Author : Khadija bee bee Category : African Stories & Novels
hakanba....,surar farha da da dirin jikinta duka yatafi da imaninshi qirjin farha nasashi yaji wani shauqi...,duk da tunda yake wata halitta ta d'iya macce batata'ba burgeshiba ...amma gani d'aya yayima farha zuciyarshi tatafi gabad'aya.....
Qara dubanta yayi tareda kashe idanunshi duka kuma sai yakunnasu nantake farha taji wani mugun sonshi na shigarta..,yariqo hannunta..,tareda cewa....
"Farha kinasona nima inasonki...,saidai har yau bamu ta'ba nuna ma kanmu sonda mukewa junanmuba..."
'Daga fuskarta tareda dubansa gabad'aya saitaji wani mugun sonshi nabin jinin jikinta hakan yasa batayi yunqurin kar6ar hannuntaba....
"Farha inasonki sosai...so mai tsanani bansan a wanne misali zan kwatantamaki hakan ba..."
Wannan zancen daya fad'a sai yasamu damar matsowa jikinta riqo kanta kawai yayi sai yakai bakinshi cikin nata...,nantake yafara wasa da halshenta...,farha najin abunda yake yimata amma takasa qwatar kanta domin abun itama yakashemata jiki...,tunda take rayuwarta taduniya ba ata'ba yimata wannan abunba...,tanason kwatar kanta amm ina qarfin jikinta yaqare domin wani salo yake umfani dashi tawurin sarrafa bakinta hakan yasa ya juye kamanni itama serious tanajin abun jikinta...lkchn da ya azo hannunshi ga qirjinta saida ta d'auke wuta baki d'aya....
Jin yana shafarsu saman rigar dake jikinta..,harda wani matsarsu kamar yasamu tissue..., hakan yasanya taji gada abunnan ya wuce gurifa...,da sauri ta qwaci kanta duk da tanajin dad'in abunda yake yimata...,domin ita maccece mai lafiya dole feeling yazo mata...,amma ina tsoro yakamata sosai....,a hankali take kiran sunanshi..,domin ya rud'e sosai....
"ANWAR ka natsu plx...on way muke p...,"
Baidaina shafataba domin shi kad'ai yasan abunda yakeji...,tunda yake baita'ba tsammanin cewa macce nada wani sinadariba wanda zaisashi shiga wani yanayiba..,gashi kissing d'in farha kawai yayi amma komai najikinshi ya amsa...,lallai zai changr sheka p....
Yasaketa idanunshi sunyi jawur domin tsananin jin dad'in abunda yakeyi da ita...,dubanshi tayi gabanta na fad'uwa domin batasaba ba...,kuma lkchn dayake shafamata jiki ita kad'ai tasan me takeji...d'ago fuskarta tayi dadai ta fuskanceshi da kyar ta iya cewa...,
"Don Allah muje tym naqurewa...,za ayi nemana gida magarib takusa..."
Riqa hannunta yayi ya lumshe idonshi ya farta dakyar...
"I need you mu farha...,inasonki so mai tsanani...,plx gada ki barni..."
"Anwar really luv you p...,amma kasan hakan baya dacewa kana ta6a jikina domin shaid'an zai rinjayemu...."
"Farha banta6a sha'awar wata mu'amala da wata macceba domin rayuwar macce batayimanba...,amma ke nakasa control d'in kaina ne...,kisani ni zan aureki...,sannan ynx soyayyar da baza'ayi body contact ba..,ba luv bane..,ai body contact keqara so da shaquwa wadda har abada bazamu iya rabuwaba...,sannan bakina da naki danake had'awa guri d'aya shi zaisa soyayya mai qarfi tashiga tsakaninmu....wannan soyayyar dakikaga qauyawa nayi bata zuwa koh ina..,shiyassa xakiga ynx hausawanmu sbd rashin wayewa da sunyi aure nan take yarabu sbd babu shaquwa...,don haka ni zan aureki komai rintsi kawai kedai mushaqune shine burina..,domin inasonki sosai.....
