Chapter 54 Reading SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee READ HAUSA Novels

SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee

Author :  Khadija bee bee Category :  African Stories & Novels

Chapter   54 / 58

159K to 162K   out of 173.5K words

hannu k'irjinta, sai tayi ajiyar zuciya mai k'arfi, zai yi murmushi sannan yayi masu wanka a so da k'auna suka fito. Sai dai farha bata yarda ta ganshi a yadda yake, ita kuma ya k'are da ganinta a yadda take.

Fitowa yayi da ita, ko wannensu d'aure da towel jikinshi, anan farha kawai ta bud'e idonta, suka shirya cikin kayan barci tare da feshe junansu da turare, kamar ba wa'yanda damuwa ta cushe a jiya ba, yanzu kuma sun fahimci junansu.

Dama haka ne zaman gaskiya kada a dad'e ana fushi da masoyi, sai rayuwar zaman tayi kyau.

K'asa suka sauko suka ci abinci tare da soyayya mai gamsar da junansu, sannan ya d'auki matarshi da yayi missing nata 2 days suka koma sama, ya maka aburshi a gado. Dariya kawai farha keyi, domin yau da nata k'udurin faranta ran mijinta a duk yadda ya so da ita. Hakan yasa bata damu da duk wani shiri da zai yi ba, domin a shirye take da nuna masa nata farin cikin a nan gurin.

Fad'owa yayi a saman gadon,sannan ya rungumo abur k'aunarshi yace....

"Ko za'a gamsar dani ne? Naga fuskar na d'auke da annuri mai kyau, kinsan ba gajiya nake da jina mak'ale tare da ke ba, gashi kuma missing ya shiga jikina sosai, ya kenan?"

"Hmmm! Me zai hana na jiyar da masoyina dad'i a albarkar da Allah yayi man? Wallahi a yau idan a kaina zaka kwana, bazan hanaka ba, kuma bazan daina tallafa maka ba, ni taka ce, na baka kaina har abada kayi yadda kaso dani sirrinah, hakan shine tukuycin yafuwar da kayiman, da kuma fahimta ta da kayi man, don haka gani gare ka "

Har ya sake ta, tare da juyowa ya cire kayanshi, sai farha ta k'ara jero zolayarta akanshi tace...

"To daina jin nace hakan, ka kuma kwana d'in a kaina, domin nasan zaka iya wallahi, indai a kan wannan ne, zaka iya fiye da hakan, to kuma kazo ka wahalar dani, ka ko san k'ararka zankai a gurin umma gobe, don haka kad'an-kad'an zaka bi dani, domin ni yarinya ce fa "

Murmushi yayi, ya cije bakinshi duka, sannan ya ja iska ya busar dashi, bai ce komai ba, domin shi ba yada wani sukunin magana, domin ya fara rasa control na kanshi, don haka ci gaba kawai yayi da cire kayan nashi, sannan ya fad'a a gadon.

Abun mamaki, yau farha da kanta ta cire kayanta, sannan ta bashi kan nata. Itace ke yimasa duk abun da tasan zai samu gamsuwa da ita, don haka yau tayi parking d'in kunya gefe, ta gyara shimfid'ar mujinta.Hakan yasa Abdul-jabbar ya rasa gane a wace duniyar yake? Domin gaba d'aya wani shocking ke bin jikinshi, ga mamakin farha da yake yi, ta yadda take lulawa dashi wata duniyar, tun kafin ya kai ga wata duniyar mai ni'ima, amma komai ya kwance mashi baki d'aya.

Iya nashi k'ok'ari yake yi shima a kanta, don haka dukansu babu wanda ke hayyacinshi, kowa dad'in da yake ji ne ya hanashi shaida d'an uwanshi, da wannan damar ce; Abdul-jabbar yakai ga abunda yafi son yaji shi ciki.

