Author : Khadija bee bee Category : African Stories & Novels
tabaya yana lalabar zip d'in rigar amma bai jishiba kuma gashi yakasa magana sbd kasalar tayi yawa hakan yaketa shafar koh ina nata koh zaiji gurin da yake..,iman tagane me yake nema ban take tasaka hannunta gefe tayi zipping nashi baki d'aya,farin ciki ya kamashi sosai da sauri ya saka hannu ya zage rigar gefe ya xubar...,hakanan kuma brah d'inta itama taso bashi wuyar cirewa amma Iman ta sauwaqa mashi tacire mashi ita...,bakinshi kawai yakai da sauri cikin rud'ewa yafara tsutsarsu kamar wani baby...,hankalinshi yayi sama sosai hakan yasa yaji gara yakoma samanta zaifi gamsuwa..,juyeta kawai yayi kujerar yakoma samanta wasa yakeyi da komai na jikinta numfashin duka d'ayansu kawai ke kai komo a fallown sai A.C dake aiki..,iman naganin yadda jabbar ya rud'e tasan zai iya aikata komai fallow d'in domin taji miqewar abokiyar harkar tsaye jikinta...,kuma nauyin matsewar qirjin nata da yaqaru yasa tagane Hanan...., riqe mashi hannu tayi baki d'aya domin jin yana neman sket nata ya facce..,cikin kasalallar murya sexy voice nata yafito a hankali ta rad'amashi a kunne d'aya......
"Be a man fa..,muna fallow muje ciki kamar zaifi koh.....?"
Sai a lokacin ya tuno inda suke amma saida ya cire sket d'in ya zubar a nan sannan ya d'auketa yana mashalo sai d'akinshi domin shine kusa,fad'awa yayi da ita d'akin sai qamshi ke fita da sanyi ciki ajiyeta yayi saman gadon tareda kashe fitilar mai haske yafara cire kayanshi duka itama hakan ya maidata yabita saman gado....
Ayau Iman ita ke aikin bashiba domin samanshi ta hau..,duk wata dubara datasan idan tabi da jabbar zai suma itace yau tayi abunda yazamo farko a rayuwarta kenan burinta ta faranta mashi sosai gar burinta yaqarasa cika..,salo da kisisina irin na Iman shiya zautat da jabbar yaji babu wani abu dayayi saura a zuciyarshi na 'bacin rai face soyayyar iman zallah...,da sauri yamiqi hanya zuwa qofar sauke nauyinshi..,taimakamashi iman tayi yaje tareda runtse idonta domin tazaci zata sha wuya sosai kafin wucewa saikuma taji akasin hakan domin babu zafi sosai saima wani d'an abu dake ratsa abun mai dad'i...
Tsananin gid'ima yasa jabbar furta kalamin qarshe nacewa....
"Na mallaka maki kaina baki d'aya iman,nabaki dukkan rayuwata...,kuma nayafema farha laifin datayiman baki d'aya zamu zauna kamar yadda muka saba sai dai kisani dalilinki hakan yafaru...,Inasonki Iman,ina k'aunarki khadija,Raina fansa ne gareki...,na mallakamaki komai nawa haskenah...."
Iman rufe mashi baki tayi danata don tagane cewa jabbar rud'ewace yayi sosai gada zancen yafi haka...,shiru kuwa yayi yacigaba da aiwatar da aikinshi har natsuwa tazo masu dukansu.....
Gefe yakoma ya jawo iman saman jikinshi yana sakamata albarka yanayimata sannu..,tareda jadda damata cewa ya yafema farha albarkacinta kuma komai yawuce...,Qarshe ya rad'amata cewa me takeso yayimata alqawalli na har abada..?
Iman ta d'ago fuskarta takalleshi sannan tayi murmushi ta done fuskarta qirjinshi tace...
"Haskenah ai kacikan burina tunda albarkacina ka yafema jinina laifinta kuma ngd da wannan karamci dakayiman hakan..."
"Shiitt! Gada naqara jin godiya tsakaninmu..,kuma dukkan rayuwata ai takice abunda zanyi ai ke zakiyishi don haka godiya babuta tare dani dake...."
Murmushi tayi sannan tace...
