Author : M SHAKUR Category : African Stories & Novels
iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
EPISODE 1️⃣7️⃣
_FREE PAGE_
Wani private jet ne yay parking a Murtala Muhammad International Airport anan private jet terminal. Wani black like real black guy ne kwance akan dogon kujeran dake cikin jirgin ya rufada bargo fari mai shegen laushi sabida sanyi AC cikin jirgin, yana sanye da head phone kanshi akan filo idanunshi lumshe yana dan kada kai kadan kadan yana sauraran daya daga cikin wakokin BTS Dynamite yaran South Korean ne yanason wakokinsu sosai. Daya daga cikin baturen cabin crew dinne tazo ta taba hannun kujeran dayake kai ahankali kaman tana tada kwai tace "Sir we've arrived" dudda baiji maganantaba amman yaji tabin kujeran hakan yasa yabude idanunshi amugun hankali kadan, da sauri baturiyan ta janye idanunta, wasu irin big fararen shayayyun eyes ne dashi baida bakar kwayar ido rather nashi mai ruwa ruwan toka tokane, yanada dogayen gashin ido da cikakken gashin gira dakenan akwance suna shining, wani dan karamin siririn sajen gefen fuska gareshi dakuma dan karamin gemu dabai fara tsawo ya saukaba yana kwance a gemun gashin bakin kirin suna kyalli, sai gashin kanshi da akamai kitso irin na Omalay daga keyan kuma zuwa tsakiyan kan normal clean askine sauti gaban kanne da kitson twisting kaman dada gajejjeru, ahankali ya yunkura yatashi yazauna hakan yasa bargon daya lulluba dashi ya sauka daga kirjinshi zuwa kafafunshi, yanada very thick body, yanada broad fadadden chest dake cike da black dark long hair, dan wani farin body hug na maza ya saka mai V neck hakan yasa kana ganin kwantaccen gashinshi da yanda kirjinshi ya fashe ya dare ya rabu ta wani kakkauran cleavage tsanagen work out, cikinshi is way too flat kana ganin 6 muscles pack dinshi sunfito ram ta rigan sunbi rigan sun kwanta, dayake rigan nada short hand hakan ya bayyana cikakken muscles dinshi dakeda kiba ga jijiyoyi sunbi hannun tsabagen muscles dinshi, kana ganinshi kaga Oba kaman karamin shine awajen, banbancishi da babanshi kawai shine shi baida bille amman yaron na really na my Baba born me. Yanada dogon hanci sai lips dinshi that are masculine in nature a bit thick amman so pinkish bottom lips din is pink na saman kuma baki gwanin ban sha'awa jikinshi har wani sheki yake kana ganinshi kaga dan hutu you don't need to even ask.
Ahankali ya janye headphone din daga kunnenshi ya maidashi wuyanshi sanan ya kalleta batare dayay magana ba, hakan yasa tagane tambayanta yake metace, isace yasa bazai tambayaba, dan murmushi tayi cikin turencin ta na turawa tace "Sir mun iso, your family are actually outside suna jiranka peep through the window kagani" dan juyawa yayi ya kalli Window, murmushi yayi for the first time daya haskaka fuskarshi yakaramai wani kyau, aduk lagos family shi kadaine suka isa su shigo asalin filin jirgi da motocin su azo adaukeshi yaye bargon yayi daga jikinshi sanan yacire belt din dake waist nashi yamike tsaye, baida wani tsayin kirki amman kumaba gajere bane baida kiba but he is a full thick man yanada thick thighs ga dan gwamen kafanshi dat made him to look way beyond over sexy, he looks so so cute and damn charming, yana sanye dawani ash color sweat pant designers danna Nike ne ajikinshi, devise sandals ne akafashi na hermes baki, wayanshi kiran IPhone 12 pro max ne yadauka batare dayabi takan sauran kayanshi dake cikin jirgin ba yay hanyar kofa, juyowa baturiyan tayi tabishi da kallo barinma ass dinshi daya fum fun yacika sweat pants din chan ciki tace "oohh, Dear Lord! this black guy is way tooo sexy my lorddd!!" miyau tahadiye tabishi da sauri tacigaba da kallonshi yanda yake sauka daga matattakalan jirgin.
