Chapter 51 Reading SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee READ HAUSA Novels

SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee

Author :  Khadija bee bee Category :  African Stories & Novels

Chapter   51 / 58

150K to 153K   out of 173.5K words

gurin sarrafasu.

Zata mik'e don mayar da plate d'in kitchen, ya jawota ya kar'bi plate d'in ya ajiye gefe sannan ya ja hannunta zuwa toilet, don yin brush dukan su, tare da sanya mouth fresh suka fito, amma idonsa na kan abokan wasa dake kallonsa, domin yana ganinsu dai-dai babu wani makari gare su, hakan ya k'agu yaji su tare da shi, shi yasa ya d'auketa izuwa gadon shi, anan ya sarrafata ta ko wacr hanya, bayan ya yaraba jikinsu baki d'aya da kayan dake sanye dasu, k'amshin su ke tashi, tare da sanyi A.C, sannan kuma ga k'amshi turaren d'aki, sai abun yak'ara dad'i.

Hakan suke ta sarrafa kansu cikin burge junansu, domin yadda farha ke sarrafashi, shi kesa shi azama shima gurin ganin ya kaita k'ololuwar abun, sai dai kashh! Itama ta zama tero akan hakan, sai dai su bugi juna, sanin bata sallah bai dame shi ba, domin yasan farhar tashi nada dubara iri-iri gurin kawar mashi da komai.

Hakan kuwa akayi, domin a gefen tafiyar dashi a nan gurin, sai da farha tasashi d'auke wuta baki d'aya, domin abun da bata ta'ba yi mashi ba, shi tayi mashi a yau, ta firgitashi,ta sakashi yin sabbatu da kanshi, wanda sai da yayi tunanin anya itace kuwa?

K'are tunanin shi yayi akan son gano farha ce ko dai wata? K'arshe bayan ya natsu ya gane itace dai ke sarrafashi a yadda taso ta wata hanyar mai wuyar fad'i, sai dai gare su masoyan, domin ko na fad'i ba kowa zai gane hakan ba har ni d'in.

Jawo ta yayi jikinshi, tare da jawo bargo ya rufe rabin jikinsu yace.......

"My farha, mun kusa daina kuka har abada, domin zamu yi wani aiki wanda zai zamo wata inuwa mai garguwa gare mu, zamu dai-dai ta i'ya'yen mu a tafarki mai d'aurewa insha'allah "

Da sauri farha ta rik'eshi tace....

"Ban fahimce ka ba fa?"

"Eh, ina nufin zamu had'a auren Umma da baba, ba da d'ewa ba, wanda su kawu suka buk'ata, nima naga da cewar hakan, ko ya kika gani?"

Da sauri farha ta mik'e, tare da sakin shi ta zauna, ta jawo gefen bargon ta rufe rabin jikinta sannan ta rushe da kuka mai tsanani, wanda sai da Abdul-jabbar shima ya mik'e zaune, tare da kunna wutar d'akin ya rik'ota yace...........



*2 In 1* long page.



*Bee Been masoya*💞
[4/11, 6:46 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*

_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com

©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋

★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★

*_Alhmdllh! Nasamu sauk'i sosai, masu kirana,masu aiko sak'on su a akwatin sirri, masu kawo k'afafunsu domin ganina, to masha'allah, naji sauk'i sosai, banida wata matsala yanzu,sai fatar Allah ya k'ara lafiya mai d'aurewa._*
*_Ina godiya da addu'oin ku, Allah ya k'ara zumunci, mun dawo har sai ank'arasa insha'allah.😘_*

Page..73

"Subhanallah! My farha! Menene abun kuka? Bayan kinsan cewa hakan shi yafi dacewa da ayi d'in, na dad'e ina tunanin hakan a rayuwata, na dad'e dason wannan had'in ya kar'bu a zukatansu, domin nasan su kad'ai ne zasu rik'e maraicinmu, amma na kasa furta hakan ne, domin bansan ta yadda zasu kar'bi buk'atar tawa ba amatsayina na d'ansu, amma wallahi umma itace baba yakamata ya aura, amma kuma ina jin shakkun abun yanzu, domin naga masoyiyata kamar bata aminta da wannan babban alkhairin da naso muje gurin umma tare ba da buk'atar"

Da sauri farha ta juyo, tare da share hawayenta da suka rigada suka zubo masu zafi.
Sai dai hawayen farha, hawayene na farin ciki da jin dad'i, domin itama hakan shine burinta, zuwan labarin ne yazo mata da farin ciki, domin ta dad'e da son wannan alfarmar, amma tsoron yadda abun zai zama, yasata rufe nata sirrin.