"Yauwa natuna d'ayan kuma...,hmmm alqawalin bazakayiman kishiyaba har abada..."
Murmushi yayi sannan yaja mata hanci sannan ya rungumeta yace....
"Inada kamarki mai kaini duniyar taurari mezanyi da wata..,koh da yake ai baki fara kishinaba saida yau kikaji nabaki dad'i sannan zakice bakison kishiya..,toh kisaka ranki inuwa jabbar na khadija ne da 'ya'yanta wayanda ayau yasan ya dasasu a cikin wannan shafaffen cikin mai ni'ima..."
Murmushi sukayi dukansu suna juye juye agado..,iman nacewa ita bataji komaiba ai shine yayita sabbatu har baisan inda yakeba ...,shima yace mata ai itama harda nata yaji sunata gardama....
d'aukarta yayi sai toilet acenma wankan sukayi tareda bayyana so da k'aunar zuciyarsu har aka qare aka d'auro alwallar magrib da isha'i aka fito..,anan suka shirya junansu sukayi sallah suka fito fallow,anan iman taga kayanta birjit a watse da ya zubar..,kallonsa iman tayi shima yadubeta yana dariya,kwashe kayan tayi ta maida d'akin ta dawo sukaci abinci suka aza sabuwar fira har dare suna tare maqale bai fitaba..
Itama taji dad'in wannan rayuwar ta yau kuma batasaka ranta ga zuwa gidan umma ba domin bazatajeba sai in yace taje...,gabad'aya rayuwar tasu ta burgewa haka suka d'abbaqa abursu cikin burgewa jabbar tarai rayar iman yakeyi kamar k'wai k'waya d'aya a shayar da juna soyayya suka kwana.......
Jabbar yaji duniya bayada abunda yarage mashi face yasamu qarin arziqin da zai kyautatama mahaifiyarshi da iman da mahaifanta domin sune silar samun duka farincikinshi sun mashi gata sun mashi alkhairin dako mahaifinshi at nan iya karshi kenan don haka son d'iyarsu ya lunku a xuciyarshi....
Iman da farinciki ta kwana burinta fatar ta Allah yabata ikon kyautatama mujinta ta yarda zaiji babu wata bayan ita kuma Allah yabasu xuri'a d'ayyaba mai albarka kullum addu'arta kenan haka shima dakuma duk wani mai k'aunarsu.....
_Harda mu kenan damuke tare dasu mukace muma Allah kabamu ikon kyautatama mazajenmu,suma kabasu ikon kyautatamuna, natardani kuce ameen_
~Takunce dai masoya~
*Bee Been masoya*💞
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_{FAL YAQUL KHAIRAN AU LIYYASMUT}_*
*_yar uwa,dan uwa,kufad'i alkhairee koh kuma kuyi shiru,hakan shine dacewa🤐_*
Page...
★3⃣8⃣★
® Jabbar da iman kwanansu biyu basu laiqa gidan umma ba,suna gida tare kasancewar week end ne,hakan yasa bata damuba gurin tayar da hankalinta ba akan tashiga,sbd tafison yace sushiga sannan tashiga.
Umma ma hakan bata damuba, domin tasan cewa afusace yafita gidan akan bayason zaman farha gidan.
Ita kam farha damuwar ta har ta zarta misali,domin batason abunda zai ta'bi auren yr uwarta sbd a ynx babu wanda takeso sama da ita,domin taga iman ta zama jagoranta zuwa gurin nema mata gafarar kowa,hakan yasa taji babu wanda takeso kamar ta.
Kasancewar ynx tafara samun sauqin rayuwa,sbd yawan karatun alqur'ani da yawan addu'oi,sai komai yarage a zuciyarta,tana fitowa kama ma umma aiki, yin shara,gyara wuri dakuma abunda ba'a rasaba, hakan yasa ummar jin dad'i sosai, domin taga tafara rage damuwa kuma komai ynx a natse takeyinshi duk wani abu mai saka hayaniyya farha bata sonshi iya karta d'aki kwance da qur'an d'inta da littafan addu'oin ta sune abokan firarta,idan tayi nisa kuma sai ta tsaya tayi tunanen abunda ya wuce wanda tasan tayi jabbar ynx gashi k'anwarta ita ke amsar ragamar abunda ita tabari,gashi ita koh wanda taga shine daidai ita ashe babban d'an sa'bon Allah ne, sai tajuya ta nisa sannan sai tace....
