Author : Khadija bee bee Category : African Stories & Novels
yazamo wajibi kanta.....tadubi Anwar tadubi agogon motarshi 10:08 ta fashe da kuka tace......
"Anwar mahaifina zuciya ke gareshi dana san hakan zai faru gareni da banyarda nazo partyn nanba domin duk abunda nashirya ya ruguje...,gashi son zuwan zai zamo *dalilin hawayenah!๐ญ* mahaifina bazai ragaman ba......"
"Kiyi shiru farhanah babu abunda zai faru da yardar Allah...,ynx kiyi shiru kawai....."
Yajawota qirjinshi yana lallashinta..,hakan yasa tad'an tsakaita kukan.....hasken motar ya hango da sauri ya saketa yafito da ita motar...,yana qarasowa ya bud'e mata motar suka shiga baya gabad'ayansu...,ciro hijab d'inta tayi a jikkarta tasaka...,aka ja motar sai unguwarsu......
Tunda mahaifin farha yadawo yake kiran wayar duk wanda yasan farha zata iya zuwa gurinshi amma tsit....,haka mahaifiyarta itama sau biyu tana kiran rasheeda....,har iman takira ta shaidamata.....,tunda Iman taji takasa koh zama burinta aji inda take...dayake jabbar na d'akinshi itakuma tana d'akinta...,hakan yasa abunda tayi niyyar yiwa jabbar takasa kuka kawai takeyi ita kad'ai.....,kuma batason jabbar yasan da zancen abunda tafara zai dawo baya..,gara tayi shiru ta qyaleshi....,tayita addu'a domin tanason yr uwarta.....
11:00 dai2 farha tafad'o hirgice cikin gidan...., mamar naganinta kawai tayi tsaye hirgice.....
Miqewa tayi tsaye tana yimata wani kallo.....
"Gidan ubanwa kika fito a cikin tsohon darennan maqaryaciya wadda batasan ciwon kantaba...,.....?"
Kuka farha tafarayi tareda duqawa da guwayyunta qasa tafara cewa......
"Mama don Allah kiyi haquri motarmu ta lalace a hanya sai ynx muka tsira...,mama kiyafeman gada baba yaji....."
Jin kawai tayi anyanketa da mari guda ukku masu kyau wanda bataganin komai don azaba...,hakan yasa ta duqe tariqe fuskarta......
"Don uwarki kitashi kikoma inda kika fito..,mun sallama ma duniyarke kiyi yadda zakiso da ita...,duniya ita kikeso da qyalqyalin cikinta hakan yasa kika bijirema buqatarmu toh kitafi cen ki qarasa aburki domin bazaki 6ataman sunaba da abun kunya...."
Dasauri mahaifiyarta ta riqeshi...,tace da sauri......
"Ah ah baban Iman gada fushi yasa mu aikata abunda bashine yakamata muyiba...,don Allah don girman darajar haihuwar da mukayi musu...,kayi haquri idan taje ynx ina zataje...,darene p....?"
"Inda tafito kuma inda tabaro wanda suke tareda ita wanda ya ajeta ynx a mota shi nakeso tabishi cen suqarasa iskancin dataga shine dai2 gareta...."
Mamar tadafe baki da sauri.....
"Farha maza kike bi kenan..? Har kinsan kibi namiji inda yake kenan..?"
"Wlhy mama banta'ba bin mazaba....,koh ynx qaddarace...,ba kowabane Anwar ne...,shi yad'aukoni motar ta lalace sai ynx yasamu aka kawo wata muka wucikke....."
"Kibi anwar qanen ubankine..? Har akawoki qofar gidanku da music acikin mota..,da daranane da nasha zagin duniya....,don haka da azagan akan d'iyar dabatasan girmanaba gara nayi sunan bani tare da ita......"
