Masifaffiyar Ƙauna Soyayyar da Ta Fi Komai Ƙarfi by M SHAKUR

Author :  M SHAKUR Category :  African Stories & Novels

Chapter   35 / 51

102K to 105K   out of 152.6K words

babu lpy, kuma ayanzu babu abinda yarta ke bukata irinku iyayenta after wahalan rayuwa datasha ayan watannin nan na kimanin watanni shidda dabata gida koba hakaba" tunda tafara magana take kallon Baba ganin yanda ranshi kenan abace yay kini kini darai daga fara ambaton sunan Fatima datayi harta gama, kasa magana yayi Granny tace "kayi shiru" cikeda rage murya trying to suppress his anger yace "Hajiya mun dade muna tare kuma kinsan inajin magananki, amman kinga wanan yarinyar dakike magana nifa ba y'ata bace, kawai nagayamiki y'ata ce sabida nina tsinceta da bomb yatashi agarinmu naganta tana walagigi akan titi, amman nidai ba y'ata bace" da sauri Granny tace "mekake cewa hakane? Idan bakaine ubanta ba waye uban nata Malam Muhammadu? Kamannin dakukayi da itafa"? Cikin dan fushi yace "kama ai ta Allah ce, nataimaka mata nabata abinci nabata sutura tun tana yar tatsitsiya aikam zata iya kamadani, ni Wlh Hajiya ko kadan banson inji kina ambaton sunan yarinyar nan jinake raina yana baci matuka, ni Fatima ba y'ata bace aikoshi wanan yaron" yanuna Dr Imam, "dayazo neman aurenta cemai nayi niba ubanta bane yaje chan yanemo ubanta yabashi aurenta babu ruwana alamarin yarinyarnan bansan komi nataba, bankuma son komi nata" yanda yake hargowa kaman ba salihin mutumin datasani kwanakin bayaba dako magana bayayi mai kunya yasa itama ta tsinke dama Allah yahore mata iya fada, tace "dubanni nan da kyau Muhammadu, kabar ganina da karamin jiki ko d'ana nabiyu kanin wanan....." tanuna Abban su Dr Imam, tace "koshi ya girmeka, ahaihuwa nayi kaman ka, biyu dan bakada wani babba anan dazai tsawatar maka toni na isa, ka saurareni nan dakyau, koda wasa karka sake furta abinda kake fadi, yarka ba yar iska bace, bayar shaye shaye bace ballema ace wani mugun hali takedashi yasa ka tsaneta, a'a, salihar yarinya, baiwan Allah ga dumbin ilimi both na addini da islama ne kakema haka kana cewa ba yarka bace, watakeda shi? Bakuda kowa anan garin, kauyenku gabaki dayama ya bombe kowa yamutu sanan kace zaka wulakanta yarinya, kamaida y'a namiji sabida karufama kanka asiri bayan kasan koyin da Ma'aiki rasulu yahana haramun ne abinda kayi, yanzu kuma an samu an ceto yarinya kuma kace bazaka karbeta ba itaba yarka bace, kaza kaza kaza, wlh kaji tsoron Allah, hakkin marainiyan Allah nan bazai barka bacci ba" tashi Baba yayi idanunshi sunyi jazur yace "hajiya tundadai nabaku girmanki baki bani nawaba kitashi kibarmin gida" dasauri kowa na falon ya kallai, Abba zaiyi magana Granny tadagamai hannu tace "karka sake kasa baki anan barni da fitsararren yaron nan" tajuya ta kalli Baba tace "baza'a fitaba ka daukeni ka fitar dani nace Muhammadu inka isa, kadaukeni kafitar dani inka isa kaji" tai maganan tana kumfan