Author : Khadija bee bee Category : African Stories & Novels
.....
Yanason ya ajeta yakunna fitila... amma ganin yakeyi kamar bata motsi..,gada yatashi wani abun yafaru da ita domin shikad'ai yasan waye Iman ynx....
"Khadija khadijah..."
Ina khadijatul iman kuma ai ka halakata...,k'waila da ita ka kasheta yau .......jabbar kasaurari hukuncinka....,โน
*Bee Been masoya*๐
[1/31, 4:04 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_yawa gareku yn sadaukarwata....,wlhy har bansan sunan da zansakaba...domin zan iya qarar da page d'ina ban rubuta komaiba sai sunanku...kowa yasaka aranshi wlhy ina sane_* *_dashi...kuma inajin kowa da kowa kuyiman uzuri๐๐ป๐๐ปkowa ina sonshi....._*
*UMMYN YUSRAH*
๐นrayuwar aseeya๐น writtr bee been masoya taga saqon k'auna tagode...
*UMMU HANAN(Marym)*
๐surayya๐writter kema bee been takice....,
*ACTION BABY*
Ina gaidake amma sai na kai qararki ga Azland babu ruwanah...๐คท๐ผโโhukuncinki daban ne๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ๐คธ๐ปโโ
Badi'at ibrahiem๐
Mmn noor
Mmn twinx
Mmn beauty
Nusaiba usman
Atiti mamah
Kabo
Ummy barwa
Yagana
Mrsgid'ad'o
Ummu walid
Da sauran members d'inmu nakowanne group ina gaidaku...kuma page d'ina duka nakune all membrs d'in da buk d'ina ke zuwa...
Page...
โ
3โฃ1โฃโ
ยฎ Jabbar ya jawo pillow bayanshi da juye tareda zanin gadon gurin murmuje...,jawo iman yayi ya'aza ga pillown yajawo bargon gefe ya rufeta...,sauka yayi a rud'e ya jawo jallabiyarshi yasaka hakanan..,sannan ya kunna glub d'in d'akin qwaya d'aya sbd gada hasken yayi yawa...., da sauri yaqara hawa gadon...,yajawota jikinshi ya axata....
"Delight sorry!sorry!! delight narasa samo kaina ne har hakan tafaru...,delight kitashi don Allah..."
Yarasa yadda zaiyyi ga alama Iman koh motsi batayi..,toh kodai jabbar yayi kissa ne...? Qara dubata yayi shiru dai...,dubara ta fadomashi akan ya yayyafa mata ruwa koh sumane....,ajeta yayyi da sauri yayi fallow yabud'e fridge yad'auko roba d'aya ta ruwa...,yazo dasu yana yayyafamata a hankali....,atunaninshi p iman somewa tayi..,amma ina tsananin wahalane yasakata tayi kamar somammiyar...,ruwan daya zuba matane yasa ta bud'e idanunta dasukaci kukan axaba sukayi jawur kuma suka koma qanana...,bud'e idon tayi sannan tadubeshi k'walla ke zubowa ciki har basuda alamar tsayawa...,ganin suna zubewa a banxa yakai bakinshi yafara lashe hawayen da halshenshi.....d'agowa yayi daga fuskarta yariqe bannunta cikin nashi hannu ya dubeta idonta rufe....yace....
"Iman kiyi haquri..,naso control d'in kaina ne amma nakasa wlhy..,bana iya tsayar dakaina ne daga abunda nakeji wlhy Iman har bansan tayaya zan misaltamakiba..,kums bansan tayadda zanyi bayaniba...,nidai nasan wlhy ke Tadabance a cikin mata..,domin ni'imarki na iya kashe mutun don dad'i ki gafarceni ba ahankalina nayi hakanba..."
Itadai bajinka takeyi sosaiba domin jikinta gabad'aya barkono yake yimata ....qafartama bata ko motsuwa....,shima da zaiji wlhy da yadaina motsata....bakin Iman yamutu mutus....