"Kayi haquri baban Iman don Allah sukenan garemu..,kuma idan mukayi hakan ai bamusan inda abun xai tsayaba...,kayiman adalci ka tausayaman ka changr wani hukuncin ba wannanba...,albarkacin zaman mu ba sa'bawa tsakaninmu da biyayyar danake yimaka......"
Jikinshi yayi sanyi...,amma wlhy da niyyarshi ya sallamata kawai cen ta qarasa....,hakan yasashi zaunawa kujerar parllorn...,cikin fad'a yace......
"Na haqura zan qyaleta tazauna...,saidai nanda kwana ukku wlhy aure zanyimata...,assabar mai zuwa zan d'auramata aure daduk wanda nasamu koh da kuwa almajirine koh kuma takawo wanda takeso acikin kwana biyu...,domin idan har zatasan tabi namiji toh gara na turata auren cen su had'u......."
Miqewa tayi ta bud'e idanunta gaba d'aya ta aza hannu saman kanta....tafashe da kuka wannan hukunci hakan dame yayi kama.......
Mamarma saida gabanta yafad'i...,aure kamar na yr tsana.....,
"Ehh hukuncina kenan koh takawo wanda takeson acikin kwana biyu...,koh na auramata d'aya daga cikin wanda naso almajiri....,koh kuma tsoho...,sai taji dad'in zaman.......
Kuka farha ta rushe dashi tabani yau ta lalace taga takanta party yazamo mata halaka gashi yazamo
*dalilin hawayenta!๐ญ* baban wucewa yayi d'akinshi....,mamar ta riqata ta zauna kujera......
" farha fad'aman gsky wani abu yashiga tsakaninki dashi wanda kuke tare...,don nasan yadda zanyi da wuri....,ina nufin kinbashi budurcin naki tun ynx...?"
"Wlhy mama banyi abunda kike tunaniba hassali hakan baita'ba shiga tsakaninmuba..,kuma bazanyiba...."
"Toh inma kinyi imma bakiyiba...,gashinan son zuciya zaisa ayimaki abunda bakyaso...,ynx gashinan kinjama kanki...,ke nassani ni kinga wucewata......"
Farha da gudu tafad'a dakinsu...,ga gajiya da tarin rankon sallah gakuma tarin fargabar abunda zai faru....,wayarta tacire cikin jikkar takunna....,kiran Anwar yashigo...,sauri tayi tad'auka tana kuka tace.......
"My Anwar ankusa rabamu domin zuwa partynka yajamani hukunci mai tsauri...,idan baka turo iyayenka nanda kwana biyuba toh babanah zai auraman duk wanda yaso....,kakoh ga mun rabu har abada...,kuma rashin aurenka zaisa yazamo *dalilin hawayenah๐ญ* na har abada domin sonka yahanani yrda da za'bin iyayenah....."
Shiru yayi kuma yace.....
"My farha koh gobene yace wlhy zan aureki...,kidaina kuka shirye nake da aurenki koh tawacce hanyace...,zamuzo da dady gobema don gobe zaixo......"
Farinciki da kuka farha keciki....,sukayi sallama tashiga toilet yin alwallah tayi sallah ta kwanta don babu barci a idonta yau.......
Tab farha and'ebo da zafi kuma....Aure da kwana ukku..? Rikici ba gayu kenan...,auren fuji'a za ayi kenan.....,gamu gani dai...๐๐๐
*Bee Been masoya*๐
[1/18, 11:57 AM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_TRUE LUV ISN'T ROMEO AND JULIET...,WHO DIED TOGETHER...... IT'S GRANDMA AND GRANDPA WHO GREW OLD TOGETHER.......?_*
โคโคโคโคโค
*_Wooo๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ ๐งBee Bee๐ง LUV YOU ALL MY SWEETHEART MASOYA MY BUK P๐...._*
Page...
