Author : Khadija bee bee Category : African Stories & Novels
*6:00pm*
Dai-dai da shigowar farha gidan tadawo daga school, jin kukan baby ana yimata wanka, hakan yasa farha tsayawa bakin qofar don tantance shakkunta, da sauri ta fad'a d'akin umma don ganin waye? Farin ciki yakasa misaltuwa a zuciyar ta, sistr d'inta tasauka lfy ga baby ta samo masu,duk da itama taso ace iya ynx tanada nata na cikin ta,amma Allah bai nufa ba,koh ynx ba da muwa tasamu baby, domin tana mugun son yara tun tana k'arama, hakan yasa take son iman lkchn da suna yara, aka qarasa gyara babyn farha ta amsa ta goya, tana farin ciki, nan take taji son yarinyar zuciyar ta, sannan tayi hanyar d'akinsu, shigarta ta tarar da iman na barci hakan yasa tafito fallow goye da babyn tayi barci, anan aka fara kiran mutane ana shaida masu haihuwa, kafin kace me, gida yafara cika, mama da baba duka sun zo, ganin baby, domin fad'amasu haihuwar ba wuya kenan suka taso suka zo, domin haihuwar cikin mamaki, baba yaji dad'i sosai burin shi yacika, na ganin zuri'ar shi da ta malam ibrahim sun kawo iri mai kyau,addu'a yayi sosai, tare da gode ma Allah, kuma yace abdul-jabbar gobe ya isko shi office nashi, sannan suka wuce gida cikin farin ciki.
Farha goye da baby domin ance barci mamar keyi sbd taji jiki sosai, hakan yasa aka bar babyn itama ta huta, tun da bata fara neman abincinta ba.
Aftr magrib, abdul-jabbar ya shigo gidan da d'aukin yaga iman d'inshi da baby, shiga yayi d'akin umma yabata kud'i masu yawa domin asayi duk abun da yaka mata, umma tayi masa godiya da addu'ar bud'i a rayuwar shi da iyalin shi, yaji dad'i sosai, sannan ya kama hanyar d'akin da iman take.
Abakin k'ofa yaji muryar iman na cewa...
"Yaya farha wlhy zafi at akwai, ki duba yadda take wani ja ma mutun jiki haka, gsky a sama mata madara kafin na warke, kina ganin da ta ja nonon sau d'aya sai marata tawani murd'awa, kuma sannan bata qoshi, yau da zuwan ta duniya sai wani gyaran baki takeyi ni gsky barci nake ji"
"Hmmmm! K'anwata kenan, ki gode Allah kin fara ganin jininki iman a duniya, da yau nice ke, da wallahi farin ciki nah bazai misaltuba, amma duk da hakan yauma ina cikin farin ciki iman, domin jinina ta haifa man baby, wanda nima nake burin nan gaba Allah ya za'ba man muji na k'warai wanda zan haihu dashi nima har nayi alfahari da d'iyan da nasamu, idan yatashi bani miji yabani rabin mai kulawa dani kamar yadda yaya abdul ke kula dake iman, Iman nayi da nasanin bijerema iyayenah, gashi gaba d'aya ynx na tsani aure rayuwata, anwar ya cuceni ya cuci rayuwata, Allah yasaka man ya isar man gareshi "
"Ah ah yaya farha, kibar shi da halin shi, ni wlhy bana son kina tuno wata rayuwa ta baya daki kayi da Anwar ta wuce,kuma insha'allah zai ga saka makon shi bada dad'ewa ba, zai zo neman gafarar ki, lkchn ke kuma Allah yayi maki za'bi mafi alkhairi rayuwar ki, kuma *baby ikram* isha'allah ta kice yaya farha, dole nayi karar bar maki ita tadinga yini hannunki idan kina gida, domin kema kin wahala da cikin ta,gurin ganin mai cikin ta huta, don haka baza'a karkare ikram hannunki ba,domin kema uwarta ce babba,Allah kuma gabaki mujin aure wanda yafi yaya Abdul-jabbar kema kiji yadda naji har kike damuwa akan nak'ara ma wannan acicir d'iyar taki, kuma ynx dai nagaji bazan......."