Maganar ne, tajita a wani yanayi na farin ciki da murna, hakan yasa ta rasa abun yi sai hawayen farin ciki, domin ganin take yi, buk'atar tata tazo mata a sigar mafalki, ashe ba ita kad'ai ke da sha'awar hakan ba. hakan yasa tayi saurin juyowa tare da kallon fuskar Abdul-jabbar tace......

"Wallahi nafi kowa farin cikin wannan za'ben da hukuncin da kawu ya yanke, domin shine babban burina, amma narasa ta yadda zan 'bulloma al-amarin ne, wallahi inaso, hasali nafi kowa son wannan abun, kuka na, kukan farin ciki ne, kukan samun gata ne, yaya nah! Inason Auren umma da baba, domin nasan kukan rashin iyaye ya k'are muna, sannan mun k'ara zama abu d'aya, hakan yasa naji farin cikin nawa yazo man da kuka "

Murmushi yayi, tare da mayar da ita jikinshi, ya wani shafata, tun daga cikinta har k'irjinta, sannan yayi kissing la'b'banta ya dubeta da murmushi fuskarshi yace....

"Ina ma ace wannan d'an bak'in cikin bak'on naki bai zo ba, da wallahi yau wajibi na fanshi wannan farin cikin ta hanya mai inganci, hanyar da ban ta'ba zuwa dake ba, wato banda yake mugun bak'o, bai tashi zuwa ba, sai a irin wannan lokaci da farin ciki shine abokin mamaye rayuwar mu, amma babu komai, na kusa tsayar dashi da good baby nah mai zuwa "

Shafa marar yayi, wanda sai da farha ta saki ajiyar zuciya mai narkar da zuciyar Abdul-jabbar, sannan takai bakinta kunnenshi d'aya, tare da mak'aleshi jikinshi sosai, ta bud'e bakinta tare da murya mai sautin kashe zuciyar mijin nata tace.....

"A yanzun ma, me zai hana a shayar dani wani tarkon na love d'in? Ai bak'o babu ruwanshi da wannan k'orafin, domin gurin d'aya kawai ya hana ziyara, amma tunda akwai wasu guraren ai babu matsala sahibina, kawai ka narkar dani kamar dalma, a mak'erar sashen zuciyar ka, hakan d'in ma ai dad'i gareshi ko?"

Wani sabon mutuwar jiki yazo mashi, hakan yasa ya d'ago kan nata, tare da kallonta da jajjayen idon nashi, da wata buk'atar ta maye gurbi gareshi, wanda duk abun da zai yi da jikinta, yasan bazai kai gurin da shi kad'ai ya san sirrin abun ba, hakan yasa ya dubeta da kyau yace, cikin wata kalar muryar wadda farha kad'ai tasan hakan yace.....

"Farin ciki nah! Ni kad'ai nasan me nake ji idan ina tare dake, hak'ik'a farha inajinki a zuciyata ba kusa ba, hakan yasa nakasa control d'in kaina a kanki, a koda yaushe jin nake yi, sonki na k'ara ruruwa a zuciyata, bana gajiya dake, don Allah kisan yadda zakiyi dani, domin ina cikin farin ciki mara misaltuwa, dad'i bisa dad'i, duk da bamuji nasu ra'ayi ba "

Ganin yadda yake magana, da kuma yanayin yadda ya sauya rik'on nata, sai ta jawo yatsansa d'aya, da ya rik'e hannun nata dashi, takai bakinta tana tsotsa cikin wani salo.
Nan take Abdul-jabbar ya mutu a tarkon, bai tsaya wani zance ba, face wani nishi mai k'arfi da yaja, da yaye bargon da ta rufa jikinta dashi yabi bayan ta.