"Allah tsine maka Anwar,Allah yasakamani,kaci amanata,ka yaudareni,gashi baniga tsuntsun banida tarko,ya Allah kasakamani "
Sau dayawa ko wanne tym wannan addu'ar ita farha keyi idan tazauna,har tazama jikinta da kuma abun ambatonta hakan yakesawa takejin komai yafara ragemata,saidai har ynx bata gurin bud'e wayar ta domin wata yanki ce ta damuwarta,gara ta haqura da ita kawai.
Kamar kullum,Iman da jabbar suna zaune suna fira,Kan Iman jikin jabbar, shikuma yana shafar kan nata suna fira gwanin sha'awa babu wata damuwa tsakaninsu sai soyayya da k'aunar juna itace tsakaninsu.
Ringing d'in wayar jabbar ke tashi, *silent turn* mai sanyi,hannu yad'aga daga jikin Iman yajawo wayar yayi picking nata, sallama yayi domin baisan number d'inba, ad'ayan bangaren aka amsa mashi tareda cewa....
"Abdul-jabbar ne..?"
"Eh nine,dawa nake magana..?"
"Kana magana da engineer Abdul-hafiz abuja ne,wanda kuka sauka gidana,nasan bazaka gane bane sbd d'ayan layina ne"
"Ah oga yagida da iyali?"
"Alhmdllh abdul, toh congratulation fa,naga exam tayi kyau sosai,kuma anyi nasara kasamu promotion mai girma bakaga text ba?"
"Oga wlhy banga komaiba,kuma wlhy ban saka ran cewa za aga sakamakon bane ynx sai wani lkch hakan yasa bandamuba gashi yau 3days da dawowarmu.."
"Eh gsky anyi nasara,Allah yatayaka riqo domin kasamu promotion mai girma anan abuja,don inajin zasu baka gida da abun hawa idan anyi dace.."
"Alhmdllh Alhmdllh, duk da banga text d'inba amma dole nagodema Allah abdul-hafiz,Ina godiya sosai.."
Sukayi sallama,jabbar ya aje wayar,tunda suka fara wayar hannunshi jikin Iman yake,itakuma d'aga idanunta tayi tana kallonsa,domin dagajin wannan wayar akwai alkhairi cikinta, kallonta yayi shima yayi murmushi tareda had'a fuskarsu guri d'aya yace....
"Alhmdllh my sweet,munqara samun girma domin ynx ake shaidaman exam d'inmu tafito kuma nasamu promotion d'in damukaje nema,saidai fad'aman akayi banga text nasuba.."
Wani miqewa iman tayi da sauri har yana riqata don gada tafad'i,itakuma jin dad'in zancen yasata rungumeshi da sauri tana murna tace...
"Masha'allah *farin cikinah!,* ubangiji Allah ya qara tabbatar muna da gsky wannan zance,naji dad'i wlhy har nakasa cewa komai *farin cikinah!,*sbd farin cikin dake raina bazai fad'uba kawai dai Allah yayi jagora da qarin bud'i mai yawa.."
"Ameen *hasken ruhinah* Allah ya tabbatar..."
Qara wani rungumeta yayi kamar zata barshi,itama rungumeshi tayi sosai, sannan ta juyo tace mashi....
"Yaya jabbar yaufa 3days bamu shiga gurin umma ba,kana ganin bazataga rashin kyautawar muba duk da muna kiranta a waya?"
"Toh ai kecen naga bakison rabuwa dani, dat is why ban takurakiba akan mushiga ba,kuma kinsan nifa gidan ne namu ynx sai slow, amma anjima zamu shiga,kuma ai umma zatayi mana lamuni fa sbd ynx muke cin amarcinmu dabanyiba baya.."
"Hmmmm toh naji bari na changr kaya kafin ka qarasa koh..?"
"Eh ai tare zamu shirya d'in,domin har gidansu mama zamuje.."
Murna kamar me gurin iman domin tanason ganin mahaifiyarta sosai.
