Masifaffiyar Ƙauna Soyayyar da Ta Fi Komai Ƙarfi by M SHAKUR

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   14 / 51

39K to 42K   out of 152.6K words

chef din gidan ke packing abinci ana fita dashi main compound yasa tasami waje ahankali tazauna akan dakali tana kallonsu tana tunawa da yanda take girki agida koba komi girki is one of her hubby tanason yn girki sosai.


Head Guard daya shigone ya ganta zaune da sauri cikin mugun tsawa yace "what are you doing here ka zauna kana kallonsu bakasan kowa na waje har'an fara kallon match ba, are you trying to break rule daga zuwanka"? Da sauri ta tashi jikinta har bari yake tace "i am sorry" tawuce zata tafi daya daga cikin chefs din dasuke girkin ya kwala mata kira yace "come here, come and carry this cooler and take it to inda ake jera abincin" head Guard ne yace "wuce kaje ka karba katafi ka ijiye sanan ka koma kasami wajen zama ka zauna" gyadamai kai yayi yawuce wajen girkin kula aka mikamai yar babba da aka cikata da stew ta karba tana tafiya da kyar tawuce tafita tai wajen babban doguwan table din da ake jira abincin kala kala ta saukar da kulan sanan tajuyo, duk uban hasken dake compound din taga an kashe banda hasken projectile dake nuna musu stadium da ake buga match din babu wani haske shikadai ke hasko dubbannin mutanen data gani a compound din makil harda mai martaba duk ana kallon match anyi tsit, kaman ba mutane, tafiya tai wajen kujerun da aka ijiye daban na masu aiki zata zauna taga an miko mata wani tray, daga kanta tayi tareda mika hannunta ta karba Head Guard tagani yana mika mata tray dake dauke da abinci da manya manyan kasusuwa da nama ke jiki yace "go to main gate akwai mai gadi awajen kibashi yabama Rohan" yay maganan kanshi nakan screen daga gani kasan baison yay missing an atom of abinda ke faruwa a screen, karba tayi tawuce tai hanyar gate din da ake budewa ashigo main compound din, ita kadai keta yawo a compound din kowa na zaune dudda babu wani wanda ya lurada ita dan kowa hankalinshi nakan kwallon da ake kallo kaman zasu shiga cikin stadium din duksukeji.




Gate taje ta tsaya tana kalle kalle ganin bataga mai gadin ba, dan dakalin dazai sadata da dakin mai gadin tahau, tai knocking kofan nakusan 2min amman shiru hakan yasa tajuyo ahankali, ido hudu tai dawasu bijiman karnuka guda biyu dabasuyi kaman da karnukan naija ba sunfi kama da karnukan kasan waje, kosassun bala'i bakake manya manya dasu suna wani irin kallonta suna wani irin nishi sun zaxzago da harshen su miyau har dalala yake, wani irin mugun faduwa gabanta yayi hakan yasa takoma ta jingina da kofan tana murza jikin kofan da duka bayanta ko Allah zaisa kofan yabude, hayowa dakalin daya daga cikin karnukan yayi yay mata wani mahaukacin haushi dayasa tasaki itama wani mahaukacin ihu tareda wani irin yin tsalle ta dira daga gaban dakin tagefe sanan ta kwasa da gudu tana kurma bala'in ihu suma karnukan suka biyota ahaukace suna masifan ihu kuma har lokacin batai tunanin ta sakinmusu farantin abincin suba, wani irin wawuro kafan wandonta daya daga cikinsu daya kamota yayi yaja wandonta cikin taimakon Allah saidai yajawo fatar wandon bai sami namanta ba suka cigaba da biyota, wani tundaga nesa aka hangota yanda take gudu tana ihu sosai tana kuka tana waigen baya rike da farantin abinci karnuka tana tahowa inda suke hakan yasa guards suka tashi dukansu kowa idanunshi akanta wani irin mugun kuka take ta taho aguje sukuma guards suka tare karnukan itakuma tsabagen rudewa tazo gaban mutanen gabaki daya inda projectan ke haskowa suna ganin match din ta tsaya tana kuka sosai tana kara kankame farantin tana leka karnukan dataga guards na fama dasu dan sunyi fushi sosai sun zuciya jikinta narawa sosai. Gabaki daya match din na playing ajikinta da fuskanta saita dawo kaman itane screen din.

