Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
yasaka hakan yasa taji hankalinta ya kwanta, har gabanshi taje tai kneeling sanan tadauki wani small stool da ke gefunan kujerun dasuka zagaye falon ta ijiye agabanshi ta daura tray din akai bakinta har rawa rawa yake tace "I......uhm....I cut fruits for you Sir" ahankali takoma gefe ta jingina da kujera saikuma ta tuna yay wanka bari taje ta gyara bayin yasa ta mike tsaye ahankali tai hanyar stairs. "Who taught you how to work and even cut fruits"? Wanan karan batajuyo ba dan tasan kota juyo yana abinda yakeyine yake mata tambayan, yasa ahankali tace "My Mum taught me everything" sanan tawuce daki, bayin ta tattare tasake gyarawa sanan ta gyara closet din shima tagaji iya gajiya, sanan tafito tundaga stairs taganshi zaune rikeda bowl din yana shan fruits din ahankali da fork, hakanan taji abin yamata dadi karasawa tayi ta sauka kasa daidai yagama shan fruits din dayamai dadi sosai wanda yake mamaki maisa ma yasha tunda yake today' is the first day daya taba cin abinda dan aiki yadafa koya hada, mummy ma tasani saisa dazaran Tobi yadawo tafara girki kenan, but dayaga fruits din sunmai kyau a ido hakanan he just feel bari ya dandana abinda dan yaron nan yayi dan dayana this boys age baimasan yaya ake boiling ruwa ba, not that sisters dinshi dasuke mata ma can't slice fruits like this.
Kneeling tayi a tsakiyan falon kanta akasa tagaji iya gajiya saikuma tafara gyangyadi mai dadi sabida sanyin ac dake dukanta ga dakin kamshi sosai. "Go for break come back by 2pm" firgigit maganan dayayi ya farkan da ita daga dan gyangyadin datake hartana neman faduwa, goge idanunta tayi sanan ta tashi tsaye ahankali tace "thank you Sir" tawuce tafita.
"Dad nakosa naga Tobi please kacema direban yakara gudu" yarinyar dake zaune kusada Otun abayan mota taci gayu sosai tama Babanta magana, tana sanye dawani half gown daya tsayamata daidai cinyan ta yakamata sosai, tawuyan rigan net ne ana ganin kirjinta, kanta braids ne masu kyau dogaye bakake da ash, tayi make up mai kyau, hannunta sanye da long nails da aka shafa musu nail polish pink mai kyau, ba fara chan chan bace but tanada haskenta mai kyau shima, gata doguwa tanada dan kiba akalla zatai 29 ko 30, dan she looks younger than su Dami, Hararanta Baban yayi yace "instead of ki zauna a camp abinki Ayoka weekend saiki dawo but kinki, I told you Tobi is not going back anytime soon" turoma Baban nata baki tayi daidai sunkai gidan sarki bude musu gate akayi suka shiga, har main compound Otun yasa aka shiga sabida ita bai sauka afada ba, parking sukayi aka budemata kofan, waving hannu tama babanta dake kallonta dan tayi kyau sosai tace "bye Dady" bye yamata sanan guards suka rufe kofa suka wuce suka fita dan shiga fada itakuma tawuce tahau stairs guards dake gadin wajen suka shiga gaisheta tareda bude mata kofa ko kallansu batayiba ta shiga, Mum ce ita kadai zaune afalo tana waya, tana ganinta takatse wayan tace "wanake gani haka? Dayake abokin ki adawo ai dole kizo yaushe rabon dana ganki Ayoka" akunyace taje tafada jikin Mum tarungume tace "Mum sorry ina camp nefa, sorry don't be angry, Mum where's is My Besty Tobi" tai tambayan tana waige waige kaman tana nemanshi washe baki Mum tayi tace "ai kinsan yana part dinshi, gulma ya shigo dake nan, how is your Mom? Dazunan muka gama waya da ita kota gayamin zakizo" dariya tayi tace "Mum wlh bamatasan zanzo nanba, Dady nabiyo" tasaki Mum da sauri ta tashi tsaye daidai nan Dami tafito sanye da rigan bacci, murmushi yarinyar tayi tace "Anty Dami hw far, ekaro" fine Dami tace ba yabo ba fallasa, Mum ta tabe baki tace "tafi wajen Tobi ki abinki, karki biyema masu bakin hali" itama Tabe baki tayi