Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
duk sukai parking motoci suka fitoda sauri sukai inda suke, Imam kuma yafito karshe yana sanye da shadda, Abba ne yafara cewa "Lafiya Mama" cikeda tashin hankali ta kalli Imam dake karasowa tace "Imam dubamin Zara, wlh jiya da yamma tai complain ciwon kai sosai, nabata paracetamol guda biyu tasha taje ta kwanta gab da magrib tai bacci, shinefa tun safe naga Zara ta tashi ba itaba, sai rashin kunya take tana sai mun raba aurenta da mutumin nan, shine yanzu kuma tanata fashe fashe adakina kaman ta haukace, Muhammadu bikifa saura kwana takwas nan da kwana hudu yan uwan mijinta zasu diro Abuja mun shiga uku" da sauri Abba yasaketa, sanan ya kalli Imam da kaninshi yace "let's go" bude kofan flat din Granny sukayi suka shiga, gabaki dayan kasan dakin glass ne, tagama da dinning tass akitchen suka jita tana fashe fashe tana watsarda abu, duk basu cire takalmi ba sukai kitchen din, Imam yafara shiga kitchen din ta haukata kitchen din tana ihu, zufanma datakeyi shine zaimafi baka tsoro sabida yanda internally take burning da hatred da kunci, kanta babu dan kwali akanta gashin kanta ya barbaje na hauka, tayi wani irin mugun haske tai kyau sosai kirjinta sun kara cika sosai, duk tsayawa sukayi awajen kofa suna kallonta, juyowa tayi ta kallesu tana kokarin daukan pots ta kalli Baban Imam tace "kaine ai katambayeni ko inasonshi ka daura auren ko wlh kuje kuraba shi na tsaneshi nace, na tsaneshi, kuraba auren nan wkh kona wulakanta ku" tawani watso musu pots din da sauri su Abba suka fice Imam yajuya baya pots din suka sameshi, sanan yajuyo yataho kanta, ihu tacigaba dayi tana jefamai duk abinda tasamu harya karaso gabanta ihu take ta tsaneshi, daukanta chak yayi tana ihu tana kokarin kwatan kanta, yakalli Babanshi yace "Dad check my medical bag a car, and get alluran bacci" sanan yawuce dakinta da ita, shikuma Babanshi yayi waje da sauri zuwa car.
Shigar da ita dakin yayi tana dambe dashi sosai yana mamakinta, hannayenta yakama yabude tafukan hannunta dasukai zufa sosai ya kalla, sanan yakama fuskanta tana dukanshi sosai, yabude su yakalla daidai anbude kofan, yana rikeda ita yafadama babanshi iya yawan dazai zuko sanan yakarba yace "surikemai ita" riketa sukayi yaje tabayanta yadan dage riganta batareda yabari sun ganiba yamata alluran. Ko minti daya baiyi dayiba sai bacci, sakinta duk sukayi suka tashi akanta, Abba yace "subhanallahi meke damunta haka Imam"? Ahankali yana kallonta yace "I don't know Abba" Dad yace "Mum tace kodai aljanu ne" girgiza kai Imam yayi yana kallonta yace "ba aljanu bane wlh, look at her ita kanta wahala take, bakuga yanda take zufa ba am coming" fita yayi saigashi yashigo da wani dan roba da syringe, jininta yadeba sanan yatashi yace "bari naje lab and run some test a jininta, Dad ku zauna agidan please karku fita, men need to be around karta jima kanta kowasu ciwo, I will be back once nasan meke damunta" "Allah maka Albarka" Abba yafadi ahankali, shikuma yawuce yafita, su Granny na tambayanshi bai amsasuba yawuce abinshi.