โ
1โฃ9โฃโ
ยฎ Dawowar Umman jabbar gidan sai farinciki yaqara cika Iman domin taqara samun hanyar qarasa plan d'inta....,kasancewar ynx koh yaushe tanacen...,acen take wuni sai idan yadawo sai tayo gida domin umman bazata bartaba..., ganin hakan ma dataga yakusa dawowa sai tayo part d'insu da sauri ta sauya shigarta...,haka kawai zata tsiri wani aiki a gidan....,
Iman akwai tsafta domin koh ina na gidan zata gyarashi amma baxata shiga d'akinshiba domin bai bata iziniba...,itama bata ta'ba sha'awar shigaba...,saidai shi yashiga d'akinta kuma a tsaye zaiyimata maganar da zaiyi yafita..,koh su had'u a parlor kujerarsu nesa da juna...., shi jabbar duk yanayin hakane don kare kainai daga fad'awa yanayin da zai jimata ciwo...,hakan yasa yake jajjayemata sai tacika age d'inda yasan zata iya d'aukar rayuwar aure...,kuma alokacin zai cika alqawalin da ya d'auka naganin ya mayar da iman macce cikakka amma ynx ina akwai saura.....
Hakan da iman taga ynx yana qara jayemata sai ta 'bullo da wata dubara ta bazata yi komaiba sai in yana parlor....,
Kamar kullum yau tunda tayi abincin rana takaima umma d'in bata sake yinwaniba sbd ba ci yakeyiba...,iyaka dai taga yasha coffee in yana kallon news hakan yasa taji yau zata dafa indomie taci...., bata tashi fitowaba saida taga yana zaune...., sannan ta sanya wasu miyagun kaya....,wato rigar samanta net ne wajibi kaga rabin qirjinta baki d'aya domin saman komai ana gani...,sannan Iman komai bata sakaba rigar kawaice jikinta hakan zaisa duk motsin da zatayi dole qirjin budurwa ya motsa...,rigar qaramace kuma guntun hannu..., wando tasaka iya gwuywarta qwafrinta duka sake yake wandon roba ne dole yakama ta tako ina...., nad'e gashinta tayi ta jawo gyale qarami ta d'aureshi..., ruwan turare tasakarma kanta.,sannan taduba madubi taqara ta juya tayi wata shegiyar dariya tace.....
"Wooo Iman zakiyi kashin kai...,don kuwa wlhy koh shehu imamu sarkin cin tazbaha yaganki dole ya miqe bare wanda ke d'aukarki ke yarinyace kuma yaga akasin hakan...,brox kagani kuma qwalelenka...,sai kakai limit d'inda kad'aukarwa kanka...,nidai yaqina kagane cewa Iman ba yarinya bace...,inkasoni ingada kasoni nasan dai ni ba yarinya bace irin yadda kad'aukeni...,kunya kuma nakaita gefe na aje sai watarana kuma...."
Taqara fesa turare tayi waje...,kallonshi yakeyi bai damu da yad'ago ya dubetaba cup d'inshi a hannunshi yana sha...., wucewa Iman tayi one by one har takai bakin kitchen d'in...,baiyi niyyar d'agowaba amma turaren dayaji tabarmashi a parlon ne yasashi d'agowa da sauri..., hango qarasa shigewarta yayi kitchen d'in bai ganta gabad'ayaba hakan yasa yaji yanason yaganta kuma yaji me zatayi ynx cikin daren nan...., aje cup d'inshi yayi shima yayi hanyar kitchen d'in don yagani da kanshi...,
Hangota yayi ta duqa a drower qasa kome take d'auka...,miqewa tayi kuma a ta samar....
Jabbar sumar tsaye yayyi..,ganin qugun Iman kawai yasashi shakku da yawa...,ya dskare wlhy abun mamaki injishi a cikin zuciyarshi...,sauri yayi daga inda yake tsaye yayi qarfin hali yakoma inda yake zaune...,mamakin yau yagirmi na kullum kallon news yakoma son kallon wadda ke kitchen....,
Iman kwata kwata batasan yazo gurinba har yakoma...,hakan yasa tadafa indomie d'inta da dafaffen qwanta guda biyu tafito...,qamshinta tashi kawai yakeyi....
