Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
gashin kanta dayaga an gyara mata parking din anyi donut da jelan gashin, kunenta babu dan kunne amman gashinta ya kwanta adan karamin kanta ga kito dinta black akan kafarta, sai shafa hannunta take kana gani kasan bata saba zama haka agaban namiji amacen taba, bude kofan da akayi yasa yadauke kanshi akanta ya kalli kofan, nurses biyune sukazo da wheelchair, daukanta sukai ahankali dudda haka saida tadanyi wahalalliyar kara har yanzu sunamata ciwo bana wasaba."ummmhhm" da sauri yadan juya ya kalleta yanda ta yatsine fuska alamun xafi nurses din sukace mata sorry, sanan daya ta gungurata dayar tace "let's go sir" yana biyedasu suka fice har zuwa wajen motarshi bude musu yayi, yabude baya ya tsaya yana jiransu su sata aciki, wanan karan dazasu dagata saida tafashe da kuka sosai d pain is too much, dauke kai yasake yi, sukuma sukahau mata sannu sanan suka rufe kofan bayan, shikuma yashiga gaba yatada motar yafita daga asibitin yana tuki ahankali.
Awani anguwa dataga babu mutane sosai sai manya manyan gidaje taga sun shiga, agabam wani gida yay horn, wani tsoho yabude kofa yafito yazo tawajen glass hakan yasa yasauke glass din motar kasa, washe baki yayi yace "ahhhhh Aremo welcome Sir, when did u come back" murmushi yadanyi yace "open d door Ayelowo" da sauri mutumin yakoma yabude gate yaja motan ciki sanan mai gadin yarufe gidan da gudu yazo wajen mota daidai ya sauko ya zube akasa yana gaisheshi, ahankali yace "stand up, I will see you later" da sauri mutumin yatashi yawucr yana bala'in murna, shikuma yabude baya ahankali yana kallonta jikinta har wani rawa yake takasa kallonshi saikama yadin wandonta tayi tarike gamgam, ahankali yasanya hannayenshi biyu yakai bayanta yadauketa, wani irin mikewa tayi tasaki kuka tareda daura lips dinta awuyanshi cikin pains hawayen daya zubo mata na zafi dukya manne a wuyanshi hakan yasa ya tsaya chak yakasa tafiya yakasa cirota duka daga motan, jin ya tsaya chak yasa takai hannayenta tai wrapping abayan wuyanshi tai holding unto him tight tareda cire fuskanta daga wuyanshi wanda daman zafine yasa takai fuskanta cikin wuyanshi, tai resting fuskan a shoulder shi ahankali kaman yar yarinya ta lumshe ido tana zubar da hawaye, gently yakarasa daukanta yamaida marfin motan yarufe yawuce ciki da ita yana kallon fuskanta dayaga tarufe gamgam hawaye nabi ta gefen idon.
Flat ne mai kyau shima komi fess fes kaman ana zama ciki nanko babu wanda kezama mai gadi kullum yana gyarawa ya share ko'ina, stairs yayi yawuce sama har lokacin tana hannunshi kanta na shoulder shi hannayenta nabayan wuyanshi yabude wani bedroom daya hadu aka yishi in blue white yakaita kan gadon dakenan agyare tsaf da white zanin gado akai ahankali ya kwantar da ita dudda haka saida tasaki kuka sosai wanan karan harda sauti takai hannu tana goge kwallan, koyaya za'a motsata saitaji zafi, tashi yayi yawuce yafita, ahankali ta sauke ijiyan zuciya tana kallon inda take at this point Allah kadaine yasan meya shirya ma rayuwanta wanan da asirinta yatonu, lumshe ido tayi tafashe da kuka sosai tana kiran Baba Baba, ita kadai tasan yanda takeji, she needs someone dazata gani takirashi nata, she's only here dantai saving babanta amman yanzu da aka kamata ukuban da azaban da Babanta zaisha itama tasha har saiyamafi na wanda za'amai inda bai biya bashinba.