Hospital wani abokinshi yaje, dakanshi ya shiga testing jininta, gwajin farko yaga tanada cikin sati hudu dayan kwanaki, jimmm yayi saikuma ahankali yacigaba da abubuwan dayakeyi, yayi test sama da 15 duka negative tundaga kan maleria, typhoid, HIV, hepatitis duka negative, hakan yasa wajajen 5 yafito, ya tsaya a pharmacy yasaimata magungunan dayakamata mai ciki tasha, yana mamaki to cikine yasa take fushi haka take hauka dan babu abinda ciki baya sawa, saida ya tsaya yay salla sanan yawuce yatafi, daidai wata mad ride na shiga gidansu, shikuma yana shigowa anguwan yakarasa gate yashiga shima, lokacin daidai bodyguard din Tobi yafito yabudemai kofa, dan tunda yaji muryan Granny da tambayan datamai hankalinshi yaki kwanciya kawai yabi jirgi yazo, yana sanye dawani soft yard paper lace mai bala'in kyau milk yasha guga ga karin guga akayan, kanshi na sanye na hulan yarbawa dayama kwana yay wani kyau, idanunshi sanye da bakaken glasses, kafanshi sanye da palm na Hermes, yay kyau looking damn fresh kana ganinshi kaga ajebota yaro dan gata, black skin nashi nakara? shinning kaman daga spa yake.
_NAFJAN COLLECTION_
_Nafjan Collection business ne na shahararriyan CEO dinan wato Nafisa, wacce ta kware akan sana'oi kala kala._
_Tana saida kowani kalan kaya dakuka sani, Riga, wando, lace, shadda, atampa, takalma, na maza, na mata, na yara, na manya, sneakers, cambas, sandals, flat shoe duka, handbags, bagpack, akwatuna, dogayen riguna, agoguna, tana shigo da hadaddun kayan daki daga kasan waje, kayanta arahansu zaisa kama rufe baki, dan tuntubarta ko magana da ita directly zaku iya saminta awanan number wayan 08160472711, kowani kalan abu kuke nema kawai ku danna mata kira dan tambayanta kuji kotana dashi kobatada shi_
_Dankuma magana da ita directly a watsapp zaku iya samunta ta hanyar danna wanan link din.👇_
https://wa.me/+2348160472711
_danyin Yosarin kaya awajenta da sallan nan, just chat her up_ https://wa.me/+2348160472711
7/20/21, 10:27 PM - My Mtn Number: 8️⃣0️⃣
Parking shima Imam yayi yafito rikeda ledan magungunan, da papers na test results dinta, ganin Mota dama yasa Tobi ya tsaya dan yadauka Dad ne yagaisa saisu shiga ciki tare dan babu wanda yasan da zuwanshi ganin Dr Imam yasa ahankali yacire glasses din idanunshi yana kokarin tuno inda yataba ganin this face hakan yasa yakasa motsi, karasowa Imam yayi ahankali yamikamai hannu yace "OluwaTobi" hannu Tobi yamikamai bakinshi na motsi trying to mention Imam name daya shigemai hakan yasa Imam yaydan murmushi yace "Dr Imam, you helped me with my bag back then at Lagos" "OMG!" Tobi yafadi surprisingly, saikuma with a very clean heart kawai ya rungumeshi yanda yaran yan gayu keyi yace "Hi Dr Imam, longest time, how have u been" karan buga abu dasukaji yasa dukansu suka juyo, Zarane take kokarin fasa window tafito sabida hango Tobi datayi, dasauri Tobi yakalleta saima yamanta da Imam yay wajen da sauri yace "Jewel"! Daidainan su Dad suka kamota tana ihu sosai hakan yasa yay hanyar shiga flat din Granny, Imam biyedashi, suna budewa su Rahma yagani da masu gadin gidan na tattare glasses da TV daya fashe yayi akasa, hakan yasa ya tsaya turus, Imam yawuce shi yay corridor, inda Granny ke tsaye tana kuka sosai, Mum na Ammi na lallashinta, dan haukan da Zara keyi yawuce tunani, Imam yawucesu yabude dakin datake ciki yashiga, ahankali yakarasa batare daya shiga corridor ba ya tsaya turus yana kallon Granny dake kuka sosai da kowana wajen, bude kofan da Imam yayi yasa yay ido hudu da Zara dake kallonshi da kwayan idanunta dayaga sun chanza mai tana ihu tana I will kill you Tobi! Yakasa motsi yakasa magana, yama kasa tunanin komi, ganin haka yasa Mum tabar Granny da Ammi tazo wajen Tobi tace "saukan yaushe inlaw" kasa bata amsa yayi, ahankali yace "whats wrong with My wife Mum"? Kafinma Mum tai magana