Ganin yayi babu wata mafita face gashi shine abu mafi sauqi....,ledar daya shigo da'ita yaduba wata roba d'aukota yayi...,wadda doctor habibu yabashi yace asiyo maganin aftr anqarasa sex d'in koh haihuwa mata na gashin jikinsu dashi idan da mtsl yazubashi cikin ruwan zafin ta zauna har sau ukku..,komai zaikoma normal kohda kuwa yankewace....,jabbar yad'auka yafad'a toilet d'in ya kunna heater d'in ruwan zafin yazuba ruwan dai2 yadda maganin zai shiga jikinta sosai....bahon wankan yaxuba ruwa da maganin ciki....,baitsaya tunanin komaiba yaxo d'aukarta..,sukkutar da yayimata saida ta riqeshi sosai domin ya motsata.....
Toilet ya bud'e....yashiga da ita..,sakata yayyi cikin ruwan wanda saida Iman takwad'a kuwa mai qara wanda da akwai mutane kusa dole sujiyo sukawo agaji.... amma hakan ya riqeta cikin ruwan....
Tausayi tabashi domin yasan ta wahala.....,amma dole ta haqura domin wannan shine mafita...,
Duk kukanta bai hanashi changr ruwanba har sau ukku...,da ya sakata ana farkon zafi sosai ..,nabiyun da sauqi saidai har lkch da zafi hakan yasa tanata raki da hawaye...,ana ukkunne bataji zafiba sosai...,sai wani dad'in ruwan datakeji domin suna shiga jikinta dai2...
Hakan da jabbar yaga tayi shiru alamar da sauqi ynx...,sai yafita yace yana zuwa....,
Zanen gadon yakeson ya changr..,d'aga bargon dazaiyi babu abunda yagani sai jini...,
"Subhanallh Iman dole ki wahala wlhy...,dole kiji jiki ashe haka najimaki ciwo da yawa....? Ikon Allah wlhy bansan nayiba...,abunne babu control koh kad'an don wlhy abunda naji har baya misaltuwa rayuwata, ALLAH nagodemaka...,daza'baman abu mafi alkhairi dakayi a rayuwata..,samun Iman wani yankene daga ni'imar duniya ya Allah karayamu tare...."
Ameen jabbar...,kwashe zanen gadon yayi ya aje gefe ya shinfid'a wani...,yagyara koh ina dai2...,kwashe kayan barcinsu yayi ya aza gefen zanin gadon wanda za'a wanke....,d'akin Iman yaje yad'aukomata wata doguwar riga mara nauyi ya aje gefen gadon bayan ya fesheta da turare...., toilet d'in yafad'a wanda yasamu iman har wankan tsalki tayi domin har ta d'aura towel jikinta saidai takasa tafiyane....
Murmushi yayi sannan yaqaraso inda take...,ya rungumota yayi kissing nata a goshi....,hakan yasa Iman duqar dakai qasa tayi....hakan yasa yad'auketa sai gefen gado ya ajeta a hankali....,rigar yad'auko yasakamata babu yadda ta'iya domin komai bazata iyayima kantaba sbd koh ina na jikinta ciwo yakeyi...tsayawa yayi yana duban fuskarta had'a fuskarshi yayi da tata fuskar suna kallon junansu...,hancinshi saman nata goshinshi saman goshinta yahad'a bakinshi da nata kuma sai yayi magana......
"Sannu hasken zuciyata...,Allah yayimaki albarka kinsakani farincikin da har nake tunanin bani neba...... *IMAN INASONKI HAR QARSHEN RAYUWATA*....."
kissing nata yayi sannan yamtso da pillow d'in kusa da ita yakwantar da ita...,yajawo bargo ya rufeta...yajuya ya kwashi zannuwan gadon yatafi toilet ya wankesu duka..,yayo wanka yafito...,jallabiyya yasaka yashinfid'a sallah Capet ya kabbarta sallah don miqa godiyarshi ga Allah da wannan ni'ima da yasakamashi da ita...,yaqare sallah..,sannan yad'aga hannu roqon Allah zuri'a d'aiyyaba dakuma soyayya mai d'aurewa dashida iman...,qarasawa yayi yatashi ya haye gadon yajawota jikinshi yasanya bargo ya rufesu cikin sanyi da nishad'i.....
