Author : Khadija bee bee Category : African Stories & Novels
k'ara duk'owa gaban umma ta dafa k'afafunta, tana kuka, wanda umma d'in ma, kuka take yi, hakan yasa duk hak'urin Abdul-jabbar sai da ya zubar da hawayen shima, sannan umma ta share hawayenta ta dafa farha tace....
"Fatima! Bawai ina k'in mahaifinku babe, kawai ina tuno zaman da mukayi baya da iyayen ku, zama na amana, zaman da ko uwa d'aya uba d'aya sai hakanan, sannan kuma yanzu na zauna da Alhaji Aliyu a matsayin miji da mata? Gaskiya ina k'ara baku hak'uri da kuyi hak'uri, bazan iya auren shi ba, ko da kuwa shi ya aminta da hakan, ina mashi fatar ya samu mace ta k'warai wadda zamu zauna da ita cikin mutunci da aminci "
"Shi kenan umma! Shi kenan, tun da baki aminta da auren mahaifina ba, nima baxan iya k'ara wata doguwar rayuwa ba, domin gara bana duniya da na risk'i abun da nake gani gareshi, nima nabi 'yan uwana, nabi mahaifiyata, tun da a yanzu ba kya sona "
Farha ke fad'in hakan a tsaye, tare da dafe kanta, wanda tun da ta fara maganar take dafe da kanta, hakan yasa jiri ya kamata ta yanke jiki zata fad'i a k'asa, da sauri Abdul-jabbar ya rik'eta ta fad'a jikinshi a sume, dubanta yayi tare da kiran sunanta da k'arfi, amma ina ta some da yawa.
Abdul-jabbar ya rud'e iya matuk'a, domin yayi danasanin zuwa da farha irin wannan maganar, yayi tunanin umma zata yi saurin yadda idan ta ganta, amma gashi abun yak'i yuyuwa, gashi shi yanzu an halaka tashi zuciyar.
Iya rud'ewa Umma ta rud'e, domin tana son farha sosai, hakan yasa bata san sadda ta tsallake su ba, zuwa d'auko ruwa a fridge.
Abdul-jabbar ya kasa ta'buka komai, domin ganin yake yi, da gasken ta mutu, don haka sunanta kawai yake kira.
Umma da sauri ta bulbule ruwan a jikin farha, wanda komai basu yi mata ba, ganin hakan yasa Abdul-jabbar d'aukarta zuwa saman gadon umma d'in, sannan ya sha ruwan ya furza mata a fuska har sau ukku, sannan ta fara ajiyar zuciya.
Hannunta ya rik'e, tare da kiran sunanta. Ahankali ta fara bud'e idon nata, sannan ta ci gaba da kukanta.
"Farha wannan kad'ai zai sa ki rasa ranki? Farha ina sonki, wallahi ina sonki, son da nake yi maki yanzu, ko d'an uwanki gashi nan, bana yimasa irinsa, farha dama ina ganin kamar banyi ma bintu halacci ba idan na auri Alhji.Aliyu, shiyasa nake ganin hakan bai dace ba, amma da mu rasaki, gara na kawar da tawa buk'atar domin ganin farin cikin ku, don haka *na amince zan aure shi,* amma domin ku zanyi wannan auren, domin cika maku burin ku, kuma bani son ku nemi abu ban yi maku ba, na amince "
Da sauri farha ta mik'e, tare da zaunawa ta share hawayenta tace.....
"Umma! Da gaske kin aminta da buk'atar mu?"
"Eh farha, nafi buk'atar taku buk'atar akan tawa buk'atar, na aminta da hakan, amma idan shima ya aminta "
Abdul-jabbar wani farin ciki ya kamashi, har ya rasa ya zaiyi ma, me zaiyi wanda zai maye mashi gurbin wannan farin cikin? Ga kuma umma tare dasu, bale ya lalubi bakin abur k'aunar shi, su more, da hakan ya jure kawai ya rik'e kanshi da farin cikin shi a iya shi.
Ita kam farha da tayi wani yunk'uri, sai jikin Abdul-jabbar tana dariya, shima haka yasa hannu ya rungumota, domin har ya manta inda suke.