Mai makon ta aza a dining sai ta d'auko aburta tayi hanyar d'aki.., juyowar da zatayi...,anan jabbar yamiqe tsaye da sauri ganin abunda ke gaban iman har wani motsi sukeyi..., iman bata damu datayimashi maganaba domin tasan saqonta yaje inda taso yaje...,kafin tawuce da sauri yasha gabanta......
"Qanwata rowa kenan zakiyiman...?"
Murmushi tayi tace...
"Ah ah p..,abinci idan nayi ba ci kakeyiba...,toh bale wannan jagwalgwalo...,kawai kabarshi ni zan dinga dafamuna nida umma kai kuma kadinga cin wanda kake sayowa...,kuma kace haqqin ciyarwata na akanka to nayafemaka..,ni xan dinga nawa kai kayi naka...,ka matsa na wuce brox...."
"Ah ah luvly qanwa...,kiyafeni ynx zanci plx.,wannan qamshi haka yawuce ni...."
"Sanin baka damu da shiba da wadda keyinshi shiyassa nadafa na mutun d'aya...."
Murmushi yayi domin kuma ta burgeshi yr wannan tsiwar tata....,amma ba abincin ne burinshiba..,abubuwan dake motsi jikinta yakeson yaqarema kallo don shakkunshi yafita....,koh maganar basheer gsky ce.....,?
Iman taga bashida niyyar bata hanya ta wuce sai tadawo parlon ta zauna shima yazo kusa da inda take yazauna...,amma ba ita yake kalloba koh abincin datake ci shi burinshi tayi abunda zaisa ya leqo kanshi a rigar yaga shin ba kayan kantine tasakaba...., hakan yasa nashi plan d'in fara rugujewa nacewa bayason ta'bata amma dole p yafara yayema kanshi tunani akan wannan abun dayake kwana yake tashi dashi.....,ynx kusan 1week kenan yanaso yagane gsky amma tsoro yakeji gada ya bayyana kayan kantine tagane nufinshi kuma babu riba....
Hakan dai wata zuciyar ta tunatar dashi matarkace p...., ka kauda shakkunka....,abunda ku maza bakuda kunya akan matanku kawai kabita a dubara ka tabbatar yarinyace p...,bale kaida kake buqace koh wanne lkch saikasha magani...., zuciyarshi ta rayamashi hakan.....
Bamusu ya fara kamo hannunta datake cin indomie d'in....,tsayawa tayi tana kallonsa taga meyake nufi...., shima kallonta yayi.., saita 'bata fuska tace......
"Wai brox mezaisa kahanani cin abincin nah...? Kaibazaka damu da yunwarkaba..,nikuma inaji amma kuma kahanani ci kawai don bakasona...."
Dasauri ya rufemata baki...,kuma yaqi sakin hannun..,ya dubeta da sauri yace.....
"Haba Iman meyasa kike cewa bana sonki? Bayan duk duniya babu maccen danakeso ta aure kamarki...,iman ina sonki sosai...,banji inama sonkiba saida umma tadawo tare damu kinayimata abunda koh ni bana yimata shi....,saidai Ina tsoron wani abune dat is why nake kare kanmu baki d'aya....,ynx zanci kici dani....."
Kar'bar spoon d'in zaiyi Iman taqi bashi shikuma sai ya amsa....,miqamasa tayi tamiqe zata wuce....,hannunshi yasaka gaba d'aya yakamo qugunta ya azata a qafafunshi ya maqaleta..,kanshi ya aza bayanta yace......
"Haba qanwata menene na fushi.? Don nace zanci..? Toh zanci kema kuma zakici..."