Basu falkaba har 9:30am shima kiran wayar ummanshi ne yatayar dasu...,har ta tsinke baisamu qarfin d'aukaba...,sbd bayason yad'aga da qarfi sbd Iman dake jikinshi kwance duk ta maqalqaleshi...., jin jikin Iman da zafine yasa jabbar qara ta'ba kanta da jikinta...,duka sunyi zafi sosai Alamar zazza'bi ta kwana dashi....,a hankali yajawo pillow ya d'an janye jikinshi ya azata yajawo bargon yagyaramata....miqewa yayi a hankali ya jawo wayarshi yaduba missed call na umma har biyu...,tym yaduba 9:35....
"Subhanallhi har tym yakai haka bamu saniba....?"
Tashi yayi yashiga toilet yad'auro alwallah yayi sallah...,sannan yad'auki wayar tashi yayi fallow domin kiran umma yaji lfy....,kiranta yafara batafi ringing biyuba ummar tad'auka...,gayar da ita yayi....,sannan ta amsa tace....
"Lfy qlau babanah dama nakirane naji Iman lfy take..,naga jiya bangankuba dukanku tunda kukashigo muka gaisa...,ynx kuma gashi har nafita baku fitoba...,dama zan fad'amakane idan xakaje aiki kawuce dani gidan babanku Aliyu toh kuma sai ba'a d'aukaba...,nasamu napape na hawo...,ina bisa hanya ma...."
"Eh umma batad'an jin dad'ine tunjiya shiyasa nima bansamu shigowaba...,amma da sauqi sosai....,kuma yau baxanje aikiba sbd gobene tafiyarmu muna shiryawane....,muna gaidasu zanxo d'aukarki...."
"Toh yayi sai naqare zankiraka....,kagayar da iman d'in kafin mudawo...,kuma tadaina yawan aiki domin lfyrsu sai ahankali...."
Murmushi jabbar yayi yace...."toh umma insha'allah za'a kiyaye...."
Yakashe wayar yaqara muemushi yace.... "Umma dai har kin aza d'iyarki tasamomaki jika...,toh sai jiya ma mukasan k'ofar aikin inda take....,amma ai koh yau a iya samo abunda kikeso umma..,don nayi aiki babba....."
Falkawa iman tayi cikin matsanancin zazza'bi ga sanyi tanaji gashi har ynx da sauranta....,rarrafawa tayi tayo alwalla ta hau daddumar sallah dataga yaqare tayi itama tayi amma takasa d'agawa sbd zazza'bin yayi yawa...,kwance tayi anan....
Jabbar na kitchen yana had'amasu break yadda da tatashi kawai ci zatayi...,qarasawa yayi yazo domin tayar da ita....
Shigowarshi sai yaci karo da ita a saman sallah capet kwance..,alamar har tayi sallah...,da sauri ya matso inda take yariqota...jin jikinta zafi sosai...
"Sweet meke damunki naji jikinki da zafi...?"
Bud'e idonta kawai tayi tadubeshi kuma sai tarufe idon nata....,gyaramata kwanciyar yayi yad'auki wayarshi yakira doctor habibu....,yafad'amasa madam d'inshi babu lfy in yana free yataimaka mashi yazo yadubata....,yace yana zuwa.....
Fallow yaje ya d'auko break nasu yaxo dashi nan yatayar da iman zaune ya had'a tea yabata tareda dankalin daya soya....,amma duka bataci komaiba...,koh tea d'in saboda ya matsamata tasha....,
Hakan yayita yimata dubara har yasamu tashanye cup d'in d'aya....qyaleta yayi domin gada tayi amai....
Ringing d'in wayarshi yafara tashi dubawa yayi yaga doctor d'inne...,don haka sai yad'auko Iman zuwa fallown anan ya ajeta kujerar bayan yasakamata hijab yace....
"Ina zuwa.."
