Chapter 47 Reading SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee READ HAUSA Novels

SO NE DALILIN HAWAYENAH by Khadija bee bee

Author :  Khadija bee bee Category :  African Stories & Novels

Chapter   47 / 58

138K to 141K   out of 173.5K words

ajiye, ya cire kayanshi ya shiga toilet d'in tare da d'aura towel.

Farha ta fito, daga wanka itama taji k'amshin turaren na tashi ta ko ina, mamaki ya kamata, har ta fara shafa lotion jikinta, kuma sai taji bari ta duba drower tata tagani.

"Subhanallah!" Kawai tace, domin ganin turaren da Aunty Hafsart ne ta bata gabad'aya ya zube a cikin kayanta, nan take taji haushin shi ya kamata, domin ba yanzu taso umfani da shi ba, gashi kuma duk ya zube, hakan yasa ta saka hannunta tana kwashe wanda yayi saura bai zube ba,sannan ta dawo ta k'arasa shafar ta, ta saka wata night gown doguwa har k'asa, saidai hannun vest gareta, ta k'ara shafa wani turaren wai don wancen ya 'bace gada yaji k'amshin jikinta, domin batayi niyyar sakashi yanzu ba, domin taji labarinshi ga rasheeda cewa, shine ake cema turaren arabu katsal, don haka sanin ita bata ta'ba yin wata rayuwar aure ba, yasa take tsoron k'arin wata wuyar a hakan, duk da itama tanason taji yadda ake ji, amma fa tsoro take ji, hakan yasa ta jawo mayafinta tasaka ta fita falo.

Abun mamaki shiru har yanzu bai dawo ba, ko dai da gaske gidansu waccen yarinyar yaje, amma bari ta duba part nashi, duk da yaune first day da zata shiga muhalinshi, domin ko yaushe yana nata part d'in.

Tura k'ofar tashi tayi, tajita a bud'e, hakan yasa tayi sallama tare da shiga, dai-dai da fitowarshi toilet d'aure da towel a k'ugunshi, hakan yasa farha yin saurin juyawa, da sauri ya kira sunanta, tare da takowa zuwa gare ta ya rik'o hannunta, jin kalar k'amshin d'azun jikinta yasashi k'ara jin wani abun jikinshi, hakan yasa ya rik'ota baki d'aya yace......

"Farin cikinah, wannan wane k'amshi ne kikeyi hakan, wanda ke sakani rud'ewa a rayuwata?"

Komai bata ce mashi ba, domin tasan ta kawo kanta wallahi, hakan yasa tsoro ya kamata, domin ganin yadda idanunshi suka sauya, ajiyeta yayi gefen gadonshi, sannan ya d'auki Lipton d'in da ya zuba a cup ya shanye, sannan ya jawo wata jallabiyyar ya saka, yace mata yana zuwa.

Fita yayi ya zuba abincin da zasu ci a plate, sannan ya kwashi sauran yakaima su d'an asabe da mai gadi, yace masu sai da safe, duk da yanzu 9:30 yayi na dare amma kulle ko ina na shigowa gidan yayi.
Farha jiki ya d'uri ruwa, anya bata kawo kanta ba, aiko idan hakane ta bani, yau zata jita sabuwar duniyar da bata ta'ba shigaba iya tsawon rayuwarta, hakan wata zuciya ta bata kawai ta tsere daga d'akin, amma ina ta makara, domin zata mik'e kenan, yana shigowa da kayan abincin a babban plate, ajiyewa yayi sannan yace mata ta sauko, farha ta tsorata da yanayinshi, jikinta sukuku, haka ta sauko ta zauna nesa da shi, shi kuma ya jawota zuwa jikinshi tare da cire mayafin da ta rufe saman rigarta da shi.

Abincin ya bata wanda naman dake cikin abincin yafi abincin da yazuba yawa, hakan suka ciyar da junansu cikin k'oshin lafiya, sannan ya zuba fresh milk a babban cup ya bata a baki, amma ta kasa shanyewa domin ta k'oshi, ga kuma tsoro fal a zuciyar ta, Abdul-jabbar yagane hakan domin yadda yaga jikinta nayi.
Bai damuba, domin yasan dai tasan abunda yake nufi, tunda ba yaune tafara hakan ba, don haka bai damu da ya rarrasheta ba, akan abunda yake da niyyar yi da ita ba, hakan yasa farha mik'ewa da cewar zata mayar da kayan kitchen,ya gane nufinta yace ta jira yazo.
Shi yakai kayan, tare da rufeta cikin d'akin domin kada ta tsere ta wahalar dashi gurin nemota, d'akinta yaje ya d'auko mata hijab da zane ya rufo d'akin ya dawo nashi d'akin, isko farha zaune yace....

