Chapter 43 Reading MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE READ HAUSA Novels

MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE

Author :  Binta Umar Abbale Category :  African Stories & Novels

Chapter   43 / 79

126K to 129K   out of 235.1K words

katuwar jijiyarsa data mike cikin sar'kewar murya yace.""Darling bata wayarta"

"insha Allah gobe kafin mu tafi zan baki daya daga cikin wayoyina sai mu dinga gaisawa da juna kafin Allah ya mallaka mana junanmu."" Tace""To godiya nake sweetie Allah ya kara mana kaunar junanmu."" a sar'ke yace.""ameen babyna ammafa yau da kyar zan iya bacci dan gabadaya kin tayar min da sha'awa gabana ya mike sosai ke kadai nake bukata beb."" Wani irin yanayi ta shiga jin abinda yace sai itama taji tana sha'awar kadaicewa dashi lumshe idonta tayi a sanyaye tace"" Nima ina cikin kewarka Bash sai dai muyi hakuri da juna har sai sanda Allah ya mallaka mana junanmu."" Bash ya sauke ajiyar zuciya yana sake danne joystick dinsa dake ta faman motsi tana kara hawa yace.""Yanzu ba zaki taimaka min da wani abuba ki dauki hoton nononki yanzu ki turo min dashi ta whasap din Munira nasan kallon breast dinki zai"

"sanya na samu sassauci."""

"Gabanta ya tsananta faduwa jin abinda yace murya na rawa tace""Kayi hakuri Bash ba zan iya ba ka bari"

"na zama mallakina zakiyi duk abinda kake so dani."" Sai ta kashe wayar tana kallon munira wacce ke tsaye tana jin muryar bash din sama sama da abinda yake bukata a gurin kawarta...Tace""Haba Naja'atu meye dan kin tura masa brest dinki kece fa kika tayar masa da hankali ba sai kiyi kokarin kawo masa nutsuwa ba wallahi tun yanzu ki kama zuciyarsa a hannuki dan na fada miki tarin 'yan matansa idan kika sake kika"

zauna gardama to zaki sha mamaki.''

Naja'atu shuru tayi tana tunanin maganganun Munira anya kuwa zata iya daukar hoton nononta ta tura

"masa, gaskiya ba zata iya ba, Mikewa tayi hade da mikawa Munira wayarta ta nufi daki, munira tabi bayanta da kallo tana ta'be bakinta ita a ganinta ba laifi bane dan budurwa ta nunawa saurayi wani sashe na jikinta ai duk a cikin so ne( 'kalubale gareku 'yan matan da zawarawan da suke da irin wannan d'abi'a wallahi duk saurayi ko bazawarin da zaice miki yana so yaga wani bangare na jikinki to ba sonki yake ba dan iska ne yana so ku watse ne a waje koda ya aureki auran ba zaiyi qarko ba dan zargi ne zai shiga a tsakaninku ayi ta samu matsala ba'a namiji dan iska sai mace mutukar kika bada 'kofa to shi kuma namiji dama haka yake so zai shigo miki da iskanci iri-iri duk iskanci namiji idan bai ga kofa ba"

dole ya kyaleki)

Washe gari tsaf suka shirya Naja'atu da Munira suna fitowa palo tayi tozali da 'Ya'yanta a zaune Baba

larai ta kawo su....Sai dai yanayin yanda taga fuskokinsu cikin rashin walwala yasa jikinta yayi sanyi Ta

zauna a hankali tana rike hannun Mussadiq da fadin yaushe kuka zo.? Yaron babu walwala a fuskarsa ya

gaisheta..Saddiqa da mufida suma suka gaisheta babu walwala a tare dasu ta amsa cikin damuwa da yanayin data gansu a ciki.

"Baba larai cikin ya'ke da kokarin danne damuwarta tace""Naja'atu banji dadin abinda kikayi ba wallahi"

"ashe duk abinda nake fada miki a gida ba kya dauka shuru kawai kike min ashe ke kin san abinda kika shiryawa kanki da 'kuruciyarki da komai zaki 'bata rayuwarki."""

"Zum'bura baki tayi tace""Dan Allah baba larai mu bar maganar nan ta riga ta wuce hajiya ma tace a daina"

"tayar da ita duk abinda ya faru Allah ne ya hukunta amma ku daina dora laifi a kaina."" Baba larai tace""To Allah ya huci zuciyarki naga kamar bakiji dadin maganata ba, dama Alhaji ne yace a kawo miki kayanki"

"gasu can a gefe guda."""