Guards din gidansu da already suna gaban jirgin suna jiran saukowan shi ne su shiga su kwaso kayanshi suka sube akasa ganin yafito. "Angaida Aremo (Prince) din land dinmu daya yalwatu da kayan itatuwa, barkanka da zuwa d'a ga Oba na lagos, takawanka lafiya magajin gidan saurautan nan, tafi ahankali a isheshenka, sangartacce jininka yabaka, Babanka Sarki, Baban Babanka Sarki, Baban Baban Babanka ma Sarki....." ko kallonsu baiyiba yawuce abinshi yana tafiyan nan kaman namiji idanunshi akan mahaifinshi dayay shiga na alfarma nazo agani yafito daga mota tsaye rikeda sandar sarautan shi yana kallon dannashi murmushi fal fuskarshi hakama Otun, yana zuwa wani irin rungume Babanshi yayi yace "Daddd!" Wani irin zaki da dadin murya yakeda shi dazai iya saka bacci, cikin wani irin farin ciki uban yaciroshi daga jikinshi yabama Waziri sandarshi yakai hannayenshi biyu yakama fuskar yaron yana kallonshi cikin harshen yarbanshi yace "why haven't you been eating eh OluwaTobi? Jibi yanda karame saiwani mummurdewa kake kana maida jikinka something else, ni wlh bansan wanan workout dinfa tsotse maka ruwan jiki yake haba now Tobi" cire hannayen Baban nashi yayi daga fuskarshi yanadan dariya cikin harshen turenci yace "but Dad a footballer needs to work out you know" "my friend speak yoruba to me tahakane zaka zama sarki when u cannot properly communicate in your mother tongue" Oba yamai maganan da turenci hakan yasa Tobi yasake smiling yace "emabinu (no vex) Daddd" yay maganan ashagwabe dayasa Oba yasake kama fuskarshi yamai peck a forehead yace "I love you my son" peck shima yama Baban mashi yace "love you too Dad" sakin Baban nashi yayi dat was still holding unto him tight ya kalli Otun dake kallonsu yana murmushi yace "hey second Dad" da sauri Oba yace "is that how to greet OluwaTobi wai mesa America ke batamana tarbiyan yarane"? murmushi Otun yayi ya shafaa kan Tobi in a caring way yace "hope you are good no any injury ko daga kwallo" gyadamai kai yayi yace "yes second Dad" wayan Oba ne yay ringing guard dake rikeda wayan yazo ya tsugunna yabama sarki yana kallon wayan yace "let's go kafin Mamanka ta kashemin waya dakira" motar suka shiga Waziri dake zama abaya da sarki saida ya shiga gaban mota shida guard dake tuki, Sarki ya shiga baya da danshi, instead of Tobi ya zauna kwanciya yayi yay filo da kafar Babanshi yaciro wayarshi yana cireta daga flight mode, Babanshi kuma nabin yaron da kallo yana shafa kanshi, bai dameshi ba ganin tabe tabe yakeda waya yana murmushi baida burin daya wuce yaga yaron na farinciki.
Har sukakai gida yana jikin Babanshi yana wasa da waya, saida motar yay parking sanan Oba yakai hannunshi ya karbi wayan cikin yare yace "is time for family now, this phone kasheshi zanyi sai gobe zaka karba" yabama guard dat is incharge na wayanshi yace "ka kashe harda nawa ma the whole of today is for my Son, no phone calls no meeting just OluwaTobi" murmushi Tobi yayi aka budemusu kofa suka fito yana kallon gidan yanda aka gyara gidan akai decorating ana jera chairs a compound din danyau akwai kallon match din daya buga jiya, yaune kowani bawa da yara na gidan keda privilege na zama gu daya tareda sarki da waziri da iyalensu duka.
Waziri kadaine yawuce fada dan sarki will be unavailable shine zaiyi attending to everyone shikuma mai Martaba da Tobi sukai flat din Mamanshi.
