Chapter 27 Reading SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee READ HAUSA Novels

SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee

Author :  Khadija bee bee Category :  African Stories & Novels

Chapter   27 / 58

78K to 81K   out of 173.5K words

kare kanta domin ta had'u da izina babba rayuwarta, hakan yasa ta qudurin kare kanta da kowa ma, suma mutanen sai suka d'auka koh matar aure ce, shiya sa basa gigin yimata magana.
Hakan yayi mata dad'i domin burinta kenan a rayuwar ta.

Kamar kullum yadda take zuwa makaranta haka tashirya yau ma ta shirya zuwa school d'in bayan ta gyara komai da komai da tasan iman zata nema idan bata nan.
Fitowarta kenan d'akin umma don shaida mata tafiyar ta, tayi mata addu'a da nasiha a kan karatu gada a tsaya wasa, farha ta amsa da godiyar nasiha, kuma tayi alqawalin kare kanta da komai, sannan ta fita.

Farha tazo murd'a qofar fita, sai taji an rigata bud'ewa, tsayawa tayi tare da jiran mai shigowa, d'ago fuskarta da zata yi, sai suka had'a ido da jabbar zai shigo, da sauri tayi baya domin gudun gada ya mangajeta ta fad'i.
Shi mamaki ma abun yabashi, sbd ganin shigar tata da tayi kamar ta Allah, inji shi a xuciyar shi, shigowa yayi ba tare da ya kalleta ba tun dubi na farko, sai cewa yayi tare da wucewa.....

"Allah yasa shigar ta Allah ce, ba ta 'boyon kurwa ba in an fita "

Farha k'ala bata ce mashi ba, domin tasan manufar shi,kuma Allah shine mafi sanin rayuwarta ynx, wucewar ta tayi batare da ta damu da mtslr shi ba.

Shigar shi fallown tsit babu kowa ciki yasa jabbar gane suna ciki ne dukan su, ajiye jikkar shi yayi saman kujerar fallown, da sauri ya fad'a d'akin umma d'in tare da sallama, ganin shi sai yabama umma mamaki domin baiyyi 2 weeks da komawa ba , hakan yasa ta amsa sallamar shi tare da tambayar sa lfy hakan?

Jabbar murmushi yayi tare da cewa....

"Umma lfy qlau, kuma hutu na samu na 3weeks wanda nake fatar kafin na koma Allah ya sauki iman lfy, ynx haka yau nake son fara sayayyar haihuwar tata, na baby kuma zanyi bucking duk abun da aka samu daga baya za'a cika, daga yau zuwa gobe umma duk abun da yaka mata ayi sai a sanar dani "

"Toh alhmdllh, amma sati ukku basu yi yawa ba? Tun da naga ai da saura haihuwar, idan kuma ka tsaya tym d'in ba'a haihuba ai hutu naka zai qare koh?"

"Insha'allah, umma iman bazata wuce 2weeks ba,kamar yadda Doctor habib ya fad'aman, kuma idan ina cen hankalina koh yaushe yana nan, umma wlhy koh yaushe bana samun barci sbd tunanin yadda nake ganin iman hakan kesa duk tym d'in da na tuno yadda tayi kumburi sai naji kamar na amsar mata ta huta "

"Abbanah kenan, Koh wacce macce ai sai ta wahala kafin takai ga nata d'an, ka koh ga addu'a kawai zaka dinga yima iman, ka daina tayar da hankalinka, d'iya kuke so kuma dole sai kun wahala, ALLAH dai ya rabasu lfy "

"Ameen umma"

ya ajiye kudd'i masu yawa gaban ta, sannan ya miqe zuwa d'akin da iman take.
Shigar shi ya tarar tana barci, ta wani cika sosai, ga k'afafunta duk sun kunbure, fuskarta kawai zaka gani kagane iman ce, domin cikin gaba d'aya a jikinta yake, ynx kuma gaba d'aya yafito.
Sanye take da doguwar riga, ta shinfid'e cikin nata, sai barci sukeyi, Alamar akwai sauqi a jikin nata sai dai sbd nauyin cikin yasa iman komai bata iyawa.