tawuce tafita daga dakin abinta Mum tabita da kallo tana murmushi, Dami tace "Mum look how she's dress sotake tabata Tobi" wani kallo Mum tamata tace "is Tobi a small boy da Ayoka zata iya batashi? Wai mesa kin cika sa ido ne, this children are just friends tun suna yara waye baisan hakan ba a family nan, can't she dress anyhow to see her friend"? hararan Mum Dami tayi tace "tadaiyi tagama ni banmasan mene mata keso ajikin Tobi ba, that ugly boy" filo Mum ta jefa mata tace "yaronane ugly, but Ayoka is a nice girl wlh tanason Tobi sosai inhar zai sota basai ahadasu suyi aure ba, sau nawa friendship ya haifar da soyayya" da sauri dami tace "haaa Mum but duka duka da shekara nawa ya girmeta age mate nefa, besides ma yaza ayi Tobi yay aure yayyinshi uku basuyi ba, abeg Tobi is still a small boy" shiru Mum tayi bata kara kulata ba tai dailing wani number tacigaba da hira a waya abinta.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
6/28/21, 8:49 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
EPISODE 1️⃣9️⃣
Takai kusan minti 15 tana kneeling akasan nan kanta akasa ita batasan meyake ba ita bata dago kanta ba, kanta akasa taga inuwanshi yajuyo yakoma kan lumtsatsen kujeranshi yazauna yadaura kafa daya kan daya yanada karkada kafan, saikuma yadaga remote din ya shiga operating remote din yakai tashan kwallo sanan ya ijiye remote din agefenshi shi yana kallon tashar batare daya kalleta ba yace "what's your name"? Ahankali tace "My name is Khalid Muhammad" dagajin yanayin maganan yace "from the north I guess" "yes, Kano" tace anatse, yay dan jim har lokacin bai juyo ya kalletaba yace "everyday makesure you are here by 5 na asuba, kafin na farka, you start your work everyday by 5 u are only release a duty idan nai baccin dare, bana rufe kofa so u come down to my bedroom kijirani na farka, cause you will be the one to do every damn thing for me understood" gyadamai kai yayi saikuma tace "yes" ahankali yace "dismiss" tashi tayi kafafuwanta harsun sage tsabagen kneeling datakeyi agidan nan hanyar kofa tayi zata fita, kaman daga sama yace "about your wears" da sauri ta juyota kallai ga mamakinta taga har lokacin idanunshi nakan tv kafanshi daya nakan daya kaman yanda ta barshi yace "anybody that works for me can't dress this way, so call the head Guard" gyadamai kai tayi tace "okay Sir" jikinta har bari yake ganin wanan baida wasa ko kadan baima kallon mutunshi yake magana tsabagen girman kai, koda yake ance shine yariman gidan, hannunta tadaura kan handle harta bude kofa taji yace "did you sustain any injury from the dog bite" sake juyowa tayi ta kalleshi taga har lokacin yana yanda yake yana kallo, ahankali tace "no" sanan tai shiru tanajiran kozaiyi wani magana saitaga baiyiba hakan yasa tafice ahankali ta maidomai da kofan tarufe tai hanyar bangarensu tana waige waige gudun kartaga karnukan dazu, tana zuwa tasami Head Guard tafadi mai abinda Aremo yace da gudu yatafi bangaren Yarima, baidade ba saigashi tareda wani mutumi dake rike da tape dakuma littafi da pen, dakinta suka shigo sukasa ta tsaya measurement dinta suka dauka sanan sukadau keton datake sawa suka duba size dinta 38 take sawa sanan suka fita, wuraren 12 tayi nisa a bacci suka bude kofanta suka shigo direct suka ijiye mata wani katon jaka guda biyu, Head Guard yace "set set ne na suit da cover shoes da bow tie, this is ur uniform inji Aremo, he don't want to be seeing you da wayan nan kayan kana zuwa bangarenshi, daga yanzu sababbin nan zaka dinga sawa" gyadamai kai tayi yawuce yafita, tashi tayi ahankali tasaka sakata a kofa, sanan ta tashi tacire riganta ta warware daurin nonon sabida wani mugun zugi suke mata, har wani ijiyan zuciya ta sauke sai bacci.
