Chapter 29 Reading SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee READ HAUSA Novels

SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee

Author :  Khadija bee bee Category :  African Stories & Novels

Chapter   29 / 58

84K to 87K   out of 173.5K words

ta take yin shi, kuma umma na tsaye tana kallon ta, cen sai farha ta ankaro da hakan da sauri tafara cewa.....

"Umma kina tsaye? Kukan ya hana naji komai, dama iman toilet tashiga, period d'in ne ya dawo mata jikinta ya lalace, shine ta shiga ta gyara ynx hakan wanka take yi, shine fa take ta wannan kukan sai na goya ta, amma takusa fitowa"

Umma ta yar da domin tasan jinin haihuwa na wannan jeka ka dawo d'in, sai tace....

"Ki shaida mata toh tayi sauri, ni kukan ne ya tasheni domin har fara barci, ki bata ruwa tasha may b ta daina, d'iyar ce taki farha bata bawa mutane uzuri, kun iya haihuwa, sai kuji da abur ku kukad'ai, ni sai da safen ku"

Ajiyar zuciya farha tayi, domin tasan fad'an da umma zatayi ma iman ba kad'an bane.
Hakan taci gaba da girgiza ikram bayan tabata ruwan, cikin ikon Allah sai ta koma barcin da tazo zata ajiye ta sai tafara alamar kuka, farha taga yuyuwar kawai ta goyata shi zai fi sauk'i ga dare yayi amma shiru iman, kuma sai zuciyar farha ta sosu sosai,kuma wajibi tayima Iman fad'an abun da tayi duk d mijinta ne amma ai sai suje da yarinyar duk mayatar da zasuyi ai sai suyi, amma sun tafi basu bar ta da ciwon da ke addabar ta ba na sha'awar itama taji ta a tarkon 'ya'ya maza ba, kuma sun bar mata yarinya, wato tayi masu reno har su dawo, _okey_ ga mai abun shayarwa sun bari.

Azuciya farha ke ta dambe da zancen ta, ga goyo ga girgiza ga zancen zuci, ga feeling make a mararta, a farko tace baxata k'ara aure nan kusa ba, amma wajibi tayi shi, domin tana son itama taji menene wannan dad'in auren yake? Girgizar ikram take tayi idan tagaji ta zauna, tana mamakin mutanen cen, sun tafi sun bar yarinya hankalinsu kwance, ga 'yan ruwan love ba☹.

Iman miqewa tayi da kyar, domin duk jikinta ciwo yake yi,shi kuma da ya shafo qirjin ta sbd cikar ruwan nonon da sukayi sai sayyadar shi ta k'ara miqewa santal, sai ya k'ara komawa tsakan kanin cinyoyinta ya cigaba da sanya ta ciki, har sai ya kashe wutar da ya hassasa tashinta ta kwanta sbd nauyin dad'ewa ba a sakama wutar ita ce ba.

Hakan yasa iman gajiya sosai, k'irjinta duk da ruwan nonon da ke gareshi bai hana Abdul-jabbar amfanuwa dashi ba, hakan cinyoyinta ma.

Saukowa tayi a gadon tafara saka kayan ta, duk da dama rigar barci ce jikinta, hakan ta bud'a _drawer_ tashi ta d'auko hijab d'in ta tasaka zata fita, kiran sunanta yayi dakyar.

"My iman! Jira na rakaki dare ne, ni da kin bari na amso ikram kawai mu kwanta anan, gobe tun da safe ki koma kafin umma tafito "

"Ah ah ynx zanje, kuma kaga, ikram nasan ta tashi tun d'azun,zata wahalar da yaya farha "

Jallabiyyar shi yasaka ya riqo hannun ta har k'ofar fallow d'in ya juyo ta yayi kissing nata sosai, sannan yace "kibama ikeey nata a goshi sai da safe, ki shiga a hankali"

Wucewa tayi da sauri, batan ta cire talkamanta gefen fallown, shikuma rufe fallown yayi sannan ya juya jiki mace, duk da hakan yafi babu, k'oramar ni'imar kawai ne bai kai ba, amma ya wadatu da albarkatun jikin nata.