Wani bala'in shocking iman taji na bin jikinta sakamakon wannan itace rana ta farko da wani d'a namiji yayi mata hakan....,amma sai tayi qarfin hali domin tagano abunda jabbar d'in keson ganewa kuma itama dama burinta yagane inyaso sai takoma iman d'inta....,
Fara cin spoon d'aya yayi na indomie d'in kuma sai yatsaya domin tunani..., wlhy dafuwar tayimashi dad'i sosai hakan yasashi murmushi...,yaqara d'aya....,Iman na kallonsa a na ukkune sai yace tabud'e baki taqiya....,hakan yafara lallashinta da zance mai ratsa zuciya...,wanda saida iman tayi tunanin shine kuwa.....,ahakan yabata itama tabar musun domin dama burinta tajawo hankalinshi kuma tarkon ya kamu....,haka suka cinye babu musu.....,jabbar yashaidamata daga ynx abincinta zai dinga ci....,iman tace "ah ah sai wani lkch wanda kad'iba yacika zanfara dafawa dakai..,sbd nawane sai na umma...."
Murmushi yayi sannan yad'auki drink d'inda ta ajiye a cup yashanye...,yace taje ta d'auko wani....dama so takeyi tatashi a qafarshi don gada tasawoma kanta ruwa wlhy...,shikuma qara tabbatar da shakkunshi yakeso yayi..., taje fridge d'in tad'auko mashi ta ajeye...,zata wuce yaqara jawota jikinshi....
"Brox barci nakeji plz..,zan kwanta..."
"Fira zamuyi kuma na tambayeki...."
"Ni fira nasabayi dakai tunda nazo gidannan....,amma tambaya domin ita kullum sai kayiman ita...,toh ita zan kwatanta amsawa inna sani..,kuma ayi sauri barci nakeji....."
Dariya tabashi shi tsiwar tata burgeshi takeyi...,kuma shifa yau bazai kwana da zullumiba sai ya tabbatar tunda tafara yimashi qwalele...,yariqeta sosai yaturo kanshi zuwa wuyanta...,yana jin qamshin jikinta...,yace.....
"My luvly qanwa shin ynx how many year kike....?"
"Au kamanta kenan..? Toh just 18 years nake ynx..."
"Ok nayi tunanin kinfi hakan ne shiyassa na tambaya....,toh ya akayi kikayi girma hakan.... Don ni ba haka nasankiba....?"
Iman tagane nufinshi gabad'aya ashe dai yafara gane ba qwailar bace....,kuma p kunya ta kama iman amma bataso yaga damarta har yana d'aukarta qaramar yarinya wadda yake sakama lkch...,don fatarta saka lkchn yakarye sannan jan ajinta yafara don wlhy tsoronshi takeji sosai don tanajin lbr ga yn school d'insu frst nyt akwai wuya...,kuma tana hawa media zataji lbrn hakan.....,runtse idonta tayi taturo baki tace.....
"Ah ah nifa bangirmaba kawai dai idanunka ne ke ganin na girma amma ai ni akwai sauran shekaru biyu gabana kafin na girma...saidai abunda nasani hankalina ya girmi shekaruna ina gane komai"
Da sauri ya juyota yadda zata kalleshi..,amma ina idanunta rufe suke...domin saida ita kanta taji tsoron furta wannan kalamin...,qarshe zancen zuciyarta ne yafito......,da sauri jabbar ya juyeta kujera domin lallai hankalinta ya girmi shekarunta toh bari ya duba da kanshi......, Iman najintan kwance a kujera da sauri ta bud'e idonta...,gyara zamanshi yayi dai2 yadda zaiji dad'in yin verification din dai2....
"Dama sonakeyi na tambayeki..., nace waya aramaki wayannan ne dakike yiman yawo da hankali dasu...koh kinfara sayen acuci maza ne don ki tsokaneni..? don nasan masu shekarunki basu isa mallakarsu hakaba.... ?"