Tare suka shirya,sunyi kyau abunsu sai qamshi sukeyi,iman gyale tad'auko qarami tasaka ajikinta sbd doguwar rigace tasaka, anan jabbar yayi tsaye harda nad'e hannunshi guri d'aya yana kallon ikon Allah,shin da wannan gyalen take nufin zata fita? Amma bari yagani, ita kuma kallonsa takeyi domin bata gane nufinshiba kuma yayi tsaye yakasa wucewa, hannunshi yanuna a gyalen jikinta alamar ta changr shi sannan suje, ba musu data gane sai takoma tasanyo babba kuma mai duhu,murmushi yayi sannan yariqa hannunta zuwa fita part d'in umma cikin burgewa.
Shiga sukayi fallow da sallama,umma da farha zaune suna lbr kuma suna kallo,domin hakan yakawo sauyin rayuwar farha da yawa tana rage damuwa, sallamar tasu ita tadawo da hankalin farha garesu bayan ummar ta amsa sallamar, juyowar farha tareda had'a idonta dana jabbar da hannunshi yake riqe dana iman, nan take farha ta d'uqar da kanta domin banda kunyar jabbar datakeyi ynx harda tsoron shi tanayi,domin tun ranar da yafara ganinta gidan har yakira mata banza da kuma wasu magan ganun da ynz ba lallai ta tunasuba taji tsoron shi yakamata, hanyar miqewa take nema amma kuma babu dama dole tazauna.
Sakin hannun iman yayi yaduqa ya gayar da ummar sannan yazauna kujerar,haka itama iman gayar da ummar tayi tareda yayar tata, takoma gefenta tazauna.
Ummar takalli jabbar tayi murmushi sannan tace....
"Baba nah! Nauyin laifin ne dana yimaka yasa kwana biyu akayi mana yaji, kuma aka hana d'iyata shigowa?"
Shima zancen dariya yabashi,domin hakane kuma haka yaso yafaru,toh amma dayaje gida iman ta changr komai kuma ba dalilin hakan bane yasa basu shigoba,dalilin soyayyarsu ce ta hanasu sakewa har su matsa daga wani guri,hakan yaqara kallon iman kafin yabada amsar tambayar ya lumshe idonshi itama ta mayar mashi tareda kashe mashi ido d'aya, lkchn da sukayi wannan abun duka a idon farha wanda saida gabanta yafad'i dum, jabbar ya kalli umma yace.....
"Koh d'aya umma, bahaka abun yake ba, ba fushi nayi dakeba kawai,a yukkan gidan ne sukayi yawa muka tsaya gyarawa,kuma abunda yasa bandamuba naga ai bake kad'aice gidan ba kuma ina kiranki a waya,amma don Allah kiyi hak'uri.."
"Ai dama bakomai naceba,nasan kafita kana fushine akan abunda ba wani abu bane,jabbar ka gado halin mahaifinka,domin mahaifinka akwai rangwame a zuciyarshi har ranar da yakoma gurin mahaliccinshi kuma kasan da hakan, mahaifinka kowa nashine kuma kowa yayi masa laifi idan yanemeshi gafara zai yafe mashi,don haka kaima kayi koyi danashi halin, farha dai tayi laifi farko wanda kowa baiji dad'inshiba kuma ynx tagane kuskurenta ta gyara ta hanyar neman gafarar kowa, toh kaga kaima kayafeta tunda har sadda tayi laifin sai Allah yashare hawayenka da Iman toh itakuma farha d'in sai kayafeta komai yawuce.."
"Insha'allah komai yawuce, kuma munkai qarshen maganar da iman d'in nace komai yawuce,kuma kema umma kiyafeni.."
"Bakomai,kuma ni bakayiman komaiba babanah Allah yaqara bud'i na alkhairee,yabaka ikon kyautatama iyayenka da kuma matar ka.."
"Ameen"suka amsa duka, farha da sauri ta sauka kanta qasa domin bazata iya kallon jabbar ba koh na second, magana ta fara....
" yaya jabbar don Allah kayafeman laifin danayo maka cen farko,nagane ban kyautaba,kayafeman koh zansamu wani haske rayuwata.."
