Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
rufomata kofa.
Komawa tayi ta zauna taga amala ne ewedu dakuma pepper soup sai ruwa da drink, sosai taci dantaji babu yaji abin yamugun bata mamaki ya akayi babu yaji tass tacinye ta tashi tashiga bayi ta wanko hannunta taji dadin dakin sanan tazo tasaka sakata akofan tashiga bathroom din dataga anzuba mata kayan wanka dakomi harda cream ba Neutrogena, tai wanka sai kamshi take sanan tafito ta kwanta tadanyi bacci har zuwa 2 ganin takasa bacci kalaman Baba sai mata yawo suke akai yasa tasake tashi ta zauna tabuga tagumi tana tunani takasa yarda ita ba yar Baba bace bayan ance suna kama, ganin damuwan zai dawomata sabo sai kawai ta shiga tadauro alwala tazo tafara salloli, sai wajajen 3 darabi bacci yakwasheta, bata sake tashiba sai six alwala tashiga bayi tadauro tafito tai sallan sanan tazauna tai azkar kafin tafata karanto Al'Qurani daka dan bataga Qur'aniba.
Kaman amafarki yaji wani irin kira'a mai dadi na ratsa kunnenshi hakan yasa yabude idanuwanshi tass, tashi yayi yazauna yana saurara dudda bada karfi takeji but yana jinta sama sama, ahankali yasauka daga gadonshi yawuce yashiga bayi, for the first time arayuwanshi yau baiyi wanka ba kawai alwala yadauro yafito ya shiga closet yadauki dadduma yafito yahaukai yay salla sanan ya sallame yatashi ahankali yabude kofa yafito, knocking kofar dakinta yayi, tanakan dadduma taji anyi knocking hakan yasa ta tashi tana sanye da hijabinta bude kofan tayi suka hada ido saukar da idanubta kasa tayi tace "good morning Sir" batareda ya amsa ba yace "zan fita jogging, stay inside okay" gyadamai kai tayi ahankali yawuce yatafi ta maida kofan tarufe takoma kan dadduma tana zaune tacigaba da karatu taji yabude kofanshi yafito ya sauka kasa yabude kofan falo yafice, tashi tayi dagakan carpet din ta shiga tattare dakin da babu abinda yasame shi sanan tazaua tai shiru, tunani tayi ai babu mai shigo part dinshi da safe barinma yanzu da ansan yatafi jogging bari taje ta gyaramai bedroom dinshi, bude kofa tayi tafito sanan tashiga dakinshi bayi tafara shiga dataga yay messing up tahau gyarawa saida ta gyara bayin tsafa tagoge komi tai mopping dinshi kal sanan tafito tashiga closet dinshi hakanan takeji now morethan ever she want to work for him she wants to make him happy, sabida yanada kirki he helped her, he helped her life, yarufa mata asiri, one bye one take tattare kayan dataga duk yazubo dasu daga hanger kasa kana ganin kasan wasu kayan yake nema saisai yay messing dakin up haka, ita mamaki abin yake bata gashidai dan gayu amman babu abinda ya iya, tayi nisa sosai agayaran tana arranging kayan nashi da kusan dukane yazubo dasu kasa taji anbude kofan bedroom dinshi anshigo muryan mace na. "Hey Babe, I've been calling you boyfriend baka dauka wayana ba" shiru tayi tabi dakin da kallo ganin babushi aciki, gadai gadon ahargitse, tana sanye da digon stock jean blue daya kamata sosai dawani riga mai spaghetti hand fari datai zanzaro da jean din asamanta tasaka belt, kayan sun amsheta kafanta sanye da dogon heal tana kamshi sosai, tasaka braided wig dasuka zubo har waist dinta tai kyau sosai tana rike da expensive Hermès handbag dinta da iPhone 12 pro max dinta a hannu tana kalle kalle, shigowa tayi ta zauna akan gadon tasake daga murya tace "baby are you in the bathroom come out, can't wait to kiss you" .....
Sosai gabanta kewani irin faduwa jin muryan mace wacce batasan kowaye ba, ahankali ta ijiye riganshi dake hannunta batare datai making any movement ba tafara kalle kalle tana neman inda zata boye, closet din wandonshi ta kalla dayafi kowani closet tsawo sabida a tsaye ake sagala wandunan batare da an linkesu ba, dasauri taje wajen tahau ta shige tareda tsugunnawa taboye bayan wandunanshi tana taushe bakinta sabida tsabagen tsoro......