Fita yayi yashigo da doctor bayan suna dariya harda tafawa...,saidai bansan me suke cewaba..., dasuka matso ciki...Iman ta kalleshi tagayar dashi duk da kunyar da takeji...,domin kanta qasa yake....
Amsawa yayi sannan ya tambayeta me takeji jikinta...?
"Kallon jabbar tayi..,sannan tace...
" zazza'bine kawai da ciwon kai..."
Yafahimci dai maganar jabbar ne domin wahala ta haddasa mata wannan zazza'bin ya bata magani yace tasha ynx...,zuwa anjima komai normal...,
Jabbar ya amsa yayimashi rakkiyya..,suka fita....
Dawowa yayi.,yad'auko ruwa yabata maganin...,sai sannu yake yimata...,tana lumshe ido..,don ita har ynx batada bakin magana wlhy domin yarufe bakin tun jiya bata iya cewa komai...,saidai abu d'aya tasani shine mujin nata ba abun wasabane namijine na gsk wlhy...,itama duk qoqarinta saida takasa.....
"Sannu my delight haske zuciyar jabbar...,kitashi muje ki futa domin anjima kad'an zanje d'auko umma kuma ta tambayeki bata gankiba nace bakijin dad'i har tabani saqo tace nace maki kidaina aiki da yawa...,sbd ta aza ciwon samun jikane...."
"Hmmm ai duk kaine kahanan ai naje naganta..."
Dariya yayi yariqota yace....,
"Yau kad'ai nake tare dake...,gobe bana nan kuma sai nadawo..,umma kuma kina tareda ita nukuma ai kinga zanyi missing da yawa koh..."
Jin zancen tafiyar nan na'batawa iman rai don Wlhy tafison tadinga ganinshi kusa da ita koh ba komai tasamu farincikin ganin jabbar kusa da ita bale ynx dasun zama d'aya..., marairaice fuska tayi...,nan take ya gane nufinta....,
Dariya kawai yayi yad'auketa yayi ciki da ita..,a hakan ya kwantar da ita shima ya kwanta gefenta yana shafar suman kanta...,nan take barci yad'auketa shima barcin ya koma....,2:pm dai2 yaji kiran sallah hakan yatashi ya watso ruwa ya changr kaya don zuwa masallaci kuma yasamo masu abun ci tunda bazata iya komaiba....,
Koh da farha tatashi tanemi ciwo ta rasa gabad'aya har qarfin jiki tasamu sanadiyyar maganin datasha....,hakan yasa tatashi da sauri tayo wanka tayi d'akinta domin shiryawa....,sallah tayi sannan tayi silent kwalliya powder da lipstick kawai kaya tasaka material dunki riga da sket...,amma wlhy har ynx tanajin ciwo qasan jikinta sosai ma...,hakan yasa a tafiya take d'ingishi da qafa...,turare tafeshe jikinta dashi tayo fallow..da niyyar shiga kitchen....
Sallamar jabbar tadawo da ita baya...,ganinshi da leda niqi niqi da alama abinci yayo take away nashi...,dubanta yayi da alamar tambaya...., mezatayi...?
Dawowa tayi tazauna tafiyar tatama sai slow...,
"Hmm kina ahaka kuma zakije yin wani aiki...?"
"Ni lfyta qlau..,kadaina d'aukata ragguwa p...,sbd ni jarumace sosai... Don inda wasune sukasha wahalar danasha sai lahira kawai...."
Zancenta dariya yabashi sosai...,abincin yafitar yafara fitarwa kala kala yad'auko plate ya xuba...,yafara bata...,
Balaifi taci sosai shima yaci....
Harda cemashi tayi....
"Daga yau nakashe siyoman abinci cikin gida wlhy domin banason abincin yahudawannan...,"
Bai cemata komaiba agogo ya duba...,tym yayi yaje d'auko umma...,dubanta yayi sannan yazauna gefenta yariqo hannunta yace....
"Haske nah...! Zanje d'auko umma gidan mama daga cen nayo bankwana dasu don gobe tafiyar safe zamuyi...."
