Masifaffiyar Ƙauna Soyayyar da Ta Fi Komai Ƙarfi by M SHAKUR

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   30 / 51

87K to 90K   out of 152.6K words

tana kallon hannun daya rike yana kallonta, hakan yasa ahankali yace "ya datse ki"? Gyadamai kai tayi ahankali batare datai magana ba wasu hawayen nasake rolling down her chick, dayan hannunshi yakai kan fuskarta ya sharce hawayen murya chan kasa yace "sorry" sake gyadamai kai tayi ahankali sanan yatashi taredasa hannunshi yatadata tsaye sanan yajata zuwa bakin tap yabude pampon yatara hannun akarkashin ruwan yajuyo ya kalli fuskanta yanda take kallon hannun tai wani iri da baki irin na wanda yayi kuka dinan, sanan ya kashe tap din yakamo hannunta yasaka cikin nashi yadan matse haka kuma kawai saitaji yarage zafin, sakin hannun yayi yace "where is your food"? Nunamai dan karamin bowl dinta data saka nata guda daya tayi da sos, yace "this all u are eating"? Gyadamai kai tayi har lokacin, barinta yayi awajen yadauko tray yadaura plate din nata sanan ya kalli jug din yace "is that the juice you made"? Sake gyadamai kai tayi, daukan jug din yayi sanan yadauki wani glass cup yazuba yacika fam sanan yadaura akan tray din yadauki tray din da hannu yace "let's go" yawuce tabishi abaya, matsa musu Ayoka dake kofa yayi yawuce da ita sama tajuyo tabisu da kallo tanajin wani iri sosai aranta, Tobi has never cared for her like this, bama ta taba sanin he's dis caring ba, Tobi dakeda halin I don't care, saikuma ta kawarda tunanin tace "common Ayoka you are over exaggerating, me Tobi zaiyi da this girl, how can he date yarinyar dabama tayi girma ba, common get your fats right, and take this impossible thought daga mind dinki" saida tagama maganan sanan tai wani murmushi tashiga kitchen din tai wajen tray alalensu dayay mata kyau sosai a ido, ta tabe baki tace "how comes this small girl can cook, let's have a test" abin nama bata dariya ace wai yar karaman yarinyar nanne ta iya girki haka, spoon ta dauka tadan gutsiri kadan ta debi sos din takai bakinta da sauri tasake kallon abincin saikuma tahadiye tace "Oh my God, what da.....f**..." motsin dataji yasa tajuyo Tobi tagani tsaye hakan yasa dasauri tasake gutsuro wani a spoon tasamai source din tace "Baby come and taste this moi moi kaji nasan bakason alale amman give it a try, oh my God" bata jira maganan shiba tasamai abaki ahankali yake taunawa yanda ya natsu yanaci yasa tagane yamai dadi dasauri tajuya ta kinkimo tray tadauki juice din ta daura akai tace "we are having this as our breakfast" tawuce sh tai falo shima yabiyota abaya, tare suka cinye alale biyar dinan tass, hakama juice din, abincin yamusu dadi sosai.


Haka suka zauna har azahar tashi yayi yace "let's go and pray Ayoka" daure fuska tayi tace "ni wlh nagaji bacci nakeji, barima naje na kwanta a dakin ka, idan na tashi da daddare saimu fita" wuceshi tayi tai sama ta shige dakinshi hakan yasama yafasa sallan adaki yawuce yafita yatafi masallacin su yay salla sanan yafito, ganin baiga Mamanshi ba yasa yawuce flat dinsu, budemai kofa akayi yashiga Mum na zaune tana tsefema Dami kai, Dami na ganinshi tace "here comes your lover boy Mum, tun safe bai tuna dakeba sai yanzu" dan murmushi Mum tayi tana hadiye dariyanta ta kalleshi yand ya daure fuska yana kallon yayartashi tace "don't mind your sister kaji, kashigo dubani ne bakaga mamanka tun safe ko, ina Ayokan" ahankali da zuciya daya yace "she's sleeping" da sauri Dami tace "uhmmm Tobi don finish work" rankwashinta Mum tayi tana gimtse dariyanta tace "wai bazaki barmin yaro yasha iskaba ke wake shiga harkan soyayyan ki Ayomiden ki" juyawa kawai yayi yafita Mum na kiranshi bai juyoba ganin duk iskanci sukemai daga Maman har yayanshi.


