake. Vip

group #600 normal group #300 account.... 0542382124...Binta umar gtbank. Idan katin waya zaki tura

kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*

85*******'Bangaransu aunty Balaraba kuwa hankali a mugun tashe suka had'a kayansu suka bar gidan

cikin nadama gami da dana sanin abinda sukayi dan sunyi masifar tsorata da yanayin 'bacin ran da suka ga maigidan a ciki tabbas daba dan darajar mahaifinsu ba to da babu shakka sun san sai ya dauki mataki a kansu kamar yanda ya fad'a musu fargabarsu daya kada ya sami mahaifinsu ya fada masa abunda ke

faruwa babu shakka idan mahaifinsu yaji wannan al'amarin to sai sun fuskacin bacin rai mai tsanani.

Abbah da babbar murya ya gargadin Zainab gami da kafa mata dokoki akan 'Yarsa duk da yasan rai da

rayuwa na Allah ne haka kuma cuta da lafiya shima na Allah amma dan ya tsoratar da ita yasa yace mutukar wani abu ya samu 'yarsa tofa ba zai kyaleta ba sai ya dauki mataki a kanta tunda ya gane inda ta dosa wato yarinyar bata itace a gabanta ba kishin jahilci ne yake damunta to kome za tayi taje tayi akan kishinta amma kada ta kuskura ta sake yi masa yawo da hankali ko kuma ta dauki ciwon karya ta d'orawa

'yarsa wannan itace damarta ta karshe idan ta sake ta kuskura ta sake maimaita masa abu makamancin

haka to zasuje gaban mahaifinta ya sheda masa abubuwan da faruwa. Sosai take kuka ta kuma raina

kanta da wayonta bata ta'ba tsammani al'amarin zaiyi zafi hakaba hakuri take bashi ya'ki sauraranta sai da ya 'kare mata tanadi tukkuna yayi ficewarsa daga dakin ya barta cikin nadama mara amfani.

Rai a bace ya isa gidan Najaatu a maimakon ya samu sassauci sai ya tarar da wani 'bacin ran dan kicin -

kicin ya sameta tunda ta gaishe shi ta tambayi jikin Ummi bata sake masa magana ba fitowa ma falo tayi ta kyaleshi a dakin shi kadai Takaicin sa ya sake nunnkuwa a gaskiya al'amarin mata yana da wuyar

sha'ani tabbas lusarin namiji ba zai iya had'a mata biyu ko uku ba.

Wanka yayi ya kintsa jikinsa ya fito falo ya sameta a zaune tana wasa da d'anta tana murmushi kamar

"yayi mata magana sai ya rabu da ita, gurin cin abinci ya nufa, a tunaninsa zata zo ta had'a masa abin kari, sai yaga ta kara gyara zamanta, girgiza kansa yay da kansa ya hada tea ya zuba soyayyar doya da kwai a plate a nutse ya gama karyawa ya miqe daga gurun, inda take ya nufa ya tsaya a kanta tare da tsira mata"

idonsa.

"Kasa d'ago kanta tayi ta kalleshi tana dai ganin Inuwarsa tsaye a kanta, yatsun hannuwanta ta shiga"

wasa dasu kwallah na kokarin zubowa daga idonta tana kokarin mayar da ita.

"Gyaran murya yay ya kira sunanta""Najaatu."" A hankali ta kalleshi tare da amsawa ciki ciki ta mayar da"

"kanta kasa, Yace.""Gaisawa kawai mukayi da juna babu wata mu'amular arziki koda akwai wani dake damunki ne.""?"

"Girgiza kanta tayi tace""Babu abinda ke damuna."" Yace.""Karya kike ai ba haka fuskarki take ba tunda na"

shigo gidan nan na lura da canzawarki ko dan na kwana gidan Zainab ne kike fushi! kada ki manta fa na nemi alfarmarki kuma lalura ta wuce komai.

"Tace""Haba dai saboda ka kwana a gidanka gurin iyalinka sai naji haushi nifa na baka damar haka wallahi"

babu komai yau ma kaje can kayi kwanciyarka sai yafi maka akan a kira ka da tsakar dare ace kazo..

Ya dinga kallonta yana nazarin maganarta dik maganganun da take fad'a tana fad'arsu ne iyakacin

"bakinta amma ba har zuciyarta ba. ""Wannan maganar da kike fada kina fadarta ne iyakacin baki ba"

har zuciyarki ba na kuma fahimci cewar al'amarin beyi miki dadi ba kiyi hakuri kinji ko Ummi ta samu

lafiya insha Allah yau tare dake zan kwana.