"Kiyo alwallah a toilet kizo muyi sallah "

"Shikenan, ta faru ta k'are, na kawo kaina yau "
Abunda ta fad'a cikin rage sauti, wanda sai da yaso yaji me take cewa, amma yayi murmushi kawai,yace.....

"Barin gunguni kikeyi baby"

Alwallah tayo suka kabbarta sallah suka k'are, ya d'aga hanunshi sama yana addu'a itama ta d'aga hannu tana amsawa da "ameen"

Suka k'arasa addu'ar, farha ta kasa mik'ewa daga inda take, shi kuma tashi yayi tare da cire rigarshi da sanya wani sweet a bakinshi guda biyu, ya haura saman gadon, itakuma takasa ko motsi, hakan yasa ya sauko tare da rik'ota baki d'aya jikinshi, ya cire hijab d'in nata, ya cire zanen nata ya jefa kujerar gadon, ya tallabeta sai a gadon ya ajiye, jikin farha rawa yakeyi kamar wadda ke jin sanyi, k'arshe ma kuka tasaki, wanda sai da Abdul-jabbar ya tashi zaune da ita jikinshi yace.....

"Farha menene hakan wai? Abunnan ba yaune kika fara ba, kin ta'ba yi, kinsan me akeyi ciki, ko koh nine bakison na zuk'i ni'imar taki ne? Baki tausayaman ne? Kinsan yaushe rabon da na tsinci kaina a cikin yanayi irin wannan? Farha nasan kema kinyi missing d'in d'a namiji, mezaisa bazaki bani had'in kai ba mu shayar da zukatan a k'auna ba? Farha ki tausaya man wallahi, a halin yanzu zan iya halaka, domin ni kad'ai nasan me nake ji, burina najini a cikin kyakkyawar halittar ni'imar ki farha, please ki saki jikinki, bazan cuceki ba, ko wadda ke farkon fara hakan nasan ta yadda zanje da ita bale ke farha, ki bani dama domin shiga fadar ki shi zai sa na kawar da kishin da nake yi akan wanda wani ya rigani zuwa gareki, domin hakan zaisa na tabbatar da cewa yanzu ke tawace ba ta kowa ba, mafalkina ya zamo gaskiya farha "

Ajiyar zuciya farha tayi, tare da kwantar da kanta k'irjishi, amma jikinta bai daina rawa ba, wanda kawai ya yadda tsoronshi ne kawai take yi, hakan ya k'yaleta da nufin abunda ya sanya ma gaba kawai.

Hannunshi ya saka ya kashe wutar d'akin, inda bakajin komai sai k'arar A.C d'akin da ke tashi, hakan yasa Abdul-jabbar ya fara sarrafa Farha cikin k'warewa, wanda turaren jikinta ke bayyanar da duk wani sinadarin k'arfi a jikinshi, ga kuma lipton d'in da ya kora, sai yajishi tamkar wani zaki.

Wasannin da yakeyi da farha, itama sai ta tsinci kanta a wani yanayi na sabuwar rayuwa, domin hakan yasa itama ta jawo nata salon gurin tafiyar da ogan nata, dukansu babu wanda ke hayyacinshi, domin sun lula wata duniyar.
Abdul-jabbar kuma yakawo stage d'inda babu wata doguwar wasar da zata gamsar dashi inba babbar harabar makarantar ya ziyarta ba, mai manyan d'alibai da babban karatu, hakan yasa kai tsaye ya cirema farha komai na jikinta, domin yadda zai dai-daita da kyau.

Kai tsaye ba haufi bale wani jin tausayi ya mik'i hanyar da zata sadashi da makarantar da yake son zuwa, hakan ya dawo da hankalin farha da sauri, domin tasan a rufe k'ofar take, gashi kuma ya tafi kamar ita wata k'wararrar ce, hakan yasa ta rik'eshi da sauri da cewa......