"Who is Baba"? Kaman daga sama taji muryanshi hakan yasa tahadiye kukan tabude idanunta ahankali ta kallai suna hada ido tadauke kai bakinta narawa sosai tace "m...my......fat....father" sake bude kofa yayi yafita, saikuma chan taga yashigo rikeda wani akwati, ijiye akwatin yayi tawajen kafanta akan gado, sanan ahankali yabude akwatin wasu bakaken leather handglove yaciro yasaka irin na wayanda masu kisan kai dabasuson leaving trace yasa, sanan ahankali yaciro wata wuka dake kyalli tsabagen kaifi, wani irin buga uban ihu tayi tawani zabura ta tashi zata sauka akan gadon, da hannu daya yawani irin fizgota ta dawo tabaya tafada kirjinshi sanan yakai wukan yadaura awuyanta yace "tell me who you are? What's your mission? What you are doing in our house, who you are working for or I kill you without leaving a trace nobody will ever know or ask of you, tell me!" Yadaka mata mugun tsawan dasaiga fitsari tasaki chaaaaa.
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (_ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/3/21, 8:50 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
EPISODE 3️⃣5️⃣
Ahankali takekai abincin baki da spoon tana kuka har lokacin mara sauti ga majinan har lokacin na tsayayowa tana janshi ciki duk cikin kuka, sosai yake kallonta kaman yasami TV, ko kyafta ido bayayi, ganin tafara kakarin amai yasa ahankali yakai hannunshi ya fizge spoon din dazata kai bakinta na abinci takoshi amman takasa daina ci sabida tsoro sanan ya kwashe komi yadaura akan side drawer yajuyo yasake folding hannunshi yacigaba da kallonshi.
Ahankali tashiga reramai kuka chan kasa hawaye a idanunta kaman kogon ruwa cikin muryanta daya dishe sosai tace "I am so sorry Sir, please forgive me dan Allah" tahada da hausa dudda baisan menene dan ba Allah dayaji yasa yagane perfectly abinda take nufi, she's begging him, hade hannayenta biyu tayi alamun roko cikin harshen turenci da asalin muryanta mai dadi dat is very sweet very sharp and very calm all at this same thing with a garnish na baby baby yarinya yarinya aciki tace "please forgive me i am so sorry dan Allah I am so sorry" kaman bazaiyi magana ba yay shiru kawai yana sauraran asalin voice din boy calmly yace "sorry for what exactly" girgiza maikai tayi cikeda tsoro hakan yasa tukfan da akama bakin gashin aka tura akan yawani zubo yafado kasa yabi jelan gashin da kallo ganin gashi ya sauko hartawajen waist dinta, cikin kuka sosai tace "I lied, I lied to you and to everyone, please forgive me" janye idanunshi yayi dagakan gashinta yadaura akan fuskanta yana kallon yanda pink lips dinta kerawa sosai tana kuka sai kawai yajuya yafita daga dakin wajema yaje gabaki daya yasake shiga motanshi yazauna ya kunna AC dan bai iyama zafin lagos.
Jin ankira Magrib yasa yafito ya shiga mosque yay salla sanan yafito yakoma ciki hoping ruwan yakare, ahankali yabude kofan ya shiga daidai Dr nacire mata drip, an chanxa mata kaya zuwa rigan daya kawota dashi black dasuka wanke nata harya bushe da bakin wando, juyow Dr tayi ta kalleshi tace "yanzu nake shirin nasa wata Nurse tafita takira ga gatana drip din yakare zaka iya tafiya da ita, gobe dasafe kadawo da, karta cika tsayuwa da yawan zama kawai kwanciya yanzu take bukata sosai, banda haka karta sake tasaka brazier" dawani irin sauri ya dauke kanshi kana ganin yanda yayi kasan yaji kunyane hakan yasa Dr tajuya ta kalli Fatima da kanta ke kasa tace "karki sake ki saka bra anytime soon at this junction ko kadan your breast basuson abinda zai matse su kodako rigane kinajina ko, idan kinaso kiji sauki u should help your self, bari akawo wheelchair asaki ciki" tawuce tafita ya jingina da bango yay folding hannunshi yana kallonta tai wani irin masifan kyau, farin hasken wutan lantarkin dakin dakenan kaman rana yakara haskata tana sanye da bakin rigan daidai ita da boobs dinta suka cika gaban rigan dashi looking so beautiful, ga gashin kanta dayaga an gyara mata parking din anyi donut da jelan gashin, kunenta babu dan kunne amman gashinta ya kwanta adan karamin kanta ga kito dinta black akan kafarta, sai shafa hannunta take kana gani kasan bata saba zama haka agaban namiji amacen taba, bude kofan da akayi yasa yadauke kanshi akanta ya kalli kofan, nurses biyune sukazo da wheelchair, daukanta sukai ahankali dudda haka saida tadanyi wahalalliyar kara har yanzu sunamata ciwo bana wasaba."ummmhhm" da sauri yadan juya ya kalleta yanda ta yatsine fuska alamun xafi nurses din sukace mata sorry, sanan daya ta gungurata dayar tace "let's go sir" yana biyedasu suka fice har zuwa wajen motarshi bude musu yayi, yabude baya ya tsaya yana jiransu su sata aciki, wanan karan dazasu dagata saida tafashe da kuka sosai d pain is too much, dauke kai yasake yi, sukuma sukahau mata sannu sanan suka rufe kofan bayan, shikuma yashiga gaba yatada motar yafita daga asibitin yana tuki ahankali.
