Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
yakoma side din maza yana mamaki maisa takeda kunya haka ko haka yan arewa suke but mata a lagos basuda kunya, they can even ask you for sex but deep down kuma he loves yanda take kunya is freaking turning him nuts, and he promised to be so naughty to her just for reaction dinta which is a killer.
Koda suka fito daga masallacin kasa shiga motan yayi ganin bai ganta ba, ganin anata tafiya bata yasa yay hanyar side din matan, saigata tafito bamata lurada shi ba ta tsugunna tajuyarda takalminta da aka kife sanan tasaka white leg dinta dayabi da kallo, sanan jin kaman ana kallonta yasa tadago kanta hada ido sukayi da sauri ta dauke kai ganin irin wani nayen kallon dayake mata sanan tafara tafiya ahankali harta karaso inda yake, hannu yamika mata ahankali batare dayay magana ba hakan yasa ta kalli hannun saikuma ta kalli fuskanshi kafin ahankali tasaka hannunta ciki sanan sukai wajen motan bodyguard zai budemusu yahanashi yasa hannunshi da kanshi yabude marfin motan ta shiga sanan ya shige.
Hannunta nakan nashi cikin wani kalan lazy voice yace "let's go to Mango" sanan yajuya ya kalleta gabaki dayan kanta na glass tana kallon titi tana murmushi, wayanta dake wurinshine yay ringing hakan yasa daga ita harshi suka kalli wayan anyi saving number da Abdul Classrep, daukan wayan yayi yamika mata karba tayi ahankali tai picking takai kan kunenta, classrep din yace "Hello Zara, yau banganki a aji ba lpy" ahankali tace "naje gidane" "to don't miss tomorrow test fa, 2hrs zaiyi using 1hr test 1hr lecture" gyadamai kai tayi tace "tom" yace "to shikenan sai anjima agaida mutanen gida" ahankali tace "zasuji" sanan takatse wayan tajuyo ta kallai ganin ita yake kallo yasa hakanan taji gabanta yafadi ahankali tace "is our classrep, he called to ask mesa banzo school ba and he told me zamuyi test goben" yanda take maganan kawai da bakinta yake kallo shit he can't wait ya kama this lips wlh saiya chanza musu kala, dan kankance idanunshi yayi yace "don't worry I understand" ya matse hannunta dake cikin nashi har sukakai wajen parking akayi da kanshi yafito yazagayo bangarenta yabude mata kofa tareda mikomata hannu suka shiga ciki shagon phones ya shiga yajuyo ya kalleta yace "kinada system"? Girgizamai kai tayi yace "a ina kike typing project dinki"? Ahankali tace "school Cafe" yana rikeda hannunta har lokacin yasaya mata MacBook, IPhone 12, I watch, dakuma earpods duksai kallonshi take yabiya kudin tass, sanan yabada wayanta da babu wani abun kirki ciki banda notes da kayan school yace a maida abubuwan ciki zuwa new phone din, tass akamaida cikin yan mintoci sanan akabasu bodyguard ne ya karbi ledan yawuce yakai mota jayata suka xhiga wani goldstore, ya kalleta yace "pick anything you want wife" da sauri ta kalleshi, kujera yanema yazauna yace "go" wucewa tayi kamam yanda ya umurceta Madam din shagon na nuna mata latest collection, ita batason sarka yacika mata wuya hakan yasa tanemo simple design na set sarka da dankunne, saikuma zobe mai kyau da warwaro sanan tace "ya isa" biya yayi sanan, suka fito, wani shagon undies da lingerie yahango hannunta yarike suka shiga shagon, shagon babu komi na Nigeria a ciki, hadaddun panties da lingerie irin na celebrities ne ashagon, kujera yasa aka bashi ya zauna sanan ya kalleta yace "shop Jewel" kaman zatai kuka tace "inada su fa" wani irin batarai yayi yace "start" wucewa tayi saikawai tawuce wajen normal bra da pants bana yan iska ba according to her. "Jewel" taji yakirata daidai zata fara dauka, sanan yanuna mata bangaren bra na yan iska wanda kusan duka nono awaje yace "pick from this category" bakaramin kunya tajiba ga shagon da mutane shiko ko ajikinshi inda yanuna mata tazo amman takasa taba komi hakan yasa yatashi yazo ya tsaya kusada ita yace "whats your bra size"? Dauke kai tayi da sauri ta kalli wani waje, hakan yasa yay murmushi yace "you better tell me inbahaka ba I will so kiss u here in front of everyone remember you are my wife" dasauri ta kallai tai fuska kaman zatai kuka tana turomai baki, shima turomata bakin yayi yace "tell me or I do it" murya chan kasa