Kallon inda kayan nata tayi taga akwatin nan lefanta da sauran kayanta na gidan dauke kanta tayi ba

tare da tace komai ba. Hajiya ce ta sauko daga sama ganin Larai da yaran a zazzaune yasa ta saki

fuskarta ta zauna kan kujera suna gaisawa da larai hade da tambayarta hidima da yara. Larai tace

alhmdullhi sannan ta fada mata abinda ya kawota gidan

"Hajia tace""Hakan yayi dama nayi tunanin wanda zan tura ya kwaso mata kayanta to Allah yasa haka shi"

"yafi alkairi."" Larai ta amsa da amin Saddiqa ce ta mike fuskar nan ta a had'e ta kalli su Mussadiq da"

"fad'in ''Ku taso mu shiga gidan Baba malam."" Yaran suka mike da sauri Hajia tace""A'a kishiyata"

"kumbure kumburen me kikeyi ko gaisuwa babu."" Saddiqa ba tare da ta kula ta ba tasa takalmanta ta fice daga palon tana kokarin mayar da kwallar dake so ta zubo mata. Gani take kamar hajian ce ke daurewa"

Naja'atu gindi tana abinda take so! hajia a maimakon ta nuna damuwarta dangane da faruwar al'amarin sai taga kamar ma murna take tana nunawa duniya kamar ba itace ta haifi Abbansu ba. Baki a sake

suka bi yaran da kallo har suka fice daga palon.

Baba Talatu na zaune a tsakar gida bayan sun gama karya kummalo ita da baba malam suna tattauna

"al'amuran da ya shafesu baba malam yana yi mata bayanin manufar Bash akan Naja'atu, Baba Talatu ita dai kwata kwata al'amarin be kwanta mata a rai ba saboda kallo guda tayi wa yaron taji ba tayi na'am dashi ba dalili ganin yanda le'bunansa sukayi ba'ki'kirin hakan ya nuna mata cewar yaron na shaye shaye dan duk wanda yake shaye shaye to yakan fita daban da sauran mutane bayan haka kuma yanda yake sinne kansa sam yaki yarda su hada ido hakan yasa ta fahimci kamar akwai alamun rashin gaskiya tare dashi, to ganin yanda maigidan nata yayi na'am da yaron ne yasa tayi shuru ba tace komai ba amma gabadaya al'amarin be kwanta mata ba. Su saddiqa suka shiga da sallama a bakinsu suka samu guri"

suka zazzauna ko wanne fuskarsa babu dadi Baba malam ya dinga tsokanarsu kamar yanda ya saba

"amma babu wanda ya tanka masa karshe ma Saddiqa fashewa tayi da kuka ta nufi daki ta kwanta a gado tana kuka. Baba Talatu ta shiga goge hawaye tana fad'in ""Ai yarinyar nan Naja'atu tasa zuciyoyin yaran"

"nan a cikin masifa da damuwa Allah ba zai barta ba sai ya saka musu abinda tayi musu sabida taga suna kaunarta shiyasa take musu abinda ta gadama to babu komai Allah ya kawo musu wacce zata tallafesu."" tana kuka sosai take maganar. Baba malam yace.""Kada ki sake yin wannan furucin akan yarinyar nan ki"

barwa Allah ikonsa domin babu wanda ya isa yaja da abinda ya zartar muna so naja'atu ta zauna da uban

yaran nan Allah bai kaddara hakan ba dabadayanmu bamu san abinda yake lullu'be ba saboda haka

dukkanimu sai mu taru muyi hakuri mu dauki kaddara da ce cewar haka Allah ya nufa amma kada ki sake

"kiyi wa yarinyar nan baki."""