_DAN MAGANA DA M SHAKUR KO CHATTING DANI, NEMENI TANAN 07012181461_


Idanunshi kur akan yaron dake kuka sosai yana waige waigen karnuka bamatasan agaban su waye ta tsaya ba, yana kuka innocently da big bald head dinshi, yana rikeda tray na abincin dogs dinshi jikinta na bari gashi ta tsaya awajen kaman an dasata takasa moving, kuma kowana wurin kallonta yake babu wanda yace mata uppan kota matsa, dawani irin sauri Head Guard yazo yawani irin fincikota daga gaban kallonsu baiyi watawataba ya dauketa da lafiyayyen mari cikin fada yace "kasan suwane ke kallo dakaje ka tsaya musu kikam agabansu katare abinda suke kallo, Sarkinane da iyalinshi gabaki daya awurin nan, Otun dakuma mukarraban fada, stupid boy, give me the tray" cikin kuka mara sauti ya mikamai plate din ahankali, dakamai tsawa Head Guard yayi yace "wuce katafi dakinka before you create another mess ana cikin celebration" wucewa tayi ahankali tana tafiya tana share fuskanta jikinta har lokacin bai dawo daidai ba, Dami dake zaune kan nata chair dinne kusada Mum ta kalli Tobi dake kusada mahaifinsu tace "hey" dan juyowa yayi yazuba mata Idanunshi, murmushin iskanci tamai tanuna mai Fatima dake komawa bangaren bayi da hannunta tace "that fool boy da aka kada yanzun nan is your new nany" wani mugun kallo yamata tamai gwalo, ahankali ya kalli Dad, hakan yasa Dad ahankali yace "yes is the new errand boy i got for you but not to worry idan bakason shi danna lura yacika shirme zan chanza maka" shiru yayi baicema Dad komiba yacigaba da kallonshi, ihu aka shiga yi ganin ya karbi kwallon kuma ka'ida ne inhar yakarbi kwallo saiya sata araga, aikuwan yana karba yafara gudu babu wanda yakamoshi defendas sukazo zasu tareshi yay wani irin kwana sanan yabuga kwallon sai cikin raga aka shiga ihu agidan Oba ya kama kanshi ya shafa taredamai kiss akai yace "my champ"........

Sai wajajen 10 suka gama kallon sanan yatashi Mom tace "muje kaci abinci" girgiza matakai yayi yace "am not hungry, but a aikomin da fruits, sanan asa Head Guard yakawo min that Boy dad got for me" ya kalli Dad sanan ya kalli guards din dake bin bayanshi yace "Dad please dismiss this people banso" yay maganan yay hanyar flat dinshi, guards din zasu bishi Oba yahanasu tunda bayaso, sanan yasa Head Guard yaje yadauki yaron nan yakaima Tobi shi.


Harta fara gyangyadi taji anbuga kofarta da karfi da sauri ta farka ta tashi jikinta har rawa yake tabude, head Guard ne yace "dan ubanka angayamaka ana kulle kofane konan gidan ubanka ne kasan waye ke nemanka kuwa, ko karfe nawa wanda ke nemanka yanemeka saikaje dan sarki jikin sarki OluwaTobi Tajudeen Adewale ne, wuce mutafi" Allah yasa da takalmi akafanshi haka Head Guard ya fincikeshi jikin Guard din har rawa yake, dan duk wanda Tobi zaiso toya huta a fadan nan, kyautan da iyayenshi barinma Oba zai dinga mai ko harsai yay mamaki.


Danna kararrawa head Guard yayi yana kallon wajen daya dannan, saida yaga yakoma Green sanan yabude kofa ahankali ya shiga, tsaye sukaga Tobi gaban curved babban TV dake falon yana sanye da bathrobe hannunshi rikeda remote kaman yana kokarin danna TV ne, saida sukazo tsakiyan dakin sanan Guard din yazube yana rikeda ita itama ta zube sanan Guard din yace "na gaida Aremo OluwaTobi Yaro ga Oba of Lagos, ga sakon da Sarkina yace akawo maka nan wannan ne yaron, nabarka lafiya" yatash da sauri yawuce yafita ko kallonsu Tobi bai juyo yayiba yanata abinda yakeyi da remote.