tace "42B" dan zaro ido yayi yana kallonta yace "oh my God they must be so bigggg" kunyan dataji yasa tajuya zata tafi da sauri yakamo hannunta yana dariya, yana picking mad bra of that size yana sawa a cart sanan yace "but I didn't lie now, am a lucky Man, My wife is booby" dasawani irin sauri tashige jikinshi takafa fuskanta akirjinshi kaman zata nitse ciki chak ya tsaya da abinda yake sanan yakai bakinshi kan kunnenta yace "i will so suck them idan nakamasu" dawani irin sauri tasakeshi wanan karan tafita da gudu bodyguard dinshi yakalla yamai alamu dayabita, shikuma yacigaba da kwasan mata mad panties da bra, yaje bangaren lingerie ya jidan mata suma, sanan yabiya kudin komi yafito bodyguard yazo yakarba yasa a mota sanan yashiga baya yana kallonta ganin taki kallonshi, hannunshi yamika zai karbe nata tamake mai kafada tace "let's go home kaga is to 5 yanzu banyi karatu ba" tada motan akayi saida suka tsaya awani masallaci sukai sallan la'asar sanan suka fito wani super market sukaje yama gidan siyayya sosai sanna suka wuce gida lokacin around 6, parking sukayi a tsakar gida, saida su Bodyguard suka tafi sanan tajuyo ta kallai shima ita yake kallo dauke kai tayi tace "please those things just keep them with you banso su Granny sugani" fess yagane maganan Bra take, shidama kobata fadi ba gidanshi zai wuce dasu amman saiya fuske yace "which thing?" Kallon fuskarshi tayi ganin baigane ba yasa tasake dauke kanta tace "those uh.....umm....b...r...a" tai maganan awawware, ahankali yace "ina zankaisu ai nakine, I don't have boobs dazan samawa now, even if I have boobs they're not as big as yours so sunmin yawa" runtse idanunta tayi gam, mutumin nan nasata jin kunya, bude kofa tayi tafito da sauri shima yafito, yabude baya yadau ledan bra din yamaida cikin mota sanan yace "su kawo sauran kayan ciki" yawuce side din Granny, Granny kadaice afalo hakan yasa cikeda murna yazauna kusada ita yace "Granny we are back" murmushi sosai Granny tayi tanason yanda Tobi kemata, yamaidata kaman kakanshi itama kaman yasanta da dadadewa nanko yaune yafara ganinta, ahankali tace "welcome nima namaka girki yarona" dasauri yace "what did you cook Granny? Oh God I know it must be so delicious" tashi tayi tai hanyar dinning dinta tace "zokaci" sukuma su Boyfriend suka shiga shigo da kayan, lafiyayyen tuwon shinkafa tamai da miyan agusi dayaji kayan ciki da hanta, Granny tace "we call this tuwon shinkafa da miyan ganye, try it you will like it" tai maganan tana mikamai ruwan wanke hannu ba musu ya wanke sanan ya gyara abincin agabanshi yafara ci and OH Lord!!! Gani Granny tayi yacigaba daci yana santi yanasa Granny dariya, zokaji dariyan Granny kya kya kya kya, har saida Zara tafito tadan lekosu batare data bari sun gantaba, har cikin ranta taji dadi yanda yay wani sabo da Granny, juyawa tayi takoma daki abinta.
Tass yacinye abinci yasha juice yace "Granny thank you" cikeda jin dadi Granny tace "thank God, yanzu atashi atafi masallaci to" ahankali ya yunkura zai tashi yadanyi kara yace "wayyo Granny am too full i can't stand" me Granny zatayi inba dariya ba, dariya dariya, ganin haka shima yay murmushi yatashi da kyau yawuce yatafi abinshi itakuma tazauna tana duba kayayyakin da aka shigo dashi, sanan ta kwalama Zara kira, fitowa tayi tana sanye da doguwan rigan atampa, Granny tace "anan zakibar abubuwan ki? Ki adana zinaren nan akashe lpy" kwasan nata tayi sanan tabar nasu Granny, tawuce ciki tace "zanyi karatu Granny" saida akai isha'i suka shigo gidan tareda Dady, suka taho bangaren Granny sukahau hira babu wanda is not enjoying his company, kana ganin yaron kaga dan gayu dabaisan kauyanci ko kunya ba, Dady yafara musu sallama yatafi side dinshi sanan Granny tace "kaimu Tajudeen kafara shirin tafiya dare yayi" kaman zai mata kuka ahankali cikin English which shine abinda ya iya yace "Granny kinga wife natamin wulakanci bata fito tama ganni ba tun bayan mun dawo" dariya Granny tayi sanan tarike haba tace "to tashi kaje mota bari naturota tamaka sallama" dasauri yatashi yace "you are the best Granny, gudnite, sainazo gobe da safe kaita school" yawuce yatafi mota.....