"Shuru tayi tana dauke kanta, Ya kalli agogo hannunsa ya mayar da hankalinsa kanta da fadin""Zanje"

"kasuwa tunda na fahimci kamar bakya bukatata a gidan Ba tare da damuwa ba tace""To Allah ya kiyaye"

"hanya."" Ya amsa tare da kama hanyar fita, bayansa tabi da kallo tana jin tausayinsa da haushinsa duk wani abun da Zainab takeyi a ganinta duk shine yake bata dama ita kuwa duk tausayinsa da take ba zata yarda ya dinga daukar kwananta yana kaiwa wata ba, da dai da gaske ne yarinyar bata da lafiya sai"

ta iya hakura amma ko shakka ba tayi Zainab ta shirya mata ma'karkashiya ne......

Abbah cikin rashin walwala ya isa kasuwa gabad'aya rashin walwalar Najaatu ta sanyayyar masa da jiki

"ya dinga jin shigar zazzabi zazzabi a jikinsa, sai da ya kira wayarta sau biyar kafin a tashi daga kasuwar. Abbah Abbas gudun tsegumi da surutai irin na Yaya Ramlatu yasa bai shedawa"

"mahaifiyarsa abinda zainab da yan uwanta sukayi ba, lokacin dai da ya isa gidan Hajian ke sheda masa cewar basu dade da dawowa daga gidan nasa ba sunje sun duba yarinyar sun sameta taji sauki sosai..............Godiya yayi dan jin cewa sunje duba yarinyar sannan yayi mata sallama ya nufi can"

babban gidan nasa.

"Gurin Zainab ya fara shiga domin ya tabbar da cewa ta dauki maganarsa da muhimanci ko kuwa, a"

"zaune ya sameta a falo da yarinyar a hannunta, yaci kunu sosai kamar bai ta'ba dariya ba, koda ta gaisheshi kin amsawa yayi ya kar'bi yarinyar ya dubata sosai kafin yace.""Ina fata dai kin bata magani."" Da sauri tace""Eh na bata. anjima zan kara bata na dare."" Shuru yay na minti biyu kafin ya miqa mata"

yarinyar ya kama hanyar fita ba tare da ya sake yi mata magana ba.

"A sanayaye ta kira sunansa ya juyo tare da fadin""Menene kuma.""? Dan darajar Allah kayi hakuri ka yafe"

"min wallahi bazan 'kara ba nima na gane nayi wauta da ganganci kishi ya rufe min ido ina nema na kashe 'yata."" Tsaki yaja mai kar'fin gaske yasa kai ya fice daga falon ta rushe da kuka tare da rungume 'yarta"

hakika wannan fuskar gizagon da yake mata na masifar bata tsoro gashi kullum sonsa da kaunarsa kara

karuwa yake a zuciyarta..

Ya jima a gurin Halisa suna hira da ita da yaransa sosai ya samu nutsuwa ganin yaransa na cikin walwala

"da farin ciki yasa shima yaji duk k'uncin da yake ciki ya dauke ya zauna yana ta saurarar shirmen su yana tambayarsu yanayin karatunsu, gefe guda kuma yana fargabar tunkarar Najaatu dan tsoron shiga gidanta yake saboda ya fahimci acikin fushi take Halisa ta fito daga daki ta sameshi beda niyyar tafiya"

"tace""Abbahn mufida baka duba lokaci ne tara saura fa."" Yay saurin kallon agogon hannusa yace""Kinga wa'inda suka tsayar dani nan kin san fa ni sune sanyin idanuna na gane a gurinsu kawai zan iya samun"

nutsuwa da farin ciki.

Wannan maganar yasa ta gane cewar akwai abinda ke faruwa tsakaninsa da Najaatu lallai babu shakka

"Zainab ta samu galaba a kansu, shuru tayi masa domin itakam bata da abin cewa a cikin al'amarin, guri ta samu ta zauna tana kallonsa, sai da ya gaji da kansa ya miqe tare da daukan wayoyinsa dake kan center teble ya kalleta da fadin"" Zan tafi."" Tace""A gaishe da Najaatu."" Mussadiq ya rike hannunsa da fadin""Abbah muje tare."" Yace."" Akwai skull ka bari sai ranar da babu makaranta zan daukeka na kaika."" Su saddiqa suka ce Abbah harda mu ko."" Murmushi yay yace""To Allah ya kaimu asabar din."" Sai suka shiga Murna dan jin cewar zasu je suga Najaatun su, ya kama hanya da niyyar tafiya suka dinga bashi"

sakon gaisuwarsu zuwa gareta............

Najaatu tsaf ta gyara gidanta tayi abinci har kala uku sannan ta shirya jikinta cikin atampa 'yar ingila mai

"ruwan ganye atampar tayi mata kyau kuma d'inkin ya dace da jikinta fetted gwon ne da zif a gaba taji dadin zif din domin dama tana tunanin yanda zata shayar da danta nono, tattare jelolin kitson kanta tayi ta daure da ribbon ta daura dan kwalin atamfar akanta (ture kaga tsiya) tayi d'aurin dankwalin yay mata masifar kyau sosai ta fito falo ta zauna, zuciyarta sai sa'ke-sa'ke! takeyi ganin tara har ta gota yasa ta zauna taci abincinta ta k'oshi sannan koma falon ta kunna tashar tv Sky movies ta kama suna wani film mai suna Aganipath tsohon film ne na amita ta zauna tana kallonta tana lura da yaronta dake"

gefanta a kwance yana wasa.