Duk'awa yayi dai2 inda kanta yake, tare da shafa cikin nata, yakai bakin shi a la'b'ban ta ya tsotsa sannan ya d'ago ya kalleta ya qara shafa cikin nata, sannan yace....

"My lovely baby, kana wahalar da momy, gashi ka changr kamanni momyn ka, gashi kasaka dadyn ka acikin maraici mara misaltuwa, rabonshi da yaji lfyr ku har ya manta, gashi da yr banzar qishirwa mai yawa, wadda maganinta sai momynka amma kuma ka hanamu sakewa koh? Toh Allah ya kawo ka lfy, idan.kafito dady zai yimaka bulala biyar sbd ka ta kura shi, ka takura momyn ka"

Iman cikin barci take jin wani sauti, wanda ta d'auke shi a mafalki mai dad'i, hakan yasa bata so bud'e idon ta ba, domin gada ya 'bace mata.
Jin hannu a saman k'irjinta ya sa tad'an motsa kad'an kuma sai tafasa, jin anqara riqa nonon nata d'aya cikin sigar da tasan wanda ke yi mata hakan yasata bud'e ido da sauri.

Ido hud'u suka yi da juna,iman ta qarasa bud'e idon nata don qara tabbatar da abun da take gani, lallai ba mafarkin da tasaba yi bane shi dai ne jabbar d'inta, miqewa take son yi amma yakasa barin ta sai kallon ta yake yi cikin sigar tausayi, sannan ya yi mata murmushi, itama ta mayar masa tare da riqe hannun shi d'aya, qarasa hawa gadon yayi tare da riqata ta tashi zaune a hankali ya rungumo ta jikin shi, ita kuma ta'aza kanta qirjin shi, sannan yace...

"Momy baby, kin ganni a bazata koh? Wlhy barci bana iya wa sosai sbd ganin halin da na barki, hakan yasa na dage akan nasamu hutu nazo na kula dake na wani lkch kad'an, wanda nake fatar Allah ya sauke ki kafin cikar lkchn iman "

"Ameen yayanah kuma mujina, k'arshe uban 'ya'yanah, kai kenan kadamu bare ni da nasan me nake ji,gashi na takura kuma na ta kura wasu, domin duka wahala ta yaya farha ke yin ta, duk da wanka ita ke riqaman, ai koh kaga babyn ka ya wahalar damu da yawa kuma ya takura mu daga ciki har da kai ma"

"Hmmmm! bazan ce komai ba, domin abu nane, sai dai wlhy serious na yi missing naki, kuma ynx na dawo insha'allah duka wahalar ki ta dawo hannu nah, bana burin wani yaqara saka hannun shi ciki, ni na siyo abuna kuma ni zan tallafi abu na, ke da ace wannan cikin ya dawo guri nah da wlhy nayi farin ciki, domin nasan xaki samu sauqi, jinakeyi kamar na d'auke miki shi iman "

"Allah dai ya raba mu lfy, idan na haihu ni bazan qara yin wata ba, d'ayan ya isheni wlhy, da nasan haka ake ji a d'aukar ciki da ban yi........"

"Da baki yi me ba?"

"Ba komai ya wuce ynx, mu had'u next d'ai koh?"

Yaga ne me take nufi, kuma ya tausaya mata sosai, domin da ganin yadda yanayin jikin iman yake kasan cewa tana qoqari sosai, akwai wahala, hakan yasa ya langa'be kansa tare da marairaice mata alamar gada suyi hakan fa, tace bazata qara yadda ba, bayan tasan a tafkin qoramar ni'imar ta ya dogara ynx, murmushi iman tayi tare da kashe idon ta d'aya, ta langa'be kan itama, sannan ta nuna mashi cikin nata da yatsa alamar akwai wuya kawo wanin shi.

Jabbar ya matso jikin ta sosai, tare da jawo wayar shi aljihu ya fara basu selfi, iman na kaucewa amma ina sai turo bakin shi yake yi a nata yana sakin plash tako wace siga, hakan yasa iman riqe mashi hannu tace...

"Menene haka plz? Ka duba yadda nake, amma kake ta d'au kata a munin ciki, haba dear idan ka'ajiyeshi yayi maka menene?"