Dami tahau dariya sosai tace "Mum wlh they're dating, amman dai Tobi baida taste yanzu mate dinshi yakeso" rankwashi Mum tasake mata tace "ina ruwanki age is just a number, my son is a man bakiga yanda Ayokan kebinshi ba" tabe baki Dami tayi tace "nidai kidena rankwashina sabida wanchan yaron, sudai gama haukansu bai isa yay aure ba sai munyi" Mum tace "banga alamun kunshirya auren ba, saicin kudin samari kawai kuke, Ayobami tana Age dinki tai aure" da sauri Dami tace "wlh Mum tana 34 tai aure, nikuma ina 33 yanzu" ahankali Mum tace "naji eh ke yarinya ce har yanzu, su twins dinan fa, kinaji Kende nafadamin saita gama PhD sanan zatai aure, is she mad"? Dasauri Dami tace "Mum babu wani Mad, to mezatayi dawani abu na Man da ayanzu batada shi? She's rich, her father is a king and a rich man, gashi tana karatu abeg ki barta tagama PhD dinta sanan saitai aure inta gadama" girgiza kai Mum tayi tace "kin kosan tsufa muke, bakusan munason ganin jikoki ku ba, sai takai 40 ko 45 takeso tai aure haba, inama laifin yanzu datake 38 tayi" tabe baki tayi bata kara ce ma Maman tasu anything ba.




Wuraren magrib yay knocking agaban kofarta tashi tayi tafito tana sanye da hijabinta sabida dagakan dadduma ta tashi tabude kofa, fuskanta ya kalla yace "get ready let's go out" gyadamai kai tayi ahankali takoma ciki shikuma ya fita ya kori guards din gaban dakinshi sanan yazoda motarshi har gaban flat dinshi yanda ana fitowa za'a shiga ciki, sanan ya shigo dakin, yaji muryan Ayoka adakinta kawai sai baibi takansu ba yawuce nashi dakin danya shirya.



3quater yasa na common flag ash color mai bala'in kyau, sanan yasaka wani short socks yasaka sneakers masu bala'in kyau fari, sanan yasa faran t-shirt na Valentino mai V-neck, yadau wani Lamborghini car key dinshi sanan yay wankan turare akanshi yafito daidai Ayoka dataci gayu tafito rikeda hannun Zara dataima light makeup da kayan make-up dinta dake cikin handbag sanan tasaka wani white short gown din dake cikin kayan damai gadi yasayo mata, tazubo mata da kitsonta da kullum suke kara tattarewa bakin sukai coils, bakinta tasamata wani lip gloss fari daya fitoda pink lips dinta sosai suna shinning kagansu kaman kasha, taja mata eye liner asaman idonta wlh tai kamab barbie, duktai wani iri kana ganinta kasan bata saba makeup ba, farin gown din yamata kyau sosai ya haska ta kaman yar wani duk kallon nan yamata cikin yan secs ne ya dauke kai, da sauri Ayoka dabata lurada komiba tace "Baby how did you see her tai kyau ko? Namata kwalliya, amman gaskiya saimunsai mata takalmi a hanya wanan kiton kadai takedashi see fine girl pls, look at her hair baby" dan juyowa yayi ya kalleta fuskanshi babu alamun wasa yace "where is your scarf"? Kafin tabada amsa Ayoka tace "wani irin scarf yarinya tayi kyau zaka saka taboye kyanta, wuce kinji mutafi" kasa tafiya tayi ta tsaya hakan yasa Ayoka tace "oh maganan shi kikeji banawa ba? Towuce ki dauko scarf din nidai natafi mota" tawuce tasauka abinta, itakuma ahankali tajuya tabude kofa ta shiga dakin, kallon kofa yayi saida yaga Ayoka tabude kofan falo tafita sanan yawuce ahankali yabude kofar dakinta ya shiga lokacin daidai tana kokarin yafa bakin scarf dinta ya shigo hakan yasa tadaga kai ta kalleshi, ahankali yakaraso gabanta, batasan mesaba hakanan taji gabanta nafaduwa sosai, hannunshi yasa a aljihu yaciro handky shi dake kamshi sosai sanan yakama habarta, ahankali yadaura handky kan lips dinta hakan yasa ta lumshe idanunta, ya share lip gloss din tass, daidai da digo bai bari ba sanan yacire handky dagakan bakinta yajuya yace "let's go" yawuce yafita, bude idanunta tayi ta kalli madubi ya share tass, gyara gyalen tayi ita bamatason tafitan ma wlh sanan tawuce tafito abakin kofan falo taganshi a tsaye kaman ita yake jira tana zuwa yakama hannunta yasata abayan mota yarufe sanan yaja motan suka fice.