Awani anguwa dataga babu mutane sosai sai manya manyan gidaje taga sun shiga, agabam wani gida yay horn, wani tsoho yabude kofa yafito yazo tawajen glass hakan yasa yasauke glass din motar kasa, washe baki yayi yace "ahhhhh Aremo welcome Sir, when did u come back" murmushi yadanyi yace "open d door Ayelowo" da sauri mutumin yakoma yabude gate yaja motan ciki sanan mai gadin yarufe gidan da gudu yazo wajen mota daidai ya sauko ya zube akasa yana gaisheshi, ahankali yace "stand up, I will see you later" da sauri mutumin yatashi yawucr yana bala'in murna, shikuma yabude baya ahankali yana kallonta jikinta har wani rawa yake takasa kallonshi saikama yadin wandonta tayi tarike gamgam, ahankali yasanya hannayenshi biyu yakai bayanta yadauketa, wani irin mikewa tayi tasaki kuka tareda daura lips dinta awuyanshi cikin pains hawayen daya zubo mata na zafi dukya manne a wuyanshi hakan yasa ya tsaya chak yakasa tafiya yakasa cirota duka daga motan, jin ya tsaya chak yasa takai hannayenta tai wrapping abayan wuyanshi tai holding unto him tight tareda cire fuskanta daga wuyanshi wanda daman zafine yasa takai fuskanta cikin wuyanshi, tai resting fuskan a shoulder shi ahankali kaman yar yarinya ta lumshe ido tana zubar da hawaye, gently yakarasa daukanta yamaida marfin motan yarufe yawuce ciki da ita yana kallon fuskanta dayaga tarufe gamgam hawaye nabi ta gefen idon.
Flat ne mai kyau shima komi fess fes kaman ana zama ciki nanko babu wanda kezama mai gadi kullum yana gyarawa ya share ko'ina, stairs yayi yawuce sama har lokacin tana hannunshi kanta na shoulder shi hannayenta nabayan wuyanshi yabude wani bedroom daya hadu aka yishi in blue white yakaita kan gadon dakenan agyare tsaf da white zanin gado akai ahankali ya kwantar da ita dudda haka saida tasaki kuka sosai wanan karan harda sauti takai hannu tana goge kwallan, koyaya za'a motsata saitaji zafi, tashi yayi yawuce yafita, ahankali ta sauke ijiyan zuciya tana kallon inda take at this point Allah kadaine yasan meya shirya ma rayuwanta wanan da asirinta yatonu, lumshe ido tayi tafashe da kuka sosai tana kiran Baba Baba, ita kadai tasan yanda takeji, she needs someone dazata gani takirashi nata, she's only here dantai saving babanta amman yanzu da aka kamata ukuban da azaban da Babanta zaisha itama tasha har saiyamafi na wanda za'amai inda bai biya bashinba.
"Who is Baba"? Kaman daga sama taji muryanshi hakan yasa tahadiye kukan tabude idanunta ahankali ta kallai suna hada ido tadauke kai bakinta narawa sosai tace "m...my......fat....father" sake bude kofa yayi yafita, saikuma chan taga yashigo rikeda wani akwati, ijiye akwatin yayi tawajen kafanta akan gado, sanan ahankali yabude akwatin wasu bakaken leather handglove yaciro yasaka irin na wayanda masu kisan kai dabasuson leaving trace yasa, sanan ahankali yaciro wata wuka dake kyalli tsabagen kaifi, wani irin buga uban ihu tayi tawani zabura ta tashi zata sauka akan gadon, da hannu daya yawani irin fizgota ta dawo tabaya tafada kirjinshi sanan yakai wukan yadaura awuyanta yace "tell me who you are? What's your mission? What you are doing in our house, who you are working for or I kill you without leaving a trace nobody will ever know or ask of you, tell me!" Yadaka mata mugun tsawan dasaiga fitsari tasaki chaaaaa.
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (_ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/4/21, 11:17 AM - My Mtn Number: M Shakur is back again!!