Tura k'ofar d'akin iman tayi a hankali ta shiga, turus! Sukayi da farha tsaye ta na girgiza ikram da ke goye bayan ta, iman ta shigo cikin jin kunya da kuma alamar tausayi ga 'yar uwar tata, na bar mata yarinya ta tafiyar ta.

Farha murmushi tayi sannan tayi kamar bata san daga inda ta fito ba tace....

"Kizo ki amshe ta ki bata abincin ta tasha, tun d'azun kuka take tayi, ta hanamu barci, har umma sai da ta fito "

Durum dummm! Gaban farha ya fad'i, nan take tace...

"Umma yaya farha? Na shiga ukku,wlhy ba da son rai na hakan ya faru ba, ynx umma ni zata ga laifi na "

Duqar da kanta iman tayi, domin kunyar ace ita tabi muji bashi da kanta part nashi, bayan bata so hakan ba, tausayin shi ne ya kamata, jin andafa ta yasata d'agowa.

"Iman ki zauna ki amsheta ki bata nono tasha, domin ta ci kuka tund'azun, kuma umma tazo, amma ce mata nayi kina toilet ne domin gyara jikin ki "

Wani farin ciki yazo ma iman, domin bata son ummar tace bata ji maganar ta ba, kuma hakan zai sata jin kunya sosai, bayan tasan cewa bata bari ya yi abub da zai sa a samu wani cikin ba, amma ai bazata fita ba, dole ace shine tayi.

Amsar ikram d'in tayi, sannan ta cire nonon ta fara bata, nan take ta amsa har da ajiyar zuciyar kukan da tayi, ba afi 3mnt ba tayi barci, hakan yasa farha amsar ta ta'ajiye ta cikin net nata ta rufe, sanna ta dafa kafad'ar iman tace...

"K'anwata, nima naga laifinki sosai, akan me zaki bishi, bayan kin san kina da d'anyen jego, kuma idan zaki je ai sai ku d'auki yarinyar kuje da ita, domin ni bani da abun da zan bata, kinko ga ta wahala sosai kuma nima ta wahalar dani, kukuma kunci soyayyar ku koh? Toh kisani idan kika biye mashi kece wahalar hakan zata dawo mawa, domin shi babu ruwan shi, wahala ce taki iman"

Iman tad'an ji zafin maganar da tayi amma kuma sai ta share ta, domin tasan bazata gane mtslr da zata fad'a mata ba, domin tasan auren nata datayi bata fahimci komai ciki ba, amma idan tayi wani zata bama kanta amsa wannan furucin da tayi, domin mata da miji sai Allah, kuma ai ba sa'bo taje yi ba koh?

Iman kallonta kawai tayi tace...

"Yaya farha, zaki bama kanki amsar wannan maganar wataran, buri na Allah ya baki wanda ke sonki tsakani da allah, sanna zaki gane menene mukayi ynx, Alhmdullh tun da umma dai bata gano komai ba, kuma nima banyi abun da zai kawo tikas rayuwa taba, kuma kema nasan zaki d'an d'ana irin wannan wata rana, don haka yaya farha ngd da kareni da kikayi gurin umma amma zancen kukan ikram dama 'yarki ce, dole ta wahalar dake, kuma ni komai banyiba "

"Hmmm!" Kawai farha tace, ta jawo bargo ta rufe jikin ta tare da gyara kwanciyar net d'in ikram, ita kuma toilet iman tashiga domin tsalkake jikin ta, domin itama fa, takawo wuta a yayin da take tare da mujin ta, shiga tayi ta ta d'aura wanka da alwallah wankan sannan tafito da towel kanta tana goge ruwan.

Tun da iman tashiga, farha ke ta faman cewa "hmmm! Hmmm! Ikon Allah, wai ni iman zata mayar yarinya k'arama, wai hadda cewa babu abun da ya faru tsakanin su na dana sani da za'ayi da d'anye jego, toh koh wankan uban me take yi ynx?"

Hakan tayi ta tsakin ta, da maganar ta da take tayi ta k'ullewa, kuma idan ka fahimci farha, abun nan dai take sha'awa sai dai kuma tym ya tafi sai yadawo, hakan yasa take ta nanata zancen a zuciyar ta, wanda nima nake ganin zance iman kawai ya dace da ita na cewa " baxaki gane komai ba, sai kinyi auren soyayya nan gaba sannan ki fahimta yaya farha"

Hankalin iman kwance ta changr kayan barci sannan ta koma gefen su ta kwanta abun ta cikin farin ciki.