_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
6/28/21, 8:48 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫


_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍🏾M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR






EPISODE 2️⃣0️⃣
_FREE PAGE_
Harya kusan kaiwa gate binshi tayi abaya da gudunta sabida ta cimmai, cimmishi tayi suka fita tare tana binshi abaya sai haki take kafin sukai asalin main gate din gidan dazai fitar dasu daga gidan sarkin gabaki daya taji tana neman sumewa, nauyin water bottle din hannun nata kadaima ya isheta, tun tana binshi da sauri harta soma rage gudu ganin zata zube, sosai yamata nisa tanachan baya haryakai inda zaikai a jogging din sanan yadawo ya cimmata a inda take tana gudu da kyar hannu yamika mata batare daya kalleta ba hakan yasa ta mikamai ruwan da sauri bayan tabudemai, sha yayi sosai sanan yabata saikuma yacigaba da gudunshi, maida goran tayi tarufe tabishi kaman kirjinta zai fito daga jikinta ahaka sukakai gida, bangaren Maman shi ya shiga tana biyedashi abaya, lokacin 9 da minti biyar na safe, zama yayi gabaki dayanzu suna zaune dinning dukansu basu faracin abinci ba shi suke jira, zubewa Fatima tayi kasa alamun gaskiya shikuma Tobi ya janye headphone daga kunnenshi yacire tareda mikama Fatima batare daya kalleta ba sanan ya mika hannu alamun tabashi towel tabashi ya goge zufan dayakeyi fess sanan yatashi daga kujeran pecking Babanshi yayi yace "morning Dad" yama Mum dinshi dake kallonshi kaman zata cinyeshi yace "Good morning Mum" hararanshi tayi cikeda so tace "tell me ekaro, haba Tobi wai gudun yarenka kakeyi ne" komawa wajen zamanshi yayi batare daya kalli yayyin nashi ba yace "morning sis" ganin Babansu yasa suka amsashi a mutunce, coffee shi Mum tabashi sanan tadau plate daya tasamai two toast bread, fried sausage guda biyu, dakuma bake beans tana mikamai abin namata takaici tace "namiji daya kamata kai breakfast yanzu da strong amala ka wuni da karfi this ne this is your breakfast Tobi ko yayyinka mata basacin wanan" batare daya kallesu ba yace "bakiga yanda suke losing shape ba Mum, katin katin dasu sunmafi samarin su girma, niko aure zanyi bazan auri katuwar mace irinsu ba wlh, nafison mata kananu" narkamai muguyen harara sukayi ya dauke kai dudda iyayensu sunsan bai kyauta ba babu wanda yacemai uppan, Mum dinshi ya kalla yace "Mum put food for that boy" yanuna Fatima dahar lokacin ke kneeling akasa a falon, da sauri Taye tace "kataba ganin munci abinci tareda any worker gidan nan" batare daya kalleta ba yace "he is not just any worker, he is my Boy, Mummy" da sauri Maman shi tashiga zuba abinci kafin ran Tobi yabaci, hadaden fried rice tazuba mata da cikin da salad, dakuma shayi a kofi sanan takira Fatima dake kneeling awajen har lokacin tace "you" da sauri ta tashi tazo dinning din tazagaya ta wajen Mum, kasa kallon Mom tayi hannunta har rawa suke tamika ta karbi abincin sanan ahankali tace "thank you Ma" juyawa tayi takoma inda take Dami taja tsaki tamike tana korafi. "Sai Tobi yadinga cin karenshi babu babbaka akimai magana in mune ba'a kyalemu" "come back here" Mai Martaba yakirata ba wasa dawowa tayi ahankali taja kujeranta ta zauna yace "kin manta abinda nafadi jiya ko, Tobi is the King to be tun yanzu start getting use to anything he says happens, he says his errand boy should eat with us, he will eat with us, infact idan yacema yazo yazauna a dinning din yaci abinci damu zaizo, this is the strong last warning dazan bama dukanku duk randa an atom of disrespect yakara shiga between ku da Tobi saina mummunan bata muku rai" Mai Martaba yafadi babu wasa, Mum tace "thank you Honey, finally kafara gyarama yaranka zama" saida yacinye abincin shi tass sanan ya kalli Mai Martaba yace "Dad my phone i want to call Anty Ayo batazo jiyaba" da sauri Mum tace "kasan mai karamin ciki laulayi yataso mata ya sakan mata zazzabi takasa zuwa" shiru yayi duk yay wani irin hakan yasa Dad yace "common she will be fine" gyadamai kai yayi kawai sanan yatashi yawuce zai fita da sauri tabar abincin datakeci ta tashi tabishi da gudu duk suka bisu da kallo suna murmushi, flat dinshi yayi yabude kofa ya shiga tabishi ciki itama.