Hannu yakai saman rigarta yashafa don tagane me yake nufi...,tsayar da hannun yayi domin jin riga kawaice samansu ba komai..., shiru yayi kuma sai yasaki baki...,amma bai qarasa yrdaba saida yasaka d'ayan hannun nashi qasan rigar yaga koh breeziar babu ciki..., shafawa yayi yaqara yashafa....wlhy itace dai babu komai na kanti ciki natural Iman ce....wannan shi ake cema ana zaton wuta maqera sai gata masaqa....
Maimakon jabbar ya daina abunda yakeyi...,kuma sai ya rud'e yaciga da matse gaban qwaila har yana shiga yanayi....,koh banxa abu ga mai nema tsohon gwarrow kuma mabuqacin da ya riqe buqatarshi ta tsawon lkch yau ga dame hannunshi sai yadda Allah yayi....,gabad'aya jabbar ya rud'e matsar qirjin qwailarshi yakeyi...,a wannan yanayin ne yaji duniya babu wadda yakeso sai iman....
Iman ansawo ruwan dafa kai...,tamanta kowaye jabbar tamanta da jinyar da yayi abuja akan ayimashi aure ya warke..,koh da yake ai ba'a sanar da itaba amma yau ga zahiri.....
Tureshi takeyi bugunshi takeyi amma banxa kuka takeyi shura qafafu takeyi amma ina jabbar bai gane hakanba sai ya qarasa dubawa...,yaye rigar yayi sama...sai ji tayi yace......
"Fatabarakallahu ahsanil haliqeen....,iman dama kin kai hakan...,nakwana a duhu na tashi da duhu...,ciwona ya tsananta wanda ni kad'ai kejin abunah....?"
Jin abunda yakeyi gashi ya yaye mata riga shi yasa iman kwad'a kuwwa mai qarfi tareda hawaye tana cewa....
"Nabani nabani wlhy ba hakan nufinaba...,don Allah kasakeni kai ko kunya bakaji qwaila dani amma kanayiman wannan abun ai shaikaruna basu kaiba kabari nakai....,wayyo Allah..! Banaso banaso kadaina nifa qanwarkace qarama menene hakan 'ya'ya jabbar....?"
Ina ai jabbar Iman bazai gane me kike cewaba shikenan....
Kuwa da takeyine da motsin datakeyi yasa yaji tanason takurashi domin so yake yaqara ganewa da alama har ynx da sauran fahimtar hakan...,nan take ya had'e bakinshi da nata guri d'aya sarrafata yakeyi sosai...,nan take Iman tayi shiru domin bazata iya ceton kantaba...,allura ta tono garma...,jabbar duk yabi ya latseta takoh ina bincikenshi ya tabbatar mashi cewa lallai Iman takai lokacin da za'a ni'imtu da wani 'ban gare na jikinta kuma tanada abunda yake sha'awa jikin macce wato qirjinta domin shi Allah yasanyamashi ganin sha'awar macce mai yalwataccen qirji....,hakan kad'ai yasa jabbar ya gamsu dayasamu abunda yakeso inaga tacika shekarun dayakeso macce takai ai zasufi hakan....,murzar Iman yakeyi kamar wadda yasan tasaba....,qwaila tazama qatuwa agurin shan dad'i.....
'Dagowar dazaiyi daga bakinta anan yaga hawaye nabin fuskarta da sauri yasaita kanshi...,yad'agata...,shi baimasan yakai hakanba saida yaganshi dame dame jikinta....,har yaji kunyar furucinshi wlhy nakiramata qwaila amma gashi yau kad'ai tasanyashi yanayi.....
Gyara rigarta tayi gabad'aya tamiqe tana share hawaye..,don qirjinta jinsu takeyi kamar banataba kasancewar yaune suka fara amsar kalar wannan bala'i sai mugun azaba......,kasa kallonshi tayi..,bakin Iman ya mutu babu tsiwa anja ruwa....