Tirqashi..,lallai anwar kuma p gsky ce yafad'a p...shiyasa rayuwar Nigeria batayiba...shi gashi yaro amma har yagano hakan...tabbas maganarsa gsky ce p...hakan tayi tunani bayan shirun datayi tana kallonsa....,murmushi tayi tace....
" nafahimceka..,amma gsky ni ina tsoron wani abu yashiga tsakaninmu domin banason naqi kai mutuncina gidan aurena...,amma nafahimci soyayyarka real ce kakeyiman my dear....,zanje marece yayi muhad'i a waya muqarasa zancenmu koh??"
Yayi murmushi yad'auko kud'i dubu hamsin miqaqqun yn 1000 ya'azamata a hannunta...,tareda had'e hannunshi danata...
"Kisayi kayan make up dear..."
"Ngd I love you my haske..."
"Luv you tooo my dear farinciki...."
Tafita domin batason koh unguwarsu yaqara da ita..,tasaka kud'in jakarta tana tafe tana murnar samun mai sharemata kukanta...,
"gobe account zansakaku domin komai nasaya za'afara ganoni...,bale dai iman ..."
Hakan tayi sauri tafad'a gida...,mamah na pallor tsaye...saiga farha tashigo....
"Lfy tun d'axun baki dawoba..,duk mundamu...,jabbar yayita kiran wayarki baisamuba yace tana ringing ba a d'agaba..nima hakan...,ynx hakan natura IMAN gidansu Rasheeda domin a ga koh kina cen...,sannan shima jabbar yaje school naku baigankiba....,lfy farha..,? Ina kika tsaya...?"
"Hmm mamah wlhy hatsari yasamemu a hanya mai napape namu wlhy yature wani yaro har ya some...,kusa da inda abun yafaru akwai sojoji sune suka had'a damu saidai da yaron yafalka sannan sukace mu muwuce sbd ba laifinmu...."
Sallamar abdl-jabbar tasata yin shiru...,
"Toh Allah yatsare gaba domin hankalinmu yatashi nasan baki saba zuwa wani gurinba batare da munsanina..shiyasa muka damu...ALLAH yatsare gaba...."
Ganin jabbar nagurin mamah tayi d'akinta...,kallonta kawai yakeyi domin yasan cewa bazata amsa masa tambayar dazaiyimataba...itama dama akwai abunda takesonyi da wuri..gada rasheeda ta tona mata assiri....
Da sauri taciro wayar dabataso asani tayi ciki tana cemashi...tana zuwa....
Fad'awa d'akinsu tayi dasauri tafara kiran wayar rasheeda....nan take tad'auka...
"Aminiyyata mamah ta aiko qanwata plx kice munatare wlhy assirina zai tonu..."
"Hmmm farha har taxo tatafi..,kuma na fad'amata cewa lecture d'inne bamu dad'e da qarasawaba...amma gsky gobe xamuyi magana dake farha akan anwar fa....,akwai wata mtsl..."
"Olryt Allah yakaimu..."
Shigowar iman yasata saurin aje wayar gefe saidai iman taga wayar.....
tazauna gefenta tariqo kafad'unta....
" 'yaya farha inason muyi magana kinsan ni yr uwarkice mai rufa maki assiri...., 'yaya farha shin me brox jabbar yayimaki dakike changr mashi fuska ynx...? Kisani 'ya'ya nasan cewa kina freecall da wani wanda bansan koh wayeshiba sai jiya daddare danaga pic d'inshi a wayar dakike 'boyewa..., 'ya'ya farha gada kijefamu halaka plx kifad'aman gsky waye anwar.....?"
"Shine wanda nakeso..,kuma wanda zan aura...wayar dakika gani jiyan shine yasayamun....,kuma pic d'in da kika gani ANWAR BALARABE NAIRA KENAN...., dama ba k'aunar JABBAR Nakeyiba sone kawai na yn uwantakar zumuncin maqwaftaka ne....,ynx nasamu dadai ni wlhy... Abba nadawowa zanfad'amasa ra'ayina....."