Nan take ya gamsu da ita, itama ta gamsu dashi, amma kuma shi bai gaji da hakan ba, sai da ya koma second round har sau biyu, a abu d'aya, domin ya samu yadda yake so a rayuwarshi, yajishi yana walawa da farha ko wane time.
Da haka yasamu kanshi mai natsuwa da gamsuwa da matar tashi kuma farin cikinshi.

Duk da gajiyar da farha tayi, itama ta samu gamsuwa mai aminci a tare da mijinta, sai kuma fatar d'aurewar so da k'auna a junansu, da k'ara kawar da shed'an a zuciyar su.

Da haka suka k'ara yin wankan tsalki, suka kwanta a bargo d'aya, zuciya d'aya, jiki d'aya, soyayya d'aya har safe.


*AFTER ONE WEEK*

Su farha shiri suke tayi na koma wa abuja, inda farha ta damu akan da Ikram zats koma, domin a sakata school acen, Amma Abdul-jabbar ko a jikinshi, domin yasan abun da hakan ke nufi a gareshi, don haka in tazo, in kada tazo ko a jikinshi, shi dai yasan, Ikram yanzu tafi son Umma da su, amma gashi gani kawai, zai ga yadda za'a kwashe da ita, gashi wajibi gobe su bar kaduna zuwa abuja, domin an kirashi ya iso goben.

Rigima kawai ake yi, amma Ikram tace Umma take so ta zauna gurinta. Farha kamar tayi kuka, amma babu yadda ta iya, dole ta barta suka kama hanyar gidansu, tare da niyyar barin garin da safe.

Abun da farha bata sani ba, wannan duka had'in Abdul-jabbar ne, domin shi ya hana ikram tace zata bisu, don haka yake ta yi mata dariya, wanda har fushi sai da tayi, amma komai bai ce mata ba..........


_adai k'ara hak'uri, busy nan nake, har yanzu, idan nasamu chance ne ake gani na, kuma sai dare nake samun time._

_ina a tare da ku ko yaushe a zuciyata masoya nah, bee bee taku ce har abadaðŸ˜_




*Bee Been masoya*💞
[4/18, 4:33 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*

_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com

©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋

★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★

*Don't regret what you've did, but regret what you never did, go and say 'I LOVE U' to your loved one!
😂*

Page...77



*BAYAN WATA UKKU*

Farha ta fara aiki a wata asibiti da ke nan abuja, wadda ake kira da *Aminci special hospital abuja.*
Asibitin masu hannu da shuni ce, domin asibitin ta mata da k'ananan yara ce.kasan cewar, farha tafi k'warewa a sashen yara, hakan yasa suka barta a wannan fanni.

Ko da farha ke zuwa aiki, babu wata alamar rage kulawar da take yi ma Abdul-jabbar, domin lokacin da take tashi daga gurin aiki, shima time d'in yake tashi, sai su dawo gida tare.

Kasan cewar Abdul-jabbar ya k'ara samun girma a gurin aikin nashi sai komai ya k'ara sauya masu na rayuwa, domin yanzu kud'i sun k'ara zauna masu da kyau.
Domin ya samu k'arin girma a kamfanin su na kar'bar ayukkan gyaran hanyoyi. Idan aka kawo aiki sai ya biyo ta hannunshi sannan aiki ke fita gurin da za'a yi shi.

Abdul-jabbar mutun ne mai gaskiya, hakan yasa duka babu wanda yayi musun a bashi wannan girman, domin su ma sun san ya chan-chanta da wannan matsayi, don haka ba a samu wani musu da bashi wannan girman ba.

Rayuwa suke ginawa a gidan su mai dad'i da kwanciyar hankali, ga kud'i ta ko wace hanya na shigo su. Hakan yasa gaba d'ayan su suka chanja, su kayi kyau, ga fari da suke ta k'ara yi domin kwanciyar hankali.