baki itama, baba dayaga tafishi iya hauka saiya koma yazauna tace "kuma anjiman nan zanzo dakaina nadawo maka da yarka, ta zauna akarkashinka" wani kallo yama Mama yace "Hajiya barganin kin taimaki rayuwata, ko Allah ma yasan I appreciate duk abinda kikamin saidai wanan ba huruminki bane, kuma wlh wlh wlh kinda kindaiji rantsuwata sau uku ko, na rantse miki da girman Allah duk randa kokuma ince duk randa yarinyar nan zata taka kafa gidan nan saina koreta saikuma namata illa, Fatima ba y'ata bace, bansonta, bankuma kaunar ganinta har abada, yarinyar nan is nothing but a bad luck, ta lalata rayuwana yanzu da bata rayuwa tamin siga ina aiki, dan haka karki tunanin kawota ma dan wlh ko kafa bazata saka adakin nanba, nafada nakara niba ubanta bane, niba ubanta bane, niba ubanta bane, duk yanda zakuyi da ita kuyi ai bance kowa ya riketa ba, itama yarinyar nafadi mata niba ubanta bane, harnabar duniya banson kara ganin Fatima arayuwata, tajechan duniya tayi duk yanda tagadama da ita, ta tagaiyara, ta kaskance ta wulakance niduk ba damuwata bane yarana biyar maza hudu mace daya wacce take abida su kadai garen" yafada rai abace dayasa jikin Granny sanyi, takai hannu tashare hawayen daya zubomata tasake kallonshi tace "to kasha kuruminka indai inada rai, sanan indai yaran nan nawa na nan, kagansu nan da Muhammad, da Iburahima na Abuja dakuma Aishata ta UK inhar suna raye kodani bana raye wahalan Fatima yazo karshe namaka alkawarin nan, xamu maida Fatima mutum, Fatima zata koma zatai makaranta, zata zama wani abu zakazo zaka cije yatsa sanan zakai dana sani, kadaice Fatima ba yarka bace ko"? Dasauri Baba yace "nafadi nasake, zankuma kara yanzu, Fatima Zara'u ba y'ata bace, karkuma tasake amfani da sunana as surname dinta, niba ubanta bane ehe" murmushi irin mai ciwon nan tayi tace "shikenan, Alhamdulillah natako da kafata nazo naji da kunnena, lawyer na zaizo harnan gidanka yanzun nan yabaka paper kai signing cewa kaiba ubanta bane, dagayau nine uban Fatima, custody dinta yadawo wajena, rayuwace zaka gani Malam Muhammadu" tamike tsaye azuciye ta kalli su Abba da jikinsu yay sanyi tace "kumutashi mutafi" tashi duk sukayi, Granny ta kalli Mama datai dariya tace "ke y'a mace ce, kuma kituna d'a nakowa ne, thank God kinhaifa" dasauri Mama tatashi tace "ahhhh nanfa daya tunda kuka fara abunku kinji nasaka muku baki? Nime ruwana dakike neman yima yarana baki ba gaira ba dalili hajiya haduwan kan titi" dasauri Imam da tuntuni Baba kehanashi magana yace "Granny let's go pls" tabe baki Mama tayi tace "yoo kuyi zancen ku chan ni bani aciki, uba yace ba yarshi bace mekikeso nayi? Yarana ma kadai sun isheni balle nakara da wata daba yar mijina ba" Granny zata kara magana Abba yakamata yawuce yafita da ita Imam yamare musu baya, suka bude bayan mota suka sakata Granny tafashe da kuka sosai, Abba yahsiga baya yana lallashinta, Dr Imam kuma yakoma gaba yaja motar.