"Innalillhi wa'inna ilaihirraji'un..." Kawai abunda Iman tace tareda riqe kunnuwa sai hawaye....
Tatashi tabar d'akin da sauri........
_Allah gyara FARHA๐ kawai nace...ALLAH QARA SHIRYAMU...
Afuwan๐๐ป๐๐ป๐๐ปmy luvlys fans.....kunsan anfara iska bancika gani qwaraiba sbd mtslr idona....,dakuma mtslr busy.....amma ynx gani nazo mu gana๐....
LUV U ALL๐๐๐ na sadaukar da wannan garekuโคโค
*Bee Been masoya๐*
[1/4, 7:40 AM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_HAPPY BIRTHDAY 2 U...!๐๐๐๐๐ FIDDAUSY SODANGI๐...,I WISH YOU SUCCESSFUL... AND MORE YEARS IN ISLAM....!ALLAH YAKAWO ABOKIN KWANA CIKIN WANNAN YEAR DIN MUSHA BUKI_*
*SADAUKARWAR TAKICE YAU THIS PAGE IS UR ALL SODANGI*๐
Page...
โ
9โฃโ
ยฎ Fitar Iman daga d'akin bata tsaya koh inaba sai kitchen...acen tayi tsaye tana hawayen baqincikin rayuwar yr uwarta wadda dogon buri yarigada yashiga zuciyarta...,gashi yanashirin yajawomasu tashin hankali....duk bata tashi changr ra'ayiba sai ynx da iyayensu duka suka sanya lkchn aurensu....haqiqa dole Iman kiyi baqin cikin rayuwa irinta farha..,domin rayuwarta ba mai kyaubace...,
Hakan Iman tawanke fuskarta domin batason kowama yasan da wannan abun...amatsayinta na yr uwarta xatayita jan ra'ayinta ga gsky domin gada tasanyasu hawayen dabasu shiryaba...,domin babah zaiyi fushi da ita na har abada idan ta kwaucema wannan tsari nashi,....
Kasa komawa tayi pallorn nasau domin batasan mezatacema JABBAR wlhy domin xai iya tambayarta farha..,k'arshe kuma zata iya kuka har yagane menene mtslr garadai tayi zamanta....
Ashe shi jabbar tunda tatafiyarta...,yakama hanyar gabanshi yaje gurin harkarshi...,amma yana mamakin wannan changi na farha nan take....,toh koma dai menene ai dai mai gama tagama tunda sadaqina na hannun iyaye ga auren kuma ya matso kusa....
Toh koma meye dai..,ynx tayi haquri...
Allah yasanyama Abdl-jabbar son farha kamar yadda ba'a tsammani...,farha ce mace tafarko da yakeso...farha qirace da tsarin da duk wani namuji zaiso...,saidai rayuwar farha ta dabance...,baisan menene burintaba nayimashi koh inkula da rayuwarshi...haka dai yak'are tunaninshi kuma yayi gidansu...fad'awa kawai yayi d'aki domin baisan ma mezaiyiba...sbd farha nason juya mashi baya....
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
Farha da rasheeda a school suna zaune gurinda suka saba zama don samun abunda zasuci...Rasheeda ta dubi farha tareda aje cup d'in drinks d'inda takesha takira sunanta.....
"My Aminiyya..,akwai mtsl p dole kirabu da Anwar domin wlhy nasamu lbrn ANWAR kap a momynah jiya...banason kifad'a tarkon ANWAR...,FARHA ki natsu kisaurareni kiji waye ANWAR....?"
"Kamar yadda yafad'amuna sunanshi hakane sunanshi kuma tabbas d'an gatane, duka anwar gatane yasashi komawa kamar wani mai manyan shekaru...,amma anwar duka baiyi 27 years ba don haka kiyi tunani kigani..,dashekara nawa ya girmeki...,sannan qurciya na d'ibarsa da tsananin gata da iyayensa sukayimasa...Shikad'aiine ga mahaifansa suna sonsa tayarda baki tsammani duk abunda zaiyi babu ruwansu idan zai faranta ranshi mahaifanshi zasu so abun....saidai yana aikata mugun aikin da saida aka koroshi school d'inda yajeyi a saudiya...,domin cen suke zaune mahaifanshi na aiki a cen...,mahaifiyar anwar yar jidda ce asaudia mahaifinshi kuma d'an nigeria ne...,domin ynx hakan gurin kakannishi yake zaune sbd cen ankoroshi.....