Turo qofar d'akin, yahana iman k'arasa zancen ta, Abdul-jabbar tagani tsaye, fuskar shi had'e, abun da bata ta'ba gani ba tun da suke tare, koh tace wannan shine na biyu data gani gare shi.
Farha na ganin shi gowar shi, ta ajiye ikram a gefen iman ta fita, domin kallon banza kad'ai zai iya 'bata mata rai, bale maganganun banxa wayan da sune tsaka nin ta da shi ynx, hakan yasa babu abun da ke had'asu, domin idan bata mance ba, yau 2weeks kenan da ta ganshi, domin da taji muryar sa zata changr hanyar had'uwa, sai ynx da dalilin haihuwar matar shi da yahad'asu, kar katawa tayi gefen shi ta fita d'akin, hakan yabashi damar juyowa zuwa ga iman, dai2 inda babyn take yaje ya d'auketa, tare da bisimillh, bai ce mata qala ba, kawai zipping d'in rigar ta yayi, domin duk yaji abun da sukace 4rm one to Z, cire rigar yayi ya zubar gefe, sannan ya saka hannun shi brah d'inta ya jawo nonon duk ya cika yayi suntul, amma kuma babu ruwan nonon ciki, domin bata sha abun da zai kawo su ba, tea ne kawai shima ba wani cika cup d'in tayi ba.
Runtse ido iman tayi domin wlhy zafi, sosai, har da k'ara tasaki lkchn da ya iso da babyn bakin nonon, ita kuma dama abun da take jira kenan takama jan fatar babu komai ciki, iman sai wash wash take kira, amma yaqi qyaleta kuma fuskar shi babu alamar wasa gurin domin a fusace yake, da kalaman ta nacewa taba ma farha 'yar shi, toh akan wanne dalili?
Marar iman ta murd'a hadda wani halba qafafu takeyi, amma wlhy bai barta ba,sai da yaga babyn na kawar da fuska ga nonon, alamar babu komai tagaji da ja.
Sakin ta yayi, domin ta riqe mara sosai, farko ya aza wasa take yi, amma sai da yaga hawaye fuskar ta sannan ya aje babyn nesa da su ya kamota tare da cewa....
"Iman menene haka kuma? Daga bata nono sai kuma ki riqe ciki?"
"Marata! Marata!! "
"Subhanallh! Ciwo take yi ne?"
"Eh data fara sha, take yiman ciwo, shiyassa banason ta sha, don Allah abata madara ni bazan qara bata ba, tun she karan jiya har ynx ban futa ba, inata aiki guda, ni gsky baxan k'ara haihuwa nan kusa ba "
"Au da gsk kike yi kenan? Ai naga bakya jin wahalar ta, tun da har ynx kika iya yin kyau tar babyn,kin ga kenan zaki iya koma wa aqara yimaki wani cikin da wuri, kuma kisani zancen da naji wlhy gada nak'ara jinsa, domin ni d'iya nah, bana sadaka bane, ita me yahanata tsayawa ga wanda take so d'in ta haihu? Sai,'ya'yan mak'iyin ta, ynx take so ?"
Iman gabad'aya ciwon marar ya lafa, d'agowa tayi tare da duban shi, ranta babu d'ad'i tace...
"Bansan ranar da zaka daina irin wa'yannan zantukan ba, a duniya ina ganin dalili d'aya zai iya sa kagane, farha ta changr, amma har ynx kak'i ka fahimce ni ka fahimce ta.
Yaya abdul, a farko ina ganin rashin laifin ka, domin duk wanda akayi ma irin abun da akayi maka, dole yad'au xafi, kuma yayi hukun ci ta yar da ya kamata, yaya abdul ina ganin koh da iyayenmu basa da rai, kai mai riqamune har kayi mana gata, ashe abun ba haka yake ba, nasan yaya farha bata kyautaba koh kad'an, amma kuma ka duba yadda ta changr, magana ma bata dameta ba, amma kak'i ka fahimta, toh na rok'eka da Allah da girman annabin sa, ka manta komai, ka kuma duba 'yar ka da ke kwance, ka tausaya ma farha, domin d'iyar ka gaba tagane mahaifiyar ta nada 'yar uwa, idan kace ni kad'aice uwar ta, toh waye dangin uwar tata?"
Jikin abdul-jabbar yayi sanyi sosai, sai dai abun da ya wahalar dakai kaima ka dake shi yaji yadda kaji,duban iman yayi yace.....