Umma rik'e baki tayi, sannan tayi murmushi, ta fita ta basu guri.
Juyowa Abdul-jabbar yayu bai ga umma ba, sai ya sunguma bakinshi cikin nata suka tsotsi halshen juna, gift ga zukatansu na farin ciki.
Su kawu ma, sunyi nasu k'ok'ari, da kyat baban ya yadda, hakan suka bugo ma Abdul-jabbar yazo suna nemanshi.
Yaje masu da nasu albishir d'in, su kayi murna sosai, sannan aka yanke cewa jumu'a za'a d'aura aure, Abdul-jabbar shi ya biya sadaki akan naira 50k.
A haka aka watse da farin ciki, kowa yayi gida............
*Bee Been Masoya*💞
[4/13, 10:19 AM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAHðŸ˜ðŸ˜*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*The movie ABCD should have been named YBCD coz i clearly heard PrabhuDeva saying "Yeni Body Can Dance".😂*
*funny! my reader's🤗*
Page...74
Kasan cewar, duka 'bangaren biyu an samu yadda akan auren, haka yasa aka yanke hukuncin d'aurin auren ranar jumu'a da safe.
Kamar yadda shawara ta zauna akan cewa; umma zata koma gidan baba da zama,wannan gidan kuma nata kawu zai dawo da iyalanshi ciki. Haka Abdul-jabbar ya yanke wannan hukuncin, tare da fara shir-shiryen gyaran gidan na baba.
Babu laifi an gyara 'bangaren da mama zata zauna, cikin kaya na alfarma, haka shima baba angyara nashi 'bangaren.
Gida ya gyaru tsaf, domin su Abdul-jabbar sun gyara duk wata kafa da yakamata ace an gyara domin jin dad'in mahaifan su.
Abdul-jabbar da farha sune kawai ke kai kawo a wannan hidima, domin har kayan sakawa sune suka saya ma iyayen naji da gani.
Hakan yasa iyayen farin ciki, domin ba k'aramar godiya suka yi ma 'ya'yan nasu ba, gurin ganin yadda suke ta k'ok'ari da ganin farin cikin su.
A yau jumu'a, a yaune ake d'aura auren umma da baba, wanda babu laifi 'yan uwa da abokan arzik'i sun hallara, wanda daga ciki har da 'yan uwan mamar su farha, da kuma dangin ita Umma d'in duk sun hallara.
An d'aura auren ne bayan an k'arasa sallar jumu'a, wanda d'aurin auren ya samu halartar manyan mutane, abokan kasuwancin baba, da kuma manyan k'asa, kasan cewar shi mai jama'a.
Bayan an d'aura auren, akayi 'yar k'aramar walima anan gidan baba, domin gidan yafi wali da kuma kyawo.
Anan aka gabatar da komai, wanda farha ita ke kai kawo a wannan hidimar.
Babbar k'awarta rashida, da 'yarta mai kyau, wadda suka saka ma sunan mahaifiyar ta itama ta halarto bikin walimar tare da mahaifiyar ta. Abun dai ya k'ayatar, domin mama harda lalle farha tasa tayi irin wanda ake yayi d'innan na gargajiya mai kyau.
Abu yayi kyau, domin ko ina farin ciki ake gabatarwa, da hakan aka k'arasa buki, kowa da abun arzik'ishi ya koma gida, aka bar umma da 'ya'yanta wa'yanda suma suke shirin tafiya.
Bayan sun gyara, farha tace ma Ikram; ta taso su tafi gida, gobe zasu dawo, amma wallahi Ikram tak'i yarda, ai baba yace; itama gidan ta ne, domin har da d'aki yayi mata a ciki.
Farha mamaki ya kamata, wai bazata je ba, hakan yasa farha duk'awa gabanta tace....
"My Ikram! Bazaki bini ba kenan? Yanzu kinfi k'aunar umma akaina ni mahaifiyar ki? To ya yi kyau, zan tafi, tunda kin za'bi zama da umma, amma ki sani bazan saya maki abun da nace ba, kuma bazan kaiki gidan wasan yara ba, domin kin za'bi zama kwaraka"
Umma najin drama tsakanin farha da ikram, hakan yasa umma tace....