......
Gajiya tayi da zama jin shiru ta tashi tai bathroom din tasa hannu tai knocking tace "baby are you in there"? Shirun dataji yasa tabude kofan bayin ahankali bata ganshi ba hakan yasa tai tsaki tabar bayin abude tazo wajen door din closet din, budewa tayi bataga kowaba sai kayanshi rigunan shi akasa, dan tsaki tayi tace "Babe, haryau Tobi bai iya aikin komiba, I am sure kaya yake nema yazubo da kayanshi haka" shiga cikin closet din tayi, Zara takara taushe bakinta tana binta da kallo tadan space dakenan in between wandunan shi dake wajen taga ta tsugunna ta kwashi rigunan ta sakalasu a hanger ta makala a karfwn makalasu, sanan tabi dakin da kallo tana murmushi tace "perfect my prince" sanan tajuya zata fita......
Kaman daga sama taji kaman hannu ko jikin mutum ne a kafafunta data tankwashe tadaura kanta akansu, da farko tadauka imagination dinta ne, saikuma chan taji movement din abu mai nauyi da sanyi, dakuma kurzunu kurzunun fata akan kafarta, wani irin mahaukacin ihu tayi dayasa Ayoka daharta bude kofa ta firgita sosai zata gudu tajuyo, daidai Zara tawani irin fado kasa da gudu daga cikin closet din hakama wani katon 🐢 kunkuru ya sauko kasa shima, ihu tafashe dashi itama Ayoka ta kwada ihu dan acewanta witch ne da dandanta tortoise suka fado daga sama, dama gata fara kaman albino, ihu da Tobi dake shigowa kenan da saurinshi ganin motan Ayoka dayayi yasa dawani irin gudu yabude kofar dakin ya shiga.
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHuMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/5/21, 8:50 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
EPISODE 4️⃣4️⃣ & 4️⃣5️⃣
Yanda Ayoka ke ihu itama haka Fatima ke ihu tana kokarin komawa baya dan gabaki daya sun haukata tortoise din yana kokarin neman inda zai buya yanayin kan Fatima dake komawa baya, daidai lokacin Tobi yabude kofan yashigo closet din yabi Ayoka data makele jikin bango tana ihu da kallo zai wuce yashige cikin dakin takama hannunshi da gudu tace "Baby don't go is a witch with her tortoise partner" fizge hannunshi yayi yay ciki yana kallon yanda Zara ke ihu tana komawa baya tortoise din nabinta sanan ahankali ya tsugunna ya dauki tortoise din yana shafa bayanta da sauri dukansu sukai shiru suna binshi da kallo Fatima kuma na sauke tagwayen ijiyan zuciya, daga inda take Ayoka tace "Tobi" juyowa yayi ya kalleta yace "is my tortoise i left it here yesterday" yayi inda ya ijiye tortoise din ya maidata ya ijiye, hakan yasa Ayoka ta kalli Zara datai zuru zuru tace "and who is this girl?" Juyowa yayi ya kalli Fatima, wani irin kallo yamata da saida tai raurau da fauka, strictly yace "what are you doing here"? Kanta tasauke akasa cikeda tsoro tace "I came to clean the house" kaman yarufeta dafada saikuma yadaure yace "stand up and go back to your room" tashi tayi ahankali kanta akasa tazo zata wuce Ayoka tana kallonshi tace "Tobi who is this girl? Which work is she doing for you bayan bama daukan mata yan aiki eh"? Wani mugun kallo yamata yace "allow her to pass" barinta tayi tawuce tafita daga dakin ahankali, shikuma yasami gu yazauna akan couch din dakin ahankali yana sauke ijiyan zuciya ko kadan baiso Ayoka tasan da itaba, zuwa da sauri Ayoka tayi ta tsaya agabanshi tai pointing kofa tace "who is that girl Boyfriend" murya chan kasa yace "she works for me" "wani irin she works for you bayan kasan sharadin gidanmu, did Dad and Mum knows about this"? Girgiza matakai yayi ahankali yace "and I want you to keep it as our secret pls Ayoka" wani dan dariyan rainin wayo tayi tace "you must be joking ko Tobi, kasan irin trouble din dazaka shiga kuwa, yanzun nan zam tafi naje nafadama Dad