Karfe hudu daidai na asubahi kaman amafarki taji ana bubbugamata kofa, afirgice ta tashi tadau silkin ta daura da gudu tazura riga da gudu tacire sakata tabude kofan wani wawan mari Head Guard yakawo mata ta kauce tareda fashewa da kuka tace "kayakuri bazan karaba" cikin fada yace "kai wani irin marajin maganan yaro ne kasan wakake ma aiki kuwa? Do you understand the gravity of work naka? Kakosan you are very lucky kama dan sarki aiki, kasan suwaye kemai aiki kuwa professionals, graduate but yay accepting kazamin yaro local dabai wani iya turenci irinka ba, Magajin sarki wanda zai gaji sarautan gidan nan kakema aiki, gather sense dinka together ba'a latti, ba'a cemai no, ba'a tambaya sau biyu, wuce kaje kai wanka be very fast" da sauri tawuce shi ta tafi bayi wanka tayi agurguje tai alwala sanan tadawo jikinta har bari yake ta yafa mayafin data maida na salla tai asubahi sanan ta tashi tana azkar tabude jakan wani set na dogon wando baki, farin t-shirt da black jacket taciro, saka kayan tayi tsaf suka zauna ajikinta sanan tazauna taciro black cover shoe mai tsadan gaske datagani tasaka tadaura agogon dataga shima ansai mata sanan tasaka bow tie din tafito tana tafiya ahankali, Head Guard dake bakin kofa tsaye ne ta kalla tana mamaki toshi baya bacci ne, yana ganinta yay gaba hakan yasa tabi bayanshi har gaban flat din prince yakaita yabude mata kofa tashiga sanan ya mayarda kofan yarufe yatafi abinshi, agogon bangon falon ta kalla taga biyar saura minti goma hakan yasa tai hanyar stairs tana tafiya ahankali yanzu wanan ne rayuwan dazatayi kullum zuwa tada kato, Allah yawadata Baba yabiyasu bashin su yazo yadawo da ita gida, karasa hawa tayi Allah yasa tasan dakin dan jiya sun gyara dakin fess, hannunta tadaura akan handle din kofan gabanta harwani faduwa yake wanan ma shine aiki mafi worst dama an kaita wajen su Anas inda tasan nan wajen zataje tai aikine ba wanan ba da tana mace ita zata dingama namiji komi tana kulada shi tana zuwa aike, wani bangare na zuciyanta ne yace as much as everyone is concern anan bangaren ke kadai ke ganin kanki a mace kowa as namiji ya sanki har Anas din, wani hawayene taji yazo mata da sauri takai yatsanta ta share ahankali tace "sunanki Khalid ba Fatima ba, and this is your life now" addu'a tayi sanan tabude kofar ahankali wani cool sanyin Ac da kamshin sassanyar turare ya bugi hancinta, very dim light ne adakin bai kashe wutan ba but yay switching light din daga normal bright white light zuwa dim, gabanta harwani mugun faduwa yake ta saukar da idanunta kan gadon, tabbas ta hango mutum akan gado but bata ganshiba sabida sakin fararen shara sharan labulen dayayi hakan kuma ba karamin kwantar mata da hankali yayi ba, maida kofan tayi tarufe sanan ta shigo ahankali kaman wacce tazo sata, karan kaman ta taka abu dataji da kafarta yasa ta kalli kasan kafanta da sauri, wata doguwar takarda tagani da rubutu ajiki hakan yasa ta duka ta dauka, wani dogon list tagani heading typing nema ba rubutu ba, heading din na dauke da work routine "I woke up everyday at 7am, the following should be done before natashi....."