A daren soyayya kawai suka darza, mai nuni da gamsashiyar k'auna ciki, wanda ko yaushe; ganin junansu sukeyi tamkar sabbin amare, hakan yasa basa gane junansu,sai sun gama gamsar da rayuwarsu, ko da kuwa farha bata sallah ne.

Haka dai suka kwana, cikin mannuwa da junansu, da begen junansu har safe.


★★★★★

Tunda safe, farha ta tashi da d'aukin suje gida, domin tana son ayi zancen a k'are, tana burin taji amincewar umma akan wannan ra'ayi nasu, hakan yasa komai da sauri tayi shi ta k'arasa, hatta break d'in, matsama Abdul-jabbar tayi da su zauna da wuri su k'arasa sannan su shirya tafiyar, hakan yasa sukayi break da wuri.

Farha tafito wanka, amma gurin gyaran jikinta kawai, abune mai matuk'ar dad'ewa, wanda har Abdul-jabbar ya shirya, tana zaune ne kawai dressing mirror, shafa wancen, gyara wannan.

Sallama yayi yashigo, dai-dai da shafa janbaki a la'b'banta.
Hango shi tayi ta cikin madubin yana murmushi tare da nad'e hannuwanshi baya yana kallonta, itama murmushin ta jero mashi, sannan ta jujuya d'an k'aramin bakinta da ta shafa janbakin domin ya zauna dai-dai, shine abu na k'arshe da tayi a fuskarta, domin daga powder sai girarta da ta gyara, babu wata mugunyar kwalliya, amma kuma tayi kyau sosai.
Mik'ewa tayi, tare da saka ribbon a kanta ta d'aure, da sauri Abdul-jabbar ya iso gurin da ta ke tsayen yayi.
K'amshin turare kawai ke tashi jikinshi, ga mugun kyau da yayi, hangoshi tayi yana k'arasowa gurinta, hakan yasa ta saki gashin kan nata, tare da zaunawa, domin tasan, labarin gizo, baya wuce na k'ok'i, tasan zai chakumeta ne ko bata so ba, tun da ya ganta a wannan yanayin na d'aure da towel, bazai hak'ura ba, sai sun gana, hakan yasa ta zauna tare da rik'e k'aramin towel d'in.

Yagane nufinta, kuma bai daina zuwa ba, har sai da yakai gare ta. Dugowa yayi tare da aza kanshi wuyanta suna kallon juna a madubi, sannan ya saka hannuwanshi duka biyun a k'asan hannuwanta da ta rik'e towel d'in, ya aza hanuwan nashi duka biyu saman hannunta,sannan yace mata....

"Duk wannan karewar tame ce haka?"

"Saboda nasan idan kuka had'u, zamu dad'e bamuje gurin da muka yi niyyar zuwa ba da wuri, hakan yasa, nasaka maku shamaki tsakanin ku da hannu nah"

"To! Banda abunki, wake saka shamaki tsakanin masoya? Sannan ai ba tsira kika yi ba, domin ko a yanzu ai hannun nawa a saman suke ko? Kuma idan naso, sai kawai nayi abun da ke kanki towel d'in zaki cire, sannan ki bani da kanki, to don haka ki gane baki tsira ba, kuma bazaki iya rabamu ba, ni da favourite d'ina ba"

"Na yarda, kaine ke da dukkan komai nawa, amma yanzu kayi hak'uri, na saka kayana gada mu makara fa "

"To amma jaye hannunki kad'an ki gani "

"Um um fa! time sirrinah"
"Naji, just second minutes "

Mik'ewa tayi tsaye, sannan ta fito jikin madubin, duk da hakan bai saketa ba, sai da yayi abun da yayi niyya, tana tujewa gudun sanin hali amma sai da ya cika k'udurinshi ta kai hannunshi k'irjinta, sannan ya saketa.

Kayanta take son sakawa, kuma yak'i fita, hakan yasa ya k'ara matsowa domin ya taimaka mata su tafi, karshe dai da shi a ka saka kayan duk kunya ta kama farha amma babu yadda ta iya, gurin saka sket ma, sai da yagama shafe mata jiki sannan ya aka saka mata shi.