Kafin barci ya d'auki iman sai da Abdul-jabbar yakira ta, ya tambayeta ya ta isko ikeey d'inshi? Sannan iman ta shaida mashi tana cikin k'oshin lfy, kuma koh da tazo yaya farha keta d'a wainiyya da d'iyar shi, don haka ya gode mata.

Kawar da zancen farha yayi gefe, domin ita taso ta d'auketa, shi ba matsalar shi bace, yafad'a a xuciyar shi, tare da kawar da zancen izuwa godiyar abun da tayi mashi, domin yasamu relief ba laifi, kuma yasan itama taji, wanda hakan yasasu jayayyar da suka saba, kuma sai aka koma bayyana yadda kowa yaji lkchn da suke tare, iman tace komai bata ji ba sai wahala, domin cinyoyinta ciwo, shikuma yace ya rage zafi don haka gobe ma zai koma bakin aikin shi, idan gobe kuma zata qara yimashi hakan zai jira tafiyar har jibi.

Iman tayi dariya kuma sai tace....

"Ah ah kakoma, gada kayi mana asarar aikin da ikram ke tink'aho ynx da shi,toh idan suka koro ka fa? Muyi yaya?"

Dariya yayi, sannan yace....

"Naji dai, ki kwanta dare yayi, nima zan kwanta domin da wuri zan shigo break na wuce da wuri kuma "

Sukayi sallamar love, kamar gobe baza'a had'uba, kaji masoyan gsky kenan.

Farha hawaye take ta, zubawa a cikin bargo, kuma ta rasa kukan menene take yi wlhy, domin iya mak'ura tazo gareta, tana ganin komawa zatayi gidan su, kuma tasan hakan bazai yuyuba, gara tayi hak'uri sucigaba da gaisawa da iyayen nata, domin xama kusa dasu zai kawo su cigaba da ganin laifinta, hak'uri yazama dole gareta, karatun da tafara shi zai zamo *Dalilin share hawayentah* kama ya mantar da ita wata rayuwa ta baya.

Sallamar su iman a waya, shi yayi dai2 da kwanciyar iman d'in cikin nishad'i da k'aunar mijinta, domin tasan a halin ynx ta kammala, Allah ya d'amk'amata komai a hannunta, saura cikawa da imani, barci yayi awon gaba da ita.

Farha kuma, sai in barci yana 'baro zai iya d'aukar ta,amma sai 4:am ta iya jin barcin a idon ta, tuna ni take yi ta rasa ta inda zata kai k'arshe, dole ta gunce don sama ma kanta sauqi, da tsine ma Anwar albarka, duk da ta gode ma da ya tsirar da budurcinta vai amshe shiba, da ya kashe mata rayuwa, haka dai itama ta kwanta sai da safe.

★★★★★

Yau kimanin 8month kenan da Abdul-jabbar ya koma aikin shi, tun da yakoma sau d'aya ya ta'ba dawowa, domin suna bakin aiki gadan gadan, haka ya nemi umurnin idan yadawo zai zo ya d'auki iman su koma cen, domin baya samun ishasshen tym nazuwa akai akai, domin k'arin aikin da suka samu.
💧💧💧
Alhmdullh Abdul-jabbar ynx yakai matakin da duk wani mai kud'i zai iya takawa toh shima zai takashi, domin yana da k'wazo hakan yasa manyan k'asa ma sunfi son subama office d'in Abdul-jabbar kwangilar yin road, domin akwai ci gaba.

Iya ynx abdul-jabbar ya gina ma su baba Aliyu Abbas gida naji da fad'i, ga manyan motoci biyu da ya ajiye a gidan, haka ummar tashi ma yazo yagyara gidan nasu, domin tace ita bazata bar gidan gadon mijinta ba, don haka yagyara part nasu, itama ya gyara mata nata part, d'in, farha na nan tare da ita babu inda ta tafi, domin ummar tace idan su iman suka koma Abuja zasu barta da kewa, don haka farha babu inda zata je.

