Masifaffiyar Ƙauna Soyayyar da Ta Fi Komai Ƙarfi by M SHAKUR

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   27 / 51

78K to 81K   out of 152.6K words

ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

Open this link to join my WhatsApp Group:
‎https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu

Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/4/21, 1:23 PM - My Mtn Number: ●●○○?
Ahankali takekai abincin baki da spoon tana kuka har lokacin mara sauti ga majinan har lokacin na tsayayowa tana janshi ciki duk cikin kuka, sosai yake kallonta kaman yasami TV, ko kyafta ido bayayi, ganin tafara kakarin amai yasa ahankali yakai hannunshi ya fizge spoon din dazata kai bakinta na abinci takoshi amman takasa daina ci sabida tsoro sanan ya kwashe komi yadaura akan side drawer yajuyo yasake folding hannunshi yacigaba da kallonshi.
Ahankali tashiga reramai kuka chan kasa hawaye a idanunta kaman kogon ruwa cikin muryanta daya dishe sosai tace "I am so sorry Sir, please forgive me dan Allah" tahada da hausa dudda baisan menene dan ba Allah dayaji yasa yagane perfectly abinda take nufi, she's begging him, hade hannayenta biyu tayi alamun roko cikin harshen turenci da asalin muryanta mai dadi dat is very sweet very sharp and very calm all at this same thing with a garnish na baby baby yarinya yarinya aciki tace "please forgive me i am so sorry dan Allah I am so sorry" kaman bazaiyi magana ba yay shiru kawai yana sauraran asalin voice din boy calmly yace "sorry for what exactly" girgiza maikai tayi cikeda tsoro hakan yasa tukfan da akama bakin gashin aka tura akan yawani zubo yafado kasa yabi jelan gashin da kallo ganin gashi ya sauko hartawajen waist dinta, cikin kuka sosai tace "I lied, I lied to you and to everyone, please forgive me" janye idanunshi yayi dagakan gashinta yadaura akan fuskanta yana kallon yanda pink lips dinta kerawa sosai tana kuka sai kawai yajuya yafita daga dakin wajema yaje gabaki daya yasake shiga motanshi yazauna ya kunna AC dan bai iyama zafin lagos.


Jin ankira Magrib yasa yafito ya shiga mosque yay salla sanan yafito yakoma ciki hoping ruwan yakare, ahankali yabude kofan ya shiga daidai Dr nacire mata drip, an chanxa mata kaya zuwa rigan daya kawota dashi black dasuka wanke nata harya bushe da bakin wando, juyow Dr tayi ta kalleshi tace "yanzu nake shirin nasa wata Nurse tafita takira ga gatana drip din yakare zaka iya tafiya da ita, gobe dasafe kadawo da, karta cika tsayuwa da yawan zama kawai kwanciya yanzu take bukata sosai, banda haka karta sake tasaka brazier" dawani irin sauri ya dauke kanshi kana ganin yanda yayi kasan yaji kunyane hakan yasa Dr tajuya ta kalli Fatima da kanta ke kasa tace "karki sake ki saka bra anytime soon at this junction ko kadan your breast basuson abinda zai matse su kodako rigane kinajina ko, idan kinaso kiji sauki u should help your self, bari akawo wheelchair asaki ciki" tawuce tafita ya jingina da bango yay folding hannunshi yana kallonta tai wani irin masifan kyau, farin hasken wutan lantarkin dakin dakenan kaman rana yakara haskata tana sanye da bakin rigan daidai ita da boobs dinta suka cika gaban rigan dashi looking so beautiful, ga gashin kanta dayaga an gyara mata parking din anyi donut da jelan gashin, kunenta babu dan kunne amman gashinta ya kwanta adan karamin kanta ga kito dinta black akan kafarta, sai shafa hannunta take kana gani kasan bata saba zama haka agaban namiji amacen taba, bude kofan da akayi yasa yadauke kanshi akanta ya kalli kofan, nurses biyune sukazo da wheelchair, daukanta sukai ahankali dudda haka saida tadanyi wahalalliyar kara har yanzu sunamata ciwo bana wasaba."ummmhhm" da sauri yadan juya ya kalleta yanda ta yatsine fuska alamun xafi nurses din sukace mata sorry, sanan daya ta gungurata dayar tace "let's go sir" yana biyedasu suka fice har zuwa wajen motarshi bude musu yayi, yabude baya ya tsaya yana jiransu su sata aciki, wanan karan dazasu dagata saida tafashe da kuka sosai d pain is too much, dauke kai yasake yi, sukuma sukahau mata sannu sanan suka rufe kofan bayan, shikuma yashiga gaba yatada motar yafita daga asibitin yana tuki ahankali.