"Ban iyaba, wallahi bansaba ba, wannan ne na farko "

Amma ina yasan me take cewa, sai k'wace hannunshi yayi, tare da matseta da k'arfi da niyyar wucewa, babu notice.
Farha k'ank'ame jikinta tayi domin ganin yadda ya tafi babu jin kira, zai halakata kawai, rik'eshi tayi tare da kalmar shada, domin tasan angama kasheta a wanan zuwan babu sauk'i.

Abdul- jabbar na dosa k'ofar kuma sai yajita da k'aton padlock k'ar game, hakan yasashi dawowa da sauri, ya tashi daga jikinta, tare da rik'eta yana nishi, domin mamakin abunda yaji ya gani kuma.

Ita kuma hawayenta tsayawa sukayi,tare kameshi gaba d'aya jikinshi, hakan yasa yaji wani tausayi nata, yasaka hannunshi ya jaye gashin da ya rufe mata fuska yace............



_kuyi man afuwa,ðŸ™ðŸ» saboda 'yan matsalolin da suka d'an biyo baya, na farko shine, yawan bak'i da nasamu a this week gidana, hakan yasa banida tym na yin typing, jiya kuma wayar tasake 'bacewa acikin kayan lefen kayan d'iyar 'ya'yan baban ilham, Auntyn Ilham kenan,uwar renonta, sai dare aka ganta,😊 amma yanzu komai normal,kusanyamu addu'a Allah ya sanya alkhairi a ciki_
_masu text da masu kirana, domin jin lafiya nake, to k'lau nake kuma alhmdllh,nagode da kulawarku kaina masoya😘 gani gareku irin har abada d'innan🤸ðŸ»â€â™€_





*Bee Been masoya*💞
[4/1, 2:56 PM] 💖HASKEN MASOYA💞: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧

® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*

_ɯɛ ɖơŋŧ ÊųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ É– ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_


# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com

©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com

My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*

*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋

★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★

*_yawan ganin comments nasaka, marubucin labari ya gane cewa labari na tafiya dai-dai, hakan zaisa yaji k'arfin rubuta new page, Amma angani kuma ankaranta, kuma anason labarin amma kuma ba'a sharhi akan abunda aka karanta, wanda ke bada labarin zai iya gane cewa ba'a gamsu da labarinshi ba._*
*_comments na k'arasaka mai rubuta abu ya k'ara ilimi akan hakan😊_*
*_ba wai ina nufin ba'a yi bane,ah ah complain d'in wasu writters kenan, hakan suke fama, amma ni alhmdllh, nasan masoyana, na biye da ni ta ko wanne hali,ALLAH ya barmu tareðŸ‘ðŸ»_*


Page..69


Rungumeta yayi jikinshi, ita kuma mayar da kanta tayi k'irjinshi ta rufe fuskata da jikin nashi tana kuka, jikinta na rawa, hakan yasa yayi saurin d'agota jikinshi, yashafa kanta yana ajiyar zuciya, domin komai ya tsaya mashi chak.
Saita muryarshi yayi wadda turawa ke kira da (Husky voice) murya wadda idan ba kunnenka ya cikika ji sosai ba, bazaka iya tsinkayo me mutun zai ce ba, sai dai wanda ke cikin kalar halin zai iya fassara bayanin, ya k'ara matseta jikinshi,sannan yace.....

"Farin ciki nah! Menake shirin ji agareki hakan ne? Kina nufin har yanzu ke matsayin budurwa kike kenan?"

Shiru farha tayi domin har yanzu bata dawo dai-dai ba, saboda rawar da jikinta keyi, hakan yasa yayi saurin shafa bayanta tare da cewa......

"Please! Ki daina zubar man da hawayenki, wallahi da kinsan yadda nake jin kukan nan a zuciyata da kin daure kinyi shiru, ina cikin wani yanayi nason insan cewa shin ya akayi hakan ta faru?"

Rungumeshi farha tayi da hannuwanta guda biyu, ta aza kanta k'irjishi, shi kuma pillow ya jawo ya jingina jikinshi, sai yasaka hannunshi ya zagayeta dasu, yace....

"My teemah! Inajinki, ki fad'aman dalilin hakan?"