Cikin kuka Granny tace "what a cruel world we live? How can a father abandon his 19yr old daughter haka da yanzu tana tender age idan ba'a kulada tarbiyanta ba anything can happen eh? Wanan wani irin abune, giyan wake yasha ne komene, wlh xan nunamai waye ne, har abada bayi kara ganin yarinyar nan, Muhammadu kiramin lawyer mu kabashi sako yaje gidan" babu musu Abba yakira lawyer danshima ranshi abace yake yabashi sakon saida yagama tass sanan tashare hawayenta tace "Muhammadu da yarinyar nan zan koma Abuja tai zamanta dani awajen nasaman mata University tafarayi" faduwa sosai gaban Imam yayi, Granny tacigaba tace "banmaso ta cigaba da zama agarin nan ballema taji tanason zuwa ganin ubanta, zaisha mamaki wlh" gyadamata kai Abba yayi yace "hakan nada kyau, zan kira Ibrahim muyi maganan" babu wanda yakara cewa komi a motan buni buni tana share hawayen datakasa denayi tsabagen tausayin Fatima har sukakai gida.











_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._


_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._

_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a nUmber ta 07012181461_
M Shakur ❤️
7/6/21, 11:57 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫





✍🏾M SHAKUR



EPISODE 5️⃣5️⃣ & 5️⃣6️⃣



Parking yayi Abba shiya fara futowa yabudema Granny dake kuka har lokacin kofa yace "Hajiya dan Allah kiyakuri kidena kuka kinga bawani lafiya ce ta isheki ba" yay maganan yana fitoda ita daga mota sukai cikin gida, Ammi dake kokarin saita dinning ne ta tsaya chak ganin an shigo da Granny tana kuka dasauri ta taho takalli Abba tace "Hubby maiya sami Mama kuma take kuka"? Kafin Abba yabada amsa cikin kuka sosai Granny tace "barni kawai yau naga abinda tsawon rayuwata ban taba ganiba, tayaya zaka wulakanta yar karaman yarka? Meta maka? Wani laifi tamaka? Tanada wani mummunan haline? Ka wulakanta yarinya kamaida yarinya namiji, ta wahala, jibi yanda sauro dawata tsiyace duksun cinyeta amman mutumin nan ko'ajikinshi wai bayarshi bace idan mukama kawota saiya nakasata sanan yakorata, duniya ina zaki damu? Talauci nataba ma mutum kwakwalwane wai? Wlh wanan abun yay min ciwo sosai kinji Maman su Imamu, yarinyarnan tabani tausayi matuka" takara fashewa da kuka, bude kofa Imam yayi yashigo kaman ance yadaga kanshi ya shigo Fatima yagani aduke ta tsugunna akan stairs dinsu tadaura kanta akan cinyarta ga cup din tea agefe yasa yamaida kofar yarufe yay stairs da sauri hakan yasa duk suka kalli stairs din, ganinta yasa Granny tasake rushewa da kuka tayi stairs din itama daidai yakai gabanta tsugunnawa yayi ahankali agabanta yakira sunanta. "Fatima" dasauri Ammi data biyo bayan Granny tace "naga ruwan daka samata yakare nacire nasagale, nace metake sha'awaan ci tacemn tea, shine nabata nace bari nazo kitchen ina girki ne, halan tagaji da kwanciya ne tafito" ahankali Granny takai hannunta tadago kanta dagakan kafarta tace "Fatima" dagota sukayi sukaga fuskarta ko kadan babu hawaye ammam the kind emotions dakuma yanayi dake cikinshi zai iya saka kafashe da kuka, gyara zama Granny tayi tazauna kan stairs din sanan takai hannayenta biyu ta tallabo fuskar Fatima tace "Faty Zara na, nasan duk abinda muke cewa kinji amman inaso kisani mudin nan saimunfi miki iyayenki, tun kina karama naroki mahaifinki yabani ke yaki da dake zan tafi UK abina, ki dauki wanan rayuwan da wahalan dakikasha abaya as kaddara, ki manta dakomi ki manta da kowa na daki ada, saisama zan bar kanon dake Abuja zamu koma kifara karatu kinji, I will be your father and your Mother kinji, I gotcha Zara" sai alokacin tadaga idanunta takalli Granny ashanye sabida kalman datafadi na karshe wanda prince ne kadai yatab fadamata wanan kalman, hawaye taji yazubo mata dasauri takai hannu zata goge hawayen Granny tarike hannunta tace "no no no, yi kuka Zara, ki fitarda duka abinda ke ranki ayau dinan dam daga gobe sabuwar rayuwace, cry kinji kin cutu sosai" kaman jira take tawani irin fashe da kuka sosai tafad jikin Granny ta kankameta tace "Baaaabaaaaaaa, Baaaba nagaji dakomi kaman na mutu nahuta kawai nakeji" da sauri Ammi tajuya jin hawaye yazomata Baba kawai ya girgiza kai yabi Ammi zuwa kitchen din dayaga tashiga dan yasan kuka zataje tayi dan kowa yaji rayuwan da Fatima tayi dakuma abinda mahaifinta yamata xaisa kaji kana tausayin yarinyar, tayi kuka iya kuka sanan Granny tasamu tai shiru, tagoge mata hawayen tass tace "no more cry" sanan takalli Dr Imam dake gefenta yace "kadauki ATM card ajakana kaje kasamo mata cream dazaisa wanan kurajen da cizon sauran kona menene ma dake jikinta yabace pls" sanan ta kalli Fatima tace "muje kiyi wanka" tadagata sua wuce ciki yabisu da kallo kafin ahankali yatashi yawuce yafita.