"Wai meye abun takurawa a kan sai ta biku kun tafi? Kuje kawai ku bar man k'awata, mu zauna a sabon guri, ai fushi take yi daku har yanzu, nice kawai at bata fushi dani, kuje kawai ku barta anan"
Mamaki ya kama farha, babu yadda ta iya, dole suka tafi suka bar Ikram gidan amarya umma.
Abdul-jabbar in banda dariya, babu abun da yake yima farha, hakan yasa tace mashi; da hukuncin yin haka hannunta.
Nan take ya gane nufinta, sannan yayi dariya yace....
"Idan kika ce hakan? To a ina zani kwana?"
Harararshi tayi, sannan tace...
"Ni k'urya, kai falo, domin kowa ya kama gurin barcin shi"
"Haba baby! To ko wa'yanda kike yima hidima, ai suma.......ko?"
"Suma meye?"
"Kin fini sanin hakan, idan kuma baki gane ba? To ai zamu isa gida, sai na shaida maki ko?"
"Hmmmm!" Kawai farha ta ja mashi, tare da juyar da fuskarta gefe. Dai-dai da isowarsu get d'in gidan su.
Mai gadin su, na zaune da redio hannunshi, tare da aza k'afa d'aya saman d'aya, alamar abun da yake sauraro yayi masa dad'i, k'arar hon d'in mota yaji yana cika masa kunne, hakan yasa ya ajiye redion ya rugo aguje don bud'e get d'in.
Shigowa sukayi cikin kwanciyar hankali, tare da nishad'i mai yad'uwa a zukatansu. Parking Abdul-jabbar yayi a gurin ajiye motocin, tare da kashe motar, sannan ya bud'e Lock d'in mota d'in, da sauri farha ta sauka ba tare da ta jirashi ba tayi ciki tana fushi.
Murmushi yayi, sannan ya kwashi kayan da suka zo dasu ya shiga dasu ciki yana dariya.
Farha fushi take yi, domin ikram tak'i biyota, kuma shi kuma ya aza mata dariyar k'eta, hakan yasa itama sai ta rama abun da yayi mata. 'Daya daga cikin kujerun dake tsare a falon, farha ta fad'a ta kwanta, tare da cire mayafinta, ta juyar da fuskarta gefe.
Abdul-jabbar ya shigo da kayan hannunshi, ya ajiye d'ayar kujerar, hakan ya bashi damar takawa zuwa kujerar da take kwance yana murmushi.
Rik'o hannunta yayi, sannan yace....
"Haba d'iyar amarya! Idan kika yi fushi dani, yau ina zan saka kaina ne? Haba sanyin idona! Ai wasa nake yi maki, kuma ai ni naji dad'in da ikram bata zo ba,domin nasan ganinta, yau ba zaki bani kulawar da ta dace da ni ba, hakan yasa ban saka baki akan tazo mu dawo gida ba, zamanta da su umma shi yafi dacewa, kinga idan baki ganta ba, ni d'an shalelenki ne, amma idan tana nan, ni mantawa kike yi dani,don haka kiyi hak'uri farin ciki nah! Ki share ikram, ki dubi naki angon, kinsan nima yau angone, domin d'iyarki ta tona maki asiri d'azun"
Da sauri farha ta juyo, domin kuwa tasan shirinta ya 'baci, kenan ikram ta tona mata asirin cewa tana cen tana sallah, hakan yasa ta murje idonta tace....
"Kamar wane asirin ta tona?"
