Chapter 44 Reading MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE READ HAUSA Novels

MADADI Ba Haram Bane by BINTA UMAR ABBALE

Author :  Binta Umar Abbale Category :  African Stories & Novels

Chapter   44 / 79

129K to 132K   out of 235.1K words

manta da damuwar dake damunta suka shiga soyewa ita da

"masoyinta, Tana kallon Bash daga shi sai gajeran wando faffadan kirjinsa mai dauke da gashi ba'kikikirin na kara d'imautata sha'awa da sonsa na 'kara ninkuwa a zuciyarta, to shima Bash din nasa 'bangaran hakane dan shi al'amarin nasa ya fi nata tsanani jijiyarsa wacce ta mi'ke a cikin gajeran wandonsa ya shiga nuna mata yana lumshe mata ido wai ta taimaka masa ta tu'be kayanta ya dinga kallonta a haka ko zai samu satisfaction! a tsorace! ta kashe wayar gabanta na fad'uwa! Gaskiya Bash yana da katuwar jijiya ta tsorata mutuka da ganin girmanta jikinta ya shiga kyarma tana tunanin ranar da zai burma mata ita a jikinta...Bash kuwa ganin ta kashe data ne yasa a gigice ya shiga kiran wayarta kin d'agawa tayi sabida tsoro anya kuwa ba zata taka masa burki ba kuwa kamar abinda yake yi yayi yawa bashi da kunya ko kadan...Maganar Munira ta tuna inda take ce mata sai tayi da gaske a kan bash din saboda idan ta tsaya wasa to 'yan matansa dake rububinsa zasu kwace mata shi, tana son Bash mutuka amma kuma bata so ya dinga nuna mata zulamarsa a fili sai taga kamar sha'awarta yake ba sonta yake ba, amma kuma a duk sanda ta tuna da kalaman soyayyar sa da al'kawarikan da yake mata sai taga tamkar tafi kowace mace dace da samun masoyi mai sonta da kaunarta dan Allah Pillow ta rungume tana sauke numfashi a"

hankali a hankali bacci ya dauketa mai cike da mafarkin Bash da soyayyarsa.

Kamar dai yanda ya saba zama a palo duk daran duniya ya duba loptop to yauma hakane yana zaune a

"palon shi kadai da loptop a cinyarsa yana dubawa akwai sa'konni da yawa sabida ya kwana biyu bai duba ba shiyasa hankalinsa ya dauke sosai ko tunanin Halisa bayayi wacce take can tana jiran shigowarsa dan a matse take da sha'awa dalili koda suka je saudia tsayin sati biyu da sukayi sau biyu kacal ya kusanceta al'amura suka rikice shikkenan ta rasa gane kansa idan ta ganshi a kwance taje ta nema shi baya bata had'in kai sai yace ta rabu dashi da abinda ya dameshi idan ta tsananta sai yace shifa yazo garin ne domin ya kad'aice da Ubangijinsa ba jima'i ne ya kawo shi ba. Hakuri takeyi ta kyaleshi amma gaskiya tana cutuwa, to ganin sun dawo gida ne yasa ta bankad'i magungununta na mata ta tsumu sosai da sosai tana adduar Allah yasa ya bata had'in kai ta fito daga dakinta cikin 'yar mitsitsitar riga cinyoyinta duk a waje ta fesa turaran da yake saurin dauke masa a hankali...Kusa dashi tazo ta zauna tana shafa gadan bayansa had'e da sumbatar gefan fuskarsa. Ko gezau beyi ba hankalinsa na kan loptp dinsa..Sai"

"kawai ta shiga kokarin dauke masa loptop din daga cinyarsa, tsawa! yayi mata da fad'in ta matsa daga kusa dashi ta kyaleshi aiki mai muhimanci yake."" Halisa ta shiga mamakin abunda yayi mata! A fusace! tace""Wai dan Allah me kake nufi dani ne? Na lura ka tsiro da wasu halaye wanda ban sanka dasu ba shin ni me ya shafeni kuma da kake kokarin huce fushinka a kaina? tunda yarinyar nan Naja'atu ta aikata"

maka abu kake jin haushina sai kace nice nayi maka kana kokarin danne min hakkina haka akeyi ? kafi

"kwana goma baka neme ni ba ko na nema ka baka kulani ya kake so nayi."" Murya na rawa ta karasa"

maganar.