Baba talatu ta mike tana goge hawaye da gefan zaninta ta shiga kicin ta dauko kunu cikin kofin silba ta

"ajiyewa mussadiq a gabansa tace""Dauki kunu kasa kaji ko ko zaku ci awara."" Mufida ta d'aga kanta tana share fuska, kicin din ta koma ta dauko awara me yawa a cikin silba ta ajiye musu a gabansu ta nufi dakinta ta rarraso saddiqar suka fito tare. Baba malam na kokarin fita su Naja'atu suka shigo gidan sai"

ya koma ya zauna..Baba talatu kauda kanta tayi daga inda suke Baba malam ya nuna musu gefan tabarmar da yake zaune. Naja'atu kamar ba'kuwa taje ta zauna munira ta zauna a kusa da ita suka shiga

gaishe dashi Cikin kulawa ya amsa musu suka juya suna gaishe da baba talatu ciki ciki ta amsa

hankalinta na kan mussadiq tana gyara masa awarar dake gabansa

Shuru gurin yayi naja'atu sai kokawa take da zuciyarta dan kuka ne yake kokarin kwace mata ganin

yanda iyayenta nata keyin baya baya da ita sai kace basu santa ba. Abbah magaji ne ya shigo gidan da

shirin tafiya kasuwa. Naja'atu tunda ya shigo gabanta ke faduwa ta kasa hada ido dashi saboda tsabar

"tsoro murya na rawa take gaishe shi ba tare daya kalleta ba ya amsa kana ya shiga gaishe da iyayensa. Baba malam yace""Dama inaso mu tattauna maganar yaron nan bashir da kai."" Kai tsaye"

"yace.""Malam bana cikin wannan al'amarin sabida bana so nan gaba wani abu ya faru sunana ya fito idan Naja'atu ta za'bi Bashir ya zama abokin yaruwarta to ina mata fatan alkairi."" Baba malam ya 'bata rai yace.""Wannan wace irin magana ce ka keyi meye aibun yaron? kai tsaye yace""Bashi da hali mai kyau ni na gani da idona kuma na sheda shiyasa nace babu ruwana."" Malam yace.""Komai munin halinsa muna masa fatan shiriya akwai matasa da yawa wad'anda suka zama wani abu a duniya bayan a can baya sunyi gagara Allah ya shiryesu sun koma salihai masu tsoron Allah saboda wannan dalilin naka ba zai hanamu mu dauki naja'atu mu bawa yaron nan ba domin ita shiriya ta Allah ce muna addua Allah yasa sanadiyar auran nan ya gyara kusakuransa."" Abbah magaji ya sauke ajiyar zuciya had'e da mikawa da niyyar tafiya yace""To Allah yasa haka shine yafi alkairi ni zan wuce kasuwa."" Baba talatu tayi masa fatan dawowa lafiya baba malam ya mike suka fita suna sake tattauna maganar. To Bash bai zo gidan ba sai bayan"

sallahr azuhur tukkuna sai da ya gama yawace yawacen sa tukkuna ya shiga unguwar lokacin Munira ta shirya tsaf shi take jira ita kuwa naja'atu cike take da alhini da damuwa dan har kusan rungume juna sukayi ita da Bash din sabida tsabar shau'ki da sha'awar junansu da suke. Bash ya dauki daya daga cikin

manya manyan wayoyinsa ya bata tare da sa mata sabon sim card tayi ta masa godiya kana ta rakashi har cikin gidan alhaji yayi musu sallama suka fito suka shiga gidan malam Bash gurin malam kawai ya

samu cikakkiyar kulawa baba talatu kam kin fitowa tayi tana daki ta amsa gaisuwarsa har suka fita daga

gidan bata fito ba.

Naja'atu yini tayi a kwance dan bayan tafiyarsu Bash din kasa zama tayi gidan malam sabida babu fuska

"gurin matar gidan sai ta tattara ta bar gidan ta nufi gidan alhaji dama duk wani kayanta na gidan, ta shiga"

daki ta kwanta cike da damuwa gabad'aya halin ko in kula da baba talatu take nuna mata shine ya tsaya

mata a rai.

Sai yamma can ta fito palo ta zauna kusa da hajia suna d'an ta'ba hira hajia Abu macace mai mai da d'an

wani nata kwata kwata bata 'kullaci naja'atu ba wai dan ta'ki zama da d'anta gabad'aya ta dauki a'lamarin a matsayin qaddara.