kafin kasaka kanka a matsala" tajuya zata fita, wani irin fizgota yayi tajuyo tareda fadowa jikinshi harsaida ta tsorata, fuskanta yakama yarike yana wani irin kallonta babu alamun wasa a idanunshi kafin ahankali yadaura bakinshi kan nata yafara kissing nata bawai dan yanaso ba but this is the only way yasan he can keep this stupid girl shot, wani irin ijiyan zuciya ta sauke ta shiga maidamai da martani tana kara shigewa jikinshi kaman zata sume sabida dadi, he kissed her for about 3min sanan yacire bakinshi daga nata yana mata wani irin kallo yace "don't tell anyone about that girl understood" gyadamai kai tayi idanunta sun kankance sosai tana kara shigewa jikinshi tace "okay baby, but who is she" anatse yafadi mata komi akanta har zuwa account number data bashi jiya sanan yace "am just keeping her here for the mean time kafin nasamu yanda zanyi da ita, she's too small to be left in the street alone" gyadamai kai tayi cikeda gamsuwa batare data kawo komi a rantaba, dan a al'adansu yarinya kaman Zara bamata isa fara soyayya ba ballema hartai aure, batai tunanin komiba, murya chan kasa tana sake shigewa kirjinshi tace "but the girl is very cute, how old is she" dan yatsine fuska yayi yace "I don't know but I think your Dad said she's 19" gyadamai kai tayi tace "just think of something before anyone yasan da ita, idan Dami taganta ai mun shiga uku" gyadamata kai yayi kawai batare daya kalli fuskanta ba, sake kai bakinta tayi kan nashi tai kissing sanan ahankali tace "let's have sex Boyfriend" ahankali yace "you know I don't fancy that I can't have pre-marital sex" kaman zatai kuka tace "but ai we will get married eventually, gashinan already we are acting kaman couples din, jibidai yanda I understand you nake rufamaka asiri mu ijiye yarinyar nan, I even went to Dads room and steal account number for you kasan idan aka kamamu irin fushin daza'ayi damu kuwa" tashi yayi yace "that's why I agree to be your boyfriend, lemme shower" dasauri ta tashi tarikeshi tabaya tace "gaskiya we are going out tonight all of us to have fun, including this girl let's show her lagos, let's go to club" wani kallo yamata yace "I can't take a small girl like that to club, excuse me" yawuce yafita daga closet din yashiga bathroom dan showering.
Wani irin murmushi tayi takai hannunta kan lips dinta ta taba tana washe baki Tobi actually kissed her for about 3min, wlh thats the best 3min of her life Omg, murmushi tasakeyi tace "indai all he needs support ne dazaisa yasota more, she will support him, together zasu helping this small innocent girl, barima taje taganta.
Tana tunani haka ta ijiye jakanta a dakin tafito, bude dakin satai suspecting nanne zai sata, aikuwa tana budewa taga Zara zaune akasan carpet ta makale jikin gado danhar lokacin gabanta faduwa yake ganin wata taganta dabatasan kowaye ba, tanajin anbude kofa ta dagokanta da sauri, ganin yanda tayi yasa Ayoka tai murmushi tace "hey beautiful girl don't be scared, I am Ayoka Tobi's wife to be, ina gama service zamuyi aure, so don't worry okay together we will protect you" gyadamata kai Fatima tayi ahankali ta saukar da kanta kasa, karasowa cikin dakin tayi har lokacin tana sanye da hill dinta tanemi kan gado tazauna kusada Fatima dake kasa takai hannunta takama kitsonta tace "wow is this your hair" gyadamata kai Fatima tayi, Ayoka tace "kinada gashi sosai, what's your name"? Ahankali tace "Zara" dan murmushi Ayoka tayi tace "bantabajin sunan ba, but anyways my name is Mutuma'inna Ayoka Olusuyi, but everyone calls me with my yoruba's name Ayoka, so u can also call me Anty Ayoka, 30yrs old, i read pharmacy a UK Tobi kuma yay accounting a Austria