Bude musu kofa akayi Tobi yafara shiga Oba biyeda shi, yayinshine su uku zaune akan kujera a falon suna sanye da kananun kaya as usual ko kallonsu baiyiba daidainan Mamanshi tafito daga kitchen cikin shiga ta alfarma tana ganin Tobi tasaki ihu ta ijye abinda ke hannunta kan dinning da sauri ta taho tace "Son, Tobi haaaaa mawole rora, boni siworera okurin se dadani ojuonè OluwaTobi (sannu da zuwa maraba lale, yi tafiya ahankali, hope ba gajiya ya hanya, kasauka lpy OluwaTobi)" tai maganan tana rungumeshi sosai kaman zata cinyeshi Oba ya tsaya yana kallonsu, ahankali yace "i miss u Mum, where's Anty Funke" dagokanta Mum tayi tana kara kallonshi tace "anjima kadan zatazo" tabishi da kallo sanan tace "haaa Tobi nifa banson wanan budewan nan dakake yi kana wani mummurdewa kalli cikinka bakacin abinci" murmushi yamata baice komiba ta kalli yayyinshi dasuka dauke kai kaman basu ganshi ba tace "bakuga kanninku bane" sanan ta kalli Baban su tace "honey are you seeing what this girls are doing to their little brother" wani kallo mahaifin nasu yamusu hakan yasa suka tashi badan ransu yazoba sukaje zasuyi hugging nashi saida yabari daidai sunzo sanan yawani juya da sauri Mum tarikeshi tace "baka isaba oya hug your sisters" Taye ne tafara hugging nashi tace "welcome kiddo" wani kallo yamata sanan Kende, hugging nashi tayi tace "welcome back home stubborn boy" wani kallo shima yamata, sai Dami wacce itace asalin kawar fadan nashi abunku da sako da sako, hugging nashi tayi tace "welcome small baby" baikulata ba shima daga Oba har Olori tsayawa kallon abinda yaran nasu sukayi.
Ahankali yawuce ya zauna yace "Mum i am hungry" karasawa mahaifinshi yayi shima ya zauna a dinning, matanma duk suka taho suka zazzauna, dayake yau mussaman sabida Tobi Mum ta shiga kitchen yasa babu ma'aikata ko daya adakin, shi Mum tafara serving tazubamai white rice da gizzard source sanan tazubama mahaifinshi amala da ewedu da begiri sanan ta zauna kowa ya shiga deban abinda yakeso, plate din Dami ya kalla yaga tazuba moimoi da Gizzard source, dan murmushi yayi sanan ya kalli Mum da Dad ahankali ashagwabe yace "Mum ni plate din Dami nakeso..." bai dire maganan shiba Mum ta kalli Dami dakemai wani mugun kallo tace "Dami give ur junior brother saike ki debi wani" wink yamata da ido itakuma Dami kaman jira take tace "wlh bazan bashiba, ai akwai a warmer yatashi yadeba sai dole nawa dana zuba zan faraci zan bashi" ganin zasu fara hayaniya yasa Dad yay gyaran murya yace "ku natsu" ya kalli dukansu yace "Taye, Kende, Dami and OluwaTobi, I don't like rayuwan dakukeyi, tun ina kallon abin as yarinta ne yanzu kunyi girma but still ahaka kuke rayuwa, this boy" yanuna Tobi yace "kaninku ne and the King to be" yatsine fuska Tobi yayi, Oba yacigaba yace "if anything should happen to me today yaron nan shine care taker dinku wanda zai aurar daku, wanda zai protecting naku sanan yarike family, forget kuna feeling kun girmeshi a Man is a Man and will always be a Man, kudena rainashi, that respect he deserves it kubashi abinshi, dazu duka ina jinku daga mai kiranshi kid saime kiranshi baby is that fair? Kunason yay respecting naku ya girmamaku bayan ku baku girmamashi ba, idan guardsmen na ganin yanda kuke rainashi how do you expect them su girmama Tobi idan yazama Sarki sanan suyi abinda ya bukata haaa"? Yay maganan da fada which is abinda dawuya kaga Babansu namusu, ya kalle Taye, yace "you and Kende are 36, Dami you are 34, Tobi is just 30, just last month ya shiga 30 ma, bazaku bama yaron nan girmanshi ba eh? Allow this small boy to leave his life, you all are my children and I love each and every one of you, but inhar kunason na shirya daku you all have to respect Tobi, wanan rainin nan da yanda kukemai magana anyhow should stop from today's henceforth, be good with your bro yakamata kusoshi sama da kowa kuhada kanku sabida kar any enemy ya shiga tsakanin ku, i need to even talk to Ooluwo (chief priest) he should do something akan rift dinan naku" yatsine fuska Tobi yayi yace "Dad you still believe in juju oh common this is 20s fa not zamaninku" dan hararan shi Baban shi yayi yace "do you think dabadan Ooluwo ba da yanzu an kasheka dan ba'ason na haifi magaji" cigaba dacin abincin shi yayi bai kara kulasu ba shifa sarautan and whatever ma baya gabanshi he don't believe in wanan bokan da kingdom dinsu ke ijiyewa mai musu duba saisa ko gaishe da Ooluwo ma bayayi.