Itadai sai kallon hanya take, taga sun shiga wani wuri da aka rubuta Miami Beach Lagos, sanan taga sun shiga ciki dudda darene but wajen haske sosai, parking sukayi yakashe motan yafito hakan yasa Ayoka tai murmushi ta gyara zama tana jiranshi yazo yabude mata kofa, baya taga yayi yabude kofan dan yasan ba lallai ta iya bude kofan Lamborghini ba, ahankali tasauko tana kalle kallen wajen batare datama kalli fuskanshi hakan yasa ahankali while staring at er yace "you want to see the beach"? Dan juyowa tayi ta kalleshi saikuma ahankali ta gyadamai kai, murmushi yasakin mata kaman yana magana da karaman yarinya yace "okay let's go" shiharga Allah ma yama manta da Ayoka yazo yawuce, Ayoka data bude kofa tafito tace "bazaka jirani ba Baby" juyowa yayi ya tsaya yace "let's go" shiga wajen sukayi, yabiya kudi yakama musu bangare daya na beach din gabaki daya da hut dakomi, sanan yamusu order crab, crocker, oyster, da palm fruit yabiya kudin komi zasu wuce Ayoka tace "with shisha pls but I want ice flavor" da sauri sukace yes ma, kallonta Tobi tayi ta ballamai harara tadauke kai tawuce shikuma ya kalli Zara dake tsaye kusadashi yace "let's go" fitowa sukayi taga ankaisu wani waje da babu mutane, ga gadajen hutawa ga wuta ko'ina sanan ga beach dudda darene but she could see everything daidai sunkai wajen suna tafiya ruwa yazo da gudu batasan lokacin data shige bayanshi tareda rikemai hannu gam ba dan bilhakki tsoro take she has never seen something like this, chak ya tsaya yakasa tafiya sabida yanda tarikeshi har ruwan yakoma back sanan ahankali tasakeshi tawuce tabi Ayoka da sauri dahar ta zauna akan gadon ta ijiye handbag dinta akan table din in-between the beds tasami waje itama ta zauna tana ganin yanda ruwan kezuwa har karkashin gadon dasuke kaman zai gudu da gadon saikuma yatafi.



Zama Tobi yayi kaman ance yakai hannunshi kan aljihun shi yaji wayanshi baya taredashi hakan yasa yaja tsaki yatashi da sauri Ayoka tace "baby where are you going again we just got here" batare daya juyo ya kalleta ba yace "I left my phone in the car" yawuce yatafi daidai lokacin waiter ya kawo shisha a hadadden bottle din shisha, bai pipe biyu cikeda girmamawa yagaida Ayoka sanan ya ijiye a table din tsakiya sanan yawuce yafita yana sanar matada sauran abubuwan will be ready in a bit.


Ahankali tajayo pipe din ta xuko shisha tana busawa ta hanci tana murmushi tace "wow this flavor is very sweet" kallo daya Fatima tamata tadauke kai ganin taban roba takesha sunanda tasamai kenan, kallonta Ayoka tayi tace "Hi want some"? Girgiza matakai kai Fatima tayi ahankali ganin tana mikomata pipe din irin tasha itama dinan, dan hararanta tayi tace "common karba, mate dinki teenagers anan lagos nashan shisha sonake kiwaye" ahankali ta girgixa mata kai tace "I don't know how to take this" wani mugun kallo Ayoka tamata tace "ke kinsan ni wacece kuwa dakikemin gardama, I said you should take this pipe and have a test" kallon datake mata yasa ahankali har hannunta dahar rawa yake zata amshi pipe din daidai tasaka mata pipe din a hannu daidai sukaji hannun daya tarwatsar da duka hannayen nasu biyu pipe din yafadi akasa, sanan yakalli Fatima tareda bata kudin dake hannunta yanuna mata dayan bangaren da akwai mutane sosai yace "go and get anything you want and come back" karban kudin tayi ta tashi da sauri tabar wajen tawuce dayan bangaren dansu Tobi ya karban musu bangare dayane.


Wani irin kallo Tobi yamata yace "Ayoka are you mad? What are you trying to teach that girl"? Tashi Ayoka tayi cikin fushi tace "what? Menayi? Kafin mukaita muna like 16 or so muka farashan shisha, giya nabata? Ko taba? Why are you so protective over this girl that u barely know? Ha Tobi why? Dudda na rufa maka asiri na karbeta, all I was doing was trying to make her feel among sabida banson yanda take shiru shirun nan, whats with you boyfriend, are you loving the girl ne"? Wani irin ewww look yamata, hakan yasa tace "better dan wanan ko sonta kake child abuse zakayi, yarinyar dat is still very young, banda haka your parent will never allow you to marry outside yoruba, am your wife" bai kara kulata ba bawai an tafishi iya fada bane kawai dan baiso yabata matarai ta tonamai asiri amman ranshi ya mugun baci.
7/5/21, 8:50 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫



_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍🏾M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR




EPISODE 4️⃣6️⃣
Ahankali take tafiya tana kama dan short gown din jikinta dakenan iya guwiwanta kana ganinta kasan ba wacce tasaba saka kayan nan bane, she even looks different daga mutanen dake bakin beach din wasu na rawa, wasu nacin nama, wasu na shan shisha, kowa na harkan gabansho the place so busy, wani waje data hango tana ana ice cream tayi tana kallon kudin hannunta dataga dayawa, wajen looks like a restaurant, takarasa tana tafiya wasu gayu na kallonta tahau kan steps din dazaisa ta shiga wajen tasai ice cream din, ga wajen cikeda tables da kujeru da few people ke zaune, layi tabi itace tahudu a wayanda zasusai ice cream din hakan yasa yashiga kalle kalle.....