Sun shirya tsaf, sannan sukayi wasar turare a jikinsu, sannan farha ta d'aura d'an kwalinta, tare da yin murmushi, domin ita kanta tasan tayi kyau, tasowa yayi tare da rik'eta,sannan ya ciro wayarshi yayi ta d'aukar su pic, wanda ko ina sunyi kyau babu laifi.
Acikin photo harda wanda ake had'a baki guri d'aya, kawai sunyi shi saboda nishad'i da farin ciki, wanda sai da Abdul-jabbar yayi masu suna da...

" 'ya'yan Amarya umma, da Ango baba"

"Lahhh! Babu ruwana, wallahi da kai da umma, kuma idan komai ya dai-dai ta, zan fad'amata duk abun da kace "

"Da naji dad'i"
Inji Abdul-jabba.

Hand bag, farha ta d'auka, tare da d'aukar mayafinta ta gyara, sanna ta juyo tace....

"Kafa yi mugun kyau, na rasa wannan sirrin, wanda ko yaushe sai kyau kake k'arawa ga kuma haske da kake yi, please fad'aman Angona "

"Eh lallai! Ni har wani sirri gareni? Bayan kin fini sanin koma menene,amma kike tambayata? To sirrin kece, kuma kwana biyu ma, baki bani ba, kin ko ga dole ma na chanja rashin shi, dama zolaya ce, kuma kin kyauta, muje kawai, zan rama "

Dariya kawai ta sanya mashi tare da yin gaba, yabi bayanta yana kallon yadda mazaunanta ke juyawa, hakan kawai yasamu kanshi da sauri ya rik'asu.
Da gudu farha ta fita harabar da motocin gid'an suke, tana dariya, shima dariyar yayi sannan ya bud'e mota suka kama hanya.

★★★★★

Isarsu harabar gidan umma d'in, suka tarar da motar gidan, alamar bata fita ba, don haka sukaji dad'i.
Da sauri farha ta sauka ta shiga gidan, inda ta tarar falon tsit, sai t.v dake magana, hakan yasa da sauri ta yi hanyar d'akin umma.

Sallama tayi ta shiga. motsin ruwa yasa tagane cewa; umma wanka take yi, don haka sai ta fito domin ganin inda Ikram take, amma shiru babu kowa.
Sallamar Abdul-jabbar ita ta saka, farha juyowa, tare da ce masa, "umma na wanka"
Sannan ya zauna kujerar dake gefe,itama ta zauna d'ayar da ke kusa dashi tace....

"Yanzu, yaya zamu 'bulloma umma d'in? Shine abun da ke damuna, kada umma taga munyi rashin kunya fa?

" babu komai, insha'allah zata aminta, domin yanzu muka gama waya da kawu, shine zai yi magana da baba, yau d'innan zamu k'are da komai, friday insha'allah, zamu dai-dai ta, iyayenmu a tafarkin aure, domin a ranar za'a d'aura auren, fatana, dani da ke mu dage kawai da addu'a ayanzu, kafin muje da maganar"

"Insha'allah "

'Dakin na umma sukayi sallama suka shiga, har umman ta shirya da niyyar fitowa, domin zuwa cen gidan baban, ganinsu yasata murmushi sannan ta zauna gefen gado, su kuma a gefen kujerar d'akin nata.
Suka gaisa cikin girmamawa, sanna farha ta tambayi Ikram? Umma tace...

"Talatu ta tafi ta kaita gurin kitso, kunsan zan baku 'yarku ne, domin naga uwar tata bazata iya kyautar da ita ba, idan sun dawo, sai driver ya kaita cen gidan baban naku, domin nima yanzu cen nayi"

Murmushi sukayi, sannan Abdul-jabbar ya kalli farha,sannan ya duk'ar da kai.
Umma ta fahimci akwai magana bakin su, amma kamar tsoron fad'i suke yi, don haka tace....

"Anya lafiya kuwa? Naga kuna son magana amma kuma ko wannen ku, yakasa fad'i, menene wai?"