"Umhm! Ba zan fad'aba, sai dai kiga alamar hakan da hannuna, kawai ki tashi mu shiga ciki, domin wallahi a gajiye nake, kinsan munsha hidima, ina buk'atar tallafin tausa daga gareki "
"Ni babu inda zani, domin barci nake ji, kuma d'akina zan kwana ni kad'ai, tunda hakan kafi son ganina ni kad'ai, shiyasa ka dinga yiman dariya akan ikram tace bazata bini ba, shi kenan kun raba soyayyar uwa da d'iyar ta, ina son d'iyata, amma kuka yi mani wani had'in da ta bar sona, wallahi zan rama, time is coming"
"Muna waiting nashi, shi lokacin, don Allah ki tashi muyi wanka, kinsan ban cika samun control d'in kaina ba, idan ina a gajiye, ki tashi muje "
"To ko munje, ai kasan dai bana sallah ko?"
Murmushi yayi na gefen bakinshi, tare da lumshe idanunshi yace.....
"Ai nauyin buk'atata zata iya gano man hakan idan naje, naji baki sallah, amma ai akwai yadda zakiyi dani ko?"
"Shima yau bazan yi ba, sai in kayi alk'awalin dawo da ikram a gidan nan"
Abdul-jabbar, ganin farha bazata daina jayayyar nan ba, yasa ya kawar da zancen da d'aukarta, ba tare da ya tsaya jiran k'ara jin wata maganar a bakinta ba, ya haye benen nashi da ita.
Magiya take ta yi mashi, amma a banza, domin bai direta ko ina ba, sai toilet nashi, anan shima rigima akayi, domin bata son ya yadda cewa tana sallah d'in, domin a irin wannan lokacin ciki ke shiga jikin mace ba tare da ta shirya ba, kuma ita tafison ta d'an k'ara time kafin ta samu ciki, domin tsoro gareta ganin yanda masu nak'uda keyi a asibiti, shiyasa bata son ganin ciki yanzu tare da ita, sai ta d'an k'ara.
Babu yadda baiyi da ita ba, akan ta cire kayanta ba suyi wanka, amma tak'i aminta da hakan, domin wata dubara tata, hakan yasa ya qyaleta, sannan ya fita ya bata guri.
'Dakinta yaje ya d'auko mata duk abun da yasan zata buk'ata, sannan ya dawo falo ya d'aukar mata waya d'inta, ya jawo ko ina na part d'inta ya rufe, sannan ya koma saman.
Fitowar farha kenan daga toilet, taganshi da kaya a hannunshi, amma babu kayan barci ciki, hakan yasa ta nuna mashi cewa zata je ta d'auko, zata dawo,ya nuna mata ai rufe ko ina, ta k'arasa duk abun da take so anan, ta k'ara tambayar wayarta zata d'auko, nan ma ya bata, ga bad'aya farha bata da sukuni, domin tasan maganar ikram tayi tasiri kawai a zuciyarshi, hakan kawai ta sama ma kanta hak'uri ta zauna gefen gado, da niyyar idan ya shige toilet ta tsere.
Hankalinshi kwance, domin yasan yau farha wata 'yar banzar gardama take ji, hakan yasa shima ya shirya mata nata gardamar, ya rufe ko ina na gidan, sannan d'akin nashi ma da ya shigo, sai da yayi key nashi, sannan ya shigo, don haka toilet kawai ya fad'a domin yin wanka.
Farha da sauri, ta ja wayar ta, da niyyar ta tsere, amma ina? Ai babu k'ofa, domin ya kulleta da makulli sannan ya wuce.
Dawowa tayi ta samu gefen gadon ta zauna, tare da bud'e wayarta tana kallon picture nasu da sukayi gurin walimar umma, iya kyau sunyi kyau, ko ina kamanninta da ikram k'arara, sai bambancin kad'an a kamanin nasu, hakan yasa ta k'ara jin k'aunar ikram d'in na shigarta sosai, sannan ga farin cikin da tasan yau mahaifinta yana ciki, domin damuwa zata rage mashi, har yakai da kuma ya manta damuwar baki d'aya, hakan kawai sai ta samu kanta a farin ciki, sai dai tasan yau Abdul-jabbar bazai k'yaleta ba, shine kawai fargabarta, domin bata son ciki yanzu, domin son take yi ta fara zuwa aiki, kada cikin ya samu a hanata farawa, gashi kuma tayi process d'in komai a kan hakan.