"Waya fad'amaki cewa bansan ta changr ba, ina sane kuma dole ce takawo hakan,kuma ni bance ban yafe mata ba, ai ni tun ranar da na furta maki na yafe mata, tun ranar na mance da wancen lamarin, gani dake mezan tuna kuma? Kawai dai kusa dani ne at bani so nagan ta, kuma ni baxan raba zumunchin allah ba, ki gane nufi na, zan cen zan iya yimaku gata idan baba baya duniya, tabbas xanyi maku komai ma, kuma dan gantaka tana nan daram, sai dai zancen kyauta kidaina "
"Hmmm! Abban ikram ba, akwai riqo,na qyalen zancen, tunda bazaka gane nufina ba, toh ynx me kazo yi nan?"
"Nazo ki shayar damu ni da baby ikram, tun da babu ruwa ciki, ni na amfana koh?"
"Tab! Ita tasha marata tayi ciwo, idan kasha kai marar zata zube k'asa warwas kowa ma yarasa, don haka ni ynx nayi ritaya da ga wannan abun fa, bazan k'ara ba "
"Hmm! Fad'i kikayi, da jinin ya d'auke zan koma, domin ina lissafa rabona da ni'ima, har na mance lissafin ynx, don haka kafin nakoma ki shayar dani kawai"
"Naji, after nayi 3 month gidan umma ba"
"K'ara aure ya gano ni wlhy "
"Wlhy ni da kishiya sai bayan raina, ba ina raye ba "
"Toh ki amsa gayyata ta, idan jini ya d'auke kawai mu wuce abuja, koh da cikin ne a ka samu gada mu dawo gida sai kin qara haihuwa"
"Toh sannu mijin akuya ni ba "
Sukayi dariya baki d'ayan su, damuwa ta kauce, sbd kullum haka suke, in suka fara jayayya sai dai d'aya yagaji ya bar d'ayan, rayuwar su mai dad'i, wadda kowa ya fahimci hakan a rayuwar su, idan d'aya yaga ran d'aya ya'baci zai safsauta fushin shi, don d'aya ya sauka, zaman auren gsky kenan, *Iman* da *Abdul-jabbar* suke yi.
★★★★★
Ranar sunan baby *AMINATUL IKRAM ABDUL-JABBAR,* Ranar kowa yaji sunan, bayan dady da momyn ta, don koh farha ikram kawai taji, batasan asalin sunan ba, aranar bukin dangi na ko ina sun zo, k'awayen iman su Rumaisa, da k'awayenta sunzo tare da gudu muwar su ga babyn su.
Haka mutanen zamfara sunzo,wanda har da mamar mamansu iman tazo bukin d'iyar jika, wanda shine farkon zuwanta garin.
matan abokan yaya abdul duka sun xo, bukin ikram, na abuja da na kaduna.
Buki akayi na ji da fad'i, iman tayi kyau sosai, kamar bata sha wuyar haihuwa ba, kuma bata da alamar mai haihuwa domin ta dawo normal d'in ta.
Ikram na hannun farha da Rasheeda, picture kawai suke zubawa, kamar ba gobe, bukin yayi kyau sosai, ansamu alkhairai kuma anbada alkhairai, tako ina zancen bukin akeyi, yarinyar gata gaba da baya, ahaka aka watse taro kowa ya wuce, sai wayan da at nesa suma ba dad'ewa zasuyi ba.
Tun da aka k'are bukin jabbar yafara shirin komawa gurin aiki, amma wlhy jikin shi mace, domin yanason a rage mashi zafi koh da ba aje nesa ba, hakan yasa yafara lalla'bar iman da su d'an garzaya zuwa part nasu, tak'i aminta, domin idan ta tuna ga d'anyen jego ga wahala, sai taqi aminta,kuma umma nayi mata fad'a akan rawar kan nashi yayi yawa hakan kesa take share shi.
Wata rana har sun fara barci dukan su, domin basu dad'e da rabuwa ba, yace yayi part nashi, ashe ya zari makullan koh wace qofa, da ta waje da ta d'akin su, farha barci yad'auketa ita da ikram da aka gama bama nono,ita kuma wlhy tuna ninshi ya hanata barci, sai ya d'auketa sai kuma ta falka, hakan yasa taji motsin bud'e qofa, da sauri ta miqe zaune, domin bata san koh waye ba, kuma ita tayi ta qarshe tasan ta rufe qofa, sai ga k'ofa bud'e, ganinshi ta yi tsaye ya miqa mata hannu, ba musu suka fita don taji lfy?