Riqemata hannu yayi da sauri tareda duqowa qasan kujerar yadubeta da jarababbun idonshi yace mata.....
"My Iman kiyi haquri kidaina kuka....,ba nufina nayimaki hakanba...,ni kaina nakasa control nawane..,sbd shakkun danakeyi ne yasa natsaya tabbatarwa kiyi haquri.....,albishir na qarshe da zanyimaki shine Iman Inasonki! Inasonki!! Inasonki!!! Wlhy bawata raina saike Iman nima kisoni....."
Dubanshi tayi ta qwace hannunta taruga d'akinta dagudu tana kuka....
Binta yayi dasauri yana kiran sunanta amma ina ta turo qofar tayi key nata...,tafad'a gado tana kuka...,amma itama tarasa kukan datakeyi nafarincikene burinta yacika...,koh koh baqincikin abunda yayimata haka da wuri.....?
Amsarki Iman sai ku ni bee bee ba ruwana ๐
Jabbar dawowa yayi parlon yana dafe kanshi...,tunani yakeson yayi amma kuma yarasa kamo yadda abun yake......
Toh nimadai narasa yadda abun yake...,saidai nasan tarkon Iman yakama jabbar...,itakuma iman tajawo ruwa..,batayi tsammanin haka da wuri abun zaizoba....,sai gashi reshe yajuye da mujiya...,don jabbar mabuqacine.....๐๐
Hakan take muje zuwa masoya๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ๐ง๐ง๐ง๐ง
*Bee Been masoya*๐
[1/20, 1:04 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*~ADDU'AR NEMAN K'AUNA GA ALLAH~*
*_ุงูููู
ุงุฌุนู ุญุจู ุฃุญุจ ุฅูู ู
ู ููุณู ูุฃูููโขโขโข^ ูู
ู ุงูู
ุงุกุงูุจุงุฑุฏโขโขโข^ (ุฃู
ูู๐๐ป๐๐ป๐๐ป)_*
Page...
โ
2โฃ0โฃโ
ยฎ Hankalin Anwar yatashi tunda suka qare waya da farha....hakan yasa tun cikin dare ya matsama mahaifinshi akan don Allah yataiakamashi yazo goben harda kuka yayimashi...,mahaifin yaji bala'in tausayin yaron yace mashi zaixo insha allah gobe kuma zai shiryo komai akan hakan...Anwar yaji dad'i sosai....
Safiya na wayewa anwar yakira farha yake shaidamata mahaifinshi na hanya kuma komai zai dai2 ta..,gara ayi hakan idan yaso after suyi shagalin bukinsu..., farha harda tsalle tabuga domin tasan tawuce wancen tarkon kuma sai wani wanda baza'a sake yin hakan ba...
Dirar mahaifin anwar nigeria yasamu 'ya'yanshi yake fad'amashi kai sadakin anwar za'ayi kuma d'auri auren jibine za'ayi...,kuma bazai komaba sai komai ya kammala..., 'ya'yan dadyn anwar yasha mamakin wannan abun...,domin acikin yayanshi akwai wanda yagirmi anwar sosai harda aiki yanayi amma mai bai tsiri aureba sai Anwar..,yashaidamashi cewa yajaye xancen aurennan ya nemama anwar abunyi...,amma ina yace tunda auren yakeso gara yayimashi dayaje yajawo mashi magana...,shima yayan nashi ya fahimci hakan.....,suka shirya Anwar shi yayimasu jagora har qofar gate d'in gidan...,sukayi sallama aka basu ixini mahaifin farha ya d'auko masu kujeri anan harabar gidan suka zauna....,
Yayan dadyn anwar yafara magana...,sune iyayen anwar kuma sunxo neman aurenta tareda sadinkinsu.....
Baban farha yayi maraba dasu tareda d'aukomasu ruwa...,sukayifarinciki da hakan.., sannan baban farha yace....
"Gsky nayi farinciki da hakan...,domin yarannan nason