Haka ranan tawuni babu wani zazzabi kodaya ajikinta kawaidai kana ganinta kasan she is not happy, batada magana su Rahma sun shigo sun jajjatada hira amman shiru, Granny ne kawai kesata tai magan tayi ko Dr Imam batamai magana sai ido, abinci ma taci ba laifi, gabaki dayansu sunawani irin jida ita kaman sun sami kwai.
Da daddare Lawyer Abba yazo yakawomai documents din da Baba yay signing kan ba yarshi bace sanan yakawomao credentials din yarinyar dayasa lawyer ya amsa wajen Baba dan dasu Ibrahima zai nema mata makaranta.

WASHEGARI!!
Tunda sassafe aka fara musu girke girke ana loda kayan Granny a mota dan da motan gida za'a kaisu sudai suna kasa yaran na sama wai acewansu zasu taya new kawarsu Fatima shiryawa.


Dudda yadda take bai hanata tai mugun kyau ba, wata doguwar bakan riga sabuwa Ammi takawo mata datajw Umra tasayo, sanan suka sakamata kwalli a ido dan idanunta sun kore dayawa, saikuma suka samata ban baki akan lips dnta daya bushe sosai sai abin yayi kaman tashafa jan baki, murmushi Rayyana tayi tace "kinga yanda kikai kyau kuwa, banson ina zuwa hutu gidan Baffa sabida yacika fada amman yanzu sabida je zan dinga zuwa I promise" gyadamata kai Fatima tayi, Rahma tace "kunji Granny na kwala mana kira muje" ahankali ta tashi dagakan kujeran tayi kyau sosai Rahma tabude kofa Ya Imam suka gani agaban dakin, yau yana sanye da kananan kaya, farin riga dakuma jean dogo baki idanunshi sanyeda fararen glass ganinshi yasa da sauri kannen nashi suka wuce itakuma takasa tafiya ta tsaya chak kanta akasa tana wasada yatsunta, ahankali yashigo dakin yamaida kofan yarufe tareda jingina da kofan yay folding hands dinshi akirji sanan murya chan kasa yace "Fatima" kasa amsawa tayi hakama takasa dagokai ta kalleshi, fuzarda iska yayi ahankali yace "take care of yourself idan kinje Abuja, be serious with school, I will try na karbi transfer zuwa Abujan idan ban samuba zan dinga zuwa weekend, forget everything about your past and move on kinji" gyadamai kai tayi ahankali batare data kalleshi ba, dan jim yayi sanan yatako ahankali yazo gabanta ya tsaya still kasa dagokanta tayi but you could see yanda gabanta kefaduwa, hannunta yakama ahankali sanan yasaka mata ledan sabuwan wayan da yanzun nan dawowanshi kenan daga zuwa siyomata yace "be using this phone, u will need it idan kika fara school sabida assignment and the rest, Allah kiyaye hanya" yana maganan yajuya yafice daga dakin dasauri.