_" Tun ranar da aka kaini a gidansa, baita'ba nufin yin wata mu'amalar aure dani ba, wanda so d'aya rak yata'ba nufin yin hakan da ni, sai dai ba'a inda Allah ya halatta ajema ko wace mace ba yakeson yin mu'amalar dani, hakan sai nak'i aminta, domin bansan cewa dama shi d'an homosexual bane, daga nan sai nak'i aminta dashi, ba'a dad'eba kuma sai ya daina kulani baki d'aya, nan take nagane cewa, tun banje ko inaba Allah ya fara fitar maka da hak'k'inka akaina ne ta wannan hanyar, domin da ni da bola duka gurinsa d'aya muke, wanda iya lokacin ni kuma ina da tawa buk'atar amma bazan samu ba, hakan yasa mukayita samun sa'bani dashi, har hakan ta faru, tunda hakan tafaru kuma sai Allah ya d'aura sonka a zuciyata, sai dai nasan bazan samu bane, saboda auren Iman da ke tsakani, sannan ga tsanar da ka d'aura akaina, wadda nasan kishine kesaka hakan "_

Rungumeta yayi yana shin-shina gashin kanta, wanda farinciki ya hana komai ma yace, hakan ya daure yakira sunanta a muryar buk'ata yace.....

"Alhmdllh! Alhmdllh! ALLAH Alhmdllh, ALLAH kanason bawanka Abdul da rahama, Allah baka barni nayi kukan banza ba, Allah baka bari nayi wahalar banza ba, ashe abunda nake adanawa, ina tsiminshi, ashe dama zai juyo ya dawo gare ni? Alhmdllh, ni mutun mai sa'a ne,gashi zank'ara fasawa da kaina,ALLAH kajik'an Iman, rashinki zaisa farincikinah wanzuwa, domin Allah yasan cewa inason farha, tun ina k'arami na, gashi kuma yau burina ya cika, ko nace zai cika yanzun nan basai wani lokaci ba"

Farha najinshi, tagane cewa zancen dai na nan kenan, baza'a bari sai gobe ba, anan taqara firgita kuma, domin jin yadda alk'alaminshi ke k'ara girma jikinta tanaji, wani yunk'uri Abdul-jabbar yayi, sai ya juyeta a saman gadon tare da hawa saman jikinta ya tallabo kanta, kamar wanda ke renon baby na kuka yace......

"Kisaki jikinki, bazan cutar da ke ba, ki jaye tsoro mu wanzar da k'aunarmu ta wannan dare mai albarka, kowa da kika gani, a hakan ya taso, na fahimta kin cika tsoro,to ki tallafi mijinki, abun k'aunarki mushayar da so da k'auna kinji?"

"Umhmmm!"
Shi kad'ai farha tace, amma ta ciki na ciki, babu yadda zatayi, dole ta sallama mashi kanta kawai.

"Kin aminta dani farin ciki nah?"

"Ummmm!"

Murmushi yayi, domin yagane Iman tafi farha k'arfin hali, domin ita bata dinga yin wannan abun da ita take yi ba, saboda yagane Farha tsoronsa kawai take ji, don haka sai ya dawo da wasar sabuwa, shafata yake yi ta ko ina, matsar ta yake yi cikin k'warewa, bakinshi kuma aiki yake tayi, a bakinta da kuma k'irjinta, hakan yasa har wani dad'in hakan take ji,tana lumshe ido, itama tana mayar da martani, hakan yasa suka fita hayyacinsu baki d'aya, nishinsu kawai kake ji, sai k'arar A.C.
Wannan yanayin, shine yazo da Abdul-jabbar k'arshe, don haka sai ya dai-daita alk'alaminshi don yin rubutu a good paper, wanda sai da ya kai bakinshi a nata bakin ya datse saboda ta samu natsuwa, fara jero addu'ar aiki yayi kamar hakan.....

،،بسم الله،الهم جنبناالشيطان،وجنب الشيطان مارزقتنا،،

Farha najin hakan tace....
"Nashiga ukku!"
Acikin zuciyarta ta ambaci hakan, saboda ya rigada ya tafi ba kiranta zai ji ba, gaba d'aya jikinta rawa yake yi, amma ina ai baisan ko inaba sai makarantar manyan hadimai.