Zaune yake kan kujera gawani medical textbook dake gabanshi kan table, ya dukarda kanshi idanunshi sanye da glass yana karatu, yana sanye da 3quater shima da riga, hakanan yaji gabanshi yafadi hakan yasa yadan lumshe ido, saikuma yaji wuyanshi yasage da karatun hakan yasa ahankali yadago kanshi tareda lumshe su yanadam juyakan sabida yadawp daidai shi kanshi yagaji da karatun nan yakosa gobe yarubuta last paper shi and be done with this tiring exam, kaman ance ya kalli gabanshi, fuskan daharyau yakasa mantawa yagani, fuskan da kullum saiyaga murmushin ta cikin bacci yaga dimples dinta sun lotsa, hakan yasa yatashi tsaye da sauri, daidai lokacin mai bada ice cream din tace "young girl you want to buy ice cream or watch movie" ganin bamatasan na gabanta yasaya harya wuceba ita tana kallon TV wajen dataga ana film din fada, ahankali tasaki murmushi sanan tamika duka kudin da Tobi yabata, matan ta kalli kudin saikuma ta kalleta tazare 2k a 10k din tace "ice cream din is just 2k" tabata 8k dinta back danan tazuba mata ice cream din tareda bata a cone din, karba tayi tana murmushi tana kallon ice cream din sanan tawuce tafita ahankali tafara tafiya zata koma inda suke kawai taji an fizge hannunta afirgice tajuyo ido da ido tayi da Dr Imam, glasses din idanunshi kadai yasa taganeshi bai mata magana ba kawai yaja hannunta har zuwa bayan wani shago da babu mutane sanan ya ijiyeta, yana kallonta from head to toe ahankali yace "Fatima Zara'u" kasa magana tayi tasauke kanta kasa, he was still in shock kaman bazai kara magana ba yace "I've been writing exam anan lagos tun last month, wani zubin a week one paper nake, wani zubin 2, I've been off and on kano and lagos, Fatimah!" Yasake kiranta ahankali sanan yace "are you the one"? Gyadamai kai tayi ahankali har lokacin kanta na kasa, murya chan kasa yace "kinsan wata nawa kenan ina neman ki a kano, ina neman gidan ku harnazo ana gobe zanzo nagano gidanku ta hanyar using address dinki da mahaifinki yarubuta a folder ki naje gidanku Bab......." saikuma yakasa maganan daidai nan tadago kanta ta kalleshi, ahankali tace "bani aron wayanka dan Allah" wayanshi dake cikin aljihunshi yabude yabata yace "wazaki kira" murmushi tayi tace "Baba" bata yayi, hannunta har rawa yake takarba tasaka number Baba sanan ta matsa daga kusada shi tai dailing number, wayan na gab da katsewa Baba ya amsa.
"Assalamu Alaykum" yay magana da muryan nan nashi mai dadi, shiru tayi gabanta na faduwa sosai, tana addu'a hoping taji abu daban daga wajen Babanta, sallama Baba yasake yi sanan yace "hello hello, banaji" murya chan kasa tace "Baaba" tadanyi shiru sanan tace "Baba nice Fatima ce" wani dogon tsaki Baba yayi yace "karki kara kirana Baba, ranan bana gayamiki karki sake kirana ba, niba ubanki bane, niba Babanki bane" da sauri muryanta narawa sosai tace "Baba dan Allah kadena fadin haka Kaine Baba na kai kadai nasani amatsayin Baba" wani dan dariya taji Baba yayi irin na rashin mutuncin nan kaman ba Babanta data saniba, yace "ke ki kiyayeni fa, kina hauka ne wai ko kinada aljanu ne kijechan, ki nemo ubanki, haka shekaran jiya wanan likitan asibin yazo gida wajena waiyazo neman aurenki, nacemai ni banmasan wace duniya kikeba, and banda haka yarda nakeda shi mace aduniya itace Abida itako ko yaye ba'a mataba balle nabashi ita, yajechan yanamo ubanki dazai bashi aurenki baniba, niba ubanki bane, taimakon ki nayi kuma tunda nasamu yanzu narabu dake rayuwa tamin kyau ina zaune lpy da iyalina, ga arziki Allah yabude, dan haka ki kama kanki, kuma kika kara kirana kokuma kika kara kirana kokika kara gayama mutane nine ubanki Allah

30 / 51