Awani anguwa dataga babu mutane sosai sai manya manyan gidaje taga sun shiga, agabam wani gida yay horn, wani tsoho yabude kofa yafito yazo tawajen glass hakan yasa yasauke glass din motar kasa, washe baki yayi yace "ahhhhh Aremo welcome Sir, when did u come back" murmushi yadanyi yace "open d door Ayelowo" da sauri mutumin yakoma yabude gate yaja motan ciki sanan mai gadin yarufe gidan da gudu yazo wajen mota daidai ya sauko ya zube akasa yana gaisheshi, ahankali yace "stand up, I will see you later" da sauri mutumin yatashi yawucr yana bala'in murna, shikuma yabude baya ahankali yana kallonta jikinta har wani rawa yake takasa kallonshi saikama yadin wandonta tayi tarike gamgam, ahankali yasanya hannayenshi biyu yakai bayanta yadauketa, wani irin mikewa tayi tasaki kuka tareda daura lips dinta awuyanshi cikin pains hawayen daya zubo mata na zafi dukya manne a wuyanshi hakan yasa ya tsaya chak yakasa tafiya yakasa cirota duka daga motan, jin ya tsaya chak yasa takai hannayenta tai wrapping abayan wuyanshi tai holding unto him tight tareda cire fuskanta daga wuyanshi wanda daman zafine yasa takai fuskanta cikin wuyanshi, tai resting fuskan a shoulder shi ahankali kaman yar yarinya ta lumshe ido tana zubar da hawaye, gently yakarasa daukanta yamaida marfin motan yarufe yawuce ciki da ita yana kallon fuskanta dayaga tarufe gamgam hawaye nabi ta gefen idon.



Flat ne mai kyau shima komi fess fes kaman ana zama ciki nanko babu wanda kezama mai gadi kullum yana gyarawa ya share ko'ina, stairs yayi yawuce sama har lokacin tana hannunshi kanta na shoulder shi hannayenta nabayan wuyanshi yabude wani bedroom daya hadu aka yishi in blue white yakaita kan gadon dakenan agyare tsaf da white zanin gado akai ahankali ya kwantar da ita dudda haka saida tasaki kuka sosai wanan karan harda sauti takai hannu tana goge kwallan, koyaya za'a motsata saitaji zafi, tashi yayi yawuce yafita, ahankali ta sauke ijiyan zuciya tana kallon inda take at this point Allah kadaine yasan meya shirya ma rayuwanta wanan da asirinta yatonu, lumshe ido tayi tafashe da kuka sosai tana kiran Baba Baba, ita kadai tasan yanda takeji, she needs someone dazata gani takirashi nata, she's only here dantai saving babanta amman yanzu da aka kamata ukuban da azaban da Babanta zaisha itama tasha har saiyamafi na wanda za'amai inda bai biya bashinba.