Farha a yanzu aiki take yi kawai domin taimako ba don kud'i ba, domin idan kud'i ne; mijinta ya mallaki fiye da hakan, kuma shi kad'ai zai iya bata lunkin abun da take samu, amma ta fison iliminta ya amfani jama'a, hakan yasa ta jajirce a kan ganin aikin ta ya amfani jama'a.
Rayuwa su keyi, rayuwa mai cike da jin dad'i. Duk da farha na da mota tata ta kanta, amma Abdul-jabbar yafi son ya kaita da kanshi, domin k'ara nuna mata girman ta a rayuwar shi.
Soyayyar da suke yima junansu bata sauya ba, kuma bata raguba,sai dai ta k'aru, domin idan Abdul-jabbar ya kawo farha aiki, a mota sai sun jinjina soyayyar su da k'aunar su kafin su rabu. Hakan ke sa kowannensu yake tuna d'an uwan shi kafin su k'ara had'ewa, don haka katin wayar ko wannensu bai huta ba gurin jin sautin juna, da kuma jin lafiyar juna.

Haka suke gabatar da rayuwar auren su cikin jin dad'i, ba tare da wani ya gaza da d'an uwan shi ba, gurin bashi kulawa ta soyayya ba, hakan yasa babu mai gazawa da d'an uwan shi.

Farha ta saba da halin Abdul-jabbar, domin ba ya gajiya da su kasance tare, ko yaushe buk'ace yake da yajishi cikin jikinta mak'ale. shi yasa ya hana farha aikin dare, domin zai shiga hak'k'inshi sosai, domin ba zai iya barci ba, sai suna mak'ale da juna.

Abu d'aya ke damun Abdul-jabbar yanzu,rashin jin farha na d'auke da cikinshi, gashi yanzu kusan watan su goma da aure, amma kuma shiru babu bayani, wanda hakan har ya fara sashi shakku akan cewa; anya farha ba wani abun take yi ba, wanda ke hanata samun ciki? Domin shi fa baya d'aga mata k'afa, yana k'ok'arinshi gurin bada himma ga kai ziyara gare ta ko yaushe, amma kuma shiru.kuma idan ya tuna Allah ne bai kawo ba, sai kuma ya manta da komai.

★★★★

A garin kaduna.
Umma ce ke aiki a kitchen, ita da talatu suna k'ok'arin gyara abincin rana, domin Ikram ta kusa dawowa daga makaranta, kuma da ta dawo babu abun da take fara nema, face abinci. Hakan ke sa umma bata son wasa da abincin da Ikram zata nema.

Iyayen su Abdul-jabbar rayuwa suke yi, rayuwa mai cike da kwanciyar hankali. Auren umma da baba, aure ne da ya samama iyayen kwanciyar hankali, da kuma samun lafiya mai inganci.


A irin rayuwar da suke ciki ta jin dad'i, a lokacin ne, Abdul-jabbar ke k'ok'arin ganin ya k'ara k'awata iyayen nashi. Hakan yasa ya turo kud'i masu yawa, tare da wakilta abokinshi basheer akan aikin gyara gidan su na kaduna. Aka gyara gidan, tare da k'ara k'awatashi, aka sanya manyan kaya na more rayuwa acikinshi, wanda duk wanda ke ciki zai samu kwanciyar hankali mai wal-wala.

Bayan an gyara gidan, Abdul-jabbar ya bada umurnin su umma su dawo wannan gidan, sannan ya samo 'yan aiki ya zuba masu a gidan, ta yadda baza su nemi wani abun su rasa ba, kasan cewar talatu aure zatayi, sai ta d'auko yaranta 'yan mata biyu domin su zauna tare da umma, suma su amfana.
Umma taji dad'in hakan, domin duk abun da ya kamata na suyi mata sunyi, domin har jari Abdul-jabbar ya turo yace a bata ta rik'e idan tayi auren.

Yaran talatu 'yan mata biyu ne, d'ayar babba itace da shekara sha biyar,k'aramar kuma, sha biyu. Umma ta buk'aci zaman su ne,domin inda zata barsu ba wuri ne mai kyau ba, hakan yasa tace su dawo nan su zauna, sai su ci gaba da zuwa makaranta anan.