Tadade tsaye awajen kafin ahankali takalli ledan wayan hannunta, ita kanta batajin dadin kanta she just loose interest in anything and everything, jin Granny ta kwalamata kira yas tabude kofan ahankali tafito ta shiga saukowa kasa Granny na kallonta tace "Ammin su Imamu zokiga yar wajena yanda tai kyau" dariya Ammi tayi tace "ahhh lallai tawajenki kam tahadu wlh" shide Abba dake zaune afalo murmushi take, da sauri Rahma tace "Granny kinga ninefa na shiryata" dasauri Rayyana tace "its a lie, nine wlh Granny" duk dariya akayi saida tazo wajen Granny sanan tace "gani Baaba" murmushi tamata tace "jekima Abba da Ammi sallama" har wajen kujeran da Abba kekai Mama nazubamai ruwan lip tea akai taje, ta tsugunna har kasa tace "Abba zamu tafi, Ammi, nagode sosai Allah yasaka da alkhairi" kanta Abba yashafa yace "Allah yamiki albarka Fatima Zara" Ammi tace "Allah yakiyaye hanya daughter zamu dinga waya kinji, tashi abinki" tashi tayi ahankali Granny na murmushi tace "to saduwan alheri" rungumeta su Rahma sukayi tabasu kudi sosai sanan duk aka rakosu har mota, shiga motan sukayi, Granny tace "tundashi miskilin vazai iya fitowa yamin addu'a ba acemai natafi" duk dariya akayi Ammi tace "hospital fa yacemiki xai tafi dazun nan daya sakko kasa" dan ware ido tayi tace hakane fa sanan suka shiga musu bye su Rahma na suna hutu zasu taho Abujan, har suka fit daga gidan.

Sundanyi nisa sanan tadauki ledan wayan tabama Granny ahankali tace "Baaba Ya Imam yabani" dasauri takarba tace "masha Allah menene aledan" tai maganan tana cirowa daga kwalin Samsung wayace mai kyau A72 sabuwa gal, murmushi Granny tayi tana bata back tace "iyye Yaya Imamu yasaima y'ata waya, to akashe lafia enjoy your phone, bansan ko kadan ina ganin damuwa kan fuskarki kinji" tai maganan tana kamo kanta tareda daurawa kan cinyanta tace "kwanta" kwanciya tayi ahankali, Granny tashiga shafa kanta tace "zan rikeki amana Fatima, nine mamanki nine babanki, banson komi kina boyemin kome kikeso komeyake damunki kidinga fadamin, I mean komenene kinji, banson ina ganinki so sad, kinga inda zamu gidan Ibrahima ne matarshi nada kirki sosai kuma tanama fita aikin ta, shi datake rikakken dan bokone yara biyu kacal ya haifa, first yaronshi is just 15yrs old yanama boarding house, SS2 yake, sai yarshi tabiyu tanada 7yrs Amna ita kuma tana primary six ta iya surutu, so you will not have any problem with them, idan mukaje ma bakison gidan inada my own personal house dina saimu koma, dama Doctors ne suka hana ina zama nikadai sabida ciwukana, ga diabetes, ga hawan jini, gakuma asma, saisa nake zama da yarana but yanzu ma naji sauki sosai Dr's din UK na sun iya aiki I hardly have attack yanzu, so I want you to be happy, idan kina murna nima I will be fine hankalina ya kwanta nasan cewa ban tauyeki dakomiba, muna kaiwa zankira telana adinko miki kayayyaki kala kala, zamu fita shopping, muje dunes kisai jakunkuna da takalma da gyaluluwa sabida ki shirya fara school kema ki shiga cikin yaran manya ki more yanmatakan ki kaman kowace yarinya of your age kinji" gyadama Granny kai tayi ahankali, fuskanta Granny tashafa tace "to yimin murmushi mana Zara na" batason matan tadamu hakan yasa tamata murmushi bako karamin Dady Granny tajiba haka tadinga mata hira har bacci ya kwasheta Granny na shafa kanta tana kallon fatarta tace "suna isa kaduna zata mata order su scrub glow oil dasauran kayayyakin Glow & Go naturals, sabida hasken fatarnan nata dayadan dishi yafito tadawo da kyanta gashinta zatakaita saloon gobe awanke ayaryada mata kitso, zata gyara yarinyar nan this is just her promise zata zuba kudi ajikin yarinyar nan zasuga yanda yarinyar nan zata dawo, saima tafara makaranta tafara ganin yanda sa'onninta ke gayu sosai zata kara kilewa ne.


Saida suka shiga Abuja sanan Granny ta tadata tace "tashi ki kalli Abuja" tashi tayi tajuya tana kallon waje ta glass harsukakai wani anguwa locust agaban wani dankareren gida dayamafi nasu Imamu girma taga sunyi horn, aduka yaranta Baban su Imam Dr

35 / 51