Kamar koda yaushe hakane ya kasance bayan sun taso daga kasuwa kofar na'isa suka nufa shida Salim

"dake driving dinsa, kasancewar lokacin sallar magariba yayi yasa basu shiga gidan ba sai bayan da suka gabatar da sallar tukkuna suka nufi gidan harda Alhaji wanda suka hadu a massalacin Naja'atu ce kad'ai"

a palon hajia ta shiga sallah! Alhji gaba yayi Abbah Abbas da Salim suka tsaya a gurin Hajia Rabi suna gaisawa. Naja'atu na ganin shigowar Alhaji cike da ladabi ta gaishe shi ya amsa cikin kulawa had'e da

kokarin hawa samansa. gyara zamanta tayi ta cigaba da latse latse a wayarta ita da Bash suke hira sai

"zantukan soyayya yake mata tana jin dadi Hancinta ne ya shaqo mata kamshin turaransa, tayi saurin"

"dago kanta, wayar ce ta kusa faduwa tayi saurin ri'kewa gabanta ya wani fad'i! shaf ta manta yana zuwa gidan da irin wannan lokacin da tuntuni ta bar palon dan bata kaunar abinda zai had'a fuskarta da tasa...Kallo d'aya yayi mata ya kauda kansa yana bin palon da kallo babu hajia a gurin Ya juya bayansa"

"yana kallon Salim daya shigo yace.""Haura sama kacewa hajia gani nazo zamu gaisa ba zama zanyi ba."""

"Salim da sauri yace""To Kawu."" Saman ya nufa yana dan satar kallon inda naja'atu take zaune."

"Kujera ya samu ya zauna ba tare da ya kalleta ba, ita kuwa gabadaya ji tayi ta muzanta simi-simi ta mike"

"da wayar ta ta nufi dakin da take jikinta duk ya mutu ta rasa me yasa Abbah Abbas keda kwarjini mutukar yana guri takan rasa karsashi da nutsuwar zuciya...Daf da zata shiga dakin taji gyaran muryarsa hade da kiran sunanta, Gabanta na faduwa ta juyo amma bata yarda ta hada ido dashi ba, Yace.""Baba Larai ta kawo miki kayanki ko."" Kanta ta d'aga masa, Yace.""Okey ki duba da kyau abinda baki gani ba naki sai kiyi magana a kawo miki."" A sanyaye murya na rawa tace""To."" ta juya da sauri ta shiga dakin, zama"

"tayi gefan gado tare da tsirawa fuskar wayar hannunta ido! shin wai shi Abbah Abbas din nan wane iri ne? tayi masa laifi amma sai tausasa mata yake kamar ma yana nuna abunda tayi bai dameshi ba, tausayinsa taji ya kamata sai ta kwanta tana hawaye tasan dai daurewa kawai yake a yanda yake da son 'ya'ya dole yaji ciwon lalacewar cikinsa aikuwa tunda taga bai dauki abin da zafi ba zata yi masa text ta bashi hakuri ta kuma tabbatar masa da cewar ita bata sha komai ba dan ta zubar masa da cikinsa cikin ya zube ne sakamakon irin 'bakar wahalar data sha lokacin zuwanta jos. Da yake tana da numbarsa a kanta sai"

kawai tasa a sabuwar wayar tata tayi serving ba tare da tunanin komai ba ta shiga rubuta masa text

kamar haka.

_Assalamu alaikum Abbah Kayi hakuri da abubuwan da suka faru tsakanina da kai wallahi nima ba'a son

raina ba hakan ya faru kayi hakuri ka yafe min. sannan inaso in tabbatar maka da cewar wallahi ban sha komai ba domin na zubar maka da ciki ba Allah ne ya aiko da tsautsayi a kansa kayi hakuri da abunda

"Allah ya qaddara a tsakaninmu ina mana fatan alkairi tare da fatan Allah yasa haka shine yafi alkairi.""_"

Tura text din tayi ta ajiye wayar a gefanta tana adduar Allah yasa idan ya karanta yayi mata kyakykyawar

fahimta kuma yace ya yafe mata

*Cai!! Caii!Ca!! VIP MADADI BA HARAM! BANE COMMENTS 'DINKU HAR SAI DA YA KUSA SANI

CIWON KAI TO NI DAI NA MA RASA ME ZANCE MUKU SHIYASA NAYI GUM! DA BAKINA DA YAWA DAGA CIKINKU SUN CE DAMA HAKA NAKE SUNA FAD'IN SAI LABARI YA DAUKO DADI SAI NA RIKIRKITA SHI TO IDAN KUKA GA HAKA NA FARUWA MARUBUCI NASO YA ISAR DA S'AKONSA NE! EH HAKANE SUNAN LITTAFIN MADADI!! MADADI ZAI TABBATA DA YARDA ALLAH AMMA KAFIN HAKAN YA FARU SAI ANJI RASHIN DAD'I DANI DAKU DA ABBAH ABBAS NA'JA'ATU DA DUK WANI MAKUSANCINSU SAI SUN SHIGA JIMAMI DA ALHINI KAFIN SUYI DARIYA AYI HAKURI DA HALINA MY FANS INSHA ALLAH ZAN