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
6/26/21, 2:32 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
EPISODE 1️⃣8️⃣
_FREE PAGE_
Wani mugun kallo Dad yama Dami hakan yasa tadau plate din abincin nata ahankali tamikama Tobi dakemata wani kallo cikin idanu irin kallonnan da only sako da sako ke gane irinshi, karban plate din yayi ya ijiye gabanshi Mum ta washe baki tace "kokefa Damilola, all elders sacrifice ma younger ones dinsu, yanzu tashi kizuba sabo" sabida kawai Baban su datake shakka ne yasa ta tashi silently ta debi wani abincin daban sanan tadawo ta zauna su Taye da Kende kowanne na taking style na ballamai harara, asalin rice da gizzard da Mum ta zubamai shiyaci ko kadan bai taba moimoi din datazuba ba dan he's not a fan kuma duk iyayen nashi sunsan meyayi tsabagen sonkai da sangarta yasa babu wanda yamai magana cikinsu, sosai yaci shinkafan sanan yatura plate din yadau tissue ya share bakinshi ahankali, Mum daketa kallonshi tace "badai harka koshi ba Tobi" cikinshi ya shafa ashagwabe yace "Mum idan nai nauyi I will not be able to run fast fa, at this junction babu wanda zai iya karawa dani wajen gudu idan nafara over feeding za'ai breaking record dina" hararanshi Maman shi tayi tace "ni bangama mekakeso a kwallo ba tun kana yaro Tobi, kudin da chelsea club ke biyanka duk month babanka zai iya baka times two or more ma of it every month batare da kudinshi ya girgiza ba, Tobi you are damn rich right from birth kasan irin kadarorin dakakeda su kuwa dake all under ur name"? Matsar da kujeran dayakekai baya yayi ya tashi yace "Mum I don't care about kudin ku lemme make my own, that's the difference between me and this children" yanuna yayyinshi da sauri duka suka juyo suka kalleshi irin waye children, Murmushi sosai Oba yayi yace "let him be, he's saying the truth a Man is a man, duk kudin iyayenka kaima kasami naka, and that's what differentiate him da mata, see yayinshi nan babu wacce batai graduating a school ba sunki aiki, sunki fito da miji kua" juyawa yayi batare daya kulasu ba yafara hawa staircase na falon dazai kaishi sama yace "Mum I wanna sleep a gadonki nobody should disturb me sai dare zan koma part dina" Mum dake binshi da kallo da kyau tana kara ganin yanda danta yakara mummurdewa abin namata ciwo arai tace "Tobi jibi yanda kake komar da jikinka kaman jikin doki wai is this what men call fashion" murguda baki Dami tayi tace "sabida yan matanshi yake haka ai" dan dariya Mum tayi shikuma baibi takansu ba yawuce hadadden katafaren dakin Mum, fadawa gadon yayi ko minti biyu baiyiba sai bacci dan baiyi bacci cikin jirgiba yagaji yatashi yayi wanka.
Tunda yan matan nan yaran sarki suka kadata ciki bata sake fitowa ba, ita tsoroma take tafito karsu saka adaketa har lokacin bata manta da wanan bulalan ranan ba mai zafi da kaikayi tana zaune adakinta, bayan tai sallan ishane tafito wajen bangaren yan aikin gidan kaman yanzu gari yawaye ko'ina haske wal-wal, ganin yanda hadaddun