"Kika sani koh idan na dinga ganin shi, idan kin haihu na dinga safsauta maki gurin zuqar ni'ima ta, domin danaga yadda kikayi farko, ana biyu sai na dinga d'aga k'afa, toh wannan pic d'in da kika gani, zan ajiye ma d'an love d'in mu, koh 'yar love d'in mu ta gani, momy da dady sun zuba soyayya kafin su kawo mu duniya, kinga wannan ai tarihine babba, kuma insha'allah zasu gan shi, domin mu yaran mu 'yan soyayya zamu ta kawo wa duniya "

"Allah ya kawo su lfy, amma ni zan dinga hutawa amma, don planing zaka kaini na 5yrs ayi man "

"Haba sweet, ai tsarin iyali ba'a gida naba,domin su nakeso, bakiga ni nikad'ai bane? Toh zan kawo dozen insha'allah da iman kuma "

Murmushi sukayi, ya ajiye wayar shi tare da yin setting d'in video camera fuskar su ya ajiye, kamo kan iman yayi yasaka bakin shi a nata, yafara kissing nata halshen shi qasan nata, itama nata saman nashi, hakan kawai ya sauya kamannin jabbar, amma kuma bai zure ba domin baya son ya kawo mtsla rayuwar su, domin yasan iman a halin ynx burinta bai fi ta haihu ba.
Hakan ya d'an mammatse ta sbd ya rage zafi, shaf jabbar ya manta da gidan da yake ba gidan su bane, bai gano hakan ba sai da ya buge wayar shi daqafa har ta fad'i sannan ya ankaro, sakin iman yayi domin gudun gada umma tashi go ta kamashi, bayan yasan halin da take ciki, hakan yasa ya saita kanshi domin samun natsuwar shi.

Jabbar yafi 3 hours d'akin nan, domin umma bata ta'ba tsammanin yana gidan ba, domin babu alamar motsi.

Farha ta dawo school domin dama text kawai nakkaita, kuma anqarasa bata tsaya yin komai ba tadawo gida, direct d'akin su ta nufa, domin fitsari ya koro ta, ba arziqi ta fad'o d'akin,ganin jabbar tayi zaune iman rabin jikinta a jikin shi,yana matsa mata koh ina nata domin kun burin da tayi takejin koh ina nata ya tauye, shiyasa yace ta bari yayi mata, ba musu ta yar da har wani runtse ido take yi sbd dad'in tausar, hakan yasa yana tausa yana rad'a mata kalma mai sanyi, suna yi suna dariya, babu yadda iman batayiba akan ya d'ebo abici yaci amma yaqiya, tace ta d'ebo mashi yace shima ah ah, idan yana tare da ita ai itace abincin shi, hakan yasa ta k'yale shi.

A wannan halin na soyayyar mai ciki farha ta risqesu, tun da hannun jabbar babu inda baya shiga idan dai jikin iman ne.
Turus farha tayi imani ya kamata, domin abun ma ai ba na wasa bane, jabbar sai wani rungume iman yakeyi yana fad'amata kalamai masu sanyi, ita kuma iman ganin farha sai ta fara ja da baya, amma ina shi abun da yake so kenan.

Dagudu farha ta bar d'akin, sbd bala'i fitsarin duk ya wanke k'afar farha baki d'aya, dole wani toilet d'in ba wannan ba, ga danasanin ganin su data yi a wani hali, ashe koh mai ciki na jaraba? Yaune farko taji lbr koh tagani ma , amma abun ya tsaya mat a xiciya.


Tun da jabbar yadawo sai zaman shi ya kasu biyu baya gidan umma baya part nashi, hakan yasa farha komawa d'akin umma idan tadawo makaranta, sbd bata son abun da ke had'ata da shi, domin tasan jawabi ne at bayan ta, in tafita mkrnta sai tadawo ta laiqa taga iman kuma bazata qara xuwa ba, domin ynx shi ke yima iman komai.

A haka rayuwar renon cikin yayi ta tafiya, wanda yau koh gobe iman na iya haihuwa, sai dai koh motsi bata iyawa domin ita kad'ai tasan me take ji, hakan ya d'aga hankalin kowa, mama bata 2 days bata zo gidan ba, haka baban nasu.