A hakan yatafi cikin lumana, tare da tausayamata gurin kaiwa inda yakeso, amma abun ya gagara, domin farha ta matsu sosai, saboda k'arin gyaran da tasha.
Gani tafiyar babu sauri, ga yar banzar nawar da ta cika mashi zuciya a k'arasawa k'oramar, hakan yasa ya tafi da k'arfi, wanda yayi dai-dai dajin wata mugunyar azabar da farha saida ta kira kalmar shahada, domin jin tayi tamkar ansaka reza anyanki naman jikinta, hakan yasa ta rik'eshi gagam da magiyar ya kasheta, amma ina, ai farha kin rigada kin makaro, domin yakai gurinda bazaiji kiraba, na mala'ika kawai ya yadda dashi, kuma ko shi yasan Allah zai yimashi lamuni a wannan daren.

Makarantar da Abdul-jabbar yatafi, bayajin zai iya tausaya mata, domin sabuwar duniya ce, mai cike da fassara iri-iri, wanda shi kanshi baya gane kanshi bale wata wai abur k'aunarshi farha.

A wannan daren Abdul-jabbar ya zuba kuka, shi kuka ita kuka, sai dai ita farha ta rasa kukan menene yake yi, domin gashi jikinta, kuma bai daina abunda yake yi ba, amma kuma wai kuka yake yi, hakan nata kukan ya koma hawaye kawai domin takai motsi ma bata iyawa, sannan magiyar har ta gaji tabarshi, domin yayi wani abu mai kamar razana, yafi sau ukku, amma kuma bai k'yaletaba, hakan yasa da k'arfi take turesa ta yakuceshi, ta chizar masa hannu amma bai daina ba, sai da yakai k'arshen karatunshi, sannan hankalinshi ya dawo, ya tuna waye ma yake tare da ita.

Iya lokacin farha ko motsi bata iyawa, domin ko k'afarta, sai dai shi ya gyaramata ita, jikinta ji takeyi tamkar an zuba mata attarigu ciki, hakan yasa tayita rusar kukanta.

Ajiyar zuciya yayi, sannan ya jawota jikinshi ya rungume, domin shi yanzu kunyarta ma yake ji, domin yarasa me yake ciki, kuma wallahi baisan yana aikata duk abunda ya aikata ba, domin jinta yayi daban, lallai yasan Iman ta taramashi farinciki a daren auren su na farko, amma gaskiya wannan yasha bam-bam da wanda yaji lokacin, sannan na yau ba shi kad'ai yayi wannan aikin ba, harda lipton ne, yasan dole farha taji jiki, amma kuma ni'imarta ta isa ayimata wannan lahanin.
Farin ciki ya cikashi, domin shine ya fara bud'e farin cikinshi acikin leda, hakan yasa yakai hannunshi a k'irjinta tare da cewa......

"Kiyi hak'uri, duk macen da kika gani sai da ta taka wannan matsayin, kuma daga yau zafin shikenan bazaki sake jinshi ba, domin nacire rufin da yasa kikaji zafin, kiyi shiru please ko nima nayi, domin a yanzu ni yakamata nayi kukan nan ba ke ba "

Farha bama gane me yake cewa take yi ba, domin bala'in dake tsakanin k'afafunta ya wuce a misaltashi, hakan yasa bata ko son yana motsa mata jiki.
_wai farha badai raki ba, ko da yake anji jiki, 4times ko da k'wararru ya aka kwashe, bale farin shiga? Dole sai ansaba, to Allah ya bar k'auna kawai, inji Bee Bee baðŸ˜_

"Farha nah! Sorry, sorry, sorry, ki yafe man, wallahi ba laifina bane, laifin Ni'imar da Allah yayi maki ce, naso nayi controling d'in kaina, amma nakasa, wayyo! wallahi idan baki daina kukan ba, nima zanyi, ko na k'ara wani round d'in, yadda zamu cigaba da kukan"

Jinsa kawai take yi, wato ya jimata ciwo, amma kuma ya maiyar da abun zolaya kenan, turesa tayi jikinshi,amma ina ta kasa, shikuma sai yayi nasarar mayar da bakinshi a nata bakin ya datse na wasu 'yan mintuna, sai ga farha ta natsu, badon ta daina jin ciwon ba, ganin ta natsu sai ya saketa tare da mik'ewa tsaye, ya gyaramata kwanciyarta a pillow d'in da ke kan gadon da aka zubar k'asa

47 / 58