"Who is Baba"? Kaman daga sama taji muryanshi hakan yasa tahadiye kukan tabude idanunta ahankali ta kallai suna hada ido tadauke kai bakinta narawa sosai tace "m...my......fat....father" sake bude kofa yayi yafita, saikuma chan taga yashigo rikeda wani akwati, ijiye akwatin yayi tawajen kafanta akan gado, sanan ahankali yabude akwatin wasu bakaken leather handglove yaciro yasaka irin na wayanda masu kisan kai dabasuson leaving trace yasa, sanan ahankali yaciro wata wuka dake kyalli tsabagen kaifi, wani irin buga uban ihu tayi tawani zabura ta tashi zata sauka akan gadon, da hannu daya yawani irin fizgota ta dawo tabaya tafada kirjinshi sanan yakai wukan yadaura awuyanta yace "tell me who you are? What's your mission? What you are doing in our house, who you are working for or I kill you without leaving a trace nobody will ever know or ask of you, tell me!" Yadaka mata mugun tsawan dasaiga fitsari tasaki chaaaaa.



_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (_ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/5/21, 8:43 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫



_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍🏾M SHAKUR


EPISODE 4️⃣1️⃣
WASHEGARI!!
Wayarshi yatadashi daga baccin dayakeyi daukan wayan yayi yakai kunne batare dayay magana ba, muryan Ayoka yaji daga bangaren tace "I know daman baka tashi ba saisa nace lemme call you kai sauri kazo kamanta deal dinmune" katse wayan yayi ahankali ya jefar yasake komawa bacci sai chan kuma kaman wanda aka tsikara yabude ido da sauri, bathroom dinshi yatashi yashiga yay wanka sanan yafito yaje ya shirya cikin kananun kaya masu tsada designers, fitowa yayi yahau kan dadduma yay sallan safe yana idarwa yawuce closet yasake shiryawa ya feffesa turaruka sanan yabude drawer key motocinshi yadauki wani key mota daban yafito, ko kallon flat dinsu baiyiba yawuce ya shiga mota yatada yafita yabar gidan wajajen 8 saura.




Horn yayi agaban gidansu Otun, guards na gidan na ganinshi suka zube akasa suna gaisuwa da kirari dauke kanshi yayi shifa wanan abin baya burgeshi ko kadan sanan yaja motar ya shiga gidan har zuwa bangarensu, tun kafin yay parking ya hango Ayoka tana sanye dawani bomb short wanda da kyar yagama rufamata duwaiwai black color, saiga wata crop top mai kyau milk kana ganin cikinta da cibiyanta kanta babu kitso sai wig na gashi mai ruwan blonde daya mata kyau dan ita ba mummuna bace farace tana kama da waziri sosai, kafafuwanta sanye da bedroom slippers tana murmushi sosai kana ganinta kasan she's damn happy, bude kofan motan yayi yafito yamaida yarufe tabishi da kallo tundaga kafa har sama, gaba dayanshi daga kafa zuwa har sama Lv ne, Tobi ya iya gayu gosh, gashi he's cute yana kama da all this black Americans, lumshe ido tayi dan tun kafin ya iso tutarenshi yafara isowa, harsaida yazo gabanta ya tsaya sanan tabude idanunta tawani irin rungumeshi. "Oyoyo Boyfriend, good morning" ahankali yace "morning" batare daya tureta ba, peck tamai akumatu sanan tace "let's go and have breakfast dasu Dad and Mum a falo, duk suna dinning suna jiranka" tai maganan tana kama hannunshi sukai ciki guards nabude musu sliding door din suka shiga.



Mamanta dake kokarin zubama Otun abinci ne duk suka dagokai jin dariyan yarsu sosai, ganin Tobi sukayi da ita sun rike hannu suna tahowa dinning din sai murmushi take tana zuba.