Suna a cikin wannan halin na jin dad'i, kuma sai Abdul-jabba ya biya ma iyayen nashi hajji, wanda zasuje nan da watanni biyu.

Iyayen sunyi murna, domin a yanzu ma suke gane muhimmancin wannan auren da aka yi masu, domin hankalinsu kwance, in banda kyau babu abun da fatar su ke nunawa, ko Ikram da ke k'arama, yanzu ta chanja, sai wani girma take yi, hankalinta kwance.

Satin da suke shir-shiryen tafiya, satin su farha na diro garin kaduna domin d'aukar Ikram, wanda hakan ba k'aramin dad'i yayi ma farha ba, domin tasan idan ta d'auki d'iyar ta shi kenan, babu zancen dawowa da ita.

Ikram na Nursery two, second time, su umma sukayi tafiya hajji. hakan yasa farha ta mayar da su sadiya da maryam d'iyan talatu hannunta, kafin su umma su dawo, saboda Ikram ta saba dasu sosai, sai taga bari taje dasu kawai acen abujar, tunda anyi hutu, kafin su dawo ai hutun nasu bai k'are ba.
Kwana biyu da,wucewar su umma, aka rufe ko ina na gidan, sai mai gadi da kuma mazan da ke yima su umma hidima, suma a waje cen gurin zamansu yake, don haka aka rufe ko ina.

Sati d'aya da dawo warsu gida abuja, farha take jin bakinta babu d'ad'i, komai sai taji tana buk'atarshi, amma kuma da anyi minti biyu bata samu ba, sai taji abun ya fita ranta kuma.
Tarasa me ke sanya hakan gare ta, sai kuma 'yar banzar kasala, idan taje asibiti da tayi aiki kad'an sai taji barci take son yi, ko kuma idan tana gida, da sun fara fira da su sadiya, sai barci ya kwasheta, wanda idan sunga hakan sai su tashi suyi part nasu harda ikram.

Sadiya nada k'ok'ari gurin ganin gyara ikram, ita ke yima ikram komai, idan ikram nason abu sadiya zata yi mata shi nan take, k'arshe idan Ikram na kuka, sadiya zata d'auketa ta goya bayanta, hakan yasa ta saba dasu, kuma farha batayi k'ok'arin rabasu ba, domin taga kalar hankalin yaran, shiyasa ko yaushe part nasu Ikram take, ko da kuwa tayi barci a part d'in farha, idan dare yayi farha zata zo nan d'akin tayi mata addu'a ta gyara mata kwanciya sannan ta dawo part nata.

Kamar kullum, a falon Abdul-jabbar ya samu Farha nata barci, kuma da ganin barcin ba da niyyar ayishi ba yazo, don haka sai ya d'auketa zuwa part nashi, domin tunda su ikram suka dawo, sai ya fara rasa gane kanta, ko yaushe cikin barci kuma idan ta fara dole ya k'yaleta domin ya san gajiya ce ta kawo hakanan, amma yau kam bazai hak'ura ba, sai an gamsar dashi, domin ya d'ebo gajiyar wancen aikin da ya tarar mashi, don ma ya rarrabashi ga yaranshi, ai da bai isa k'arasawa ba.

K'yaleta yayi a in da ya kwantar da ita, sannan ya shiga wanka ya fito, ya sauka gurin cin abinci ya k'arasa, sannan ya duba sashen su Ikram yaga sun dad'e da barci suma domin d'akin nasu rufe yake. Sai ya rufe ko ina, sannan ya koma part nashi.

Shigarshi d'akin sai barci kawai farha ke sha, wanda shi barcin nata mamaki yake bashi, duk da yasan akwai gajiyar aiki, amma ai ba haka take yi ba kwanukkan baya ba, gashi baya son ta kura mata, amma kuma gaskiya yau bazai iya hak'ura da hakan ba, dole ya kawar da tausayin barcin nan ya amshi farin cikin da ya saba samu a jikin farha, domin buk'ace yake da ita a yau d'in.