Miqewa yayi tsaye amma bai saki hannuntaba...,itama d'ayan hannun nashi ta riqe cikin shagwa'ba tace....
"Nima zanje...,sai mudawo tare...."
Duqowa yayi har tanajin numfashinshi ga fuskarta yace....
"Ahakan zakije kina d'ingishi su umma da mama sugane an amshi darajarki jiya....,? Ai kawai kibari sai kinkoma normal tukunna dai...,nima banda dolene da babu inda zanje ina tareda Ruhinah manne...,muyi jinyar tare amma kiyi haquri bazan dad'eba...."
Turo baki tayi...,alamar zatayi kuka...,yayi saurin zaunawa gefenta....
"Ah ah gada ki hanani xuwa d'auko umma Iman...,kukanki ai matsalane ga Rayuwata..."
'Dago fuskarta tayi tadubeshi ta lanqwashe kanta..,tace....
"Kaje kawai ina gaida su mama idan kaje..."
Murmushi yayi yasaka hannunshi yashafo qirjinta...,tareda had'e bakinshi da nata na 3mnt sannan ya miqe tsaye...,ya lumshe idonshi yace....
"Take care my haskena...,ki kwanta warki bazan dad'eba domin tunaninki bazai barni naga kowaba sai ke...,koh umma don itace wlhy...,ga wayarki kiyi fira kafin nadawo....,"
Miqamata wayar yayi tareda kunna mata ita domin shi yakasheta jiya....
Fita yayi itakuma ta kwanta a kujerar...,yana tafiya yana waiwayenta har tafita.......
*ะฒee ะฒeen ะผฮฑัoyฮฑ*๐
[2/1, 1:06 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH๐ญ๐ญ*
๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
ยฉยฎ
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
๐๐๐๐๐
โ
TRUE LYF STORYโ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
โ
*_True Love๐ Depends On The Willingness To Give Take And Work On The Relationship...,๐ With The Effort That You Have Shown This Far I Cant Doubt The Undying Love That You Have Shown Me..., I LUV YOU ALL MY HEARTโค MASOYANAH๐_*
Page...
โ
3โฃ2โฃโ
ยฎ Isar jabbar gurin d'auko mahaifiyarshi...,yayi sallama suna fallow dukansu zaune...,mama da umma alamar fira sukeyi...,yashigo yasamu gefe yaxauna..., suka gaisa da mama....,
Cen yaji suna fira amma wlhy baisan kota mececeba...,amma yaji ankira farha ciki...,hakan yasa bai maida hankalinshi ga son jin zanceba domin koh hanyar da zancenta zai bi bayason su had'u...,domin itace macce tafarko da tanunamashi tsana rayuwarshi....,
Jin ankira sunan nata dakuma zancen babu lfy tare da ita...,hakan yasashi tashi domin yabasu guri suji dad'in magananar....,wayarshi ya d'auko alamar zai kira masoyiyarshi yayo waje.....
Calling nata yafarayi...,nan take tad'auka alamar tafara barci ne....,
"Haskenah badai har kin fara barciba...?"
"Hmmm...,dole ai katafi kabarni ni kad'ai acikin gida...,kuma umma bata kusa...."
Murmushi yayi da lumshe ido domin ya tuno wani nishad'i na jiya da dare yace....,
"Haskenah! Ina missing naki p sosai...,ji nakeyi kamar nayi 1hour dabaroki duk missing naki yakamani...,plx yauma.....?"
"Hmmm yauma me..? Wlhy ah ah sanyinah....,bazan iyaba wlhy..."
"Ai ba wancen nake nufiba p...,d'ayan dai koh...?"
"Naji ni barci nakeji sai kadawo plx..."
Dariya yayi yakashe wayar domin jin alamar fitowar umma..., saka wayar yayi aljihunshi ya tako gurin dasuke tsaye...,umma nayyimata magana tareda cewa.....
"Insha'allah zanyi qoqarin inje ingani...,amma kuma kusanya ranku sanyi yaran zamaninnan ai sai addu'a..."