Har gaban dinning din sukayi sanan da sauri Ayoka tasaki hannunshi takoma tabayanshi takai hannayenta ta kamamai kafada tana kallon iyayenta tace "Dady and Mumy look who came to have breakfast with us, is Tobi my boyfriend" dasauri daga Mamanta har baban suka zaro ido irin kuna friends yaushe kuka dawo masoyan nan, gyadamusu kai tayi tana murmushi tace "we wanted to surprise you people ne, but we are actually dating ko Love"? Ta kalli Tobi tana leka fuskanshi da kyau dan yagane irin amsan dazai bayar, kakalo murmushi yayi shima ya gyadakai yace "yes babe" saikuma da sauri kafin takara jefo wata magana yace "good morning second Dad, good morning second Mum" duk murmushi sukayi cikeda jin dadi suka cemai ya zauna, mamanta ta shiga zubamai abinci kala kala suka fara breakfast, bini bini Ayoka saita kalleshi she can't actually believe tasami Tobi haka, wajajen 8:30 babansu yatashi yace "children am off to work" sanan yaduko yama Ayoka peck a kumatu yace "bye princess" cikeda farinciki tace "bye Dady" sanan yama Tobi peck shima yace "bye Son" bye second Dad yafadi ahankali, Mamansu itama tai murmushi ta tashi tace "lemme allow the love birds su zanta, princess ina dakina idan kuna bukatan anything" da sauri tace "alright Mumy" saida yaga Maman ta tafi sama abinta sanan yajuyo ya kalli Ayokan yace "have you gotten the thing i asked for" washemai baki tayi ta tashi dagakan kujeranta tazauna akan cinyanshi tareda dafa shoulder shi tana kallonshi kaman yauta fara ganinshi, kallonta shima yayi shifa bayama sha'awaan ta, yana ganinta kaman su Dami ne, saisa ko kayama zata cire gabaki daya he don't think zaiji wani abu, dukar da kanta tayi daidai saitin fuskanshi da sauri ya kulle idanunshi Light kiss ta sakanmai ahankali akan soft pink lips dinshi da sauri yatureta yace "Ayoka stop this" murya chan kasa tace "but that's what boyfriend and girlfriend sukeyi" dan yatsine fuska yayi yace "I know but let's take this slow" ganin tabata rai yasa ahankali yace "pls" murmushi tayi tace "to tashi muje room dina nabaka" tashi tayi daga jikinshi shima yatashi tana rikeda hannunshi suka wuce sama wani daki tabude suka shiga, kana ganin dakin zakasan Ayoka itama yar gatane, princess room komi na dakin pink ga gayu iya gayu, akan gadonta ta zaunar dashi sanan tawuce tadauko wayanta tadawo kan cinyanshi tasake zama baice mata komiba sanan tabude wayan nata taciro wani hoton Bank form da aka rubuta loan organization ga account number awajen tace "kaga wahalan danayi kafin nagani kuwa" dan murmushi yayi ya karbe wayan nata yaturama kanshi ta watsapp sanan yace "dagani natafi" kaman zatai kuka tace "ni please stay with me, bari nakashe wutan dakin yay duhu muyi kallo abinmu kaji Boyfriend" cikeda da dan lallashi yace "I need to do something first Ayoka pls" dagashi tayi tace "to zaka dawo"? Gyadamata kai kawai yayi tasake rungumeshi sanan tasakeshi tace "namaka gayu kokace nai kyau" dan yatsine fuska yayi yace "kidena saka kaya haka kina fita kowa na ganinki, akwai ma'akata dayawa agidan nan" da sauri tace "sokake intajin zafi" baisake cemata komiba, har motanshi tarakoshi tamai peck akumatu tace "call me" gyadamata kai yayi ya shige car, tarufemai kofa sanan tadagamai hannu yawuce yatafi.



Tsalle tahauyi a wajen batajin akwai wata wacce takaita farin ciki yau dinan ba, tanason Tobi ita karan kanta batasan lokacin data fara sonshi hakaba wlh, dataga kuma irin halittan da Allah yamai taji she's now crazy for me, she crazy about him, she's mad over him, anywoman datai sa'an samin Tobi a miji wlh tamore, tadade awajen tana tunane tunane sanan tawuce ta tafi cikin gida.