Koh kallon inda take baiyyiba,domin shi yayafe mata laifinta, amma koh kad'an bayason ganinta ne,sbd ganin fuskarta yakeyi kamar baqin tukunya duk da take fara sol amma shi baqa yake ganinta, hakan yasa bako muryarta yakeson jiba wayarshi yake kallo tare dacewa....
"Ya wuce, Allah ya yafemu baki d'aya.."
Kuka farha ta fashe dashi wanda saida iman ta share mata hawayenta tareda cewa...
"Yaya menene abun kuka kuma,Bayan burinki naqarshe ya cika? Don Allah kidaina plx.."
Share mata hawayen tayi, umma tana kallonsu abun yayi kyau ba hayaniyya,domin tazaci za'asha wuya da baban nata gurin neman ya yafemata amma gashi cikin sauqi ba a wahalaba komai yawuce.
"Umma zamuje gidan baba mugano su Mama,sbd mun kwana biyu bamujeba saidai waya, zuwa anjima zamu dawo.."
Alamar shigowar text a wayarshi, yasa ummar dakatawa da amsar da zata bashi, dubawa yayi sai yaga numbr exam d'inshine akayo mashi text na tayashi murnar cin promotion exam d'inshi, kuma ana nemanshi next month zaifara aiki abujar, murna yafara tareda cewa....
"Alhmdllh umma naci promotion exam d'ina kuma sunbani girman mataki na goma sha biyu,qarqashin engineering, umma kitayani murna da addu'ar dace..."
"Kai Alhmdllh Alhmdllh babanah, ubangiji Allah yatayaka riqo da arziqi mai amfanin al-umma, sai dai naji kana kiran abuja zaka koma,amma bada iman ba koh..?"
Zaro ido yayi waje,wanda saida iman taji kunya alamar dai amsa zai bada,kallonsa takeyi tana hanashi amma saida yafad'a, iya wannan lkchn farha na kallon ikon Allah da saurarensu babu bakin magana, cewa yayi.....
"Umma ai baxan iya tafiya koh nan da cenba batareda iman ba,toh idan natafi ni kad'ai wazai dafa man abinci,kuma wazai kula dani yadda take kula dani? Ai tafiyar farko kawai at bada ita zan tafiba amma danaga yanayin gidan da aka bani zanxo nad'auki matata muzauna tare..."
Iya lokacin Iman rufe fuskarta tayi don kunya,maza babu kunya dai, wai yatafi da matarshi, farha iya lokacin qonewa kawai at batayiba domin ita kad'ai tasan me taji lkchn da yafad'i hakan,wani qaton baqin ciki yadawo a maqogaronta ya tsaya, 'kanwarta tasamu kulawa ta miji,gata wanda taga shine banxa ashe shine wayayye, yadda suke k'aunar junansu dagani har babu misali, wayyo ita tabani ta lalace, azuciya take zabga baqin cikinta wanda tarasa dalilin hakan sai cewa takeyi acikin zuciyarta...
"Allah yasakaman Anwar,danasani qeyace,zuciya baki kyautamanba.."
Umma taji farin cikin zancen jabbar,domin tasan yadda suke son junansu,saidai ganin yadda iman d'in tayi kyau tayi mul mul yasa ta'aza cewa koh Iman cikine da ita,sbd haka tace bada ita zaijeba, amma tunda farko yace shikad'aine zaije yaga gurin zuwa next komawa in ma cikin ne zai bayyana.
Jabbar yakalli umma yace...
"Umma zamu wuce gidan mama,daga cen sai na shaidama baba yadda abun yake.."
"Toh masha'allah, idan kunje muna gaidasu.."
Farha duk abun duniya ya dameta,kallon iman ta miqe har da gyara gyalenta da kuma cemata "yaya sai mundawo" shiya sanya farha cikowar hawaye amma basu zubo ba,kallon yadda suka jera gwanin sha'awa sun kama hanyar waje yaba farha damar cewa..
"Iman ina gaida mama da baba.."
Jabbar hannun iman yaja domin baison qara jin muryar farhar a karo na biyu, rufe qofar yayi suka wuce.
Umma tamiqe don zuwa d'akinta, tacema farha...
"Zanshiga ciki farha.."
"Toh umma afito lfy, me za'a dafa yau da marece..?"