Fitowarshi kenan, bai ce mata komai ba, kawai murmushi ya aiko mata, tare da kallonta, kallo mai karatu cike da sanin bayaninshi ga farha.
Ta gane nufinshi, hakan yasa ta fara murtuk'e fuska ta juyar da ita gefe.
Feshe kanshi kawai yayi da body lotion, sannan ya tako gurin da take zaune shima ya zauna ya rik'ota yace....
"Wai wannan had'e ran duk na menene sanyi na?"
K'ara juyar da fuskar tayi tace....
"Nagaji sosai, kuma barci nake ji, kuma bani da lafiya,kuma banason ana ta'bani, ji nake yi kamar nayi kuka "
"Kai! Duk wannan matsala haka gare ki?lallai akwai yuyuwar hankalina ya tashi, domin babu kwanciyar hankali dole aga likita da wuri, farin ciki nada irin wannan matsalar amma nake zaune, wajibi aga likita ko?"
Farha har anji dad'i, domin ta d'auka shima da gaske yake wannan maganar, don haka sai ta yi saurin amsawa da "Eh "
"Ina zuwa " kawai yace mata, duk farin ciki ya kamata, domin tasan wannan k'arya tata ta hau ta zauna gurin da ake sonta. Gyara d'aurin towel nata tayi, sannan ta zauna da wayarta dai-dai a gadon.
Fresh milk ya shigo da ita a hannu, ya zauna gefenta sannan ya kar'bi wayar tata ya ajiye a table d'in da ke gefen gadon, ya tsiyayo fresh milk d'in ya bata a bakinta, har sai da ta shanye, sannan shima ya zuba yasha ya ajiye cup d'i gefe, yace....
"Kinga zaki fi jin relief ko?"
Kad'a kai tayi alamar "eh"
Rik'a hannunta yayi, alamar ta tashi tsaye, babu musu ta mik'e tare da ya mutsa fuska, ita gata mara kafiya, murmushi yayi sannan ya rik'ata zuwa dressing mirror, anan yayi ta feshe ta da turare,ta ko ina, sannan yace... "muje barci baby nah!"
Shi yafara kwantawa, sannan ta ya jawota ta biyo bayanshi, facce towel d'in yayi ya watsar gefe, sannan shima ya cire na jikinshi ya zubar, ya jata ya matse ta jikinshi.
Hannu yakai jikin makunnin d'akin da ke gefen gadon ya kashe, sannan ya fara sarrafa abun da yafi shauk'i jikin farha, wato d'iyan fulaninta.
Farha naganin yanayin shi, sai ta fara turjewa, tare da fara cewa......
"Dear banida lafiya fa, kuma banayin sallah "
Ai Abdul-jabbar kwata-kwata baya jinta, bale sauraronta, domin da yaga ma zata wahalar dashi, abun da yasan idan yayi mata itama zata kawo tata wutar, shi yayi mata ya kashe mata jiki, sai ga farha jiki ya mutu, baki ya mutu, zance kuma ya chanja, domin banda sautin nishinsu ba komai kake iya jiyowa ba.
Sun d'abbak'a k'auna, duk da farha bayani take ta yi mashi akan bata sallah, amma kuma ita da kanta ke tsiro da abun da dole sai ankai inda bata so, domin sun tafiyar da hankalin junansu.
Kalma d'aya na iya jin ambatonta bakin abdul-jabbar wato:-
*"BISMILLAHI,ALLAHUMMA JANIBNAN SHAI'DANA, WA JANIBISHAI'DANA MA RAZAK'ATANA"*
Ganin farha na shirin bud'e baki domin yin wata magana, kawai sai ya saka bakinshi ya rufe nata, sannan ya k'arasa abun da yayi niyya.
Bai saurara mata ba, sai da yaji ya samu kanshi a yadda ya so, hakan itama ya nema mata nata sauk'in duk da turjewar da ta nuna, wanda ya rasa na menene hakan yau da tayi mashi.
Jinsa yayi cikin farin ciki da annashuwa, itama da take kawo nata k'udurin don kada ta samu ciki, itama ta