Shuru yayi mata ya cigaba da dube dubensa...Halisa ta sha'ka sosai da sosai ta dinga sakin maganganun

"da ranta yake so tana kuka amma d'an tahalikin nan ko kallonta baiyi ba cike da tsantsar tashin hankali ta bar gurin, ta shiga dakinta ta zabga uban tagumi tana tunanin masifar data rikito mata, to wai shin me hakan yake nufi ne?? Zuciyarta tace Asirin da ki kai masa ne ya karye sai kin sake wani!!! Idan haka ne kuwa tabbas ba taga ta zama ba! za tayi iya hakura da duk wani hukunci da zaiyi mata amma banda horon hana ta hakkinta gaskiya ba zata iya da wannan ba a halin da take ciki tana ji tamkar taje ta janyo shi dole yazo yayi mata dan yanda take tsiyaya Allah ne kawai zai mata magaji...Kwanciya tayi tana kuka takaici kamar ya kasheta, da dai ta kasa hakura sai ta mike kamar bugaggiya ta koma polon nan ta tarar babu shi a gurun ya kashe fitila yayi shigewarsa dakinsa yasa key...bugu ta dinga yi yana jinta ya shareta dan mugun haushinta yake ji yana ganin kamar itace tayi masa laifi ba Naja'atu ba!( Humm! Halisa ashe tsugune bata kare miki ba koda yake hausawa nacewa idan zaka gina ramin mugunta ka gina daidai misali dan watarana kaine zaka fada ciki)..... Tsaf yayi shirin baccinsa ya kwanta kan bed da wayarsa a hannunsa yana kokarin kashewa ya lura da text din Naja'atu, a nutse ya shiga yana dubawa, Ya jima yana nanata karanta text din yana mamakin hakurin da take bashi, to meye ma'anar hakurin da take bashi ?"

Ciki dai yasan ita ta zubar masa saboda ita da kanta ta tabbatar masa da hakan lokacin yana saudia sai yanzu kuma da bukatarta ta biya tazo tana bashi hakuri! Baya tunanin zai iya zama da kowace irin mace mutukar zata salwantar masa da albarka da Allah ya bashi komai son da yake wa mace zai iya rabuwa da ita har abadah...Najaatu tayi nasara a kansa sai dai kawai yace Allah yasa ka masa. Numbar yabi ya

rubuta mata amsa kamar haka.

"_""Babu komai kada ki damu magana ta wuce a gurina.""_"

Yana tura text din ya kashe wayar tare da gyara kwanciyarsa ya rufe kafafunsa da bargo yana addua a

cikin zuciyarsa.

Halisa da kyar ta iya samun bacci a daran koda asubah ma da ya shigo dakin so tayi ta ri'keshi ta karya

"masa alola yayi gaggawar yaki ce ta daga jikinsa ya fita daga dakin, shifa gabad'aya sha'awar sex din a ka cire masa daga cikin ranshi tunda abun nan ya faru ya daina jin sha'awar komai na rayuwa abinci ma dan ya zama dole ne yake tsayawa yaci Halisa ba tare da tayi yunkurin tashi taje tayi alwala ba ta"

dauki wayarta ta shiga kiran Aminiyartata Ramlatu. Yaya Ramlatu na kokarin tada sallah taji ringing din

"wayarta sai da gabanta ya fadi kafin ta dauki wayar tana dubawa cikin zuciyarta tana fadin""Allah yasa ba"

mutuwa akayi ba kiran waya da asubah Ganin numbar Halisa yasa gabanta ya sake faduwa da sauri ta

kara wayar a kunnanta tare da zama a bakin gadonta.

"Halisa sai da taci kukanta ta koshi tukkuna ta warwarewa Ramlatu abinda ke faruwa!!! Ramlatu tace""Ni"

"wallahi na dauka wani gagarimun abune duk kin sa gwiwata ta sage."" Halisa tace""Ni kam gagarimun abune a gurina Yaya Ramlatu ke naga dama ai wannan al'amarin kamar be dame ki ba kina kallonmu muna fad'i tashi gurin shaye shayen magani sai da kiyi ta ingiza mu kina zaune a guri daya ni yanzu na kira ki a waya ne muyi shawarar yanda za muyi dan wallahi gabakid'aya d'an uwanki ya rikice min na rasa gane kansa da gindinsa tunda al'amarin nan ya faru shikkenan ya sanja hali sai kace ni nayi masa laifi.....Ramlatu tace""Ni kam wannan masifa ta Abbas ta isheni wallahi haba jama'a ayi tayi masa magani ana jifansa da asiri kamar ba'a jikinsa ba daga zarar aiki yayi kyau sai warware shin yanzu ya kike so ayi"

"dan wallahi gabadaya tunani na ya kare kan al'amarin nan."""