Umma tawuce gurin mota anan jabbar yafara yimata bankwana gobe xaije exam abuja kuma zaiyyi week insha'allah....,tayimasa addu'ar samun nasara aciki...,
Sukayi bankwana yace zai kira baba awaya yafad'amasa....,
Umma tashiga mota shima yashiga suka kama hanyar gida...,
Shigarsu umma tace zata shiga taga Iman sannan tawuce ciki...
Koh da suka shiga iman na toilet alwallar magarib..,shiga yayi d'akin nata yake shaidamata umma tazo ganinta...,
Kallonshi tayi sannan ta kalli yadda take d'ingishi kuma yasa umma zuwa toh ita yazatayi....
Shima dariya yayi domin baisan dacewa zata shigoba...,kallonta yayi yace....
"Ki daure kawai kije domin babu yadda za'ayi domin tariga tazo ganinki..."
Hijab iman tasaka takwaso juriya ta aza agurin saita tafiyarta domin wani barkono takeji idan ta had'a qafafun cije baki kawai tayi tatafi..,amma wlhy akwai azaba ciki....,ita bazata qara yadda ba kuma tunda abun ciwone dashi....,gashi ya xamar mata miki ynx....."
Fitowa tayi tana takowa a hankali...,duk iya qoqarin iman gada ummar tagane saida tagane komai daga yanayin tafiyarta....,iman tazo gefenta tazauna domin bata iya xama qasa wallhy...,ummar riqota tayi tadawo kusa da ita...,azaton umma iman cikine da ita..,amma ganin yanayinta yanunamata cewa ynx jabbar ke amarcinshi domin ynx tafiyar iman ke changrwa...,tagane zazza'bin da jabbar yafad'a na wahala.....,
"Iman yaya jikin naki da sauqi koh...?"
"Eh umma da sauqi sosai nasha magani....."
"Toh masha allah...,gobe idan jabbar yawuce akwai inda zamuje insh'allah..."
Dad'i iman taji duk da tasan da sauran warkewa jikinta amma wlhy sai taje koh ina ne....,
Ummar tawuce part d'inta..,jabbar yadawo fallown anan yake tambayar yasuka kwashe da umma tace mashi normal suka rabu....,dariya yayi sannan yatafi sallah...."
Daren yau lfy suka kwanta saidai jabbar bai yarda koh kad'an iman tamatsa daga inda yakeba...,motsi d'aya yace..."meke faruwa haskenah...?"
Iman p duk tafiyar daxaiyine yau ke d'aga mata hankali...,hakan yasa duk tayi sukuku...,gyaran kayanshi takeyi amma badon jin dad'iba domin batason yatafi yabarta...,yajawota yayi tana zaune gefen gadon takwanto jikinshi....,yasaka hannu ya matseta qirjinshi sosai yakai fuskarshi jikin qirjinta ya shaqo kamshin dake jikinta...sannan yad'ago zuwa fuskarta....
"Wai damuwar tamenene iman d'ina...,ni ban damuba sai ke..,zaki damu...? Nine yakamata nayita damuwa nida nad'and'ana zuma kuma zantafi nabarta naje wani guri da banida abokiyar d'ebe kewa...,gashi har ynx baki warkeba da aikin danayimakiba...,bale naqara komawa najiyo wani..."
Hannunshi yasaka ya xuge rigar barcinta dake d'aure da igiyoyi yakai bakinshi ciki...,lumshe ido iman takeyi domin tanason wannan abun da yake yimata kuma tanajin dad'inshi...hakan yasamu damar rabata da rigar duka..,wasa yakeyi dadukkan halittun jikinta wani feeling nasaukarmashi...,hakan tata wasa da ita har yasamu yarage abunda yakeji...,itama iman taji dad'in wasar domin tanason jabbar yayi kissing nata kuma tanajin dad'in yayi wasa da qirjinta domin iya ynx tafara gane wayannan al-amurran me suke sawa aji...amma ashiga jikintane at bataso sbd yaji wahala sosai wanda har ynx da sauran miki....,
'Dagowa jabbar yayi domin yaji kiran sallar assubahin...,dakyar ya'iya rabuwa da iman domin hakan kad'ai a jikinta nasashi jin yagamsu...., tashi yayi domin yayi wanka yashirya 6:am zasu fita dayake sunada yawa...,jirgi zasu shiga...,
Iman ma jin yatashi itama sai tayi d'akinta sharp sharp tayi wanka tayi alwallah....,fitowa tayi...,sallah tayi tasaka doguwar riga takama hanyar kitchen karn safe tashirya mai sauqi domin yaci...,nantake taqarasa dai2 da fitowarshi shima.....