Fitar su akan idon farha duka, har maganar da abdul jabbar yace, "muje iman" sai da farha taji, hakan kuma sai ya tayar da tsohon feeling nata, domin tasan me jabbar ke nufi da su tafi, hawaye nat gan garo mata tace...
"Rayuwa kenan k'anwata, nata more rayuwa, gani ni damqe da sha'awa a marata,amma babu mafita,gashi har ynx bansan dad'in wannan abun da ake fad'i ba, sai dai nasan mutun yanajin shima yana buqatar namiji tare dashi, wayyo Allah nah! Allah ka kareni da sharrin shaid'an "
Takoma ta kwanta, amma tunani ya hanata sakat,sai kallon k'ofa take yi shiru babu lbrn d wowar su, ga baby an bar mata, idan tafara kuka tace mata me?
_Oho farha, ke kika san yadda zakiyi da ita, iman tabi aure, may b sun mata da 'yar, ALLAH DAI YA TSARE, GADA ASHA DA'DIN BAKI, A K'ARO WANI CIKIN, TUN BA'AYI ARBA'IN BA._
*_KUYI HAK'URI, WLHY JIYA WANI PROGRAM HAR BIYU YA TSAYAR DANI BAKU JINI BA,YAU KUMA GANI NAZO😍_*
*Bee Been masoya*💞
[2/24, 9:58 PM] +234 813 714 9611: 💧💧💧💧💞💧💧💧💧
*SO NE......*
*DALILIN HAWAYENAH😭😭*
💧💧💧💧💞💧💧💧💧
® *_REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_*
_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035
# http://maryamsbello.blogspot.com
©®
Khadija bee bee
Khadijabeebee@gmail.com
My wattpad user name.... *khadijabeebee......*
My Facebook page....
*beebeenmasoya*
*I LUV YOU ALL MY FANS*
💋💋💋💋💋
★TRUE LYF STORY★
★★★★★★★★★
*_True friends will pick you up when you fall. The bad friends will have been the one who made you fall in the first place._*
*I ❤U masoya nah*
Page...
★4⃣5⃣★
"Yaya abdul! Ina zamuje hakan? Kaduba dare yayi, ga shi na baro ikram, zata iya tashi ynx ta fara kuka, idan umma taji tace ina ina fa? Nace mata me?"
"Iman mu koma ki d'auko ta, wlhy ina cikin damuwa, kin fi kowa sanin yadda na ke, wlhy nayi hak'uri sosai, ki lissafa wata na nawa bana a k'ark'ashin ni'ima taki, plx ba komai zanyi maki ba iman, kawai dai ina son kiyi man dubarun da kika saba yiman, na rage abun da ke damuna "
Allah sarki! Duk tausayin shi ya kama iman, mata da muji sai Allah, kuma tasan yayi hak'uri iya matuk'a, don haka sai ta dube shi, sannan sai tace....
"Gsky bazan iya komawa na d'auko ta ba, domin idan muka had'u da umma fa,kaje muje nasan kafin 30mnt bazata falka ba, domin tasha nono da yawa,kuma yaya farha na nan,koh ina nan ita ke d'awainiyyar ta "
Hakan bai sa shi wai waya zancen a d'auko taba, domin abun da ya ishe shi ya dame shi, riqa hannunta kawai yayi suka yi hanyar part nasu.
Tun kafin su k'arasa, abdul ya d'auke iman zuwa d'akin shi.
Iman duk tsoro ya kamata, domin tsoron gada ya aikata abun da za'azo ana dana sani d'in shi, don haka duk tsoro ya kamata ta wani rirriqe shi sosai jikinta, izuwa lkchn abdul-jabbar har ya watsata gadon shi, cire rigar shi yayi ya watsar gefe, ya kashe wutar d'akin ya biyo iman, anan yafara cire rigar ta baki d'aya, komai bai barta da shi ba, sai pant dake jikin ta, kuma shima don ba yaso ya kai ga gurin, don yasan koh arba'in bata yi ba, kawai ya nason ya amfana da jikinta ne gurin samun sauqi.