Anwar farha qorarrene a harkar nan tamaza da maza...."
Dasauri farha ta dakatar da ita...tareda d'aure fuska...
"Ah Ah rasheeda gada muyi haka dake p... Idan sonkikeyi nabar maki anwar ni zan iya sadaukardashi gareki...,amma kidaina aibantashi don Allah gareni....,ke inason Anwar pa sosai shima haka yake sona sosai...,toh mezaisa nayarda da zancenki....?"
"Allah yasauwaqa ai tunda nagane waye ANWAR naji duniya babu wanda natsana kamarshi...,domin ke kanki kinsan inada 'ya'yan manya wayanda suka lunka ubanshi arziqi ta koh ina amma wlhy basuyimaniba koh kad'an..,domin kasamu namiji mai addini yafi wanda burgewa kad'ai zakuyi....ni aminiyarkice nafad'a maki gsky domin ki gane anwar mayaudarine kuma d'an homosexual ne, wlhy shiyakeyi a jami'ar saudiya aka 'bata mashi takardu gabad'aya domin ya'bata d'iya da yawa....hakan yasa mahaifinshi yadawo dashi nigeria don yaqarasa karatunshi anan shiyassa yadawonan....,Anwar mace bata bashi sha'awa kwatakwata koh yaushe mazane abokan harkarshi don haka kigane cewa Anwar yaudararki kawai xaiyi...."
"Hmm rasheeda nah kenan...,banga Anwar da wayannan alamominba..,kuma mu aure xamuyi nasoda k'auna babu yaudara ciki...domin babanmu nadawowa zan gabatar dashi...Anwar yayiman bakid'aya irinshi nakeso kuma ynx nasamu..,don Allah kidaina wannan maganar domin banson alaqarmu ta wargaje..duk a k'awaye ke ce gaba banida kowa sai ke..."
"Hmm Alasa ki gane gsky farha gada kisakamu hawaye...,ynx jiyama da akazo nemanki farha nasan kuna tare da anwar..,amma na kareki kidai kiyaye kanki wlhy..."
Sukatashi don wucewa gida don anqarasa karatun farha tace....
"Ki ajeni frst bank zan ciri kudd'i akwai abunda zanyi dasu..."
Suka shiga motar..,rasheeda ta ajeyeta bakin get d'in bank d'in tawuce...farha sauri tayi domin tasaka kud'inta tawuce gida...taqarasa abunda tajeyi tafito....lkchn taji wayarta na ruri....bud'e jakar tayi taduba...,anwar ne tad'auka....
"My..!"
"Kina ina...?"
"Ina bakin frst bank.."
"Mekikeyi a cen ne...?"
"Naciri kudd'ine amma nafito..."
"Ok jira nazo toh..."
Ta aje wayar...,ba afi 5mnt ba sai gashi ya iso...,ya bud'e mata tashiga....,suka wuce....,maimakon yayi hanyar gida da ita sai yakarya motar zuwa wata unguwa....
"Ah ina zamuje hakan...?"
"Wani guri..,
Tayi shiru tana kallonsa...,haka yashiga wani qaton get da ita...farha ta zaro ido...
" mezamuyi nan gidan..? Zanje gida p tym yaqure jiya saura kad'an assirina yatonu...,gada mamah taganeni p.."
"Gidanmune zan d'auki abune kawai muwuce nakaiki gida...,babu kowa ciki kinsan mahaifana na saudiyya toh ina gurin kakanninane amma anan nake yini...."
Suka shiga ciki amma bata yarda tashiga inda taga yashigaba..,ta tsaya a pallorn...shima bason yakeyi tabiyoshi cikiba sbd yanada ajiyarshi cikin d'akin....