"Haskenah kice har kin had'a komai...?"
Langa'be kanta tayi...,taja hannunshi domin tasan zai iya makara har ayi jiranshi.....,break yayi yamiqe don d'auko kayanshi...,iman itama tabishi d'akin....riqe jikkar tayi tafara kuka....
Nan take jabbar shima yaji duk babu d'ad'i amma babu yrda ya iya dole yakawar da nashi damuwar domin yasamu ta daina kukan...."
"Iman menene haka kuma...,ai zan dawo...,kisani nima banason tafiya nabarki..,saidai dukanmu babu wanda zaije da matarshi kuma babu wanda yassan yadda gurin yake..,bale naji har naje dake...,idan har kuka zakiyi sai na'aje tafiyar nayi rarrashinki domin nafi sonki akan aikin daxanje nemo qarin girma dominshi....."
Fad'awa tayi qirjinshi ta rungumeshi sannan tad'ago tadubeshi shima idonshi sun sauya...,tace acikin muryar kuka.....
"Farincikinah...! Dole nadamu nasaba dakai sosai..,nakai bana iya 2mnt batare dakaiba...,yau gashi har week bazamuyi tareba dole nadamu...."
Jawota yayi zuwa gadonshi ya zauna ya'axata a qafarshi...,yakai bakinshi cikin nata na 2mnt sannan ya zare bakin yace....
"Zaki rage kad'aici domin koh yaushe zamu kasance a waya...,kuma gurin umma zaki koma har sai nadawo...,kid'auki duk abunda zaki buqata dana wuce ynx ki rufe gidan har sai nadawo...,kuma nabaki dama duk inda zakije da izinina bale nasan bazaki wuce gida biyuba...,gidan mama da umma..."
Duba agogonshi yayi shidda saura kwata...,kafin yamiqe har kiran abokin tafiyarsu yashigo...,bai d'agaba domin yasan zancen tafiyarne.....
"Riqa hannunta yayi d'ayan hannun riqe da trolley nashi tana ja...,ido sunyi ja....,
_rabuwa da masoyi babu dad'i koh da second ne bale week....๐_
_ALLAH BARMU DA MASOYANMU...,KADA KASA MUDINGA NISA DA JUNA...AMEEN_๐๐ป
part d'in umma yashiga sukayi bankwana tayimashi addu'ar nasara...,yafito yazo part nasu ya amshi bag d'inshi yayi kissing iman sannan yafita...., iman hawayen missing kawai akeyi aka koma ciki kwasar kaya zuwa part d'in umma duk ranta babu dad'i.......
Bayan iman tarufe part nasu ta d'auki itama tata jikkar tayi part d'in umma da ita....,
Ummar naganin iman tayi murmushi domin tasan kuka tayi kenan saboda zai tafi...,hakan baisa tatsaya tambayartaba...,ganinta kawai tayi takai kaya d'ayan d'akin ta ajiye..., fitowarta kenan ummar tace tashirya akwai inda zasuje ynx.....
Cema umma tayi toh..,duk ranta babu dad'i wlhy...,itafa missing d'in mujinta takeyi wlhy....
Wucewar iman d'in keda wuya ummar itama tatashi tashirya domin suje da wuri.......
*Bee Been Masoya*๐
[2/1, 6:51 PM] Bee Been๐ Masoya: ๐ง๐ง๐ง๐ง๐๐ง๐ง๐ง๐ง
*SO NE......*