Farha hawaye suka fara zubo mata, sannan ta kalli Abdul-jabbar, shima ya kalleta sannan ya dubi umma, amma kuma yayi shiru, hakan yasa gaban umma fad'uwa, da tsawa tace mashi.....

"Kai! wai bazaka fad'aman abun da ke faruwa ba? Ko cutar ta ka ke yi? Domin naga Alamar damuwa a fuskarta, wadda na dad'e ban gani ba, ka fad'aman matsalar naji "

"Am...um...! Dama.......

" Dama me wai?"

"Ke farha ki fad'aman abun da ke faruwa, idan kuma bazaki iya fad'a a gabansa ba, bari ya fita ki fad'aman, ni uwarki ce, wadda baki da kamar ta, kuma zan share hawayen ki, ko da kuwa shine ke cuta maki, fad'aman "

"Kafad'i Abban Ikram" inji farha.

"Dama umma taimako muke so kiyi mana, ki share hawayen mu, domin mu fita a sunan marayu, mu koma a sunan masu iyaye biyu raye, shine muke rok'on Alfarma da ki kar'bi buk'atar mu, kiyi mana gata "

"Kai nifa har yanzu ban fahimta ba, domin zancen, sai wani kone kone nake ji, wanda ban sanshi ba, ku fad'aman buk'atar ku, ni kuma indai bata fi k'arfina ba, zan cika maku burin ku "

Farha cikin kuka tace.....

"Umma don Allah ki d'aure ki yardar muna, ki aminta ki auri baba, domin k'ara nuna muna gatan da kukayi a rayuwar mu "

"K'warai umma, wannan shine; buk'atar da yanzu munfi sonta akan komai yanzu "

"Ku nada hankali kuwa? Kun san me kuke rok'o a gareni? Na auri Alh.Aliyu a matsayin miji? Sannan naci amanar binto bayan ranta? Eh lallai baku da hankali, kuma duk wanda yaji, zai shaida baku da hankali, sannan kuma ina rok'on ku, da wannan maganar ta tsaya iya nan d'akin da kuka yi ta, domin kada wani yaji wannan, kuyi addu'a a gareshi akan Allah ya bashi mace ta k'warai, wadda ke da hali irin na bintu, amma ni kam aure ba da shi ba, ko da ace ina son auren yanzu, bale baya gabana "

"Umma! Amma kinsan baki wuce aure ba ko? Sannan umma ashe mu bamu zamo masu neman buk'ata a gareki bane ki biya mana? Narok'e ki da Allah, umma ki amsa tayin mu, ko don muji dad'i, sannan ba mune muka kawo shawarar nan ba, kawune da baban zamfara, ki taimaka umma, ko don baba ya samu lafiya "

"Abdul-jabbar! Ni fa nasan me nake yi, don haka ka barni kawai, ko na aure shi, ko kad'a na aure shi, matsayinku nanan a guna, bazaku chanja ba, ku bari kawai ya samu wata d'in hakan shi yafi"

Cikin kuka, farha tace....

"Ban ta'ba nadamar rashin uwa ba, sai a yau, ban ta'ba tunanin zan samu jin wannan kalmar a bakin umma ba, sai yau, hak'ik'a rashi bai kyauta man ba, umma nasan kin rik'ani, kin man halacin da ko uwar tawa ke raye bazata nuna man shi ba, sun gujeni, kin ka kar'beni, k'arshe kika ce gurinki zan zauna, hakan yasa banta'ba damuwa ba, bayan na rasa uwa, domin nasan kece matsayin uwa gareni, kinyi man gata, kin azani hanyar k'warai, umma k'arshe kika had'ani aure da jininki, duk da kakar halayyana, wanda a yanzu idan na rasa shi, ko na rasa ki zan iya halaka, amma gashi daga baya Umma tak'i aminta da tazama uwar tawa ta hak'ik'a, umma nasan kinason baba, umma kuma nasan baba Umma bazai k'i ki ba, don Allah umma ki kar'bi k'udurin mu, ko hakan zai ceto baba daga halaka "

Kuka farha keyi, mai rikitarwa, jin take yi, yanzu rashin uwa yake sabo gare ta, don haka ta

51 / 58