Baifi 10mnt ba yafito ..
"Dear sorry p...,nabarki waje akwai abunda naduba..."
"Ah bakomai muje dai koh...,"
Matsowa yayi kad'an jikinta itama ta matsa baya da sauri tana dariya...,gane nufinshi yasa itama tayi murmushi..."
"Ah Ah sweetheart mujedai koh...,nipa takace kuma ai koh yaushe muna tare..."
Yayi murmushi suka wuce...,dama magani yakawoma wani da ya ajeye agidan..toh bayaso tasani...,suka shiga mota suka wuce gurin da yasaba ajeyeta anan yayi parking d'in motar..,zata bud'e motar sai ya riqe hannunta da sauri....
"Ahaka zamu rabu babu wani message dear..,kinsan ni banyarda da rabuwa hakan ba..,ina bala'in son najiki jikina hakan nasani rage zafi...."
"My Anwar kasan hakan damukeyi ba dai2 ne bafa...,amma idan muka haqura zamufi moruwar juna dai2 don haka muqara haquri zuwa wani tym kad'an...,babanmu nadawowa komai zaizamo normal..."
"Nifa wannan soyayyarce banaso...,soyayyar dababu shaquwa sokikeyi nayi hasarar ki nan take..?"
"No ba haka bane...,kasan inasonka banison ganin 'bacin ranka..."
Yacirikke kudd'i again yabata tareda kissing d'in hannunta..itama hakan tayi mashi a hannu saidai bata kar'bi kudd'in ba sbd batasan ina zata kaisuba....
"Hmmm ngd da kudd'innan domin bansan yazanyi dasuba ga najiya koh kashesu banyiba..,kawai kabarsu sai wani tym..."
Qara matsota yayi sosai har yanajin bugun numfashinta...,kai bakinshi yayi saitin kunnenta..,nantake jikin farha yafara rawa domin abunda yake yimata har tsikar jikinta tashi takeyi....,tureshi tayi da sauri...
"Plx kadaina Anwar banason wannan abun p gada mu wuce guri a hakan....,ina tsoro wlhy...."
"Mutuncinki babu abunda zaiyi farha domin ni xan aureki kuma ni banada sha'awar gurinda ke kike tunanin xan 'bata maki rayuwa a kanshi...,ni body contact kawai nakeso nasamu a gareki domin musamu shaquwar da babu rabewa..."
"Naji nafahimceka...,amma ynx zanje gida..,babanmu zaidawo week d'innan insha allah xan fad'a masa komai kaima ka shaidamasu sbd mumallaki kanmu da wuri...."
Yaqara turamata kudd'in domin shi idan yayi kyauta bata komawa kamar yadda yace mata....,hakan yasa ta kar'bi kudd'in tafita tareda yimasa bye bye.....
Fitowarta motar dadai da dawowar abdul-jabbar gurin aiki saman mashin nashi...,tsayawa yayi yana kallon ikon Allah domin wannan shine karo nabiyu da yaganta...,amma baice mata komaiba..,saidai ixuwa lkchn jabbar yasan cewa farha batasonshine..,domin arin abunda takeyimashi...., kuma wanda wukaqancin yawuce komai har take kiran sunan mahaifanshi tana zaginsu...,lkchn daya ganta farko...,don haka bashida abunda zaiyimata....
Saidai yasan cewa yanason farha..,so mai tsanani..,sonda shiyasan za asha wuya gurin ganin ya rabu da ita.....
Farha tafiya takeyi cikin burgewa domin takunta kawai abun kallo ne saidai babu wanda ya isheta kallo..., har ta isa get d'insu tashiga abdl-jabbar baid'aga daga inda yakeba.., mamaki da tsoron Allah yakamashi...wai kamar farha tasan tashiga motar da bata muharramintaba qarshe kuma motar munafukai mai glass d'in munafukai...,
Hakan yaqarasashi zuciya duk da yace bazai qara kulataba bale har taqara zagar mashi iyaye....,saidai so ba wasa bane....domin ynx hakan da sonta yake kwana yake tashi tashiga ranshi sosai....