shiya rigani makaranta dudda we are mate har service ma yayi yay master at 27, so am a pharmacist karatuna was slow sabida bana wani karatu sosai so I was having issues saidai yanzu Allah yayi gashi nagama and am serving, my hubby is dancing, bana girki bana wanki, mu yaran family mu basa aiki sanan duk abinda mukaga dama mukeyi iyayen mu na son sonmu sosai, yanzu ma they're so excited about soyayyan mu da Tobi they can't wait to get us marri......" shiru tayi bata karasa maganganun ba jin anbude kofan da sauri tasaga kai ganin Tobi ne yayi wanka yasa kananun kaya 3quater da white t-shirt yasa tace "baby join us, inata fira da yarinyar nan" dauke kai yayi daga kallonta ya kalli Zara da kanta ke kasa yace "go to the kitchen kiyi girki, Ayoka let's go" ahankali ta tashi kaman yanda ya umurceta kanta akasa tazo tabi ta gefenshi ta wuce tasauka kasa ahankali, sanan Ayoka ta taso tace "baby this girl is beautiful wallahi" batare daya kalleta ba yace "let's go downstairs" binshi tayi tana surutu tace "but dakace taje tai girki how can this small girl cook" batare daya kalleta yace "that's our different" zama yayi akan kujera yadauki remote itakuma tazo ta kwanta akan kafarshi batare tace "nagaji wlh" baice mata komiba yashiga kokarin kunna musu kallo, aka danna door bell, saida yafara kallon hanyar kitchen sanan yabada izinin ashigo Mum ce ta aikomusu da breakfast har daki sabida taga Ayoka tazo, murmushi Ayoka tayi tace "wlh Mum na sona" suka cigaba da kallo batare dasunbi takan abincin ba.
Bude fridge dinshi tayi ganin babu kayan abincin dabaida shi, yasa kawai ta dauko wake ta wanke tai blending a blender sanan taciro kwai da kifayen datai boilding tashiga hada wani gangariyan alale itafa arayuwanta saidai in bataga ingredients ba saikuma in an hanata girkin amman idan tasami kitchen dakomi tanason ta gwada kome tagani, sanan tashiga yin kidney da gizzard souce nacin alalen dake kan wuta, kafin tabarshi shima tashiga hada fruits juice, pineapple kadai tagani a fridge din da wani katoton paw paw, hakan yasa ta free tanika ta tace tajuye a jug sanan tasaka a fridge sabida yay sanyi, takoma gaban gas din tacigaba da girkin.
Ayoka na kwance kan cinyanshi suna kallo sai hadiye yawu take tace "wai abincin yarinyar nanne ke neman kasheni da kamshi haka boyfriend"? Ko kallonta baiyiba yacigaba da kallonshi hakan yasa itama tai shiru tareda tabe maki tace "miskili kawai".
Fara zuba nasu tayi awani plate bayan ta ciccire daga leda tasa musu guda five, sanan tazuba musu sos din dayawa a gefe, yay wani irin kyau presentation din sanan tadaura a tray, tadauko fork guda biyu ta ijiye a gefe sanan itama tasaka ma kanta guda daya da source da fork, sanan tawuce fridge dan taciro juice din, bude fridge din tayi tadauko juice din da hannu daya gabaki daya ta manta da dayan hannunta da yatsunta dake kan bakin fridge din kawai ta sauke marfin yawani irin datse hannunta, ihu ta tsandara sosai.......
Yana zaune akujera ya kishingida ya daura kafafunshi kan center table Ayoka tao filo da cinyanshi yaji wani irin ihun Fatima a kitchen, dawani irin sauri ya sauke kafafunshi sanan yature kan Ayoka yatashi da sauri yay kitchen itama Ayoka tabishi da sauri, bude kofan yayi ya shiga yana kallonta ganinta zaune ta jingina da fridge ga jug din juice a gefenta a ijiye tana yarfe hannunta na haggu tana share hawayen dakebin fuskanta da hannun dama, da sauri yakarasa inda take ya tsugunna daidai Ayoka itama ta shigo ta tsaya daga tabakin kofa, hannun datake yarfewa ya karbe yana kallo da sauri ganin yanda yatsunta uku sukai jajir, ahankali yace "what happen" kasa magana tayi sabida kuka tanunamai fridge