Kasancewar baby ikram ynz tanada 10month a duniya, yarinya kyakkyawa, mai wayo koh ina zaka ganta tana tare da farha, domin bazaka ta'ba tantance cewa ba itace ta haifeta ba, sbd koh yaushe tana gidan umma idan iman na aiki, koh da kuwa abban ta yana gari bazaka ga ikram a part nasu ba, tun abban na fad'a har ya gaji ya barta.

Farha karatun ta kakeyi cikin qwarewa, domin ta maida hankalinta akan shi, kuma bata bada k'ofar da za'agane cewa ita ba matar aure ba, bale a dameta da nema, hakan yasa idan taje da ikram Assibiti gurin koyon aiki kowa ke d'aukar yarinyar tata ce.

Tun da farha ke xuwa school, bata ta'ba gigin cewa ta ari motar gidan ta je makaranta ba, domin gudun gori wata rana,babu yadda iman batayi ba akan ta d'auki tata amma taqi, tafison ta je ta hau napape, haka ta umma da ake kaita unguwa da ita, ummar tayi tayi koh driver d'inta yadinga kaita amma farha bata yadda ba, hakan yasa kowa ya k'yaleta.

Fara zuwan farha assibiti a matsayin koyon aiki, yasa ikram kullum cikin kuka take na sai ta bita, hakan yasa take amsar abincin ta tadinga zuwa da ita, ikram d'in bala'in kama sukeyi da farha domin fuskar iman gareta sak, sai hasken mahaifinta, wanda hakan yasa kowa kecewa suna kama da farha d'in saboda farin ta.

Iya ynx idan Abdul-jabbar yana d'an amsa gaisuwar farha amma ba tare da ya kalli fuskar ta ba, sbd ita ke gaidashi, da ace bata gai dashiba bazaya tankama ta ba, domin baya da tym nata, a haka d'ai tasan ynx ya wuce da sanin lamarin ta, koh ba komai ynx tasan waye shi.

Kamar kullum idan ta gyara takan shigo part d'insu iman don kar'bar abincin ikram sbd ynx nono bai shamata kaiba, kamar a had'ata d abincin ta, sbd koh yaushe kuka take yi idan bata ga farha ba, hakan yasa take kar'barta ta suje aikin tare, gudun rigima idan bata ganta ba.

Yauma shigowa tayi bayan ta gyara kar'bar Ikram d'in, karo taci da mai gidan a babban fallow nasu, da tasan ya dawo wlhy da bata shigo ba, saboda bata son kallon banzar nan da yake yimata, kamar ta juya, kuma sai ta shigo, sallama tayi ya amsa ba tare da ya d'ago kai ya kalleta ba, yaci gaba da kallon news d'in da yake kallo, sanye yake da jallabiya tun da safiya ce ynx, farha gayar da shi tayi, ya amsa ba tare da ya d'ago ya kalleta ba, amma ya ce mata "ya gidan?" itama tace mashi "lfy k'lau" kawai ta wuce cikin d'akin domin taji kukan Ikram, da alama shirya mata ake yi, tura k'ofar tayi ta shiga, da gudu Ikram ta rugo ta fad'a jikinta, k'arshe dai ita ta k'arasa shirya mata ta d'auketa suka fito.

Abdul-jabbar kallon su kawai yayi bai ce komai ba, har suka fita.
Fitarsu keda wuya iman ta fito d'akin nata tana dariya, da sauri ta k'araso kusa da shi ta zauna, shi kuma kallon ta kawai yayi sannan yace....

"A wane dalili Ikram ta isa a dinga zuwa da ita wani guri ba tare da mahaifiyar ta ba?"

"Hmmm! abban Ikram kenan, Ikram idan tana hannu yaya farha, koh tunani na bata yi, nono ma dakake gani wlhy sai umma ta matsa take yar da a kawota tasha, ita abincinta take ci sosai, hakan yasa inba dare ba, bata neman nono, kuma idan tana nan gurina rigima take yi, amma idan tana gidan umma indai zata ga yaya farha wlhy koh motsinta baka ji, idan baka nan barcina nake ci son raina, domin bani da damuwa "

Matsowa yayi kusa da ita, sannan ya kamota jikin shi yace...