Qarasawa yayi gidan nasu...
Shigarshi baiga kowa parlon ba...,hakan yasashi zarcewa d'akinsu...sallama yayi yashiga...,Iman naganinshi da yanayin dayake ciki saita fito d'akin tabasu guri...
Farha na juyowa ta had'a ido dashi.....
"Zan iya cewa koh lfy..?"
"Qlau..,naso naji motar waye kikeshiga..,domin na tambayeki lst tym har kin zageni...toh ynx inason sanin matsayina a gurinki...."
"Matsayinka shine ynx bana sonka ka amshi sadakinka na changr ra'ayina anwar nakeso....."
Dafe kanshi yayi dasauri domin bugun da zuciyarshi yayi...,yasaki kan yacemata....
"Ni bazan amshi kuddin aurenaba..kuma ni baxan fad'i cewa nafasa aurenkiba saidai keda kike marar kunya kifad'i da bakinki domin ni nasan darajar iyayena... Kuma wlhy kisani kin bani mamaki farha...."
Fuuu yabud'e qofar d'akin yafita da sauri domin koh gabanshi baya gani irin xafin daya d'auka zuciyarshi kamar ta'balle...Iman naganin hakan da sauri tafad'a d'akinsu...
"Wlhy 'ya'ya zaki tafka hasara..,danasani nashirin biyoki baya...,kuma nima bazan ta'ba yafe makiba domin zakiyi sanadin da farincikina zai koma kuka...,domin banason ganin abunfa zai dameki ni yaqi damuwata...."
Kuka Iman takeyi babu sauqi..,farha ko kallonta batayiba..,sai cewa tayi....
"Idan kina sona kiso abunda nakeso kawai.."
Iman fita tayi d'akin da sauri...domin baqinciki da mugunyar rayuwar yr uwarsu wadda har ynx iyayensu basusan meke gudanaba...,kuma iman taci alwashin wlhy baza ajishi a bakintaba..,saidai ita tafad'i.....
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
Kwana ukku dayin hakan Abdl-jabbar ciwon zuciya yakeyi tsaitsaye wanda har yakai baya iya fita gurin aiki ummanshi abun har tsoro yake bata...,domin babu abunda take tunani gada yatafi yabarta....kafin sati d'aya jabbar yafara fita hankalin kanshi...domin tunani yakeyi bana wasaba...,yad'auki son duniya ya azama farha ashe farha ba sonshi takeyiba....
Ummanshi naganin yadda yakoma ba ci basha...kuma ynx hakan ma ciwon yawuce guri...,hakan yasa takira qanen mahaifinshi tashaidamai jabbar b lfy sosai kuma ALHJ.Aliyu bai dawoba..,don Allah yazo gada yamutu gaya ita kad'ai....
Yazo suka d'aukeshi sai assibiti anan doctor yashaidamusu akwai abunda yasaka aranshi wanda ke damuwarshi sosai..,hakan yayi causing d'in mtslr ciwon zuciya mai hatsari gareshi.....
Umman tayi tayi yafad'a sai yace babu komai...
Ana hakan mamarsu farha tasamu lbrn ankai Abdljabbar assibiti jiya dadare..,safiya na wayewa tacema yaran su gyara 'ya'yansu babu lfy...,har take tuhumar farha d'in da ita yakamat ace tashaidamusu amma kuma tasani tayi shiru...,tace ita batasaniba..... Dayake iman tasan komai kallonsu kawai takeyi.....
Suka qarasa assibitin...d'akinda aka kwantar dashi suka shiga...,barchi yakeyi domin Allurar da akayimashi.... Farha sai 'boye 'boye takeyi...,gurin kowa yad'auka kunyace takeji shiyasa takeyin hakan...,amma banda Iman domin tasan makwancinta....har suka dawo gida bai falkaba....