FARANTA MUKU RAI A GABA. NAGODE KWARAI DA GASKE *

Vip group 600

Normal gruop#300

accont...0542382124...Binta umar gtbank...Idan katin waya zaki turo kiyi min mgn ta whasap da wannan

numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*

*MANZIR _ALWAFIR ABUJA *

_*Sun tanadarwa da mata kayan gyaran jiki masu kyau da inganci magungunansu babu almundahana a

ciki mutukar kika fara amfani da ingantattun magungunan company manzil alwafir to ba zaki daina ba saboda ingancin magungunansu ko wace matsala kike fama da ita mutukar ta shafi zamantakewar auranki manzil alwafir zasu share miki hawaye da akwai gruops na mussaman da suka bude domin taimakon mata masu fama da matsaltsalo a gidan auransu idan kanki na cikin duhu mutukar kinyi rijistar

dasu to kukanki ya 'kare idan kina bukatar kiyi rijistar sai kiyi magana.*_

51

Naja'atu Kasa fitowa palon tayi har sai da ta tabbatar da cewar ya tafi sannan ta fito da sanyayyan jiki ta

"zauna kan kujera tana sake duba text din data tura masa. Hajia ta kalleta a tsanake tace"" Naja'atu ki"

"kwantar da hankalinki kinji ko kada ki damu da yanayin rayuwar da Allah ya shirya miki mu bamu dauki al'amarin da zafi ba ki saki jikinki a nan gidan komai kike bukata ki fad'a min insha Allah zan share miki hawaye da nan gidan da gidan Malam Sani duk d'aya ne zaki zauna a hannuna har sanda Allah yasa kika 'kare iddarki sai kiyi aure ga dukkanin mijin da Allah ya za'ba miki gabad'ayanmu muna yi miki fatan alkairi da adduar za'bi nagari."" Kasa daurewa tayi ta kalli Hajian tana share hawaye tace""Hajia nagode sosai da karamcin da kukayi min nima ina neman afuwarku a bisa abinda da ya faru kuma inaso in tabbatar miki da cewar wallahi ban zubar da ciki da kaina ba tsautsayi ne ya ritsa dashi koda can da nake ikirarin zubarwa bazan iya ba kawai dai ina fad'a ne amma wallahi bani na zubar ba wahala ce tasa ya zube."" Hajia Abu tayi murmushi tana girgiza kanta tace""Kada ki damu Naja'atu kinji na amince da maganarki kan cewa baki zubda ciki ba, idan Allah ya qaddara zamansa a jikin ki komai abu sai kin haifeshi sannan kuma zaki iya haifarsa ya d'auke abinsa sabida haka ki kwantar da hankalinki dama can Allah bai nufa abinda ke cikin naki zai taka kasar duniya ba muna rokon Allah ya mayar muku da alkairi gabadayanku. Cikin shehshekar kuka ta amsa da ameeen..Hajiya tace""Ga abinci can yanzu Magajiya mai aiki tazo ta ajiye yana da kyau kije kici ki kwanta ki samu nutsuwar zuciya."" A sanyaye ta mike ta nufi"

inda kololin abincin suke a ajiye.

"To har tayi shirin bacci ta kwanta ba taga amsar sa ba, sai taji rashin dadin abin tana tunanin ko bai yarda"

da maganar ba koda yake dama tasan da kyar idan zai yarda da cewar ba ita ta zubar da cikin ba ita dai Allah yaga zuciyarta bata zubar da ciki ba duk wanda ma zai zargeta ya zalince ta( Magana zarar bunu

naja'atu ke kika furta sai kin zubda ciki dan haka da yawa mutane zasu karyata maganarki ta cewa bake

kika zubda shi ba)

Video call d'in da Bash yayi mata ne yasa ta

43 / 79