Tashi Granny tayi tawuce dakin Zara, kofa tabude taganta kwance kan gado rikeda littafi tana karatu, dan batarai tayi tace "mesa kike nunama mijinki baki damu dashi ba? Kun dawo kota kanshi bakibi ba balle ki bashi abinci, nikika bari da bashi abinci yo nine matar tashi koke? Ki kiyayeni fa Zara, wanan wani irin shashanci ne" saukar da kanta kasa tayi ahankali tace "kiyakuri Granny" hararanta Granny tayi tace "tashi kiwuce kije kimai sallama yana waje" tashi tayi tadauki hijabi tasaka tabi ta gefen Granny tafita.
Tunda tafito yake kallonta each step data taka yanajin shi har zuciyanshi, daurewa kawai yake but he feel like yadauketa yatafi da ita gidanshi abinshi, saida takaraso gabanshi dayake yabar kofan abude yasauko da kafafunshi kasa sanan tadan tsaya batare data matso kusadashi sosai ba tace "gud night"
Ahankali Granny datadan tsaya tajikin window tayaye labule tana kallonsu. ..
Makemata kafada yayi sanan yamika mata hannu yace "come" makemai kafada itama tayi, suna gidansu ga ko'ina haske, ga bodyguard da direbanshi agabanmota dudda suna harkan gabansu ne amman wlh kunya takeji, lumshe ido yayi yadan turomata baki alamun tamai kiss faduwa gabanta yashigayi da sauri tajuya zata tafi taji an kamota, sata yayi ajikinshi zai rungume tureshi tayi tareda fizge kanta tajuya da saurinta tawuce shikuma yahau dariya sosai, saida yaga tabude kofar flat din Granny ta shige sanan yace "let's go suka tafi" afalo taga Granny zaune, kanta akasa tace "saida safe Granny" "Allah tashemu lpy, dawuri zaki shirya zaizo yakaiki da sassafe tunda 8 kukeda lectures wai test din" gyadama Granny kai tayi tawuce, itakuma Granny tai dariya tareda kama haba tace "wai wanan yaro baida kunya, wanan so dayake ma yarinyar nan haka, hmm saima kin gamashan saitin bita zaizai din dana fara baki, bindi Tajudeen zai zaman miki" tasake murmushi tace "zakazan ka auro yar arewa zakaji gyara mai sunan gyara".
Dasafe dakanta ta tashi, tai salla tai karatu takara revising sanan tafito, kitchen ta shiga hakanan kawai taji tanaso tamai something new dabaisanda shiba kaman yanda taga ya yaba tuwon shinkafan Granny jiya, kawai saitahau yin sinari takuma daura pepper soup din goat head a pressure cooker sabida ya nunada wuri, kamshi yasa Granny tashigo kitchen din, dasauri ta gaidata tana murmushi, Granny tace "hope kinsa damijinki a breakfast dinan" gyadama Granny kai tayi sanan ahankali tace "a kula zan zubamai" dasauri Granny tace "eh yayi hakan gaskiya karkiyi latti" tawuce tafita tsaf tagama komi tadauko kuloli dakuma the most beautiful kulan Granny dake kitchen din tadauko ta ijiye dudda sinasir din yayi kyau amman samin kanta tayi da zabomishi the most beautiful ones dasukai karkar suka soyuda kyau suka bada hadaddun shape, ta shimfidasu akulan in a very beautiful manner sanan tarufe sauran tajuye a normal kula na gida, sanan tadau dayan kullanshi tazubamai pepper soup din gangariya, tagama tadau tissue ta goggoge jikin kulan sanan tarufe tadauko wani basket tajerasu ciki, nasu kuma tafitar dasu zuwa Palo tajera a dinning sanan tadawo tashiga tafasamai coffee daya cika gidan da kanshi tadauko flask tacikamai dashi fam sanan tadauki nasu takai dinning tawuce dakinta dagudu tashiga wanka, tana cikin shafamai taji muryanshi afalo yana magana da Granny, murmushi tayi agurguje tadauki kaya tasaka, wani milk color doguwan riga tasaka da gyalenshi sanan tadauki jakan school tasaka new MacBook dinta ciki tana murmushi tana bala'in son MacBook din she can't wait taje school tanunama Maryam, sanan tadauki wayanta tarike a hannu tafesa turare tafito, tana fitowa taganshi ataskiyan falon tsaye yana kallonta ga Granny zauna tana waya, yana ganinta yayi wani irin murmushi yataho zai rungumeta da sauri ta kauce bakinta har rawa yake tace "good morning" sanan tawuce kitchen da sauri tafito da basket din tarike sake binta yayi hakan yasa ta tsaya chak ganin kanta yayo, ahankali yakai hannunshi ya karbe basket din, sanan yasa dayan hannun ya karbe jakanta yace "they're too heavy, kidena daukan abu mai nauyi let's go, is 7:20 already" ahankali takarasa gaban Granny tace "Granny natafi" murmushi tayi tace "Allah yakiyaye, adage dakaratu, Allah bada sa'an test, ki shiga kima babanki da Mum sallama" gyadamata kai tayi ta tashi Tobi ya kalli Granny yace "bye Granny" "Bye Grandson" suka wuce suka fita tai hanyar dakin Mum shikuma yawuce motan.