Farha babu abunda yadameta da ciwonshi domin aikinda ke gabanta shi takeyi...,soyayyarsu suke darza a waya itada Anwar...,wanda take shaidamashi mahaifinsu zai dawo gobe...,kuma yazamo cikin shiri domin da ance yafito kawai zaizo a shiryenshi....,yanunamata yaji dad'in hakan suka rabu....
Ciwo jabbar yakeyi koh ajikinta domin bashi takesoba...,Iman koh yaushe cikin baqincikin rayuwar yr uwarta takeyi....
Koh yaushe mamah na assibiti hakan yada farha sakewa sosai...Iman itakeyin abincin kaiwa...,duka n iyayen babu wanda yakawo wani abun aranshi..,domin basu tsammanin farha da yinhakan....
Yau kad'ai mamah at bataje assibitiba domin yau babansu farha zaidawo..,hakan yasa tatsaya gida domin gyara abincinshi da zaici idan yadawo....,ta shiga maqwaftansu tasamu driver d'in gidan rabashi makulli domin d'auko alhajin airport idan sun iso...domin jabbar babu lfy.....
Isowar Alhaji gida yacika damurna...,wanda bai tsaya cin komaiba yatafi du a amanar da aka barmashi....
Ganin jabbar cikin wani mummunan yanayi wanda tsananin damuwa tahaifar mashi da ciwon zuciyar da har aman jini yakeyi....,shine hankalin alhaji Aliyu yatashi yanemi abasu changing assibiti zai kaishi abuja gobe.......
*Bee Been masoya*๐
[1/4, 10:02 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_RABBANA ATIENA FIDDUNYA HASSANATAN...,WAFIL AKHIRATU HASSANATAN...., WAQINA AZABAN NARR..AMEEN๐๐ป_*
Page...
โ
1โฃ0โฃโ
ยฎ Zuwanda akayi da abdljabbar assibitin qwararru dake garin abuja..,anan aka tabbatar masu cewa...lallai akwai abubuwa masu yawa dake damuwarshi...nafarko yad'auki damuwa ya'azama kanshi wadda tayi coursing d'in ciwon xuciyar dake taredashi....nabiyu kuma yana buqatar aure wanda kesashi yawan ciwon ciki sun auna sungani...don haka abashi abunda yakeso kuma asamamashi lfy ta biyu gurin yimasa aure....
Alhj Aliyu yashaidama likitan cewa dama 2month yarage aurenshi amma zasu rage lkchn idan yasamu sauqi...saidai toh mtslr zuciyarce basusan meke damunshiba domin yaqi fad'in abunda yakeso...,likitan yace ....
" kawai kuyimashi may b d'ayadaga cikin hakan shi xai samamashi sauqi...,aftr ya warke sai ku fahimci menene damuwarshi....
Hakan dasukayi shi ya karkato da zuciyar alhj Aliyu da alqawalin da yad'aukarma amininshi kuma d'an uwanshi nacewa zai kula da jabbar kamar shi ya haifeshi....,hakan ya shaidama mahaifiyar jabbar cewa...zai nemi dangin mahaifinshi gabad'aya domin likita yace asama mashi lfy ta hanyar yimasa aure...,toh dama ya shirya komai insha'allah nanda 3weeks za a d'aura auren daga baya sai farha d'in ta tare idan yasamu sauqi....,taji dad'in hakan da yafaru..,tayi godiya harda hawayenta..,na farinciki domin jabbar baida maraici.....
"Alhaj.Aliyu yadawo gida kaduna..,yake shaidama mamar farha d'in abunda ke gudana kuma takira farha d'in tazo taduba abunda babu cikin lefen daya had'o sai suje su qaro tare....,mamar tayi farinciki domin kayane naji da fad'i ubanta yayimata...amatsayinshi na uban ango da amarya...tayi godiya yabata nata tsarabar dana iman duka sunyi farinciki....
Lkchn da yabayar da kayan Farha na school bata dawoba..,tana dawowa mamar ta sanar da ita abunda ke gudana...,nan take farha ta 'bata rai amma tayi godiya...tad'a d'akinsu domin koh kayan batason gani...
Iman sai murna takeyi amma ita farha koh a jikinta...
Mamar takira farha