_Dan Allah kibiya ki karanta, don't read awoof, kuji tsoron Allah_
_for business advert ko promotion, chat me up anan 07012181461_
_idan kinason this novel pay 500 into 3107021073 aisha Muhammad first bank_
?
Kallon fuskarta yayi sanan ya kalli inda ta daura hannunshi sabida kaman yaji dan tudu da alamun wata kalan fata dabata jikin mutum ba akirjin nata, sanan yasake kallon fuskanta yanda lips dinta ke kokarin motsi amman takasa gayamai metakeson cewa, takasa furta maganan datakeso tayi tana wani irin nishi idanunta na kullewa suna neman kafewa tana bubbuga hannunshi dake inda ta daura tana kokarin nishi takasa, dawani irin sauri ya daura hannunnashi kan kirjinta da kyau trying to understand abinda boy din is trying to tell him ya shashafa kirjinta tundaga ciki har wajen boobs din but baiji komiba sai fata wacce take kaman fatan takalmi ba fatan jikin mutum ba, saikawai yadage black rigan dake jikinta sama gaba daya zuwa wuyanya yaga wani brown silkin doki da yardin mai bala'in kauri da nauyi daure ajikinta tai wrapping kanta dashi, kirjinta ya kullu ya tamku gam gam da daurin dayaga kaman shiya hanata nishi danta daure kanta dayawa ahakama yana ganin yanda chest dinta ya matse, dawani irin sauri ya shiga kwance kullin kafin tashi daya dawani irin karfinshi na namiji ya fizge silkin futttttt yawani cillar sama daidai manya manyan boobs dinta dasukai jajir abunku da fara suka tamuke tsabagen kullesun da akayi suka bayyana before his eyes, dawani irin sauri yasaketa gabaki daya akasa yakoma baya kadan tsabagen shock!!!.
Wani irin nishi tayi tareda juyawa gefe ta kwanta ta side dinta har lokacin tana wani kalan nishi that is very strange dan numfashinta bai dawo daidaiba saikuma amai, waaaaaa ta kwaro aman duka biscuits da chocolate din dake cikinta tun jiya anan kasan carpet din tana wani irin nishi kaman ranta zai fita. Da sauri yatashi batare dayay komiba kawai key motarshi ya sunkuta yazo inda take take nishin har lokacin bata denaba dan she's really finding numfashi difficult, hannunta yadaga yakamota ta taho luuuu babu karfi kodaya ajikinta tai yaushi, kumatunta yabaci da amai harda kunnenta, kulle idanunshi yayi gam sake ganin boobs dinta akaro nabiyu dayayi, sai kawai yakai hannu yaja riganta daga wuyanta zuwa kasa ya dauketa kaman wata yar jaririya tai lakur akirjnshi ko'ina nata na lilo iska na kadashi sabida tsabagen rashin karfi, ko kadan bai damu da aman fuskanta daya share tass a kan pyjamas dinshi ba, yaki fuskanta ajikinshi ya rungume ta tsam ta yanda babu wanda zai gane wani abu gameda ita yawuce yafita hatta fuskanta nakan kirjinshi, ya sauko kasa da ita yana mamaki yanda ko kadan batada nauyi kaman ya dauki paper, sanan yakarasa yabude kofa yafito guards dinshi duk suka zube akasa suna gaidashi suna kallonshi sabida yanda sukaga ya dauki Boy a hannunshi dudda basa ganin fuskan boy din sunsan shine dan fuskanshi na kife a kirjinshi sai kafafunshi dake lilo akan hannunshi ko amsasu baiyi ba yawuce wajen motarshi baya yabude ya shimfideta abaya har lokacin tana wani irin nishi idanunta na juyawa, sanan yatashi ya maida kofan yarufe yakoma gaba da sauri yatada motar yafice lokacin babu wanda yatashi a family su danko 8 nasafe bataiba, yaja motar yafita daga gidan, agaban wani private asibiti yay parking yafito yazo baya yabude yadauketa chak yana kallon fuskanta har lokacin yay cikin asibitin da ita yana shouting Dr, Dr, wasu nurses dawata macen Dr dasuka fito daga wani dakine suka tareshi tanakan jikinshi likitan takai yatsunta wuyanta sanan tai ihu. "Get a bed her pulse is very weak" turo gado sukayi da sauri ya sauke musu ita akai ya kwantar da ita sanan Dr tace "just stay here, who are you to her"? Shiru yayi yakasa