_1- Get my bedroom slippers ki ijiyesu gaban gadona ta gefen dama cus ta gefen nake sauka daga gado inna tashi bata haggu ba._
_2- enter my bathroom, makesure everything is intact and in good shape, idan bayin is dirty wash it kafin natashi_
_3- I take bubble bath every morning, open my shower cabinet essentials drawer, and pick L'Occitane Relaxing & Foaming Lavender Bubble Bath, kizuba a ruwan dakike tarawa harsai bathtub din ya cika just leave it that way, before natashi zafinshi zai koma daidai yanda I can use it._
_4- pick my brush open the tap rinse it first sanan kisa toothpaste akai ki ijiyemin ta left side, I pick brush da left and open tap with right hand_
_5- pick two towel, a big and small daga towel from towels closet dake cikin bayin and hang them a hanga, leave them their the small is for my hair, while the big is for body._
_6- after all of those, then you are done with bathroom, come out go to my closet room_
_7- pick up a set of work out outfit for me, keep them on the closet couch._
_8- pick up short boxer and keep it their too._
_9- get a matching sneaker and keep with a matching sock._
_10- pick up a cream, and sunscreen and keep it on the couch too._
_11- select 5 perfumes from the perfume gallery and keep on the couch, with a deodorant, and body spray._
_12- take sallaya and chasbaha to the room and spread it for me on the floor_
_13- go to my kitchen pick up my water bottle and filled it with water, keep it there at the dinning._
_14- if I wake up by 7, any place I leave put everthing there back in other._
_15- note all this thing dakakeyi makesure you don't make any sound, a little sound wakes me up from sleep, so watch out._
_16- stop wasting time reading this as time is ticking_
_Sign OluwaTobi Tajudeen Adewale._
Da sauri tai hanyar bathroom dinshi rikeda list din, ahankali tabude kofa gudun karyay kara, kofofin gidan masu kudima dabanne baikoyi karan ba, bayin ta shiga ga bayin nan kal kal kallon list din ta shiga yi tana hadamai abubuwam daya fadi, tass sanan tagama tafito, ta shiga closet dinshi, wajen kayan work out taje tasanmenene work out tun a school, hakanan wasu set mai ruwan toka taga sun mata kyau shita ciro mai ta ijiye sanan taje bangaren boxer, boxers dinma duka sababbi ne, guda daya tadauka gajere taje ta ijiye sanan tadauko cream ta ijiye shima turaren tsoron fesawa tayi balle ta zabanmai hakan yasa kawai ta debi biyar randomly ta ijiye mai da deodorant dakuma body spray din sanan tadau dadduma tafita ahankali tamaida kofan tarufe sanan tabude kofa tafita daga dakin tasauka kasa da gudu dan duka duka bakwai saura minti uku, kitchen dinshi tayi bata tsaya kallon komi ba sabida kar time yakure mata tadau goran ta dauraye sanan tafito taje gaban water dispensa tacika mai goran da ruwa tafito ta ijiye a sama sanan takoma sama da gudu ahankali tabude kofan ta maida tarufe daidai bakwai na safe na clicking daidai kuma yana bude ido, karasowa gaban gadon tayi tai kneeling kanta akasa gabanta nawani irin mugun faduwa tana jira yatashi.
Tashi yayi ahankali zaune yana mika, sanan gently ya sauko da kafafunshi kasa batare daya fito da kanshi daga cikin labulen gadon ba, girgiza kafanshi for the first time bata luraba dan kanta nakasa akaro nabiyune ta lura dan alamun motsi tagani da sauri ta daga idanunta sama ta kallai gani tayi idanunshi lumshe kuma bai yaye labulen ba yana ciki, sake girgixa mata kafan dayayi yasa dawani irin sauri ta dauki bathroom dake wajen tasaka mai a kafafuwanshi dabasuyi kama da wanda aka taba takasu akasa ba sanan takoma inda take kanta nakasa, tashi tsaye yayi ahankali tareda bude idanunshi sanan ahankali yajuya yana tafiyan nan daidai cikeda gajiya kaman zai fadi yabude kofan bathroom ya shiga.
Tashi tayi itama tuna abinda yafadi mata ta tattare labulen gadon ta sakalesu inda ake sakawa, ta gyara gadon tsaf tareda shimfida hadaddun lallausan bargunan dake kan gadon da bata taba ganin irinsu, ta gyara decorations dasuke gefen side drawer tass, sanan tafita tadauko vacuum daga