Gadon ya hau, tare da kwamtawa, ya jawota zuwa jikinshi, ya mayar da ita saman jikinshi, tare da sanya halshenshi a kunnenta, yana wasa da shi acikin kunnen nata. Da sauri farha taji wani sabon al-amari a jikinta, don haka da sauri ta bud'e idonta saboda tsoro, amma ganin wanda ke yin hakan na murmushi sai ta mayar da kanta ga k'irjinshi tana murmushi da kuma lumshe idonta ta k'ara rungume abun k'aunar nata, sannan tace....

"Sanyi nah! Yaushe kuma ka dawo? Sannan kuma me yasa baka tayar dani ba, na baka abincin da kaina ba?"

"Hmmm! Yaushe zan tayar da farin ciki nah? Bayan nasan cewa; barcin na yi mata dad'i, kuma nasan gajiya ce ke damar man ita, sannan kuma na tayar da ita har na takurata akan ta ciyar dani da abinci, bayan wannan zan iya yinsa, hakan yasa na k'yaleki, amma kuma wallahi bazan juri na saman gado ba, dole na tayar da ke ki san yadda zakiyi dani "

Murmushi farha tayi, sannan tace....

"Wallahi na rasa me ke damuna? Ko kad'an na kwanta sai barci ya d'aukan, kuma ba wani aiki nake yi ba, wanda zaisa na gaji kamar hakan, fira fa muke yi a falon kawai barcin ya d'aukan, ban ma san wucewar su Ikram part nasu ba, kuma kaima bansan ka dawo dani anan ba "

"To nima nayi mamakin barcin naki dear, to amma ina fatar dai lafiya kike babu abunda ke maki ciwo?"

"Babu abun da ke yiman ciwon, kawai kasalace kawai ke damuna, kuma itama nasan lafiya k'lau nake "

Murmushi yayi, sannan ya k'ara saka hannuwanshi ya rungumota jikinshi har suna had'a fuska yace.....

"Ya zancen shayar dani ni'ima kuma?"

"Sai gobe ko?"

"Na mutu kike so ke nan? Kinsan yadda na dawo da buk'atar taki kuwa? Aiki nake yi, amma hankalina na nan gurin k'ora mata, saboda tasan kwana biyu, ban kai inda nake so ba, don haka ki shayar dani kawai "

"Hmmmm! Ni fatima, ai ban isa na hanaka zuwa inda kayi niyya ba, ni da duk abun da na mallaka ai naka ne ko? Don haka zan shayar dakai iya shayarwa kuwa yanzu, amma ka sakan na shiga toilet na dawo"

Fitsari farha ke ji, domin yanzu nan take taji fitsari, amma kuma ta rasa gane wannan matsalar, amma gobe wajibi taje tayi test na jikinta, domin ganin lafiyar ta, ga d'an banzan shan ruwa da take fama dashi.
Mik'ewa tayi tana dariya, domin dakyar ya saketa, ta mik'e don zuwa toilet d'in. Wanka tayi sannan ta fito ta shirya kanta da shan ruwa masu yawa da sanya strawberry sweet a bakinta, sannan ta iso shimfid'ar mijinta cikin farin ciki, da nishad'in shayar dashi k'auna.

Wata k'aramar riga ce jikinta, wadda irin wa'yannan kayan a d'akin Abdul-jabbar sun yawaita, saboda kawai sonsu a rayuwarshi. Hangota yayi tana k'arasowa zuwa gareshi, komai na jikinta bayyane yake zuwa gareshi, hakan yasa nan take idonsa suka chanja launi izuwa buk'atuwa da abunda yafi k'auna.

Da kanshi ya kamota, sannan ya kashe wutar d'akin, tare da cire rigar ta jijinta ya zubar, domin bata da umfani ga wannan lokacin, yashiga wasa da ita ta yadda zai sadar da abun da yake so cikin jin dad'i da wal-wala.

Sun lular da ruhinsu wani dad'i mai maye gurbin

54 / 58