"Halisa tace""Nifa babban abinda yake da'ga min hankali kin had'a shimfida dani da yake idan babu"

"wannan harkar ina tunanin zan iya bin maza."" Yaya Ramlatu tace""Subahanallahi!( Duk macan dake yawace yawace na bin bokaye da malaman tsubbu watarana sai tayi tunanin aikata zina koda kuwa mijinta na dauke mata dukkanin lalurarta akwai sanda wani bokon zai bukaci kasantuwa da ita domin biyan bukatarta Allah ya tsare mu ya kare mu daga sharrin duniya) Yaya Ramlatu ta cigaba da cewa"" Haba Halisa kada laifukan naki suyi yawa mana ki daina maganar aikata zina zaki zubar mana da mutunci abinda za'ayi yanzu idan ya fita kasuwa ki fito da wuri muje gidan 'Yar Sa'adu ko za'a dace ta baki maganin da zaki dinga sa masa a abinci yana ci wanda zai dinga tayar masa da sha'awa kinga dole idan"

"sha'awa ta dameshi ya kusanci inda kike."""

"Halisa ta share hawayenta tace""To wannan shawarar taki tayi ma'ana aikuwa yana tafiya kasuwa zaki"

gan ni a gidanki.

Sallama sukayi da juna Halisa ta d'an ji sassauci a zuciyarta ta mike ta nufi toilet domun daura alwala

lokacin garin hr yayi haske.

'Bangaran Naja'atu kuwa bayan ta idar sallahr asubahi kamar yanda ta saba sai ta kunna wayarta tana

"kunnawa kuwa text ya shigo hannu na rawa ta shiga tana dubawa, wani irin farin ciki ne ya lullubeta ganin amsar da ya bata, sai taji hankalinta ya kwanta sosai dan dama bata so kwata kwata ya 'kullace"

ta ko kuma ya dinga kallonta a matsayin wacce ta aikata masa mummunan ta'addanci.

To kamar yanda Halisa ta fad'awa Yaya Ramlatu hakane ya kasance maigidan da yara na fita itama ta

"kintsa jikinta a gurguje ta fito ta samu baba Larai na goge a palo tace mata za taje unguwa, Baba larai tayi mata fatan dawowa lafiya ta juya ta cigaba da aikinta."

Ba suja wani dogon lokaci ba suka nufi gidan 'Yar sa'adu yau ma kamar koda yaushe 'Yar sa'adu na zaune

"a gurin zamanta mata sunkewayeta suka shiga gurin da sallama a bakinsu suka nemi guri suka zazzauna ana gaisawa. 'Yar sa'adu na murmushi tace""Lallai yau tunda na ganki nasan akwai bayani da kwana biyu"

"kinyi min yaji kin daina zuwa ina fatan dai ba wata matsala kika kawo min ba."""

"Halisa tace""Matsala babba na kawo miki wallahi kuma inaso ki share min hawaye na."" Yar sa'adu tasa"

"dariya tare da bawa ta gefanta hannu suka tafa tace""Lallai to ina sauraranki nasan dai zance gizo baya wuce na ko'ki hummm! maza kenan maza mutanan mu idan babu ku babu mu hahahaha.""! d'akin ya d'auki dariya jin irin kirarin da 'Yar sa'adu tayi wa maza!"

"Halisa ta shiga zayyanewa 'Yar sa'adu abinda yake tafe da ita, 'Yar sa'adu murmushi tayi tace""Rabu dashi"

"zanyi miki maganinsa dama wani sa'in ai haka suke idan iskancinsu ya motsa! humm! babu komai Allah ya taimake ki kinzo akan ga'ba! akwai wani *'Dan anace* dana samo shi daga Garin *Jega* wannan maganin ba kowa nake siyarwa dashi ba kema dan mun saba dake ne tsohuwar costomar ce ke shiyasa zan siyar miki dashi amfani d'aya zakiyi dashi ki gigita masa tunani wallahi sai ya zama tamkar mahaukaci ke zaki sha mamakin aikin da maganin nan zaiyi miki mutukar kin fara amfani dashi a kan tsari."" Halisa da sauri tace""Na amince da maganarki 'Yar sa'adu dan duk maganin dana ke siya a gurinki"

"babu na banza ki fada min kudin maganin ko nawa ne zan biya."""