A Bank yafara tsayawa sanan yafito rikeda wata yar karaman leda hakanan, sanan yashiga mota yawuce gidan, yana shiga yay parking, sanan yadau wata takarda da byro yay rubuce rubuce sanan yafito, Mai gadinshi dake jiranshi ne yace "inaso na aikeka banki" da sauri yace "yes Aremo" ledan yabashi da takardan, yace "go and deposit this money zuwa wanan account din dana nuna maka, all the information dake wajen nan dashi zakai amfani, bazanje ko'inaba zan jiraka kadawo dazaran kagama comeback sabida kana dawowa zan kara fita" karban komi yayi yarike sanan yaciro 10k yabashi yace "use this as transport, saika dawo" yawuce ciki abinshi.



Ahankali yabude kofa yashiga falon, babu kowa a falon dayake nan agyare, hakan yasa yawuce sama yashiga dakin, nanma baiganta ba, bayi yabude da sauri bai gantaba hakan yasa yafito ya shiga bude dakunan saman duk bata aciki, wani irin faduwa gabanshi ya shigayi yasauko kasa dasauri yay hanyar fita danya tambayi gateman kenan yaji motsi a kitchen da sauri yay hanyar kitchen din, ahankali ya tsaya abakin kofan yay folding hannunshi tareda sauke ijiyan zuciya yana kallonta, tana sanye da asalin kayan datazo dashi dan tagaji da saka half kayan nan kafafuwanta awaje, tana sanye da black t-shirt dinta da milk wandon data wanke tun jiya suka bushe, kanta babu dan kwali, kitson da aka mata sun zubo, saidai wanan karan bakin ya kara nannadewa yay coil sabid iya tsakiyan bayanta yanzu gashin ya tsaya amman dazakaje ka warware kajasu zaikai har wajen waist dinta, dudda baya ganin fuskanta dan indomie take dafawa dan yaga ledan indomie kananu guda biyu but he could see yau tana cikin farin ciki ba kaman jiyaba that she was so down. Kamshin dataji yana shiga hancinta yasa tajuyo kanta da sauri, hada ido sukai dashi da sauri ta dauke kanta sabida yanda yawani irin cikamata ido ahankali tace "good morning Sir" gyadamata kai kawai yayi yawuce yafita batare daya bata amsaba, fridge yabude yadauki bottle water yadawo ya zauna kan kujera sanan yamika hannunshi yadauki remote yana kokarin chanza tasha.





Fitowa tayi tana tafiya ahankali feeling uncomfortable sabida yanda kanta ke waje tadaura bowl of indomie da kwai a tray, indomie yay kyau sosai gwanin ban sha'awa har gabanshi tazo ta tsugunna tareda jawo stool tadauramai akai kaman bazai kalli abinda takeyiba saikuma ya kalleta batare dayay magana ba, tashi tayi tana wasada yatsunta sanan murya chan kasa kaman wacce ke tsoron fadin abinda zatace tace "Ya Tobi I brought Indomie for you" tunda tafara maganan yake kallonta yanzu yake kara ganin yanda spa dinan suka kara karamata kyau, jin shiru yasa tadan kallehshi hada ido sukayi hakan yasa yadauke kanshi da sauri ahankali yace "I don't eat indomie, indomie is for children" murya chan kasa still kaman tana tsoron fadamai tace "should I cook another thing for you" da sauri ya kalleta yace "can you cook" gyadamai kai tayi ahankali, samin kanshi yayi dacewa "okay" dan bai yarda small girl irin wanan can cook ba, yayinshi manya ma basu iya girki ba balle wanan, da sauri tajuya zata tafi yace "Za.......raaaaaa" chak ta tsaya duk idan yakirata sai gabanta yafadi kodan sabida bada intonation na hausa yake kiran sunan ba oho, juyowa tayi ahankali ta kalleshi, idanunshi nakan tv yace "come and eat your indomie first" gyadamai kai tayi tazo

27 / 51