Ranar da yaka mata ace takoma A.N.C, a ranar mararta ta fara ciwo, amma bata sanar da kowa ba, har shi jabbar d'in, kuma ranar sai qarfi yazo mata domin har yawo ta kama yi a cikin gidan amma duk na k'arfin hali.

Wani ikon Allah likitoci sun tabbatar da cewa iman da babyn ta lfy qlau suke basu da mtsl sai dai jiran haihuwa ynx at nasu, toh shine dalilin kwanciyar hankalin kowa a kan cikin.

Ciwon ya ishi iman, hakan yasa ta koma d'aki, ta zauna domin daga ita sai umma at gidan, jabbar baya nan, farha na makaranta.

iman ta fad'a d'aki, idan taji ciwo sai ta jingina da kujerar d'akin, idan taji ya daina sai ta cigaba da yawonta, umma ta ganta amma batayi tsammanin wani abu bane, kawai tad'auka duk sauqinne, hakan yasa ta miqe zuwa sallah.

Iman tayi d'aki, ciwon ynx ya girmi na koh wanne lkch domin koh qafa takasa d'agawa tayi duqe nan sai addu'a take yi, domin bata iya koh motsi bale takira umma a waya, hakan yasa ta duqe nan tana ibadar Allah da neman agaji xuwa gareshi.

Turo qofar taji anyi, amma bazata iya gane waye ba, domin wannan hali kuma sai wanda allah ya horema mai sauqi indai nak'uda ce, jabbar na ganin iman a haka ya rud'e da gudu ya kira umma sannan ya dawo ya kamota jikinshi, gabad'aya bata hayyacinta domin nak'uda takeyi gadan gadan.

Shigowar umma taga halin da iman ke ciki, sai mamaki ya kamata wlhy, yaushe abun ya faru? Tun da ynx suka rabu fa, don koh sallar batayi ba datace zatayi.

Umma riqo iman tayi tace jabbar ya tashi daga gurin, amma ina yakasa koh motsi domin halin da yaga iman ke ciki, gashi sai amai takeyi, wata qara da tasaki tareda yin salati umma tagane ruwan nak'uda ne nat fashe, kuma babu ranar zuwa assibiti sai dai a nemo nurse kawai ta amshi haihuwar nan.

Umurni tayi ma jabbar da sauri akan ya kira Dr.Habibu akan lamarin.
Iman ke nak'uda jabbar da gid'imewa, dakyar ya iya ai watar da umurnin umma, nan take aka bashi nurse yaje yazo da ita.

Babu yadda umma batayi ba akan yafita ba,amma wlhy yaqi fita, suka gaji suka qyaleshi, idan iman taji wuya sai tamiqo hannu, dasauri zai riqe yana yimata sannu, dole umma ita tafita domin had'a abun da tasan za'a nema, daga nurse sai su masu naqudar.

Kusan 2hour amma haihuwa shiru, duk sun gala baita, har nurse d'in ta yanke hukuncin ayi Assibiti kawai sai tafara hango kan baby, hakan yasa ta tura jabbar da takardu yasiyo abun buk'ata, sai ta fara taimaka ma iman, cikin ikon Allah sai baby yafad'o.

"Alhmdullh fyn baby" kawai nurse d'in tace, jin kukan baby yasa umma rakitowa da gudu.

"Alhmdullh" itama ummar ta fad'a, sannan tace ya momyn babyn ita kuma?"

Nurse d'in tace, "Itama alhmdullh, tad'anji jiki zata huta ne "

"Masha'allah, Alhmdullh" umma tace ..........



_Nima Alhmdullh nace, iman an sauka lfy,ansamu *baby love* duk da bansan menene aka samu ba, 🤣gobe zamuji_



*Bee Been masoya*💞
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧


©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋

★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★

*_Godiya mara adadi gareku, masoya buk d'ina, hak'ik'a naji dad'in Abun da kuka yi mani, Allah yasa ka da alkhairi,kuma insha'allah bee been takuce, gada kuji komai, hanya bud'e take, gurin amsar gyara ta siga mai ma'ana, batare da cin fuska ba, ngd ngd ngd_*👍🏻👍🏻

Page...
★4⃣4⃣★

Abdul-jabbar da sauri ya qaraso da kaya a hannun shi, baya ji baya gani, haka yaje sayen maganin badan yaso ba, sbd halin da yaga Iman ciki.