Lokacin daya shigo gidan kallon da take ya dauke mata hankali motsin sa taji amma ba taji sanda ya

"shigo ba, a nutse ta dago kanta ta kalli bakin kofar falon, lokacin ya juya domin rufe kofar koda ya juyo hada ido sukayi yaji gabadaya kuzarinsa ya k'are bata ta'ba kwalliyar data burgeshi irin ta yau ba daurin dankwalinta da yanayin fuskarta daya gani shi ya fahimta dashi cewar akwai tsiya kenan dan fuskarta har yanzu babu sasauci. Barka da zuwa tayi masa ya amsa yana kallonta tare da kallon tv dan ganin"

wane film take kallo daya dauke mata hankali.

Kusan minti biyu yana tsaye a gurun kafin ya nufi bedroom jikinsa duk a mace ya tsani ya ganta cikin

"rashin walwala, ya zauna yay tunani da nazari ya gane akan duk abinda takewa fushi! wannan dalilin yasa ya d'aura d'amarar faranta mata rai , tabbas a tsakanin jiya da shekaran jiya Zainab ta shiga hakkinsu dan sai suna daf da biyan bukatarsu take katse musu hanzari yau kuwa duk zai fanshe bashin da ya tara........Har ya kimtsa jikinsa ya fito falon tana zaune a inda take dan ko tunanin binsa dakin ba"

"tayi ba, itama yau akwai abinda ta k'udurta a zuciyarta."

"Zama yay kusa da ita yana nani'karta! ta dan gyara zamanta gabanta na fad'uwa, hannunsa yasa ya"

"zagaye 'kugunta ya d'ora kansa a kafadarta a hankali yace.""Amarya me zan samu ne.""? Cikin basarwa ta zame kafadarta tace""Akwai abinci nayi maka har kala uku sai wanda kake so Ya juyo da fuskarta suna"

"fuskantar juna, yanayin kallon da yake mata yasa tsigar jikinta mikewa, kauda kanta tayi tana dan gyara"

"zamanta, hannunsa yasa ya tuge daurin dankwalinta ya ajiye gefe da fad'in ""Tunda na shigo naga"

"wannan daurin dankwalin nasan akwai sauran rigima ashe baki huce ba nifa dana kwana da Zainab ba wani abune ya shiga tsakanina da ita ba."""

"Cike da mamaki take kallonsa tace"" Nima ai bance kayi wani abu da ita ba dama ai nasan zaka kula da"

"baby Ummi ne yau ma kuma nace kaje ka kwana dasu wallahi ban damu ba."""

"yana hargitsa mata jiki yace."" Baby Ummi ta samu sauki yau babu inda zanje insha Allah muna tare har"

"gari ya waye."" Humm! kawai tace ta dauki dankwalinta zata daura, kar'bewa yay yace kiyi zamanki a haka inason wannan kitson yayi kyau."" Murmushi tayi ta dauke kanta,"

"Gefan kumatunta ya sumbata yace.""Muje ki bani abincinki mai sadi da gamsarwa! Ba tayi musu ba ta"

miqe shima ya miqe da sauri ya rike hannunta suka nufi gurin cin abincin Tsaf ta hada masa abincin

"ta tura a gabansa yana lumshe mata ido yace tare zamu ci ko'' Girgiza kanta tayi tace""Ni Tuntuni naci abinci."" Girgiza kansa yayi ya gyara plate din abincin tare da bisimillah ya fara ci a nutse, tana kallonsa ta gefan ido sai kallonta yake kamar me? koda wasa taki kallonsa ballantana ta sakar masa fuska, sai da ya kammala tukkuna suka nufi falo, nan ma ya dinga janta da hira wai dole sai ta bashi labarin film din da take kallo, ba ta'ki ba tiryan tiryan ta shiga bashi labarin film din yana kallonta sha'awarta na kara tsananta a tare dashi Da kyar ya bari goma da rabi tayi musu a falo yace ta tashi suje su kwanta, ta"

"dauki d'anta ta bi bayansa,"

"Sai da ta gyarawa Daddy shimfida tukkuna ta shiga toilet ta sake sabon wanka, ta fito ta shirya jikinta"

"cikin kayan bacci duk akan idonsa, tun kafin ta k'araso bed din kamshin turaranta ya rud'ashi tana zama ya kashe bedlamp janyo ta yay ya wani qamqameta yana sansana sassan jikinta, hannayensa duk biyun yasa ya kama Brest dinta yana murzawa had'e da lasar wuyanta yana kokarin kwantar da ita ta dakatar dashi da fadin.....""Nifa ba zan yarda a

72 / 79