Bata wani dadeba tafito dasauri yabude mata kofa ta shiga sanan shima ya shiga, direba yajasu dagudu sosai dan takusan latti, bude book dinta tayi tafara karatu shima bai hanataba sai kawai yaciro wayarshi ya shiga daddannawa bini bini yana satan kallonta har sukakai makarantan, dago kanshi yayi ya kalleta yace "where is your class?" Nuna musu tashigayi har gaban ajinsu sukaje yay parking, duk student yan ajinsu suka juyo suna kallon hot car din dasukaga yay parking tinted, bodyguard din yafito yabudemai yafito sanan yazagaya ta bangarenta yabude mata ya tsaya jikin kofan, ahankali tasanyo kafanta tafito tanajin kunya sosai koyasan dahaka ne kawai jitayi yayi pecking goshinta yana bata jakanta yace "goodluck, I Love you" kasa dagowa takalleshi tayi ta sandare awajen, gently yakama hannunta yasaka mata handbag dinta awajen dakuma wayanta sanan yace "go to the class, bye" gyadamai kai tayi sanan tawuce ahankali batare data kalloshi ba shikuma yajuya yabita da kallo duk student din dake wajen suka saukarda kansu kasa kaman ba kallonsu sukeba, harta kai kofan aji kallonta yake, zata shiga class din kenan takasa daurewa dago kanta tayi kaman munafuka ta kallai hada ido sukayi saikuma tai murmushi akunyace ta shige ciki, ajiyan zuciya yasauke sanan yashiga mota, direba yatada suka tafi. Karan message yaji da sauri yabude wayan ga mamakinshi the message is from her.
"The breakfast in the basket is yours, I made it, cus I know u haven't eating" murmushi yayi sosai yana shirin fita saikuma another message dinta ya shigo again.
_and yes I made your coffee cus I know you love it, is inside the stainless flask, can last you for the whole day_
Murmushi yayi sosai saiya shiga typing shima saikuma din ya senda mata da
_I love you best wife in the whole entire planet_
Baiwani dade da turawa ba saiga reply dinta.
_and I love you too, the best husband in the whole entire continent, my life saver, thank you for everything, I love my phone i love my laptop I love everything you've got for me, thank you_
Murmushi sosai yayi yakasa daina maimaita I love you too data rubutamai, reply yamata yace " _what about the lecturer_?"
Chan saigashi tayomai reply _not here yet, classrep said he's stuck on hold-up_
_come online Jewel, lets chat._
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY <<<
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/19/21, 9:00 PM - My Mtn Number: 6️⃣8️⃣ & 6️⃣9️⃣
THIS BOOK IS 500 PAY INTO
3107021073 aisha Muhammad first bank THEN CHAT ME UP DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461
DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA KEDA ALLAH.
Murmushi tayi ta aikamai da _ok_
Sanan takunna data ta shiga watsapp, ga mamakinta sai kawai taga message dinshi ya shigo, clicking tayi tabude hotone, hakan yasa tai downloading shine zaune a mota yaciro waina yakai baki yay mata hoton yana murmushi yay kyau sosai, typing tashiga yi, "how was it"? Yana shiga yamata reply da "I love everything about this thing" murmushi tayi sosai tace "is call masa" "oh masa, masa that was made with love, my wife cooked it for me" murmushi tayi sosai harda rufe baki saikuma tasakemai reply tace "how did you know that I cooked it"? Ko sec biyu bai daukaba ya aikomata da "your food the special, my heart tells me you cook it" imoji murmushi ta turamai, saikuma yamata reply da "am almost done eating all the masa" zaro ido tayi tace "stop eating much i don't want you to have a pot belly" "from the look of things that's what's about to happen, when you get married to a great cook" murmushi tasakeyi dan she's really enjoying the chat tace "am I a great cook"? "Oh yes u are Jewel, ur hands are bless"
Tabata Maryam tayi ganin lecturer yashigo da sauri tadagokai tana ganin lecturer ta turamai sako. "He's here bye" tana aikamai ta kashe data, tareda maida wayan silent tasaka ajaka suka fara test....
DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA WLH
Sai wajajen karfe daya lecturer yabarsu kowa yagaji yau asabar amman baibar mutane sun shana abinsu ba, itada