Shigowar shi aguje a gidan, ya hango umma riqe da baby a hannun ta, gabad'aya ya zarce zai fad'a dakin ba tare da ya duba babyn ba, domin shi ta matar shi yake yi, sannan ya ga kyautar da aka bashi.

Umma riqo shi tayi, sannan tace...

"Ina zaka shiga? Kawo kayan nakai, domin ana gyarata ne, idan an k'arasa sannan ka na iya shiga "

"Umma lfy iman take? Umma nafara ganin halin da take ciki sannan na duba baby,kiyi haquri umma zan riqa mata a gyara mata jikin"

Abdul-jabbar a rikice yake, sbd yaga halin da iman take ciki shiyasa, dole hankalin shi ya tashi,
Umma ta hanashi shiga, haka ya huk'ura badan yaso ba.


Iman taji jiki sosai, domin nurse d'in ta tausaya mata, domin bayan haihuwar, placenta sai da tad'auki kusan 2 hour bata fad'o ba, sai da aka dawo da babyn sannan Allah yakawo sauqin fitowar ta.

Nurse d'in ita tayi aikin komai, tare da tsaftace gurin da duk abun da yaka mata, bayan ta kira sunan iman ta amsa, sannan ta shaida mata kin samu baby girl, sannan ta fito don kar'bar magungunnan da tasa Abdul-jabbar yasiyo, ta duba tacire wanda yaka mata ayi umfani da shi, domin duka tayi umfanin da su, dama don yafita ne, yasa ta aike shi kawo su.

Da sauri Abdul-jabbar yafad'a d'akin, domin hankalin shi na gurin iman baki d'aya, sallah biyu duka bai samu yayi ta ba, azzuhur da la'asar duka bai gabatar da su ba, sbd fargabar halin da yaga iman ke ciki.

Dasauri yashiga d'akin tare da qarasawa gadon da iman take kwance, wadda har barcin gajiya da wahala sun d'auke ta, hawa gadon yayi tare da jawota jikin shi, yace....

"My star Sannu! Ya jikin?"

Iman a barci ta d'ago fuska ta kalleshi, tare da mayar da kanta a pillow, domin ita ai bata da bakin magana ynx, kuma wlhy barci take ji, qara rufe idon ta tayi domin hutawa take son tayi.

Abdul-jabbar na ganin hakan yayi murmushi, tare da gyara mata kwanciyar yafita, anan umma ta miqa masa babyn,ya saka hannu ya kar'ba tare da kiran sunnan Allah...

"Bismillah, Alhmdullh "

Sannan ya riqa babyn a farin ciki don fara yimata hud'uba kamar yadda addinin musulunci ya tana da, sannan nan take ya rad'a mata suna da *nana Aminatul Ikram* domin alqawali ne yad'au karwa Iman kuma ya cika shi, duk da khadija yaso yabawa babyn shi mace ta farko, amma tunda iman tabuqaci hakan dole yayi mata, duba fuskar baby d'in yayi sannan yafara tantance kyawon nata, yarinyar duk da take jaririya alhmdullh kyawonta yafito, duk da iyayen nata duka suna da kyau,bambanci d'aya shine iman batayi hasken abdul-jabbar ba.

Qarasa hud'ubar da yayi mata,kuma sai yakasa bada ita domin kallon ta kawai yake yi yana murmushi najin dad'i yau shine dady, har umma ta qaraso baisan ta iso ba, sai da yaji tace..

"Za'ayi mata wanka, kakawo ta, kamayar da nurse d'in gida "

Sannan yamik'a babyn yatashi don sallamar nurse d'in, 20k yabata tare da yimata godiya, domin itama tayi qoqari sosai.

Nurse d'in tayi murna da addu'ar Allah raya, kuma sai suka bata sha'awa domin yadda al-amarin ya kasance lkchn da iman na labour, da kagani kaga ma'aurata masu son junan su, hakan kad'ai ya burge nurse d'in sosai.
Abdul jabbar ya d'auke ta ya mai data gida, tare da godiya, shi kuma ya dawo yayi part nasu don yin wanka da sallah domin shima ya gaji, sai dai farin cikin zuciyarshi baya misaltuwa koh kad'an.

27 / 58