"Komai kika dafa farha duk d'ayane zamuci.."
Wucewa ummar tayi ciki,haka farha d'in itama miqewa tayi zuwa nata masaukin koh gani batayi, tagodema Allah da kukan baizomataba gaban kowa, domin wannan baqin cikin yawuce guri.
Fad'awa tayi saman gadonta tafara kuka tana cewa...
"Wayyo Allah nah! Nashiga ukku ni farha, k'anwata cikin gata nikuma koh oho rayuwata, gani kulle ina idda mara amfani domin babuta kaina tunda komai bai had'ani da Anwar ba, ga Iman cikin gatan samun miji nagari wanda ni da kaina naqishi,ynx ga iman tasamu ana tarairayarta cikin jin dad'i da soyayya,gashi ynx sai cigaba sukeyi tarin arziqi shigosu kawai yakeyi,nikuma danida almajira duka d'aya, naga takaina ni farha, nabani danasanin so tsaye saman kaina, ban masan mafitataba, qanwata tazama yaya tah ynx domin komai tafini, tir da kalar son zuciya irin nawa, son zuciya mara amfani,za'ben sharri kabar alkhairi,rashin jin maganar iyaye nagane ba abun alkhairi bane, _YA ALLAH KASHIRYA MAI HALI IRIN NAWA YAGANE CEWA BAYADA KYAU TUN KAFIN YAFARU DASHI_.."
Kuka taci mai yawa,wanda intatuno kallon da iman da jabbar kema junansu har wani tsinkewa zuciyarta keyi ta fad'i domin tasan bazata samu irin mai kulawa da ita kamar yadda jabbar yake kula da iman ba,kukanta naqara tsananta babu adadi.
Tunda suka tafi farha takasa komai,har tym d'in d'aura sanwa amma takasa komai,rarrafawa tayi hakanan tafad'a kitchen d'in amma su iman take kallo a idanunta.......
_Toh farha sai haquri,kece kika sawo ma kanki dana sani duk da kin tuba kin nemi gafara,Amma koma me jabbar yayimaki ke kika saye,domin kin cutar dashi da so farko,ynx kuma koh kallonki baya sonyi domin yana ganin yasamu wadda tafiki._
*Bee Been masoya*💞
[2/14, 10:03 PM] +234 803 932 4068: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_AYSHARTFAREEDA💕,KARAMCINKI A💧SO NE DALILIN HAWAYENAH💧BA KA'DAN BANE,HAKAN YASA IMAN DA JABBAR SUKACE AGAISHEKI,KUMA SUKA NEMI A SADAUKAR MAKI DA PAGE 'DIN YAU, DON HAKA PAGE 'DIN YAU NAKINE DUKA😘_*
Page...
★3⃣9⃣★
® Shigarsu motar, Iman ta kalli jabbar tare da harararshi da gefen ido alamar da zance qasa,saidai zancen na nishad'i ne na masoya, dubanta yayi yace....
"Daga fad'in gsky sai ganin laifi kuma?"
"Eh mana,shine har da nunama umma kai bakada haquri kenan, harda cemata wai bazaka iya zuwa batare dani ba"
"Gsky nafad'a,gudun gada na cutar da kaina kinji,kuma koh gaban baba zan qara fad'in hakan,domin 2days bazan iya cikasu dai2 ba wlhy in banitare dake Iman.."
"Hmmm,sbd bazaka jure ba koh?"
"Eh mana"
Mota yaja suka kama hanya sai bakin get d'insu mama,fitowa sukayi dukan su,amma iman taqi jiransa da sauri da d'an gudu kad'an tafad'a fallown da sallama, shigarta ciki taga mama da baban zaune suna fira,murmushi tayi tareda da sauri taqarasa gurin mamar tazauna tareda gayar dasu baki d'aya cikin jin dad'in d'a da mahaifa.
Suna cikin gaisawa kenan, jabbar shima yashigo tareda sallamar shi,gefen baba yazauna tareda gaidasu duka,suma suka amsa cikin farin ciki,baba yafara magana da cewa......
"Abdul-jabbar ya gidan? Da kuma aikin?"
"Alhmdllh baba, kuma dama nazo