sukaji anbude kofan Zara ne tafito da gudu tai kitchen Allah yasa anshare glasses din wajen da wlh taji ciwo akafa, wuka ta dauko tadawo tafito, tayo kan Tobi dayajuyo yazuba mata idanu, dasauri Mum dakowa sukai ihu zasu tareta Tobi yadaga musu hannu alamun sun barta, har gabanshi tazo tadaga wukan daidai tadaura a chest dinshi Imam yawani irin fizge, juyawa tayi ta kalli Imam saikuma tajuyo ta kalli Tobi ahauce, tace "I hate you Tobi! I hate anything that has to do with you, I am not going to marry you, I swear by Allah I will not leave or stay with you, bazan aureka ba, kuma wlh idan basu raba auren mu ba saina illata kowa nagidan nan, I hate you with passion OluwaTobi" cikin wata irin kalan murya datai rauni sosai yana kallon kwayan idanunta sa hatred din yake gani aciki yace "Jewel stop saying this words to me, it hurts, I love yo..........." bai karasa maganan ba tadaga hannu ta tsinkamai wani irin mahaukacin mari, jikake pau!!!!! Yakauda kanshi gefe, dakin akai tsit kowa mamaki ya cinyeshi, zabura Granny tayi tatashi tazo zatai magana yarike mata hannu yace "please Granny! This is an issue between me and my wife, don't interfere" sanan yajuyo ahankali ya kalli Zara dake zufa tako'ina tana kallonshi tana huci kaman macijiya, cikin muryan so da asalin tausasawa da sanyin murya dakuma lallabawa kaman bashita mara ba yace "have I wrong you Jewel? Why are you so angry Baby? What's the matter am here, your Tobi is here talk to me okay, Zaraaaa!!" Yakirata ahankali ataushashe kana ganin yanda yake mata zakasan bakaramin son yarinyar nan nakeba, ido acikin ido tace "I hate you, I don't want the marriage again, I want you out of my life, Divorce me, leave me alone or I will kill you wlh, I hate you Tobi, anytime I see you I will like ending you life, I hate you with passion" tai maganan hannunta narawa kaman ta shakeshi, jiyayi abuya tokaremishi wuya, ahankali yace "you hate me, your husband?" Wani tsawa tadakamai tace "don't ever call yourself my husband again, I hate you! Nace na tsaneka da duka raina, I hate you OluwaTobi, and i will never marry you" haba sharrrrr hawayen dayake rikewa yazubo, zaiyi magana da sauri Imam ya girgizamai kai saikuma yakama kafadarshi yay wajen dakin dashi yana share hawaye jikin kowa yay sanyi, side dinshi Imam yayi dashi yabude falo yashiga, sanan yazaunar da Tobi akan kujera dake share fuska da hannu dan hawaye sai zubomai suke shar shar shar, ahankali Imam yasa hannu yaciro handky yabashi, dagokai Tobi yayi yakarba murya chan kasa yace "thank you" sanan yashiga share fuskanshi Imam kuma yazauna, saida yaga yadan natsu yarage hawayen sanan yace "did you guys had any issue or quarrel ne"? Girgizamai kai yayi yabude baki zaiyi magana saiga wani hawayen, hakan yasa Imam yadaukekai da sauri, cikin muryanshi dake rawa sosai yace "we don't have any issue, the last time I spoke to her was yesterday datamin complain kanta naciwo ninama gayamata tace ta kwanta tai bacci tunda Granny tabata magana, I love Zara sosai, I can't even begin to imagine my life without her" yacigaba da share hawayen, danjim Tobi yayi sanan yaciro result din cikinta ahankali yace "I think you should know this before anyone else" dago jajayen idanunshi yayi ya kalli Imam da takardan dayake bashi, saikuma ahankali yasa hannu yakarba ganin sunan Zara akai, murmushi Imam yayi yace "Zara is 4 weeks pregnant" wani irin zaro ido yayi yakara kallon paper yatabbatae da hakane baisan lokacin dayayarda handky yafashe dawani irin kukan murna da dariya ba, sakawai yatashi yazo kujeran da Imam yake ya rungumeshi tsam tsam, yace "am going to be a father Omg, is that what you just say Dr? Zara is pregnant with My child" saikuka da dariya, abinma yabama Imam mamaki, from what he see koshi baijin yanama Zara son da wanan yaron yarbawan kema yarinyar nanba.