"Yar sa'adu tace""zaki bani dubu dari da hamsin hakan ma sauki nayi miki wallahi."" Halisa babu neman ragi"

"tace""Bani accont numbar naki sai na sa miki kudin dan yanzu kudin jakata basu kai haka ba."

'Yar sa'adu ta bata accont numbar dinta a take a gurin tasa mata kudinta ita kuma taje ta dauko mata

maganin cikin wata 'yar mitsitsiyar kwalbar fiyafiya maganin ba'kikkirin dashi. Yar sa'adu tayi mata bayanin yanda za tayi amfani da maganin sannan sukayi mata sallama suka tafi.

A daran ranar Halisa ta dinga binsa a jiki a jiki tana marairaice masa tana kuka da bashi hakuri wai idan

"laifi tayi masa ya gafarce ta bai kamata ya dauki fushi a kanta ba tunda ba ita tayi masa laifi ba, to shima ganin ta damu yasa ya ji tausayinta ya kuma yi tunanin abinda yake mata bai kamata ba tunda ba ita tayi masa ba to yana da kyau ya daina shiga hakkinta....biye mata yayi suka nufi dakinta anan ta baje kolin"

iskancinta dama already ta tusa *'Dan anace* wannan bakin maganin na gurin 'Yar sa'adu a can cikin

matuncinta ta turmutsa maganin Abbah Abbas ya afka suka dunga suburbudar juna Halisa taji masifar

dadin maganin dan har matseta yayi kuma ta lura shima mijin nata yana nishadantu wa kwarai da gaske sai bayan sun samu gamsuwa ne ya zare jikinsa domin zuwa ya tsarkake kansa anan ne ita kuma

"Halisa taji tamkar an barbad'a mata barkono a gabanta, hannu tasa a gurin cikin wani irin jin radad'i ta sanya 'yar 'kara tana kokarin yunkurawa ta mike zaune nan ma taji tamkar an caccaka mata allurai cikin gabanta da wani irin sauri ta koma ta kwanta tana zazzare ido gabanta sai wani irin fad'uwa"

yake..................

* WAI!!! NI FAD'IMATU !!! YAU HAR SAI DA NA RASA VOICE D'IN WANDA ZAN SAURARA AMMA DAI

NAFI SAURARAN VOICE DIN 'KAWATA MC ALLAH YASA NA FADI SUNAN DAIDAI SISTAR AISHA ABDULLAHI NA SAURARI VOICE DINKI HAR YANZU BAMU SAUKA DAGA MAUDI'IN DA MUKE KAI BA MUNA CIKIN MAUD'UIN LITTAFIN MADADI GASKIYA NAYI DARIYA SOSAI DA SOSAI JIN COMMMENTS DIN KI NA KUMA KARA TABBATAR DA CEWAR ABBAH ABBAS NA DA MASOYA MUTUKA MOMMYNA TA NIJAR ITAMA TUN SHEKARAN JIYA MUKE FAFATAWA DA ITA KAN AL' AMURAN DA SUKE FARUWA TSAKANIN NAJA'ATU DA ABBAH TO YAU MOMMYNA DA DUK WANI MA'KIYIN HALISA PEGE NAKU NE KUYI RAWA KU JUYA DOMIN KUWA HALISA ZATA SOMA GIRBAR ABINDA TA DADE TANA

SHUKAWA *

*Littafin na kudi ne. !*

Koda zaki ganshi a gruops to na sata ne idan kina so ki biya kudin karatu ga yanda abin yake Vip

gruop#609 normal gruop#300 account...0542382124...Binta umar gtbabk..idan katin wata zaki tura ki min mgn ta whasap da wannan numbar