Zama yay akan daya daga cikin lumtsatsun kujerun falon yadau remote dake kan kujeran yana kokarin kunna TV yana girgixa mata kafa batare daya kalletaba zuwa tayi ahankali ta tsugunna gabanshi kwancemai takalmin tayi tacire mai tareda socks din, kanta nakasa tace "nahada ma ruwan wanka"? Shiru yayi bai amsataba, takai kusan 5min tana jiran abinda xaice amman baice kalaba hakan yasa ta dauki takalman da safan ta wuce sama harta fara hawa stairs cikin wata kwantacciyan murya yace "the water shouldn't be too hot, just mild" juyowa tayi ta kalleshi ganin idanunshi nakan abinda yakeyi yasa tawuce kawai ta tafi sama, maida takalman inda suke tayi bayan ta goge kasan da jikin da rag sanan tafito ta shiga bathroom ruwan wankan tahadamai tana kallon yanda ruwan ke tashi da bubbles gawani irin kamshi saitaji inama ace itane zatai irin wankan nan na yan gayu, wasu towels taciromai tasamai brush kamandai najiya sanan takoma closet dinshi ta tsaya tana kallo dudda bai bata work routine na rana ba but tai shiru ta tsaya tana lissafi, yaje gudun safe, yadawo yay breakfast, yanzu zaisake wanka idan yafito tunda ba fita zaiyiba dan taji Mummy shi na cemai saiyayi sati bai fita ba yahuta sosai agida ya murmure, hakan yasa taciromai wani plain white V neck t shirt talura duk t-shirts dinshi masu V neck ne, yanada white color abubuwa dayawa kaman white fav color nashi ne. Taciromai wani 3 qauter na wando dazaikaimai gwuiwa yanada fadi green common flag kaman na sojoji, da sabon boxer dakuma mayyuka da turare da wani indoors slippers da jikinshi na nan kaman bargo tsabagen laushe sanan tafito falo taje tazube akan rug gaban kujeran dayake kwance yana kallo ahankali tace "all set, you can go in and shower now Sir" baice mata komiba kanta nakasa yakusan bata 15min sanan yamike tsaye, hannunta ta shiga wasa dashi batasan mesa duk inya mike saita dinga jin kanta restless ba, anatse tace "akwai wani abu dakakeso namaka" wucewa yayi abinshi yafara hawa stairs batare dayama kalli inda takeba, kaman bazai amsa ba dan hartama cire rai saikuma taji yace "Anything" shiru tayi tana tunani menene anything to itadai ta shiga uku, gashi Head Guard yace karya sake yay laifi, tabata sama da minti biyar tana tunani saikuma tai tunani ai hala yafito kwallo zaizo ya kalla so basically he needs abu dazaisa aciki yayta ci dazai keeping nashi company hakan yasa tawuce babban kitchen dinshi da babu abinda babu aciki kaman kitchen din mai mata, katoton freezer dake kwance a kitchen din tabude, ganin kayan abinci ne da fruits aciki yasa ta ciro fruits, watermelon, kiwi, green apples da grapes saikuma strawberry data gani shima sai kallonshi take bata tabashan strawberry ba saidai tagani awaya ahoto kaman taci daya amman bazata iyaba, wankesu tayi sanan ta dauki wuka ta shiga yayyanka su kan chopping board yan kananu gwanin ban sha'awa, saida tagama tass sanan tadauko wani farin glass bowl mai shegen kyau ta zubasu aciki tadauki tray mai kyau tadaura bowl na fruits din akai, sanan ta ijye spoon da fork agefe sabida ya zabi wanda yakeso tai jimmm tana kallon tray din, fruits din ba karamin haskaka bowl din da tray sukayi ba kagani ko bakajin sha bazama kasan lokacin dazaka farasha ba dan tamusu yanka mai kyau, sosai gabanta ya shiga fadi tadauki tray din tafito daga kitchen din ahankali tana tafiya, ganinshi tayi kwance kan kujeran ya kashe wutan falon yana kallon wrestling dakin yay duhu sai hasken TV dakuma sanyi da dakin yayi, kallo daya tamai tadauke kai yay kyau sosai kuma kayan data ciromai

14 / 51