Tashi yayi yace "lemme go and give her drugs with injection she need rest" yana murmushi yabishi da kallo yafita. Har dare suna gidan Zara hauka take sosai, kowa rashin kunya tamai, sai wajajen 9 yamata alluran bacci tayi sanan Imam ya shigo da Tobi, Abba ya tambayeshi akwai wani abune yace babu, anyi bincike babu abinda yahadasu, Ammi tanisa tace "nifa nagoyi bayan abinda Granny tace, Allah aljanu sun shafeta a makaranta ne gaskiya asan abinda za'ayi" jim Abba yayi yace "shikenan gobe zanje gidan zuma na dauko malam yazo yamata rukiya" ahaka akai na'am da xancen, akai akai da Tobi yatafi yace anan zai kwana, babu yanda zasuyi haka suka barshi sunga surukin zamani, abangaren Imam ya kwana, tun Imam na avoiding nashi harya sakemai sosai dan yasan baisan komi kan son dayama Zara ba.
Washe gari tana tashi ta dasa daga inda ta tsaya, karfe goma Dad da Abba suka shigoda Malami, har dakin datake kulle suka shiga yakamata yafara mata addu'a, saikuma yasaketa yafito suka maida kofan suka rufe, duk suka tsaya kallonshi afalo, Abba yace "bakai rukiyan ba ai" murmushi yayi yace "yarku batada aljanu asiri aka mata, nafito ne sabida dole ku komardani naje na kwaso kayan karyan asiri da sihiri" da sauri dukansu sukace asiri, Tobi yataba Imam alamu yamai bayani me malam kecewa Imam yafadimai, Granny tace "wazaima Zara asiri wani makiyi gareta" Malam yace "Allah masani" daukanshi sukayi suka tafidashi, almost 1hr yabata sai gashi sun dawo, wani ruwa a gora na zamzam yafara budewa first of all yasa aka bude bakinta yabata sanan ya danne hancinta dole tasha, yabama Mum wani magana yace "adafa ahada a bucket amata wanka dashi" kafin nan kuma yacigana da addu'a, saida ruwan yahadu sanan mazan suka fita suka kaita bayi tana fada saida suka mata, sanan aka shiryata su Malam suka dawo yana bata ruwan addu'a tana sha, kafin chan tafara amai sosai akasa, Tobi yaje wajenta ya tsugunna tareda riketa sabida yanda take aman yana sorry Baby, sorry Jewel sorry Zara, tun suna kunya sunma dena dan bemasan sunayiba, tass tai aman saiga wanan blue butterfly dinan matacce acikin aman, Malam baiji kyamaba yasa hannu yaciro butter fly din yanuna musu yace "ga asirin nan, dashi akamata sihiri, ni bana duba balle nagaya muku waye, amman Allah yasa kunkira malamai dawuri, shikenan yanzu ta warke, saidai ruwan addu'o'in nan zata dingasha, banda haka tadage da addu'a, azkar, koma waye Allah zai sakamata" godiya sukama Malam aka biyashi, shikuma Tobi yadauketa yasata ajikinshi, yazauna akan gado yana shafa kanta. "Am here Zara, nobody will harm you again okay, I will never leave you again, I will stay and take care of you and our little, Dady is here" yay maganan ahankali yana gyaramata kwanciya ajikinshi.