*07084653262*

*BINTA UMAR ABBALE*

*A lokacin da kake had'a mutum da Allah kan ya daina abu to shi kuma a lokacin shed'an yake 'kara

ingiza shi! Masu fitar min da book na had'a ku da Allah ku bari masu sharing a gruops ina kallon ku a groups d'in da muka had'a daku kuna shearing hankalin ku kwance ba zance muku komai ba saboda nasan da baku ganshi ba ba zakuyi sharing ba amma dai yana da kyau kuyiwa kanku hisabi abinda kasan idan anyi maka ba zakaji dadi ba to kaima kada kayi wa wani! Masu karanta book din Madadi baku biya ba kuma duk ina kallonku 'Kauna ce ta janyo haka amma dai dan Allah a rage son kai da son banza azo a biya kudin karatu mutum sai ya karanta hankalinsa a kwance Gabad'ayanku masoyana ina

'kaunarku *

52

Jin irin yanda headquarter d'in nata ke mata wani irin 'kai'kayi da rad'ad'i ya sanya da sauri ta turmutsa

"yatsunta a can ciki inda tafi jin kaikyayin ta dinga kwakula tana lumshe idonta sosai take jin dadin yanda take sosa gurin da k'aikyayin ya dameta duk ta wage kafafunta kamar zararriya sai zura yatsunta take a gabanta tana kwakula. Cikin wannan yanayin ya fito daga wanka ya sameta, gabadaya ma hankalinta"

"baya kansa tana can duniyar susa tana lumshe ido, razananniyar tsawa! ya buga mata da fad'in ""Halisa meye haka kikeyi.""? A firgice ta cire hannunta daga gurin ta mike zaune tana kallonsa! kafin tayi magana taji tsinkewar wani ruwa daga gabanta yana bin cinyoyinta. Murya na rawa tace"" Wallahi bayan"

rabuwar mu naji gurin yana min wani irin kaiky Kafin ta 'karasa maganar tayi saurin sake sa hannunta

"a gurin tana sosawa sakamakon jin yanda gurin yayi mata wani irin caccaka ta dinga sosawa tana masa bayanin halin da take ciki Yace.""Sau nawa ina hanaki cushe cushen magungunan banzan da kikeyi!"

"aikin banza kawai kinje garin shashancin ki na banza da wofi kinsa abinda zai cutar dake sai ki tashi kije ki wanke gurin da ruwan d'umi."" Halisa wasu zafafan hawaye ne suka shiga zubo mata wai shin me yake shirin faruwa da ita ne? wane irin magani ne wannan wanda Ya sa'adu ta siyar mata wanda yake kokarin janyo mata gagarimar matsala? jikinta a mace ta mi'ke da kyar ta nufi toilet Shi kuwa jallabiyarsa ya"

dauka yasa ya fice daga dakin ya nufi nasa.

Halisa tsugunawa tayi a toilet din tana sake zura yatsunta tana sosawa nan taji wani katon nama ya fito

daga gabanta ya cika gurin yayi fam!! yunkuri tayi ta sake d'ora hannunta a gurin taji wannan tsokar naman ta sake girma! Ihu!! ta kurma ta mi'ke tsaye gabanta na dukan uku uku? shin me yake yunkurin fitowa daga jikinta sai kace wacce zata haihu! cikin fad'uwar gaba ta sake tsugunawa a tsorace ta sake sa hannunta still wannan tsokar naman na nan a inda take! jikinta ya dinga kyarma! ta dinga tsiyayar da

wani irin gumi na tsantsar tashin hankali da rud'ani!!!

Halisa ta kai awa guda a toilet tana aikin abu daya da ta yunkurin mayar da abunda yake kokarin fitowa

daga gabanta sai ya sake dawowa haka ta dinga yi tana kuka da kiran sunan Allah dan gabadaya ta tsorata da al'amarin! wannan karon maganin gurin 'Yar Sa'adu na nema ya janyo mata matsala babbah! Da kyar tayi wanka ta shiga ruwan zafi ta dade wai ko abun zai koma sai dai har ta gama

"zamanta a ruwan d'umin ta fito abun bai motsa daga inda yake ba, cikin wata iriyar tafiya ta fito daga"

toilet din ta kwanta bed dinta cike da alhini da damuwar bala'in da yake shirin rikito mata.

"Har yara suka tafi skull Halisa na cikin daki bata fito ba, baba larai na ganin maigidan ya fito ta gaishe shi"

"a nutse ta bar palon, Abbah

44 / 79