Iman rikicewa tayi, ganin yadda yake wasa da jikin ta, ba acikin sauk'i ba, alamar feeling d'in shi ba na wasa bane, ya jawo kunnen sa tayi a cikin _sexy voice_ tace mashi....
"Sirri nah! Plx gada ka aika ta man abun da baza muji dad'in shi ba, baby gare mu fa, koh 40 days ba mu cika ba, d'on Allah gada kayi wancen mai wuyar "
Acikin rikicewa da rashin hankali, irin nasu na masu buk'atuwa, ya juyo ta xuwa saman cikin shi, fuskar ta saman fuskar shi, wanda sai da yasaka bakin shi a bakin ta, sannan ya fitar a cikin nashi _bed sexy voice d'in shi yace....
"Haske nah! Ki tai maka man kawai da wasu dubaru, nasamu na fitar da abun da ke manne jiki na, wlhy har wani marata ke ciwo a kan hakan, inajin kamar ciwon da na yi baya zai tashi, plz ki yiman abun nan da kika yiman baya nasamu sauqi, iman baxan yarda na zarce ba, domin ina son baby nan iya zarafin rayuwa ta, kawai kiyi man iman gada na mutu, bazan kai a babban guri ba, sai na dawo next tym sannan "
Shafar shi tafara yi, cikin k'warewa, tare da fara nema mashi sauqi a tsakiyar k'afafunta, hakan da ta fara yi mashi,shi yafara gusar da hankalin abdul-jabbar ya fara sakin nishi wanda bai san wanne iri bane, domin iya lokacin zai iya cewa ya samu nishad'i, hakan yasa shima yafara mayar ma iman da mar tani wanda itama tasamu gamsuwa ta hanyar wasannin da yayi da ita cikin qwarewa.
Basu bar juna ba, sai da kowa ya samu gamsuwar shi ga d'an uwan shi.
Su iman masu jego, sai gasu da sauke nasu nauyin, domin haka kad'ai yasa ta ji ta rage nata sha'awar a mijinta.
Abdul- jabbar ma babu laifi domin ya samu gamsuwa, sai dai da zata kwana kusa dashi wlhy da hakan yayi mashi dad'i domin yanason jinshi jikin ta sosai,amma babu yadda zai yi, dole ya hak'ura gada babyn shi ta wahala gurin kuka.
Baby ikram ta falka, sai zabbagar kuka take yi babu nono kusa da ita, hakan yasa farha d'aukar ta tabata ruwa, amma banza tak'i yin shirun, ta rungumata kamar yadda suke yimata idan tana kuka da dare, amma duka ikram tak'i shiru domin nono take so.
Farha ta rasa yadda zata yi mata, domin kukan yayi yawa sosai, hakan yasa dubara ta fad'o mata akan ta kwa'ba mata madara ta bata koh tayi shiru, amma tayi banza domin bata amsa ba, hakan yasa tasamu zane ta goya ta tana jijjigata, idan tayi shiru kuma sai ta amsa kukan da k'arfi, kukan nata ya tayar da umma, duk da dama tasan ikram na kuka amma wannan kuwa ba ciwon ciki bane? Hakan yasa ta bude k'ofar ta tafito don ganin lfy kukan hakan?
Turo k'ofar tayi da sallama, tare da cewa " wai ikram lfy wannan kukan hakan ?"
Turo k'ofar tayi, farha na jin zancen umma da sauri ta juyo tana girgiza Ikram, umma duban farha tayi tace....
"Farha ina momyn tata ne?"
Gabad'aya da burcewa tayi, takasa shaida ma umma kuma tara sa abun da zata ce mata kuma, domin tasan zata iya saka umma ta fara yima iman fad'a kawai, domin tayi kuskuren biyar shi da d'anyen jego duk da bata san me sukeyi ba, tsawon lkchn da suka fita ba har ynz shiru bata da woba,amma mata da miji kuma? Ai komai zai iya faruwa.
"wayyo Allah! Ni farha ina ganin takaicin duniya, gashi sun tafi suna soyayyar su, sun bar ni da rainon baby ga shi sai kuka take yi "
Duka wannan zancen a zuciyar