Bata tashiba sai yamma, jikinta so weak, ganin Tobi kusada ita yana rikeda hannunta ya lumshe ido yana bacci yasa tai murmushi, ahankali ta yunkura ta tashi leka fuskanshi tayi ahankali jin motsi yasada sauri tajuyo, Imam tagani yana duba magungunan daya kawomata, wani irin kunya taji sosai ta sunnarda kanta kasa ahankali tace "ina yini" "lpy lau, how do you feel now" "Kaine kemin ciwo, yaushe kazo"? Ta tambayeshi ahankali daidai Tobi nabude ido jin muryanta, baiyi wata qataba ya rungumeta tabaya. "Zaraaa u are awake" da sauri Imam yajuya yafita daga dakin, hakan yasa tajuyo taturomai baki tace "i told you to stop doing all this things to me if people are around fa" kyalkyacewa da dariya yayi yadaura idanunshi akan cikinta saikuma chan yakai hannunshi kan cikin hakan yasa tace "what!" Murmushi yayi yace "my baby is inside" wani irin kwalalo idanu tayi tana kallonshi daidai Granny ta shigo dakin dauke da pepper soup dan Imam yagayamata a farka, ganin yanda suke yanda Tobi yadaura hannunshi kan cikinta yasa tace "oya stand up and go to your side, she's fine now, u will not see her again sai ankaita Lagos" turo baki yayi ashagwabe yace "Granny am talking to my little baby nefa" xaro idanu Zara tayi gabanta nafaduwa kaman zai tsage, da sauri yasauka dagakan gadon ganin Granny ta tsaya chak ya karbe tray pepper soup din ya ijiye a gefe sanan yakamo hannun Granny yace "Granny is kicking the baby" yakai hannun Granny kan cikin, da sauri Granny tacire hannunta tadan wayance tace "oya be going" tatasashi agaba har kofa saida yafita sanan tamaida kofan tarufe harda saka sakata sanan tazo tadauki pepper soup din tazo tazauna akan gadon, tace "yajikin diyar kirki"? Ahankali tace "dasauki" pepper soup din tabata ta karba tace "oya ci cikinki bakomi" karba tayi kamshin pepper soup din yawani daki hancinta jitayi hanjinta sun yatsune, sai amai da gudu ta ijiye tray tai bayi Granny tabita da kallo, tun about 2 weeks kenan taga Zara tai mugun kyau, sai haske take, tayi jazur mamanta nata cikowa, ita tadauka gyaran datake matane da magungunan ne yanzu yarinyarnan bude kafa tayi tabari yaron nan yamata ciki kafin suma tare akaita dakinta, to yaushe ma akai hakan! Badai wayau yake yana xuwa daukanta ba datana makaranta, lallai amman yaron nan yacika tantirin mara kunya, fitowa tayi, nan Granny ta turketa, aiko taci fada, Granny fada tamata kaman uwatta, daga baya tabarta tawuce tafice, kafin kaceme kowa na gidan harsu Abba saida suka gane ciki gareta, kunya ya isheta gashi anhana Tobi zuwa yace yaji ya yarda bazaidai bar gidan ba yana nan inda matarshi take kafin wani abu yasameta, koda yaushe yana makale da ita awaya, dudda cikin ba'a fasamata gyaran jikinba kuma abin mamaki maganin na zama cikinta abinci ne dai sai daidai.
Yau iyayen Tobi suka shigo Abuja, dudda sai gobe zasuzo gidan surukansu asha biki amman Tobi yaki tafiya yaje ya gansu saida Zara tasashi yatafi sanan yatafi yace mata bazai dadeba.
Wuraren 2 gateman ya shigo duk su Granny na falo ana aikace aikace yace gawani mutumi nan yana waje wai yazo wajen yarshi ce Fatima Zara, yana tareda yara uku, Granny zatai magana Abba yace ashigo dashi, har falo aka kawo Baba da Habib, da Sadiq, sai Abida sunyi fes few dukansu sunyi kyau yaran duka na kama da Baba. Wani mugun kallo Granny tama Baba tace "lpy mekazo nema"? Shiru yayi saikuma ahankali yace "nazo naroki yafiyan Fatima ne" wani kallo Granny tamai tace "tattara yaranka da kanka kabar gidan nan Malam Muhammad, bansan wacece Fatima dakake magana ba, ta gidan nan ba yarka bace" cikeda tashin hankali dadanasani Baba yace "Hajiya kuyakuri, kugafarceni, dukna tuna mena muku, Allah yayi walkiya ya haska mugu nagani, ku taimaki rayuwata ku kira Fatima naroki gafaranta wlh dakaina zan tafi, maiduguri zamu koma nida yaran nan, dan girman Allah kukirata" Granny zatai magana Abba yace "Mama ki saurareshi please" cikin fushi tace "kamin shiru anan Muhammad, akan ubanme zan saurareshi, gobene bikin yarinyar nan, banda haka ciki gareta dake sata laulayi, banson anything dazai tadamata da hankali, tanachan cikin su Rayyana da Maryam kawayenta kaga yanda take farin ciki kuwa, I don't want to ruin her day, natuna mata memories yanda mutumin nan ya wulakantata, ka tattara yaranka wanda sune naka bawacce kace bataka bace, kabar gidan nan inba hakaba wlh Malam Muhammad zan wulakantaka kaman yanda ka wulakantamu damukazo rokanka kadauki yarka" ahankali Baba