"Ai koh kafin mu koma, wlhy sai kinyi cikin nan, domin 'ya'ya nakeso, toh tun da ita mamanah yaye kanta take son tayi, toh bari akawo wasu, dama tausayinta kesa ina yin _realizing_ waje badan naso ba, daga yau za'a cigaba da wanda aka saba, domin ni dama wahala nake yi "

"Haba Hasken Ruhinah, tun yanxu hakan zai faru? Toh ai ban yayeta ba bale ka k'ara wani aikin koh?"

"Ynx dai ni babu ruwa na ciki, ni daga ynx ma zan fara ba sai anji ma ba, dama jiya ban k'oshi ba "

'Daukarta yayi sai _bed room_ nashi, acen suka yad'a zango, wanda ya nuna ma iman cewa da gaske yake yi wlhy bazai k'ara _realizing_ waje ba, gaban ta yafad'i, domin tasan ciki zai iya shigar ta domin jiyan da safe ta yi wanka, da sauri ta riqeshi bayan duk ya gama kashe masu jiki baki d'aya, sai da yagama mai da Iman gabad'aya koh hannun ta baza ta iya d'agawa ba, sannan yafara shirin gaba tar da k'udirin shi cikin k'warewa.

Iman najin shi cikin jikin ta kuma abun na tafiya yadda yasa ba yimata, domin dama yana d'an dad'ewa bai yi _realizing_ a jikin taba, kuma idan yazo zai yi, sai ya fito waje ya zubar da _spam_ na shi, toh a wannan karon kuma sai bai yi hakan ba, a cikin jikinta ya zubar da abun shi, kuma tare da addu'ar samun zuri'a ta k'warai.

Yana samun natsuwa, iman ta fara k'orafi akan abun da yayi, bayan yasan ya hanata d'aukar mataki, kuma ga Ikram bata isa yaye ba, ynz idan tasamu ciki fa?

"Allah ma ya kawo shi, kinji baby nah "

K'yaleshi tayi, amma wajibi ta yaye ikram dis week kafin su bar garin nan, domin shan ciki shi ne at bata so, kuma gara dai ta yaye ta tunda ga abinci tana ci, ahaka ta tashi don zuwa toilet gyara kanta, tafita zuwa girki, shi kuma kwantawa yayi yana tuna wani feeling mai dad'i.

Abdul- jabbar ynx a duniya da ga uwar shi sai iman yake so,sai d'iyar da Allah kuma yabasu Ikram, sannan duk wani ya biyo baya, don haka komai zai iya kashewa akan wa yannan bayin Allah.

*5 days aftr dat*

Su Iman anata shirin komawa Abuja, wanda duk wani gyara da take son yi ta yi shi, tafiya kawai take jira jibi idan Allah yakai su, hakan yasa taso ta yaye Ikram kafin suje cen in da bata san ko wa ba, amma mamar su ta hanata ranar da suka je yini gidan na su, hakan yasa ta bar yayen sai sunje cen.

Ranar da jirgin su zai d'aga da ga kaduna zuwa abuja, Iman na kitchen tana had'a abun da zasu ci kafin su tafi, ikram na cikin gida gurin farha, duk inda tayi tana nan biye da ita,har abun yafara sosa ma farha rai, domin tasan yau wajibi suje da 'yar su don haka duk sai taji babu da d'i za'a rabata da ikeey d'in su, umma jan ikram d'in d'ai take yi da 'yar abuja, ita kuma sai dariya take yi, sbd bata da baki sai dai wayo.

Umma na zaune, sai taji wayar ta na ringing, kafin ta tashi ta d'auko har ta katse, dubawa tayi sai taga number binto ce mahaifiyar su farha, da sauri ta k'ara kira kuma sai taga _line busy_ sai ta jira kad'an, sake kira akayi ta yi _picking_ da sallama, jin shesshekar kuka yasa umma kiran...

"Binto lfy kuwa?"

Shiru sai alamar kuka dake tashi, cen aka fad'ama umma dalilin kukan, sai cewa tayi....

_"Innalillhi wa'inna ilaihirraji'un!_ yaushe labarin hakan yazo?".............


Toh pa!

_Nima gani na iso, sai dai busy ne ya d'aureni

29 / 58